Showing 72001 words to 75000 words out of 88137 words

Chapter 25 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5317

means not accepting it...da k'arfi ya taso yace mata " princess why are punishing me, in kinsan bazakiyi accepting ba why did you make me wait? Miyasa baki gaya min 3days back ba? ...baki San 3days d'in da aka yi ba ji nake kamar an yi 3yrs ?..haba princess let's become normal couples pls..ya k'are maganar in a teary voice...Minal kam bata tashi ba gskya ...ta d'ago kanta tace ""My king ? ... Sae da yaji sanyi da takira shi a hakan face to face, ya d'auka ta yadda zata ce , sae jiyayi tace " let's... be.. friends? ...I mean best ...friends ...forever..? Ta pad'a ta na stammering... Yau zuciyar kamal ta kusa fashewa...watau she means ma bata d'auki relationship dinsu komae ba....kamal yace "no princess I can't accept it, in dae ba marriage relationship bane , so am giving you another chance princess please think, and accept this relationship, ..princess kefa kika ce my looks doesn't matters to you, amma tunda ki ka ganni zaki juya min baya,? daman rashin son da kike yimin a matsayin kamal shi zaki min yanxu...princess can't you understand I love you... Zuciyar Minal ta kusa bursting, because she wants to quickly go to him and hug him, takuma ce Mae she loves too.... Dagudu tafita d'akin sabida hawayen da suka ciko mata a ido...hakan ya k'ara hasala kamal...watau she's not ready to accept him...taje d'aki ta kwanta tana kuka soo sae , call din shi yashigo Amma Bata d'aga ba..
......


Adaren ba Wanda yayi bacci cikin su...


_washe gari_


Yau bae turo mata text ba...hakan ya dad'a d'aga mata hankali, ta had'a breakfast jiki a sanyaye ..tayi serving, amma kamal na fitowa ko dining area bae tafi ba ya wuce office,....
Minal kamar tayi hauka ganin halin da kamal yake ciki...bayan yadawo office bae yi lunch ba, siraj yayi rok'onshi yaci lunch yak'i , haka ma dinner yak'i ci, Minal ta rasa yadda zatayi , gashi tasan kamal bae cin abincin waje..


Siraj yaje d'akinshi yakae Mae abinci, ya same shi , kwance jikin shi yayi zafii soosae, rabonshi da abincin tun na Daren jiya koshi ba abin kirki yaci ba... Siraj ya tada shi zaune yace friend kaci abinci mana....kamal yace "not until Minal accept our love...ya pad'a teary.. Siraj yace " haba friend , ya za'a yi kayi haka, kaci abinci mana..you want to loose your life because of a girl..?? Kamal ya kwanta kan laps d'in siraj yana hawaye yace "friend daman na gaya maka this girl will be the death Of me..nasan sonta zae kasheni ....waya sani ko jarrabawa ce Allah kemin sabida yadda na wulaqanta mata masu sona.... Ya k'are maganar yana kuka Mae tsima zuciya...siraj kanshi kamar ya fashe , he can't afford to see his friend in so much pain, ko yanxu he has gone through a lot.. Nan yace mishi " Ok yanxu ka tashi kaci abinci first, I promised you Minal zata zo wurin ka... Kamal yace "not until Minal comes herself zanci abincin nan...siraj yayi-yayi da shi amma yak'i ci.. Nan siraj ya tashi ya anshi Diary'n kamal dake rike dashi a hannunshi, ya fita d'akin... D'akin su minal ya tafi yayi knocking, luckily Minal ta duba, nan tayi mamakin ganinsa, batare da b'ata lokaci ba, siraj yace sutafi central parlour bayan sun zauna yake ce Mata " Minal wlhy banso kika San wannan maganar ba,amma I've no choice but tell you this, I've once LOVED YOU ..from the very first day da na fara ganinki......." Siraj yabata labarin irin son da yi mata, Kuma da abinda yafaru har izuwa yanxu , nan yabata Diary'n kamal yace sae takaranta shi yanxunn. Minal tun kan takaranta take kuka jin labarin abinda yafaru, watau alokacin da suka yi pad'a akanta ne... Tafara karantawa..kuka takeyi kamar rainfall, irin words din da kamal ya yi using acikin Diary'nshi, da irin son da yake mata, da yadda yaso sacrificing love d'inshi akan siraj... Ki Minal ta k'are hawaye sharakaf!! Dagudu ta tashi ta nufi d'akin kamal. , dae-dae nan kamal ya tashi yashiga bathroom jikinshi kamar zae yi fainting, sae ga Minal aguje ta shigo d'akin tayi hugging din shi tana kuka soosae, tana pad'in *"I love you *kaam* , I love you, *I love you , I love you with all my heart*, I was afraid to tell you, I never know what u've gone through, kamal wlhy ina Sonka, I love you tun kan na fara waya dakae, tun kana a matsa yin kamal dinka , am sorry for hurting you, ...ta k'are maganar tana kuka,....tayi hugging din shi tight, kamal yayi hugging din ta tighter,tun da tafara maganar ya nemi zafin jikinshi ya rasa, sae da breathing D'inshi ya d'auke ya dawo...he can't believe what is happening right now, Minal sae kuka takae Mae, kamal yace "its oll okay my princess... Your love for me is nothing compared to mine..." Minal tace "I know ..but I love you my king, " kamal yace "I love you my lady....". Tana shakar k'amshin musk collection d'inshi Mae kasheta, tace " my king "? Yace na'am my lady tace .." Kasan yadda nakeson musk collection d'inan naka kuwa? Yayi dariya yace "not really my Lady... Zafin jikinshi yafito da ita duniyar da ta wulla , nan ta yi breaking hug d'in tareda d'ora hannunta kan cheeks d'inshi tace " my king , kaji zafin jikinka kuwa?? Ta pad'a tareda zaroo sleepy eyes d'inta... Kamal yayi ignoring d'inta ta hanyar k'ara jawota jikinshi , yana hugging d'in ta passionately, yace "my lady na kusa mutuwa akanki". Tace " I know my king, shi yasa na iso wurinka aguje... Dak'yar ya yadda tayi breaking hug din, sun kaje kan bed ta zauna dashi tace my king kaci abinci mana , bansan ganin ka cikin Wannan hali... Kamal yace "my princess sae dae ki bani inci , bazan iya Ci ba... Ta zauna kusa dashi kan tace " don't worry, am yours forever *bae* , zan baka kaci , ......












© *classic Lady*🎯


*Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*


9⃣1⃣


Kamal yace "my princess sae dae ki bani inci , bazan iya Ci ba... Ta zauna kusa dashi kan tace " don't worry, am yours forever *bae* , zan baka kaci , ......
Nan Minal ta bud'e abincin ta d'iva tabashi , yaci kallonta kawae yake , yana jin wani San ta na shigarki, kamar ya Mae da ta jikinae, ganin kallon yayi yawa minal tace "kaam wae wannan kallon fa? Kamar Yau kafara ganina .. Dan Allah ka daena.." Ta k'are maganar not minding ta kalle shi , kanta k'asa, Dan daman dauriya ce take tun d'azu, Dan masifar kunyar shi takae tun da tasan shine Muhammad... Kaam ya katse Mata tunani dacewa " kiyi aykin mana, ni in yi nawa..... Minal tace miye naka ayki, yace "naki aykin shine kibani abincin inci , ni Kuma kallonki shine nawa aykin, ..." Wani nauyi taji akan maganar, da yayi Mata, sae cewa tayi "haba , this is in unfair, nawa yafi wuya! Still taki had'a ido da shi ...Kamal yace " waya gayamiki? Hmm princess Allah nawa yafi wuya, you don't have any idea of what am going through..


Minal tace bawani , ni nayi fushi naka yafi sauk'i, ta k'are maganar tana aje spoon,... Tare da pouting lips nata, kamal ya ce "Ok tau muyi canje , kinga inbaki abinci ki ce, sae ki rink'a kallonta kawae" ya pad'a yana winking idonshi... Ay dasauri Minal ta ce no, kabarni in cigaba danawa kawae , ta pad'a blushingly.. Kaam duk ya lura kunyar shi takeji, dariya yayi soosae , kan yace " ba nagayamiki nawa yafi wuya ba..". Minal ta k'yaleshi kawae ta cigaba da aykinta , sae da ta tabbatar ya ci da kyau ta kyaleshi, Dan ta lura bae Masan ta Inda abinci yake zuwa ba, ci kawae yakae..bayan ya k'are ya kwanta, Dan wata wahalarar gajiya yake ji, har minal ta tashi sae ta ganshi kwance, tace " *kaam* ?? Yace na'am my lady, minal tace " bae kamata ka kwanta immediately after eating food ba, yana kawo problem a health na mutum.....kamal yace "ya zanyi toh princess, kin wahalar dani Yau, ni kad'ae nasan what am going through.... Minal tace " am ...sowwie... kamal ya d'ago yace "ok don't be, kizo Mu yi strolling tare ,...Minal kuwa kunyar ma yadda zata had'uu da siraj takae, Dan ta dad'e wurin kamal, bare yanxu yace su fito strolling... "Umm ..nagaji , bacci nakeson yi. .kaam yace " oh health d'ina bae dameki ba kenan..nama fasa strolling d'in, ya k'are maganar tareda kwanta abin shi, Minal tayi tsaye tarasa mi zata ce mishi, har ta juya zata wuce , sae taji duk she's feeling guilty tun da ita ta hanashi zuwa..sae tace "taso mu tafi,? Dasauri ya d'ago yace " dagaske my lady?.. Ta juya zata tafi abin ta, kamal ya taso daga zaman da yake dasauri yace Wait for me princess...




Yana gabanta tana biye dashi suka sakko stairs, suna labari , kamal na smiling... Siraj dake central parlour shida su illhaam suna assignments, ya hango su, wani daadi yaji irin Wa da he can't explain, ganin kamal is happy, he's kamal is back to normal kamal, he's smiling deeply.. He's looking healthy.. Minal daganinsu jikinta ya yi sanyi, she can't face them, ita kunya takeji, dak'yar ta biyo kamal..Suna isowa dasauri tabi hanyar kitchen.. Siraj yayi dariya kan yace "woah!! friend you look alive now! " ya pad'a tare da winking idonshi... Kamal ta iso wurin smilingly kan yace "yes nw , I have my life now"...ya isa wurin tareda hugging siraj "yace tnx friend..u're the best!!!..." Siraj yayi breaking hug din yace "shh, tafi tana jiran ka kitchen..." Kamal yayi winking idonshi kan ya wuce...Zara dae duk tana fahimce da abinda ke faruwa, dariya ta kusa kubce mata, ..




_After 30 minutes_


Bayan sun dawo strolling, dayake wajen gidan suka rik'a strolling d'in, har suka gaji, koda suka dawo basu sami Kowa central parlour ba duk sun shige part d'insu, sun kawo dae-dae hanyar da zata rabasu, Minal tacire hannunta cikin nashi kan tace "gudnyt *kaam* ...ta juya batajira response d'inshi ba, sae ji tayi ya jawota, tareda hugging din ta kan yace "princess where do you think you are going? Tare zamu kwana Yau, ...Minal tace " pls kayi hak'uri ,gsky..." Ya katseta ta hanyar breaking hug D'in tareda d'ora hannunshi kan lips dinta, " yace " for today zan k'yaleki, but as from tomorrow tare zamuyi bacci," ys k'ara hugging din ta, sanan yace "my princess , I can't wait to see you sleeping in my arms..." Minal tsoro ya kamata, no, bata yadda ita kam, shiyassa bataso accepting ba tun farko...kissing d'in forehead d'inta yayi kan yace "chocolate dreams *mine* " yayi breaking hug din ya wuce part d'inshi....Minal ta yi Sandare tsaye wurin, dak'yar ta iya d'ora hannunta kan forehead d'inta, Inda yayi kissing , kan tace aranta "his lips were so tender... " har yanxu she's feeling some unexplainably sensations...Zara ce ta katse mata tunani dacewa "hmm lover girl, Darling sis kenan, she's in love..." Minal ta harare ta kan tace "Allah Zara zan yi maganinki, tana k'ok'arin bugunta, ta tsere ....




_washe gari_
Yau far'a kamal ya tashi,daadi yake ji kamar mi, nan ya sakko yayi breakfast, ko da ya isa shi kad'ae suke jira, suka yi exchanging greetings, sanan ya zauna breakfast...Bayan sun gama breakfast , siraj ya wuce office, haka ma su Zara suka wuce skul, banda kamal da yabi Minal kitchen, har taji tsoro jin motsin mutum, Dan tasan duk sun tafi, Amma k'amshin musk collection d'inshi ya kwantar mata da hankali...ta waigo tace baka wuce office ba Ashe..? ..kamal ya iso wurinta yana cewa "ya za'a yin wuce office banganki ba princess, ya kare maganar tareda hugging din ta, wasu twinkles na shocks takeji, nan tace Mae " ka wuce office kar kayi letti...kamal yayi dariya still yana hugging din ta yace "I'm the CEO fa , and I owned KINGDOM...kan ya canja maganar zuwa cewa " princess I feel like you should just stay like this forever... " Minal tayi hugging din shi itama , lying on his chest and listening to his heart beat, ta rufe idonta tana shakar k'amshin musk d'in shi... Fingers d'inta ya rik'o ya kae ga bakinshi yana licking fingertips d'inta ...dasauri ta bud'e idonta , jin abinda ke faruwa kan tace pls... Ya katseta ta hanyar rufe mata baki da d'ayan Hannunshi, wasu feelings ke erupting d'inta everywhere na jikinta, legs d'inta suna mata nauyi, tuogh they are both enjoying the romantic moment..tana iya k'okarin k'wace kanta ya hana ta ,ya rufe ido yana shak'ar k'amshin jikinta, kan yace " my lady shi morning romance bazaki bari muyi ba..." Minal ta dad'a rud'e Wa ganin yadda kamal ke Neman haukace mata...idea tazo mata ta cije Mae kunne ayko ya saki k'ara ya bud'e idonshi "arhhh! Princess kinason ki cire kunnen,? Dariya tayi ta tsere tabarshi wurin....


_@ 2:30pm_
Yau duk sun dawo gida on time, duk da kamal na da ayki a office but yayi cancelling he's eager to meet her..bayan sun gaisa da ita, ya b'ata mata rae ya wuce 3rd floor, minal kuwa kanta a d'aure, toh mi tayi Mae? Ko abinda tay Mae d'azu ne ya b'ata Mae rae,...tana sak'e-sak'e , amma ta Gaza gane mi tayi Mae, ita kad'ae ce central parlour tsaye tana tunani, har su Zara suna part d'insu...sae ji tayi anja hannunta, da k'arfi ya wuce da ita d'akinshi, tana rok'on shi ya Tsaya amma yak'i saurarenta, sae da suka isa d'akin ya saketa, sae cemata yayi "princess kin b'ata min rae!... Tace mi nayi ma ka *kaam* ? sae cewa yayi " ya za'a yi in dawo office baki zo kika yimin welcome hug ba, ba ki kar b'ar min jikar hannu na ba, baki ..." Ta katse shi dacewa "I'm sorry my king....it will never happen again " kamal yaji wani daadi amma sae ya b'oye , sae cewa yayi ban hak'ura ba!... Ya juya Mata baya..tace plss my kaan kayi hak'uri... Kasan fa ba mu kad'ae ne acikin gidan ba, yaa siraj na nan, su Zara ma haka, Allah is too heavy for me, gskya ni kunyar su nakeji... Kamal still bae juyo ba ya bata baya nan yace " ohh , kenan ma baki ga laefin abinda kikayi ba kenan, to kin kyauta..." Ya pad'a angrily, minal sae da taji tsoro jin yadda yake magana, nan ya fice, ta yi saurin binshi tana cewa "bahaka ba ne , pls understand this situation, pls kayi hak'uri...". Still tafiya yakeyi yakae bakin k'ofar bathroom zae shiga , nan ta tsaeda shi ta hanyar rik'e mishi hannu Ta marairaice sleepy eyes d'inta masu kashe shi, tace "pls habeebi" kamal bae Masan yayi smiling ba akan daadi ..sae cewa yayi, zan yafe miki but on one condition " dasauri tace "na yadda koma miye ne" kamar daga sama taji maganar "kiss me" fuskar ta har tayi turning red akan kunya , ga tsoro kamar wata b'era, sae cewa tayi " haba kam, ur condition is too heavy for me, gsky bazan iya ba, ...kamal ya b'ata rae ya juya zae shiga bathroom , ta rik'e shi , tana cewa "yanxu baki yi hak'uri ba? " yace ya za'a ayi inyi , ay sae kin promise d'in da kika d'auka, ... Nan ya juya ta ya maida ta jikin bango yace "kiss me princess" tsoro kamar ya saceta , kamar ta bud'e k'asa ta shige, zafi tafara ji ta ko'ina jikinta, kamal ya katse mata tunani " yana cewa "bazakiyi ba ne princess? Nose tips d'inshi akan cheeks d'inta, har tana jin breath d'inshi Mae k'amshin mint... Cheeks d'inshi tayi kissing hurriedly, ganin tana Neman suma a wurin, Kuma yak'i bari ta wuce ...sae cewa yayi "not that one My princess I mean.., ya pad'a ta hanyar pointing lips dinta ...ta rufe idonta gam tace "pls kabarni in wuce,...." Yace no sae kinyi fa ... Yana koKuwa da ita , sae ji sukayi an bude k'ofar d'akin , dasauri suka rabu suka juya suga Mae shigowa, illhaam ce luckily bata lura da abinda ke faruwa ba , nan ta ce "Mr. Yau zaka aramin wayar ka inyi game,??... Minal dae har ta gudu , kamal ko haushin illhaam yaji ta b'ata Mae show..mtsw..!


_30 minutes later_


Sunyi wanka sun fito lunch , duk sun zauna banda kamal da bae zo ba, nan siraj yace "umm Minal je ki kira kamal ko ? ...Minal tafara kame-kame... Kan ta tashi , ta wuce , tana tunanin abinda ya Faru d'azu... Jiki sanyaye ta isa d'akinshi tayi knocking, har ko ya shirya zae fito , sae ya bud'e k'ofar, ay da sauri minal ta juya tn da taga yafito , sae ji tayi ya jawo hannunta, ya dawo da ita cikin d'akin, ya rufe k'ofar , ya ce " princess your promise? .... Tace please kaam kabari suna jiran mu,yace no sae fa kinyi, tayi k'ok'arin ta Tsere ta kasa sabida gefen ta hannayen shi, bayanta Kuma bango ne... Rufe idonta tayi gam, light kiss tayimae brushing a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login