Showing 15001 words to 18000 words out of 88137 words

Chapter 6 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5306

cikin kasalalliyar muryarta tare da marairai ce sleepy eyes d'inta..." Yace da ita "angel baza kiyi aykin gidan nan ba..dasauri tace


" zan iya wlhy yaa siraaj..ta pad'a tana kuka...rarrashinta yayi sae da tayi shiru yace "tau angel dama bani bane keda gidan nan ba..friend d'ina ne kamal kin Tina wanan arrogant friend nawa..na ranan ..gabanta ya pad'i ras! Da tuna ranan da yamata rashin mutunci..eh na tuna.. Ta pad'a a karaye dan tana tunanin anya zata Iya..siraj yayi karfin halin cewa "ko bazaki Iya yimae aikin ba ..tayi mustering courage tace .."zan Iya siraj no matter what it takes I will endure it ..nayi bid'ar aiki bansamu ba this is my last chance I've to take destiny"...ta bala'in ba siraj tausayi ..yace a ransa I will help you no matter what it takes me ni kuma..nan ya tashi ya d'auko wata printed paper'n da Kamal ya rubuta ayukan da zata rik'a yi a gidan..tsayawa dubawa yaayi kan yabata , ya ga ayukan Nada yawa sosae..yace aransa zae rok'e Kamal da yak'aro wata house maid ganin aykin zae mata yawa..bata yaayi ta karanta ta tabbata akwae ayki agabanta babba but she has to endure it..gidan ya jata ya nuna




Mata ko'ina..nan tafara ayki 3rd floor tafara ta gyara tsaf..sanan 2nd&1st floor ta gyara(sweeping ,dusting & mopping ) ta zo central parlour ma haka tayi..tun around 8 ta fara sae 12 k'are ..gashi ta bala'in gajiya ko kitchen bata shiga ba..ta k'are da central parlour ta zauna ta huta siraj ya sameta suna d'an hira sae ga door bell , tashi siraj yayi ya duba.Kamal ne ya dawo unexpected d'aukar wasu files,bayan ya shigo tun kan corridor ya tsinke ta amma bae lura da kowace ba sae da ya sauko kasancewar dole sae ka bi ta parlour'n zae haura stairs d'in da zae kaeshi side d'inshi.. sae da ya iso ya ganeta ...he's not happy she's the one at all.kasancewar wae he thinks she's acts strangely and clumsy ..he just don't like being around her..dan last time da ya ganta she's sticks in his head all night,and he hate that,Lol..sunglasses d'inshi ya cire kan yace"hey tacky girl, duk kallon da ki ka min at that time bae isheki ba shine zaka biyo ni har *castle* d'ina ko? " ya pad'a wickedly


Tau you have to leave now ! I don't want housemaid irinki...am sorry.. Ya pad'a ..zae wuce ta yi saurin kneeling gabanshi tana hawaye tare da fad'in. " I will make breakfast by 6:30, ur lunch will be ready by 1: 30 an ur dinner by 7:30, I will wash and change ur bedsheets every day ,I will not let you see me while you are around, I will not over- cooked your rice, I will make every where neat by 8:am..I will make fresh fruit juice for you.. I will iron ur inner wears as u want..." Haka ta rink'a karanto abinda ta gani (rules)cikin paper da siraj yabata..sae da k'are tace " but am sorry I can't be living here with you but I will make sure I here by 6:am and I will leave after I red your bedtime tales when you fall asleep...ta k'are tana kuka ta na pleading da yabarta...mamakin English d'inta yayi soo fluent... Ya dafe kansa ya na tsaki ..siraj yace "pls friend accept her". Haka siraj yasa baki yana rok'onshi dak'yar ya yadda...kan yace "left for you about not living here nama fison haKan




..amma ki sani inada sleeping problems I don't fall asleep easily..kuma sae kin tabbata nayi bacci zaki tafi"...nan ya fice...zufa minal take kasancewar bata Iya komae ba inba indomie da popcorn ta fannin abinci...












© *classic lady*🎯
[12/10, 9:19 PM] Mss classic❣: *Written by the*


Β°*°‒°❣ *classic lady*❣°‒°*

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son*πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡

β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨




*in dedication to Maimuna ango*







5⃣6⃣








Siraaj dake tsaye tun d'azu kansa a d'aure dan yasan da akwae matsala. Babba, yayi k'arfin halin cewa "angel miyasa bazaki zauna permanently a nan ba, kinga is hardly ki sami Mae Kawo kinan early in the morning... Kuma haka ma leaving here late at night is risky...ga kud'in transport..u see everything will be too much for you to handle"...ya k'arashe maganar cike da damuwa...minal race"I have no choice ne yaa siraj, kar ka manta siblings d'ina fa, sae in bar ganinsu ?..ni kad'ai suke da Idan basu ganni ba fa...nima hankalina bazae tab'a kwantawa ba in danace na bar ganin su...hawaye nan gangaro mata a cheeks nata ...siraj yace "kinyi gaskiya angel Allah ya taimaka ya zab'amaki alheri..". Nan ya fice ya haura stairs d'in 3rd floor..ya tafi wurin Kamal..yace "friend please ka k'aro wata housemaid aykin nan yama angel yawa" . .ya pad'a pleadingly... "What?" Kamal ya pad'a ahankali ya d'ago daga inda yake duban files d'in.. Kan yace " in bazata Iya tabari mana I've told you banasan ganin Mutane any how..."haba Kamal wae miyasa bakada tausayi hala? ...cire sunglasses d'nshi yayi kan yace " yanxu because of housemaid zaka min wanan statement ? Ay tunda na ganka tare da ita nasan ...you have some feeling for her...ya pad'a strictly yana furrowing thick eyes d'insa...toh ka tsaya kaji na janye accepting d'inta danayi...yayi hissing ya cigaba da nemar files d'in ..siraaj haushi ya fara ji kuma sae yaga miye abin jin haushi sarae yasan halin Kamal he's soo arrogant, rude and cool towards everything.. Kirari yamasa irin nasu tuni Kamal yasake fuska yana smiling Wanda yagama kasheni 😊😊...nan yace dashi wasa yakae Mae bae koreta ba ..amman gskiya bazae d'auki wata housemaid ba ....siraj kam bae yi jayayya ba dan gudun akoma inda aka fito...sun sauko stairs suna hira sae ga minal zata haura stairs d'in da zae sadda ta kitchen ..hango kamal tayi yana wani smiling while talking to siraj he looks breathtakingly handsomeπŸ’‹πŸ’‹..ga cute dimple d'inshi kamar mace...tace aranta daman w Wanan mutimin na smiling..hmm dama yasani bae yi ba ..dan smirked face d'inshi tafi masa kyau..." Tashiga duniyar tunani bata kosan da zuwansu ba...karap suka yi 4 eyes da Kamal ..Wanda ganinsa yasa ya canja face d'inshi a d'aure..shiko yace aransa my killer smile is expensive bazan bari wanan housemaid tagani ba har ta raena ni..da sauri ta sadda kanta k'asa gudun rashin mutunci shi...Kamal yacemata " you are dismissed for today, and not because Ina pitying d'inki ..but because of siraaj da ya" ...bae k'are magana ba siraj yace "its okay friend" ...nan ya raka shi har mota inda driver ke jiransa..yakoma cikin gida ..abakin hanya suka gamu da minal zata wuce..nan yace da ita yabari yayi dropping d'nta tace a'a ..yayi insisting har ta yadda..haka suka fito har parking lot ...wurin wata ...BMW ya nufa ya bud'e ma frontsit ...tace " thank you"cikin lazy voice d'inta ...yace.."the pleasure is mine"...bayan ya Zagaya yashiga..tada mota yayi ...zae yi reverse ya d'ora hannunshi kan seat D'inta...juyowa yayi karap! Suka had'a ido...wani smiling yayi Wanda shi kansa yasan ya Mae masifar kyau...yana using smiling d'inshi wurin kashe emmata....unlike kamal da ba'a ganin smile d'inshi easily...da sauri ta juyawa..hakan yabawa siraj dariya da yasan abinda yayi...yace aransa"hmm angel I have to win your heart no matter what it takes me...".
Hira sukaeyi har suka isa gida Wanda duk siraj ma yafi magana ...dan ita bata ko San magana..chocolates ya bata Wanda suke acikin Leda yace "gashi abawa ilhaam ko" sae da yayi kamar yanayi ta amsa...."bye angel ya pad'a smilingly.
*****************************
Da gudu ilhaam da zara suka yi hugging d'n minal...tayi hugging d'insu tighter,minal jin tayi world dinta tazama complete... Aftr some minutes Haka ta yi breaking hugging d'in .. Sunce welcome yaa minal ..nan suka shiga ciki ta gaisa da amina..ta tambaye ta ya ayki ta ce hamdan..bayan sun huta. Tabawa ilhaam chocolates d'in sa tsalle takeyi ..zara kam bata yi ta kan chocolates d'in ba dan sun takeyi taji daga bakin yayar ta ya aykin nata ..duk tabi ta dame minal wae tabata labarin aykin....da tagaji da damuwaar ta..nan ta para bata labari abinda ya Faru..zara kam daadi waye zae kasheta jin an ambace siraaj ...sae kuma son takeyi taje taga *castle* d'in Kamal.."what a destiny ! Zara ta pad'a...hmm nidae naso ganin wanan arrogant mutumin " minal ta tab'e baki tace miye abin gani mtsw tayi hissing...zara tace "Amman yaa minal wanan aykin anya zaki Iya ...? Mami ta rigaya ta shagwab'a ki ..ta pad'a teasingly... Kuma fa ga kud'in transport d'inki da wuya ...ga wanan boss naki babu ko fuskar taimako bare ya baki salary kan month yayi...minal tace "ya na Iya its our last hope zara..nan suka ta hira...minal ta walwale gashinta zara namata oiling kasancewar ita bata kitso sabida cika da tsawon gashinta...duk ya zama stubborn dan ta d'ad'e batayi ta kanshi ba






_washe gari_




Tunda asuba minal ta tashi ..tayi wanka ta shirya cikin Pakistan as always sune duk kayanta.. Coral pink colour ..ta d'aura kallabinta black colour ..tayi rolling da veil d'in Pakistan d'in...Mae kawae ta Shafa ..har zata fice zara tace Allah sae tayi breakfast. Ba wallah Kamal ba tashin hankali ...ko fa sallah ba'a k'are masallaci ba zara ta pad"a..nan ta zauna tasha tea'n da zara had'a mata ko bread bata ci ba tace ta k'oshi dan gudun kar tayi letti..kowa bacci yake yi peacefully ad'akin bandasu..zara tayi hugging d'nta tare da fad'in "Allah tsareminke yaa minal..yau sae dare ko kamar yadda kikacemin jiya ko'ince sae mun ganki. ...minal da hawaye yacika fuskar ta tace "eh zara..ki kula da ilhaam sosae..ahankali tayi breaking hug d'in ta juya da sauri dan batasan zara ta fahimce tana kuka..
Daman tayi da wani Mae adaidata sahu d'an unguwarsu ...daga anyi asuba zae kaeta..haka ko akayi dan batafi 5mins ba yazo ya d'auke ta sae *castle* ..gateman ya rigaya yasan da zuwanta..ya bud'e mata tashiga..kuma daman siraj ya sanad da ita password d'in gidan dan kar tazo basu ji ba... Tasaka password d'in ta shiga..ko'ina tsit har ta soma jin tsoro dan masifar tsoro keda minal...central parlour ta isa nan ta haura stairs d'in da zae sadda ta kitchen ..kitchen d'in ya had'u Iya had'uwa...hadda dining area aciki yake dan babba ne kitchen d'in soosae..sae da k'are ma ko'ina kallo..sanan ta rasa mi ma zata fara yi..d'ayan dinning chair ta jawo ta zauna tana tunanin mi zata dafa..ta duba tym da wall clock taga 6:15 a.m....tana tana tunanin kwana ya saceta....
Kamal ya shirya cikin wata suit maroon colour da inner peach colour..tie d'insa same colour da suit d'insa..sae cufflinks dinsa masu gem stone maroon colour colour..wani gold ion plated wrist watch yasaka..da wasu black covered shoes...wani mirror sunglasses yasaka rainbow colour...yau yayi wani gyran fuska Wanda ya bala'in yimasa kyau , sajensa na fuska ya fito soosae ...gashin kanshi soo coiled ko'ina ...he looks damn hot! πŸ˜‰
Nan ya sauko ya zauna dining area na cikin central parlour yana jiran break fast..










© *classic lady* 🎯
[12/10, 9:19 PM] Mss classic❣: *Written by the*


Β°*°‒°❣ *classic lady*❣°‒°*

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son*πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡

β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨







5⃣7⃣




Hea wea! Minal na can bacci ya saceta...lol
Siraj yau baeyi baccin safe ba dan yasan minal za tazo ...Kamal ya sameshi yana jiran breakfast ...bayan sun gaisa...yace bari ya duba ta..koda siraj ya isa to his surprise minal na zaune tana bacci ta d'ora kanta kan dining table..k'arasawa yayi Inda take, bacci take peacefully hakan yabashi damar k'are ma cute face d'inta kallo..lips d'inta waye tashapa lipstick. ..long eyelashes d'inta ta d'ago sae kan siraj ...da sauri ya juya tareda blushing..kunya ta kamasa ...fir gigit minal ta tashi ta duba tym 7:05 ...har tayi baccin 45 mins..arud'e ta para bud'e cupboards d'in kitchen bayan ta gaida siraj..rik'e arm d'inta siraj yayi kasancewar yaga duk ta rud'e ...yace da ita " mi zaki had'a its late fa bazaki Iya komae ba...bae San daman komae bata iyaba..marairaice sleepy eyes d'inta tayi kan tace"wlhy bacci ya sace ni yaa siraj tun d'azu na zo...fridge ya bud'e ya d'auko soya milk da flower rolls yabata yace gashi ki had'a kikae central parlour

Dinning area tun d'azu Kamal ke jira bakida da time d'in yin girki yanxu....godiya tayimasa soosae tace aranta tasan inbada siraj ba da yanxu an koreta..shiko siraj jiya da yapita ya siyo su dan gudun irin haka..ya tapi yace da Kamal gata zuwa...kamal kam ransa ab'ace wae an b'ata Mae tym..haka minal tayi warming d'insu a microwave ,tayi serving takae har wurinsu ta dire..kan tace " good morning sir" dan cikin rules nasa yace English yakeson tayi speaking hakan yasa minal tagano dalilin buk'atar credentials Nata.. Kamar bazae amsa ba yace "morning"..har zata wuce yace "heys Wa zae yi serving toh?..dawo tayi sae alokacin ta kalleshi tace aranta" hmm inda yanda kake da kyau haka halin ka keda kyau da dasauki..".matsowa tayi dae wurin shi ..musk cologne d'in perfume d'inshi ya buge hanchinta...kamar ta pad'i kan daadin turaren kasancewar..yadda yake tafiyar mata da imani..daurewa tayi ta fara serving milk cikin glass cup..Kamal kafe ta yayi da ido kasancewar bae cire shades d'in idonshi Ba yasan bata ganinae...kallonta yake kamar t.v hakan yasa siraj...ya lura ya fara wani smiling aransa yace..hmm wae Kamal na kallon wata he is soo lost ...har tagama serving d'insu bae sani ba yana can yana kallon cute lips d'inta..sae da ta juya zata fice ya dawo duniyar tunani...shades yacire ya ajiye gefe d'aya..mizae gani.. milk fa da flower rolls kuma dagani na shago ne.kiranta yayi dasauri ta waigo kan yace " heys mi ki ke nufi ? Wanan ne breakfast d'in? Ay na siye ne bake kika dafa shi ba..kuma kinsan nasan da akwae shops na d'auke housemaid ...siraj yayi interrupting d'inshi da Cewar" ba kayan had'in breakfast shiyasa,, bansamu shopping ba jiya"..yayi k'arya dan ya kareta.. OK kwae Kamal yace..milk d'in kawae yasha bae tab'a flower rolls d'inba.ya fice office. Cikin wata maroon Hyundai..
*************************
Ta k'arashe ayki ta wuce kitchen hmm. Babban case ya zata fara girki...tayi squatting ta para kuka ..oh ni sae da mami tace in koya abinci nak'i yau ga irinta nan
Sae da ta k'are kukanta Mae isarta ta tashi da d'aura shinkafa..
***************
Yana office yunwa ta dame shi ..sae ga meera tazo ...sanye take da wata silky english gown rose colour ..gashi ta kama jikinnta soosae...ko kallabi batasaba balle gyale ta gyara gashinta in a pony tail..ta iso wurin shi tana wani rangwad'a. Ranshi a b'ace dan ita ko permission bata d'auka Take shigowa a dole er president ce.ta iso wurin shi tare da d'anewa kan laps d'inshi d'ora hannunta kan shoulders d'inshi tana mae wani sexy looks..kan tace" honey nayi ta kiranka bansamu inmaka jajen Abba..kuma baka gida sae jiya akecemin kadawo office..tureta yayi sae da ta pad'i..kan yace" sticky girl ..idan kika k,'ara yimin iskanci nan sae na karyaki...nan ta tashi da sauri tana hawaye...tare da fad'in " haba honey har na rame da rashin ganinka shi ne zaka min haka...ta zauna tana rera mae kuka..kira security guards yayi yasa a koreta inta Iya ta koma gida tasa agayama Mr.President. Mtsww! Yayi hissing
Ransa yabala'in b'ace da yadda taso seducing d'inshi ...duk da bata yi nasara ba dan bae ga abun so gareta ba...ya tashi ya bud'e fridge ya d'auko wine zae sha..ya tuna da wa'azin da siraj yamasa...dafe kansa yayi dan he has no choice dole yasha..ya d'aga kwalba one shot ya shanye ta tas!...sae arround 2;30 ya farka ya tashi yayi sallah ...yabar office driver ya kaeshi gida...da shigarsa ya wuce 3rd floor..yayi wanka ya sanya wasu sweatshirts da ΒΎ trouser white ya sauko dan uban yunwa dayakeji..central parlour ya sakko yayi lunch dan uban yunwar dayakeji... yasameta kishingid'e a k'asa...Duk ta gaji..da sauri ta mik'e ta sadda kanta k'asa tareda fad'in "welcome sir". Ko kallanta bae yi ba yace " come and serve me" dining area ta bishi ...hmm sabon case...ta bud'e food warmers din tapara zubawa kan plate..shinkafa ce da stew sae plantain da egg..shi ko kallanta bae yi ba he's busy pressing his phone..bayan ta zuba...ne ya gan shinkafa kamar tuwo an zuba stew kae..sae plantain kae..




Egg d'in Duk yawa ni yakucewa kasanceamwar bata Iya juya shi ba cikin pan..idon shi ya zaroo waje ganin abincin ...yayi daedae da isowar siraj wanda dariya ta kub'ucemasa ganin reaction d'in Kamal...Kamal yace "heyss! A tsawace tarade mae da kallanshi side d'in da minal tabi...da sauri ta waego tareda isowa dan ta shirya ma insult d'inshi...Kamal yace "what the hell is this? ya na pointing abincin... Tace Mae am sowwie sir wlhy gas ne ya k'are ...kan ayi refilling rice tazama over cooked..ta pad'a tana marairaice fuska..nan siraj ya sa baki tareda fadin "eh kuwa hakane friend" Kamal haushi kamar ya kashesa yace "get lost! ....cikin Kamal yafara wani kukan yunwa...lols..duk irin takaicin da minal keji sae da tayi dariya....da ita har siraj,haushi waye zae kashe Kamal... "Heys"ya kirata atsawace ta k'ok'arin guduwa..tsuke fuskar ta tayi kamar bata tab'a dariya. Ba...yace da ita " you are making fun of me right...namiki kama da someone to joke with?... "No sir " ta pad'a cike da ladabi


.
You are

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login