Showing 51001 words to 54000 words out of 88137 words

Chapter 18 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5329

, nan ya mata downloading games ... Yace da ita tafi ta kae wayar kar ta kamata , daman he wants some space...lol..yashiga kallon pics , d'in yafi 30 minutes ya na Abu d'aya, tuni yafara negative taughts sabida yanda jikinta ya gama rikita shi, istigfari ya fara yi ...wata zuciya tace mae " come on, she's your wife fa, its okkk ""


da k'yar yayi sallah ko dinner ya Gaza zuwa dan yasan komae zae iya faruwa in ya tafi, because he can't control his feelings,...lol...ilhaam taje wurin shi bayan sun gama dinner , taga lapiya,


Suka taba' hira , hakan ya rage mishi halin dayake ciki, nan ya Ayka ilhaam takira minal , bayan tazo yabata cheque book da ATM card...










© *classic Lady*🎯
[12/20, 9:47 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*




8⃣0⃣


Bayan tazo yabata cheque book da ATM card na account d'inta.. Ta yi Mae godiya soosae. Ta juya zata wuce , yace " heyss, ina zuwa , zo ki man karatu" haushi taji Dan ta d'auka Yau baza tayi karatun ba, haka ta zauna ta fara , illhaam Yau bata jin rigima Dan haka har ta wuce d'aki, 3 chapters takaranta as usual ta tashi zata wuce, ya tsaeda ta dacewar " heyss , ina zuwa ? Yau sae nayi bacci zaki wuce" ya pad'a sleepily, dan har cikin ransa baesan tabar d'akin , he wants to spend every moment with her... Minal kuwa kamar tayi kuka , gashi yau ta gaji , bacci take ji kamar mi...tace mashi " pls, kayi hak'uri am sleepy, ko nafara bacci zae iya sace ni " kamal yace " left for you , ni ki cigaba min da karatu ...unless you ..." Bae k'are maganar na ta katse shi Dan tasan halin shi, ta ce " a'a zan cigaba kawae , nan dawo tazauna by the bed side tafara karatun , cikin sleepy voice d'in ta , sabida bacci Mae nauyin da ta ke ji...ko chapter guda bata gama ba bacci ya saceta, kamal da ya Ji shirun yayi yawa , ya d'ago to his surprise yaga tana bacci heavily, yaye curtains d'in yayi , yadda zae ganta da kyau, woah! Wani gefe ma yaji daadin hanata tafiyar da yayi, ya zauna bakin bed nashi yayi crossing legs ya zuba ido yana kallanta, smiling yakeyi bae Masan yanayi ba, ya d'auke wayar sa yanata d'aukar ta pics Har yagaji.... yake 1 hr yana kallanta Dan bae gajiya da ganinta, jikinta yaga zae yi tsami , nan ya tashi da niyyar tallafo ta ya d'aura ta kan gadonshi, wae baesan ya tada ta, a hankali ya d'ora hannunshi kan bayan wuyanta , d'ayan hannunshi Kuma ya zira k'ark'ashin kafarta, d'agowar da zae yi sae gashi ta tashi idonta kan nashi , fuskar su bae ke two inches ba, har nose tips d'in su nason had'uwa, idon shi ya koma kan kissable lips nata, he was staring at her lips kamar zae yi kissing nasu, d'ayar zuciyarshi tace " noo i can't , do that, i can't, she don't love me, I will only kiss her if l know she loves, because it will give me opportunity to do itSenselessly & passionately , duk tunanin da yake idonshi na kan lips nata , minal tagama rikicewa sae hawaye take yi bae Masan tanayi ba, ta rufe idonta gam , kan ta sace jikinta ta ruga aguje ta bar d'akin , sae alokacin kamal ya fito duniyar tunanin shi, haushi ya kamashi, ya dawo ya zauna kan bed nashi, kan yafara magana shikadae ohhhh! What have I done?? Ohh she will think that am going to kiss her, ohh zata raena ni , ohh ! Na tashi breaking rules, ," magana yake ma kanshi kamar wani mahaukaci,..lols...ohh!! Ya rink'a wulla pillows ta ko'ina, d'akin, bayan ya gaji , ya kwanta kan gadonshi tareda hugging pillow'nshi, yana tunanin yamata magana ko ya? Yace to Mae ma zae cemata, ...daga k'arshe yayi concluding cewa ba laefin shi bane , kawae dae he can't resist looking at her that's why... Images flashed from his brain.... pictures d'in daya turo ya d'auka yana kallo , har bacci ya sace shi,
Ita kuwa Minal tun fitar ta d'akin, take kuka , luckily Yau Zara tayi bacci, tace "Mi yaso yamin ? In da ban tashi ba fa? Ya zanyi?, ....dak'yar ta iya tattara hankalinta wuri, d'aya ta tashi ta yi arwala tayi nafila , tare da addu'a, kan ta kwanta




_washe gari_
picture'n minal ne first abin da ya gani Yau, wani sanyin yaji , har cikin ransa, Diary'nshi ya d'akko ya rubuta " _I wish I can have her , right here with me, wake up together with her, fall asleep in my arms, sleep together with her,......_ da k'yar ya tashi yayi sallar asuba, kan ya shirya cikin wata 3 pieces tier suit, blue grey colour, da inner melon pink colour, cufflinks d'insa masu gem stone blue grey colour, yasaka _gitte gold wristwatch_ curly hair nashi yasha gyra, ray blue ankled covered shoes yasaka,, musk collection d'inshi ya fashe jikinshi da shi, kan ya saka sunglasses ray blue colour...oh!! my Allah ! He looks breathtaking..... Ya sakko breakfast...koda yaje dining area su siraj suna jiran isowar minal da breakfast Dan Yau tayi lettin tashi...


Tun kitchen take jin k'amshin musk Collection d'inshi mae kasheta ...ta lumshe idonta , ta ce aranta " why can't I live normal,? why am I like this,? why nake masifar son wannan perfume, ? ohh my Allah help me , protect me from him, make my heart pure, and purified my mind from dirty taughts... "
Ganin ta d'ad'e bata iso ba yasa siraj tafiya kitchen ya dubota, nan ya sameta zata fito da trays, suks yi exchanging morning greetings, helping nata yayi , kan ta koma kitchen ta d'akko wani tray, isowarta wurin ta gaeda kamal kanta a k'asa, shikuwa kamal ya Gaza had'a ido da ita, akan abinda ya Faru jiya , kunya yakeji soosae hadda d'an kame-kame da coughing d'in k'arya...lols...ya amsa idonshi kan table, yayi regretting cire sunglasses d'inshi, Dan da ya iso breakfast cire su yayi, gashi he wants to look at her, he wants to looks at her so much in the sense that he feels as if he's going to explored if he didn't look at her, gashi yana gudun su had'a ido, gritting teeth nashi yayi kan ya d'ago ya kalleta , wae...wani Kwanciyar hankali yasamu da yanema yarasa before ya kalleta, tagama serving abincin ta fice abin ta, tabar wurin, after sungama suka wuce aiki,






_2 weeks later_
Everything yana tafiya Kamar kullum, kamal sae k'ara sonta yakeyi kamar hauka, his love for her is making him go crazy, its killing him, Kuma kullum sae ta Mae karatu , da pics d'inta yake bacci Kuma ya tashi dasu, he can't believe he fall in love, yana mamakin how it happens, everything about her is luring him, he's trying he's best to remove her in his memory, because he's love for her is *forbidden love* cuz itace same girl da siraj keso , and he wants to sacrifice his love for friendship, even if it means he's dying, little did he know that he can't do that
...... minal kuwa ta kasa gane mike faruwa da ita , she feels like she's breaking apart... Ita dae kullum addu'arta batafi taga mami ba, haka shima kamal yake addu'ar Allah ya nuna mashi abbanshi......Jiya minal ta k'are zuwa tutorials na koyon girki....


_Monday_




Kamal ya tashi malaria, ga love sickness dake Neman kashe shi, siraj yafito breakfast bae ganshi ba, har sunfara breakfast yaga shirun yayi yawa, yatashi yaje duba lapiya, illhaam na biye dashi , suka tafi 3rd floor, knocking suka tayi ba'a amsa ba, can siraj ya yanke shawarar ya shiga kawae , nan yashiga,ta reda sallama, ilhaam na bayan shi, to his surprise ya hange kamal kwance kan gado, da sauri siraj ya isa wurin , ya yaye curtains, siraj ya rikice ganin halin dayake ciki, xufa yakeyi soosae kan fuskar shi, gashi ya lullub'e da blanket yana shivering, sanyi yakeji soosae, idonshi half open, siraj arikice yace " friend mike faruwa,?? When kasamu rashin lapiya? ...ilhaam da ta rud'e ta ce , ... Mi ya Faru dakae, kamal yayi k'arfin halin cewa " fever " cikin low voice, ...kayi taking med? Siraj ya tambaya , "noo" kawae yace, ..a hankali siraj ya d'ago shi zaune yace muje hospital friend. Kamal yace "ban iya zuwa. Ka kira doc. Yazo " haka ko akayi siraj yakira doc. ya dubaShi,, siraj ya ce da illhaam da ke tsaye tun d'azu looking deeply concerned, taje tayi breakfast kar su yi letti. Ta fita jikinta sanyaye taje dining area, har Zara tagama breakfast ita da minal, ta zauna ko magana tagazayi abincin gaba ta na kallo, minal tace " lapiya kuwa ilhaam, you looked disturbed, " illhaam tayi magana cikin week voice " ya minal , Mr bae da lapiya , Kuma soosae , jikin shi yayi zafi, gashi sanyi yakeji hadda b'ari yakeyi" ta k'arashe maganar ta na hawaye ....Zara tace "wayyo our Mr is sick" nan tashiga consoling d'in ilhaam dake Neman yin kuka_, cewar he will get well soon,
Minal kuwa tun da ilhaam tafara maganar ta ji breathing nata na Neman yayi seizing, zuciyarta ta wani melting akan tausayin kamal dayakamata tun kan ta ganshi, duk taji bata jin daadin jikinta,tace aranta oh! My Allah what's happening to me ne?? Dak'yar ta iya tashi Dan jikinta ya mutu, illhaam tayi breakfast suka wuce school, nan doc. ya zo ya duba shi, yayi prescribing drugs,kan ya tafi....














© *classic Lady*🎯
[12/20, 9:47 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*


8⃣1⃣


siraj ya kira pharmacy tareda ordering drugs d'in kasancewar ba wasu complex drugs ne ba, normal drugs na malaria ne , siraj ya tafi yayi breakfast a agurguje, ya Kuma d'ina a plate , ya kae ma kamal ya ci, yak'i siraj ya tada shi zaune yayi feeding d'in shi dakaenae, koshi dak'yar yaci, bayan nan drugs suka iso , ya amsa ya bashi ya sha, kan ya wuce office, ya ce da minal ta kula Mae dashi koda yana buk'atar wani Abu, Kuma yabata no. Doc. In case ciwon ya tashi takira doc. Kan yazo. Nan ya fice office , minal ta shiga gyran gida, ta gyra ko'ina banda d'akin kamal tun da tasan yana gida, ta fice d'aki tayi wanka , ta shirya cikin jallabiya coffee brown colour, wacce ta kama jikinta daga sama, tayafa silky royal blue veil d'inta, ta kwanta d'aki kasancewar yau bata zuwa tutorials Dan ta k'are, tana game da wayar ta kusan 1 hr tayi a d'akin, taji yakamata taje ta dubo kamal tunda tasan bae lapiya, nan ta gyra veil d'inta ta wuce kitchen ta sha ruwa kan taje d'akin shiK'ara fashewar glass taji, hakan yasata cikin rud'ani , dasauri ta haura stairs na 3rd floor Dan daga can take jin sound d'in....
Kamal ne yazo d'aukar glass cup d'in ruwa by the bed side ya Gaza, mistakenly hannunshi ya buge cup d'in , bae jin k'arfin jikinshi, Dan har yayi bacci ya tashi, duk da fever'r ta rage soosae , amma love sickness ne sauran ciwon... Lol.. but maganin shi bae wuce yaga minal ba, yayi spending time with her , hakan kad'ae yake tunanin zae rage ciwoon dayake ciki...nan yaji an tura k'ofa yana mamakin wane kenan, dan dae siraj bae isa dawowa ba, Kuma yasan bakowa a gidan , minal ya hango through transparent curtains d'in da suka zagaye bed d'in, wani daadi yaji waye an gafarta mishi, ta iso wurin da sauri Dan glass taga ya fashe , bakin gadon , sae ta fahimce garin d'auko ruwa yasha ne , hakan ya Faru, wani tausayin shi ya shigeta , taga leafin rashin zuwanta ta duba shi tun d'azu , nan ta yaye curtains d'in tashiga, minal ay tagama rikecewa, ganin halin Dayake ciki, xufa yakeyi soosae kan fuskar shi, gashi ya lullub'e da blanket yana shivering, sanyi yakeji soosae, idonshi half open, ...ta d'aura hannunta kan goshin sa , wani zafi taji kamar garwashi , ay kuwa ta k'ara rikecewa, tare dacemae "sannu" kamal yana son ya jawota jikinshi batare da tasani ba , amma har ta fice , nan ta d'au wayar takira doc. Tareda yamae bayanin halin dayake ciki, doc. Daman siraj ya gayamasa in akwae problem Matarshi zata kirashi , sannin itace yace da ita the best solution shine yana buk'atar d'umin jikinta , minal ta zaroo sleepy eyes d'inta ,....baki sake ,, yace ko Kuma tayi Mae sponge bath, Dan haka zae rage Mae zafin jiki, shi Kuma d'umin jikinta zae sa ya rage jin sanyi, ...bayan ta kashe wayar minal ta rasa abin yi , Dan bata iya ko d'aya daga cikin options d'in da doc ya bata, Dak'yar ta tafi tasamo clean towel ta d'ebo ruwa a rubber. Ta zo d'akin tareda ajeyi ruwan bisa side drawer , ta yaye curtains d'in tareda pad'in " um..um ..nakira docTun da tafara maganar yakejin wani sanyi , amma zazzab'in dayake ji yana nan ..idonshi half open, nan ta sa ma towel d'in ruwa , ta shiga samae shi a fuska ahankali amma bata kallon shi, ko kad'an Dan bata San ta had'a ido dashi, Mistakenly hannunta ya tab'a fuskar shi, wani twinklings taji jikinta , da sauri ta Jaye hannun ta, bayan tagama da fuskar , ta shiga tunanin ya zatayi ta yi masa ajiki, dak'yar ta shiga b'alle Mae buttons na pajamas d'in jikinshi, hannunta na rawa, shi kamal ya kafe ta da ido waye zae had'e ta, he wants to, duk da bata kallon shi , she can feel his eyes on her, haka ta d'aure , ta cire buttons d'in tsaf, fair skin d'inshi ta bayyana, ta shiga sponging d'in jikinshi A hanKali, ya bata tausayi Dan jikinshi yayi zafiSoosae Dan har ruwan dake rubber sun fara d'umin zafi kasancewar wanke towel d'in da takeyi acikinsu, ta tashi da niyyar k'ara sama towel d'in ruwa , kawae taji ya jawota ta pad'a akan chest d'inshi, yasa hannayensa biyu yayi hugging d'inta tight, ta rikice soosae , ta rufe idonta ta tashi da niyyar mik'ewa, sae k'ara hugging d'inta yayi very tight, tuni tafara hawaye tareda cewa "Dan Allah ...ka ...sake.. ni ...in ..tafi," ta k'are maganar tareda sauke kanta kan chest d'inshi, hawayenta da suka sauka jikinshi yasa shi ya fito duniyar tunanin, a hankali Kuma cikin rashin k'arfin jikinshi ya rad'a mata magana a kunne " pls let's stay like this , even for 5 minutes ...pls..pls....don't go..pls..don't try running... away.. from ...me ,..I'm not... going... to hurt you.." Yayi maganar in a very low voice... Maganar shi ta kashe mata jiki soosae, ga musk collection d'inshi Mae Neman d'aga mata hankali, wani yanayin da bata tab'a experiencing ba ta shiga, wani unexplainably feelings Take ji, she's loving it , but she wants to run away. B'cause she can't resist what she's feeling, tace aranta " noo I've to run away, I can't let him, we are just married, but he swore that he will not have an affair with me, then what is he trying to do to me? Ta shiga k'wace kanta tagaza Dan yayi hugging d'inta tight, kamal ya k'ara cewa " pls ... *my*nal ...am not hurting you , wlhy ba wani Abu zan miki ba , I want some warm hug, ...pls ..understand the situation am going through... " ya k'are maganar a wahalce, sae alokacin ta tuna da abinda doc. Yace, badan taso ba , ta lafe kan jikinshi tana inhaling musk collection d'inshi Mae rikita ta,ta,..tausayin shi takeji soosae, amma yanayin da take ciki taji bata iya jure feelings d'inta , tace aranta "my Allah I've started to get carried away with emotions, Wanda bae kamata inyin hakan ba, I have to stop all this, because these marriage will soon be terminating, zan shiga wani hali idan na sake na fara samun feelings for him,dasauriTa d'ago da niyyar k'wace kanta , but kamal ya k'ara tightening hug d'in , ay kuwa minal tace "pls ...Mr...ka barni. ..na wuce ,I know you need help , but I can offer you this kind of help, this is not right, we are just married

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login