Showing 27001 words to 30000 words out of 88137 words
yanzu gidan kike bacci sae kin karanta five chapters zakiyi wuce" ...jin hakan kamar zatayi kuka amma ta daure ta dawo ...bata ce komae ba dan batasan tayi creating wani problem, ta zauna ta fara ,, har 11 tayi sae tsoro takeji dan tana gudun an d'auke light kuma dare sae yi yakeyi time ya tapi soosae..
Luckily to her yau yayi bacci lokacin tak'are 4 chapters zata shiga ta Biyar ...ya ye transparent curtains d'in tayi ta lek'a dan ta tabbatar yayi bacci...he was sleeping heavily kuwa..fuskarshi ta kalla Kan tace aranta " hmm ance _the devil sleeps peacefully_ amma banda wannan see his smirked faced still clearly seen,nan ta tashi ta tafi ...
_washe gari_
Bayan ta had'a breakfast taje tayi wanka ta shirya cikin Pakistan d'inta lime colour ...tayi kyau soosae , tayi serving nasu _mince meat pie _ ne da _egg drop soup_
Bayan suntafi ayki ta bud'e su zara su kayi breakfast suka shiga gyran gida...d'akin kamal take gyra mistakely, ta buge wani _glass porcelain_ cylinder shape ne Wanda zae kae tsawon ta , ya fashe tas cikin d'akin, jikin ta ya shiga b'ari kasancewar tasan Kamal na bala'in so nae dan yadda take gani yana admiring d'inshi...unknown to her gift d'in da dad d'inshi yabashi ne on his 18th birthday, dan hadda pic d'inshi da na dad d'inshi aka yi designing kan _glass porcelain_ d'in, gashi kuma sunyi kyau soosae...daga ni zakasan at a high cost akayi shi... K'ara soosae tasaki wanda yasa zara tabar ironing d'in da takeyi ta iso duba ta...itama ta tsorata, jikinsu Yamutu suna tsoron hukunci da zae yanke in yadawo...ilhaam ta iske su d'akin tare da fad' in " ya zara!!! Kayan mister sun k'one !! Sae alokacin zara ta tuna da tabar iron kunne tana goge sweat wears (shirts da trousers na shan iska) d'in kamal........
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:19 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
6β£4β£
*in dedication to ikieey yakasae ....*
A gid'ime su aka isa wurin , ay kuwa kayan sun k'one gashi sabi ne ko sa su bae tab'a yi ba, hankalin su ya d'ada tashi ...jiki ba k'wari minal ta kwashe kayan wae b'oye zata yi kar yagani,...
_@ 12: 50_
Minal ta dawo daga wurin koyon girki tashiga kitchen ta dafa lunch, nan ta wuce d'aki ta tarad dasu zara. sukayi sallah San nan suka ci..lunch.
Kamal sun dawo daga office , straight d'aki ya nufa, ga serious headache d'in da ke damunsa yasa bae lura _glass porcelain_ d'in shi bata wurin da take , bathroom yashiga yayi taking shower ya dawo d'aki d'aure da towel a waist nashi, sae Lokacin ya lura bae ga _preciouus porcelain_ gabanshi ya pad'i yana tunanin ina take nan har zae kira minal dan yasan ita kad'ae ke gyra d'akin, ya tuna da ba kaya jikinshi , k'ofar dressing room d'in da ke cikin d'akinshi ya nufa.. To his surprise ba sweatclothes d'in da yabada minal tamae ironing yace aransa "kenan uptill now bata k'are ironing d'in ba" jallabiya ya zira kan yafito dressing room D'in ya shiga d'akinsa , nan yayi dailing telephone no. Na d'akin su minal, yau tun da ta dawo jikinta a sanyayye dan tasan laefin da ta aykata yau..zaune take ta zuba uban tagumi jin k'ara telephone ta tashi da Sauri ta d'aga wayar, ko gaeda shi batae ba yace da ita " come to my room now!" Ya katse wayar..jikinta a sanyaye , zara sae encouraging nata take yi dak'yar ta tafi.
**********
Kan couch ta sa meshi zaune yayi crossing leg..sadda kanta k'asa tayi kan tace "good after..." Ya katse ta ta hanyar d'aga hannu alamar ta dagata tare dafad'in " heyss hold your greetings, ina kayan da nabaki ki yi ironing?" Kanta taji ya bala'in sarawa tace aranta "shikenan ya kama ni, ni minal yazanyi.." Maganarshi tadawo da ita duniyar tunaninta " am I talking to a deaf living???'" Stammering tafara " um..m..sir pls.. Kayi ...hak'uri iron ...ya b'aci...yana overheating...." And so what miya hanaki sannad dani?" ..mtsww...ya yi hissing kan yace "jeki ki d'akko min hakanan .."
Zuciyar ta tayi ras! Ganinta still tsaye yace " what the hell are you waeting for? Nan tayi mustering courage tare da marairaice cute face d'inta tace.."
"Sir..am sowwie sun k'one" dasauri Kamal ya d'ago kae daga pressing phone d'inshi yace "what??" Yacigaba dacewa " why are you soo clumsy ?" To her surprise bae mata fad'a ba yace "get lost" sanyi taji har cikin ranta ta juya zata tafi..sae alokacin Kamal ya tuna da kuma _porcelain_ d'inshi sae ya kirata " heyss come back! " sanyi da zuciyar ta tayi take ya koma zafi, a marairaice ta dawo ..yace da ita " where's my _porcelain_ xuciyarta ta kusa shigewa cikinta akan tsananin tsoro,dan tasan ko korarsu yayi yanxu Baeda laefi, tayi shiru kanta k'asa.." "Am talking to a deaf living being ne"? .d'ago kae tayi idonta sae hawaye ke fitowa kamar rainfall, " am...so...rry ..sir ...wlhy ...acciden...ta..lly ya ...fashe..."idonshi ya zaroo sosae, Kan kamal ya Gaza d'aukar abinda yaji ..watau ta halaka Mae da precious possession d'insa dayake Mutuwar so! Lallae yarinyar nan ta ja Mae babbar hasara ...mi ta ke nufi he av to teach her a lesson,..." Oh Allah Hafiz ! Who the hell are you ...shi precious possession d'in nawa kika fasa?.....ya pad'a atsawace..minal tayi kneeling tana kuka tace " ka yafe pls, bawanda ya wuce k'addara..Amman nama alk'awarin zan yi ma same exact one iri ne.." K'atseta yayi da cewa " will you shutup ! Angayamiki zaki Iya biya na shi..ko salaryn ki 10Γ bazae saye shi ba, limited edition mutum biyu aka ma iri nae the whole world wide @ U.S 7 yrs back abbana yaba nashi, amma since zaki Iya biya , I will be deducting 200,000 thousands from your salary sae in rink'a baki 50k d'in da suka yi saura har ki biya shi ...kuma kinsan ba wae banida kud'i bane , you knw that am one of the richest youngman in africa, but that will be a lesson for you!.... " haka ya rink'a masifeta kamar an ayko shi ....minal tun da ya fara kuka takae kanta a k'asa...yau siraj bae kusa bare yayi saving d'inta...
Asanyaye ta sauko Stairs tana tunanin dream d'inta na making siblings d'inta educated bazae zama real ba ...d'aki ta koma tana kuka .. Daky'ar ta Iya bawa zara labarin hukuncin da ya yanke mata .. Zara tace " Alhamdullilah ya minal tun da bae yi firing d'inki ba ..ay 50k za su ishe mu kan kisami wani ayki..tunda munada ci da sha..about our schooling kibar tunanin kawae ya minal" zara haka tayi ta consoling minal har minal ta nuna mata ay hankalinta ya kwanta..but deep inside her heart Kamal garwashi..dan ita accommodation fa yaza tayi dashi tun da yace sae siblings nata sun bar Mae gida , kuma ita dole tabisu Duk Inda za su zauna..ga kud'in transport d'in zuwa gidane ayki , ga na abinci tun da barin gidan zasuyi , gashi dream nata ya rushe..ga maamintaa da take aranta kullum...haka ta yanke shawarar Neman ayki ko yaya ne Wanda za'a akama biyanta daily ...
Sakkowa yayi yaci girkin datayi , _lamb kebab_ ne da _vegetable rice_ sae drink na _ginger lime juice_ the food is soo Delicious! Dan ya cinye tas!.
After sallar azahar ta fita neman ayki..sae bayan la'asar ta dawo but batasamu ba, ...
_3 dayys later_
Tana zaune dasu zara cikin d'aki bayan sun k'are sallar azahar tace da ita " zara in ban sami aykin nan fa akwae matsala , yanzu 4 days ina fita but bansamu ga shi saura 2 days 1 week d'in da yabamu ya cika.." Zara tace "kiyi hak'uri ya minal inshaaAllahu zaki samu.." Amin kawae tace...
Siraj har ya gaji da ma Kamal maganar yabarsu zara amma ya k'i dan haka ya yanke shawarar siya musu apartment nearby...kamar kullum minal taje Neman ayki unknown to siraj dan yanxu sae dare yake dawowa dan ayki yamae yawa office..bar(gidan giya) tashiga Neman ayki dan tayi alk'awarin komae akeyi yau sae ta sami ayki kan ta dawo gida. ...luckily but not right for her as a girl , ta sami aykin amma part-time ne 8-10 na dare kullum...aykin shine ta rink'a zama waitress tana serving wine...kuma soo far wurin shine best *bar* agarin...
Siraj kuwa ayki yamae yawa soo ya manta da zancen nema musu gida Because bae ganin su zara kasancewar Kamal yace kar su yadda ya gansu , soo basa fitowa in yana gidan..su zara ba karamin daadi sukaji ji aykin da minal tasamu..amma sae dae tace musu coffee shop ne tasamu aykin dan batasan su San gidan giya ne ta samu aykin....deep inside her waye zata mutu dan badansonta zatayi aykin ba,but she has no choice she has to surviveπ’π’, she has to find a means to survive ita da siblings nata, hawaye takeyi kamar rainfall,tana tuna da mami nan kukanta ya k'arh, zara tayi rarrashi har tagaji dak'yar tayi shiru..
Kamar kullum ta k'are serving nasu dinner , nan ta koma d'aki ta shirya tayi sallama dasu zara wuce tace dasu kar su bari asan batanan kuma kar su fito...@ eight ta isa *bar* d'in jikinta har rawa yakeyi akan tsoro , da k'yar tashiga tafara serving ...samari da enmata d'iyan manya mutane kawae nan..to 9:50 aka sallemata ....10k akabasu sallamansu ta yau, wasu waitresses suka shigo time na shift kenan..dae-dae zata fita sae ga Mr zayd CEO winner Group kenan yazo shan wine a bar d'in, opponent d'in Mr Kamal aydin wurin competing.. _when he saw he can't take his eyes off her, she looks like a diamond in his eyes, soo sparkling like his dream princess , her innocent eyes soo alluring, she looks breathtakingly beautiful in his eyes , soo lost staring at minal cause he's carried away by her charming beauty......_
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:19 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
6β£5β£
*in dedication to precious writers forum*
Saeda minal ta kae waje zayd bae ko sani because he's lost staring at her, d'aya daga cikin security guards d'inshi yasa yaje ya kira ta, amma ko da yafita bae sa me ta ba kasancewar minal sauri takeyi kar tayi letti, dan batasan Kamal ya kae da kiranta karatun batanan,...adaedaeta sahu tashiga, zuciyar ta sae bugu takeyi kan tsoro amma haka zata daure ba yadda ta Iya, ...kud'in da aka bata taciro ta k'igarya tace aranta " in nayi wannan aykin na one month kud'in zae ishe mu , taga in 10 days zata samu 100,000...ayko tace aranta she will keep pleading with him (kamal) daya k'ara musu koda 10 days...
Bayan guard ya dawo ya sannad zayd bae ganta ba , ba k'aramin haushi zayd yaji ba , dan yaso yaganta ..... _he wants HER, he fell in love with HER at first sight, ya na tunanin wani hali ta ke ciki dazata zama waitress dan ya lura da kayan waitresses ne ajikin ta, he wants to help HER at all cost, he just , he just want HER!!!_ da tunaninta yazama deadly drunk......isowar minal cikin D'aki yayi dae-dae da k'arar telephone, hamadala tayi ma Allah ta d'auka, su zara na small parlour'n dake part d'insu suna kallo, ko cire uniform minal bata yi ba ,digon hijab kawae tasa ta fice .. As always kwance tasame shi kan gado...isowarta wurin yasa Kamal yaji warin wine hakan yabashi mamaki ya d'ago ya ganta ...sleepy eyes nata kamar Mae shaye-shaye yayi 4 eyes dasu...fara karatun tayi cikin melodious sugar voice nata da yayi missing yagama kwantar ma kamal hankali nan tayi 3 chapter, wani wahalallen bacci ke damunta ..nan ta waigo kan Kamal da ko ranar bacci bae sa va tace "sir?" Juyowa yayi,nan yayi facing nata ...kan ta marairaice sleepy eyes nata tace "pls sir kabarni intafi yau bacci ke Neman sace ni," ta k'are maganar cikin kasalalliyar muryar ta da ta gama kashe Kamal akwance...kafe ta da ido yayi bae masan yanayi ba saboda yadda yaga sleepy eyes nata masu kashe shi na wani juyawa, nan yace aransa " anya yarinyar nan ba wine d'inshi ta sha ba wae, lols....kallonta
Yakeyi kamar TV..hakan yasa ta sadda kanta k'asa cause she's feeling uncomfortable da kallon dan har wani iri jikinta keyi...dak'yar ta k'ara Cewa "pls" to her surprise yace " you can leave" mamaki tayi ta d'ago da sauri tana smiling tace " really.? Thankyou sir " nan ta fice, haka kawae yaji farinciki ganin smiling d'inta for the first time tun da tafara yimae ayki...
_washe gari_
Yau ne ranar da yace siblings nata subar gidan, da tunanin minal ta tashi daga bacci, serving breakfast takeyimusu musk d'in Kamal na Neman kasheta, mtsw tace aranta ya dawo da wanann perfume nashi ..kasancewar two days bae sashi ba...dak'yar tagama ta basu wuri...
************
As usual ta gama dinner ta shirya zata tafi wurin ayki kasancewar yau su Kamal ko lunch basu dawo yi ba dan sunce yau suna da upcoming project dasu keyi sae dare zasu dawo, hakan yasa minal taji daad'i dan tasan yau basu yini gida ba, kuma bazasu dawo da wuri ba , soo k'ila sae gobe zae kore siblings nata duk tana da Niyyar rik'onshi ya k'ara musu kwanaki..nan ta shirya ta fice bayan tayi sallama dasu zara...
Mr.zaid kuwa tun dayaga minal ya kasa samun kwanciyar hankali,da tunanin ta yakwana sae Allah - Allah yakeyi gobe yaje *bar* ko zai ganta, haka ko akayi yau yayi saurin fita dan su had'u, zuwan minal keda wuya sae ga mr zayd ya shigo da guards nashi sun take Mae baya, sanye yake dawata 3 pieces tier suit, oriental green colour,da sunglasses nasa Mae uban sparkling tinted black , yayi masifar kyau dan kuwa yayi gyran fuska irin na larabawa, yayi kama da *Omar borkan al gala* wow Yayi had'uu !! But Allah he's nothing compared to Kamal...π nan yashigo cikin luxurious *bar* d'in wacce walls nata gaba d'aya glass ne ...ga tiles sae shining saboda bulbs d'in wurin ya k'ara musu sparkling,...da shigowarsa yaga minal , smiling yayi sosae nan yasami. Wuri ya zauna , wata waitress tazo tayi serving nashi , amma yahanata yayi mata pointing minal wae ita yakeso tayi serving nashi...haka waitress
D'in ta tafi takira minal, minal kuwa ba k'aramin tsoro taji ba jin wae sae ita zatayi serving nashi, haka ta tafi jiki ba kwari...
Yau kuwa Kamal da siraj sunada appointment da wani business partner d'insu a *bar* d'in....haka suka kama hanya suka isa bar d'in ..minal kuwa taje tayi serving na zayd , kafe ta zayd yayi da ido yana kallonta waye zae had'iyeta, har tagama zubawa baesan tagama ba ....minal najin idonshi kanta ta bala'in karaya dan tsoro, dak'yar ta Iya gamawa zata fice kenan, zayd ya jawota ta fad'o jikinshi, k'ara tayi sae da duk mutanen ciki su ka bata attention,mamakin ta sukayi dan yadda take k'ara dan ba komae ne ba awurinsu ganin romancing nata da zayd keyi.. tana k'ok'arin k'wace kanta tana bashi hak'uri...amma ina zayd yayi nisa cikin rud'ewa yana wani inhaling k'amshin jikinta tareda rufe ido ...dak'yar ta k'wace kanta ,ta ruga zata fita managern wurin yasa aka kamo ta , nan ya shiga masifeta da fad'a wae za'ayi tayi ma important guest nasu haka ?? Yace to dole Ta koma wurin zayd dan ba wani abu zae mata ba, he will just romance and leave her,dan hakan nacikin aykinta ma ta tsaya taji...kuka tafara nan aka fiddo *gun* aka nuna mata dacewa in bata yishiru ta koma ba zae harbeta...siraj ko tun tafiyarta ko ajikinshi dan yasan za'a maido Mae ita..minal ba karamin tsorota tayi ba tana kuka tana fad'in "wlhy inda nasan haka aykin yake da bazan yi ba" managern yace " we can quit the work , amma sae kinyi na yau tun da kinxo..haka ya rink'a razanata da barazanar zae yi shooting nata, nan minal ta tunada ita kad'ae su zara keda idan aka kasheta sun shiga wani hali...share hawayenta tayi badan taso ba ta tashi ta tafi...nan mr.zayd yayi smiling ganin ta taredafad'in " baby I will not hurt you just come .." Ya k'are maganar tareda jawota ta fad'o jikinshi yacigaba inda ya tsaya...lumshe ido yayi yana wani inhaling k'amshin jikinta tareda shafar fuskar ta Mae uban laushi..kuka ta keyi tana rok'onsa at a low voice dan kar ajisu , kasancewar kowa harkar Gabanshi yakeyi ...amma ina zayd duk ya rud'e har da cire mata rolling d'in veil nata, supernatural