Showing 6001 words to 9000 words out of 85666 words
Chapter 3 - BAZAWARA CE ITA COMPLETEHAUSA NOVELS BY .txt
na,Allah sarki Son insha Allahu zaka sami lfy.
Itadai shiru tayi bata kuma cewa komaiba.
Yau asabar, yakasance itace ranarda MAHFUS yasa nazuwa Nigeria,karfe shida na yanmacin ranar, jirginsu tasauka a airport dake cikin birnin taraiya Abuja,
Daddy yatura driver yad'au shi,koda ya iso gida,drect bedroom insa yanufa,yarage kayan jikinsa sanna yafad'a bathroom,wanka yy tareda alaula yafito,lokacin akakira sallar magrib saiya shirya yatafi masallaci, wanda yake can bakin get in gidan,saida akayi sallar isha,kafin yakomo gida,a parlour yatadda Mommy da Daddy da Zahara,
d'an dim yy Dan baiyi zaton ganin Mommy,saikuma yayi 'yar karamar dariya yace "Mommy ashedai kinanan?yafad'a tareda karasawa inda suke.
Tace "yo kayi zaton natafi ko?to inanan, gashi kagama gudun kadawo kasameni,
Murmushi kawai yayi,
Zahara tace "Ya MAHFUS yaushe kazo? dan banga isowarkaba,
Hararanta yy tareda fad'in to sai akace dole saikinsan isowar tawa? wuce kibarnan dashegin gulma,
"Auta jeki d'akinki karya dakarmin ke kinji,cewar Mommy,tace to sanna tamike tayi shigewarta d'aki,
Zama yy tareda gaida iyayen nasa,
Daddy yace "kaci abinci kuwa Son?.
Yace"Eh naci d'azu acikin jirgi, Kai haba yanzu nake fad'a ba tun d'azuba,yace "to ay Daddyn banajin yunwane yanzo saidai ko zuwa anjima,
"Toshikenan.
"MAHFUS,Daddy yakira sunansa,damamaki ya amsa Kiran, danjin yadda yakira sunan nasa.Daddy yagyara Zama taredayin gyaran murya yace"musu waye naka?da mamaki yakalli Daddyn sanna yace "ku iyayenane.
"To madalla,mu iyayenkane da ubangiji ya d'auramana nauyin tarbiyantar dakai, tufatar dakai, ciyar dakai, shayar dakai dakuma kula da lfyrka,
tundaga kan ranar da aka haifeka harzu yau,
Daga kanyau zamuci gaba da kula da dukkan al'amuranka harzuwa karshen rayuwarmu,
MAHFUS bakada lfy zamukuma yijinyarka kamar yanda nauyin yin hakan yarataya akanmu.
Dasauri yad'ago yace "Daddy banfahimci abinda kknufiba?
"Inanufin bakada cikakkiyar lfy wacce itace tahanaka yin aure,Amma nayi Mamakin yadda amasayinmu na iyayenka ka kasa fad'amana wanna babbar masalar mumagan ce maka ita tunda wuri,Amma yanzuma guri bai kureba,akwai asubitoci da guraren bada magani irinna gida,Dan haka gobe idan Allah yakaimu zamu fara jarraba dukansu har Allah yasa mudace.
Tunda Daddy yafara maganar yalula duniyar tunani,"wato suna tunanin wai ciwone yahanani yin aure,saiya sinci kansa dayin murmushi afili,
Mommy tace "toh lailai watoma dariya aka baka,Kai koda munkama abun baiyi?
Yace "nifa lfyta kalau babu wani abunda kedamuna.
"Kajimin shashancin banza Dana hofi muzaka kawowa tsiya ga Abu afili kacewai bahakaba.
Daddy yace"a a dakata mana kibishi ahankali dai,idan akace za a takurasa to dame zaiji guda,
Kai Son kanajiko?
yace "Eh Daddy.
tashi kaje ka kwanta sai gobe zamuje afara baka taimako a asibiti..............
Mommyn twins cet.whatsapp.com/DQ7frDuB7TjJ9gta4R2mte🌺 BAZAURACE' ITA!🌺
بسم الله الرحمن الرحيم
___________________________________
🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION🤝🏻
{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________🌺 BAZAURACE' ITA!🌺
By✍🏻
Rasheeda S Director
~Free~ ~page~
*Wanna* *littafin* *nasayarwane* *gamai* *bukatar* *saya* *naira* *300* *kacal* *saika* *tura* *katin* *mtn* *tawanna* *number* *08034690723* *kokumata* *asusun*
*banki*
*Sunusi* *yusuf* *Aliyu* *0421042738*
*GT bank*
SAIKI TURA SHAIDAR BIYA TAWANNA NUMBER
08034690723
🅿️3
Yace "lfyta kalau ni babu abunda yake damuna, Mommy zatakuma magana, Daddy yadakatar da ita, yace "Son idan baka fad'amana damuwarka ba, wa kake dasu wanna suka fimu?,
ganin dagaske sukefa, saiyace "Daddy Mommy naransemuku babu wata cutar dake damuna,
Daddy yace "katabbata.
"Eh yece,
"To shikenan tunda har kace lfyrka lau,to yaushe zakayi aure?
Yace "saina nemu matar tukun,
Daddy yace "yanzu Kai bakada budurwa kenan?. "Eh banada ita ammadai zan nemo,Mommy tace" to menene laifin Fareeda, kaje ku dai-dai ta sai aje animamaka aurenta.
"Mommy nifa wanna Fareedan basonta nakeba,
Tace "to tunda baka sonta, ga Sakeenat yayar Nusaiba kawar Zahra hargidanna take zuwa saboda kai,
"Mommy nifa duk wad'anna basuyimin ba, zan Nemo wata dai,
"Son kayi duk yanda kkso inyaso kada kayi auren daga yau Kuma bazan sake yimaka zancen aureba!.Mommy tafad'a tareda mikewa tsaye tabar cikin parlour,
Bin bayanta sukayi da kallo,Daddy yamaida kallonsa ga MAHFUS
yace "Son mahaifiyarka tana bukatar kayi aure,kaga hartayi fushi,tunda katabbatar mana cewa kanada lfyrka to kayi mata abunda takeso,
kasan fushin iyaye musiface akan 'ya'yansu musamman ma uwa,
Nikaina ina bukatar kayi aurenna kagadai shekaruna sunfara ja,ina daf dasakema ragamar kowane harkokina,kai kad'ai zakarikeso batareda tai makonaba,
Kuma yakamata ace kan lokacin kanada iyali,darajarka da kimarka zata dad'a karuwa a idon duniya,Dan iyali rahamace,
yanzu katashi kaje kabata hakuri.
Yace "to Daddy.
Yameke yabi bayan ta.
Zaune yataddata abakin gado,
ya'isa yazauna kusa da'ita,
Saita kawar dakanta gefe,
yaruko hannuta tareda kwantar dakansa saman kafad'arta, yace "Mommyna kiyi hakuri,kada kiyi fushi dani,na amince kizab'armin matan aure,Amma banda Farida da Sakeenat,
Dad'a rike hannusa tayi tace "yauwa Son natabbata nan gaba zakace gata nayimaka danake tilastaka kayi aurenna,
shidai komai baikuma cewaba,tace to "tashi kaje kakwanta Allah yamaka albarka.
"Ameen yace tareda mikewa yafita.
Wanene MAHFUS?
"MAHFUS Tukur Shali,shine cikakken sunansa.
Alhj Tukir Shali,shahararren d'an kasuwa ne Kuma tsohon Minister ne,yana harkokin kasuwancinsa ne akasa da kasa,irinsu Dubai Canada Switzerland,daidai sauransu ,yana zaune ne da iyalinsa acikin Maitama dake cikin birnin Abuja,
matarsa d'aya Hjy Kubura,Allah ya azirtasu da yara guda biyu MAHFUS sai Zahara, Hjy Kubura takasance macece maison 'ya'ya Amma sai Allah baibatasu dayawaba, sanda tahaifi MAHFUS dashekara 15 kafin akasamo cikin Zahara,
MAHFUS yataso cikin gata daso dakaunar iyayensa,
Tun yanada shekaru 15 mahai finsa ke d'aukarsa suna fita kasashen ketare domin gudanar da kasuwan cinsa,lokacinda yakammala karatunsa, sai mahaifinsa yasakar masa ragamar kasuwancinsa nakasashen waje, kasan cewar daman abunda yakaranta kenan,
,shikuma saiyarike nanan kasa Nigeria,Dan haka zamansa yafi karfi acan,yana zuwa Nigeria ne lokacinda ayyuka sukad'an yimasa sauki,
Alhj Tukur Shali,mutumne nagari,
mai taimakon al'umma,baya kyamar talaka kokad'an hannusa abude yake, tako ina mikawa yake shiyasa yasanu sosai a Nigeria,bashi kad'aiba harda d'ansa,MAHFUS Tukur Shali,dankuwa idan Alhj Tukur Shali,zaiyi alkhairi yakan nusar da d'annasa falala da tarin lada gaduk maiyin hakan,shiyasa MAHFUS yataso da irin halaiyar mahaifinsa,
Shekarunsa yanzu 31 aduniya Amma baiyi aureba, hasalima baya da ko budurwa,saidai wad'anda suke bibiyarsa suna kawo masa tallen kansu akan ya auresu, saidai kash ansamu akasi danshi baisanyawa kansa ranar aureba.
*****
Wanna shine kad'an daga cikin tarihin MAHFUS.
Zaune Mommy take a parlour sanye da mayafi akanta,gadukkan alamun fita zatayi,takalli Zahara dake tsaye agefenta ,tace "Auta jekid'aukomin wayata ad'aki yisauri kizo kitafi kada kimakara,
"Mommy nifa yau bazani School ba rakiya zanmiki.
"a'a kije makaran tarki watarana idan zani unguwar sai kiyimin rakiyar,kinga yayanki yananan idan yasan bakije makaran tarba zakisani agonsa,
Tace "Mommy ay bazaisan nabikiba Kuma..saurin rufe bakinta tayi ganin yana saukowa daga sama tayi saurin shigewa bedroom in Mommy tad'auko mata wayan,tana mikamata tawuce nata bedroom in danyin Shirin zuwa School.
Yakaraso cikin parlour yazauna kusa da Mommy yace "barka da safiya mommyna,yauwa Son kaima fitar zakayine?
"Eh Daddy ne yakirani zanje insameshi a office,
Yamike yana fad'an,kema fita zakiyi ne?
tace "zanje gidan kawata Hjy Halima ina kawaye ta?.yace "No Mommy ban santaba,
"Kwarai baza kasan taba saboda yanzu wayace ke sadamu, Daddyn ku yawakil tani zuwa taron bud'e sabuwar masana an tar da mijinta yagina,
Zanje amadadin sa.
"Ok to saikin dawo.
yafad'a tareda ficewa waje,
tare suka fito waje shi yashiga motarsa,
Itama tashiga tata motar
Ya'u driver yaja suka nufi,wuse.
akatafaren farfajiyar gidan Ya'u yafaka motar,
yy saurin fitowa tareda bud'emata marfin motar tafito,
Tad'au hanyar dazai sadata da part d'in Hjyr,
dasallama tashiga parlour,
Oyo yo Hjy Kubura yau kece agidan namu?
Mommy tayi murmushi dafad'in idan wani yaji saiyayi zaton kamar bana zuwa gidan naki.
"Him Hjy Kenan rabonki dagidanna yau shekara nawa?
Amadai bari nayimiki uzuri dannasan rashin zaman da bakyayi sosai
"yauwa to ngd da akayimin uzurin.
Dukansu sukayi dariya,tareda zama saman kujera,
Subiyun kawayen junane, sukan ziyarci junarsu duk sanda sukasami damar hakan,
Nan sukashiga gaisawa da tabbayar bayan rabuwa,bayan tacikata da ababen ci dasha,
cikin hirar tasu Mommy ke tanbayarta shin ko ankara lokacin da za'agudanar da taronne,?danganin lokacin dasuka sa ajikin katin gayyatar yanzu baifi saura minti 30 ba,
tace"lokacin dai kena, nima ina gama shire kenan kike shigowarna ,
"Bari nad'auko mayafina sauran mintunan sa iskemu ahanya. cewar Haj Halima,
Mommy tace "aykam toyi maza mutafi,
Koda tashige daki Mommy zamanta tagyara tareda jinginuwa ajikin kujera,tana d'ago kanta idanunta suka sauka akan wani katoton photo ,sosai takurawa photon ido.wata kyakkyawar yarinyace ajikin photo,tana dariya kamar akirata ta amsa,d'an kasa da photo akaruta HAFSAT damanyan harufa,
nanata sunan tayi aranta,
daidainan Hjyr tafito d'auke da mayafinta, tace "to mujeko? Jin shiru datayi saita kalli
Mommy saitaga gabad'aya hankalinta yakoma wani gurin,takai dubanta gunda Mommy tatsurawa ido, saitayi murmushi tace "d'iyar takice dai bawataba,
Mommy tace "ikon Allah HAFSAT ce wanna?kinga kwata-kwata ban ganeta a photon na ba,gaskiya nutsuwa da kwanciyar han kalima wata abace,
Shiru Mommy tayi tareda Kuma kallon photon saita kalli Hjyr,
tace "hjy Halima shin HAFSAT tafidda mijine?
"Wlh har yanzu bata fidda mijiba kinga kullum acikin yimata magana nake,Amma kamar banayi,
Mommy tace "Him ai halin yaran duk d'ayane,kuma auren nanfa itace tafiye musu Amma su basa gane hakan,
haka nake kan fama da MAHFUS Amma fir yake, daga karshe ma sai cewa yayi wai nazab'ar masa matar, tunda ni namasu yayi auren ba.
Dariya Hjy Halima tayi tace 'yaran ai sai ahankali.
Mommy tace "to ay kuwa fad'uwa tazo dai-dai da Zama,shikenan d'iyata surukata,
Haj Halima tace "Dahakan zai faru sainafi kowa farin ciki dankuwa zumunci zata kara kafe,cewar hajiya Halima.
Mommy tace "Zan sanarwa mahai finsa zaizo yanima masa aurenta,daga bisani saiyazo su dai-dai ta.
Haj Halima tace "gaskiya naji dad'in Jin wanna zancen, dannima zanfi samun kwanciyar hankali da yin auren nata,Zan fara sanarwa Alhj kafin zuwan nashi,
Nan suka gama tsara yadda abun zai kasance ,kafin daga bisani suka tafi gurin taron,kowa zuciyarsa fal da farin ciki.
Bayan kwana uku
Yau duk Wanda yakalli Mommy yasan tana cikin farin ciki.dan kuwa da farin cikin takwana washegari.
Dasafe tanufi d'akin MAHFUS,
tsaye yake jikin wardrobe yana ciro kaya yana sawa acikin akwati, taturo kofa da sallama ya amsa tareda juyowa yana fad'in good morning Mommy.
tace "morning Son.
ta'isa tazauna bakin gado,
"Yanaga kamar shiri kk?.
"Eh Mommy yau zantafi Canada, wasu kayane suka iso can zanje na duba.
"to shikenan Allah yatsare,yauwa nace ba?kwanakin dakayinna ko kahad'u da wacce tayi maka?inanufin budurwa.
"Mommy nibanace kizab'a min ba,to mekuma zai sani nemota.
Mommy tace "to shikenan dama inaso insanine,
Nasamo maka mata,wlh baka gantaba kyakkyawar mace son kowa kin Wanda yarasa, Kuma daga gidan tar biyya tafito,na tabbata kana ganinta zakace na iya zab'e,
Yau Daddyn kuma zaije yanoma maka auren ta,kafin kaje kuga junan kud'an zanta,to ko zaka d'aga tafiyar gobe kaje gidansu inyaso sai katafi jibi.
yace "bazai yuwu nad'aga tafiyar nanba,saidai kawai idan nadawo naje gidan nasu,tunda kunanan ma sai kutsara komai ay inagama basai naje gidan nasuba.
Mommy tace "kamar ya basai kaje gidan suba,taya za ayi auren batareda kaje zanceba,kasan tananne zaku fara fahimtar junanku,sanna har tafad'a maka abinda take bukata nashagalin bikin,kadaije kadawo, sai kaje kuzanta da ita.
"toh, kawai yace,
aransa kuma cewa yy "him Mommy innatafi basai kin ganniba,in kukayi auren kwa ajiyita agidan tunda daman so kuke kukara yawa agidan.
takarb'i kayan dayake shiryawan tashir yamasa su saf,tace "nakusa nahuta dazaran kayi aurenna matar ce zata rika shiya maka kaya.
yace "Mommy dama saboda hakane kkso nayi auren?.
"a'a badun shikad'aiba sunada tarin yawa sai nan gaba zaka gane,
Shiru yy baikuma cewa komaiba,
bayan tagama shirya kayan, tafita tabarshi yakarasa sauran shirin,
karfe 12:pm girginsu tad'aga zuwa Canada.
Adaren naran Daddy yaje gidan Alhj Yahya mahaifin HAFSAT, nimawa MAHFUS auren ta.
A babban parlourn saukan manyan ba'i, Alhj Yahaya, yayiwa Daddy masauki,cikin karra mawa da daraja babban bakon nasa, Nan da Nan yasa aka cikashi da kayan masarufe irin Wanda akewa man yan ba'i.
Bayan 'yan gaishe-gaishe daya gudana asakaninsu,
Nan Daddy yatayasa murnar bud'e sabuwar masana'an tarsa da yy Wanda baisami damar halarta ba,Alhj Yahaya yy masa godiya.
Alhj Yahaya
yanisa yace,
"Ranka shidad'e kaine da darenna?ay da kabari gari yawaye.
Daddy yy murmushi irin nasu na manyan mutane,yace "ay da faras safiya ake kama fara tunda nema nafito ay dole nayi sammako,
yaci gaba "Alhj nazo nemawa d'ana MAHFUS auren 'yarka HAFSAT inafata dai Allah yasa mudace.
Alhj Yahaya yace "insha Allah anyi dace, ni na amince da nimawa d'anka MAHFUS auren 'yata HAFSAT har idan suka aminta da junan su Allah ya tabbatar mana da alkhairin sa.
Daddy yy murmushi cikeda Jin dad'i yamika masa hannu sukayi musa baha,tareda fad'in ngd sosai hakika naji dad'in wanna babbar kyautar da kayi mana.
Alhj Yahya yy saurin cewa "kada ka godemun, dan kuwa ka cancanci abinda yafi haka agarene, ni yakamata nagode maka.
Duk yanda Daddy yab'ullo Dan yimasa gdy.amma sai Alhj Yahaya ya toshi hanyar, ya nuna masa cewa shi yakamata yayimasa godiyar.
Daddy ya numfasa yace "to Alhj
yaron baya kasar, Amma idan yadawo zaizo su gana da ita sanna Kuma koda akwai wasu tan bayoyi daza kamasa,
Yace "to babu damuwa Allah yadawo dashi lfy.
Alhj Yahaya zuciyarsa fal da farin ciki dajin cewa MAHFUS Tukur Shali,akazo nimawa auren d'iyarsa,Kuma dakansa shi Tukur Shali yazo,fatan sadai shine Allah yasa su dai-dai ta kansu.
Daddy yace shin za a iya yan kamasa sadaki da sanya rana yanzu kokuma sai ankara da wowa?kafin kayi shawara da 'yan uwa.
Yace "Eh inada bukatar shawari da 'yan uwa kasan lamari na aure idan ba'asanyasu cikiba sai suyi zaton wani abun daban,kabamu zuwa Nan da gobe idan Allah yakaimu,
Daddy yace "babu damuwa saina jiku,
Nan sukayi sallama yakoma gida cikin farin ciki. Koda yasanarwa Mommy yanda sukayi itama taji dad'i matuka,tarika nuna Jin dad'inta ga irin mutum taka irinna Alhj Yahaya.
Washe gari bayan Alhj Yahaya sun tattauna da 'yan uwansa,dakansa yanimi Daddy yafad'a masa sadakin da suka yanka dakuma ranar dasu sanya, wata d'aya kacal.
HAHAHA FAN'S YANZU AKAFARA WASAN.WASAN ANAN TAKE👎🏻 KUDAI BIYONI KADA KUBARI ABAKU LABARI.
Kamar yanda
MAHFUS yafad'a kuwa hakan tafaru, tunda yatafi,Mommy batakara jin d'uriyarsaba,layinda take saminsa ma ada yanzu bata shiga,
Dukda hakan kuwa baisa tafasa kudurin taba,
Shirye-shirye yakankama, gidaje biyun sai shiri ake bakama kafan yaro.
Yau saura sati biyu biki Amma ba ango ba labarinsa,zuwa yanzu Mommy tafara shiga damuwa da hakan,gashi idan tayiwa Daddy magana saiyace wai zai dawo ai kafin lokacin.
koyanzuma zaune take tanata gwada number sa kamar kullu arufe take.sai tashiga WhatsApp tatura masa sako mai d'auke da hoto da number waya, asama dukda batada tabbacin sakon zai isar masa.
Yana kwance akan gadon sai juye yake, tunda d'azu Daddy yasanar masa saura sati biyu bikin saiya kejin duk badad'i,yajuya gefe yajanyo wayoyinsa saiya kuma turesu gefe, yasauko agadon durowar dake gefen gadon yaja yaciro wata waya aciki yakunna,kunnawarsa keda wuya saiga message yashigo,koda yaduba saiyaga ta WhatsApp ne,ajiye wayar yy batareda yaduba sakonba yawuce bathroom,wanka yy sanna yafito, yayi Shirin bacci ya haura gado yakwanta,shiru yy batareda baccin yad'auke Shiba yafi minti 20 ahaka. asannu yamike zaune yazuro kafafunsa kasa suna ririto,
Yad'au wayarda d'azu yakunnata,haka kawai yakeson ganin sakon dayashigo d'azu,
Koda yabuba saiyaga Mommy ce,
Murmushi yy tareda fad'in Mommyna kenan. Watodai tayi takirana bata jiniba shine barita turamin sako tasan komai dad'ewa zai shigo,
Yakuma yin murmushi,
Asannu yashiga duba message d'in mai kunshe da sako kamar haka.
"Slm,Son dafatan kanacikin koshin lfy?waishin harsai yaushene zaka dawon?. yau saura sati biyu bikinna Amma ace har yanzu baka dawoba, bare kaje gurin yarinyarna kaji me take bukata,Dan kabata kud'ad'en dazatayi amfani dasu,
Dan Allah Son kafin kazo ko awaya kakirata kugaisa Dan tasan cewa kadamu da ita,ga number wayarta nan.gakuma photo n kyakkyawar matarka.
B'ari hannusa yakamayi lokacinda idanunsa suka sauka akan photon
dake kasan sakon.
Zunbur yamike tsaye yana Kuma ware idanunsa akan photo,
Muryasa narawa yafurta what! Menake gani haka,dasauri ya aje wayar yanufi bathroom har yana cin karo,hannu biyu yasaka yad'ibi ruwa yarika wasawa afuskarsa,
Yafito yana maida numfashi kamar Wanda yy tsere,
Yazauna bakin gado yad'au wayar yakuma duba photon abunda idonsa yanuna masa d'azu shiyaku tozali dashi yanzu,
Dakarfi yafurta ina bazai yuwuba!
Number Mommy yashiga nema sai jinsa yy akashe cikin tashin hankali yakalli agogo 12:00am.wancce hakan tayi dai-dai da kafe 3 na asuba a Nigerian,
dafe kansa yy tareda cusa yasunsa cikin gashin kansa ya taune lips d'insa nakasa,yamike tsaye yarika zaga cikin bedroom d'in,saikuma yad'au wayar ya danna wata number yakara akunnensa koda aka d'aga .me biye da Kiran yafara gaidashi,batareda ya amsa masa gaisuwarba yace "ashiryamin tafiya Nigeria yanzunna!
mai biye dakiran yace
"Ok Sir.
****
tsaye Mommy take rikeda waya akunne ,tayi saurin yin sallama da wacce take wayar da ita,sakamakon Jin Kiran da ake tayi mata tun daga parlour,
Mamake yacikata danjin muryar mai Kiran nata,tana kokarin fita daga bedroom ya murd'a handle tareda banko kofar dakarfe,
Mommy tayi saurin ja dabaya tana fad'in Kai lfyrka kuwa?me ke faruwane naganka ahar gise haka? daga ina kafito ma tukunna, dubeka, dubi kayan dake jikinka,
Kallon kansa yy sai alokacin yasan ashedai da jalla biyar bacci yataho,
Cikin tsananin tashin hankali yace "Mommy wacece wanna? yafad'a tareda mika mata wayarsa,
Karb'a tayi takalli wacce yake nuna matan,sai tad'ago takalleshi tace wanna ai "HAFSAT ce matarda zaka aura,arazane yad'ago yace "Mommy kina nufin wanna itace matar da zan aurar?
"Eh itace matar dazaka aura,
"Ina Mommy bazai yuwuba,ayi gaggawar janye wanna auren har indai da wanna yarin yarce wlh gara in tabbata banyi aure ba,
"Kai MAHFUS kanka d'aya kuwa?wai me kake fad'ane haka?to bari kaji baza ab'ata janye wanna auren ba,so kake kamai damu kananan mutane aure saura sati biyu kacewai ajanye,meyasa tuntuni bakace bakasoba sai yanzu,to wlh aure kuwa ba fashi kamar anyi angama,
Dafe kansa yy cikin tashin han kali yace "Mommy Dan Allah narokeki afasa auren da wanna yarinyar ,animomin kowace irin macema ni nayarda zan aureta Amma wanna yarin yarce Mommy bazan iya auren taba,wlh da ita gara a auramin Fareeda ko Sakinat,
"To inbanda abunka ai HAFSAT ita tafi maka,saboda ita tafisu sanin yanda ake zaman takewar aure ,bazaka wani sha wahala wajen nuna mata abunda yakamata ba, saboda tayi zanan auren tasan abunda yadace da Wanda bai dace ba,
Kamar amafarki yakejin zancen mommyn,yace "Mommy me kike nufi da tafisu sanin zaman takewar aure? kina nufin tayi zaman auren kenan?
"Eh Mommy tace.
Dasauri yace "kina nufin tatab'a aure Kenan? BAZAURACE' ITA!?.
Tace "Eh mana amma meye wani abun tada hankali anan,yanzu in badun nafad'a makaba Kai zakace wanna ta tab'a aure kalletafa kagani sakin wawane.
Dibirbirce wa yayi yajuya zai fita sai yakuma da wowa cikin d'akin,
Muryasa narawa yace "Mommy kurasa wacce zaku auramin sai bazaura ,bazaurar ma wanna yarinyar da..sai kuma yy shiru.
sanna yaci gaba,
Mommy narokike kucan zamin wata Amma bawanna yarinyar ba,
Mommy ko ido ta zuba mishi sanna tace "to sai me idan BAZAURACE' ITA,
akanka samari suka fara auren bazaura, fiyayyen halitta S.A.W ma