Showing 87001 words to 88137 words out of 88137 words
sanin abinda tayimae Ita kanta tasan kamal yayi hak'uri. ..... Tayi kuka Mae isarta, har magrib , bae dawo ba, sae around 8:30 ya dawo, ta gaeda shi ya ansa coldly , yaci abinci tare da ita , amma bawanda yama Dan uwansa magana, Dan dae daman kowannensu yunwar masifa yakeji, haka ya wuce d'akin shi, leaving her there, dak'yar ta bishi abaya , wurin drawer'n ta ta d'auke sleeping wears nata, tabar d'akin, d'akinta dake facing na kamal tashiga, wani haushi kamal yaji, yace aransa watau bata da niyyar apologizing ma, watau Yau bama d'akinshi zata bacci ba... Haka ya tashi yayi wanka ya saka pajamas ya kwanta akan cikinshi, burying his head in the pillow , yana tunani Minal,
Minal kuwa wanka tayi sanan ta shirya cikin wata transparent silky night wear hot pink colour wacce da ita da babu tufafi duk d'aya ne, turarukan da umma tabata ta zube ma jikinta su, ko veil bata saka ba bare kallabi, gashinta har agadon baya, ita kanta tayi mamakin courage d'inta , ta shiga d'akin kamal da hijab a hannun Ta, ta iso bakin gadon shi, tun shigo warta , ta yakejin k'amshin turarenta dayagama kashe shi, yace aransa "ya illahi princess is going to kill me with her pefs, sae ji yayi tayi magana cikin low voice kamar zata yi kuka tana cewa " my king?, my Prince charming,? my knight in shining armor, ?my soul?" Amma kamal ya k'yaleta, ta cigaba da yi Mae magana hadda hawayenta , my hubby, plss talk to me , your silence is killing me, it's killing me right now... Am all here for you, you can do whatever you want , I am ready to accept your wish, your happiness is all I want.. " dasauri ya d'ago sabida mamakin abinda ta ce, did he heard it right? Tabbatar da maganar yayi sabida the way she dressed before him...is.. , is.. , dasauri yace "dagaske my Lady? Ta d'aga Mae kae alamar eh, dasauri ya jawota yayi hugging nata...tareda share mata hawaye, yace " pls stop those tears , my Lady, plss , am sorry for hurting you... Nan ya ce princess are you serious tace yes my king " ta pad'a smilingly, Yace to tashi mu yi sallah , tace bamunyi ba, wace sallah Kuma, yace mu rok'e Allah ya albarkaci zuri'ar mu...haka ko akaye , sukayi sallah suka kwanta...hmm su Minal ansha kuka kamar jaririyar da aka haefa Yau, kamal ko jin ta bae yi, bare ya sarara mata...
_Washe gari_
Bayan ta tashi sallar asubah, yayi wanka , ya had'a mata ruwa tayi wanka itama, ko kallon shi bataji zata k'ara iya yi ba arayuwar ta..πππ . kamal kam he can't express situation d'in da yashiga jiya , shi kanshi yasan he was senseless, minal ta wuce sanin sa...
Bayan tayi wanka sunyi sallah, jikinta na mata ciwo ta ko'ina, ta koma kan gado ta kwanta...kamal yasameta yazauna gefen gadon yace "my lady? Ta yi banza dashi, ya K'ara cewa , my lady I'm really sorry , wlhy I was helpless last night .. Ko kallon shi bata yiba, wata kunyarsa ta k'ara shigarta... Dak'yar ya shawo kanta, ta yi Mae magana without sun had'a ido " I love you my king, you don't need to be sorry, it's your right...and as from now , I Promised to fulfill your needs...am yours forever *bae*... Ta k'are maganar in her honey voice... Kamal ya yi hugging nata.... Yazama speechless akan daadi,...nan ya tashi ya had'a mata breakfast, ya kawo Mata kan gado, yayi feeding nata....
_Days later_
Yanxu minal an cire kunya wataran ma ita ke Neman kamal, hakan yana bala'in yimae dadi, they love each other dyingly, ta b'angaren su Zara kuwa su umma sun San da siraj, har an bashi Zara, haka Kuma zae ji abroad akan wani project da suke working, which can take him 1 year or more, Zara da siraj ansha kukan rashin ganin juna da za'a yi for a long tym, gashi har ta gama ss3 yasamu admission sociology, ....tay Mae alk'awarin tsare mutuncinta , haka shima band enmata.... Kullum skype da chatting 24/7 ...
Umman kamal kuwa tun lokacin da ta gudu da niyyar guduwa da dukiya Mae yawan gske, ta sami wani fatal accident, Wanda sae da ga baya su ka sani, har ta sami psychiatric problem, Dan brain nata yasamu matsala, yanzu haka tana Mental hospital...
_2 years later_
*Saturday 8:30 p.m ...*
_Kamal, minal & Jamal_
Cikin garden na gidansu suke kwance kan grass carpet, Minal na kwance kan chest d'in kamal d'inta, I tana d'auke da d'ansu , Mae suna Jamal, kamar su d'aya da kamal Sak! Kamar duplicate copy d'in shi, kyakyawa dashi, mae shiga ran mutum, Fari Sol, ga uban cheeks nashi kamar balloon , da small red lips nashi , sae curly hair nashi Sak na abbanshi, yasha gyra soosae , ya taru soosae, yaron mashaAllah , ya had'uu da yawa , kae! Na ma 'yata kame ππ...sanye yake da white shirt and rubuta "our prince" in black block letters, da black trouser, kamal kuwa shima white shirt an rubuta "my king" ita kuwa Minal ta ta shirt an rubuta "my Lady " kamal na wasa da gashin kanta yace "my lady ? Tace naanm my king yace you the best wife in the world, tace and you are the best husband, I promised to love you
In richness & in poverty
In good health & in bad health
In best & in worse
Until death keep us apart...
Yace "and I will be there for you, forever & ever ..... He kissed her hair gently, nan wayar ta tayi K'ara, ta duba Zara ce ...
Hello darling siis , naam bride to be, tace pls kizo gida if you can make it now, I need your help, kinsan gobe ne fa, tace to amaryar siraj , I will inshaaAllah....
_After biki_
An ci biki an watse, yau ankae amaryar siraj , Zara, gidanta na facing na su minal, kamal, minal, siraj and his bride suna zaune a parlour, amarya na zaune gefen mijinta, ta rufe fuskarta, minal da kamal na zaune d'auke da d'ansu, ...Zara ta rufe fuskarta tasha kyau har tagaji tun Vance mijin nata ba, da yagaza rufe baki akan daadi , kamal kuwa sae zuba yakeyi, siraj ya k'osa su tashi, dayaga basu da alamun tashi, kawae ya juya ya d'auke amaryar sa bridal style kamar baby, kan yace " pls you need some space bye old couplesππ, i can't wait anymore to be with my *daisy love* ..... Ya wuce da Zara d'aki.....
this novel is all about true friendship & true love...trust and betrayal...
ALHAMDULILLAH.... YA ALLAH KA YA FEMIN KUSKUREN DA NAYI CIKI