Showing 9001 words to 12000 words out of 82682 words

Chapter 4 - MATAR DOCTOR COMPLT BY ESHAAT.txt

ESHAAT   

18 Jan 2025

4319

sukayi sbd gardi da sanyin daya ratsa su....
Bayan sun gama Abbiey yace "M.Yusuf muna so muji daga bakin ka" nan M.Yusuf yayi gyaran murya yace "gaskiya sunyi kokari amma dana abincin ka bai dahu bah gashi yayi tauri kuma yayi gishiri sannan drink din ginger yayi yawa kuma yayi daci sannan yayi baki amma kayi kokari nxt time sai ka gyara".... Ke kuma Janan naki yayi dadi sosai sai dai kinso ki cika yaji, drink din ma yayi dadi sannan kinyi kokari keep it up nxt time sai ki yi wanda yafi haka....
Nan Ummiey da Abbiey suma suka fada yanda suka ji... Kafin suka fadi marks din kamar haka...
Saleem yanada 5/20 a neatness sai 8/30 a girki=13/50. while
Janan nada 18/20 a neatness sai 27/30 a girki=45/50...
Godiya sukayi kana Janan taje wajen Ya Khaleel suka kashe yace " I trust u princess".... Saleem ko daurewa kawai yake yi amma kamar zai yi kuka.
Nan aka ce kowa yazo yaci abinci.. shi kanshi Saleem da kyar ya iya yin loma biyu haka ma drink din yana dan danawa ya hadiye da kyar idon shi duk yayi ja Khaleel ne ya miko mishi ruwa yace gashi kasha harara Saleem ya galla mishi kafin ya amshi ruwan tas ya shanye abincin Janan ya janyo ya fara ci shi kanshi ya tabbatar da banbanci dake tsakanin abincin su.....
Bayan sun gama Ummiey tace to Saleem yanzu dai kaga kokarin da Hulwaty ke yi koh?? Keya ya sosa yace Ummiey ai sbd tuwo nayi shiyasa kuke ganin ta fini iyawa... Gaba daya dakin suka tuntsire da dariya sbd har yanzu Saleem beyi given up.....












*Rukky Bae*😏😏😏
[11/7/2017, 11:04 PM] RukkyBae😏😏😏❣❣: ❤❣❣💕💕💕💕❣❣💕💕❣ *MATAR DOCTOR*❣❣💕💕💕❣❣❣❣❣❣💕❣❣❣❣💕






*Rukky Bae*😏😏😏




4⃣8⃣*************4⃣9⃣










Goodwin ne ya fito cikin shirin shi cikin kana nan kaya... Fita yayi yaje side din iyayen shi.. Tarar dasu yayi zaune a parlor suna kallon Nigerian film.. Gaishe su yayi sannan ya wuce wajen Momma ya kwanta a kan kafadar ta.. Hannun ta tasa acikin gashin shi tana shafawa sai lumshe ido yake yi can yace "Momma kin san na kusa tafi so yanzu ina so inje inyi last shopping ne b4 in tafi sbd bana so inyi lacking wani abu kuma daga baya inzo ina nema".... Murmushi tayi kana tace "gaskiyar ka ce daga shopping din sai me ya rage??..... Kallon ta yayi yace "sai wucewa" sbd komai ya kusa zama ready angama renovating gidan yanzu masu furniture kawai ya rage su kai kuma su zasu sa curtains da komai yanzu electronics ya rage suma nayima Lawal magana za a sa kafin in kai Kaduna... Momma tace "idan ka gama shopping din ka biya shagon aski a ka aske gemun nan da wannan uban gashin da ka bari a kan ka ko kuma ni in aske maka shi da kaina....Tashi yayi duk ya shagwabe fuska kamar karamin yaro yace "Momma pls ki barmin gemun nan ni ina son shi amma zan biya saloon din ayi min gyaran fuska but bazan aske bah cuz it makes me look matured" yana kai nan yace "zan tafi" yana daukan key kenan wata budurwa ta shigo sanye da wasu matsatstsun kaya mini skirt ne sai top wacce bata karasa rufe cibiyar ta ba ga uban attachment da qunbuna tayi fixing sai dai tana da kyau sosai..sai taunan chewing gum take ta karasa shigowa parlorn takalmin ta sai kwas-kwas yake yi tace "Hi Mum, hi Dad" suku ma suka ce "Hello precious" sannan taje ta rungume su one by one kafin ta waiga ta ajiye jakar ta a kan sofa ta karasa inda Godwin yake tsaye hannayen sa a cikin aljihun wandon shi ta rungume shi tare da bashi light kiss a baki tace "hw u doing honey" "am good" yabata amsa a takaice kafin yace "Momma, Dad see u later" yafara tafiya Momma tace "kaje daki na cikin drawer akwai bandir din 500 naira ka dauka" juyowa yayi tare da murmushi yace "don't worry swt mom I hv some money with me kuma na tabbatar zasu ishe ni"....
Yana fita precious itama ta biyo bayan shi harda saurin ta kafin ta isa wajen shi har ya kai parking lot ta daga murya tace "Honey wait 4 me".... Tsaki yaja cikin jin haushi kafin ya bude motar ya shiga itama ta shiga....
Sun dau hanya sai magana take masa amma yaki amsa ta daya gaji da surutun ta yasa hannu ya kunna waka kamar zatayi kuka ta kalle shi sannan tace "hv I done anything wrong?? Kallon ta yayi sannan ya rage karan wakan yace " oh!! Baki san abun da kika yi bah kenan!! Kanta ta sunkuyar kasa shi kuma ya cigaba "na fada miki yafi so a kirga bana son irin wannan banzan dressing din amma kinqi ki daina.. Ko an ce miki modeling hauka ne?? Kinga in kina son relationship din mu ya baci ne sai ki cigaba da dressing din da kika ga dama... Gaba daya ranshi ya gama baci sai zuba ruwan masifa yake yi ita kuma precious babu abinda take yi sai kuka..... Tsaki yaja ya cigaba da duban hanya.... Da kyar ta tsaida kukan sannan ta daura hannun ta kan cinyar shi tace "Honey am so sorry nasan baka son inayin wannan dressing din amma very soon zan daina" kallon ta yayi yace "au! Bama kin daina ba zama ki daina ne koh?? Shikenan kije kiyi abun da kike so tunda haka kika zaba... Wani wawan birki yaja sbd har sun iso shopping mall din yana kokarin fita tayi sauri ta jawo shi zai yi magana kenan ta fara kissing din shi saida sukayi kusan 3mins kafin ya janye jikin shi ta riga tasan weak point din shi... Dago da ido tayi tace "honey am sorry" hannu yasa yana goge mata hawayen dake fuskar ta "kafin yace am sorry 4 shouting at u my love" kece kike ja inyi miki ihu.... Murmushi sukama juna kafin suka fito riqe da hannun juna kamar ba yanzu sukayi fada bah a haka suka shiga shopping mall din.........


**********
*Wacece precious*???


Precious kyakyawa ce amma irin siraran nan ne itace 'ya daya tilo wajen Mr & Mrs. Felix suna matukar ji da ita gashi ba a kwabanta duk abun da tace shi za ayi komai tayi daidai ne bata laifi... Secondary sch daya sukayi da Godwin lokacin tana jss shi kuma yana Ss ita ta fara nuna interest akan shi tunda ta ganshi tafara son shi sbd ya hadu ga kokari tai ta kashe mishi kudi tun yana jin haushin ta har dai ya fara santa amma ba wai so mai zurfi bah... Tun suna sch take dressing din data ga dama.. Ko wace rana akwai kalan kayan da take sawa ba wanda bai san ta ba a makarantar sbd iyayen ta nada kudi... Skirt dinta yafi na kowa gajarta a makarantar abun na damun Godwin kullum yayi mata magana sai tace zata dena amma har yanzu ta kasa denawa.. Bayan gama Sec. Sch dinta tace wa iyayen tana so ta zama model nan suka amince suka bata support 100% har takai ga cimma burin ta... Yanzu haka ita babbar model ce wacce ake ji da ita... Wanan kenan....






•••••••••••••••••••••
*Friday 8:00am*

Familyn Mr. Williams Albert ne baki dayan su tare da familyn Mr. Felix cikin motoci daban-daban za su raka Godwin airport zai tafi Kaduna.... Precious makale a jikin Godwin sai kuka take mishi sbd sai ranan da suka je shopping yake fada mata zai tafi Kd ya samu aiki.. Da rigima suka rabu ranan...
Sun isa airport gaba daya suka fito dan raka Godwin ciki kafin jirgin su ya tashi dan flight din 8:30am zai bi.. Momma ce ta riqe shi tana son yin kuka girgiza mata kai Godwin yayi yace "Momma pls don't cry" idon shi duk yabi yayi ja.... Kallon shi tayi tace " I will miss u so much pls take care of ur self karka manta ka dinga shan maganin ka akai-akai" sannan ta rungume shi ta manna mishi kiss a kumatun shi duka haka yabi yayi ta rungume su daya bayan daya..Dad ne yace "son don't 4gt with ur religion everywhere u r." Murmushi yayi kawai a ran shi yace _Dad kenan kamar ya manta am nt interested in any religious stuffs_ wucewa wajen Annabel sis dinshi yayi sai faman kuka takeyi matsowa yayi yana goge mata hawaye kafin yace "pretty stop crying I knw u will miss me but I will miss u more... Ki dinga kula da kanki always dress properly ki maida hankali kiyi karatu sbd ki zama babbar pharmacist ko baki so Dad ya bude miki katon pharmaceutical company?? Cikin kuka tace "ina so" yace yawwa... Banda kula bad boys like me" naushin wasa takai mishi a ciki tare da rungume shi ((duk lokacin da yake so ya sata dariya haka yake ce mata kar ta dinga kula bad boys kamar shi)) tace "babyn Momma I will miss u especially swimming nd playing PS4 with u.... Dagowa sukayi a tare suka fara gogewa juna hawaye suna murmushi sannan ta manna mata peck a kumatu da goshi shi haka shima ya manna mata peck a kanta yace "take care"
Wajen Precious yaje yace "sweetie pie stop crying kin san bana san kukan ki koh? Kai ta daga sannan ta kara rungume shi tana kuka sosai harda shashsheka.. Dagowa tayi tana kallon shi kafin ta fara kissing dinshi passionately gaba daya duk ta gama dagula mishi lissafi.... Cikin speaker suka ji ana cewa passengers su shirya nan da 8mins jirgin su zai shirya tashi.... Da kyar yayi pulling out idon shi duk ya sauya kala.... Jakarshi yaja ya fara tafiya sai can ya juyo ya daga musu hannun nan yaga Precious ta ruga a guje ta rungume Baban ta sai kuka take yi shikuma Baban sai shafa mata kai yake yana fadin "ta daina kuka kafin kanta ya fara ciwo... Haka yayi ta daga musu hannu har suka dena ganinshi.... Suna wajen har jirgin ya tashi sannan suka koma wajen motocin su duk jikin su a sanyaye suka bar wajen......

_*Safe flight Godwin*_












*Rukky Bae*😏😏😏
[11/7/2017, 11:04 PM] RukkyBae😏😏😏❣❣: ❤❣❣💕💕❣❣❣❣💕❤ *MATAR DOCTOR*❣❣❣💕❣❣❣💕💕💕






*Rukky Bae*😏😏😏




5⃣2⃣*************5⃣3⃣








*Sunday*


Yau dai dai sati biyu jarabawar su Janan ta fito Alhamdulillah result yayi kyau. Ita da kawar ta Aisha Bashir duk sun ci exams yanzu zasu cigaba da rehearsal din kartun sauka.. Farinciki wajen Janan baya misaltuwa sbd zatayi saukan Al-qur'ani mai girma inda zata tayi sauka guda biyu bangaren Hadda da kuma bangaren kammala Sanawiyya (ss a islamiyya) suna cikin farin ciki dan har anyi fixing date din saukar nan da 3months masu zuwa.. Gidan su Janan din suka wuce babu kowa sun tafi Makarfi tunda safe amma a ranan zasu dawo.. Suna zaune ita da Eesher wayar Aishan ya fara ringing tana dubawa taga Uncle Junaid ne Eeasher tace ke Uncle Junaid ne Janan tace yi sauri ki dauka kar ya katse nan da nan ta dauka bakin ta yaki rufuwa sbd murna Janan duk ta kosa su gama taji mene ke faruwa. Tana ajiye wayan tace "we did it!! sai tsalle take yi akan gadon tare da wurgowa Janan pillown dake kan gadon.. Janan tace ni Dallah fada min... Da kyar Eesher ta dakata tace Uncle yace Barau Dikko na neman mu cuz sunayen mu ya fito a list ranan monday za su duba result din mu wanda muka gama nursing school Makarfi sannan sai suyi fixing date da za ayi mana interview .. Janan ce ta tashi ta sa hijjab dama da alwalar ta gabas ta kalla tayi sujuddish-shukuri(sujjadar godiya) tana mai mika godiya wajen Ubangiji... Addu'a tayi sosai sanna tace ma Aysha"today is one of the happiest day in my life" sbd yau mun samu gud news har biyu ga result yayi kyau ga aiki da muke sa ran samu.. Wayar ta ta dakko ta kira su Ummiey tana fada musu... Ita da Aisha suka dafa abincin rana suna kammalawa suka ci. Sai yamma likis ta gama shirin tafiya Janan ta rakota bakin gate sai ga motan su Abbiey sun dawo daga Makarfi.. Nan suka gaisa da Aisha Abbiey ya bata kudin transport da kyar ta amsa sannan tayi godiya ta wuce da alkwarin gobe Monday zasu hadu a Barau Dikko... Ba karamin farin ciki Familyn Pharouk Ibrahim Makarfi sukayi bah saka makon cigaba da yar lelen su ta samu.. Iyayen tsokana Saleem yace "Wa yaga black sisi ana diban jini da yin allura" dama zaune take a kusa dashi.
Raurau tayi da idon ta kamar za tayi kuka dan bata san maganan allura ko jini shiyasa tun asali bata so tayi nursing skul bah amma ganin da tayi Abbiey da Ummiey na so shiyasa ta hakura tayi dan ta faranta ransu... Zatayi magana kenan Abbiey yace "rabu dashi kinji Muhibbaty so yake yayi discouraging dinki karki biye masa ko shine yake rashin lfya ki tsira mishi allura har sai yayi kuka... Gwalo tayi mishi tana dariya a hankali tace " Ya Saleem raggo" hannu yasa zai cafko ta kamar ta sani da gudu ta tashi shima ya bita.. Ummiey tace "yaran nan sai kace Tom and Jerry Allah dai ya rayaku yayi muku albarka baki daya" Abbiey da Khaleel suka amsa da Ameen....






**********************

Godwin ne shirye cikin Blue Jeans da farin riga mai dogon hannu sai jacket daya daura akan rigan sbd yanayi na ruwa da ake ciki garin da dan sanyi sanyi da alama fita zai yi wayar shi ta fara ringing yana dubawa yaga "Momma" keya ya sosa sannan ya dauka sbd yasan yayi laifi dan tunda ya zo KD wayarshi a kashe take sbd ya gaji ka ciwon kan daya addabe shi yana dauka ya fara bata hakuri.. Ita kuma tace "Baby daga zuwa KD har ka fara mantawa da mu koh? Fada mata dalilin dayasa be kirasu bah yayi nan ta rude yace " don't worry Momma am getting better nw yanzu ma zan je ganin gari ne tare da Lawal yana jirana a waje in na dawo zan baki lbrin yanda garin KD yake" sai da suka gaisa da Annabel da Dad kafin suka kashe wayan shi kuma ya fita ganin gari....








*Monday Morning*


Janan ce sanye da blue nd light pink material.. Light pink hijjab me hannu tasa sannan ta sa flat shoes light pink ta dau jakarta bata sama fuskarta komai ba.. Dakin Ummiey taje ta sanar da ita ta tafi... Tana shiga ta hadu da Zainab Musa Sambo can kuma sai ga Aisha Bashir (( kawaye ne su tun suna secondary sch)) sunyi farin cikin sake saduwa da Zee sbd ita nursing school na Kafancan tayi.. An duba takardun su akace su dawo ranan Thursday za ayi musu interview nan suka fito suna tafe suna hira Janan na daga gefen titi su kuma su Zee suna daya side din..
Godwin ne ya shigo asibitin cikin motar shi kirar Benz wanda duka glasses din motan tint waya yake yi da Dr. Magaji yazo wani rami dai dai su Janan su karaso ji kake paattt!!! Ya watso mata ruwan cabalbali dayake an kwana ana ruwa sai da asuba ruwan ya tsagaita.. "Ya Salaam"!! Abun da bakin Janan ya iya furtawa kenan sbd duk hijjab dinta ya baci da cabalbali gashi light pink abun ba kyan gani.. Gaba daya ranta ya gama baci.. Zee ce uwar fada tace "wallahi ko waye sai naje nayi masa magana ai wannan wulakanci ne" nan Eesher tace "wallahi kuwa ai wannan ma rainin hankali ne muje muga ko waye besan ya batawa mutum kaya bane? Ko tsayawa be yiba bare yaga abun da ke faru"
Janan ce tayi murmushi mai ciwo tace ku kyale shi ko kunje babu abinda zai iya yimin watakila ma ya kara bata muku ranku..daidai nan Godwin ya fito sanye da Ash suit sai waya yake yi be masan wainar da ake toyawa bah idon Janan ya sauka a kan shi wani faduwar gaba ne ya ziyarce ta a hankali tace "kawai muje ku tare min Napep inwuce gida.. Haka suka bar haraban asibitin bada san ransu bah suna fita sai jiran napep sukeyi amma basu samu bah.. Can wata mota tayi parking a gaban su ko kallon motar basuyi bah balle me motar.. Da dai yaga alaman bazasu kalleshi ba sai ya fito daga motar hade da yimusu sallama.. Waigowa sukayi a tare don amsa mishi sallaman.. Zee ce tace Bro Imran! Yace "Zee Baby ya akayi"Janan ma ta ganeshi ((abokin Khaleel wanda ta barar mishi da kaya a plaza)) idon shi ne ya sauka kan Janan da hijjab dinta ya baci.. motar ya bude musu yace su shiga ya kai su saida ya sauke Janan kafin ya kai Eesher gida sai Zee.. Mamaki ne ya kusa kashe Janan ina Zee tasan Imran.. Shima Imran mamaki yake mene ne alakar Zee da Janan......
















*Rukky Bae*😏😏😏
[11/7/2017, 11:04 PM] RukkyBae😏😏😏❣❣: ❤❣❣❣💕❣❣💕❣❣💕💕 *MATAR DOCTOR*❣❣❣❣💕💕💕💕💕










*Rukky Bae*😏😏😏




5⃣0⃣*************5⃣1⃣














A airport din Abuja ya sauka.. Yana sakkowa daga jirgi ya hango Lawal yana dago mishi hannu. Murmushi kadan ya saki sannan ya karaso wajen da Lawal yake.. Gaisawa sukayi nan Lawal ke cewa "little Master hw was d journey? Godwin ya daga gira daya yace "so stressful" Lawal ne ya amshi jakar kayan shi yasa a bayan booth... Kofan baya ya bude mishi yace ya shiga.. Hira jefi-jefi suke yi can Godwin yace ya kaishe restaurant ya fara jin yunwa.. wani restaurant me kyau ya kaishe bayan sunci abinci suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login