Showing 21001 words to 24000 words out of 85666 words
Chapter 8 - BAZAWARA CE ITA COMPLETEHAUSA NOVELS BY .txt
"Yaya gatanan ni Babu abunda nayi mata."
Baba Salihu yace "haka kawai saita kama kuka Dan gata itace b'aure bayan naga shiganta kiching kinbi bayanta,zonan JUHAIFAH."
yanuna gefensa,cikin tura baki tace "nidai nafasa cin abincin."
yace "au dama abinci ne zakici tahanaki zo zauna kici nawa,danni dama ba cin abincine yakowo niba."
tazauna gefensa tad'au abincin takama ci,Ammee kai ta girgiza tana fadin "Allah yashirya, tawuce kiching takuma d'ebowa Baba Salihu wani abincin takowo masa sanna tasami guri ta zauna,
Abba yakalli Baba Salihu yace "Yaya Allah yahuci zuciyarka Amma kasan inda kafito da nisa yakamata kaci abinci."
Baba Salihu yace "bazan ci abin cin kuba, akan wani dalili
Zaka d'aurawa yarin yarnan aure bayan baso takeba?."
Abba yy kasa da murya yace "
Yaya, kasan auren nan alkawari ce wacce nad'au kar wa kaina tuntuni Kuma cikata tamkar kara karfafa zumun cin mune."
Baba Salihu Jinjina Kai yy yace "lallai Yahaya bakayi tunaniba da kayi
wanna aure aishi zumunci batanan kad'ai ake kar fafashi ba,toma wace karffan kakeso bayan wanna da muke dashi yanzu, tunda tace Bata so bai kamata ayi mata dole ba'yanzu ina ga irin abunda yafara hai farwa."
sosai Baba Salihu yarika yiwa Abba da Ammee fad'a.
Su dai hakuri suka rika bashi dakyar suka samu kanshi har yaci abinci sanna yace zai koma gida yau, bayanda Abba baiyi dashi akan yakwana ba Amma fir yaki da yam macin yad'auki han yar Yelwan Shandam.
Bayan Abba yayiwa Baba Salihu rakiya zuwa Tasha yakomo gida yasami Ammee tana yiwa JUHAIFAH fad'a shima yazauna yaukam Abba har dashi acikin yiwa JUHAIFAH fad'a, Abba yad'aura dafad'in "Kuma yau-yau d'inna zaki koma nida kaina zan maidake Kuma idan kk kara yun kurin guduwa wlh zaki had'u da mummunar bacin raina.
Bayan sallar isha Abba yashiga d'akin JUHAIFAH kwance yasa meta yace "maza yanzu kitashi namai daki d'akin ki."
da sauri tamike tace "Abba.."kada ki kuskura kiyimin wani magana." yafad'a tareda murtuke fuska, cikin tsawa yace "tashi nace."dasauri tamike tsaye Dan tunda take da Abba ko magana Mai karfi bai tab'a yi mataba,tasan Abba Mai lalla b'inta ne bayason ganin bacin ranta Amma yau gashi har tsawa yake yimata,
Nan da nan hawaye yafara zuba a idonta tad'auki mayafinta tabi bayan sa suka fito
Abba dakansa yatuka motar zuwa gidan suna isa koda suka fito daga cikin motar yaruko hannuta Yana rike da ita har zuwa part d'in Umma Rabi da sallama yashiga parlour,Umma Rabi ta amsa tana fad'in "sannu da zuwa Yaya."
yace "yauwa." tareda zama saman kujera,Nan Umma Rabi tashiga gai dashi ya amsa fuskarsa Babu walwala,yace"Rabi Zan iya cewa banga amfanin kiba acikin gidanna,ace kina gidan har yarin yarnan tasa kafa tafita Amma wai baki saniba iye?meye am faninki,Abba yashiga yi mata fad'a sosai,Umma Rabi tarika bashi hakuri tana niman yafiya,yace "to gatanan shigan ta da fitan ta duk kisani idan ba haka ba kuma zaki gamu da bacin Raina."
Umma Rabi tace "Allah yahuci zuciyar ka Yaya insha Allahu hakan bazata Kuma faruwa ba."
Abba yamike Yana fad'in "muje kiyimin jagora nakaita d'akin ta."
Umma Rabi tace "toh."
Suka fito Umma Rabi nagaba Abba nabiye da ita rikeda hannun JUHAIFAH suka shiga part d'in ta harcikin bedroom d'inta Abba yashiga da ita yazaunar da ita bakin gado,
Abba yadub'eta yace "JUHAIFAH ina Mai dad'a jadda da miki kada ki kuskura kikara cewa zaki gudu JUHAIFAH zaki gamu da b'acin raina,JUHAIFAH kizauna ad'akin ki shine mafi Miki a'ala har idan kinason farin cikina to kizauna agidan mijin ki,Allah yy miki albarka."
Umma Rabi ta amsa da amin,yajuya yafita yana fad'in "nabarku lfy."
Umma Rabi tayi masa rakiya har gurin mota tana cigaba da bashi hakuri sanna takoma d'akin JUHAIFAH tasameta sai kuka take,ta dafa kafad'ar ta tace "JUHAIFAH kiyi shiru kidaina kukan na abunda Yaya yafad'a miki gaskiyace."
Umma Rabi tayi mata nasiha sosai kana tafita Takoma part d'inta, bayan fitar Umma Rabi
Tagyara kwan ciyarta taci gaba da kukan,
Karfe goma Sulaiman yashigo gidan Yana shiga parlour bedroom inta yanufa yatura kofa yashiga can ya hangota dukun kune
Yakarasa bakin gadon yazauna Yana fuskan tarta yace "JUHAIFAH kin bani wuya sosai nashiga tashin hankali da bakyanan na rokeki kada kisake tafiya kibarni."
mirginawa tayi tajuya masa baya tareda Jan guntun tsaki batareda tace dashi komai, shiru yy har lokacin Yana zaune yakurawa bayan ta ido daga bisani yamike yafita.
Washegari dasafe Umma Rabi tasa aka kawo musu breakfast d'in su zuwa karfe shad'aya bayan fitar Sulaiman Umma tatura Suwaiba takirawo mata JUHAIFAH,taje tayita janta da hira har dare takai a part d'in Umma Rabi harsai da Sulaiman yadawo kafin suka koma part d'insu.
Dun dole tasaki ranta taci gaba da zama agidan badun komai ba saidun gudun b'acin ran Abba har takan gai da Sulaiman dasafe idan tafito parlourn cin abinci, akasin da dako kallo bai ishe taba,haka rayuwa taci gaba da tafiya kwanaki sun ja makwanni sun shude,watannin JUHAIFAH shida agidan ko nan da can bata zuwa ko gidama Abba yahanata zuwa daga part d'inta sai part d'in Umma Rabi, ko gyaran gashi zatayi saidai azo gida ayi mata iya inda take rayuwar ta Kenan.
***************
Yau juma'a Sulaiman na hango cikin shigan fararen kaya dasauri yafito daga bedroom d'insa yanufi bedroom d'inta yatura kofar,tana zaune gaban mirror daga bakin kofar yace "JUHAIFAH Zan tafi masallaci."
Juyowa tayi tana fad'in "to adawo lfy." tafad'a atakai ce,
Sulaiman yajuya da murmusrhi d'auke akan fuskarsa yaja mata kofar yarufe,
Yana maijin dad'in yanayinda yanzu suke ciki koda cewa bawani yanayi ce na musamman ba Amma yakan ji dad'in hakan Dan acikin kashi goma na halayyar datake yimasa ada yanzu tarage kashi biyu aciki.
Tana gama shiryawa tanufi part d'in Umma Rabi acan tawuni harsai bayan sallar isha da Sulaiman yashigo suka yiwa Umma sallama suka nufi part d'insu,ahan Kali suke tafe Babu Wanda yayiwa wani magana har suka iso kofar parlourn ya bud'e kofar sanna yabata hanya tawuce ya maida kofar yarufe' kafin yajuyo har ta isa bakin kofarta asannu yakaraso inda take yatsaya daf da ita d'agowa tayi ta d'an kalleshi sai taga gaba d'aya idanunsa sun canza kala kamar mara lfy shima kallon tan yake sai tayi saurin kawar da kanta
gefe,masawa jikin kofar yakuma yi ya tokare Hanna yensa, tace "Ya Sulaiman bani hanya nawuce kaga bacci nakeji."
Kafeta yakumayi da idanunsa Mai kamada mara lfy komai bai ceba sai yad'an ja kad'an ta rab'e gefensa ta wuce,tana shiga d'akin ta kwab'e kayan jikinta tashiga bathroom tayi wanka tafito tabud'e wardrobe taciro Slipping dress tasaka tahaura gado bajimawa barci yad'au keta.
Sulaiman ko koda yashiga d'akinsa shima wankan yy yashirya cikin kayan barcin sa yahaye bed sai juye yake fir bacci yaki zuwa ida nunsa matse ida nunsa yy dakarfe Jin yanayin dayake ji ajikin sa yamike yazauna bakin godan yazuro kakafun sa suna ririto yajima sosai azaune, sai yamike tsaye tareda yin doguwar mika ahankali yafara tafiya yafito yanufi d'akinta yabude kofar ahankali yatura yashiga, asannu ya isa gaban gadon yatsaya Yana kare mata kallo,hasken wutar dake cikin d'akin yabashi damar yimata kallon tsaf,Mika yakuma yi tareda matse idonsa da karfe, ya isa yakashe wutar ahankali yahaura saman godon asannu ya janye pillown data rungume yakwanta a inda yad'aga pillown mutsi tayi tareda d'aga hannunta tasauke kan kafad'arsa takuma d'ago kafarta tad'aura gefen cin yarsa Rabin jikinta gaba d'aya tayi masauki dashi ab'arin jikinsa taci gaba da baccin ta batareda sanin tayi hakan ba.
Jiyayi numfashin sa nafita da karfi karfi hannunsa na b'ari yad'agosa ya d'aura asakiyar bayan ta ahankali yashiga shafawa,
Mika tayi cikin magagin bacci tajanye jikinta tagyara kwan ciyarta da baya,
Hakan bakaramin dama yabashi wajen ci gaba da shafataba, yarika shafa saman cikinta yatafi da hannun sa izuwa saman kirjin ta, cikin dakika yanimi han kalinsa yarasa cigaba yy dashafa ta da zafi-zafi,
Arazane tamike zaune cikin tsananin tsoron duhun data bud'e idon ta acikin sa gakuma ji datayi ana tab'a ta sai ta kwalla kara ta kankame idanunta dakarfe Dan batason duhu, jikin ta na kakkarwa tayi yun kurin mikewa,dasauri yariko ta yace "JUHAIFAH nine fa kinutsu Dan Allah."
"Ya Sulaiman kaine? Ya Sulaiman meyakawo d'akina? acikin darennan?." Cikin Jan numfashi dakyar yace"meyasa zaki tan bayeni dalilin daya kawoni d'akin ki?ai atunanina basai nafad'a miki dalilinba Dan kin rigada kin sani, JUHAIFAH yau nazo sauke nauyin da uban giji yad'au ramin akaina kema Kuma haka."
Tace "Ya Sulaiman banson Jin wanna maganar kafitar min a d'aki kafita nace!." tafad'a cikin karaji,
Yace "Babu inda zani yau sai nakawo karshen duk wani abunda ke sakanin mu dake JUHAIFAH yau d'inna ina bukatar hakkina Kuma Zan karb'eta yanzu yanzunna bazan iya hakuriba danhaka kawai kibani had'in kai."
"Ya Sulaiman kasan me kk fad'a kuwa?kasan me kk fad'a kuwa Ya Sulaiman?wlh Babu wata hakkinka dazaka karb'a wata hakki ma tukun?iye wlh baka isaba kadai San inda hakkin ka yake amma ba anan ba."
"JUHAIFAH nasan yanzu kin fara sona ta wanna hanyar ce kad'ai zankuma bi na kuma cusa Miki sona acikin zuciyar ki na kakkab'e sauran kiyayya ta dake cikin ranki ki bani daman hakan."
Tace "Amma gaski Ya Sulaiman kajima kana b'awata kan ka lokaci' wai Kai atunanin ka abunda nake yimaka yanzo son kane yasani nake yi maka shi? To Bari kaji bakomai yasani na daina abunda nake yimaka shi daba face bin umurnin Abba,kasani bazan tab'a sonka ba har abada Kuma kayi gaggawar barinmun d'aki."
Bai sau rareta ba yajanyota zuwa jikinsa, kiciniyar kwatan kanta tashiga yi, kyakkyawar riko yy mata har yasami damar cire rigar jikin ta tazille ahannu sa tana kokarin sauka agadon yakuma rukota yakwantar da ita yahaye kanta yy mata rumfa,
Ta dukun kune hannayen ta akirji ta fufe nonuwan ta
Tace "wlh Ya Sulaiman idan ka kuskura kataba'ani har idan kayimin wani abu wlh Sulaiman sai nayimaka abunda baka tunani."
"JUHAIFAH kiyimin duk abunda kkga zaki iya ammafa bazan tab'a kyalekiba saina karb'i hakkina."
Tace " Sulaiman ashe Daman Kai d'an iskane ban saniba wani hakki ko kunyi bakaji ba."
Yace "koma me kifad'a Amma hakki nadai saina karb'a ai bawaje naje nanimi matan banza ba bare kice nayi iskanci ked'indai mallaki Nan zanyi dake."
Tace "to baka isaba Babu wani hakkin dakake dashi agurina kokana dashi d'inma to bazan bayarba' Sulaiman ina jikinane ina kainane wlh bazan bada ba saidai kayi duk abunda zakayi Amma bazan baka kainaba Dan bana son ka."
Duk wanna cece kucen dasuke yana kanta,
Yayi kasa da hannunsa yajanye pant d'inta kasa,ganin Babu wani sarki sai Allah saita shiga magiya tana rokon sa
Tace "Ya Sulaiman Dan Allah na rokeka kada katab'a ni Dan Allah kada kayimin komai katai makeni wlh Ya Sulaiman idan kayi bazan b'a kyalekaba."
Zuwa wanna lokacin Sulaiman yy nisa bayajin kira
Cikin raunanniyar murya yace "JUHAIFAH kiyi hakuri bana iya hakuri akan abunda kk Nima JUHAIFAH Nima kiyi hakuri ki tai makamin bazan iyaba bazan iyaba bazan iyaba,dai-dai lokacin da ya saita abar tasa cikin tata,wani irin kara ta kwalla atake han kalinta yabar jikinta gaba d'aya jikin ta yasake......da sauri yazare jikinsa yamike akanta yazauna gefen ta Yana maida numfashi tareda matse idanunsa da karfi sai kuma yabud'e dasauri yad'agota ina gaba d'aya jikinta yasake numfashin ta yatsaya cak hakan yatabbatar masa dacewa suma tayi yy saurin shin fid'ata yad'au kayansa yasaka yaduro kasa yalalub'a jikin karu yakunna wuta yaje yad'au gorar ruwa a kan durowa yazo ya yayyafa mata,
Wani nannauyan ajiyan zuciya tasauke dasauri tamike zaune tayi saurin Jan zanin gado tarufe jikinta saita fashe da kuka cinkin muryar kuka take fad'in "Ya Sulaiman kacuceni kacuci rayuwata.
Yace "haba JUHAIFAH kinutsu mana nifa mijin kine."
"bazan nutsuba Sulaiman kafita min ad'aki kafita nace!."
tafad'a tareda kuma fashewa da kuka,ahankali yasauka agadon yamike jiki asalub'e yafita yakoma d'akin sa yazauna bakin godo wani irin tsarawa yaji kansa keyi masa Nan da Nan jikinsa yakama Bari cikin lokaci guda zazzab'i ya dirar masa dakyar ya iya mikewa yashiga bathroom ya tsarkake jikin sa yafito yahaye gado ya ja blanket yarufe jikinsa.
Kuka take hanikan cikeda bakin ciki aranta,tad'au tsawon awanni zaune tana aikin kuka Dan kanta tagaji tayi shiru, kana ta d'au rigarta tasaka tazuro kakafun ta kasa tamike tsaye tanufi bathroom jitayi jiri na d'ibanta ahankali tarika d'aga kafarta tareda matse idanunta tana taunar lips inta, tarika tafiya harta shiga cikin bayin,
Tad'au lokaci acikin bayin sanna tafito d'aure da towel akirjin ta ta lallab'a ahankali ta isa tazauna bakin gado takalli agogo 4:50AM tarumsa ida nunta saiga hawaye sun zubo,mikewa tayi taje tad'au doguwar riga tasaka sanna tad'au hijjab shima tasaka tashin fid'a sallaya tagabatar da raka'atanil'fijir tana idarwa tamike tagabatar da sallar asuba,tana zaune akan sallayar ta rafka uban tagumi, taji fitowarsa daga bedroom d'insa yatafi masallaci Yana fita tamike dasauri tafito ad'akin ahan Kali take tafiya har tafita acikin parlour koda tafito tsakar gidan waige-waige tarikayi harta fice agidan gabad'aya dukda bugun da zuciyarta yake da fargaba mai tsanani yadirar mata haka ta dake zuciyarta taci gaba datafiya harta haura titi kasan cewar gari bai gama wayewa ba da duhun asuba hakan yahaifar da rashin ababen hawa tafiya Mai nisa tayi tasami dakalin wani kofar gida tazauna harsaida gari yy haske ganin mutane sunfara kai komo ahanyan kafin tamike tafito bakin titi tana zuwa kuwa tasami abun hawa tatareshi yafaka agefenta yace "hajiya inazuwa."tace "tasha zani."
Yace "to shiga muje."
Tashiga yaja suka bar gurin,
Dasauri ta dafe kirjinta dataji keyima ta wani azabebben bugu tarumtsa idanunta dakarfi bata bud'eba har saida taji drivern nafad'an "to hajiya mun iso ai kuwa kinci sa'ama dankuwa gashi naga motocin duk da mutane ciki ko ina zakije ma basai kinsha wahalar zaman tashaba."
Asannu tabud'e ida nunta tasauko kasa sai tatsaya tana kallon sa yace "hajiya bani kud'ina natafi.dazauri tad'ago hannunta tana kallon tafin hannunta sai takuma kallon sa,yace "hajiya nima nafito baikamata kitsaya b'atamin lokaci ba,cikin marai raicewa tace "wlh namance ban d'auko kud'iba."
Yace "tafiya zakiyi kice baki d'auko kud'iba malama kinga kina ba'ata min lokaci kud'ina naira 20 ne idan kk koma kiyimin sadaka dashi." yana kaiwa Nan yaja taxin sa yy gaba,numfashi ta sauke kana tajuya ahankali tanufi gurin motocin kan ta karaso wani mutum ya taso Yana fad'in "hajiya Kaduna Kano Jos wanne d'aya zaki?."
"Jos." tafurta ahankali badun yakalli bakin taba da bazaisan abunda ta furtaba Dan afatar bakinta tayi maganar,
Yace "ok Jos ai ko mota tacika dama saura mutum d'aya ake jira zo in nunamiki motar."yy gaba tabisa abaya, suna isa gun motar yace wa fasinjan dasuke sit d'in baya sugyara tashigo suka Masa mata tashiga tazauna tazauna,mutumin yace "madam baki bada kud'in kiba."shiru tayi tana wasa da 'yan yasun ta,yace "ko sai an isa tukun?."
ta gyad'a kanta alamar Eh,yace "to Allah yatsare."Nan drivern yatada mota suka haura titi,
Ahan Kali takoma jikin sit takwanta wani irin masifaffen bugawa kirjin ta keyi tayi saurin kai hannu tadafe kirjin ta lumshe idanun ta sosai bugun zuciyar ta yatsanan ta gawani masi faffen fargaba had'eda tsoro dayadirar mata lokaci guda tarasa dalilin dayasa tasinci kanta acikin wanna yanayi, sai ta alakan tashi da abunda yafaru da ita daran jiya sakaninta da Sulaiman,salati tashiga yi acikin zuciyarta ko zai sama mata sassau cin abunda takeji,
Sunyi tafiyar dayakai kimanin awa 3 sai motarsu tafara gargada tana ciccijewa da sauri direban yagan gara gefen titi yafaka yafito yad'an dudduba motar sai yakoma ciki yatada motar mota Taki tashi yayi-yayi Taki tashi yakuma fita ya tattab'a abunda yake ganin shine keda matsalar, yakuma komawa yatadata abundai ba sauki yafito yaleko cikin motar yace wa fasinjan ciki "Dan Allah kusauko nadad'a duba motar dakyau." suka fiffito suka tsatssaya,duk wata basirarsa ya kwada Amma fir motar taki ta shi yajuya yakalli garin dasuke karamar garice gidajen dake garin basufi akirgaba gashi Babu alamar gareji,yaciro wayarsa ya daddan na yakara akunne tareda matsawa can gefe yana wayan daga bisani yasauke wayar yadawo inda suke yace "kuyi hakuri wlh motarnan taki tashi dole sai bakanike yaduba ta gashi garinna bb alamar gareji bare nakirawo bakanike Amma yanzu nayi magana za'a turo bakanike daga wancan garin da muka wuce' kuzauna awancan gindin bishiyar kafin isowar sa."
Sukace to badamuwa suka isa gindin bishiyar suka zazzauna JUHAIFAH tanimi gefe tazauna ita kad'ai,
Sunanan zaune sai wajen karfe 1 kafin bakaniken ya iso, batareda b'ata lokaci ba yashiga ai kinsa,direban da kansa yaje yanimo musu ruwa sukayi alaula agun sukayi sallah,wasu daga cikin fasinjan suka shiga garin suka sayo bread da fanta koda suka dawo sukayiwa junansu tayi ciki kuwa harda JUHAIFAH tace ta koshi Dan kuwa alamar junwa bataji duk da rabonta da abinci tun jiya,
ba'a gama gyaraba sai wajen karfe uku agun sukayi sallar la'asar kafin suka koma cikin mota suka d'auki hanya,
Tun komawar su motar taji bugun zuciyar ta yafi nad'azu wanna karon har b'ari jikin ta yake ta takure guri guda ahankali tarikajin bugun zuciyar naraguwa sai Kuma wani azabebben bacci yadirar mata tarika matse idanunta tana bud'ewa Dan gudun kada tayi baccin, aiko tana Kuma rufe idon barci yy awun gaba da ita.
Cikin bacci taji ana fad'in innalillahi wa inna ilaihirraji'un.mun shiga uku innalillahi,
Dasauri tabud'e idanunta jikinta na cirawa tana kallon mutanen dasuketa salati da fad'in mun shiga uku tamaida kallonta kan wata matar datake gefen ta tana fas'in "innalillahi yaukam mun gamu da gamon mu." takuma kallon wani dake cewa "shikenan yaukam mun kad'e." ahar gitse tad'ago kanta Jin yadda direba yataka wani wawan burki Nan idonta yadira tsakiyar titi Wanda yasanyata dafe kirji tareda komawa jikin sit arazane, wasu murd'ad'd'un mutane ne rikeda manya-manyan bindigogi a tsakiyar titin ga motoci dasuka kai guda biyar a fake agefen titi ga mutane kwance atsakiyar titi,Babu wata alamar da tanuna su huku mane hasalima fuskokin su d'aure yake da bakin kyalle.
Direban yace "yan fashine wlh."
"Wayyo Allah na nashiga uku." JUHAIFAH tafad'a Nan da Nan hawaye yashiga zarya akan fuskar ta.
D'aya daga cikin 'yan fashin yad'aga bin diga tareda
Saita motar su,dasauri direban yabud'e marfin yafito Yana fad'in "kuma kufito kada kubari su zo zasu yimana wulakan cin da bama sammani gara mu muje musa mesu."
Ai ko dasauri suka sauka JUHAIFAH ko nazaune saima kukan data Kuma fashewa dashi tana fad'in "wayyo Abbana Abba katai makeni wlh natuba bazan cewa Zan kuma guduba."kukan ta yakuma tsananta lokacin da tad'aura idonta kan wani mutum dake kwance jini