Showing 45001 words to 48000 words out of 88137 words

Chapter 16 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5316

ta shigo afusace ,,," ka nuna min kae ka isa, ka hana aurenka da meera ko? Wae kae bazakayi aure ba, to wlhy tsaya kaji maganar auren ka na nan , Dan ba ruwana jibi sae ka kawo matar da zaka aura , an d'aura ma auren nan , ko in yima abinda baka ta b'a tunani ba, wlhy baka fi k'arfi na ba, na k'yaleka ne kawae , amma wlhy idan baka kawo wacce zaka aura , Aka d'aura auren nan jibi ba wlhy, sae ka je Inda abbanka ya je !! Kuma ba ruwana ko er ina za ka aura ..ta rage ma.....ta fice a fusace
..tun da ta fara maganar kamal ke zufa, yafita wani case ya pad'a wani......dafe kansa ya yi , yana hawaye , nan siraj ya shiga consoling d'inshi Dan ya bala'in bashi tausayi...kamal yace yana kuka" friend ina zan sami wacce zan aura ? Kuma ya za'a yi ta yadda dani,?Siraj , zata min asiri , dan bazae tab'a Wuya ba in sami wacce zan aura ba....siraj ya katse shi da cewa ,"I have a solution kamal, akwae wacce zaka aura ,, kamal yace wace friend? ...siraj yace " MINAL " kamar bomb ya fashe kamal yaji maganar a brain nashi....kamal yace NOOO, Siraj yace " friend tsaya kaji mana, zaka aure ta for 1 month, with an agreement that nothing will happen between you two , in 1 month ya cika by then ummanka ta koma Dubai sae ka saketa , in aureta, daman inasan ta da aure , Kuma nasan she wil cooperate inshaaAllah, kamal yace aransa ,,the girl am battling with her feelings?? ........
















© *classic Lady*🎯
[12/13, 9:57 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°




7⃣6⃣




Kamal yace "ba ze yu ba friend, me I can't marry her, siraj yace " toh yakake so kayi? Ba fa wani Abu zae shiga tsakanin ka da ita nasan, itace kad'ae yarinyar da zaka iya samu easily, its tooo hard kasami wacce za ta aureka , duk da nasan enmata da yawo suna sonka but ba iyayenda za su amince ad'aura auren jibi, kamal ka duba fa ka gani ,ummanka da gangan ta yi ma hakan Dan tasan bazaka sami wacce zaka aura ba....kuma nasan baka san ka kawo wata Mace cikin gidan ka. Amma ka ga idan ka aure minal, it will not change anything, daman she's living with us. , haka siraj ya ta convincing nashi har ya yadda , duk da kamal bae so hakan ba, dan bae san Inda son minal zae kae shi ba, Kuma he thinks marrying her Will only make the situation worst ...kamal yayi k'arfin halin cewa " friend yaza ayi ta yadda ,? Bazata amince ba....siraj yace " inshaaAllah zata amince , I will convince her , zakuyi agreement d'in ba abinda zae Faru tsakaninku, kaga it's just for a month , k'ila by den tagaUmmanta, sae ayimin aure da ita , kamal I love her wlhy ,". Jin siraj yace "love her " sae da brain d'in kamal ta sara, wani tsananin kishi yake ji ....siraj yacigaba da cewa "Kuma son aure nake yimata, inma tak'i yadda dani inshaaAllah I can wait sae randa ta yadda , ina nan ina taya ta da addu'a Allah ya bayyana iyyayenku ....ina Kuma addu'ar Allah ya bani zuciyarta in alheri ce...haka sukayi ta hira....sae around 2 suka dawo gida don lunch....wata yunwa kamal keji kamar ya mutu, dasauri yayi. Taking shower ya sakko lunch , dàshida siraj daman su Zara sunyi nasu... _Korean barbecue_ ne tayi Yau da _roasted fish_ sae drink na _zub'oo_ da tayi...soosae kamal yaci abincin daman yayi missing d'inshi, bayan sun k'are lunch..siraj da kamal suka zauna central parlour, banda su Zara dake d'akin su suna kallo, nan siraj ya d'auke wayarshi yayi dailing no. Minal , angel kamal ya hango a screen d'in siraj, hakan ya bashi haushi wae _Angel_ hmm, ba'a fi 3 minutes ba ta iso wurin. Ta yi Tsaye, siraj yace " Angel zaunq magana zamuyi mana " nan ta samu d'ayan sofas gefen siraj ta zauna , siraj yace " angel Yau ne ranar da zan neme taimako wurinki" jin hakan yasa jinin jikinta ya d'au zafi ...kamal tun shigowarta yake kallon ta , he's every bones na jikinshi wants her, he wants to quickly go to her and hug her, but he can't ,he really can't .....maganar siraj tafito dashi duniyar tunanin shi " Angel I really need your help pls ki taimakeni, Angel kin ga friend d'ina needs ur help" ya k'are maganar ya na nuna kamal , brain d'in minal tayi hooking , Dan nuna kamal yayi , tace aranta "toh ko me zata yimae??" Nan siraj ya shiga bata labarin halin da kamal ke ciki da Kuma abinda yake so tayimusu, nan minal taji jikin ta ya d'au rawa , tana girgiza kae alamar bata yadda ba, siraj yace " haba minal ke taimake shi , inba haka ba zae shiga wani hali, na miki ark'awali da baa abinda zae shiga tsakanin Ku, ba zaku zauna d'aki d'aya ba, bare ma Ku had'a gado , pls Angel ki taimakaKe kad'ae zaki iya taimaka muna,,, minal tun da yafara maganar hankalinta ya birkice, Dan ita bata sa aure kusa ba a rayuwarta, duk da sunce ba abinda zae shiga tsakanin su, ita fa ummanta ke gabanta yanxu..siraj ya katse mata tunani dacewa "Angel did you accept this agreement? Is just for a month fa...minal tace "am sorry yaa siraj , but I can't get married to him....pls Ku sami wata baxa Ku rasa ba..." Ta tashi ta fice....siraj yasan hakan zae Faru amman daman niyyar shi ya k'ara mata magana, kamal ya rasa abinyi Dan shi ya sadak'ar ummansa sae ta Mae rashin mutunci da take son ta yimae, siraj yace , "friend kada ka damu , inshaaAllah za'a sami mafita ....bayan minal ta koma d'aki ta zauna ta zuba uban tagumi. , tana tunanin wannan maganar da sukayi , tace aranta " shine ya siraj bae tashi Neman alfarma awurina ba sae abi Mae wuya haka , ni gsky bazan iya ba..Zara ta lura da halin da minal ke ciki ta iso wurin ta tace "yaa minal mi yafaru? U look soo disturbed" nan minal tafara Contemplating tagaya ma Zara ko ta fasa, Zara ta k'ara tambayar ta dacewa " pls yaa minal gayamin" minal ta yanke shawarar gayamata Dan Zara ita kad'ae ce take iya sharing problems d'inta da ita..Zara ba k'aramin tausayi kamal yabata ba, nan ta rok'e minal ta yadda amma minal tak'i yadda, ...minal tace aranta " hmm shi Mae problem d'in. Sabida girman kae , ko magana bae yimae ba...
_After dinner_
Suna central parlour zaune banda kamal da ya tafi d'aki, zara da illhaam na assignment ita kuwa minal na kallo TV series banda siraj dake pressing wayarsa, kamal na d'aki ya na tunanin minal, yace aransa " watau rashin mutunci da zata yimusu kenan? Duk ka waecin da siraj yamata , ta ke yaji haushin ta,
Around 10 suka koma d'akin, kamal ko Yau bae kira minal ba wae haushinta yake ji, amma rashin jin melodious voice nata sae da yayi zazzabi , dak'yar yayi bacci,
_washe gari_
Kamal ya shirya cikin wata suit beige colour da inner coffee brown , yasa ka sunglasses sandy brown colour , looking Breathtaking!! Yau fuskar shi a d'aure , haka shima siraj ya d'aure fuska unlike him, hakan bae ma su minal daadi ba, ta gaida su , suka amsa coldly, agurguje sukayi breakfast suka fita, .......
@ 4:30
Siraj na zaune da kamal central parlour, suna tunanin mafita al'amarin nan tun da minal tak'i yadda, sae ga call ya shigo ta wayar kamal , ya d'aga , to his surprise ummanshi ce yana tunanin ina ta sami no. Shi, nan ta shiga tunatar dashi bae kawo wacce zae aura ba, Kuma gobe ne fa, masifa kawae take mae...tana reminding d'inshi wlhy bazata fasa abinda tayi niyyar yimae ba...
Bayan ya kashe wayar yashiga yima siraj kuka kamar wani yaro, hakan yayi dae-dae da fitowar minal daga part d'inta, kamal ya kwanta kan laps d'in siraj yana kuka " friend... shikenan ,... I don't have option... , yanxu ....komae ...evil witch... d'inan zata... iya... aikatawa..friend yazanyi???" Ahankali siraj ke consoling d'inshi shima jikinshi sanyayye yana cewa " kamal mu rok'e Allah shine kawae mafita, Kuka kawae yakae, hankalin minal yayi dubun tashi ganin abinda ke faruwa , tausayinshi ya wani shiganta, nan tayi making mind zata taimake shi, Dak'yar ta isa wurin jikinta ba k'wari , maganar ta tafito da su siraj duniyar tunanin , dasauri kamal ya gyra zama tareda share hawayen fuskar shi. Dan bae San ta fahimce kuka yakae, tace dasu, " yaa siraj na yadda zan aure shi, am sorry to make you In this situation, nayi kuskuren Ku yafeni, na butulce muku. , Ku ka taimake ni alokacin da nake cikin wani hali, I supposed to be the one to help one , am sooryyyy...." Siraj daadi waye zae kashe shi tunda tafara maganar , yace " you don't need to be angel , ba laefinki ba ne , nasan halin da kike ciki , ....Kuma kina ganin kamar muna miki wasa da hankali , but wlhy ba haka bane Angel, you just seeking your help, you don't mean to hurt you... Kamal hankalinshi ya kwanta soosae , nan kamal yayi signing wani contract Wanda cikinshi yayi promising that nothing will happen between them, ...
Ba tare da b'ata lokaci ba. Minal tabasu address din uncle dinta dake ayki mechanic, siraj da kamal suka same shi, kae tsaye ya yadda abinka da batalakke ya ga kud'i, da minal aka tafi dasu Zara, Zara kam daadi waye zae kasheta duk tasan auren ba mae d'aurewa ba ne, nan suka biya wurin hjy amina murna ba k'arama ba ganin su. Minal tabata labarin komae , hjy amina tayi mata addu'a Allah ya kareta .....cikin dare su kamal da uncle d'in minal da friend d'inshi akaje gidan umman minal......














© *classic Lady*🎯
[12/15, 11:02 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°



7⃣7⃣


Umman kamal ba k'aramin haushin samu wadda zae aura tayi ba , da Kuma mamakin ya akayi yasa me ta, agurguje akayi necessary abunda yakamata ayi , su siraj su ka koma gida bayan sun biya gidan hjy amina suka d'akko su minal , Dan can suka barsu, suna cikin mota .minal sae tunanin abin da ya Faru takeyi, Yau gobe za'a d'aura musu aure da kamal...siraj na hira da su Zara, nan suka biya restaurant suka siya abincin kasancewar Yau tunda suka fito around 5 basu koma ba , gashi yanxu 8:30 na dare,
Bayan sun dawo , minal tashiga serving abincin da aka siyo restaurant, duk suna zaune central parlour, minal taje ta kirasu su ci abincin, duk suka taso banda kamal , dake zaune yayi crossing legs nashi yana pressing phone nashi , siraj yace " friend tashi muje muci abinci mana , kamal yace " kamanta bancin abinci waje? Nan siraj yashiga rok'onsa yaci amma ya naace da bazai ci ba, siraj ya tafi abinshi ya barshi, suka zauna suna ci , ilhaam tace "wae ina Mr? Minal kam tasan dalilin da yasaBae fito ba , wae adole baecin abincin waje , tace aranta "ita ba abincin da za ta dafa , kar yaci in ya iya , Dan ita haushin shi ma take ji yanxu, maganar siraj ta katse mata tunani yace " oh..yana parlour" ilhaam tace " bari naje nakira shi", siraj ya katse ta dan yasan ko taje bazae zo ba , nan yace " ilhaam yace he's not hungry " ba Dan taso ba ta zauna , suka k'are , ...ko da suka koma parlour kamal na kishingid'e a couch, da ka ganshi kasan yunwa na cinsa , hakane ko, Dan masifar yunwa yakeji , amma bae ga zae iya cin abincin nan ba, he just wants girkin minal, Kuma bae iya cewa ta dafa Mae ,sabida girman kae, minal na ganin shi yabata tausayi. Duk taji wani iri, soo guilty bata dafa Mae girki ba, ilhaam ta ruga wurinshi tareda cewa " Mr. You looked hungry bakaci abinci ba, maganar ilhaam ra fito dashi tunanin dayake yi, nan yatashi zaune , taredacewa " chatty bae am not hungry , dariya siraj yashiga yimasa yana cewa " friend Allah Kowa ya ganka zae San yunwa kake ji , Just ka d'aure kaci, " haushi yabawa kamal , yayi harare shi , ya tashi yabar parlour'n zuwa d'akinshi, har sun zauna minal taji wani iri, ita dae kamal baeci abinci ba, kitchen ta tafi ta dafa Mae _fast food_ in 20 minutes, ta had'a Mae _ramen_ (indomie) , tasha daadi yummy! Soo colourful , kamal na d'aki yunwa tahana shi sakat! 😭 yaso yin bacci ya Gaza , images of minal ke Mae flashing a ido, haushinta tunanin ta yakeji ma,
Minal ko ta had'a Mae ta zuba _ramen_ d'in a wide glass bowl, ta fice ta kaemasa, d'akinshi, k'amshin ta su siraj suka ji, minal na biyo Wa ta central parlour, suka waigo su ukunsu, illhaam manyar indomie ta gano indomie ce ta rugo, " yaa minal zan ci!!! " minal tace "ba yanxu kukaci abinci ba, ? " ni zanci yaa minal , " no na Mr. Ne illhaam " siraj yace " angel yanxu sae da kika yi wahalar yimae girki "? Minal tace " noo indomie ce fa na dafa Mae" illhaam kuwa ta rik'e k'afar minal wae sae ta bata, siraj yace ta zuba mata mana , amma minal tak'i ta wuce ,3rd floor, Zara na kallon duk abinda ke faruwa ba ta dae ce komae ba,
Kamal kuwa brain nashi duk ya rud'e mae gashi ya Gaza bacci, har ya tashi zae je d'akin da wine d'inshi take , sae yaji knocking, duk a tunaninshi ilhaam ce, nan yace "come in" to his surprise sae ga minal ta shigo tray , bowl ne ya tsinka asaman tray'n , nan ta iso kanta k'asa, ta aje girkin kan side table tace "pls manage this " ta juya zata tafi, sae ga ilhaam, .minal tajawo ta sutafi, tafara kukan kissa , kamal yace " let go of her" badan .minal ta so ba, ta k'yaleta , bayan fitarta daman k'amshin abincin yagama shigarshi, kamal da ilhaam suka je kan chairs dake cikin d'akin , d'ora bowl d'in a wani small table sukayi kan sufara ci, b'ata rae yayi Dan ganin indomie ce sabida bae cika cinta , ba , nan yace bazae ci ba, ilhaam ta matsa mae dacewa " wlhy yaa minal ta iya noodles, shi yasa kaga na matsa sae naci," ta ishe shi da sae yaci, haka ya d'au ka chopstick daman yunwa ta isheshi, illham ta d'au fork ,Suka fara ci. ....ci yake ko magana bae yi ga zafi yayi yawa, amma inaa , the ramen is more than delicious! , extremely yummy , ta yi Mae daadin da bazae iya misiltawa ba, tun dayake bae tab'a jin daadin _ramen_ irin na Yau ba, illhaam ma ci kawae takae yi, nan ta d'auki, indomie'n k'wa ya d'aya, mae tsawo ta samae akae, tana cewa " Mr tayi resembling da gashin ka" tana dariya soosae, kamal is lost eating the delicious noodles, dariyar ta tafito da ita duniyar tunanin, nan ya fahimce indomie ta zubo Mae a fuska , hannunshi yasa yaji indomie'n akanshi , yace " what'!! Chatty bae , my precious looking hair kika yi messing da noodles?? Ya pad'a angrily, nan ya d'auke bowl d'in ya juya yace " bazakici sauran ba , that's your punishment,!! " ilhaam ta shiga buga fork a table tana mae kuka, "am sowie Mr, plssss" cin ramen d'inshi kawae yakeyi ya k'yaleta tana kuka , can dae kukanta ya dame shi , ya juyo yace " to miyasa kika b'ata min beautiful hair na" ilhaam tace " hmm shi gashinKan naka kake cema beautiful, yaa minal tace bae da kyau sabida is curly, any way m' sooryy Mr, pls, haushin maganar da ilhaam tagayamasa yace aransa " wae she means gashin kanshi bae da kyau, hmm dats why. ,,,take yaji ya tsani curly hair'n shi , tunda wae bae .minal tace bae da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login