Showing 69001 words to 72000 words out of 85666 words

Chapter 24 - BAZAWARA CE ITA COMPLETEHAUSA NOVELS BY .txt

matsanan cin Jin kunya ta gyara mayafin ta tareda sunkuyar da kanta kasa.
Ganin yadda Sadeeq keda dariyar shakiyyanci yasa MAHFUS murtuke fuska,dasauri JUHAIFAH tabi gefensu tafice acikin parlourn.
Mansur yadubi Sadeeq daketa faman dariya harda tafawa yace "kagani ko shiyasa tun d'azu naso mufita mutane suna hutawan su ka kase mutu Jin dad'in su."
Dad'a murtuke fuska MAHFUS yy Yana yimusu mugun kallo.

JUHAIFAH nafita tanufi get dasauri tafice agidan ganin yanda tafita da sauri yasa Aysha tamike tabi bayan ta tuni tashege mota Aysha tayi hanzarin isa jikin motar ganin JUHAIFAH nakokarin yiwa motar key cikin hanzari tabud'e motar tashiga tana dai-daita zamanta JUHAIFAH tafige motar da mugun gudu,Aysha tajuyo ta kalleta tace
"Meyafaru JUHAIFAH?."
Yi tayi kamar batajiba sai baiwa motar wuta take.

Ab'angaren MAHFUS kuwa
su Sadeeq suka karaso cikin parlourn suka zauna har lokacin Sadeeq bai fasa dariyar ba dukda irin kallon da MAHFUS in ke wurga masa zama sukayi kusada shi,
Cikeda tsegumi
Sadeeq yace "gaskiya Man abun yy kyau bakad'an bafa."
Cikin kufula MAHFUS yace "wani abun!?".
Dasauri Sadeeq yad'aura hannu Kan bakinsa yana kokarin maida dariyarsa Dan yau bakaramin farin ciki yashigaba ganin abokin nasa ayanayi Mai burgewa, yace "um.um." saikuma yy shiru,
Mansur yy murmushi Dan yasan halin MAHFUS in Mansur shima abokan MAHFUS shima yakan jure halin MAHFUS in sunyi rayuwarsu a turai yasan MAHFUS yasan waye shi baya d'aukar Raini.
Mikewa yy yafice yabarsu agun.
Shima Yana fita yashege motarsa yy gaba.

JUHAIFAH kuwa suna Isa gidan Mommyn Jos tashigo parlour ta tadda Ammee zaune suna hira tamaso inda Amme take tace
"Ammee mutafi."
Ammee tad'ago tana dubanta tace "mutafi Ina?". JUHAIFAH
Tace "mukoma gida."
Ammee tace "gida Kuma JUHAIFAH yaushe aka gama bikin dahar zamu tafi."
JUHAIFAH tace "nidai Ammee kawai mutafi inkuma bazaku tafiba ni zan tafi."
Ammee tace "akan me?".
Tace "nidai Ammee tafiya zanyi tajuya tashige d'akin Zulaihat tad'au jakar kayanta tafito parlourn, da mmk kowa ke kallon ta wato dagaske tafiyar zatayi Ammee tace "waike lfynki kuwa? To menenema dalilin dazaisa kitafi yanzu to saidai kitafi mukan sai gobe."
Mommyn Jos tace "ke JUHAIFAH wai meke daminki nekam yarinya saikace metashin aljanu."
Mommy Jos takalli Aysha dake tsaye agefe tace "wai menene yasa kuka yanke shawarin tafiya yau?"
Aysha tace "wlh Ni bansan abunda yasaba."
Ganin dagaske JUHAIFAH take zata tafi Ammee tamike tashiga yimata fad'a takira Abba awaya tasanar Masa Abba yace abata wayar Koda takarb'i wayar kuka tasaka tazauna tsakiyar parlour tana Shure kafa akasa,
Abba yacewa Ammee "tunda tace tanason dawowa to kushirya kawai kudawo."
Ammee tace "yaza'ayi ba'agama bikiba mudawo yau."
Abba yace "kinsan damuwarta nacedai kushirya kudawo."
Bayadda Ammee ta'iya tafara Shirin dabata shirya ba suka d'au jaka suka fito,
Mommyn Jos tacikesu da kayan tsarabar biki suka shige mota suka d'au hanya, amota kuwa Ammee tayitawa JUHAIFAH fad'a,
hankalin JUHAIFAH baikwanta ba harsaida taga sun shiga cikin garin Abuja,suna Isa gida ita tafara fita tanufe ciki direct tashige bedroom inta sai alokacin taji hankalin ta yakwanta.

Ab'angaren MAHFUS
Suma aranar suka baro cikin garin Jos Basu iso Abuja ba sai bayan sallar magriba Yana idar da sallolinsa yanufo gidan su JUHAIFAH, Ya gyara parking Yana zaune cikin mota tunanin yadda za'ayi harta yarda tafito yake,
Abba da yanzu dawowarsa daga masallaci yazo zai wuce dasauri MAHFUS yabud'e motar yafito cikin girmamawa yad'an sunkuya yashiga gaida Abba,
Abba ya amsa cikin sakin fuska,
Abba yace "bata fito bane?".
Sun kuyar da Kai yy yace "ban aika akirata bane."
Abba yajuya yakwad'awa Mai gadi Kira cikin hanzari Mai gadi yazo inda suke yadurkusa, Abba yace "jeka kirawo Masa Mamana."
Dasauri Mai gadi yamike yanufi part in Ya Al'ameen Abba Kuma yawuce ciki.
Komawa MAHFUS yy yajin Gina dajikin mota yanayaba karamci irinna Abba.
A parlour Mai gadi ya'iske JUHAIFAH zaune yasanar Mata da Aiken da akayi Masa, ko kallon inda yakema batayiba bare yasa ran samin amsa daga gareta,saima mikewan datayi tahaye sama.
Mai gadi
Yafito yafad'awa MAHFUS cewa yasanar Mata,
MAHFUS yakai tsawon awa tsaye agun bb alamar JUHAIFAH wayarsa yazaro yakira numbern ta dukda bashida tabbacin layin zata shiga,mkk yaji lokacinda wayar tafara ringing saidai harta yanke bata d'agaba,atsaye agun yarubuta message yatura Mata sannan yashige mota yabar gidan.

JUHAIFAH kuwa wayar narike ahannunta Kiran sa yashigo haryagama ring insa yakatse sako yabi bayan Kiran.
Batareda taduba sakonba taciro layin acikin wayar Dan Dama tasane saboda d'aukar wani numbern datake Nima.

Washegari
Yau amasallacin kofar gidansu JUHAIFAH MAHFUS yy sallar Isha atare suka fito shida Abba da Ya Al'ameen cikeda girmamawa yagaishe da Abba sannan yamikawa Ya Al'ameen hannu bayabo ba fallasa Ya Al'ameen yamiko nasa hannun suka gaisa.
Saikuma yad'an ja gefe Yana latsa wayarsa harsu Ya Al'ameen sun Isa bakin kofa sai Abba yajuyo ganin Ya Al'ameen ne kad'ai ke biyosa sai yadube MAHFUS dake tsaye can gefe yace "zo Mana muje yakatsa Nan."
Asannu yabi bayansu suka shige ciki,
Koda suka shiga cikin gidan Abba yadubi MAHFUS yace "tana can sashin Al'ameen sai kuje, Kai Al'ameen kayi Masa jagora zuwa ciki."
Dukansu suka amsa da to sannan Ya Al'ameen yace "muje yafad'a Yana duban MAHFUS.
A parlour suka sadda Aunty Rukayya tayiwa MAHFUS sannu da zuwa takawo Masa drink.
Ya Al'ameen yacewa Aunty Rukayya taje takirawo MAHFUS JUHAIFAH saishi kuma ya wuce bedroom insa.
Akwance Aunty Rukayya ta sameta ta JUHAIFAH naganin ta tace yauwa Aunty Rukayya kin fasa yimana wainar fulawar ce Allah tunda kk fad'a d'azu naji duk sha'awar ta yakanani Dan Allah kimana."
Aunty Rukayya tace "yanzu zan fara nagama had'a komai,kije mikinki yazo Yana jiran ki."
B'atarai JUHAIFAH tayi saita maida kanta takwanta Aunty Rukayya tajuya tanufi kofa tana fad'in "dadai kin tashi kada ki b'ata Masa lokaci."
Gyara Kwan ciyarta tadad'a yi afili tafurta "mutum saikace wani maye Allah ba'inda zani."
Aunty Rukayya tana sauka kicking tawuce zuwa can tafito taganshi zaune shi kad'ai sai wayarsa dayake latsawa, sai bataji dad'in hakan ba tana sane da kisan kullum sai yazo gidan Amma ko sau d'aya JUHAIFAH bata tab'a fita ba,Kai tajin jina aranta tace "ikon Allah mutum kamar MAHFUS Tukur Shali shine kezaman jira."
Karasowa inda yake tayi tace "haryanzu bata fitoba?."
D'ago kansa yy sai yy murmushi yace "Saida safe."
D'an shiru Aunty Rukayya tayi shikuma yamike,ganin Yana kokarin tafiya dasauri Aunty Rukayya tace
"Kozaka haurane tana sama."
Shiru yy ganin haka yasa Aunty Rukayya dad'a bashi kwarin goiwa tahanyar cewa "yanzu haka hankalinta yatafi akan chatting ne tama mance da ana jiranta kadaure kahaura tana ciki."
Sai tajuya dasauri takoma kicking Jin kauri natashi.
Asannu ya'isa step yafara haurawa steps in ahankali.

kwance take akan gadon tabaiwa kofa baya tana cigaba da chatting inda take Taji an turo kafa, batareda ta juyoba tace
"Yauwa Aunty Rukayya harkin gama wainar ce? Allah yanzu nafara Jin yunwa."
Shirun datajine anyine yasata d'agowa tana fad'in "Toni barima natashi naje ni kicking in da kaina in." Saurin had'iye sauran maganar taye firgit tatashi tazauna tareda waro ido tana kallonshi cikeda mmk.
Asannu yatako yazo bakin gadon tayi saurin mikewa tsaye tace "me zan gani haka meyakawo ka cikin d'akina? kawuce cikin gidannan duk girmansa har ka hauro cikin d'akina meyakawo ka??".

Komai bai cemata ba saima dad'a matsowa da yy kusa da'ita, yad'aura idonsa kanta sosai doguwar rigar bacci ce Mai gidan bra ajikinta ya mugun yimata kyau.
cikin d'aga murya tace "wai meye hakan ne kafitamin ad'aki."
Tafad'a tana nuna Masa hanyar fita
Kafeta yy da Ido sosai ta kawar da kanta gefe tana cigaba da fad'in "kafitamin a d'aki wlh idan baka fitaba sai nayi maka ihu kafita."
Wani lallausan murmushi yy asannu yamotsa lips inshi yace
"Dawurwuri haka tun banyi abunda yakawoniba Ina gamawa zan fita."
Cikin sauri tajuyo ta kalleshe,kanne Mata Ido yy ita kuwa dasauri ta sun kuya tad'au wayarta tana kokarin mikewa sai ji tayi yariko kafad'in ta yazaunar da ita bakin gadon yace "kada kitashi Dan abunda yakawoni idan aka mike tsaye na tabbata Ni dake in bazamu iya jurar tsayuwan ba."
Cikin waro Ido tace "Wai me kk fad'a ne haka?."
Yatsa yad'aura Kan lips insa yace "shiiit."
Tace "naki nayi Shirun kafita." Turata yy tafad'i da baya akan gadon dasauri yahaye kanta yasauke kirjinsa akan nata yariko hanna yenta yadanne ta yadda bazata iya kwatan kantaba, d'ago fuskarsa yy yana kallon cikin idon ta,saurin kawar da kanta tayi tana fidda numfashi bibbiyu,juyo da fuskar nata yy yahad'e fuskarsu guri guda Yayinda numfashin su ya garwaya da juna ya lumshe idanunsa tareda Kuma bud'ewa,
JUHAIFAH kuwa kasa furta wani Abu tayi sai maida idanunta datayi ta lumshe su yayinda numfashin ta ke fita da sauri-sauri.
Asannu yasauke bakinsa Kan nata yabata zazzafar sumba yad'ago Yana cigaba da kallon ta saikuma yakawo bakinsa saitin kunnenta yace "abunda yakawoni kk son sani banyi niyyar fad'a mikiba Amma tunda kk Matsu kisani kafin na ai watar to nazo shan nono ne."

Arazane tabud'e idanun ta akansa shiko gira d'aya yad'aga taredafad'in "yes."
Tace "mene kace kazo shan."
Sai Kuma tayi shiru danjin kallar tayima nauyi akan harshen ta."
Sai Kuma tace "to wlh ba Nan ba saidai kaje kasami na saniya kasha."
D'an waro idanunsa yy yace "Kai haba inada original mezai kaini Shan jebu,ai original zansha tunda inadashi."
Yana gama fad'ar haka yad'an d'ago jikinsa yasaka hannunsa Kan jirjinta daidai saman rigar yy kasa da shi nonon ta suka fita acikin bra Nan take nonuwanta suka bai Yana,kafesu da Ido tarrr yy bb ko kiftawa asannu yasauke bakinsa Kan d'aya yy Masa wani irin kyakkyawar cafka yashiga tsotsar sa............


Mommyn Twins ce


🅿️29


Kara tasake tareda mimmikewa tana juya kanta tareda d'an d'ago shi hancinta yasauka Kan lallausar gashin kansa Mai fidda daddad'an kamshi dakyar ta'iya bud'e bakinta muryarta na tsarkewa tace
"Wlh nidai ka kyaleni banaso kadaina Dan Allah kabari."
Shiko cigaba yy da abunda yakeyi saida yy musu tsotsar saf kafin kafin yad'ago kansa Yana maida numfashi yamike ajikinta Yana binta da wani irin kallo,
JUHAIFAH kuwa kasa motsi tayi Dan gaba d'aya yakashe Mata jiki dakyar ta'iya juya kanta tamaida shi gefe saboda irin kallon dayake binta da shi,
Hannunsa yad'ago yad'aura sa Kan bakin nonon ta da suka dad'a fiffitowa saboda shansu dayayi yarika matsewa Yana lailayashi da babbar yatsar sa,
dakyar tad'ago hannunta tana kokarin ture hannun nasa murmushi yy tareda rike hannun ta Saida yagama bin nonuwanta da matsa kafin yamaida su cikin bra d'in rigar yasauka daga Kan gadon yamike tsaye tayi saurin juyawa ta kifu da ciki takifa fuskarta ajikin pillow.
Shafa sumar kansa yy, tareda yin
Wani kayataccen murmushi Mai cikeda ma'anoni daban-daban yace
"to nayi abunda yakawo ni nasha original jebu kuwa bb abunda yahad'ani dashi Dan haka nabarki lfy Amma kisani duk sanda nakuma Jin sha'awar nasha zan dawo nasha."
Yana kaiwa Nan yafice acikin d'akin.

Ranar dakyar yasamu bacci yad'au keshi Dan kuwa yaso Jan gwalo jarabarsa.

★★★★★★★★★
Bayan kwana hudu
★★★★★★★★★

Tsaye JUHAIFAH take ajikin mirror bayan fitowar ta daga wanka wanna al'adar tace ko da magriba tayi wanka har Idan zata kwanta bacci to sai takuma ko yanzun d'inma batafi awa da yin wankan ba yanzu takuma yi kasan cewar lokacin baccin ta yy,
Mai kad'ai Tashafa sai turaren data fesa a lungu da sako najikin ta,
Tanufi jikin wardrobe tabud'e harta Kai hannu tana kokarin ciro slipping dress saikuma ta maida murfin tarufe kamar Mai tunanin wani Abu tatako ahan Kali ta'isa jikin window tayaye labulen window taleka kasa,
Waro Idanun ta tayi cikeda mmk
Ya Al'ameen ta hango tsaye shida MAHFUS gaba ki d'ayansu dariya suke yayinda suke rike da hannun juna suna dariya.
Saitaga sun saki hannun suna magana sakaninsu bin bakinsu take da kallo batareda sani kojin abunda suke fad'aba.
Zuwa can MAHFUS Yakuma mikawa Ya Al'ameen hannu fiskokinsu d'aukeda murmushi,
Suka Kuma sakin hannun
Ya Al'ameen yanufi motarsa yashiga yafice agidan shikuma yanufo part in Ya Al'ameen in.
Dasauri tasaki labulen takoma tajin Gina da jikin window'n tayi shiru da tunani daban-daban acikin ranta, turo kofar da akayi yasata zabura daga inda take tsayen yayinda tazubawa kofar Ido, Yana shiga d'akin yamaida kofar yarufe Baki tabud'e da niyyar yin magana tad'aura yatsarsa Kan bakinsa yace "shiiit basai kin tan bayeni abunda yakawo niba ai kinsan meyakawo nin oya zoki bani nasha kada kib'atamin lokaci."
Kafin tayi wani yunkuri har ya'iso inda take cak yad'agota yasauketa Kan gado yad'aura gefen jikinsa Kan nata yacusa kafarsa sakan kanin cinyoyin ta asannu yarika hura mata iskar bakinsa cikin kunnenta,
tace
"Wlh Idan katab'a ni ban yafeba Kuma sai Allah yasakamin."
Murmushi yy tareda shafo gefen fuskarta yace "ko yanzuma Allah nakan saka Miki Dan bakaramin Lada Zaki kwasa ba ga dad'i ga samun Lada yarinya duk ke kad'ai."
Asannu yarika yin kasa da hannunsa zuwa saman kirjinta yasoma yin kasa da towel in dake d'aure a kirjin tan,
Tayi saurin riko hannunsa tana Shure kafa taredafad'in "narantse ban yafewa idan katab'ani."
Bai sauraretaba yajanye towel in kasa yafara abunda yakawosa kamar yanda yafad'a,
ya tsotsi nonuwanta tsaf kafin yamike ajikin ta dakyar yadaidaita tsayuwarsa akasa yaja kafarsa dakyar yafita ad'aki.
Koda yasauko bb kowa cikin parlourn yasa Kai yafice.

Yakai minti 15 zaune acikin mota yanata kokarin saita nutsuwarsa yayinda kansa ke kife ajikin sitiyarin motar hannunsa guda kuwa nad'aure Kan joystick insa daketa faman harbawa yadanne sa sosai Yana juyakai cikeda Jin azaba, duk yanda yy Dan abar tasa takwanta yaki ganin azabar karuwa yake sai yy wa motar key ahankali yake tafiya kamar Mai koyan tuki ahaka ya'isa gida.

Dakyar yaja kafarsa yashiga parlour yaso yahaura d'akinsa Amma hakan yagara saiya zube saman doguwar kujera yarika mur kusoso agun, fitowar
Zahara kenan daga d'akin
Mommy zata wuce bedroom in ta, tahan goshi Yana juyi cikin wani irin Hali yazo bakibakin kujerar motsi kad'an zaiyi ya'iya fad'owa kasa,
Aguje takaraso inda yake tadaddage tarikeshi Dan kada yafad'o kasan, Kiran Mommy tashiga yi da iya karfin ta,
Tana fad'in "Mommy kizo Ya MAHFUS."
Arikice Mommy tafito Jin abunda Zahara take fad'a dasauri ta'isa inda suke tareda da fad'in
"Meyasa meshi kai MAHFUS me yasa meka??."
Tafad'a tana jijjigashi,
Ganin yadda ya damke mararsa tareda rumtse idanunsa da karfi yasa Mommy mikewa da sauri sama tahaura d'akinsa tad'auko lemon tsami tasauko da sauri tashiga kicking tayanka lemun tsamin tamatse cikin cup tazuba ruwan Lipton ciki dasauri takomo parlour'n ta tallafo kansa tasaka Masa cup in abaki
Dakyar ya'iya bud'e bakinsa yasha,
Tacire cup in abakin sa tamikawa Zahara,
Yasha dakamar second 10 yafara mimmikewa Jin yadda mararsa ke masi faffen murd'a Masa joystick insa kuwa sai dad'a mikewa take kamar zata fasa wando tafito,
Mommy tayi saurin kawar da kanta daga kallon sa, tadubi Zahara databi ta birkice ganin Yayan nata cikin mawuyacin hali,
Tace "jeki d'auko min wayata ad'aki."
Dasauri Zahara tanufi d'akin hartana had'awa da gudu tad'auko wayar takawo Mata.
Mommy takarb'i wayar
Cikin hanzari ta lalub'o numbern Dr family insu Yana d'agawa tace yaxo gida yannunna.

Batareda b'ata lokaciba Dr ya'iso ganin halin dayake ciki saiyacewa su Mommy sud'an Basu guri Mommy da Zahara suka koma d'aki,
Nan Dr yadukufa akansa,
Ganin yanata rike mararsa ga kuma joystick insa daya mike samb'al saiya fara kokarin gano abunda yakawo Masa matsalar,
Baisha wani walahar gano matsalar tashiba,
Nan yy Masa allurai kana yazauna agefen sa Yana Mai matukar tausaya wa halin dayake ciki har Saida yaga bacci yad'au keshi kafin yamike lokacin Mommy ma tafito Dan jin parlourn yy Shiru takaraso tanayiwa Dr sannu dakuma tan bayarsa yy dai jikin nasa yace Mata dasauri,
Yamika Mata wasu kwaya yace "idan yatashi abashi yasha idan Allah yakai mu gobe zan Kuma zuwa nadubashi."
Takarb'a tare dayi Masa godiya yafita,
Mommy tanimi guri tazauna Kan kujerar dake kusa da Wanda yake kwance akai,
Tau sayin d'an nata yakama ta wani b'ari na zuciyarta Kuma take cewa ai shi yajawa kansa idan da yaci gaba da zama da matar sa ai da duk haka bata faruba,
Mommy nanan zaune har Daddy yadawo

Arikice yy Kan d'an nasa Yana tanbayar meyasa mesa Nan Mommy tashai da Masa abunda tasani,
Daddy yarufeta da fad'a Yana fad'in "tun ranar dayace yamaida yarin yarnan nace kimaida masa matarsa kikace bahaka ba,to yanzo Baga irin taba kinaso ki illatar da yaro."
Mommy dai hakuri tashiga baiwa Daddy ganin yanda yaketa faman fad'a, haya niyarsu ce yasa MAHFUS bud'e idanunsa dasuka yimasa mugun nauyi asannu yashiga kokarin mikewa dasauri suka nufi kansa Daddy yy saurin ruko kafad'arsa yamike zaune sannu suka shiga yimasa,
Shidai kasa da kansa yy saboda wani irin mugun kunyarsu dayake ji,
Dasauri Mommy taje tad'auko gorar
ruwa tad'au kwayar da Dr yace abashi idan yatashi Tamika Masa yakarb'a yasha,
Daddy yace "Son yanzu Ina ne keyi maka ciwo?."
Cikin Kuma yin kasa da Kai yace "Babu."
Daddy cikin Kuma tausaya wa d'an nasa yace "katabbata?."
Yagyad'a kansa alamar Eh,
yamike tsaye Dan gaba d'aya wandon sa yagama jikewa lokacinda yalura da hakan wata kunyar takuma lullub'eshi, Daddy Yakuma duban san ya ce
"zaka iya tafiya."
Yace "Eh"
Ahankali yake d'aura kafan sa kan steps har yahaura sama,
Bathroom yashige yasar kake jikinsa yafito yazura jallabiya yahaye gado bajimawa bacci yad'au kesa kasan cewar har lokacin allurar baccin da akamasa bata sakesaba.


Ab'angaren JUHAIFAH kuwa Koda yafita mikewa tayi zaune tagyara d'aurin towel in yayinda zuciyarta ke Kuna zancen zuci tashiga yi "lallai wannan yacika Raina min wayo Amma zanyi maganin abun."
Tafad'a tana janyo wayarta, numbern Amira takira bugu biyu Amira tad'aga
JUHAIFAH tace "Amira kun koma gidane?". Amira tace "a'a gobe idan Allah yakaimu zamu koma." JUHAIFAH tace "yauwa Dan Allah kuzo Nan saimu koma tare."
Amira tace "muda zamu koma Yalwa me Kuma zai kaimu Abuja muda gamu ga Yalwan sai mun Kuma komawa da baya kafin mukuma d'aukar wata hanya."
"Dan Allah Amira kuzo nafiso mutafi tare da kune idan kukazo gobe sai jibi muwuce."
JUHAIFAH tarika rokon ta,
Amira tace "to goben zamuzo sai jibin muwuce."
Sukayi sallama.


Washegari
Damisalin karfe 4 na Rana su Amira suka iso Abuja adaren ranar JUHAIFAH tashirya kayan ta takuma sanarwa Abba gobe zasu tafi dasu Amira Yalwa Abba yace Mata tatan bayi mijinta tukun idan yabarta sai tatafi, dafari tuburewa tayi tace bb wani mijin dazata tan baya dataji Abba yace to saidai tafasa tafiyar saita fita zuwan tadawo tace takirashi yace taje,
Abba yace to shikenan sai tashirya goben direba yakaisu.
Washegari gari dasafe suka d'au hanyar *Yalwan Shandam*.


Ab'angaren MAHFUS
Kwanansa uku bb inda yake zuwa Dan ko masallaci baya iya zuwa,
kullum sai Dr yazo yaduba shi yabasa wasu tablet in da allurai kullum Kuma idan yazo sai yabashi Sha warwari akan lalurarsa Nan yake tabbatar Masa dacewa kwaya bazata tab'a cire Masa lalurarsa ba idan yanada Mata to yajega matarsa itace maganin ciwonsa,
idan Kuma bashida ita to yy aure shine samun lfyr sa.
Saida yy kwana biyar ranar daya cika kwana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login