Showing 78001 words to 81000 words out of 88137 words

Chapter 27 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5327

saurareta ba , ita kuwa dariyar tak'i tsaya mata , ga fuskar shi so funny to watch ...k'yal-k'ya larta kawae yake baiji bae gani...dariya har da hawaye, tun kanajin sound na dariyar har aka daena ji...can Minal ta bar motsi , Dan dariyar ta wuce limits d'in system d'in jikinta.....ay da sauri kamal ya tsaya yayi ta kanta, ya tallafo ta yana cewa "my princess!! ... Bata amsa ba, ya K'ara kiranta da k'arfi but still shiru, yayi ta kira yana jijijgata amma tak'i magana , idonta half open, sae hawayen dake tsiyaya as a result of dariyar da tayi, tuni kam am yafara hawaye, ya maida ta kan chest d'inshi , her head in his neck tareda hugging din ta yana hawaye...yana magana in a teary voice "princess plss, How can I begin to say I`m sorry.
I didn t mean to hurt , pls princess open our eyes Im sorry. I don't mean to hurt you, pls ki tashi, ...ya k'are maganar ya na kuka, Minal dae tun da ya Tallafo ta idonta biyu, tanajin komae pretending ne takae she just wants to test him..ayko nan taji yana kuka, dasauri tayi breaking hug d'in tare da share mae hawaye tace "don't be my king....pls stop crying your tears are thermally hot to me, they re hurting me, in such a way they are melting my heart right now... Killer smile d'in shi yayi , by the way she's talking to him, nan take ya jawota suka kwanta kan gado, yayi hugging din ta , suna facing juna, inhaling each others breath.... Yace " my lady when did you start loving me?? Minal kunya taji tasa palms d'inta ta rufe fuskar ta, in her honey voice tace "my king I can't really recall the time that my heart blindly fall in love with the most handsome man I've ever met in my life..." .... Kamal ya kusa mutuwa akan daadi, nan ya jaye mata hannun da tasa ta rufe fuskar ta yace , look at me my Lady, kallon cute lips d'inshi takae Wanda shi wants to kiss them right now... But...ta fasa ....ahankali yayi kissing forehead d'inta....nan Ta tashi ta d'akko makeup remover , da cotton wool, ta ce ya zauna ta goge Mae , a hankali ta goge eye-shadow'n , nan ta goge blush d'in, kallonta kawae yake yi. Like forever,....sae lips d'inshi da tazo gogewa gently not wanting to hurt them..... Bayan tagama ta dauko breakfast d'aki suka ci....




Bayan sunyi lunch, siraj ya fita shi da Zara ya kaeta wurin birthday d'in friend d'inta husna, ilhaam ta raka ta... Zara tasaka wata English gown beige colour, sae ta d'ora blazer coffee brown colour saman gown kasancewar gown d'in ta Dan matseta, gashin kanta ta gyra in a pony tail, ta yafa small veil shima beige colour... Ta zuba makeup soosae Dan tasan su husna ma en gayu ne, so bae yuwa a fi ta...ta masifar yi kyau, siraj can't resist not looking at her,....cikin mota sae satar kallonta yake yi, nan dae suka isa wurin birthday'n , harda siraj Dan aka yi inviting.... Bayan sun shiga wurin yayi kyau soosae , su husna da Yasmin sae hauka suke ma Zara wae siraj ya had'uu.....siraj Kam glueing Zara yayi Dan enmata'n wurin sae wani luring d'inshi sukeyi...




Kamal da minal sunfita outing, it was soo fun , bayan sun dawo ne yabata wani couple's diamond Ring... Shi da ita iri d'aya , acikin stone d'in ring d'in an rubata *minal&kamal* , ring d'in ya had'uu iya had'uwa gashi limited ne, Dan suka d'ae aka yima designing irinshi.... Yamata kyau soosae ...




_before dinner 7:39.p.m_

Kamal na d'akinshi kwance ya kira Minal a waya ...bayan tazo yake cemata "my lady? Tace na'am my kaam....yace " sanyi nakeji, Kuma soosae..." Minal ta matso kusa dashi tareda jawo blanket ta rufe shi tace "ayyah my king sowwie, Bari na rufe ka da blanket, in kunna ma room heater.." Ta k'are maganar tana rufe shi... Jawota yayi ta pad'o jikinshi kan yace "noo need for that *my life soul* u're all I need, bana buk'atar wani heater..., nan ya yaye blanket d'in yasaka ta ciki , ya k'ara rufe su ciki, yana hugging din ta passionately.... Minal tace " *entire world* kabari muje dinner Su Zara da siraj na jiranmu fa, kamal yace "kibarsu mana insun ga bamu fito ba zasuci abinci, Dan dae sun San tsakanin husband and anything can make them late.... Ya pad'a teasingly.... Nose bumping kiss suka shiga yi, minal dae tayi k'ok'arin zare jikinta ta tashi tabar d'akin, sallah taje tayi sanan ta dawo sukayi dinner itada kaam... Kan su fita strolling...




After sun dawo suka kwanta.. Kamal na rungume da Minal yake ce mata " my lady ? Tace na'am my king ...kamal yace "na gayamiki zanje business meeting a U.S for 3 days Kuma baki damu ba? Minal tace ,"to mi zan ce kaam, in ce kar kaje...?...kamal yace " baki ce zakiyi missing d'ina ba? Minal tace to waya gaya maka I will miss you? Ta pad'a teasingly... Kamal yaji haushin hakan amma bae nuna ba, sae cewa yayi "Ok sae na gani....." Nan suka yi bacci abin su....




_Washegari_


Ya shirya jikinshi a sanyaye Dan dae ba yadda ya iya ne da bazae yi tafiyar ba, nan yayi hugging din minal passionately, yace I will dyingly miss you My lady, ...yayi breaking hug d'in tareda kissing d'in forehead d'inta, tayimae addu'a ya wuce airport, Minal wucewar shi keda wuya ta zauna tana ta kuka, ....she can't afford not seeing him for three days...












_4 days later_
Kamal bae dawo ba, ya sannad siraj baesan ranar dawowarshi ba sabida abubuwa sunyi arising, Minal kamar tayi hauka jin wannan labarin wurin kamal dan
Bayan tafiyarshi sau d'aya yakira Minal sukayi waya da ita , koshi ya sanar da ita ya isa lapiya ne, tun daga lokacin basu k'ara waya ba , ya kashe wayoyinsa ,Dan kamal intentionally yayi haka sabida d'ae taji irin missing d'inshi da zata yi, shi kanshi he's trying because ya kusa mutuwa akan rashin jin voice d'inta, kullum cikin kallon pics d'inta da videos d'in da yaka mata yakae..
..Minal kuwa sae ji tayi kamar ta shekara bata ga kamal ba, kullum cikin kuka in dare yayi , d'akinshi ma take bacci its kad'ae....




*Saturday*
Bayan ta k'are aykinta na safe ta shirya cikin gown crimson red colour ta saka ash veil , ta fito wajen gidan ta zauna kan _water fall_ tana tunanin kaam d'inta, message ta ayka Mae text message "plss my king at least show me u cared....." Ba'a fi 5min ba taji text yashigo , dasauri ta bud'e, _my princess I love you_ tsalle Minal tashiga yi kan _waterfall_ d'in akan daadi, nan k'afarta tayi sliding ta tashi fad'uwa kawae taji an rik'o waist d'in ta, koda ta juya taga kaam d'inta... Daadi ya kusa kasheta akan ganin shi, amma ta danne tak'i nuna Wa , nan ta janye Mae hannu ta b'ata rae ta wuce... Kamal na biye da ita yana pad'in "haba my Lady ko welcome babu...?" Minal tace "ni ka rabu dani tun da ka manta Dani,... Ta pad'a tana tafiya yana binta abaya, ...kamal yace " but kekice you would not miss me, so shiyassa bankira ba.." . Minal da ta kusa fashewa ta matso bata yi hugging nashi ba, ta waigo tace "wae where did you left your romantic life,? shi U.S d'in da kaje hala? You are supposed to hug me right Now!! Kamal da ya kusa rikice wa ganin yadda tak'ara kyau...ya matso daf da ita yayi kissing left eye d'inta, yace I miss you dyingly my Lady, ya k'ara kissing right eye d'inta , yace I miss you like crazy " ya yi kissing nose tip d'inta, before yafara kissing lips nata senselessly & passionately, her lips are his everything, he can kiss them endlessly....
© *classic Lady*🎯
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)
WHATSAPP NO:
07039625239


*Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*


9⃣4⃣




"wae where did you left your romantic life,? shi U.S d'in da kaje hala? You are supposed to hug me right Now!! Kamal da ya kusa rikice wa ganin yadda tak'ara kyau...ya matso daf da ita yayi kissing left eye d'inta, yace I miss you dyingly my Lady, ya k'ara kissing right eye d'inta , yace I miss you like crazy " ya yi kissing nose tip d'inta, before yafara kissing lips nata senselessly & passionately, her lips are his everything, he can kiss them endlessly.... Minal ta janye jikinta ahankali ganin itama biye Mae zata yi, kan tace "my king plss, kar ka manta , ba mu kad'ae ne agidan ba..." Killer smile yayi kan yace " Right now I don't care wifey, I want you, and only you, ...ya k'are maganar yana tallafo ta bridal style kamar wata baby, ya wuce cikin castle d'inshi da ita, Minal ta zagaye hannayenta a wuyanshi, tana kallon shi admiring the way he shaved his moustache, ya k'aramushi wani irin kyau, nan tasa fingers d'inta tana caressing stubble d'in shi ahankali.......Hakan yasanya kamal waigo wa ya kalleta kan yace "my lady wannan kallon fa da kike min is driving me crazy, and the way you 're caressing me is ...is.." Ya katse maganar tareda yimata magana a kunne ahankali in a very low voice yace... Is...se..xy.... , sae da blood na jikinta ya k'ara running, nan take ta b'ata rae tareda pouting lips nata..kamal yace "oh my Lady...you looked hot when you are angry' ya k'are maganar yana winking idonshi tare da yimata killer smile d'in shi...dae-dae nan k'ofa ta bud'e zae ga Zara da siraj .... Siraj yace " u.m.mm.. Sannu couples crush , baza Ku iya bari sae kun kae d'aki ba , Zara kam smiling takeyi tana snapping d'insu kamal dake d'auke da minal .... Da sauri Minal ta sauka jikinshi, tareda tserewa abinta...kaam ya b'ata rae tareda cewa "hey friend kaga ka ga ka sa princess dita ta gudu ko??... Siraj yace " hmm ...kaga su kamal , wae yanxu ya manta Dani, yasan daadin aure, mm..somebody that claimed he will never fall in love talkless of getting Married shine yazama hakan yanxu...dariya yayi mishi ashamedly, kan ya canja topic, suka yi exchanging greetings, ya wuce yana cewa "my princess is waeting for me ...
Zara tayi dariya kan ta waigo kan siraj dake yimata pictures awayanshi, yace *sweet berry* our own romantic marriage lovestory , will be more than nasu, right? Ya pad'a yana kashe ido.... Smiling Zara tayi tareda rufe face d'in ta.... Tace yes my prince charming.....nan ilhaam ta iso suka wuce parking lot...


Kamal ya isa d'akin shi ya same Minal tsaye tana jiran shi, da gudu ta isa wurin shi tayi hugging d'inshi tightly, tareda d'ora kan ta bisa chest d'in shi, ta rufe idonta tana shakar musk collection d'inshi da ta bala'in yi missing...hugging d'inta back yayi , minal ta k'ara matse shi jikinta waye ance k'wace mata kaam d'inta za'ayi...kamal yace "princess wannan... irin ...hugg is ....kamar dae zan gudu inbarki... Kuma a hakan zakice bazaki yi missing d'ina ba...minal ta katse shi dacewa " my king? Yace na'am My lady, minal tace "the Truth Is thay I Missed You. All The Time, Every Second, Every Minute, Every Hour, Every Day.I Wake Up Wanting To Talk To You, I Go To Sleep Thinking About You, And I Dream About You Holding Me The Way Only You Do....tana maganar kamar zata yi kuka, tacigaba dacewa .." My king Before I Sleep And After I Wake Up And All The Hours In Between … You Occupy My Mind. So, Practically Every Moment Of The Day You Are In My Thoughts....." Minal ta fashe Mae da kuka tareda cewa "I missed you dyingly my king, miyasa katafi ka barni....." kamal ya d'ago face dinta da sauri yace "stop crying my lady , I'm right here in front of you, I'm all yours, no lady in the world has ever crossed my mind after I left apart from you....ya k'are maganar yana share mata hawaye.... Ya maida kanta kan chest d'inshi yana shafar kanta yana fad'in "My Heart Beats Only For Your Love. Life With You Feels Like A Fairytale, So Beautiful And Pure.....you Came Into My Life And Totally Changed My World. I Have Lost Total Control Of Myself. I Am A Changed Person. My Heart Does Not Belong Any More To Me. It's Given Away To You. I Am Deeply And Madly In Love With You." Ya k'are maganar yana pestering kisses a smooth face d'inta... Wane smiling takeyi Wanda bata San ma tana yi ba, nan kamal ya tallafo ta ya kaeta kan bed d'inshi, veil d'inta ya cire , kamal ya shiga shafar gashin kanta , yace " kwanta ki huta princess, I can c that from all indications you looked tired, Minal ta taso da ga kwanciyar tace "noo my kaam nasan ka fini gajiya , nan ta sakko kan bed d'in ta gyra Mae zamanshi, ta sunkuya k'asa ta cire Mae covered shoes d'in shi, da socks, duk yana kallonta admiring her, nan ta d'ago ta cire Mae suits, d'in , ta shiga cire Mae wrists watch ta Gaza , kamal bae Masan me ke faruwa Dan he's soo lost looking at her, ta d'ago da niyyar yimishi magana kenan gashin kan ta ya sark'e da wrist watch nashi, ta saki k'ara , kamal ya gama Rud'e wa jin K'arar ta , ya fito duniyar tunanin shi , yashiga k'ok'arin taimaka mata yana cewa "sowwie princess , amma shima ya Gaza cire mata gashin daga wrist watch , dak'yar ya cire mata , d'agowar da zasuyi kenan , lips nasu suka crashing accidentally, wani stolen kiss Minal takae mishi hurriedly, Wanda ya gama kashe shi ... Da niyyar yayi kissing nata back amma ta yi saurin jayewa, ta sunkuyar da kanta a kunyance tace "kaam kashiga bathroom ka yi taking shower, ina jiranka , har zata wuce, ya rik'o hannun ta yace, " ina zaki princess ? Baki cire min tie ba, ya pad'a ya na nuna neck d'inshi, Minal ta dawo , ta sunkuya k'asa, ta cire Mae tie d'in, still ya kafe ta da ido, amma ta Gaza ksllonshi, yace "my lady, wae har yanxu kunya ta kikeyi?...amm ur husband not your father pls ki daena.....smiling kawae tayi tace " oh..kk ...my king.." Veil d'inta ta d'auka ta bar d'akin, ta wuce kitchen... Baking cake ta shiga yi, ......ba'a fi 40 minutes ba ta k'are Dan dama ta had'a tun. Kan kamal ya dawo , so baking tayi yanxu da decoration,circle shaped cake ne, strawberry colour ne gabad'aya da flowers milk colour , sae rubutun da tayi kaenai in italics da kuma milk colour which says *BECAUSE I LOVE MY HUSBAND* nan ta fito da cake d'in , sae ga kaam ya fito suka had'uu , tayi extending din kan tace "my king this is for you! ....killer smile d'in shi yayi kan ya ansa , ya karanta rubutun , wani daadi yaji ganin mi ta rubata akae... Ya d'ago kanshi yace "with You By My Side, I Feel Like I Am The Luckiest Man Alive To Have The Most Pretty, Understanding And Loving Wife. I Look Forward To The Wonderful Years Ahead In Our Lives. I Love You my lady....." Minal ta koma ta bayqnshi tayi hugging nashi kan tace "I love you too mu king...." Nan ya suka wuce dining area yaci abinci , not long sae ga Zara da ilhaam sun dawo , central parlour suka zauna suna hira , looking like a happy family...



_washe gari_

Yau kamal bae tafi office dan wae he missed his wife days Back , so he wants to spend sometime with her ....


@10:30..a.m


Suna central parlour, kaam na zaune kan kujera minal ta kwanta kan lap dinshi yana wasa da gashin kanta Wanda yasha gyra , ya zubo Mae kan jiki , sanye take da wasu skirt and top maroon colour, top d'in high neck ke gareta Kuma rubber ce , so ta kama jikinta, Rabin cikinta waje yake Dan bata sauko ba , bata da tsawo, suna hirar su , sae suga ji door bell, duk a tunanin su siraj ne, kamal ya yi yunkurin tashi ya dubo, nan minal ta hanashi zuwa wae kar ya barta ita kad'ae, sae ya ce tazo ya goyata , after dress tasaka, kan ta rufe gashinta , ta d'alle bayanshi, ...kaam yace "my lady, ? Tace na'am my king akayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login