Showing 15001 words to 18000 words out of 85666 words

Chapter 6 - BAZAWARA CE ITA COMPLETEHAUSA NOVELS BY .txt

Abba yake fad'a,harara ta wurga masa sanna tawuge gefensa tashiga gidan baya,

Binta da kallo yayi ganin gidan baya tashiga sai yace "am kishiga gaba mana ina ganin zaifi ko?."
tace "ina ruwanka kai zaka zab'ar min yanda zanshiga kaidai ba ance kamai dani gidaba. kirgizakai yayi tare da shigewa mota, tadamotan yayi yahaura titi yacigaba da tafiya sunyi nisa da tafiyar tasu saiya faka motar agefen titi yafito yazaga gefen da take yabud'e yashiga,tace "kai malan meye hakan daka wani shigomun adalilin meye? nifa bana son haka arayuwa ta natsani shishshige." shiru yayi batare dayace komaiba harsai da takai ayan tsiwarta yace
"JUHAIFAH inaso muyi magana ne me mahin manci, Dan Allah kisau rareni koda sau dayane kibani dama nafad'a miki tsirrin zuciyata, JUHAIFAH ina sonki sona hakika kibani goyan baya mugina rayuwa mai safta."
Wani mugun kallo ta wurga masa tace "Kai ko kunya ma bakajiba katasani gaba kana fad'amin wanna zance to bari kaji wlh ni yanzu Babu zancen aure atsarin rayuwa ta yanzu, kada kazauna batawa kanka lokaci Dan ni sainakai shakara 25 kafin nayi aure sai ka had'a lissafi yanzu inada sha 15 kaga sainan dashekaru 10 kenan nayi aure,Dan haka daina b'atawa kanka lokaci je kanimi wata kayi auren ka zai fimaka."
Tana kaiwa Nan tasa hannu zata bud'e marfin motar yy saurin cewa

"Ina Kuma zakije kiyi hakuri namai daki gida."

"Bazan iya jiranka ba Dan naga alamar Kai abin yine bai ishe kaba."
tafad'a tareda murgud'a masa baki,

Komai bai ceba yafita yakoma gaba yaja motar suka bar gurin,suna Isa gida ko bari ya dai-dai ta parking batayiba tafita tawu ciki.

Tundaga bakin kafar parlour tafara bubbuga kafa akasa tana fad'in "nidai Allah idan shine zai rika d'au kone gara narika da wowa akafa."
Abba yace "waya cemiki shi zai rika d'au koki? ba na fad'a miki na aiki Isa bane, taho Nan Mmn."
yanuna mata kusa dashi tazo ta zauna tana cigaba da zuba masa shagwab'a.

*****
Bayan sati biyu

Hayani yace sosai ke tashi acikin parlour koda nakasa kunne muryar JUHAIFAH nasin kayo tanata rusar kuka,
Abba Ya Al'ameen Ammee duk suna cikin parlour ran Ammee yakai kolo luwa wajan b'aci ganin yadda ta zauna akasa sai bori take da ihu,Ammee tace "zaki rufa mana bakine ko saina fasashi ke kika haifi kanki da sai abunda kk so zakiyi? to wlh Bari kiji nafad'a miki kishiga tai tayinki."
Abba yace " a'a Halimatu bita ahan kali dai,yajuya gurinta yace kina jiko Mamana?
Kada kidamu tunda dai shiyace ko anyi auren ma zaki cigaba da tafiya makaran tarki to meye Kuma abun tada hankali,ba dama abunda kk so ba kena?
Cikin muryar kuka tace "Abba nifa bana sonshi wlh bana son shi."
Shiru Abba yy datunani da ban da ban aransa lallai yasan girman alkawari tabbas idan yabi son zuciya yakarya alkawari tofa lallai yaci amanar alkawari yazama dole yacika alkawari daya d'auka kodun samun nutsuwar zuciyarsa.
Yasauke numfashi yace "tashi kije d'aki mmn kiyi hakuri kinji Babu yanda na iya yazama dole nasauke nauyin da na d'aurawa kwina,tun shekarun baya da suka wuce."
Sai yanzu Ya Al'ameen yy magana'
"Abba baka ganin hakan zai iya jefa yarin yarna cikin wani hali tunda tace karatu take so abarta tayi karatun idan yaso daga baya amata auren,Kuma Abba da an barta ma takara shekaru tukun."
Abba yace "to ai shi mahaifin Sulaiman d'in d'azu dayazo dakan sa yasanar min idan akayi auren zata cigaba da karatun ta kuma shima Sulaiman d'in haka ya fad'a babu wata damuwa in Sha Allah."
Ya Al'ameen yace "to shikenan kiyi hakuri shalele tun da sunce zaki ci gaba da karatun ai shikenan."

Mikewa tayi dagudu tashige d'aki tafad'a saman gado tacigaba da kukan ta.

Bin bayanta sukayi da kallo harta shige d'aki Abba yasauke Numfashi yace "Mmn kenan ni kaina wani lokaci nakanyi tunani kamar nafasa auren nan saboda Karan cin shekarun ta.'
Ammee tace "to lallai makuwa meyasa ni lokacin auren mu bakaji kamar kafasa ba lokacin nakaita shekaru ne?."
Abba yy dariya yace "to ai zamanin ki da nata bad'aya ba,ita yanzu azama ninta shikarun ta sunyi kad'an a ayin aure.
Ammee tace
"To ai nima alokacina an ce maka nayi karama da yawa kabari nakara girma me kace?."
Dasauri Ya Al'ameen yamike Dan jin zancen daya girmesa yayi waje yabarsu a Nan parlour.
Abba yy dariya yace "to ai tunda naki hakura ai nagamu da yarinta kuwa, ai ni wani lokacin idan JUHAIFAH tayi wani abun saita tunomin da yarin tarki Kai nasha fama fa sosai."
Dariya itama tayi Dan tuno da irin yarin tarta,tamike tana fad'in "im nidai barima natafi abuna kada afad'a abunda banyi ba."
"Dadai kin zauna natuna miki wani abu."
dariya takuma yi tace "bana zama bare naji."
tawuce d'akin JUHAIFAH.

Akwance ta isketa har alokacin tana kan kukan ta isa tazauna bakin gado ta dafa kafad'ar ta "JUHAIFAH kinutsu ki jini ina dama da muwarki kara tune?.
kamar jira take tace "Eh Ammee Kuma ni bayanzu nake son yin aure ba sai nakara shekaru."
"To inbanda abunki ai shi aure lokacinsa idan yy babu ruwansa da she karu, kingannin na lokacin da akamin aure da Abban ku ban kaiki she karuba,bagashi na zaunaba harkuma na hai foku,Dan haka ki kwantar da han kalinki yaron na d'an uwan kine bakida masala agidan auren ki,Kuma tare zaku zauna da Goggon ki kinga ke bakyama dawa matsala."
Haka tarika lallab'inta har tad'an sake sanna tafita.


Tun bayan wancan lokacin Sulaiman bai Kuma zuwa gidan ba,haka Kuma Bata Kuma Jin wata zance gameda auren ba,sai ta saki ranta taci gaba da wal walan ta,
Yau Asabar da misalin karfe uku ta dawo daga islamiya tundaga can take hangen jama'ar dake cike akofar gidan su ganin ancika sosai babu ta hanyar dazata bi tashiga gida saita yuya tanufi gidan su Aysha kawarta wacce yanzu suka rabu ahanyar Isla miya tayi gidan su,tana shiga gidan ta ga Mmn Aysha da mayafi akanta tana kokarin fita,
tace "Ina wuni Mama.
Mmn Aysha tace "a'a amarya Kuma awaje? gidan naku Zan shiga kenan, meyafito dake Kuma daga gida harda kayan islamiya ajikin ki?."
Aysha dake tsaye abakin kofar d'aki tace "Mama ai islamiya muka fito."
Maman tace "yau auren nata tatafi islamiya?wata kila dai Ammen ki batasan kin fito ba."


Ido takura Maman Aysha kamar amafarki takejin zancen nata baya tarika ja sai Kuma tajuya aguje tayi waje,lokacin da tafito saitaga jama'ar sun fara watsewa daga can gefe Sulaiman ta hango cikin shigar manyan kaya ga mutane sun zagayeshi sai Mika masa hannu suke shiko sai washe baki yake Yana karb'ar gaisu war dasuke Mika masa,

Aguje tashiga gida nanma mutane ne cike dam agidan nasu, part insu tashiga tana shiga parlour taja tsaya,saka Makon ganin 'yan uwan Abba da Ammee datayi acikin parlour,juyawa tayi zata fita karaf idon Ammee yasauka akanta,tamike tsaye tana fad'in "ke zonan dama yanzu nake kan cewa aje ad'auko ki a makaran tar zo maza kije kishirya kinga yanma tayi." tariko hannunta rirjewa tayi ta make kafad'a,Ammee tace "banason sha-shan ci ko bakiji abunda nace bane?."wani kuru ruwa tafasa tazube sakiyar parlour tana bore tana fad'in wlh ni babu inda zani nidai sai an fasa auren.
Goggo Hadiza tataso tariko hannunta tad'agota tace "haba Shalele JUHAIFAH kiyi shiru taso muje kiji wata magana oh." ta janyota sukayi cikin d'akin ta,dakyar ta lallab'ata tasamu ta tub'e kayanta tashiga wanka,
Kafin tafito taje tad'au ko mata kaya acikin Wanda akayi mata nafitan biki,Koda tafito Nan ma goggo Hadiza saida tayi da gaske wajan lalla b'ata akan tashirya, mai kad'ai tashafa tasa kayan ba yanda goggo Hadiza batayi da itaba ko pauda tashafa Amma fir Taki haka ta hakura ta kyaleta,tazauna tarika janta da hira.


Karfe shida Ammee tashigo d'akin tace "Hadiza kuzo da ita parlourn Alhj, Goggo Hadiza tariko hannuta suka fito parlourn Abba suka je nan suka iske Abba da Ammee zaune, Goggo Hadiza tazaunar da ita nasiha sosai suka yimata daga bisani Abba yarika San ya mata albarka dayi mata fatan zama lfy agidan aurenta,kuka sosai take har tanayi kamar zata shid'e,Abba da Ammee ma harsaida suka d'iga kwalla.
Hayaniya daya Kuma karuwa ne had'eda gud'a yatabbatar wa Ammee motar d'aukar tane yazo,
Ammee tace "Hadiza kuje gashi anzo d'aukarta goggo Hadiza tariko hannunta tafizge tazo gurin Abba "ni bazan tafiba Dan Allah Abba kada kanari atafi Dani kuka sosai take.
Abba bai iya cewa komai ba Dan yasan idan yy magana' kuka zai iya yi, Ammee kam tuni ta fashe da kuka dakyar goggo Hadiza tajata ajikin Abba tafito da ita, suna fita tahangi su Ya Al'ameen da Ya Mujaheed da Ya Jabeer dagudu tayi gurinsu hankali tashe suka had'a baki gurin cewa Shalele menene me yasa meki!?
Cikin muryar kuka Mai tsananin datake tace "Dan Allah kar kubari su tafi Dani wlh ni banason auren!."
Tafad'a tareda shigewa sakiyarsu,
Ya Mujaheed yakalli Goggo Hadiza dake kokarin rukota yace "haba Goggo Hadiza tunda tace bataso dolene."
Ya Jabeer yakarb'i zancen yad'aura dafad'in "haba Dan Allah jibi yanda takeyi ko hakama bazai sa ku kyaletaba Allah ma baice ayi auren dole ba."
Ya Al'ameen yace "Dan Allah kubarta ta nutsu inyaso akaita daga ba."

dakuwa Goggo Hadiza tayi musu tace "kunci gidan ku dukanku,ai tunda aka d'aura aure to yazama dole akaita Miko min ita Nan." tafad'a tareda janyo hannuta,Ya Jabeer yayi yunkurin rukota Ya Al'ameen yy saurin da katar dashi "rabu da su sukai tan Babu abunda zamu iyayi ayanzu Dan lokaci yakure muyi mata fatan alkhairi kawai."
haka tana ji tana gani aka sakata cikin mota suka d'au hanyar Gwarimpa acan gidan su Sulaiman yake.

Koda suka isa gidan saida akayi Dagaske kafin tashiga gidan gidane Mai d'auke da part biyu part d'in farko shine na mahaifan Sulaiman nagaba Kuma shine na Sulaiman, sashin farko aka shiga da ita, d'akin Umma Rabi suka shiga, Umma Rabi ta taresu cikin farin ciki, tarike hannun JUHAIFAH ta zaunar da ita, Nan Umma Rabi tashiga gaisawa da 'yan uwanta cikin farin ciki da Jin dad'in zuwan wanna Rana,tajuyo gurin JUHAIFAH tace "haba d'iyata kibar kukannan haka Dan nasan tun tuni kike yinsa,gida kika baro haka zalika gida kk dawo to meye abun tada han Kali ba ganiba, JUHAIFAH ta kiyi shiru abinki kinjiko?."
Umma Rabi takalli Goggo Hadiza tace "Hadiza ku karasa da ita d'akinta dan tahuta."
"toh. ta amsa dashi sanna taruko JUHAIFAH suka wuce da ita sashin ta,Masha Allah an kawata mata d'akinta kwanin ban Sha awa an zuba mata kayan duniya an tsarashi yanda yakama ta.

Abakin gado ta zaunar da ita suka fito parlourn suka d'an gyara mata inda aka b'ata zuwa karfe 9 sun gama gyara komai suka komo d'akin suka yi mata sallama suka fita, wani sabon kuka ne yakuma zuwar mata ganin an tafi an barta ita kad'ai tazube saman gado tacigaba da rera kukan.

Ahankali aka turo kofar tare dayin sallama yakaraso cikin d'akin yazauna bakin gado ya aje laidar hannusa asaman table ahan Kali yafurta "yakamata ace zuwa wanna lokacin kiyi hakuri da kukan nan haka."
Zunbur tamike zaune "Ina ruwanka Dani meya da meka da kukana? tukunnama me yashigo dakai d'akinnan?."

Murmushi yy Mai sau yace "Allah yahuci zuciyarki Amar yata wanna Rana babban ranace agareni Dan haka,saiya mike tsaye "nasan kina bukatar hutu kihuta zuwa gobe nasan zuciyarki zata sami sassauci. yajuya yafita yana fita tamike taje tarufe kofar sannan tadawo takwanta


Adaren ranar korintsawa batayiba washagari tanaji yazo yaringa buga kofar Yana kiran sunanta tsaki taja tare da juyawa tacikaba da kwanciyarta zuwa can takumajin anabuga kofar tayi kamar batajiba dan atunaninta shine sai taji muryar kanwansa suwaiba tana fad'in "aunty JUHAIFAH nice kizo kibudemun. tamike tazo tabude mata kofar tashigo rike basket tarishi saman table, tace "inakwana aunty JUHAIFAH."
tace "lafiya lau. Suwaiba tace "break dinkune Umma tabada nakawo muku."
"kicewa umma angode."
"tace to.sai tajuya tafita duba agogon dake d'aure saman durowa tayi taga karfe goma, tashi tayi tashiga bathroom tayi wanka had'e dayin brosh sannan tafito tazauna gaban miro tashafa mai sannan taje tabude wardrobe taciro doguwan riga mekyau tasanya ajikinta yayi mata kyau sosai kaman dominta akayi, duk da cewa bawani ado tayiba amma tayi kyau domin duk wanda yaganta kobeyi tambayaba yasancewa itadince amarya,
kana taje tazauna tabude kulandake cikin basket d'in da Suwaiba takawo, kayan break ne lafiyayye sai kamshi ketashi tadeba acikin plet din da'aka had'o da basket din, kadan taci sai ta ajiye plt din tashiga bathroom tawanke bakinta tafito takwanta kwanciyarta keda huya yaturo kofar mikiwa tayi tazauna tanakallon kofar dan kwata-kwata tagama mancewa batarufe kofarba bayan fitan suwaiba ba, ahankali yatako yazauna bakin gado yace "barka da safiya amarya da fatan kintashi lafiya."
kauda kanta gefe tayi batare da tace dashi komaiba shiru yayi tare da gyara zama yajanyo abincin yazuba kadan yafaraci, cansai yakalleta yagirgiza kai tare dayin murmushi tacigaba da cin abincinsa..........




Mommyn Twins ce🌺



BAZAURACE' ITA!🌺



بسم الله الرحمن الرحيم

___________________________________


🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION🤝🏻
{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________



By✍🏻
Rasheeda S Director




~Free~ ~page~


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/IFwQqToBiiCHVosgNITJ4q


IDAN KINSAN BASIYA ZAKIYA BA DAN ALLAH KADA KIYI JOIN KIKARAN TA FREE INKI KWAI😂AWUCE GURIN
IDAN KUMA SIYA ZAKIYI SAI KIYI JOIN DAN SAMUN KARIN BAYANI SAI KONZO🤝🏻



INA MAI FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA NARAGE KUD'IN LITTAFIN DAGA D'ARI 300 ZUWA D'ARI 200
WAD'ANDA KUKA BIYA D'ARI 300 ZAN MAIDA MUKU NAIRA 100 ATAU D'INNAN DUK WACCE TASAN TABIYA D'ARI UKU TO TAYIMIN MAGANA ZAN MAIDA MATA NAIRA D'ARI


YANZU NOVEL D'INA YADAWO NAIRA 200 GAMAI BUKATAR SIYA SAITAYI MIN MAGANA TAWANNAN NUMBER
08034690723
KOKUMA JIYI JOIN D'IN GROUP
NGD🤝🏻🅿️6



~Free~ ~page~




Baikuma cewa komaiba yaci gaba da cin abin cinsa,Koda yagama cin abincin yamike tsaye yana fad'in, "gaskiya wanna kwalliyar da akayi min d'in bakaramin kyau yy ba dan haka kuwa yazama dole nabada tukui cin sa,gaskiya indai kullum ita za'arika yimin to kuwa ya tabbata bazan rika fita agidanna ba saidai narika zama kullum narika kallon abina."
yasanya hannu a aljuhu yaciro 5k ya aje akusa da ita yana fad'in "gashi wanna tukui cine gobe ayimin wanda yafishi nikuma zan ninka tukuicina dan yabawa da wanna rantsatsen kwalliyar da akayi domin ni."
Yajuya zai fita da murmushi d'auke akan fuskarsa.

Zunbur tamike tsaye tarike kugu,
tace "kai malan sau rareni kadubeni nan kaganni da kyau da kyau wai kai atunaninka nayi kwalliyar nan saboda kai ne?atunaninka nayi domin kane?to wlh har'abada indai dun kaine gara nazauna da tatti,kafarka daga tunanin da katafi kasani domin kai bazan tab'a yin kwalliyaba,
Nayi kwalliyace dan kaina naji dad'in jikina,ina fata ka fahimta?."
takarasa fad'a tareda juya masa manyan ida nuwanta,sai takoma tazauna.

Murmushi yy yace "komai zakice bazan tab'a yarda ba dan nasan domin ni kk yi."yad'aura hannusa kan handle yabud'e kofa yafita,

Afusace tamike tashiga tub'e kayan tana fad'in "d'an rainin wayo waidun saboda shi nayi akan meye zanyi kwalliya saboda kai kai waye."
tatube kayan duku tatafi tabud'e wardrobe taciro palle da tishet tasaka takoma tazauna tana maida numfashi,
"dubi wanna mutumin waidun sabodashi Allah yasawake min bansan ma ko wata siyar bace tashigo dashi d'akin hardawa kamewa abakin gado inma wai so yake yafake da abincine yashigo dashi d'akin to ai yakare."
tamike tad'au basket d'in tabud'e kofa ta aje shi nan bakin kofar tamaida kofar tarufe da key,takoma tayi kwan ciyarta,

Koda rana da yadawo ya iske basket d'in abakin kofa sai yad'auka yakaishi saman dinning,Suwaiba tayi sallama tashigo d'auke da wani basket ta isa cikin parlour tace "inayini Ya Sulaiman."
yace "lfy lau,jeki aje acan kid'auki wancan basket din kitafi dashi."
yanuna mata dinning,tace "to."tatafi ta aje na hannunta tad'auki d'ayan tafita, ya masa jikin kofar ya murd'a handle yaji kofar gam yajuya yashige d'akin sa,bayan yagama duk abinda zaiyi yafito yakuma tab'a kofar har yanzu akullen take,sai yashi bubbuga kofar Yana fad'in "JUHAIFAH kifito kici abinci kada kizauna da yunwa zata illata ki."
shiru tayimasa yagama tsayuwarsa da magiya akan tabud'e tana jinsa Amma komai batace ba,Dan kansa yajuya yatafi.
Tana kwance sai juyi take tashafa cikinta tabbas tanajin yunwa Amma bazata fito saboda fad'arsa ba,saida taji shiru batajin motsin sa sanna tamike tazo tabud'e kofar tafita taje dinning, tad'ibi abinci takoma d'akin tarufe.

Yau kwana uku dayin auren tundaga kan ranar dayashigo harya zauna yaci abinci ad'akinta tundaga kan wanna ranar Bata kara bari yashigo mata d'akiba dan kullum d'akinta akulle yake,
Haka zaizo yayita buga kofar Yana kiran sunanta bazata tab'a amsawa ba haka zai gama tsayuwar sa yatafi,haka suka rikayi.
Satinta guda agidan dasafe bayan tafito tad'ibi abinci takoma d'aki taci, tana gamawa tashiga bathroom tayi wanka tafito taje gaban mirror simple makeup tayi tashirya cikin doguwar rigar atamfa, tad'au mayafi tarufe jikinta tazo tabud'e kofa tafita tanufi part d'in Umma,
A parlour ta iske Umma Rabi da 'ya'yayen ta Nan sukayita murnar ganin ta, d'aya daga cikin yaran tace "Aunty JUHAIFAH kullum sainace zanje part inki sai Umma tace wai kar naje nabari kijima tukun
yanzu kin jima d'in kenan?."dariya duka akayi,
JUHAIFAH tace "inayini Umma."
Umma Rabi ta amsa da "lfy lau."cikin farin ciki dajin dad'in ganin d'iyar d'an uwan nata, Kuma matar d'anta,tace "JUHAIFAH yau anzo ganin mu kenan?."
JUHAIFAH tayi dariya tareda sun kuyar da kanta kasa,
Ranar wuni zubur tayi a part in,
Bayan sallar isha yashigo, part d'insu yashige direct Yana shiga parlour yaga alamar kofarta abud'e yakaraso bakin kofar yatura kofar yashiga yaga Babu kowa ciki sai ya isa jikin kofar bathroom yad'an tsaya tareda kasa kunne kozaiji saukar ruwa,Jin shiru hakan yatabbatar masa da bata part d'inma gaba d'aya,
Fitowa yy yanufi part d'in Umma, a parlourn ya iske Umma bayan yagai sheta yace "Umma JUHAIFAH tananan ne?."
Tace "Eh tana ciki ai yau wuni tayi mana tunda safe tana Nan." murmushi kawai yy,
Zuwa can yamike yace "saida safe Umma."
tace "kajira kutafi mana kasan yanzu guri yafara duhu dukda hasken wuta."
tamike tashiga d'akin daga bakin kofa tatsaya tace "JUHAIFAH taso kizo kutafi ga yayan naku yadawo."
Ji tayi kamar an nasa mata mashi Nan da Nan annurin fuskarta yakau,shiru tayi ganin Umma Rabi natsaye Kuma tana kallon ta sai tamike Umma Rabi tajuya tafita sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login