Showing 39001 words to 42000 words out of 88137 words
🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°
*Note this story is not reality based,*
*~fictional~*
7⃣1⃣
Ilhaam ce ta shigo tasame shi yana kuka kamar k'aramin yaroo, da Sauri ta iso wurnshi tana cewa " mr. Mi yasameka?? Komae bae ce da ita ba yana k'ok'arin share hawayen amma sunk'i tsayawa..hankalin ilhaam ya tashi, Dan bata saba ganin babban mutum namiji na kuka haka ba, consoling nashi tashiga yi tana cemae " pls Mr. Ka daena kuka" ta pad'a hankalinta atashe..tana share hawayen fuskarshi.. Tausayin shi yakamata, dak'yar yayi shiru...nan ta tashi tayi dispensing ruwa daga _water dispenser_ tabashi yasha, gadonshi taja hannunshi takae shi ya kwanta , ta kunna a.c ,tu rufe shi da duvet , ta kashe light d'in d'akin tafita asanyayye...
Gaba d'aya yinin bae ma ilhaam daadi ba _@dinner_
Kamal bae saukko dinner ba, hakan yasa ilhaam taje ta dubo shi , amma yace da ita bae zuwa wae he's not hungry, tayi insisting... Nan ya yadda ya tashi suka tafi, har aka k'are dinner bae ce komae ba , ko ¼ na abincin shi bae Ci ba, siraj ya lura amma baeyi magana , yabari sae angama dinner yasa me shi, nan ya zo Zae wuce ya ci karo da minal ta rugo agyje , mage (cat) ta biyota, ta window kitchen tashigo cikin gida, a gigice ta rugo shine sanadiyyar kaurar da sukayi kamal...hugging nashi tayi very tight, jikin ta na b'ari soosae ta na hawaye " wayyo Allah na ya siraj, mage zata kasheni , ka taimake ni ta biyo nii..gatanan zuwa pls ka koreta"...markarkata takeyi soosae kamar Mae jin sanyi, tana masifar tsoron mage kamar , in ta ganta kamar ajalin ta Yazoo.. Kamal ya rud'e , kasancewar hugging nashi da tayi, wani feeling yaji wanda bae ta b'a ji ba for the past 27 years in his lifetime it feels as if the electric cells in his body are awoken,Gaza hugging nata back yayi, minal ko sae b'ari takeyi tana hawaye soosae, nan k'amshin musk perfume nashi Mae kasheta ya dake hanjinta, amma maimakon ta tuno ba siraj ne ba,Sam bata gane ba , musk collection d'inshi ya shiga kwantar mata da hamkali,hawaye takeyi still tana rok'onshi " ka taimake ni ya siraj mage zata kasheni" Maganar ta tayi dae-dae da Isowar siraj wurin ,yaji haushin ganin hakan wani kishi ya tasomashi, amma yasan minal bata cikin hankalinta shiyasa, and ba er iska bace balle yace wani abu kuma yaga kamal didn't hug her back, nan ya fahimce Abinda ke faruwa ya matso kusa dasu tare da fad'in " angel mi ke faruwa..??" Sae alokacin kamal ya fito duniyar da yashiga take ya tureta ganin siraj , ya kafa kae ya wuce..minal ta rud'e soosae Dan sae alokacin ta fahimce ba siraj bane...hannunta ta d'ora kan bakinta da ke bud'e wangalau , ta wani zaro sleepy eyes nata waje, Siraj ya fahimce halin da take ciki , ya ce " angel Ina magen ?? Dak'yar ta gayamae abinda ya Faru..nan yayi consoling nata, ta wuce dining area , tasame ilhaam da Zara suna hira..Jan d'ayar dining chairs d'in ta yi ta zauna..Zara ganin hawaye A face d'in minal tace " Darling siis miya Faru? Ta pad'a showing deep concern, sae alokacin minal ta tuna bata share hawayen fuskar ta ba , nan ta goge su da hannunta tare da pad'in " wlhy mage ta shigo ina kitchen " Zara
Tace " hmm yaa minal wae har yanxu baki daena tsoron mage ba !.?..zungure ta minal tayi tare dacewa " mi ye naki"?? Haka suka fara hira minal tayi serving kanta abinci , sae alokacin ta lura da plate d'in kamal, kasancewar tana gane plate d'inshi dayaci Abinci no matter how many plates awuri..komae bae ci , hakan yabata maamaki Dan bata iya rabon da taga ya rage abinci... Taci spoon d'aya daga abincin da tayi serving , wae taji if bae yi daadi bane..amma taji abincin dae-dae, nan tace dasu Zara ya girkin nata na Yau , suka ce atare "Delicious sweet sister👍" sae Zara tace " you are wondering miyasa Mr. Bae ci abincin ba ko? To tsaya kiji he looks paled, kamar Marar lapiya , ko Mae bae ce damu ba tun da ya zauna, " bae ma so zuwa ba " cewar illham ..nan tace Kuma ," something is going wrong with Mr.d'azu fa kuka nasameshi ya nayi...." Nan illlaam ta labarta musu abinda ya Faru d'azu...they were shocked especially minal Dan ita da ma ta fahimce da akwae abinda ke damunsa...nan tace Aranta zata Mae magana, amma sae ta tuna abinda ya Faru yanxu btwn dem taji nauyi da kunyar ma k'ara gani nae..dan ita har aranta tasan bata cikin hankalinta lokacin , kuma bataa Masan shine ba .. Zara ta katse ta da tunani taredafad'in " wae to shi miya rasa aduniya? May be daga family'nshi ne ya ke da problem.. Haka dae suka gama hirar su , minal da Zara suka tattara plates suka kae kitchen kan..
Kamal kuwa tun komawarshi d'aki , ya rasa hankalinshi kasancewar yadda yake ji after hugging nashi da minal tayi ... _his dead emotions were now awoken, he can't explain the feeling..the feeling its beyond sanity..._ yana maamakin kaenae yadda yakeji , he feels as if he's not himself, yayi hugging pillownshi very tight as if his life depends on it...juya yayi the other side of the board ya hange pic d'in abbannshi dake lik'e a wall, through transparent curtains d'in dake zage ye da bed nashi...he is damn missing his dad...hawaye suka fara gangaro Mae akan face nashi, yana cewa aransa " I Will never forgive you umma , you separated me from my loving dad!" Hawaye yakeyi kamar rainfall.. Siraj kuwa bayan rabuwarsu da su kitchen ya tafi ya fidd'a magen dak'yar , bayan nan ya je d'akin kamal yaji mi ke damunsa , Dan yasan da akwae abinda ke damunsa...dasauri ya isa gunshi ganin yana hawaye..by his side ya zauna yana tambayarshi showing deep concern " friend mike damunka ? "" hawaye kamal yakeyi, nan ya matso kusa dashi ya kwanta kan laps nashi ya cigaba da kuka, he wants a shoulder to cry on ...and siraj is All he got , he's more than a Friend to him, more than a brother, but a FAMILYY!!..kuka yake me tsima zuciyar mutum ..siraj rarrashinsa yana tamabayarsa , Dak'yar kamal yace ....
Minal kuwa bayan ta koma d'aki dasu Zara ta fito kitchen ta sha ruwa, har zata koma d'aki tace bari dae ta je gun kamal tayimae maganar mi ke damunsa duk da tasan da wuya ya fad'a mata, but taga he seems helpless, at least ko advice ta iya bashi , Kuma tana son tabashi hak'urin abinda ya Faruu..
Stairs na third floor ta haura, dae-dae zata shiga d'akin taji kukan mutum sae ta tsaya..kamal ne ke gaya ma siraj yana kuka "the...evil...witch.. is..back ...friend,...she's back again...I will... never ...ever... forgive her. ....She ..separated ....me ....from
...my ...loving... dad, ...shes the cause of ...my ..pain, siraj ta rabani da abbana , yanxu bansan Wani irin raashin mutunci tadawo dashi ba...waya ....sani
..nima ....asirin ...tazo ...yimin , in b'ace
...kamar ....yadda ta b'atar .
..min da abbana..taci ...dukiya ...tunda shine babban... burinta ....siraj ...bani ..da Kowa..sae kae...ta rabani...da ...dad ....." Ya fashe da wani matsananci kuka..minal k'afarta ta Gaza d'aukar abinda take ji...ta ke jinin jikinta ya d'au zafi...juyawa tayi ta wuce jikinta ba k'wari, tace aranta daman shine abinda ke damun kamal... Amma wannan uwar tashi bata da imani...ko kusa batayi tunanin the imcident is related to her Mami ... tausayi kamal yabata soosae sabida halin dayake ji..his own ......
© *classic Lady*🎯
[12/10, 9:25 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*
🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°
7⃣2⃣
His own Mum tayi ma dad d'inshi magani...su gashi they are desperately in need of Mami , amma wani bae son tashi uwar... Tana ta tuninta Zara ta katse ta dacewa " sis ga pic d'in friends d'ina " ta nuna mata pic nasu husna da suka yi posting a Snapchat....
Siraj dae da Dak'yar ya shawo kan kamal dake masa kuka kamar Dan yaro...bayan ya wuce ya barshi yashiga yin bacci ya Gaza nan ya yanke shawarar ya kira minal takaranta Mae novel , Ko rad'ad'in da yake ji zae rage ...cikin 3 minutes tazo tafara ... _her voice that he is dying to hear finally reach his ears ,_ take hankalinshi ya d'an kwanta , yawani lumshe ido yana sauraronta..bayan takaranta 3 chapters ta tsaya..nan ta d'ago ta kalleshi , hawaye yakeyi kamar rai fall ,, _upon seeing his tears her heart melts...._ yabata tausayi, yaye curtains d'in tayi, ta cire tsoro ta kalleshi face-to- face...kan tace " Mr." Hearing her addressing him Mr. Ya birgeshi , kafe ma cute lips nata dake moving slowly yayi da ido..ta k'ara cewa " Mr." Nan ya
Fito duniyar tunanin shi , ya d'ago ya kalle sleepy eyes nata masu kasheshi, yayi missing d'in su so much ,, "yace na'am *my nal*" for the first time ya kira sunanta in a honey voice , Kuma makin yace minal , nop , *my NAL* yace ...Kuma shi a iya gaskiyarshi bae ma fahimce *my* d'in da yace ba..BT saboda honey voice nashi Mae daadi ya sa sunan ya fito daga vocal cavity nashi as *my NAL* ...for the first time taji sunan ta abakinshi ...sae da blood d'in veins na jikinta ya k'ara running, " he pronounced it sooo sweet.. Tun da take bawanda ya kirata da sunanta yamata daadi kamar kamal... Da k'yar tafito da duniyar tunaninta kasancewar his intense gaze on her is making her uncomfortable... Tace " about what happened earlier , it was my mistake , bansan Kaine ba, Kuma am not alright at that time..pls forgive, wlhy it wasn't intentional, " ta k'are maganar tareda marairaice sleepy eyes nata masu kashe shi......tana kashe shi, everything about her is making him Like her more, he wants to hug her and kiss her senselessly ... But he don't want to admit he has falling in love with her, noooo , love doesn't exist in his dictionary... Minal ta katse shi dacewa " plss" nan yace da ita "no worries, I understand" ...Dan yasan cewa gskya take fad'a , yasan ita saliha ce , soo innocent, ...daadi taji tace "tnx" ta tashi zata wuce Dan ta Gaza yimae maganar da taso yi
Mae ,,hawayen idonshi makes her heart melts..handkerchief d'inshi da ta fasa bashi SBD tana son perfume d'inshi ...ta Ciro tabashi ,tayi mustering courage tace " mr. Duk abinda ke damunka inshaAllah indan ka rok'e Allah , ka nemi tsarinshi, ba abinda zae sameka" tana k'are maganar ta wuce...
For the first time yasamu peace of mind, because of the way shi assures him,to have faith in Allah.... Diary'nshi ya d'akko yafara rubutu as always.., 💟 _I don't know what drawn me into HER,but whatever it was, it was somethings pecial, _unique, something that I can't pinpoint, _She's soo innocent,naive,Honest, carefree, &_ _because of her, my days are getting_ _Restless, my nights are getting sleepless, _F*ck! Am becoming _like a love sick creep, _noo,not love sick,Just becoming sick cause uptill now _I can't admit I'm inlove,I've to destroy these feeling_💟
Bayan wucewar ta daga d'akinshi her heart is beating soo fast ...dak'ayar tayi pulling self nata together... Tace aranta "what's wrong with him , he looks sick, but , he is just a freak!!!
Ta wuce d'aki sukayi kallo , bayan sun gama around 12 sukayi nafila itada Zara suka rok'e Allah ya nuna musu Mami ,....
_washe gari_
Ya shirya cikin wata 3 pieces tier suit blizzard blue colour, da inner black colour...looking breathtaking as always! Breakfast sukayi ..kan su wuce school , siraj ya tafi office while kamal yanufi hospital, wurin wani best doctor ya tafi ,...ya pad'a Mae problems nashi, da signs and symptoms of his heart problem... Lol ...shi adole heart problem gareshi...cikin wani machine aka ce yashiga, nan doctors
Sukayi necessary assignments nasu...akace yadaqo after 5 hrs....office ya tafi., yana ayki secretary nashi ya kira, wae wata nasan ganin shi , sunanta ya buqata, .....ummanshi ce , Kuma ya hana tagsnshi..dafe kanshi yayi ,,,many things bothering him...wine yasha, nan bacci ya kwashe shi kasancewar bae yi baccin kirki ba jiya...
Around 5 ya tashi.. ya yi sallah , ya fice hospital , Results ya k'arb'o... , bae bud'e ba ya fice mota..yana backseat driver na aykinshi..ya bud'e paper...which reads nothing but, _"your heart is normal so as your body health ,_
_from the symptoms ,_ _signs & _what you u feels towards HER, you are 99.9% in love with her _Thank you_
*_Doctor Kim tae hae_*
He's eyes can't believed what he saw, he re-read it again...NOOO ya pad'a da k'arfi sae da driver ya tsorata...lol...
Castle d'in shi aka kaeshi , jiki ba k'wari ya shiga...tun saman corridor'n da ya zagaye central parlour ya hange su suna dariya........
[12/10, 9:25 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*
🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°
7⃣3⃣➖7⃣4⃣
Zara, ilhaam, minal & siraj , ne central parlour suna hira. Wani tsanin kishi Mae rad'ad'i yakeji ganin minal a wurin ...haushin kanshi yaji kasancewar yadda yakeji, nan ya tuna da abinda doc. ya rubuta mishi cikin paper'r _the first sign of falling in is getting jealous ..._
Dak'yar ya isa central parlour'n , ko gaisawar kirki basuyiba ya haura stairs na 3rd floor...
D'akinshi ya tafi yayi taking shower ...
_2 week later_
Kullum son minal qaruwa yakae Mae , amma yana dannewa, karatun da yaso tabar yimae, ya fasa hakan sabida da ya gauda hakan na kwana biyu. , sae da yay zazzabi...unknown to minal kamal ya kamu da Sonta, itadae tsora takeji , saboda one month ya kusa cika , da zasu bar Mae gida, Zara kuwa and siraj are getting along, amma dae still minal ke raenae..ilhaam kuwa wani bala'in shiri takeyi da kamal, @ *kingdom* kusan kullum sae mom d'inshi tazo , yace ace bae nan ,...hakan ya bala'in bata haushi Dan dama batun aurensu ne da meera takeson date farkon next month....
Kamar kullum sun gama dinner, yana hira da ilhaam sae around 9 yace takira minal, bayan tagama karatun ne har zata fita yace mata "heyssss " nan ta waigo cikinta yawani murd'a Dan tasan batun barin gidanshi zae yi nan, ta zo , sae cewa yayi " about leaving the house, na janye maganar... " wani daadi taji waye zata mutu, she can't explain her happiness hearing this ....smiling tayi Mae kashe shi tareda fad'in " thankyou sir, thankyou , thankyou " wani daadi kamal keji ganin farinckinta , to her surprise sae cewa yayi "shhhhh".....
Bayan ta koma d'aki Zara na chatting take gayamata , yadda wayar tayi kan gado tafara rejoicing ,ilhaam ko ajikinta dan tasan da maganar , sae faman game takeyi da iPad d'in da kamal ya siyo mata, Zara ce tace " ilhaam baki ji mike faruwa ba ne??." Sae cewa tayi " naji mana , ni tun ba Yau ba" still hankalinta akan game datakeyi...
*sunday*
Yau Sunday , siraj yake su zara park, suna hirar su da Zara da ilhaam dashi , ilhaam ta tashi taba su wuri Taje yawoo, ganin ba Inda zata taje me nisa , Zara ta k'yaleta. Can bayan sun k'are , za su wuce nan suka tuna da ilhaam, suka shiga Neman ta basu ganta ba , kap park d'in suka duba basu ganta ba , Zara kuka takeyi kamar zata mutu , siraj na aykin rarrashi, yana assuring dinta zaa ganta, amma inaa, kuka kawae takae Mae...siraj ya sannad police stations da medias duka na garin.. ta kira minal tana kuka ta sannad da ita, minal ta rud'e tafara kuka itama,.....kukanta kamal zuciyarshu taji yana baccin shi , amma jin