Showing 33001 words to 36000 words out of 88137 words
tace " I've no words for you ya siraj, I know I can never repay you, may Allah bless you abundantly, ...haka suka ta godiya yana hanasu, amma inaa godiya sukeyi kamar an ayko su..π
π
π
π
**********
Kamal ya sakko stairs yayi dinner, ya gama zae wuce kenan , sae ga zara, minal & ilhaam suna Mae godiya...tun bance ilhaam da ta ke salo...." Tankyu mister , mun gode da zaka barmu cikin gidan nan,". Nan ta juya kan zara tana cewa " ya zara kinga ko He's a good person,kinga ya barmu mun zauna ko......
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:19 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
6β£7β£
ilhaam ko sae zuba takeyi, hakan ya bala'in bawa Kamal dariya, ta ke yaji ta birgeshi , to their surprise sae ga Kamal na ma ilhaam smiling Wanda shikansa baesan yanayi ba, for the first time su Zara suka ga killer smile d'inshi Mae kashe mutum, kan yace da ilhaam "u're welcome baby girl!.".speechless su minal suka zama dan basu tab'a tunanin Kamal zae iya yin haka ba.. Ay kuwa dagudu ilhaam ta isa wurin Kamal Wanda ke zaune kan d'ayan dining chairs d'in, smiling itama tayi masa tareda k'ara cewa " thank you mister , u're the best..π" Ta pad'a smilingly.. Siraj dake tafe ba k'aramin dadi yaji ba ganin abinda ke faruwa..
***********
Bayan sun koma d'aki zara tace da minal " hmm daman yana smiling? Ya minal his smile kills...wlhy" ta pad'a teasingly tareda lumshe idonta, minal ce ta zungure tana cewa " Allah shiryeki " ..yau ba k'aramin daadi minal keji ba akan Kamal yayi accepting su zauna gidan ba, hira sukeyi su duka suna jin daadi looking like happy familysoo
Cute..
Kamal ya koma d'aki yana mamakin ya akayi ya sake musu fuska hadda smiling, da kuma daadin da yakeji ganin yau a dalilinshi wasu na farinciki, d'ayan zuciyarshi haushi yaji hakan da yayi, yace yau bazae kirata ba ma tayi mae karatun..kwantawa yayi amma ya gaza bacci , sae juyi - juyi yake kan bed nasa, he can't accept the fact that _he wants to hear her voice, no he will not call her , he have to try his heart to see that He's not missing her voice.. But he's dying to hear her voice_ sae birgima yakeyi kan gadonsa.. Kira meera ya shigo amma yayi rejecting ya ma kashe wayar dan baesan damuwa...
Minal kuwa sun k'are hira har ilhaam tayi bacci saura zara , nan zara ke tambayarta yau bazataje yimae karatu ba?, minal tace tunda vae kirata ba it means yau baza tayi karatun ba..offing light sukayi suka kwanta..
Kamal kam har 12 bae kwanta ba..har wani zazzab'i yakeji yau , yarasa dalili...lol..
_washe gari_
Ya shirya cikin wata armani suit white , da inner white ,har tie d'in White ne, cufflinks d'insa masu silver gem stone, da acropolis silver wrist watch, white covered shoes yasaka, komae white yasaka har sunglasses d'inshi na yau ba tinted ba ne ..oh my Allah! he looks breathtaking!!..
Sakkowa yayi central parlour ya wuce dining area breakfast, siraj ya samu yana jiranshi, morning greetings sukayi exchanging , minal tazo tayi serving nasu tayi , _sandwich_ ne tayi da _ hibiscus tea_ ...kitchen ta koma ta d'akko nasu abincin (ita da su zara) zata wuce kenan siraj yace " angel ki kira su muyi breakfast anan mana " minal tace " a'a yaa siraj kai dae ci naka kawae kabar mu can" nan ta fice , Kamal dae komae bae ce ba yacigaba da cin yummy breakfast nasa , tashi siraj yayi , Kamal yace " inaa zuwa siraj? Siraj yace " zan kira su ne" Kamal yace "ban yadda da wannan ba friend , bazan iya cin abinci da talkative little girl d'in nan ba" siraj yace " haba friend, pls miye dan mun ci abinci da su?, let us experience eating with them like happy family mana,
It's good wlhy..haka siraj yata encouraging inshi har ya yadda..
Siraj ya tafi part d'insu, knocking yayi dae-dae za su fara cin abinci , dagudu ilhaam taje ta bud'e daman bid'ar dalilin fita kawae takae
"morning mister" ta pad'a smilingly.. Nan ya d'auketa ya d'agata sama shima yace mata " morning baby girl zo muje muyi breakfast" nan minal tazo itada zara dan sun tsaya sa hijab ne...ya pad'a musu abinda yakawoshi, ba yadda minal batayi dashi yabarsu ba yak'i ..ilhaam kam daadi taji zata fita cikin cell d'in da ya minal ke locking d'insu..zara ma haka... suka je suka zauna kan dining chairs d'in banda minal da ta zauna central parlour tak'i isa dining area..bayan sun zauna suka gaida Kamal , ya amsa musu amma bae damu ya kallesu va yana kan abincin shi..suma suka fara cin abincin..ilhaam tafara zuba " uhmm mister " ta d'ago tana kallon Kamal kan tacigaba "kaga ya minal , daa bata iya girki ba , kullum indomie kawae take mana, mami ta yi ta fad'a ..hmm akwae ranar da zamuyi Bak'i ..akace ya minal ta yi girki, ay kuwa ta dafa shinkafa duk ta ga me kamar tuwo, ay ba'a iya basu abincun nan baππ sae da mami tayi wani, wae in gaya maka kuma mami bata ma komae ba, dariya siraj keyi shi Kamal har da rik'e ciki akan dariya , zara na mintsilarta tabari amma inaa sae abinda yayi gaba, minal da ke zaune can cikin parlour ta ji dariya tayi yawa , sae ta taso dan tasan sarae ilhaam ce, da isarta taji labarin da akeyi , gallah ma ilhaam harara tayi tana k'ok'arin d'auke ta , su kuwa dariya kawae sukae , k'arar da ilhaam tayi ta dawo da su duniyar dariyar dasuka wullah , saw kiciniyar ilhaam keyi tana son ta sauka daga jikin minal, kamal ya d'ago , to their surprise yace " heyss , mai do ta inda kika d'auketa , harara minal ta gallah mata kan ta maida ta , ta fice akan haushi , nan kuwa ilhaam ta cigaba da inda ta tsaya, sae labarin dariya take basu..haka suka k'are breakfast gwanin sha'awa, ilhaam hadda rakiyar Kamal har mota , tana ta Mae salo, security guards suka bud'e Mae yashiga cikin wata white rolls Royce , hadda bye-bye sukayi exchanging yana mata smiling ya fice..
Komawa ciki tayi minal tashiga yimata fad'a sae ga siraj bae yuce ba, aykuwa ya d'auke ilhaam yafita da ita , gwalo ilhaam ta ma minal suka fice...after some minutes yadawo da ita , ya kuma yi ma minal maganar kar tayi mata fad'a...
*********
As usual ta tafi wurin koyo girki tadawo , lunch ta had'a musu, ta fice d'aki...
_@ 2:30p.m_
Tare su kamal suka yi lunch da su zara , ilhaam talkative sae zuba takeyi, bayan sun gama lunch aykuwa tabi Kamal d'akinshi..
_Washe gari_
Yau Saturday ba'a fita ayki, bayan sunyi breakfast siraj yace dasu su shirya zae kaesu wani wuri , daadi gun zara baya misiltuwa , haka zara ta shirya cikin jallabiya black da veil black, tayi kyau soosae,kamar su d'aya da minal, sae dae minal tafi ta kyau..ilhaam ma sae daadi takeji, su uku kawae suka fita aka bar Kamal da minal gida,
Straight siraj *KIS* ya nufa dasu watau _kingdom international schools_
*classic lady*β£
[12/10, 9:24 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
*in dedication to lovely sisπβ€*
6β£8β£
Haka Kamal ya rink'a tunanin irin halin da minal ke ciki, shi yana ganin ya rasa abbansa kamar yarasa komae arayuwarsa, yace aransa ita minal taji yaya? Ita da suke cikin wanan halin , ga nauyin siblings nata akanta, gashi basuda kowa, nan ya gano dalilin da yasa taje _bar_ neman ayki, because she's only looking for a living to survive...Ilhaam na kuka kan laps d'inshi yana shafar kanta, nan ya d'ago da kanta yana kallonta yace da ita tayi shiru , amma tak'i sae faman rok'onshi takae kar ya koresu, yace idan bata daena ba yau zae koresu, nan tayi shiru......kan yace " ok zan barku anan har sae ranar da Allah zae had'a Ku da mamin Ku ka ganta, but on one condition" da sauri tayi magana happily " mister ko ma miye ne I accept" yace "ok , maganar da mukayi da labarin da kika bani kuma barinku danace zanyi , kar ki gayama kowa kinji ? Tace "promised" taare da bashi hannu su ka k'ulla..yace " if u break these promise zan koreku" dasauri ilhaam tace "never Mr" tayi winking Idonta Smilingly....kan ta kuma tace "Mr ?" Yace na'am tace "let's be friends ? " tare da mik'o Mae hannu , tsayawa kallonta Kamal yayi , dan tana bashi mamaki, bata da tsoro, ga surutun masifa, ga ta soo cute, ilhaam ta yanke Mae tunani dacewa "pls Mr." Tare da mak'ale kanta da marairaici fuska, still hannun ta mik'a Mae , nan yayi shaking da ita yana mata killer smile nashi Mae kashe ni..yace "yes best friends forever" ...
Cikin 2 days da sukayi d'in nan, sun bala'in shak'u ...suna shiri soosae, shi Kamal yana mamakin kaenae yadda yake shiri da ita, bae mata fad'a...but yasan because the girl is funny..
Wayarshi ta d'akko taga password, nan ta matsa mae yasaka mata game, aykuwa ya sa mata game, laptop d'inshi ya d'akko yana wani ayki , ita kuwa tana bashi labari iri-iri....
_@ night time..._
Bayan sungama dinner, central parlour suka zauna banda Kamal da ya wuce d'aki, hira sukeyi..nan siraj ya d'aga waya ya kira Kamal , after 2 mints sae gashi ya sakko central parlour, daman game Ne zasuyi playing.. PS game siraj ya musu connecting a cinema sized tv'n dake central parlour, minal ta tashi ta wuce d'aki dan bata son zama wuri d'aya da Kamal she used to feel awkward , siraj yace " angel ina zuwa? Ba kowa d'aki ki zauna anan mana, badan taso ba tazauna,..game suka fara playing...minal da zara sun zuba ido suka wazae winning, ilhaam na can gefen Kamal zaune , wae ita adole shi zata supporting, ay kuwa first round siraj yayi wining , haushi kamar zae kashe Kamal ,minal da zara sae murna sukeyi , ilhaam ko bataji dadi ba...haka sukayi ta siraj nata wining,haushi Kamal yaji yace ya fasa ya haura stairs ilhaam na biye dashi abaya.....siraj ko dariya abin yabashi wae yau kamal yayi accepting defeat,nan ya nuna ma zara yadda ake playing suka fara playing tare da ita.
Bayan kamal zauna shi da ilhaam, ranshi a b'ace, ilhaam tayi cheering d'inshi da funny jokes nata , tuni ya manta abinda ya faru, wayarshi ta d'akko yasamata game, tayi playing, dariyar su siraj yaji tun
Ne zasuyi playing.. PS game siraj ya musu connecting a cinema sized tv'n dake central parlour, minal ta tashi ta wuce d'aki dan bata son zama wuri d'aya da Kamal she used to feel awkward , siraj yace " angel ina zuwa? Ba kowa d'aki ki zauna anan mana, badan taso ba tazauna,..game suka fara playing...minal da zara sun zuba ido suka wazae winning, ilhaam na can gefen Kamal zaune , wae ita adole shi zata supporting, ay kuwa first round siraj yayi wining , haushi kamar zae kashe Kamal ,minal da zara sae murna sukeyi , ilhaam ko bataji dadi ba...haka sukayi ta siraj nata wining,haushi Kamal yaji yace ya fasa ya haura stairs ilhaam na biye dashi abaya.....siraj ko dariya abin yabashi wae yau kamal yayi accepting defeat,nan ya nuna ma zara yadda ake playing suka fara playing tare da ita.
Bayan kamal zauna shi da ilhaam, ranshi a b'ace, ilhaam tayi cheering d'inshi da funny jokes nata , tuni ya manta abinda ya faru, wayarshi ta d'akko yasamata game, tayi playing, dariyar su siraj yaji tun Daga d'aki , hakan ya bala'in vashi haushi without any reason, ya tuna hadda minal fa na can, nan yace da ilhaam takira Mae minal ...bayan 3 minutes sae gashi tadawo da ilhaam biye da ita...sae cemata yayi "time na min karatu yayi" haushi minal taji dan bataso barin moment d'inda suke spending da zara da siraj a central parlour....
D'akko littafin tayi , kan tafara tace da ilhaam taje da kwanta tasan gobe zasufara zuwa school, ilhaam ko daga mi zata ce "ni anan zanyi bacci yau" ta k'are maganar tareda hayewa kan bed d'in Kamal, mamaki abin ma yaba minal dan yadda taga ilhaam nayin ya da taga dama d'akin Kamal kuma bae hanaata ba..pillow ilhaam tasamo ta kwanta kusa da Kamal , shi dae komae bae ce ba, minal ta iso gun ilhaam ta yaye curtains na bed. D'in tareda cewa " oya wuce d'aki yanzu" ilhaam ko game kawae take yi kamar bada ita ake magana ba , shi kuwa Kamal yazu ba ma minal ido yana kallonta, yanajin wani feelings inside him that he can't explain,...tsawar da minal tayi yafito Dashi duniyar tunani " wae ilhaam ba kya ji na ne or what?!!! Dasauri Kamal ya juya kan ilhaam tareda jawota jikinshi yana cema minal" haba ki daaena mata pad'a mana , kibarta anan " yagama maaganar showing deep concern , badan minal taso ba haka ta k'yaleta..ta Mae karatun , 3 chapters takaranta...ta tashi zata wuce nan sae tabiya ta d'auke ilhaam dake bacci heavily, to her surprise tasame kamal idonshi biyu , baeyi bacci ba, tayi mamakin yau bae hanata wucewa ba , yuk'urin d'aukar ilhaam tayi ya hanata, sae cewa yayi barin kaeta...mamaki ya k'ara bawa minal , da ka ganshi kasan something is bothering him , he looks soo pale...kamar tace mae lafiya dae " amma ta fasa, Fita tayi yana biye da ita abaya ya d'ora ilhaam dake bacci heavily a shoulder d'in shi...part d'inta suka nufa...tashiga tasami zara zaune tana kallo, daga ita sae er vest da under skirt, dasauri ta juya ta tarad da Kamal har ya iso , nan tace Mae " pls sir 1 minute " komae bae ce ba. Amma hannunshi yayi tsami Soosae dan he's not used to that...kulle k'ofa tayi dasauri tanemi hijab tace zara tasa , zara ko tak'i wae miyasa zata sa ta sa hijab haka kawae, dak'yar tasamu tasa , nan ta bud'e k'ofa ya shigo yakae ilhaam kan bed...zara sakin baki wangalau tayi ganin abunda ke faruwa, bayan yafita zara tashigs tambaya "yaa minal what's happening to this fella ? Naga his acting strange fa ni bangane ba..." Minal tace "oho gashinan dae , he looks pale kamar bae ma lapiya". Zara tace " hmmm me? ya Minal har kin lura bae lapiya. ...uhum hmm" tapad'a teasingly, dap da ita ta matso taredayin k'asa da murya kan tacigaba dacewa " hmm ya minal ko dae kun fara son juna nae ππ?? Baku sani ba" minal ta katse tare da zungere zara da cewa "Allah tsaran, angayamiki irinki nake hala, I think kinan ganin falling in love is easy, mtsww ! Na maami ke gabana bawani mutum da zae yi moving feelings d'ina sae naga maami ta, kuma shi kanshi arrogant jerk d'in ki zaya kiji _ice heart_ ke gare shi , dan nasha jin yana.....
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:24 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
6β£9β£
Cima enmata mutunci, wae she love doesn't exist in his dictionary...." Haka dae zara tayi ta zolayar ta har minal nace bazata tada ta ba gobe , since school zasu fara zuwa...
_washe gari_
Zara ta shirya cikin uniform d'inta da aka basu tun ranar da suka je interview, suit ce da ta kae mata gwiwa Navy blue colour, da inner sky blue,sae trouser , shima navy blue, tsawonshi tun bisa cikinta har k'asa , pencil ne kuma ba bagi ba, white socks da black covered shoes tasaka, gashi sunyi lettin tashi kasancewar jiya sae 12 ta kwanta , sun tsaya kallon *my love from the star* minal na kan ilhaam da ke murna kamar zata tashi sama, uniform d'inta pinafore skirt ne , crimson red colour, da inner ash colour, sae beret same colour da skirt d'in .. Minal ta koma kan zara ta taje mata gashin kanta Wanda bar agadon baya yakae , tayi parking d'inshi in a pony tail, ta dunk'ule shi sosae , nan minal ta gyara mata neck tie d'in ta shima navy blue colour, sanan zara tasaka k'aramin hijab d'inta da Yad'an rufe k'irjinta