Showing 12001 words to 15000 words out of 88137 words

Chapter 5 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5323

πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡

β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨




*in dedication to sparkling spash*



*53*


Ya d'auka zae sha ya Tina irin wa'azin da Abba ke .masa take ya fashe da wasu sorrowful tears..one shot ya shanye kwalba d'aya yayi bacci..dama jiya bae yi baccin kirki ba
_5 hours later_
Siraj yayi trying wayoyinsa duk akashe..offices d'in *kingdom* duk ya bin cika bae can..ko'ina da yake tunanin zae gansa bae can...har magrib tayi bae ji daga gareshi..ya tafi wurin umma bata nan gashi har yanzu bae ga Abba ya dawo ba...
Har ten na dare shiru...can yana tunani ya tuna da *white castle* d'inshi take ya d'au key d'in mota ya nufi can..password yasaka dan yasan komae nashi ..~_they are best friends forever_~..yashiga third floor ya haura kasancewar shi ne nashi...yasame shi kwance yana bacci heavily sae glasses d'in wine bottles da yasha ya faffasa..kusan ko'ina d'akin sune..hawaye siraj ya fara ganin halin da friend d'inshi yake ciki..ya na tunanin why would he be in such state..tada sa yayi dak'yar because he's still deadly drunk..saboda ya sha wine over sosae..siraj ya d'auko first Aid yabashi wani syrup da zae sa shi vomiting..dak'yar ya Iya bashi shi saboda inba tangad'i ba a abin da yakeyi..





Kwantar dashi siraj yayi trying yi..kan yaje yamar da box d'in yaga ya nufi bathroom da Sauri..ya fara Harar da wine d'in ,siraj na d'an buga masa baya..bayan ya gama ya taimakamasa ya gyara jikinsa...ya dawo d'akin ..nan siraj ya nemi yasan miyasa shi cikin wanan halin...Kamal bae b'oye masa komae ba Tun ranar da abbansa ya masa zance auren da zae yi har i zuwa yanzun.kuka yakeyi sosae siraj na consoling d'insa..dak'yar ya tashi ya ranka sallolin da ake binsa. Bashi..siraj yamasa wa'azin waanan giyan da yasha amma Sam bae ma sauraresa ba..bayan sun huta...ga wata yunwaar da Kamal keji kamar an cire mae intestine kasancewar bae yi dinner jiya ba bae yi breakfast ba da lunch na yau ga shi har dinner' n yau bae yi ba..wine ya d'auko ya b'alle murfin zae fara sha siraj ya hanasa Kamal ya ture shi one kick ya pad'i ..ya d'aga bottle din ya shanye ta tas!




Ta ke bacci Mae n Nauyi ya d'auke sa..






_washe gari_




Siraj ya musu ordering break fast yaci amma yak'i yaci..dan shi bae ma cin abin cin waje...siraj ya rok'esa dasu tafi gida yaci abinci ...what??!! Kamal ya pad'a a tsawace ..tare da fad'in "ba dae girkin wanan witch zanci ba ..salon ta had'a da ni in bi iska ..impossible! Allah bazan koma gidan nan ba sae dad ya dawo"..ba yadda siraj bae yi dashi ba yak'i ya yarda..kitchen siraj ya nufa ya dafa Mae indomie ganin in Kamal bae ci abinci va health nashi zae shiga serious problem..amma dakyar yaci spoon biyar ..da rarrashi da komae yak'i yaci ..




_2 dayz later_




ba abinda yake sha sae wine..da siraj ya watsar dasu jeji har da fad'a sukayi ...yasa aka k'ara ordering wasu sae da yacika one room da expensive wines iri-iri..dan yasan vae yuwa yasha awaje ..




_10 days latr_




Minal tazama abin tausayi da qannenta, itace komae ..basu da kud'in cin abinci sae hjya Amina ta basu..jari ya katse na Sana'a.. Duk sun rame abin tausayi..landlord ya zo ya addabe su su biya k Kud'in hire(haya)
Sauran kud'in da siraj yabasu su kad'ae su ka rage musu gaba da baya gashi basu ko isa a biya kud'in da su..sae da hajiya Amina tacika musu..landlord ya musu korar kare ya watsa musu kaya awaje..kuka sukae waye za su mutu..hjya Amina ta d'auke su ta kae su d'akin ta ...tace da minal taje ta nemi aiki dan daga mijin ta ya dawo ba zae varsu su zauna agidan ba dan masifaffene....minal ta fita neman aiki bata samu ba kusan 1 week kenan kullum rana take sha no success..every night abu d'ays takeyi, kuka..tana Cewa aranta"mami Allah ya Isar maki kowa yamiki wanan aiki..a tunanin ta abban Kamal ne...
*******************************
Kamal yabar zuwa office 2 weeks kenan duk ya rame kasancewar ya barcin abinci kullum kuka ne aykinsa sae shan giya ...siraj har gaji da rarrashi...gashi media ko'ina ana cigiyar *senator aydin* amma kamar ba'a Ayi sa ba..offices d'in *kingdom* duk an rufe,hakan ya kawo big problem a Niger... Umma tayi boarding plane sae Dubai ta kwashe kud'i son Ranta unknown to Kamal..anyi ta nemansa ba'a samu awaya yace da P.A dinsa ace baya k'asa...siraj yata had'a shi da Allah yaje office yak'i .
Ranar da kunna wayar sa messages din bank suka rik'a shigowa kamar hauka.ya ga an d'ibe mak'udan kud'i ...ko outfit vae damu ya canja ba ya shiga mota sae bankin.koda yaje ya duba details yaga umma ce kasancewar tasan password na ATM dinsu gabad'aya..ransa ya b'aci ya nufi gidanta a tsiyace bae sa me ta va ..ya dawo ya fad'awa siraj abinda ke faruwa.."ga irinta nan Cewar siraj". Kamal ya yi taking deep breath kan yace"I will take charge now! Gobe yace zae resuming office..yasa guards suyi posting flyers(stickers) a nema Mae house maid...kasancewar gidan babba ne ko'ina dust ne banda d'an side din dayake using shi da siraj....kuma ya na Neman wacce zata rik'a yimae girki...
Haka ko akayi ko'ina aka lik'a stickers na neman house maid..mijin hjiy Amina saura 1 day ya dawo gashi aykin minal shiru batasamu ba ..




_washe gari ya dawo_


*...sorry fans indakwae spelling mistakes bare with it pls*




© *classic lady*🎯
[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the*


Β°*°‒°❣ *classic lady*❣°‒°*

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son*πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡

β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨




*in dedication to ummie Rilwan*



*53*




Masifa yafara yima hjya amina mata tae wae ya za'ayi ta kawomae manya acikin gida, wae shi acewarsa itace ta kashe abbanta kuma gashi nan ta halaka maminta..kuka minal takeyi waye zata mutu dan irin cin fuskar da mijin Amina kae mata..haka ta tarkato tarkacen kayansu ta sa su zara gaba subar gidan..tana kuka tana ma amina godiya ...tace mata tasan ba laefin ta bane mijin ta ne bae bari su zauna.hjya Amina tashiga ciki ta fashen asusun ta taba minal kud'i ..ta ta bata hak'uri da shawarwari..tace da ita kuma in kud'in sun k'are tazo in tana da wasu ta bata ..haka ta rungemesu tana hawaye dan badan son ranta za ta barsu su tafi ba,sanin halin mijinta sarae yasa ta yadda...kuka sukae su dukansa
********************************




_1 hour later_




Yawo sukae basu San inda zasu
ba..can minal ta tuna da wani qanin mahaefiyarta Wanda ke aiki mechanic..mal.iro. Amma sae dai shi Sam baeda kulawa kuma baedamu da kowa..gashi koshi bashida hali..kuma bae da iyali..wurin nae sukaje amma duk da
Halin da yaji suna ciki bae tausaya musu ba..yace da minal taje ta nemi ayki dan Baeda kud'in ciyad dasu bare wurin kaesu...haka suka fito daga wurinae ba success.suna cikin tafiya ...suka ga ana lik'a flyers minal bata damu ta duba ba ..gawata yunwa kamar zasu mutu..a bus stop suka zauna su huta kasancewar akwae gurin benchi a wurin kuma minal taga da kwae restaurant awurin ta ce dasu Zara su tsaya taje ta siyo abinci..bayan tabarsu awurin ta tafi ..zara ta tashi ta nufi Inda taga an lik'a flyers d'in dan ita tanaji ajikin ta abin k'ware zata gani....da Isarta ta karanta information d'in ay sae tayi tsalle ganin Neman ayki akae..dagudu taja ilhaam suka je suka kira,yayarsu dan tagani ...minal ma ba karamin murna tayi ba ganin cewa 250,000 thousand ne albashin , dan zata Iya saka ma qaninnta makaranta..saedae kuma wani gudu ba hanzari ba ..cikin aikace-aikacen hadda abinci...hmmm minal bata Iya girkin komae va..zuciyarta taji tayi ras!...tuni zara ta fahimce yanayin ta ya canja...tace "Lapiya ya minal ? Naga kamar baki ji dadin aykinba...". "Eh zara, kinmata ban Iya girki ba" ..Cewar minal kamar zatayi kuka...tuni gumi ya had'e musu..zara tayi karfin halin Cewar"ya minal kedae gwada saa'ar ki kwae...nan suka k'ara duba poster'n wae hadda credentials ake buk'ata atura through email d'in da aka bada..hmm zara tace"akwae matsala ya minal dukda nasan kina da waec da neco anan, kuma yayi kyau tau amma dami zamu tura tunda bamuda waya..kuma fisabillilahi mi ma zaa ayi da credentials.. Mtsw! Zaara ta k"are magana tare da dafe kanta...minal tace koma mae za'ayi dasu Alhamdullilah ina dae dasu nan a bag d'ita ..muje cafΓ© atura...wow! Great idea ya minal ..mu kwashe email d'in,haka ko sukayi..suka wuce hawan adaidaita sahu..abincin da basu ci ba kenan...can cafΓ© suka sauka ta fidda credentials d'in ta yi bayanin abinda takesso ayi mata ta bada email account din..haka suka yi scanning credentials suka tura..suka ce ta dawo gobe tayi checking ko anyi accepting d'inta...
Bayan Sunbar cafΓ©'n basu San inda zasuba ..k'ark'ashen wata bishiya suka zauna ganin sun gaji ..nan suka fiddo abincin da suka siyo d'azu suka ci sanan suka shimfid'a kallabin su sukayi sallar la'asar dan har time dinta yasoma wucewa...tuni hadari ya had'u ..minal ta ja su zara suka fara Neman wurin kwana ..amma ina ko'ina sukaje ba Mae karb'arsu..haka sukae ta yawo har magrib..ruwa aka fara sosae....abin tausayi duk sun jik'e ...ga er Ghana most go dinsu ta jik'e...wurin bus stop suka shiga amma still ruwan na kae garesu kasancewar k'arfinsu...kuka minal ta para ganin ita ce babba fa yanxu ...mami ta rigaya ta shagwab'a ta ...nan zara tapara bata hak'uri tana hawaye itama"haba ya minal mu muyi mi in ka kae kuka? Itama kuka ya k'waceta..minal rungume da ilhaam "tace zara yazanyi to tana kuka kan tace bamuda kowa fa..zara tayi k'arfin halin Cewar "Allah na taredamu ya minal...kuka sukeyi soosae..minal tayi courage ta tashi ta ciro hijab cikin jakarsu ta lullub'esu suka kwanta ka benchi...min Al kam batayi bacci ba..




_washe gari_




Kamal ya shirya cikin wata suit,apple green colour da black inner,tie dinsa same colour da suit d'in, cufflinks d'insa tea green diamond stone keda su..suit din ta kama jikinsa making his figure perfect.wani gold bezel wrist watch yasaka..da wasu covered shoes tea green colour..hair curler yasa ya k'ara curling hair d'inshi...sunglasses tea green colour ya zira a idonsa..bae fita ba sunglasses...mashaaAllah he looks breath taking wlhy..😘😘face dinshi ba light wallah..lol.... ya b'ata fuskar nan..despite he looks magically handsome.. Siraj kam ko bacci bae tashi ba kasancewar sae next week zae resuming office..
Parking lot ya nufa ..guards sun take Mae baya...driver ya fito dawata latest rolls royce white colour...aka bud'e mae yashiga , babban branch d'in *KINGDOM* yace akae shi...






_5 hours later_




Ayki ya taru offices soosae. Board meeting yasa aka had'a Mae yayi assigning mutanen da zasu taimaka masa duk aminan abbansa yasaka..bayan ya dawo Office d'nshi..P.A dinshi ya shigo ya gaya Mae an samu housemaid din da yake nema..dayake gajiye yake bae ko damu da ya duba details d'in ba yace "accept her" haka ko aka ..acceptance letter aka tura...
Minal koda suka tashi da safe sanyi ya kama su soosae ...makarkar ta kawae sukae ..restaurant minal takae su suka yi breakfast..saeda suka huta soosae..sanan suka kama hanyar cafΓ© ..nan aka duba mata aikuwa sae ga acceptance letter..daadi kamar ya kashe su sae tsalle sukeyi mutanen wurin sae kallonsu akae..akaamata printing. Letter din ...tace sae taje ta nuna ma hjy Amina...koda suka tafi mijinta ya yi tafiya sae nan da one week zae dawo..ba karamin daadi taji mata ba kuwa..nan suka kwana.kasancewar gobe zata fara aykin.




_washe gari_






Kamal ya shirya cikin wata three pieces tier suit, turquoise blue colour da ash inner ..tie dinsa kalan suit d'in..sae cufflinks d'insa masu gem stone ash,mini Ryland wrist watch yasaka..sae ankled covered shoe ash color ..grey sunglasses yasaka ..








nan ya Tada siraj ya sanad dashi housemaid za tazo yau..ya fice..tun da siraj ya masa wa'azi ya daena shan wine..amma bae cin abinci duk ya rame ga tunanin abbansa dake masa yawo aka..
Minal ta shirya cikin wani Pakistan suset orange colour..ta kama kanta da ribbon ta laulaye shi sosae dan kar ya sance ta d'aura kallabin ta black dan gudun irin lokacin..tayi rolling da veil dinta shima sunset orange colour..dukda ba makeup a face dinta tayi masifar kyau...kamar wata star ...


Ta masu sallama ...address d'in da aka Saka a acceptance letter ta pad'Γ  mae adaidata sahu.. *white castle* aka dire ta ...nan ta tafi wurin gate d'in..tayi knocking gate man ..yace ta tsaya ya sanad da zuwanta..


landline d'in dake central palour a 1st floor tayi ringing dae dae lokacin siraj ya sauko zai tafi kitchen yin breakfast, dasauri ya nufi landline ya d'aga yace ta shigo...




shigarta keda wuya ta zama stranded kasancewar had'ura castle d'in ...ya had'u Iya had'uwa..komae white ne har paint d'in gidan..ya kuma kasu zuwa part uku (an jera su big,bigger bigest)kuma 3 storey building ne ..by the right parking lot ne Wanda kamar wurin sae da motoci yake kasancewar d'im Bin motocin da ke wurin..by the left kuma garden ne had'ad'en..Iya haduwa..sae tsakiyar gidan Mae uban fili.soosae daedae tsakiyar gidan akwae _waterfall_ a wurin...gaban gidan kawae abin kallo ne Wanda take gani kamar gidan ..Disney cartoons ..ko'ina grass carpet ne da colourful flowers decorated everywhere.. Tace aranta wajen gidan kenan what of daga cikin....
















© *classic lady*🎯
[12/10, 9:19 PM] Mss classic❣: *Written by the*


Β°*°‒°❣ *classic lady*❣°‒°*

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son*πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡

β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨




*in dedication to rahancy & billy musty*

~_last post nayi mistake instead nasa 54 nasa 53_~


*55*


Shiga minal tayi daga ciki tayi danna doorbell..siraj dake kitchen ya fito jin door bell..bud'e k'ofa yayi to his surprise ya ga minal..gashi yaga tawani k'ara kyau... wangale baki yayi kan yace "angel".... Zuciyar minal ta yi ras! Ganin siraj...tayi smiling d'in k'arfin hali wanda yagama kashe siraj dake tsaye...kan tace "um...mm ..ka... ta...shi lpy yaa.. siraj?.".ta pad'a tana stammering... "Lpy lau angel yakk? Yau ziyara aka kawoman? Ya akayi kikasan address d'ina angel?" Rasa abin cemai tayi da. Ta fahimce bae San itace housemaid ce .. Shirun ta yasa siraj yace "sorry angel na cika ki da surutu ko?,,shigo daga ciki"...leading d'inta yayi cikin luxurious house d'in *hand some*...ganin had'uwar gidan yafara rikita minal..tafiya takeyi tana wai-waye..wani upstairs suka fara haura Wa Wanda yayi leading d'insu kan corridor'n daya tsagaye wani babban central parlour'n dazaka Iya hange k'asa tunda a sama corridor'n yake ...corridor'n in circle shape ya tafi kamar round about ..tafiya minal takeyi tanan tunanin duniyar da take ciki tana kuma kallon parlour'n da take tsinka ak'asa..ba kalan bulb d'in da babu a gidan ..kamar rainbow colours bulbs d'in ta ko'ina Wanda suka k'ara ma gidan kyau ..shape d'in bulbs kad'e abin kallone , komae na gidan white ne sae dae baza a rasa shades d'in grey colours a wasu wurarae ,wall d'in ma white ne wacce zakayi cewa diamonds stones aka watsa mata kasancewar shining stones d'in da bulbs ke kara ma sparkling into different colours.. har furniture's,curtains..komae din gidan white ne......haka siraj yana tafiya sunyi circling corridor'n kamar round about..har suka isa kan stairs din da zae sadda dasu k'asa cikin parlor'n..bayan sun shiga parlorn yake tambayarta mike tafe da ita tun da safe dafatar komae dae lpy....shirunta yasa shi nazari sae yanxu ya tuna kiran da maigadi yamasa about housemaid..zuciyarsa ke cemasa itace ...no it can't be her! Ya pad'a a pili wanda bae Masan yayi ba..minal da tarasa taya ma zata masa Magana dan batae tunanin zata ayki gidan Wanda tasani ba..maganar sa ta katse Mata tunani ..kan ta ce "eh ni ce housemaid din da nayi applying gidan nan..ga acceptance letter d'ina ta yi Mae extending paper..siraj gabad'aya brain d'insa ta yi hooking at that time..ya karba baki wangale ya duba yaga lallae fa itace... D'agowa yayi ya Mae da kallonshi gareta kan yace "minal ya akayi. Zaki zama housemaid? ...wasu sorrowful tears suka fara gangaro mata a smooth face d'inta dan ta tuna irin rayuwar da take ciki yanxu ..tayi k'arfin halin cemae" ..am ...sowwie ba but badan sona zan aykin ba..nan ta fashe Mae da kuka..da sauri siraj ya yo kanta yana bata hak'uri "am sorry angel to ask you that question dan Allah ki daena kuka ...kina d'aga min hankali...". Tana tunanin ta pad'a masa ko kar ta pad'a masa halin da take ciki..can dae tace bari tagayamasa..k'ila ma ya taimaketa..kuka takeyi still ..siraj na aykin bada hak'uri..nan ya fiddo handkerchief a pocket d'inshi yabata.."t..ha..nkyo tace


Tana sheshek'ar kuka..nan ta goge hawayenta..tace" yaa siraj am the head of my family now ...tana hawaye..tace Mae "a gabana aka sace maamii kukanta ya k'aru soosae..kuma da man abbana ya rasu..yanxu bamuda kowa...kaga ko dole in yi nemi ayki ...dan jallin sana'ar mu ya kare....kuka ya hanata k'are maganar ..siraj dake tsaye gabanta ya k'araso kusa da ita tare da hugging k'anta yana consoling d'inta..dan har cikin ransa ta bashi tausayi..sae da ya tabbatar ta ga ma kukan yayi breaking hug d'in yaceda ita." Angel kiyi hak'uri ki d'auki qaddara zan taimakeki ..yanzu kibar maganar aykin nan kawae kibari every month zan baki enough money..da sauri tace " a'a ya siraj kabarni inyi ayki kawae its my responsibility to take care of my sister's kuma kaga salary'n na da kyau zan Iya sa su makaranta ma..daman shine babban wish d'in Mami tasaka mu school... ta pad'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login