Showing 42001 words to 45000 words out of 88137 words

Chapter 15 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5320

tashi yayi ya rud'e da sauri ya neme ta ...ayko central parlour ya sameta tana zaune tana aykin kuka ..." Wayyo Allah ilhaam, yanxu haka zakimin ki, Abba ya tafi , umma ta tafi , yanxu zaki tafi, sae kuka takae , kamal da ke tsaye last stairs da zae saddashi central parlour ya Gaza tafiya, ganin each an every tears nata dake dropping fuskarta kamar ana watsa Mae bucket of boiled water,.... Da k'yar ya iso wurin Dan ma ganin yakeyi yafita jin pain ahalin da ake ciki, Wurinta ya iso , ya yi squatting ya shiga. Consoling nata cikin voice nashi Mae kwantar da hankalin mutum " *my nal* , pls stops crying , za'a ganta , pls ki daena " ...jin maganar shi yasa hankalinta ya d'an kwanta , by the way he talked to her she feels everything is going to be alright, ta d'ago sleepy eyes nata masu kashe shi,, for some minutes suke kallon juna, ta bala'in bashi tausae, he just wants to hug her tight , soo close to his heart and comfort her, but noooo that can never happen cewar zuciyarshi...sae cemata yayi ta d'akko veil nata su tafi park d'in,plain jallabiya ce jikinta royal blue, d'aki ta je ta d'akko red veil ta suka fice, Yau da kanshi zae driving, ya fito da wata Audi black colour , suka fice at a high speed , still minal hawaye takeyi , shi ko kamal her tears is hurting him like him hell,he can't even look at her, hakan yasa shi gudu da mota atsiyace,,,minal tsoro yakamata gashi bata iya yimae magana, tace aranta , ita ma kashe ta yakeson yi , daman Ya tsane ta haka, overtaking mota yakeyi kamar ana car race, ganin she can't afford the speed anymore yasa ta yi magana atsawace " FORGOD SAKE MR .KAMAL KA DAENA MANA..." ay sae da ya tashi sakin fitsari akan tsawar ..lol... To her surprise yayi slowing down , ita kanta tayi mamakin abinda tayi.
Ilhaam kuwa ta b'ace wurin salo , taga wasu cleaners ne tabisu secretly ita da new friends d'in da tayi...ay kuwa wajen park suka fita, can suka b'ace kasancewar buildings na wurin soo identical , kuka suka yi dayake basu gane hanyar komawa ba...tun bance ilhaam da ta fi Kowa kuka cikin su ukun, saboda tasan haa lin da siblings nata zasu shiga...nan sukae ta kuka , kan hanya , bakin wani gym suka tsaya suna kuka abin tausayi , sae ga wani d'an saurayi yafito gym d'in , har zae wuce yaji kukan su yadawo , nan ya iso wurin ya tambayesu mi ya Faru, illham da duk tafi su baki , tana kuka tana fad'a Mae....nan yace dasu su tafi park d'in ...Dan ba ma wani nisa...illhaam kam bata yadda ba tace Aranta waya sani ko kidnapping nasu zae yi... Sae can tace Mae bata zuwa , ya dae aramusu waya su kira
..mamakin ta saurayin yayi ganin courage nata, da wayau...suko other kids din kuka kawae sukeyi...nan ya d'akko wayar yabata amma yaga qanqantar illhaam da ta haddace number ba, ya tambaye ta no. Kae tsaya ta fad'i ta kamal Dan tunda ya fad'amata ta haddace Dan its special no...
Kamal kam tunda suka isa park yaje wurin manager'n ya rink'a suburbud'a Mae jidali, wae ya z'ayi yara su b'ace a park d'in, kasancewar wasu paremts sun zo Neman d'iyan su...ya tabbatar ma manager'n sae ya rufe wurin inba'a ga yaran ba..station suka wuce har su Zara... Suna p.station call ya shigo ta wayar kamal , nan ta ke ya d'aaga Dan ya ma d'auka , park d'in ne ake kiranshi...ilhaam ta ce " "Mr. ?". Da sauri kamal ya mik'e tsaye jin voice d'inta, gashi kuka takeyi. Hankalin shi atashe kan yayi magana tace.."Na ...b'ace ...kazo... ka tamaike ...ni , ...pls kazo ," ta k'arashe maganar cikin kuka...Kamal ya tambaye ta wurin da take , amma bata sani ba , nan ta bawa saurayin waya, ya mae kwatance, ay agurguje suka ta fi wurin, kamal da minal a mota d'aya,while Zara da siraj d'ayar motar,....
Da gudu ilhaam tayi hugging din minal da Zara atare. ,,tayi k'arfin halin cewa, " Dan Allah Ku yafe ni nasa Ku cikin wani hali, tana kuka , suma sunayi , ilhaam tafara breaking hug d'in tare da share musu hawayen fuskarsu , siraj da kamal sunyi tsaye suna kallon su , other kids were busy crying, ...kamal yaje wurin saurayin yayi masa godiya Kuma yace zae kae sauran kids d'in a park, bayan ya dawo illhaam aguje ta tafi wurin shi ya tallafe ta sama , dey were looking extra ordinary happy, ilhaam tabawa siraj hak'uri abinda tayi
...


@ dinner ,
Yau hadda minal ke dinner dasu, hira suke yi soo cute, da ka gansu kamar family...kamal dae- dae saitin minal yake zaune, hakan yabashi damar kallon every moves nata which makes her uncomfortable....sun gama dinner kenan suna zaune central parlour,Doorbell, dey were surprised Dan ba Wanda yasan gidan , meerah ce tazo itama driver'n kamal ta tambaya , Dan tayi tayi dashi yak'i bata address...Yau ta yi shirin k'warae dan ta yafa veil ...siraj yaje ya duba to his surprise ya ganta, ta shigo bayan sun gaisa , tun daga nesa ta hange su , hakan ya d'aure mata kae tace aranta " Toh su wane? Dan tasan kamal bae da relatives, wani haushi taji ganin yana game da shi da ilhaam a wayarshi, hadda killer smile nashi da take mutuwar so wanda ta mance da rabon da yayi mata shi...haka ta shigo parlour'n ta isa wurin shi , minal da Zara sae kallanta sukeyi..sae cemae tayi " honey ,? " voice dinta daya ji yasa shi d'agowa Dan sae alokacin yasan da ta shigo, cause he's busy playing game shida chatty bae d'insa... Nan ta ke ranshi ya b'ace tareda fad'in " who give you my address and what the hell are doing in my house?? Ya pad'a atsawace sae da parlour'n ya wani amsa , su minal duk sun rud'e, ita meera ko ajikinta Dan ta saba ji, , matso Wa tayi Daf dashi tare da kokarin kae hannunta aface d'inshi, da sauri ya buge hannun, nan ya muk'e tsaye afusace yace " I don't want you here, you making the atmosphere here contaminated, GET OUT!!!! AND I MEAN NOW... Ya wuce stairs na d'akinshi, siraj bae ji daadi ba ya shiga consoling nata , nan take tambayar shi su wane meaning su minal, bayan tazauna siraj ya pad'a mata ko suwane , kallonsu takae Dan taga sun had'uu , tasan ko baba da baba nae, Dan duk had'uwar ta bata kaesu ba, ranta a b'ace tabi hanyar da kamal yabi , d'akin shi tasame shi, nan take ce Mae ya Kore su minal , zata biya su kud'i masu yawa, wae yabari ta Mae girki ,,,...duk yana jin ta ya k'yaleta sae da taga ma magana yace " WHAT ARE YOU STILL DOING HERE, LEAVE!! AND ABOUT MY HOUSEMAID I HIRE WHEN I WANT & I WILL FIRE HER WHEN I WANT, DONT EVER INTERFERE IN MY HOUSEHOLDS, AND LEAVE NOW!!!" ya bud'e k'ofa ya wullata waje, a fusace tabar gidan , siraj na magana ta k'yaleshi ...at high speed ta fita sae gidan ummanshi..Parlour tasameta , tana kallo nan ta zauna gabanta tare da d'aura kanta kan laps dinta tana kuka ....rarrashinta takae, dak'yar tayi shiru , ta pad'a mata abinda yayi mata , umma ta tabatar mata da aurenta dashi , k'arshen satin nan z'ayi shi......
_washe gari_
Ya tafi office yasame ummanshi bakin k'ofar office tana jiranshi, nan ta cimae mutunci , Kuma ta tabbatar Mae da aurenshi da meera dole , ko yaso ko kar yaso k'arshen satin nan, Kuma tana tabbatar Mae dacewa shima bae fi k'arfin ta asirce shi ba...
Tun da tafara maganar hankalin shi ya matsanan cin tashi ganin rashin mutunci da take shirin yimae, Kuma yasan sarae za ta iya , tunda tayi ma abbannshi da take mutuwar so asiri koshi tsaf zata yimasa...office ya shiga, ya zauna ..sae kuka yake abin tausae, shi bayason ya b'ace Dan har yanxu bae cire hope na ganin abbannshi ba , ... Wine yake sha kamar hauka till he was deadly drunk, yayi bacci , sae arround 8 na dare yakoma gida, Siraj tun da yadawo ya fahimce abinda ke faruwa That is, kamal has been drinking, d'akinshi yabishi ya tambaye shi ko akwae abinda ke damunsa amma tace a'a, yayi insisting amma yak'i gayamae...




















© *classic Lady*🎯
[12/12, 10:41 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°








7⃣5⃣


_3 days later_
Abubuwa sae twisting sukae ma kamal, son minal na neman halaka mae rayuwa, ya bar aykin office, kullum shaye-shaye, meetings da yawa yayi camcelling, aykin office ta taru, ga pending files , kullum abbanshi na ransa, he wants to meet him, he has a feeling that his father is alive..... he can't accept the fact that he is marrying meera, noo, ba ya wuya, ya tsane ta , he will never love her, marriage means forever with her, forever doesn't exist in his dictionary... Haka ya zauna office yana ta shaye-shaye, he was deadly drunk, sae around 11 na dare, ya baro office tun safe da ya tafi, Kowa gidan yayi bacci Yau banda minal da ta Gaza samun kwanciyar hankali kasancewar kamal bae dawo ba, Dan bae saba dare haka ba, gashi kwanakin nan he's looking rough, pale & sick in her eyes, siraj kuwa ya kira kamal , amma yace Mae he will come home late, dan wae yana da ayki office, yayi hakanne , saboda siraj bae barin yasha wine , ...shine yake zama office , sae ya tabbatar,Ya rage zama drunk....minal kuwa ta Gaza bacci, she just feeling unsafe , haka ta d'auki wayar ta, ta yi game taji ta Gaza, tashi tayi ta tafi kitchen ta sha ruwa , nan ta. Had'uu da kamal ya dawo drunk, ya k'ok'arin hawa stairs na 3rd floor ya Gaza, fad'uwa ma yayi nan k'asa, minal ta iso wurin a gigice tare dacewa " Mr., nan kamal ya d'ago yana kallon ta ,idonshi half open, bae ba ganin ta soosae , Dan wani _blur_ ma yake gani, minal kuwa ta fahimce he was drunk, ta ma rasa mi zatayi , tace aranta "wae mike damunshi da har yake drinking..?? She looks at him full of pity, can dae tace mae, "Mr, ka tafi d'aki mana , ka tsaya ahanya,..komae bae ce da ita ba sae , ma k'ok'arin kwantawa yakeyi, kitchen ta tafi ta sha ruwa ta dawo, nan ta sameshi. Har zata wuce taji she can't leave him there, wurin shi ta nufa , ta shiga ta da shi , ta har knocking Wall d'in da ke kusa dashi, Dan ba ta San ma ta tab'e shi, still bae tashi ba , har zata wuce ,again ta dawo, ta k'ara tada shi ,Dak'yar ya Tashi, ya mik'e ya na k'ok'arin hawa stairs d'in ya tashi fad'uwa, dasauri ta taimako shi bae kae k'aasa ba, taga alamar bazae iya tafiya d'aki ba, nan ta taimaka mishi , ya d'ora hannushi kan wuyata, ...haka by her support ta isa d'akin , har kan gado takae shi, nan ta shi ga k'okarin cire hannushi kan wuyanshi , taji ya rik'e ta soosae, d'agowa tayi , face in shi da nata bae fi two inches ba, ta zuba ma , handsome face nashi ido, tana tnanin bata San yana da kyau haka ba , Dan bata san kallonshi ko kad'an Dan kar ya raena ta, ko yanzu ma tasan idonshi rufe yake shiyassa, his luscious lips looking soo cute, ga eye lashes sun wani kwanta,, sae alokacin ta lura da unique curly hair nashi Mae ratsen golden aciki, he's the most handsome man she has ever met in her life time,,...In not less minute , she find him attractive... Istigfari tafara kasancewar tunanin da ta yi, ta shiga rabashi da wuyanta , da k'yar tasamu ta cire hannun , zata wuce ne ta ji yana coughing ,har ya tashi
Zaune , hawaye yakeyi ganin halin dayake ciki. Soo much in a mess!, ruwa minal tayi dispensing ta bashi, ta yi niyyar ta tambaye shi , miye ke damunsa , Kuma da wa'azin yabar drinking, amma ta fasa , tace aranta " who am I da zan Mae tambaya ? D'ayar zuciyarta ta basa amsa da _ordinary housemaid_ haka ta wuce Dan ganin bata cancanci tayi Mae tambayar ba, ta fita d'akin jikin ta coldly, .....tun fitar ta yake jin wani tak'aicin kanshi, akan state d'in da taganshi, he can't believe it, irin haushin da ya ke ji, daa ko taganshi yana drinking bae damu ba , but not anymore, he's in a mess! He said to himself, "look at my life...sooo reckless..." He hates this, tunani ya shiga yi iri-iri, sae arrround 2 ya kwanta bayan conclusion d'in da yayi

**********




_Washegari_
Yau ya tashi da shirin abinda yayi planning jiya, ya shirya cikin wata ash tuxedu, looking breathtaking as always!, ko breakfast bae tsaya yi ba, Dan Yau he plans to get over what is Happening. Straight *kingdom* aka kaishi, P.A d'inshi yasa yayi Mae rescheduling meetings d'in da yayi cancelling , nan ya fara attending files d'in da suka taru ,, sae around 9 yaji yunwa ta Dame shi , Dan ko dinner bae yi ba jiya gashi bae cin abincin waje, _he miss her yummy breakfast_ haka ya daure yacigaba da aykin office, suddenly yaji knocking sak aransa yasan meera ce, batun aurenshi tazo. Ta Mae Dan saura 1 day ad'aura auren, ta shigo cikin office d'in jin bae amsa ba, sanye take da wata leather jacket tea brown colour, wacce ta kae gwiwarta , sae black skinny dake jikinta, amma ba mayafi , ta gyra gashin kanta, yayi kyau, daman about dinner 'nsu tazo tayi mae magana, ko d'agowa bae yi ba Dan shirye yake da rashin mutuncin da zae mata Yau , daman yasan sae tazo, meera ta iso tana cewa " honn, ? Kazo muje muyi reserving hall a _transcorp_ na dinner....d'agowa yayi idonshi yayi ja...tare da fara yimata rashin mutunci... " why are you trying soo hard to get married to me?, do you think getting forcefully married to me will make me love you? Noo , It will even make me to HATE you more, I HATE YOU, " ya pad'a atsawace. Tun da ya fara maganar zuciya meera ta karaya, jin yace HATE yasa ta iso wurinshi tare da rufe bakinsa da sauri ta na cewa STOP IT HON! Ta pad'a atsawace, buge ta yayi ta pad'i k'asa yana cewa "even in the nearest future don't try to touch me , Have this at the back of your mind, that I will never love you, I HATE you , nagayamiki bansanki , why 're u trying soo hard meera, what is the point in marrying someone who never love you? Who will never have family with you. ? who will never get close to you? ...meera I'm telling you sincerely that I don't have even a slight feeling for you, marrying me will only make me hate you more, meera for goodness sake, why will you marry some one who will never be compassionate towards you, every lady deserves a man who love s and Cherish her, you deserve some one who love you meera, meera plsI don't want to hurt you in the future if you married me, u will never love you!!, pls marry some one who love you, marriage means forever, and I can't spend my life forever with a lady,marriage doesn't exist in my life.....haka kamal ya rink'a gayama meera magana , lokaci guda wani irin hatred d'inshi yakamata, though he's telling the truth, because ta so kamal kamar ranta for about 5 years , amma he never loved her ,thats means it he will not love her forever, ...haka ta yi accepting fate ta tashi da ga k'asa ta na kuka tace " fine..kamal, I've accepted what you said , ....I WILL NOT MARRY YOU KAMAL , ...nan ta fita office d'inshi... Straight gidansu umman kamal ta tafi, ta gayamata komae tare dacewa, ko kamal ne d'an autan maza bazata aureshi ba..ta tashi ta tafi a fusace,...umman kamal saura k'iris hawan jini bae kamata ba...nan ta tashi tafi wurin kamal @ *kingdom*
Tun fitar meera , dadi waye zae kashe kamal ganin yayi convincing nata , siraj ya shigo yaganshi in a happy mood Unlike everyday , ya tambaye shi , mike faruwa ?, kamal ya pad'a mishi abinda ya Faru..siraj ma yaji daadin hakan Dan yasan sarae duk abinda kamal yayi niyya ba zae fasa ba, suna fira ummanshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login