Showing 81001 words to 84000 words out of 85666 words

Chapter 28 - BAZAWARA CE ITA COMPLETEHAUSA NOVELS BY .txt

gabaruwar tazuba cikin wani roba maid'an fad'i tazuba ruwa tawankesa saf Saida tayi Masa ruwa uku ta tabbatar da dattin jikinsa yafita kafin tazuba cikin tukunyar tad'ibi gishiri tazuba ciki sannan tarufe,takoma ga parpesun datake.


MAHFUS kuwa nafita d'akin JUHAIFAH yashiga ya sameta zaune abakin gado d'aureda towel da alamadai yanzu fitarta a bayin yakaraso inda take tana ganinsa tawani had'e Rai,
Mika hannu yy yad'au gorar ruwa dake d'aure kan durowa yazura hannu cikin aljuhun wandon sa yaciro maganin da Dr yace ya sayo Mata yab'are yamika mata da gorar ruwan daya rigada yabud'e marfin sa karb'a tayi tana yamusa fuska Tasha yakarb'i gorar ya'aje yatallafe fuskarta da hannunsu biyu Yana kallon cikin idon ta yace
"Aunty Rukayya za'tayi Mana jinya insha Allah Zaki Sami sauki"
Sunkuyar da kanta kasa tayi Kuma d'ago fuskarta yy yasauke bakinsa kan nata yabata kyakkyawar sunba
Jin motsi yasashi saurin sakin fuskarta yafita d'akin abakin kofa suka had'uda Aunty Rukayya d'aukeda plt da perpesun kazar aciki sai turiri yake yy sauri wucewa ita Kuma tashiga cikin d'akin,
Tajanyo d'an ma dai-daicin table tad'aura plt in Kai tace maza tacishi da zafin shi.
tanaci tana zufa haka Aunty Rukayya tasata tacinye duka tad'au plt in takai kicking tajuye ruwan gabaruwan dayarigada yadahu a boket takara wani ruwa cikin nakan wutan sannan takai Mata bayi tajuye cikin bath
Saida ya huce kafin Aunty Rukayya tace tataso suje wanna karon tare suka shiga bayin da Aunty Rukayya
Dakyar tasamu tazauna cikin ruwan
Saida ruwan yad'au sanyi kafin tace tafita
Taji matukar dad'in jikinta Dan kuwa acikin Kashi 10 na zafin datake ji Kashi 5 yarago ranar Aunty Rukayya wuni tayi agidan da yamma takuma juye Mata ruwan takai Mata bayi takuma gasa jikinta,tace Mata idan zata kwanta ma ko abuta tazuba tayi sarki dashi sannan gobe dasafe ta tafasa ruwan tabarshi yahuce saita shiga ciki haka zatarikayi kullum idan maganin yatsane saita cire natukunyar akwai wani a kicking tawanke shi kafin tagirkashi wannan wunin ranar kad'ai taji matukar dad'in jikinta.



Koda Ya Al'ameen yazo d'aukar Aunty Rukayya baishigoba saboda gudun rigimar JUHAIFAH acan wajen get yatsaya yakira ta yace tafito sutafi Amma kada tace Mata shiyazo d'aukarta.

Kamar yadda Aunty Rukayya tafad'a Mata da daddare tazuba ruwan cikin buta taje tayi sarki dashi tana fitowa taganshi zaune abakin gado tawuce jikin wardrobe tabud'e saiji tayi ya............


Mommyn Twins ce


πŸ…ΏοΈ33


Saiji tayi ya rungume ta tabaya yasaka fuskarsa tagefen wuyanta yamanna bakinsa jikin fatar wuyanta asannu yarika latsar wuyanta da harshen sa yarika lasa yanayin sama da bakinsa harya Isa kunnen ta yazura harshensa cikin kunnen nata yarika juya harshensa cikin wani irin salo.
Jitayi wani Abu yatsarga Mata zirr dasauri tarufe idanunta tareda Jan wani irin numfashi tayi sama da hannunta tasaukeshi kansa tacusa yasun ta cikin sumar kansa saita juya kanta, yin hakan yasanya harshensa fita daga cikin kunnen nata Nan ma Saida taji wani'irin shock zame jikin ta tayi tamatsa gefe hannunta yariko yazaunar da'ita bakin gado shima yazauna yajanyota jikinsa Yana kokarin had'e bakin su tayi saurin juya kanta tana
Yunkurin mikewa, yace "Ina Kuma zakije kikwanta kawai muyi bacci ni bacci nakeji" tace "kayafa zansa" yace "to barinaciro Miki kayan" yamike yaciro Mata yazo yazura Mata rigar iyakarta guiwa maisiririn hannu had'eda gidan bra,
Yana gama samata yahaye gadon yakwanta yajanyota jikinsa wasanni yasoma yi da sassan jikinta Wanda yasanya JUHAIFAH mance duniyar datake ciki tsantsar so da kaunarta yarika nuna Mata daga bisani yaja musu blanket yarufesu.

Washegari bayan sunyi sallah Kuma komawa bacci sukayi damisalin karfe 8 MAHFUS yafarka kicking yaje yad'aura Mata maganin ta akan wuta Saida yatafasa kafin yajuye yakai bayi yajuyeshi cikin bath yakoma kicking tsayuwa yy cikin kicking in Yana tunanin ta'in'da zaifara soyake yahad'a musu breakfast fita yy yako d'akin yad'au wayarsa yakira numbern Mommy bayan sun gaisa yace "Mommy kisa akawo Mana breakfast" tace "matarka fa kafara irin halin nakako?"
"Ayya Mommy batada lfy ne"
Yafad'a tareda kallon inda take kwance Mommy tace "sumhanallah JUHAIFAH'n meyasa meta?" shiru yy Saida Mommy takuma cewa ya jikin nata kunje asibiti kuwa meke damunta?" "Zazzab'i" yafad'a atakai ce
Mommy tace "to Bari yanzu nasa akawo" takashe wayar. ganin tana motsi saiya maso dasauri gefen fuskarta yasha asannu tabud'e idanunta mikewa tayi zaune yajanye blanket in dake rufe ajikin ta yariko hannunta yanafad'in "zomuje kiyi wanka Yana rike da hannunta suka sauka akan gadon ita kanta yanzu tana mmkin yadda Idan yy magana Bata iya Musa Masa, saida suka shiga bayan kafin yasake hannun ta, duk yanda taso hanashi dan karya tubemata kaya amma sai da yatub'e mata rigar, sannan ya kalleta yace "shiga" yanuna mata ruwan dake turiri acikin bath ido taware tace "med'in wannan ne zanshigan wannan tafa sheshshen ruwan zanshiga?" yace "Eh man Aunty Rukayya bahaka taceba dazafi sosai kishiga Dan kiwarke dawuri Dan Allah"

Hannunsa yasaka cikin ruwan yace "kinji ruwanma bb wani zafi" itama matsowa tayi tasaka hannu ciki dasauri tacire hannun nata tareda yarfe hannun tace "hakanne bazafin nidai gaskiya bazan iya shigan wannan ruwan ba"
Motsa ruwan yarikayi da hannun sa harsaida ruwan yy yahuce, kallon hannunsa tayi daya cirosa daga cikin ruwan hannun yayi ja saitaji jikinta yy sanyi shiko binta da murmushi yy yace "to shiga yy sanyi" sanni tashige cikin bath in bb musu hup tayi zata mike yamaidata da hannun sa yace "bb zafi fa"
Yarfe hannu tayi tanafad'in "Allah akwai zafi"
Yace "sorry kidaure muwarke Dan Allah"
Yarka bud'e cinyoyinta ruwan yarika rasata tako'ina Saida ruwan yad'au sanyi kafin yacirota yatai maka Mata tayi wankan soso da sabulu yanad'ota cikin towel kamar wata jaririya tafito da'ita suna fita yaji karar shigowar mota ajeta yy akan gado yazo yaleka ta window motar Mommy yagani
Yajuyo yakalli JUHAIFAH yace "Mommy ce"
Mikewa tayi tanafad'in "Bari nasa Kaya" yace "Ok" tanufi jikin wardrobe shikuma yafita Yana Isa cikin parlour Mommy nashigowa Liti nabiye da ita d'aukeda basket suka karaso cikin parlour'n Mommy tazauna saman kujera Liti ya'aje basket in yagaida MAHFUS sannan yajuya dasauri yafita,shima yazauna gefen ta tareda gaisheta ta'amsa tana fad'in "Ina JUHAIFAH'n hankalina yakasa Kwan ciya shiyasa nazo dakaina wannan zazzab'in da'aketa fama dashi innan ne kedamun ta ko Amma yajikin nata?"
D'an sosa bayan keyarsa yy,yabud'i Baki zaiyi magana sukaji karar bud'e kofar JUHAIFAH
Mommy tad'ago tana fad'in "iada kin zaunama zan shigo naduba ki"
Murmushi JUHAIFAH takaraso inda suke,
binta da kallo Mammy tayi harta tazauna,Mommy tac "yajikin dai JUHAIFAH kunmaje asibiti kuwa"
tafad'a tana dubansu duka, MAHFUS dai wayarsa yashiga latsawa Yana fad'in "Dr yazo yaduba ta" JUHAIFAH ko sunkuyar da kanta tayi tana wasa da 'yan yasun ta kunyace yarufe ta waihar Mommy ketan bayarta yajikin ta.
abinka da babba cikin kankanin lokaci tafahim ci abunda yake damunta JUHAIFAH tayi mmk had'ida farin ciki Mai Mara musal tuwa dankuwa tasan cewa d'an nata yanzu yawarke gakuma wata babbar kyatar da matar tasa tamasa Dan koba'a fad'a mataba tagane cewa d'an natane yasami kyautar budurcin JUHAIFAH'n.harsai da sukayi breakfast in kafin Mommy tabar gidan zuciyarta cikeda farin ciki da Jin dad'i Dan d'an zama na mintuna datayi taga abunda tajima take burin gani Dan agabanta MAHFUS kenuna kulawa da sansar son dayakeyiwa JUHAIFAH bakad'anba takuma ji dad'in hakan ayanzu matsalar Mommy yakau.


β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…

Bayan wasu 'yan kwanaki

Tuni JUHAIFAH tawarke kullum MAHFUS nalike da'ita tun tana d'ad'ad'aure masa harta dawo tasaki jiki, shiko yasami abinda yakeso saikwasar gara yake, itakuwa tasakar Masa kanta Dan duk sanda yazo da bukatarsa Bata tab'a hanashi ayanzu tagama yarda sonshi shikesa Koda yazo da bukatarsa Bata gajiyawa harsai taga yasami nutsuwa da ita.
***Ayanzu JUHAIFAH da MAHFUS sun jone sun zama Abu guda Idan kagansu saika rantse damacan masoya ne.


Can nahangosu tsaye cikin d'aki MAHFUS na dai-daita zaman hular kansa yayinda JUHAIFAH ke tsaye tawani lankwashe Kai cikeda shagob'a shafo gefen fuskarta yy yace
"Yadai Shalele?"
Ido tad'an waro tace "yau Kuma sunan danaci kenan agunka?"
Yanyota yy jikinsa yasakalo Hanna yensa tabayan wuyanta yatallafo kanta da tafin hannayen sa ido cikin Ido yake kallon ta cikin murya Mai dad'i da taushi da nuna tsantsar muhimman cin abunda zai fad'a yace "bashi kad'ai ba rayuwa ta ke ke rayuwa tace sunanki rayuwar MAHFUS"
murmushi tayi tareda shigewa cikin jikinsa shima murmushin yy yadad'a mannata da jikinsa tace
"Ni bazaka kaini naje nayi barkan bane" yace "zan kaiki Amma sai gobe da daddere Dan banaso kifita da Rana ayita kallanmin ke saidai wad'anda suka zama Dole bb yadda na'iya".
Kai tajin jina tana mmkin kishi irinna shi kanta yashafa yanajin wani irin sanyi acikin zuciyarsa daidai lokacin Kira yashigo wayarsa yazura hannu cikin aljuhu yaciro wayar sunan Sadeeq yabayyana afuskar waya d'aga Kiran yy yakara akunne daga cikin wayar Sadeeq kecewa "Man gani na'iso gidan ka kafito mutafi"
Komai baiceba sai sauke wayar da yy Yana fad'in "Sadeeq ne mujeko"
zame jikinta tayi yariko hannunta suka sauko kasa suna sauka Sadeeq nakarasowa cikin parlourn tayi saurin
Tazame hannunta anashi tagaida Sadeeq d'in tajuya tana kokarin shigewa d'akinta
Sadeeq yace "Ah Madam Banda kene atafiyar?"
MAHFUS yy saurin cewa "Ina ruwanka"
Sadeeq yace "Haba Man ai yakamata kakai matarka tayi barkan haihuwar Nan wlh Ammar bazaiji dad'i ba ace bakakai matarka tayi barkar haihuwar matarsa ba"
"Tokai basai kajira kakai naka matar ba tunda kakusa yinta"
Sadeeq yawashe Baki ansosa Masa insa yake yimasa kaikayi yace "saurin me kk saura kwana nawane sati biyune fa kacal sukarage banki ajanyo kwanakin Nan sudawo kwana biyu ba Bari na mallaketa nafara iko da'ita zakasha mmk"
JUHAIFAH dai murmushi tayi Dan tasan abune Mai wuya ya'amince taje Dan ko gidan Mommy da Ammee ma dakyar yake Bari shimad'in tare suke zuwa sukuma dawo tare.
Harta Sakai zata shiga d'aki sai tajuyo takalli MAHFUS tace "to adawo lfy agaida Mai jego"
Murmushi yabita dashi sannan suka nufi kofa itakuma tahaura sama harsunkai bakin kofar sai yajuyo yace "inazu" yajuya dasauri yabi bayanta,cikin d'aga murya Sadeeq yace "Dan Allah kayi sauri".

Zama tayi abakin gado tad'au wayarta tana lasawa d'agowa tayi Jin an turo kafa,
Tace "baku tafi ba?"
Yace "Eh nayi mantuwa ne"
yakaraso inda take yazauna gefen ta yajanyota jikinsa ganin irin kallon dayake binta dashi yasata fad'in "kace mantuwa kayi to kad'auka Mana kasandai Sadeeq najiran ka"
Yace "yanzuma kuwa" Yana fad'in haka yasauke hannunsa abayan ta yazuge zip d'in rigarta ganin abunda yake Shirin yi yasata bud'e Baki danufin Kuma yimasa magana sai yagirgiza Mata Kai cikin wani irin voice yace "bani natab'a ko kad'an ne kafin mutafi" bai jira cewartaba yahad'e bakinsu Nan da Nan yakashe Mata jiki da salon sa batareda b'a lokaciba suka afka duniyar maji dad'i.

Sadeeq kuwa gajiya da tsayuwar yy yakomo cikin parlour yazauna wasa wasa Saida yy minti 30 zaune yakira wayar sa yafi sau goma bai d'aga ba, yana can yanata sukuwar sa bayan komai yalafa suna kwance suna maida numfashi Kiran Sadeeq Yakuma shigowa Yana d'agawa Sadeeq yace "haba Man idan bazakaje ba ai saikace min natafi kawai Amma kabarni zaune"
d'an guntun tsaki yaja yace "matsalata da Kai kafiye mita gani zuwa"
Shiru Sadeeq yy Jin yadda muryarsa tacanza kamar maiyin bacci.
Mikewa JUHAIFAH tayi zaune tace "gaskiya Sadeeq yy kokari haryanzu fa jiranka yake gaskiya kaje kutafi"
Yace "to ranki shidad'e ai dai sai munyi wanka ko"
Yafad'a Yana mikewa yariko hannunta suka nufi bayi bayan sun sarkake jikin su suka fito,
wani kayan yasauya Dan wancan Kam an musussuke ta,tana maida kayanta tahaye kan gado yadubeta yace "taso muje Mana barakiya ne"
Ido tawaro tace "wlh bazan iya fitaba Sadeeq nanan"
Murmushi yy yajuya yanufi kofa Jin wani Kiran Sadeeq yashigo,
Baki Sadeeq yabud'e Yana kallonsa ganin Yana had'e botular rigarsa harya Kara sauka ya'iso inda Sadeeq in yake
Mmk ne yacika Sadeeq ganin bakayan d'azu bane ajikinsa ga gashin kansa da alamun jika,
Ganin kallon da Sadeeq in keyi Masa yasashi wucewa yanufi kofa Yana fad'in "idan kagama kallon saika taso"
Dasauri Sadeeq yamike yabi bayan sa yace "Amma dai Kai Man bakaramin d'an rainin wayo bane watoma Dan sabar wulakan ci shine zaka barni zaune kaje kana morewan ka a sama"
Yace "to saime wani yace kajirani"
Sadeeq yace "ammadai Kai d'an iskane wlh ko kunyata ma bakajiba"
Bai kulashi ba yashige motar Sadeeq in Sadeeq yashiga mazaunin driver yywa motar ki suka fita agidan har lokacin baidaina karewa MAHFUS tanadiba,shiko ko inda yakema bai kallaba daya isheshi da maga sai cewa yy "wainikam wata naje nadanne awajene ko matata?"
Sadeeq yace "matarka" yace "to kadaina damina ko hutawa bakar mutum yyba kawani d'agamin hankali dakira" yajin ginu dajikin sit yalumshe idanunsa.
Kallonsa Sadeeq yy saikuma yatun tsure da dariya cikin muryar dariya yace "tuzuru ansami abinda akeso 'yarmutane tashiga uku."
Bud'e idanunsa yy yaharare sa yace "to ya'isheka haka" Baki Sadeeq yakunahi Yana dariya kasa kawa.


Agurguje plsπŸ‘πŸ»


β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…
2 week later
β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…


Hakan yy daidai da ranar d'aurin Auren Sadeeq da Aysha su JUHAIFAH manyan kawaye sai shiri ake, dasauri MAHFUS kesauka daga saman steps yanufi d'akin JUHAIFAH atsaye yasameta tana gyara mayafin kanta kallon agogon dake d'aure ahannunsa yy yace "haryanzu baki gamaba?" Sadeeq sai damina da Kira yake saura awa d'a ad'aura Auren muje ko"
Tace "Eh" yanayin amsawar nata yasashi dad'a kallonta dakyau yace "yadai?"
"Bakoma" tace daidai lokacin data karaso kusa dashi hannunta yariko yace "kin tabbata?" Kai tagyad'a Masa.
Yana rike da hannunta suka nufi parking lot Saida yabud'e Mata tashiga kafin shima yazaga yashiga mazaunin driver yaja motar suka bar gidan,suna tafiyar Yana waigenta ganin yadda ta kwanta jikin sit tayi shiru acikin 'yan kwanakin Nan duk Yana lura da yanayinta kamar marallafiya Amma Koda yatan bayeta saita tace lfyrta Lau.


Kofar gidansu Aysha yasau keta shikuma yawuce inda zasu had'u da abokansu sutaho gun d'aurin auren.


Agidan ta iske Zulaihat itama sunzo da mijinta Nan suka bud'e shafin hira JUHAIFAH dai tananan ne kawai Amma batajin dad'in jikinta gaba d'aya tarasa meke damin ta.
Bayan and'aura aure MAHFUS yanufu gidansu Aysha,sunan suna Hira Kiran sa yashigo wayar ta tana d'agawa yace "fito naganki" tace Kai My bamuyi awa biyu da rabuwa bafa" yace "ke kike ganin haka fito Dan Allah" tamike dawayar rike akunnen ta tanafad'in "tom gani fitowa".
Su Aysha da Zulaihat suka sheke da dariya Zulaihat tace "shikenan tafad'a" suka Kuma sa dariya harda tafawa itadai tasakai tafita abinta, asannu takaraso gun motar Yana ganinta yamika hannu yabud'e Mata marfin tashiga tazauna,
Numfashi yasauke yariko hannunta yad'aura kan cinyarsa sannan yace "gaskiya mutafi gida inaso nahuta nagaji dayawa"
Yafad'a tare d'aga Mata gira, tace "hum to muje kahuta ammafa zaka dawo Dani Dan sainakai Aysha Allah yunwa ma nakeji" ido yawaro yace "yunwa Kuma bakici abin cibane?"
Baki tatura tace "nikonazo zanci saina kasa" yace "what sokike kirika wasa dacikin ki muje gida kici kafin mujema ga wannan" yamika hannu yad'au kula dake sit in baya yamika Mata yace "faraci kafin mu'isa"
Takarb'ar kular tayi tanafad'in "menene wannan?"
yace "kazace yanzu nashiga gaida Ammee shine tabani ammafa karda kicinye Dan batace dakeba nid'aya tabani"
Murmushi tayi tabud'e kular ai dasauri tamaida marfin tarufe wani irin sarawa taji kanta yama Nan take wani jiri yagifta Mata ture kular tashiga yi akarta tatoshe bakinta da hancinta tana juya kanta.
Dasauri yad'auke kular ganin tana kokarin yardashi hankali tashe yariko ta yanafad'in "Menene Hafsat!?"
Sama idanunta sukarikayi kamar maishirin suma cikin matsanan cin tashin hankali yarika girgizata Yana fad'in "meyasamekiΒ³!!??...."

Dakyar ta'iya bud'e Baki cikin sarkewar murya tace "My kamatsar..da..da..dawannan abun."
Tafad'a tana nuna kular dasauri yad'auke kular yamaidashi baya wani irin numfashi tasauke takoma tajin gina dajikin sit tana cigaba da maida numfashi,kallonta yake da mmkin ganin lokaci guda tafirgice sannan lokaci guda tadawo saiti sai kuma yajuya yakalli kular yadawo da kallonsa kanta yace "akwai wani Abu acikin kularne bayan namar?"
Kai tagirgiza alamar a'a sai yamika hannu yace "Bari nadai naduba ko wani abun kkgani"
Dasauri tariko hannunsa tasauke idanunta akansa Wanda suka sauya izuwa namarasa lfy tace "a'a kada kad'auko numfashina fita zaiyi"
Dad'a rike hannunta dake rike ahannunsa yy yace "Hafsat bakida lfy"
Tace "Nima bansani ba" dasauri yasaki hannunta yywa motar key itako komawa tayi takwanta jikin sit. Gudu yarika shararawa batareda b'ata lokaciba suka Isa asibiti. Direct office in Dr sukashiga batareda jira ko niman izini ba kasan cewar ansanshi Dan haka ma'aikatan basuyi yunkurin dakatar dashiba.


Bayan tan bayoyi da gwaje-gwajen da akayi Mata akagano tana d'auke da ciki,ihun murna MAHFUS yy yarun gumeta Yana hamdala da godiya ga uban gijinsa baidamu da tulin mutanen dasuke gurinba yarika kissing inta jama'a sukayita binsu dakallo cikeda burgewa. Yad'agota cak yafita da'ita baidireta ko inaba sai cikin mota suna fita acikin asibitin yakira Mommy awaya, Jin yadda yaketa washe Baki yasa Mommy tanbayarsa "yadai akayi Son najika cikin farin ciki"
Yace "Mommy daga asibiti muke Hafsat batada lfy tun breakfast datayi batakara cin komaiba wai bazata iya ciba."
Mommy tace "me likitan yace muku?"
Yace "Wai ciki takedashi" wani irin farin cikine yaziyarci Mommy tace "Alhmdllh yimaza kakawo ta nasama Mata abinda zataci zamada yunwa banata bane............



Mommyn Twins ce



🌺 *BAZAWARACE'ITA* 🌺




*_________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*πŸ‘‡πŸ»

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*




By
Rasheedat S Director



πŸ…ΏοΈ34



Da sauri yajuya a kalar motar izuwa gidan Mommy suna Isa yafito da sauri yazaga gefen datake yabud'i kokarin d'aukarta yake tamake kafad'a,sai yad'an ja da baya tazuro kafafunta waje tafito.
A sannu take takawa Yana biye da ita ji yake Kamar yayita tuma tsalle Dan tsabar farin ciki,
Cak taji yad'agata d'an waro Ido tayi Dan ganin sun kusa shiga parlour a marairaice tace "nidai kabarni zan tafi da kaina".
Komai baiceba sai dad'a man nata da yayi a kirjinsa,
Bai direta ko inaba sai saman kujera babu kowa cikin parlour sai dai motsin da ke tashi cikin kicking a lama da mutun ciki,
Mommy yashiga kwalawa Kira yanafad'in
"Mommy yunwa takeji bataci komai ba"
Dasauri Mommy dake kicking tafito, d'auke da gorar Lakasera
Ta iso in da suke cike da matukar farin ciki ta zauna kusa da JUHAIFAH tarike kafad'ar ta fuskarta d'auke da murmushi ta ce
"Sannu kinji yanzu inane ke Miki ciwo?".
"Babu in da yakemin ciwo".
Tafad'a a takaice tare da
Lumshe idanunta takuma bud'e su, murmushi Mommy takuma yi yayin da kaunar JUHAIFAH ke dad'a shigarta "bacci ko?".
Mommy tayi Mata tanbayar idanunta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login