Showing 30001 words to 33000 words out of 88137 words
gashin kanta yawani zuba Mae a fuska ...minal sae kuka takeyi, kissing nata yake k'ok'arin yi yayi dae-dae da isowarsu Kamal and siraj wurin, dan by his table side suka zauna, Sam basu lura minal awurin ba dan basa expecting nata,ay kuwa sae kiciniya k'wace kanta hannunshi takeyi, siraj dae is disturbed, d'agowar da zae yi ya duba suwane wae sukayi 4 eyes da minal...
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:19 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
6β£6β£
Rikicewa siraj yayi ganin minal, shi kuwa Kamal yana kan wayarsa yana pressing, dak'arfi minal ta k'wace kanta ta ruga sae jikin siraj tayi hugging nashi gam, dan masifar tsoro da tashin hankalin da taji ganin abinda zayd zae yimita , kuka takeyi kamar an aykota tana fad'in " _yaa.... siraj... pls... save... me, pls ...save ....me.. from... this ...evil man, dan ...Allah ..yaa siraj ka cece ni ...kar ...ka bari ...ya min ko mae...u're are my.. gurdian... angel ...you came ....the right time ...I need you...pls save..me_ tak'are maganar tana hugging nashi tighter...Kamal shi kanshi ba karamin rud'ewa yayi ba ganin avinda ke faruwa, brain d'in siraj gaba d'aya tayi hooking yana mamakin meke faruwa da Angel , consoling nata yafara yi yana shafar kanta yana Cewa " nothing will happen to you angel am right here by your side I will save you..." k'ara rud'ewa siraj yayi ganinta ta uniform d'in waitress...haka dae ya daure ya d'ago kae yana kallon Mr.zayd evily...minal kuwa kuka kawae takeyi, Nan siraj ya d'agota suka mik'e, veil nata da ke k'asa ya d'akko ya mayar mata akanta ya ja hannunta suka fita *bar* d'in, kowa wurin kallon abinda yafaru yakeyi da mamaki...mota siraj yakae minal ya sata ciki..yace da ita tabari yazo , amma ina kuka kwae takeyi wae za su dawo sumaida ta ciki in yatafi ya barta ,rarrashinta yashiga yi dak'yar ta yadda yatafi..komawa yayi cikin bar d'in , Managern wurin kekira nae , wae who is he da zae yimusu haka...Mr. Zayd kuwa ya wani had'e rae adole sae anmaida Mae da minal ...aykuwa wurin managern siraj ta tafi straight, da rawar jiki managern ya tarbe shi ganin siraj kasancewar he's well known, him being the bestfriend of kamal sole heir of *KINGDOM* ....
Kud'i masu yawa siraj ya zuba masa ya fice, yace da Kamal yasame shi gida, Kamal ko ransa ya b'ace ya zae wuce ya barshi wurin bayan yasan sunada appointment dawani .
Siraj Mota yakoma ya iske minal na aykin kuka ...consoling nata yayi tayi har ta daena kuka, kan yashiga tambayarta mi yafaru?
Magana tafara tana hawaye " ya siraj ...nasab'a ..ma
. Allah, na ...butulce mishi ...sae yanxu nayi danasanin aykin nan Dana fara..yaa siraaj in baka manta ba yau ne Mr Kamal yace siblings d'ina su barmae gida..banda kud'in da zan sami haya (hire) , kuma dole tare dasu zan bar gidan , in muka bar gidan sae mun nema abinci, ga kud'i transport d'ina zuwa gidan, gashi yace sae yayi deducting salaryn na ...." Haka minal tabashi labarin yadda sukayi about his _glass porcelain_ d'in da ta fasa, da salaryn ta da yace zae rage ,da dae-dae matsalolin da zasuyi facing insuka bar gidan har ta nemi ayki, har haka ta faru ...tabashi labarin komae, ta k'ara ba siraj tausayi, yaji haushin abinda Kamal yayi mata duk da yasan wasa yakeyi he is just testing her, dan yasan Kamal bazae cire kud'in ba cemata kawae ne yayi...minal tacigaba tana hawaye "kaga siraj na butulce ma Allah, dan shi da ya taimake mu farko, ko yanzu shi zae taemake mu , amma naje Ina ayki agidan giya..." Kuka ya k'waceta ..siraj ma Yaji haushin aykin da tanema , yace da ita " why angel? Why did you try this mess? Why ?..minal ta katse shi cikin kuka atsawace dacewa " yaa siraj because i'm only thinking of a way to SURVIVE ..!!" Siraj ma atsawace yace da ita " to Miyasa baki fad'amin min ba , kinsan I will not leave you in this mess?? A sanyaye minal tayi k'asa da murya tace " yaa siraj saboda ko yanzu abinda kayi min kad'ae ya isa haka, dan nasan akan kawae bae koreni ba har yanxu , kuma naga wlhy da nauyi in tambaye ka wani abu bayan abinda kamin ..." Ta fashe da wani matsanancin kuka da yabawa siraj tausae , dak'yar tace " kaga siraj na sab'a ma ubangijina , yanzu ....ga... irinta,na ..butulce masa" nan ta d'aga hannu sama tana rok'on Allah gafara... hawaye takeyi kamar rainfall tana fad'in "ya ..ubangijini ka yafe ni..." Ta d'uka tacigaba da kuka ...siraj kuwa tak'ara bashi tausayi, hak'uri ya rik'a bata yanacewa Allah na k'arbar tuba tayi hak'uri....
Cancelling appointment Kamal yayi ya kama hanyar gida At a high speed, koda ya isa har su minal sun isa, d'akin siraj ya isa da niyar bal balesa da masifa akan barinsa da yayi can *bar* amma yasameshi yana wanka. D'akinshi ya wuce shima yayi taking shower , ya shirya kenan da niyar sakkowa dinner, sae ga knocking, yasan siraj hiyasa bae b'ata lokacin amsa Mae ba , shigowa yayi fuskar shi ad'aure ya zauna kan couch, Kamal yafara masifa daman zuciyar shi waye zata fashe dan ya matsu bae sauke haushin da yakeji ba wae yabarshi kuma yasan suna da A.P , siraj ya katse shi da tsawa tareda fadin " wae Kamal wace irin _ICE HEART_
Ke gareka? Ba ka da tausayi ko kad'an, Baka ga halin da na tsince minal ba hala? Kamal shima a tsawace ya mayar masa da cewa "and so what? Ni ina ruwana da karuwancin da yakae ta bar..?" Da k'arfi siraj ya mik'e jin sunan da yakira minal, ransa ya b'ace soosae, kan yace " KAMAL!!!!" for the first after long time yakirasa da kamal, yacigaba dacewa " haba kamal , bansan rashin mutunci ka ya kae can ba wlhy, ko kasan Reason d'in da yasa kaganta *bar* ?? Sanyi Kamal yayi ya nazari , nan ta tuna uniform ne ma jikinta koda yaganta, siraj ya katse Mae tunani dacewa " because of your attitude towards her ne, saboda ka ce dole siblings nata subar ma gida, kuma dole tabisu , ko kasan basa da wurin zama ma? Ko kasan kud'in haya zae musu tsada? Ko kasan ba ta da kud'in komae and she has no means of acquiring money , kuma basu da Mae taemakonsu, sanin tayi za ka rage mata albashi, and tanemi ayki part time Wanda za'a rik'a biyanta daily amma bata samu ba! Kuma in ka Kore siblings nata yau su tafi ina? tun siraj yafara magana zuciyar Kamal ta d'an karaya amma ya katse siraj dacewa " of course ban manta ba dan dole subar min gida gobe, ko yau dan bana gidan ne, kada ka manta she is still here for your sake!!" Ba k'aramin mamaki siraj yaji jin amsar da kamal yabashi.amma ya danne dan yasan halin shi, da yaso yasiya musu apartment amma yaga bazasu sami security ba, tunda in tazo aykin zata barsu su ilhaam Dawa? agidan..rok'onshi ya Shiga yi dasu tsaya gidan for a month in yamata 1st pay su tabar gidan...da k'yar Kamal ya yadda da zancen...after that , magana siraj ya rad'a ma Kamal a kunne, nan ta ke suka k'yal k'yale da dariya kamar ba su ne ke masifa ba some minutes ago..
***********
Tun dawowarsu minal ke kuka zara ta yi tambaya tayi rarrashi har tagaji amma minal tak'i tayi shiru..dak'yar minal ta Iya bawa zara lavarin abinda ya faruu , ita kanta zara taga gangancin minal , amma tace ta rok'e Allah gafara....bayan nan suna zaune suna hira sukaji knocking a k'ofar d'akinsu..hijab kowannensu yasaka kan minal ta bud'e k'ofa, siraj ne tagani yaceda ita " yau har yanzu angel baki daena kukan nan ba?" Dan yadda yaga idonta ya kumbura.."a'a yaa siraj na daena.." Siraj yace " good, naje nama Kamal magana , ya k'aramuku one month" daadi gun minal kamar tayi hauka...rufe k'ofa tayi tabar shi wurin ta ruga ta pad'ama zara..tsalle sukayi suna murna, nan siraj har zae juya Sae ga su sun bud'e k'ofa suna ta mae godiya , minal tace " I've no words for you ya siraj, I know I can never repay you, may Allah bless you abundantly, ...haka suka ta godiya yana hanasu, amma inaa godiya sukeyi kamar an ayko su..π
π
π
π
**********
Kamal ya sakko stairs yayi dinner, ya gama zae wuce kenan , sae ga zara, minal & ilhaam suna Mae godiya...tun bance ilhaam da ta ke salo...." Tankyu mister , mun gode da zaka barmu cikin gidan nan,". Nan ta juya kan zara tana cewa " ya zara kinga ko He's a good person,kinga ya barmu mun zauna ko......
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:19 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
6β£6β£
Rikicewa siraj yayi ganin minal, shi kuwa Kamal yana kan wayarsa yana pressing, dak'arfi minal ta k'wace kanta ta ruga sae jikin siraj tayi hugging nashi gam, dan masifar tsoro da tashin hankalin da taji ganin abinda zayd zae yimita , kuka takeyi kamar an aykota tana fad'in " _yaa.... siraj... pls... save... me, pls ...save ....me.. from... this ...evil man, dan ...Allah ..yaa siraj ka cece ni ...kar ...ka bari ...ya min ko mae...u're are my.. gurdian... angel ...you came ....the right time ...I need you...pls save..me_ tak'are maganar tana hugging nashi tighter...Kamal shi kanshi ba karamin rud'ewa yayi ba ganin avinda ke faruwa, brain d'in siraj gaba d'aya tayi hooking yana mamakin meke faruwa da Angel , consoling nata yafara yi yana shafar kanta yana Cewa " nothing will happen to you angel am right here by your side I will save you..." k'ara rud'ewa siraj yayi ganinta ta uniform d'in waitress...haka dae ya daure ya d'ago kae yana kallon Mr.zayd evily...minal kuwa kuka kawae takeyi, Nan siraj ya d'agota suka mik'e, veil nata da ke k'asa ya d'akko ya mayar mata akanta ya ja hannunta suka fita *bar* d'in, kowa wurin kallon abinda yafaru yakeyi da mamaki...mota siraj yakae minal ya sata ciki..yace da ita tabari yazo , amma ina kuka kwae takeyi wae za su dawo sumaida ta ciki in yatafi ya barta ,rarrashinta yashiga yi dak'yar ta yadda yatafi..komawa yayi cikin bar d'in , Managern wurin kekira nae , wae who is he da zae yimusu haka...Mr. Zayd kuwa ya wani had'e rae adole sae anmaida Mae da minal ...aykuwa wurin managern siraj ta tafi straight, da rawar jiki managern ya tarbe shi ganin siraj kasancewar he's well known, him being the bestfriend of kamal sole heir of *KINGDOM* ....
Kud'i masu yawa siraj ya zuba masa ya fice, yace da Kamal yasame shi gida, Kamal ko ransa ya b'ace ya zae wuce ya barshi wurin bayan yasan sunada appointment dawani .
Siraj Mota yakoma ya iske minal na aykin kuka ...consoling nata yayi tayi har ta daena kuka, kan yashiga tambayarta mi yafaru?
Magana tafara tana hawaye " ya siraj ...nasab'a ..ma
. Allah, na ...butulce mishi ...sae yanxu nayi danasanin aykin nan Dana fara..yaa siraaj in baka manta ba yau ne Mr Kamal yace siblings d'ina su barmae gida..banda kud'in da zan sami haya (hire) , kuma dole tare dasu zan bar gidan , in muka bar gidan sae mun nema abinci, ga kud'i transport d'ina zuwa gidan, gashi yace sae yayi deducting salaryn na ...." Haka minal tabashi labarin yadda sukayi about his _glass porcelain_ d'in da ta fasa, da salaryn ta da yace zae rage ,da dae-dae matsalolin da zasuyi facing insuka bar gidan har ta nemi ayki, har haka ta faru ...tabashi labarin komae, ta k'ara ba siraj tausayi, yaji haushin abinda Kamal yayi mata duk da yasan wasa yakeyi he is just testing her, dan yasan Kamal bazae cire kud'in ba cemata kawae ne yayi...minal tacigaba tana hawaye "kaga siraj na butulce ma Allah, dan shi da ya taimake mu farko, ko yanzu shi zae taemake mu , amma naje Ina ayki agidan giya..." Kuka ya k'waceta ..siraj ma Yaji haushin aykin da tanema , yace da ita " why angel? Why did you try this mess? Why ?..minal ta katse shi cikin kuka atsawace dacewa " yaa siraj because i'm only thinking of a way to SURVIVE ..!!" Siraj ma atsawace yace da ita " to Miyasa baki fad'amin min ba , kinsan I will not leave you in this mess?? A sanyaye minal tayi k'asa da murya tace " yaa siraj saboda ko yanzu abinda kayi min kad'ae ya isa haka, dan nasan akan kawae bae koreni ba har yanxu , kuma naga wlhy da nauyi in tambaye ka wani abu bayan abinda kamin ..." Ta fashe da wani matsanancin kuka da yabawa siraj tausae , dak'yar tace " kaga siraj na sab'a ma ubangijina , yanzu ....ga... irinta,na ..butulce masa" nan ta d'aga hannu sama tana rok'on Allah gafara... hawaye takeyi kamar rainfall tana fad'in "ya ..ubangijini ka yafe ni..." Ta d'uka tacigaba da kuka ...siraj kuwa tak'ara bashi tausayi, hak'uri ya rik'a bata yanacewa Allah na k'arbar tuba tayi hak'uri....
Cancelling appointment Kamal yayi ya kama hanyar gida At a high speed, koda ya isa har su minal sun isa, d'akin siraj ya isa da niyar bal balesa da masifa akan barinsa da yayi can *bar* amma yasameshi yana wanka. D'akinshi ya wuce shima yayi taking shower , ya shirya kenan da niyar sakkowa dinner, sae ga knocking, yasan siraj hiyasa bae b'ata lokacin amsa Mae ba , shigowa yayi fuskar shi ad'aure ya zauna kan couch, Kamal yafara masifa daman zuciyar shi waye zata fashe dan ya matsu bae sauke haushin da yakeji ba wae yabarshi kuma yasan suna da A.P , siraj ya katse shi da tsawa tareda fadin " wae Kamal wace irin _ICE HEART_
Ke gareka? Ba ka da tausayi ko kad'an, Baka ga halin da na tsince minal ba hala? Kamal shima a tsawace ya mayar masa da cewa "and so what? Ni ina ruwana da karuwancin da yakae ta bar..?" Da k'arfi siraj ya mik'e jin sunan da yakira minal, ransa ya b'ace soosae, kan yace " KAMAL!!!!" for the first after long time yakirasa da kamal, yacigaba dacewa " haba kamal , bansan rashin mutunci ka ya kae can ba wlhy, ko kasan Reason d'in da yasa kaganta *bar* ?? Sanyi Kamal yayi ya nazari , nan ta tuna uniform ne ma jikinta koda yaganta, siraj ya katse Mae tunani dacewa " because of your attitude towards her ne, saboda ka ce dole siblings nata subar ma gida, kuma dole tabisu , ko kasan basa da wurin zama ma? Ko kasan kud'in haya zae musu tsada? Ko kasan ba ta da kud'in komae and she has no means of acquiring money , kuma basu da Mae taemakonsu, sanin tayi za ka rage mata albashi, and tanemi ayki part time Wanda za'a rik'a biyanta daily amma bata samu ba! Kuma in ka Kore siblings nata yau su tafi ina? tun siraj yafara magana zuciyar Kamal ta d'an karaya amma ya katse siraj dacewa " of course ban manta ba dan dole subar min gida gobe, ko yau dan bana gidan ne, kada ka manta she is still here for your sake!!" Ba k'aramin mamaki siraj yaji jin amsar da kamal yabashi.amma ya danne dan yasan halin shi, da yaso yasiya musu apartment amma yaga bazasu sami security ba, tunda in tazo aykin zata barsu su ilhaam Dawa? agidan..rok'onshi ya Shiga yi dasu tsaya gidan for a month in yamata 1st pay su tabar gidan...da k'yar Kamal ya yadda da zancen...after that , magana siraj ya rad'a ma Kamal a kunne, nan ta ke suka k'yal k'yale da dariya kamar ba su ne ke masifa ba some minutes ago..
***********
Tun dawowarsu minal ke kuka zara ta yi tambaya tayi rarrashi har tagaji amma minal tak'i tayi shiru..dak'yar minal ta Iya bawa zara lavarin abinda ya faruu , ita kanta zara taga gangancin minal , amma tace ta rok'e Allah gafara....bayan nan suna zaune suna hira sukaji knocking a k'ofar d'akinsu..hijab kowannensu yasaka kan minal ta bud'e k'ofa, siraj ne tagani yaceda ita " yau har yanzu angel baki daena kukan nan ba?" Dan yadda yaga idonta ya kumbura.."a'a yaa siraj na daena.." Siraj yace " good, naje nama Kamal magana , ya k'aramuku one month" daadi gun minal kamar tayi hauka...rufe k'ofa tayi tabar shi wurin ta ruga ta pad'ama zara..tsalle sukayi suna murna, nan siraj har zae juya Sae ga su sun bud'e k'ofa suna ta mae godiya , minal