Showing 21001 words to 24000 words out of 88137 words

Chapter 8 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5310

unknown to them ta tashi duk tasan abinda akeyi ...hawaye tashiga share ma minal tanacewa " ya minal kowa bae sun mu dan an d'auke mami " itama ta Fashe da kuka..minal tashiga basu hak'uri " kuyi hak'uri da ni kunji ..inshaaAllah zamu ga k'arshen wannan wahala..nothing last forever...ta rungumesu suna ta kuka...






_washe gari_




Tun da asuba ta tare pespa aka kaesu *white castle* bayan an dire su tabiya shi kud'i, suk'adae suka ragemusu gaba da baya.. tayi knocking ta ce dasu su b'oye kar gate man yagansu..haka ko akayi , da ya bud'e ma ta suka gaesa, sanin itace cikin d'akin shi yakoma ..yana shigewa ta jawo su ilhaam ta shigo dasu.. ilhaam ko tsalle kawae takeyi wae gidan ya had'u harda cewa " ya minal kamar gidansu "shinderella" Zara ta rufe bakinta dan kar akamasu..dan ita tsoro ma takeji ...cikin gidan suka shiga ahankali ...d'aukar ilhaam tayi tasa ta hijabi dan gudun kar ta tona musu asiri ..sae kiciniyar takeyi tafidda ta wae sae tagani ...sae da minan tayi mata pad'a sanan ta lafe cikin hijabin ta ...zara kam rud'ewa tayi dan batayi tunanin gidan ya ke haka had'uwa ba ga yadda minal tayi mata bayani nae..ko'ina bulbs sae Uban sparkling da gidan keyi..luckily to them ba Wanda ya tashi tsakanin Kamal da siraj ..takae su har part d'insu..tsalle illhaam takeyi kan bed d'in daadi waye zae kasheta ganin had'uwar d'akin....bayan sun zauna gajiye ga uwar yunwa da wahala kayan da suka d'auko...zara tace ma minal " ya minal anya idan mutum na cikin gidan nan bazae manta da akwae mutuwa ba..ashe had'uwar shi tuwuce imagination d'ina..illhaam suka sa tae yi bacci saboda rigimar ta na Iya tuna musu asiri..
Toilet ta shiga tayi arwala. haka itama zara bayan tafito tace da minal " this toilet is even bigger than our former house.." Kan ta matso daf da minal tace "what of na that arrogant boss naki" ta pad'a teasingly.. Sae tace mata " hmm ay yawuce saninki enmmata dan baza kice bathroom bane ...bayan sungama sallah ta ce bari tayi sauri tafita dan basu San yau zata dawo ba ...gara ta tafi tun basu fahimta ba..key tasa ma k'ofar dan tasan illhaam na Iya tashi... sanan tafita.. Kitchen ta tafi straight ta fara tunani Abin yi sae ga siraj " mwnin ya siraaj ,, ka kwana lapiya?, " lpy lau angel kefa? Yau kinyi saurin zuwa ya akayi ...
******************
Kamal Ya shirya cikin wata armani suit , lilac colour da inner violet colour.. Ta kama jikinshi making his figure perfect.. Cufflinks dinsa shape d'in star ke garesu masu diamond stone lilac colour..wani V2 navigator wristwatch yasaka...sunglasses as always yasaka ya sakko dan breakfast...tun kitchen ta ke jin k'amshin musk collection perfume d'inshi Mae kasheta..






















© *classic lady* 🎯
[12/10, 9:19 PM] Mss classic❣: *Written by*
Β°*°‒°❣ *classic lady*❣°‒°*

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son*πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡

β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨






6⃣0⃣






Dak'yar minal ta Iya serving nasu break fast sabida yadda turaren Kamal ke rikita..ta , bayan sun k'are breakfast Kamal ya wuce office..sneaking tayi takae ma su ilhaaam breakfast ...nan minal tafara daily job nata. D'akin Kamal tafara zuwa ...tana gyaran bed nashi taga pic d'in abbanshi...sarae ta tuna dashi duk da sau d'aya ta tab'a ganinae..jinin jikin ta yashiga zafii dan sae ayanxu take ganin kamar shi da Kamal,duk ta rud'e tana tunani kala kala ,


***************
Siraj ya shirya cikin siut beige colour, da coffee brown inner , yayi styling hair nashi looking alluring,, wow he looks handsome mashaaAllah , ...sanad da minal yayi zae je ya dubo ko sunyi accepting nata...bayan fitarsa taje ta bud'e su ilhaam suka fito suka taya ta ayki...amma fa ba abinda basu Shiga na gidan ba because they are dying to see the castle, ba k'aramin kyau yamusu ba ...central parlour suka zauna kan sun kunna cinema sized plasma'n ciki..ilhaam ta sa su gaba sae an kunna mata ganin girman ta


She's earger to see.. Zara ta bi minal kitchen nan ta kama mata girki kasancewar tafi ta iyawa ma dan so dayawa ita keyi agida.ba k'aramin kyau kitchen yamata ba har tanacewa " hmm ya minal sae ki aure mae kud'in handsome..wow da mun warke , wannan kitchen ko na Whitehouse d'in Washington DC nan zae tsaya!" " nifa zara shike had'a ni dakae hauka ta miki yawa" zara tace " kedae wayasan gobe ya minal? Dan ni kinga ban cire hope d'in auren dream Prince d'ina ba .." Matsala ta da ke bakida kunya fa zara , koni ban maganar aure ba sae ke!,,hira sukeyi har suka gama girkin ..yaya daadi soosae..roasted chicken ne da buttered rice ...sae fresh juice na coconut da dates.."soo sweet!" Minal ta pad'a da tayi tasting girkin..smiling zara ta yimata ganin yadda minal ke jin daadi " wae ya akayi kika fini Iya girki.?"minal ta tambaye zara. Zara tace " kinmanta mun fara catering craft a school d'in da mukafara anan" " kinji daadi sis dan nikinsan science class nayi kullum muna lab mtsw!" Cewar minal


Setting dining table sukayi , ko'ina gida scent na sweet aroma ya kama na girkin ...ilhaam haar tayi bacci tana kallan cartoon..minal takae ta d'aki..nan sukaa zauna central parlour suna hira da zara, shigowar mota cikin gidan yasa zara ta ruga d'aki ta b'oye..siraj ne ya dawo, bayan sun gaisa yakecewa " angel k'amshin girkin yau its soo sweetπŸ’‹πŸ’‹ , kunya taji kan yadda yayi ma bakinsa..ta sadda kanta k'asa ..kan yace " Allah yasa girkin yafi scent d'in daadi...bayan sun zauna central parlour,minal is earger to hear from him...amma sae surutu iri- iri ya keyi mata ...tashi yayi ya nufi dining area kan yace mata " gskya angel girkin nan naki yasa ni jin yunwa bari nagani..baki wangalau yasaki kasancewar abin cin looks soo yummy! Kan yace " I have to taste ! Spoon d'aya yaci ya wani lumshe ido tareda fad'in " woah! So mamalicios! D'adi ya kusa kashe minal jin hakan...yace da ita "I have To eat now" yana k'ok'arin zama ..da sauri minal ta rik'e arm d'inshi ya waigo yana kallon rik'on da ta Yimae. Sae ayanzu ta lura kasancewar he was soo staring at her, dasauri ta sake shi taredafadin " am sowwie yaa siraj inaso ne wae kabari sae Mr.Kamal yadawo sae kuci dan nasan he will complain about the food kuma in Baka nan ba Mae kare ni!" Siraj is busy looking at her cute face he's soo lost in taught sae da tace " pls yaa siraj". Yace da ita " as you wish angel dan yau ke kika yi girkin ko cewa kikayi bana ci ay bakida laefi" yapad'a teasingly...nan ya fiddo acceptance letter,yace "ay wanan batada amfani yanzu dan gashi kin Iya girkin ma ..yau tsaya ya how did you make it Angel?,ko sauraranshi bata yi ba ta amshi letter d'in ..ganin anyi accepting nata tasa tsalle tana ihu " wow ..thanks ya siraj ..no words can express my happiness over this, I know I can never repay you .. Ta k'are maganar sadly kan tace masa " you have been my guardian angel now.... Million thanks to you...siraaj is soo lost jin English nata soo sweet, sae kallanta yakeyi kace yau ya fara ganinta...minal ta Cigaba da fad'in yaa siraj da ga yau *guardian angel* zan rink'a kiranka da shi , maganar ta dawo da siraj duniyar tunanin daya shiga..daadi waye zae kashe siraj jin hakan, minal tagaya masa fa yau nan zata fara kwana..baa k'aramin daadi yaji ba amma ya share kar ta fahimta...sae sauri takeyi ta isa part nata...nan ta shiga, zara hugging d'inta tayi tun kan ta nuna mata ..kasancewar duk taga abinda ya faruu, d'an b'oyewa tayi tana kallon su...minal tace "ya akayi kikasani zara?" Zara ta pad'a mata lek'onsu ta rink'a yi ay ...minal tace " ke yanz zu da an kamaki fa " bazan ma bari ba " Cewar zara...nan suka bud' e letter'n ..sunan program d'in *be the best chef international cuisine* daadi ba k'arami ba sukaji..sae zara tace " hmm amma ya minal siraaj is soo romantic sweet I wants to meet him" ta kashe ido kan tace " wae kinga ko outfit d'inshi its kills me , hard a wani kyau ya k'ara !" Minal ta katseta da fad'in " zara ba kae ji wlhy mtsw! Ki dae na. Wannan Mazarin pls..Inda kinaganin Outfits d'in arrogant jerk d'in nan Ashe da kin mutu..." Da gaske ! ? Cewar zara...kan ta kuma ce " toh ke ya akayi ko fainting baki tab'a yi ba? Zara ta tambaye minal "because I don't have that useless time kinji sis...nan minal ta shiga wanka ta fito yayi dae - dae da tashin ilhaam da ga bacci..abincin da tashigo dashi tun d'azu tasa zara ta zuba mata taci...shigowar mota taji hakan yasa minal ta duba window ta ga Kamal ne ya dawo ...waigo tayi kan zara tace " na shiga uku har yadawo ko sallah banyi ba yanxu zae zo yace nayi serving nashi..duk ta rud'e ...zara jin tace ya dawo ko kallanta batayi ba ta nufi window ta ganshi , yayi dae-dae da fitowarshi daga mota...zara kam sakin Baki tayi ganin had'uwar shi..tace OH! my Allah he's damn handsome !! Ta waigo tana fad'a ma minal dake sauri ta Shafa Mae.."ke walhy zara shine matsalarki ! Nace ki zo ki fiddo min kaya kin wani tsaya yin shirme..." Cewar minal ..zara tace " ya minal nikan dole na tsaya kallan wanan diamond, .....




















© *classic lady* 🎯
[12/10, 9:19 PM] Mss classic❣: *Written by*
Β°*°‒°❣ *classic lady*❣°‒°*

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son*πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡



β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨




6⃣1⃣





Wlhy is scarce Da asami masu k'yanshi, wanan ay sae d'iyar president zata sami irinshi"...minal k'yale ta tayi dan taga haukar tata ba Mae tsayawa ce ba ..sallah tayi kan ta k'are zara ta fiddo mata da kayanta.. Plain Silky gown ce Mae long sleeves peach colour.. Da veil sea green colour..rigar ta zuba ajikin ta tace " zara kinsan bansan rigar nan ni namanta ta d'an matse ni ma, ni canjo min ita.." Kasancewar rigar ta d'an matse ta dae-dae waist nata zuwa hips ...figure d'inta ya pito soosae ...ga gashin kanta bata kama shi ba ..zara tace " tsaya canje - canje yaa minal kinsan dae har ya isa fitowa yaxun ko? Ki tafi mana bakince ba ruwanshi da kallonki ba! In ba haka ba yayi firing d'inki..da k'yar ta yadda ta tafi da rigar ..nan Zara ta kama ma ta gashin ta wuri d'aya tun tsakiyar kae har a gadon baya sanan ta k'ara d'aure shi tayi sama dashi dan kar yafito inta yi rolling..tayi Rolling veil d'inta sea green colour.. Sae k'anta yayi kamar tasa acuci maza kasancewar yadda zara tayi mata parking gashinta..tsawon rolling d'in dae-dae saman cikin ta ya tsaya so bae rufe tiny waist d'inta ba , duk bata lura ba kan sauri duk ta rud'e dan yau batasan tayi creating kowane irin problem ayau. Har zata fice zara tace yaa minal tsaya dan Allah , kajol ta bata "gashi ki shafa " mtsw minal tayi hissing kan tace " banda wanann time enmata " shan gabanta Zara tayi ta. Marairaice fuska kan tace " pls ya minal dan Allah" ba dan taso ba ta amsa ta Shafa kajol d'in ...ta fice, amma tayi locking k'ofar ta gaba dan tasan halin qannenta ...bayan fitarta zara tace aranta "hmm no man can resist your beauty today Darling sis...bawani mr.Kamal koshi sae ya d'imauce yau.." tana wicked smile nata,wurin ilhaam ta nufa she's busy eating her food...wanka tayi mata kan tashiga tayi..


**********
Tun shigowarshi k'amshi abinci ya dake hancinshi,hakan yasa yunwar dayakeji ta k'aru soosae, stairs ya nufa na third floor, ya shiga d'akinshi yayi taking Shower ..sweat shirts yasaka da ΒΎ wando denim blue colour..siraj kam har yake dining area ya zauna yana jiransu..saukowar Kamal daga stairs yayi dae-dae da fitowar minal daga part nata, Kamal ya k'afe ta da ido dan ta masifar yimae kyau ..ita kanta ak'asa bata lura ba ya nayi ...haka shima siraj ya ke hangen ta tun daga nesa ya kafe da ido..Kamal har tuntub'e yasoma..lol...duk bawanda ya lura, da sauri ya gyara tafiyarsa ya iso dinining area, ya zauna isowarta wurin tace "welcome sir" ta fara serving d'insu abinci..kallanta kamal keyi bae masan yanayi coz he can't resist to stop looking at her natural beauty face..da bata shafa ma komae ba inba Mae ba..sae kajol d'in da tayi adorning a sleepy eyes nata masu kasheshi....siraj ya ce "angel ? Tace na'am yaa siraj. Batare da ta d'ago ba..yace " kin had'u wlhy, your beauty is natural..." Sae alokacin Kamal ya kauda face d'inshi yasa idonsa kan appetizing food d'inda take serving..haushi yaji da ya tsince kansa lost, looking at her.............








Minal taji uncomfortable akan maganar da siraaj yamata..duk ta rud'e..da siraj ya lura sae yace "am sorry angel I make u felt uncomfortable!... Serving ta k'are yi ta juya ta wuce kitchen , dayake ta gaban su ta bi zata wuce, abin maamaki idan Kamal ya koma kanta ...tiny waist nata soo huggable ya ke kallo...siraj ya katsesa duk da bae lura yana kallan ta ba..dacewa " friend yau fa wlhy ko hannu bansa agirkin nan ba duk angel tayi shi! ... Komae bae ce ba yashiga cin abincin ..soo yummy ya cinye tsaf,,! Yasha drink d'in da su minal sukayi, yamasa fitting taste nashi...




_washe gari_




Yau Monday siraj zae resuming office kuma ranar minal zata fara zuwa koyon abinci.. driver'n shi yasa yakae ta dan 10 - 12:30 ne time d'in for one month..siraj ya shirya cikin suit melon colour da inner crimson red colour , he looks breathtaking!! Kamal ya shirya cikin wata suit black colour mae tsawo wacce takea gwiwarsa da inner shirt d'inshi turtle neck, itama black colour.. Komae black yasaka yasaka har sunglasses





Nashi...ko breakfast basu sami yi ba kasancewar sauri sukeyi sun tashi late..dan jiya Kamal was deadly drunk ...kasancewar kewar abbansa dake damunsa...






***********
Bayan sun tafi minal ta bud'e su ilhaam su fito sukama mata ayki dan yau zata tafi wurin koyon girki by 10. Bata k'are ba tabarmusu aykin ...taje tayi wanka dan har driver yazo..nan ta shirya ta fice ta ma zara warning kar tabari akamasu....


_1:00 p.m_




Ta dawo happily kasancewar ta fahimta da kyau kuma har da ingredients aka basu suyi trying agida...ba kalan girkin da baza akoya musu ba har da irinsu British, indian,Korea & Chinese food duk an musu assuring za'a koyamusu..kasancewar yau ma wani British food aka koyamusu ..wurinsu zara ta shiga bayan ta huta ta shiga kitchen tayi trying abincin ita da zara ...






_1 hour later_






Sun k'are girkin,Zara ta wuce d'aki gudun kar su dawo su tarad da ita kitchen...steak kidney pie ne ta had'a musu da chicken tikka masala..tayi setting table ta dawo d'aki


Sallah ...bayan su Kamal sun dawo taking shower sukae suka sakko lunch... Nan minal taceda siraj "guardian angel wannan shi ne first girkin da aka koya mana" ta pad'a tana serving Nasu...Kamal har cikin brain nashi yaji guardian angel d'inan kamar ya mareta kan haushi ..amma ya danne haushin dayake ji ..siraj ya kae spoon d'aya ya wani lumshe ido yace" ehmm, best food i' ve ever taste soo far..." Smiling minal tayi ta d'ago kae karap sukayi 4 eyes da Kamal...






















© *classic lady* 🎯
[12/10, 9:19 PM] Mss classic❣: *Written by*
Β°*°‒°❣ *classic lady*❣°‒°*

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son*πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍◯‍ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡

β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨





6⃣2⃣






_*thanks for prayers fans, I feel much better Alhamdullilah.....*_




Harara ya gallah mata hakan ya sa jikin ta yayi sanyi..basu wuri tayi ...Kamal yafara cin abincin,yamasa daadi soosae that's why ya tsaya ya ci dakyau, siraj yace "kaga akwae improvement ko friend?". Kamal yace " soosae ma" juyawa Kamal yayi right and left ya tabbatar da minal bata kusa kan yace da siraj " the food is excellent!.. Amma kar ka fad'a mata nace haka". Ya pad'a teasingly. santi kawae sukeyi har suka gama, ...
_@ 5:30 p.m_
Minal da zara suka yi girkin dinner dan luckily to them su Kamal basa gida. Wani book da aka ba minal can wurin koyon girki Mae suna _√ 1000+ recipes_ yayi guiding nasu suka had'a _pickled cabbage rice & kimchi stew_ da drink na _water melon & milk smoothie_

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login