Showing 24001 words to 27000 words out of 85666 words
Chapter 9 - BAZAWARA CE ITA COMPLETEHAUSA NOVELS BY .txt
nazuba ajikin sa wasuko gasunan sai dukansu ake da ginnin bindiga wasu Kuma kafarsu 'yan fashin suke d'aurawa akansu surika murkushe sa atsakiyar kwalta kamar ba d'an Adam ba, idan suka zo kanka sukace kawo naka idan kamika musu kud'i da waya sai sun kashe maka mari sukuma takeka da kafa kafin su karb'a, hankalinta yayi matukar tashi,ta dukun kune guri guda sai sharb'ar kuka take,
D'aya daga cikin 'yan fashin yanufo motar da JUHAIFAH take Yana fad'in "wani mara kunyane acikkn motar nan dakowa yasauka shi Yana zaune."ya isa jikin motar yabud'e marfin Yana cigaba da fad'in "kewaye da kowa zai sauka ke kina zaune?."
muryarta narawa tace "kayi hakuri Dan Allah."
Buga mata tsawa yy yace "sauko nace!."
Jikinta na rawa tafito tana fita ya angizata tayi tangal-tangal tafad'i kasa,yace "kawo kud'e da waya."
Tace "wlh banada shi."
Yace "bakida shiko?."
Yad'aga hannu zai kai mata mari,
Wani dake can tsaye jikin mota yahard'e hannu sai muzurai yake yace "kai dakata tada kabige ta."
Yad'ago Yana fad'in "Oga wanna yarinyar takawo kud'i tana fad'amin wai bata dashi kabarni nayi kasa-kasa da ita kawai.
Yace "a'a kyaleta idan batada kud'i ai tanada kayan kud'i an fad'a Miki aikin banza muka fito yi kawo mun ita Nan na fanshe kud'inmu dataki badawa."
Yajanyo hannunta sukazo gaban ogan nasu ya han gizata ta durkushe da goi wowin ta,ogan b'arayin yad'an sun kuyo daf da ita yace "kikace bakida kud'i?."
Saurin gyad'a masa Kai tayi,yy wani irin dariya yace "ai ko kina dashima bazan karb'a kud'in kiba,ai abunda kk dashi yafiye mun kud'in." yad'ago Yana fad'in "kai kushigar mun da ita can.yanuna cikin wasu bishi yoyi dake jere agefen titi,
Ido tawaro tace "Dan Allah narokeku kuyi hakuri."
tsawa ya buga mata yace "ke kidaina d'aga mana murya bama so!."
yakalli 'ya'yan gidan Sa yace "mekuke jira da bakukai mun ita ba!?."
yafad'a cikin tsawa..............
Mommyn Twins ce
BAZAWARA CE' ITA
By
Rasheeda S Director
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
🅿️8
~Free~ ~page~
Jan yota ta sukayi suka nufi cikin bishi yoyin dasuka had'e kansu suka bada duhu acikin su, tana kuka tana fad'in "wayyo Abbana wlh in kud'i kuke so muje Abban a zai baku kada kucutar Dani Dan Allah".
Shiko ogan nasu sai wani dariya yake Yana binsu abaya cikin takama da isa,
Suna zuwa gindin bishiyo yin suka angiza ta ciki, wanna katon b'arawon yace
"Kai kadaina wurgata haka kada ka illatamin ita wanna ai tawace narigada na sameta wanna ita zata rika min rakiya gurin kaiki Dan narika hutawa da ita".
yace "afuwa Oga".
Tace "Dan Allah Dan Annabi narokeka kada kacutar Dani wlh muje gun Abbana ko yayuna zasu baku d'in narokeka kada kacutar Dani".
Ya kuma yin dariya yace "haba ai nafad'a miki bana bukatar kud'in ki kinsan nawa nasamu akan titin nan kuwa?to bana bukatar kud'in ki ke kawai nake bukatar ki".
Yajuya yakalli wad'an da suka kawotan yace kuje kuci gaba da aiki bari nad'an sha rab'a anan".
Suka ce "to Oga". Suka juya suka koma kan titi suka cigaba da cin zarafin mutane,
Shiko yarika masowa gurin ta Yana wani latse baki Yana fad'in "gaskiya zan huta anan najima ban samu irin wanda tasha kayan had'i irin ki hakaba kai irin wanna halitta haka gaskiya yau nayi babban kamu".
yashiga kunce bel in wandon sa,
Ja dabaya tashiga yi tana fad'in "dan Allah kada kucutar Dani Dan Allah wlh dagaske zasu baka kud'in".
Yarikota tareda kwantar da ita yace bana bukatar kud'i ke nake bukata,Yana kaiwa Nan yasaki wandon sa yy kasa,tayi saurin rufe ida nunta ganin tsirai cin sa ya bayyana takuma yunkurin gudu yariko ta yacire hajjab d'in dake jikinta yy wurgi dashi gefe,
Cikin muryar kuka take fad'in "ya Allah katai makeni karufamin asiri, kaima karufa min asiri kada kayimin fyed'e".
Kuma shekewa yy da dariya Yana cigaba da latsar bakin sa,yakwantar da ita yahaye kanta ya danne ta da katon jikin sa ya daddanne hannayen ta yy sama darigar ta yarabata da pant d'inta,bige
bige tarika yi tana juya jikinta tana niman kwatar kanta Amma ina yafita karfi gashi namiji Kuma shirgege,tarika Shure kafafunta tana wani irin kuka Mai suma rai,wani irin azabebben zafine yaziyar ceta dundaga tsakiyar kanta har babban yatsar kafarta ta rumtse ida nunta tayi da karfi cikin tsananin Jin azaba.......
Wata jibgegiyar mota baka ce ke sharara gudu akan titi,wani had'ed'd'en gayeni ke hakimce a cikin motar sai driver dake jansa picking na call d'in dayashigo wayarsa yy yakara akunnensa,shiru yy batareda yace komaiba yakai 10 second kafin yace "Ok. tareda sauke wayar ahan Kali yamotsa lab'b'an sa yafurta "juya mukoma akwai 'yan fashi agaban mu".
driver yace "toh ranka shidad'e.
Suka koma da baya bawani tafiya mainisa sukayi ba suka iso rot block yace wa driver "kayi parking agefen titin nan.
Yace "to ranka shidad'e".
Yagyara parking agefen tt, yabud'e motar yafito gun sojojin yanufu kafin yakaraso d'aya daga cikin sojojin yamike Yana murmushi ya Mika masa hannu suka tafa sojan yarike hannunsa suka isa rumfarsu inda sauran sojojin ke zaune,yanda d'aya sojan ya Mika masa hannu suka tafa haka suma sauran sukayi Mika masa hannu sukarika tafawa suna dariya,zama yy acikin su Nan yashiga yimusu magana wacce ni banji abunda yake fad'a musuba sai ganin danayi sun mike tsaye shima yamike tareda Mika musu hannu suka Kuma tafawa,sai yajuya yakoma motarsa yashiga yace wa driver "juya mukoma inda dama zamu."
yajuya akalar motar suka koma dabaya ahan Kali suke tafiya tundaga nesa yake hango motoci a pake har suka iso daf da gurin'yan fashin suna ganin motar suka fara Harbin sama,"idan kaje dai-dai su kayi parking inda motocinna suke".
yafad'a Yana gyara zamansa ahan Kali,suna isa gun motocin driver yy parking yabud'e motar yafito direban ma yafito Yana dai-dai ta tsayuwarsa dai-dai- lokacin takwalla wani azabebben kara Mai rikitarwa da firgitarwa cikin karar data kwalla take fad'in "wayyo Allah Abbana Abba katai makeni Ya Al'ameen Ya Mujaheed Ya Jabeer kuzo kuceceni zai kasheni wayyo Allah naaaaaaaa".abunda yafara dirar masa akunne kenan saurin kallon hanyar da sautin karar kefita yy daga inda yake tsaye Yana kallon yanda ganyayyaki suke kad'awa alamar motsin mutum acikin gurin,lokaci guda yaji kansa yy wani irin mummunar tsarawa yayi saurin dafe kansa,ko ba afad'a masaba yasan wasu daga cikin y'an fashinnan ne suke aikata wata tsiyarsu acikin gurin,yakuma rumtse idanunsa da karfi lokacin dayaji take fad'in "Dan Allah kakyaleni na rokeka idan kud'i kakeso muje Abbana zai baka.
Yakuma rumtse idanunsa da karfi,dasauri yajuyo bayansa lokacin dayaji jiniyar soja, mugun gudu 'yan fashinna suka kamayi wasu suka shiga cikin daji wasu Kuma suka d'ale motarsu suka jata aguje,daga can sojojin suka fara harbi dasauri cikin d'aga murya yace wa mutanen dake kwance"kada kowa yatashi idan kuka tashi Harbin zai iya saminku".
aiko kowa yadad'a lab'ewa akasa lif,wani irin kukan kura yy dagudu yabi wani d'an fashi dayasa kafa zai gudu yacaf koshi kokawa suka shiga yi yasamu nasarar murd'e shi yakwace bindigar dake hannusa yy wurgi dashi lokacin sojojin suka daddiro daga saman motar su, ya Dan kashi wa wani soja souran sojojin Kuma suka rufawa sauran baya aguje wad'an da suka shiga dajin Allah yabawa sojojin damar kamasu wad'anda suka haye mota kuwa sun gudu,
Dagudu yy cikin bishiyoyin inda sautin kukan ta ke tashi yashige cikin duhun bishiyar Yana kusa kansa yy saurin rumtsa ida nunsa ganin ta akwance gawani katon gardi tsirara Yana zaune agefen ta yarike kafarsa Yana fad'in "wayyo kafata.cikin tsananin bakin ciki da kunar rai yakuma damke ida nunsa saikuma ya bud'e ido da sauri yy kansa yashiga bugunsa da iya karfinsa yake naushin sa yarika gara kansa da jikin bishiya,sakinsa yy yajuya yy kanta dayaji alamar zuwan sojajin har alokacin kuka take idonta arufe ga jini dake gan garowa cin yarta,kawar da kansa yy gefe yamika hannu yaja rigarta yarufe gabanta ta zuwa cinyarta kafin yajuyo da kallon sa gareta zuciyarsa nawani irin matukar kuna,cikin tsananin b'acin rai yakuma komawa kan katon yacigaba da budun sa,muryarsa narawa yafara fad'in "azza lumi inbanda zalunci inakai ina wanna karamar yarinyar, wanna wace irin kazamar rayuwa ce".
yakuma had'a kansa da jikin bishiya dasauri sojojin suka karaso suka rirrike sa suna fad'in "kyaleshi muzamuyi masa hukun ci.suka kamashi sukayi waje dashi Yana fad'in "wayyo kafata kunama yaharbeni.
Dasauri yakoma kan ta kallo d'aya yy mata yakauda Kai saiya nad'e hannun rigarsa cikin yanayin Jin kyamar yanayin datake ciki ya cincib'eta cak yad'agata dasauri yafito acikin gurin rike da ita, direban sa naganin sa yy saurin masowa gurinsa nakokarin karb'arta yace "a'a jeka bud'emun mota.
dasauri direban yaje yabud'e gidan baya shikuma ya shin fid'ata akan sit yakuma jan rigarta yadad'a rufe jikin ta sanna yamaida kofar yarufe yazago yashiga gaba direba ma yashiga,mutanin da aka taresu kowa yatashi yakoma motar sa sukayi gaba,
Duk abunda ke faruwa tanaji Amma idanunta arufe suke.
Direba yace "Sir ina muka dosa?".
Yace "daganan zuwa cikin Jos Babu nisa inaga kawai mushiga Jos d'in kawai, idan mukace zamu koma zamu b'ata lokaci".
Yace "Ok Sir".
yaja motar suka haura hanya gudu sosai direban keyi Dan haka basuwani d'au lokaci Mai tsawo ba suka shiga Jos,
direban yajuya gifen sa yace "ranka shidad'e mun shigo ina Kuma zamunufa?".
Yace "asibiti mafi kusa danan."
"Ok Sir akwai wani asibiti kusa anan Wanda nasani bari muje."
Baice komai ba sai juyawa da yy yakalli baya inda take kwance yanda ya ajeta ahaka take,yamaida dubansa kan hanyar dasuka nufa,suna shiga get d'in asibitin direba yafaka motar dasauri yabud'e marfin yafita yazaga yabud'e gefen datake ya cin cib'eta yy cikin hospital d'in da ita Yana shiga nurses suka nufushi dasauri yace "ina zan shiga da ita." wata daga cikin su tace "Nan za'ayi da ita" tanuna masa wata kofa tacan gefe tayi saurin shigewa gaba tabud'e masa kofar yashida yashin fid'ata akan gado,Yana ajita yy sauri yafita can yatsaya gefe da d'akin ya hard'e hannayen sa akirji yynda abunda yafaru yashiga yi masa yawo a kwakwal wa,dasauri nurse tanufoshi tace "Sir ana bukatar kayan aiki saboda raunin dake jikin ta yafi karfin awanke abarshi haka so dole sai anyi mata d'inki.
Dasauri yajuyo yakalleta yace " What d'inki Kuma subhanallah!?".
tace "Eh saboda raunin dad'an yawa,Amma Sir ya'akayi hakan gaskiyafa inda da manyanmu baza sukarb'etaba saboda halin datake ciki yafi kamada wacce akayiwa fyed'e,kaid'in mijintane kokuma d'an'uwan ta?".
Shiru yy tareda kawar da kansa gefe sai kuma yy sauri yasaka hannu a aljihu yazaro kudi masu yawa ya Mika mata Yana fad'in "gashi duk abunda yakamata ayi mata".
"toh.kawai tace tana binsa da kallon tuhuma,tajuya dasauri takoma ciki,shikuma yajuya yafita can farfajiyar asibitin yasami guri yazauna tareda dafe kansa zuciyarsa na cigaba da kuna afili yafurta "yagama da rayuwar ta lallai yazalin ci yarin yarnan harda d'inki".
yarumtse idanunsa saiga abunda yafaru yataho ida nunsa kamar yanzu abun yafaru,saurin bud'e idanun sa yy Jin wayarsa na tsuwa yazarota acikin aljuhu yy picking na call d'in yakara akunne yace "hello Daddy.
d'an shiru yy sai yamike tsaye Yana fad'in "Ok Daddy".yasauke wayar akunne dasauri yanufi ciki Yana shiga yahango nurse inna yakirata da hannu tazo inda yake yace "ni Zan wuce yanzu ana nimana Amma ga mota Nan idan aka gama yimata komai kodaga Nan zuwa gobene ko yaushema ga driver zai maidata gida."
tace toh Babu damu tama samu bacci ne yanzu sakamakon alluran da akayi mata".
Yasaka hannu a aljuhu yaciro kud'i yamika mata Yana fad'in "koda abunda za'a bukata sai ayi dashi".
Takarb'a tana fad'in "ok babu matsala in Sha Allahu komai za'ayi za'a kula da ita yanda yakamata".
kai kawai yagirgiza yajuya da sauri tareda Kuma picking nawani call in da yanzu yashigo wayarsa yakaraso gurin mota direban sa naganinsa yy saurin zuwa inda yake Yana fad'in "ranka shidad'e yanzu ne zamu wuce?."
Yace "a'a nidai zan tafi kaikuma anan zaka tsaya harsai sanda ta farfad'o sanna kakaita gidan su yanzu muje kakaini Tasha saika dawo".
direban yace "ranka shidad'e motar haya zakabi?dadai nakai ka inyaso saina dawo".
Yace "a'a kada kadamu zaman ka anan d'in zaifi ko suzo da abunda suke bukata kaga kananan zasu iya fad'a maka kai Kuma saika nimeni, kayi sauri muje kasau keni sai kadawo Dan kada su bukaci wani abun bakanan".
Yashiga motar direba yaja suka nufi Tasha suna isa batareda wata b'ata lokaci ba yasami motan Abuja suka d'au hanya shikuma direban yakomo asibitin anan yy sallar magriba da isha yazauna zaman jiran tashin ta' Nan nurse tafito yaje dasauri Yana tan bayanta ko tatashi, tace dashi tasamu barci yanzu Dan haka farkawan ta zai iya kaiwa ma gobe Dan alluran baccin da akayi mata,
Yace "to badamuwa.
Yakoma cikin mota acikin motar yakwana.
Da misalin karfe 1 nadare ya isa cikin Abuja tunkan sushigo yakira Daddyn sa yace "Daddy mun iso aturo min mota yad'auke ni".Daddy yace "motar daka tafi da itafa?".
Yace "ahanya ce tab'aci Yana can tareda driver idan an gyara gob'e zai taho da ita".
"Ok. Daddy yace tareda kashe wayar
Batareda b'ata lokaci ba mota tazo tad'au keshi,suna isa gida yafito direct yawuce bedroom d'insa Yana shiga yafara tube' kayan jikin sa d'an Jim yy lokacin da yakai hannu zai cire riga yakurawa gaban rigarsa ido jini yagani ajikin rigar sai yy saurin tub'e rigar yy wurgi da shi cikin hanzari yashiga bathroom yasakarwa kansa ruwa sosai yarika wanke jikinsa da soso da sabulu yarika dirzawa kamar zai sauya fatar jikinsa, yad'au lokaci Mai tsawo kafin yafito yasaka kayan bacci yahaye bed yakwan ta tareda rufe idanunsa Dan sonyi bacci, aiko yana rufewa saiga abunda yafaru d'azu yataho masa babu abunda yafi tsaya masa arai kamar yanda ya'isketa kwance jini nabin cinyarta,dasauri yabud'e ida nunsa zunbur yamike zaune yakalmashe kafafun sa yacusa hannusa cikin gashin kansa yayamutsa tareda burzar da iska Mai zafi daga bakin sa, ranar yan da yaga Rana haka yaga dare.
Washigari da misalin karfe 8 ahan Kali tafara bud'e ida nunta dasauri nurse tamaso inda take taruko hannun ta tana fad'in "sannu kinji". Kai tagyad'a mata tareda rumtse idanun ta saiga hawaye yazubo kan fuskar ta, nurse tace "sorry yakike Jin jikin naki yanzu?".
Ahan kali tace "Dasauki".
Nurse tace "zaki iya tashi?".
Tace "Eh". tace "to tashi ingani".
ahan kali tamike tazauna ta jinginu da jikin gadon,
"Ah lallai jiki da sauki to bari akawo Miki abun kari".
cewar nurse d'in,tafita can sai gata d'auke da kayan tea ta aje Nan tashiga had'a mata tamika mata cup d'in tea sai plt Wanda tazuba mata soyayyen kwai, gir giza kai tayi tace "nakoshi".
"Kicifa har infa bakiciba baza mu sallame kiba".
hawaye tafarayi tareda fad'in "ni gida zan tafi".
Tace "ai bayanda za ayi mubarki kitafi sai kinci har in kikaci mukaga karfin jikin ki to sai mubarki kitafin".
tamike hannu takarb'i cup da plt d'in ahan Kali tafara shan tea in Tasha yakai rabi sai Tamika mata,tace "yauwa koke fa yanzu kam zakije gida tunda gashi naga jikin naki ma yy kyau bari nayiwa d'an uwanki magana awaje,yauwa jiya yayanki yabada kud'i ayimiki aiki idan kk farka direban ku nawaje saiya maida ki gida bari nafad'a masa kin farka yanzu zaku iya tafiya".
Shiru tayi aranta take fad'in "yayana Ya Al'ameen yazo nanne ko Ya Mujaheed ko Ya Jabeer suda basu masan inda nakeba, nurse d'in ta cigaba da fad'in "yauwa gama sauran kud'in dasuka rage mun cire kud'in ai kinmu da duk abunda yace asayamiki mun saya aciki ga sauran kud'in daya rage".Tamika mata kud'in dayakai 20k,
Takarb'i kud'in tana juyashi ahannun ta,
Nurse in tace "to zaki iya sauka yanzo sai nakai ki gurin mota sai kutafi ko tunda gari yarigada yawaye".
kai ta gyad'a mata tazuro kafafunta kasa nurse din tarike hannunta tamikar da ita tsaye ahan kali suke tafiya har suka iso gun mota tazaunar da ita cikin motar tayi musu Allah yatsare takoma cikin asibitin,direban shima yashiga Yana fad'in "sannunki yaji?".
Tace masa "Dasauki".yaja motar sukabar haraban asibitin saida suka haura titi kafin yace "inane za'a kaiki yanzu?". Shuru tayi tana kallon hanya, Kuma tan bayanta yy akaro nabiyu,
Tace "Nan wani garine?".
Yace "Nan Jos ne".
Sun kuyar da kanta tayi tashare hawayen daya gan garo kan fuskarta kana tace "kakaini Rico's.yace "toh.
Koda suka shigo unguwar tayita nuna masa hanya har suka iso kofar gidan yafaka motar tasauka tazago gefen dayake tad'an leku tace "ngd". yace "Babu komai". tajuya tashige ciki shikuma yaja motar yy gaba,
Asannu take d'aga kafarta sai rumtse ido take saboda azabar zafin datake ji ahan kali taci gaba da d'aga kafarta tana tafiya tana cigaba da matse idanunta har ta isa jikin wata kofa,tatura ahan kali tashiga da sallama,
Wata matar dake zaune acikin parlour tamike dasauri tana fad'in "JUHAIFAH kece?".
tad'an kwakulo murmushi tareda kuma Jan kafarta takaraso cikin parlour,dasauri matar tataro ta tarike kafad'ar ta tana cigaba da fad'in "JUHAIFAH zonan yanagan ki haka? Me nake gani haka kamar aware fa naga kk tafiya meyasami kafarki?".tafad'a tareda bin jikinta da kallo tana duba gefe da gefen ta,
Wani murmushin takuma kwaku lowa tace "Mommyn Jos daga gida nakefa".
Tace "wani gidan?.
JUHAIFAH tace "gidan Umma Rabi".
Mommyn Jos tasauke numfashti aranta tace "gara danaji daga gidan Adda Rabi kk". saita girgiza kai,tace "zauna Bari nazo". tazauna kan kujera Mommyn Jos tashige d'aki dasauri zuwa can tafito tazo taruko hannunta tana fad'in "taho muje".ahan kali take d'aga kafarta harsuka shige cikin bedroom,Mommyn Jos tace "tub'e kayan kijin ki kid'aura wanna".tad'au towel asaman bed Tamika mata takarb'a,tarike shi ahannun ta,Mommyn Jos takalleta sai Kuma takuma ruko hannunta tajata zuwa cikin bathroom tanuna mata bath tana fad'in "idan kk tub'e kayanki kishiga cikin ruwannan".kai kawai tagyad'a mata, tajuya tafita tana cigaba dafad'in "kitabbatar da kin gasa jikin ki sosai".
jin Gina da jikin garu tayi, ta rumtse idanunta hawaye yashiga gan garo mata sai kawai tafashe da kuka ta durkushe agun tacigaba da rusar kuka maras sauti,shiru mommyn Jos taga batafito ba tazo jikin kofar ta bubbuga tana fad'in "JUHAIFAH yikifito Dan kici abinci".
Share hawayen ta tayi tamike tsaye tatub'e kayan jikin ta' tazo gaban bath d'in tasaka hannunta acikin ruwan bashida wani zafi Dan yarigada yawuce tashige ciki,rumtse idanunta tayi Jin ruwan na rasata haka tadaure zuwa can tamike sanna tayi wanka tad'auro towel tafito,
Tana fitowa Mommyn Jos tarikota takarasa da ita bakin gado tazaunar da ita tad'auki kaya data ciro a