Showing 63001 words to 66000 words out of 85666 words

Chapter 22 - BAZAWARA CE ITA COMPLETEHAUSA NOVELS BY .txt

tasha bala'i.
Cikin d'an d'aga murya yace "batan bayarki nakeba nace waya girka abinci yau??."
Dasauri tace
"Aunty JUHAIFAH ce."
Yace "wuce kije kisako min abincin kikawomin."
Cikin hanzari tanufi kiching tazubo Masa abincin takawo Masa ta'aje bisa Kan table in gabansa tayi sauri barin gurin takoma d'akinta.
Gyara zamansa yy yafara cin abincin,yaci abincin yakai Rabi Amma baiji yakoshiba Saida yakusa cinye wa kafin yamike Dan inadan yaci gaba dazama zai iya Jin yakuma ci ga cikinsa yacika Amma bakinsa bai koshiba.

Turo kofar parlour tayi dasallama d'auke abakinta
Yajuyo Yana binta da kallon mmk dama Bata gidannan duk tulin dad'ewan da yy zaune cikin parlourn Nan Ashe Bata cikin gidannan awannan daren.
Dad'an saurinta tazo tawuce shi tashige bedroom in Mommy,
dasauri yabi bayanta yabanko kofar kamar zai ballashi
Dasauri Mommy da JUHAIFAH suka juyo
Kallon JUHAIFAH yy Rai b'ace yace "bance Miki Konan da get banyarda kijeba shine Zaki sakafa kifita acikin darennan!?."
Yafad'a cikin tsawa yana kokarin matsowa inda take, dasauri JUHAIFAH tayi bayan Mommy tatsaya kokarin Miko hannu yake yakamota Mommy tace "kada kakuskura nafad'a maka kenan ai kenta nayi ko zaka Hana na'ai ketane?."
Yace "haba Mommy kaf gidannan arasa Wanda za'a aika sai ita da Auren nawa akanta zata Rika yawo Kan titi cikin dare irin haka."
Mommy tace "yaushe kaganta Kan titi dazakace tana yawo kan titin?."
Yace "tun d'azu Ina zaune a parlourn Nan sai yanzu shigowarta cikin gidannan a'ina tatsaya wlh idan nasake ganin kafarta a waje saina b'allashi da aurena baki'isa kirika yawo Kan titi ba."
JUHAIFAH dake b'oye bayan Mommy tafito tatsaya gefen ta tace "Babu wani aurenka akaina Dan wlh ni bankoma ba."
Takarasa da murgud'a Masa baki,
Mommy tace "todai kaji Kuma Babu Wanda zai Mata dole."
Girgiza Kai yy tareda yin kwafa yajuya yafita ad'akin.
Mommy tadubi JUHAIFAH tace "jeki d'aki abinki."
Tace tom tafita tanufi d'akin.

Koda yafita daga d'akin Mommy d'akinsa yatafi Jin yadda zuciyarsa ke yimasa yasashi shiga bathroom kamar yanda yasaba aduk sanda yashiga irin yanayin dayakejin kansa ayanzu yasakarwa kansa ruwa Mai tsanyin gaske tsabar tsanyin ruwan duk ilahirin jikinsa cirawa yake,hakakuma yaci gaba da tsayuwa ruwan nasauka a tsakiyar kansa yad'au lokaci tsaye ruwan nasauka kansa.
dasauri yafito daga cikin bathroom in,
D'akin JUHAIFAH take yanufa tun wancan ranar daya biyota bayi bai Kara zuwa d'akinba sakamakon jinyata kansa da yatsayayi nad'an kwanakin.
yatura kofar tana zaune bakin gado tad'ago tana kallon Mai shigowar ganin shine saita kawar da kanta gefe,
tsayuwa yy bakin kofar daga inda yake idanunsa nakanta,ahan Kali yafara tafiya zuwa inda take tana ganin haka tayi saurin mikewa tsaye ganin kallon dayake yimata gakuma ruwan dake d'iga daga jikinsa yasata d'an ja dabaya, sai yaja yatsaya Yana cigaba da binta da kallon,mmk ne yacikata ganin yanda ruwa ke sauka ajikinsa "to meye hakan." tafad'a aranta.
Bata idda tunanin datake cikin rantaba Taji yafizgota tafad'o cikin kirjinsa yasaka hannayen sa biyu ya rungume ta,
'yar karamar Kara tayi Jitayi kamar an wurgata cikin kankara wani bala'in sanyi yaziyarci ilahirin jikin,musu msu tashiga yi Dan son kwatar kanta,saidai Ina Dan rikon da yy matan bana wasa bane, b'ari jikinta yashiga yi kamar yanda nasa yake sosai takan kameshi tana cusa fuskarta cikin kirjinshi cikin murya irinna mejin matsanan cin tsanyi tace "Dan Allah kakyaleni sanyi kasakeni."
Kankameshi tayi sosai tana cigaba da cusa fuskarta cikin kirjinsa,shima sosai yad'ada rungumeta yacusata cikin jikinsa, gaba ki d'ayansu b'ari jikinsu yake hatta bakin JUHAIFAH b'ari yake IDAN akwai abunda ke birkitawa JUHAIFAH lissafi to abayan sanyi yake,
Ga sanyin yahad'u biyu gasanyin jikinsa gana AC.
Ciro fuskarta yy cikin kirjinsa ya karkato da kansa zuwa fuskarta yahad'e bakinsu guri guda Jin d'umin harshensa cikin bakinta yasata d'an jujjuya harhenta sai ta d'aura nata harshen Kan nashi tarikoshi da sauri Dan d'umi kad'ai take bukata awannan lokaci,dasauri tashiga tsotsar bakinsa tana juya Kai taduk inda Taji d'umi saita dad'a manna bakinta sosai agun.

Asannu yad'aura hannunsa abayanta yashiga zuge zip in rigarta kasa yad'an ja jikinsa kad'an batareda yabari bakinsu yarabu da junaba yazare rigar yawurgashi gefe,
JUHAIFAH bama'abo ciyar sa bra bace Nan take nonuwan ta suka bai Yana,
Yaja rigarsa sama zuwa saman kirjinsa dasaurin sa yamaida jikinsa zuwa nata yatallafe bayanta yaman nata akirjinsa sosai yayinda nonuwanta suka samu masauki cikin faffad'ar kirjinsa.
yasaka hannunsa asakankanin kirjinta da nasa asannu yakifa hannunsa Kan nononta d'aya tunda yake arayuwarsa baitab'a d'aura hannunsa Kan kirjin wata maceba sai yau wani irin shock yaje Wanda yasashi matse nonon dad'an karfi saikuma yad'an sassauta rikon da yayiwa nonon yasaka babban yatsarsa Yana lailaya Kan nonan nata tareda d'an mam matseshi
Saiya Kuma kifa hannunsa yamatse asalin gudar nonon wanda yacike Masa tafin hannu har baya iya rikeshi duka cikin hannun nasa saboda girman su.
Bashiri tajuya kanta tazare bakinta cikin nashi,
Zuwa yanzu kuka JUHAIFAH tafashe dashi Dan bazata iya jure kalar abunda yake yimataba, ga bala'in tsanyinda ke rasata tako'ina ajikinta.

Dakyar tasamu nasarar kwatan kanta tayi Baya dasauri tad'au rigarta takare kirjinta dashi tayi saurin hayewa gado taja blanket tadukun kune ciki tana rawan sanyi,
Cikin mawuyacin hali yazube saman gadon yahad'ota da blanket in duka yajan yosu jikinsa, muryarta narawa tace "Dan Allah kada katab'a ne jikin ka akwai sanyi zanyi zazzab'i"
Bai sauraretaba saima janye blanket in da yy ajikinta
Yad'agota gaba d'aya yahad'a ta da jikinsa yakai tsawon 20min Yana rungume da'ita duk wani kuka da shure-shuren datake bai sa yasaketa ba harsaida yaji ruwan dake jikin kayansa yatsane kafin yasaketa
Yamike dakyar Yana tangad'i yafita ad'akin.
Blanket inda yature gefe taja tarufe jikinta tana cigaba da rawar sanyi
Akasan ranta kuwa Allah ya'isa tarika ja Masa ahaka barci yad'au keta................



Mommyn Twins ce


🅿️26


Washegari da safe dukda tanajin zazzab'i haka tarika daurewa Dan batason Mommy tagane bare hakan yy sana diyar rushewar kudirin datayi ayau bayan sunyi breakfast takoma d'aki Saida tadaina Jin motsin kowa cikin parlourn kafin takuma fita d'akin Mommy tanufa dasallama ta'iske tw tsaye tana gyara mayafinta Mommy ta amsa sallamar tareda juyowa inda JUHAIFAH take,
JUHAIFAH tace "Mommy fita zakiyi ne?".
Mommy tace "Eh fita zanyi JUHAIFAH."
Shiru JUHAIFAH tayi sai Kuma tace "Mommy dama inaso naje gidane nagaidasu Ammee."
Tafad'a kanta asunkuye,
Mommy tace "to yimaza kid'auko mayafin ki sai musaukeki agidan".
JUHAIFAH tajuya dasauri cikeda Jin dad'i takoma d'akin tad'au mayafinta da jakar data saka wayarta da d'an kayan makeup inta ciki tafito lokacin Mommy har tafito tana kokarin fita daga parlourn tabi bayanta suka fita.
Mota suka shiga ganin Mommy tareda JUHAIFAH sun shiga mota saida hanjin cikin direba yakad'a saidai yad'anji sanyi tawani gefen Dan ganin tare suke da Mommy,
Suna fita agidan JUHAIFAH tasauke numfashi ahan Kali takoma tajin ginu ajikin sit gani tayi kamar motar baya gudu bataki ace tabud'e idanunta taganta cikin gidan suba.
Suna kofar gidansu Mommy tacewa direba yatsaya anan tajuyo inda JUHAIFAH take tace "bazan samu damar shigaba saboda sauri nake kicewa Ammee'n ki Ina gaisheta zamuyi waya da'ita anjima."
JUHAIFAH tace "tom."
Tabud'e marfin motar tasauka tanayiwa Mommy Allah yatsare direba yaja motar sukayi gaba itakuma ta'isa jikin get tafara knocking dasauri Mai gadi ya'isa jikin kofar Saida yaleko yaga Mai knocking in kafin yy hanzarin bud'e Mata 'yar karamar kofa tasakai tashigaMai gadi yaja dabaya yabata hanya Yana fad'in "barka dazuwa rankishidad'e".
"Yauwa".
Tafad'a atakai ce tasakai tawuce ciki tana tafiya tana bin gidan nasu da kallo Wanda tayi matukar kewarsa kimanin watanni shida da 'yan kwanaki rabunta da gidan tawani lumshe ido tareda bud'ewa asannu ta'isa jikin kofar dazai sadata da cikin parlourn Ammee,tad'aura hannu Kan handle muryoyin yayunta abin soyuwa agareta yadoki kunnen ta
Muryar Ya Jabeer taji yakarad'e cikin parlour cikin d'aga murya yake fad'an "wlh yau ba'abunda zaisa Takuma kwana gidan su gida zata dawo mu bamu yarda da cewarsa na yamayar da Auren suba,ai tunda dabakinsa yafurta cewa yasaketa tofa tasaku tunda mamarsa takarb'i wancan takardan to zamuje yarubuta Mata sabo Kai kobabu takardar ma tasaku!".
dasauri tashiga da sallama saikuma taja tatsaya bakin kofar.
Ya Al'ameen Ya Mujaheed Ya Jabeer Abba Ammee duk suka maida hankalinsu kanta,
Ya Mujaheed yamike dasauri yace "yauwa Shalele kamar kinsan maganarki ake yanzu yanzu muke Shirin zuwa d'aukoki mudawo dake gida." Yakarasa inda take yaruko hannunta Yana cigaba dafad'in"tunda kin dawo gida yanzu takar darki kad'ai yarage mu'amso Miki".
Ya Jabeer yace "Bros ko ba takardafa saki yasaku."
Ya Mujaheed yajanyo hannunta suka karasa cikin parlourn tazauna saman kujera shima yakoma mazau ninsa,
Abba yadubesu d'aya bayan d'aya yace "to dakuke wanna maganar ai lokaci yarigada ya kure muku bakuda ikon hanata komawa d'akinta tunda har shida bakinsa MAHFUS in yace yamar da'ita ayanzu yafiku iko da ita,Kuma kada nakuskura naje labarin cewa kunje gurinsa akan maganar sakinta ban yardaba nafad'a muku kenan."

Ya Al'ameen yace "Haba Abba watanta hud'u fa agidansa yasaketa dan wulakance sannan kuma Wai ace tacigaba da zama agidan sa ai idan takoma wata d'aya zata Kara yakuma kad'ota tunda yaga ba'a d'au mataki akaiba sai takusa gama idda yakuma cewa yamayar da'ita tunda yamaidata Mai arha,Abba kabarmu kawai mud'auki mataki akansa."
Abba yagirgiza Kai sannan yace "watan ta shida agidan Sulaiman gidan MAHFUS Kuma wata hud'u duka idan aka had'a lissafin watannin basukai shekara gudaba idan kuka Kuma kashe wanna Auren dole Ina takumayin wani Auren Nan gaba,daga wanna lokacin Kuma za'a fara kirga Mata Aure yanzu ku har hakan yamuku dad'i ace kanwarku da haryanzu shekarunta Basu rufa ashirin ba aurenta biyu Nan gaba ana Saran kirga na uku? To Bari kuji idan ku tunaninku baikai Nan ba to kada nasake Jin wani maganar saki abakinku."
Abba yafad'a Yana mikewa tsaye.


Kafa JUHAIFAH tashiga bugawa akasa tana fad'in "Allah bazan koma gidan ba nidai bankomawa Auren sa."
Ammee tace "rufa Mana Baki shashashar banza ko yaushe Zaki girma kisan ciwon kanki oho"
Takalli su Ya Al'ameen tacigaba da fad'in "wlh Nima ban yarda kuje gurin yaronnan karb'ar wani takarda ba."
Tamike itama tabar parlourn duk dakuwa tayi kewar d'iyarta Amma.
JUHAIFAH kuwa kuka tasaka tana cigaba da Shure kafa tana fad'in ita bazata komaba, yayun nata suka sata gaba kowa da kalar rarrashin dayake yimata Saida lokacin sallah yy kafin suka ce mata tatashi tashiga d'akinta dayake Nan part in Ammee kokuma tatafi na part in Ya Al'ameen tace ita na part in Ya Al'ameen zataje bazata zauna part in su Ammee ba tunda yanzu sun daina sonta.
Tareda su Ya Mujaheed suka fito su suka wuce masallaci itakuma tawuce part in Ya Al'ameen.

Ab'angaren
Ammee shigowarta d'akinta kenan taji wayarta tafara ringing Koda taduba Mai Kiran saitaga Mommy ce tasami guri tazauna bakin gado tareda picking na call in bayan sun gaisa Mommy take cewa
"D'azu Ina saurine muka sauke JUHAIFAH kofar gida bansamu nashigoba."
Ammee tace
"Allah sarki bb damuwa."
Mommy taciga dafad'in "danace zan dawo nad'auketa idan nagama abunda nake,Amma yanzu narigada nakoma gidama asata amota tadawo Amma dan Allah har idan tace bazata zoba kukyaleta duk sanda tayi ra'ayi dakanta saita dawo."
Ammee tad'anyi shiru sannan tace "harsai Randa tayi ra'ayi dakanta tukun?Anya hakan Mai yuwane azuba Mata Ido kenan."
Mommy tayi 'yar karamar dariya tace "nidai akyalemin d'iyata ayanzu namafi bukatar tad'an zauna agidan naku nad'an wani lokaci."
Mommy tad'an rage sautin muryarta ayanzu banajin abunda take fad'a saidai ji danayi Ammee nafad'in "to shikenan ba masala."
Sukayi sallama.

Bayan dawowar Abba daga sallar Isha Ammee tanufi d'akinsa azaune tasameshi tazauna gefenshi tayimishi barka da dare kana tanisa tace
"D'azu munyi waya da Hajiya Kubura munyi magana akan komawar JUHAIFAH gidan ta."
Abba yagyara zamansa yace "naso namaidata tun d'azu yanzukam dare yy gobe idan Allah yakaimu sai takoma."
Ammee tasauke numfashi Nan tashiga fad'awa Abba yanda sukayi da Mommy, Abba yanisa yace
"To shikenan Allah yatabbatar da alkhairi."

Ab'angaren MAHFUS bayan yadawo daga masallaci a parlour yazauna Mommy tazubo Masa abinci yanata zuba Ido kazaiga fitowarta harya kammala cin abinci baiga fitowarta ba, yagama xamansa cikin parlourn
yatafi d'ikinsa.
Washegari tunda yatafi salllar asuba baishigo gidaba sai wajen karfe 8 saboda wa'azin daya tsaya ji
Jin motsi a kiching yasashi zuwa bakin kofar kiching in ganin mai aikice ba'ita bace saiya juya harya Kama hanyar d'akinsa saikuma yadawo da baya haka kawai yakeson sanin dalilin dayasa Bata fito Daren jiya dakuma safiyar yauba Dan yasan iwar haka zaka sameta cikin kiching.
Direct d'akin ta yanufa, yatura kofa yakusa kansa cikin d'akin yashiga baza Ido Babu kowa ciki asannu yataka zuwa kofar bayi yabod'e Nan ma bata ciki bayinma abushe take alamun and'an Jima ba'ayi amfani dashiba,
Dasauri yafito tunkan yakarasa fita daga d'akin yashiga kwad'awa Mommy Kira Mommy dayanzu fitowarta daga d'aki tana kokarin shiga kicking taja tatsaya Jin irin Kiran dayake tafaman zabga Mata.
Harya fito cikin parlourn baifasa Kiran nataba
Mommy tadub'eshi tana fad'in "kai lfy kk yimin irin wanna Kira haka?".
Yace "Mommy Ina Hafsat?".
yy tanbayar idanunsa nakanta yayinda fuskarsa tasauya zuwa b'acin Rai,
Mommy tace "tatafi gidansu." Tafad'a atakaice tana kokarin shigewa kicking "what!" Yafur da karfi yace "Mommy tatafi gidansu?".
Mommy tace "Eh wani abunne?". Tadubesa da fuskat tambaya yace "Mommy kina nufin batama kwana agidannan bakenan?Mommy Taya za'ayi kibarta tatafi akan wani dalili zatatafi batareda izinina ba Kuma hartaje takwana to wlh ban yardaba tayi gaggawar dawuwa!".
Magana yake dakagansa kasan ba'acikin nutsuwarsa yakeba
Mommy kuwa juyawa tayi tayi shigewar ta kicking,
Bayanta yabi yanacigaba dafad'in "Mommy kisa tadawo Danni ban yarda da tafiyar nataba."
Cikin kawar dakai Mommy tace "ninasa tatafin dazansa tadawo? Ita tayi ra'ayin tafiyarta Dan haka ni bazan yimata doleba duk sanda tayi ra'ayin dawowa tadawo."
Akid'ime yad'ago yace "sai sanda tayi ra'ayi kafin da Auren nawa akanta saitayi ra'ayi kafin tadawo!? Wlh bazai yuwuba."
Yajuya dasauri
Cikin d'aga murya
Mommy tace
"Kajedai duk abunda kk ji dashi yayunta ma gaban suka d'auke, 'yar gatace gaba da baya."
Yace "ni Babu ruwana da gatanta ni aurena kad'ai nasani akanta Kuma yazama Dole tadawo".
Yajuya kamar zai tashi sama yafita a kicking in yanufi steps bibbiyu yarika had'a step nandanan yahaura sama makullin motarsa yad'auka yasauko cikin hanzari yatafi parking lot yashige motar yaja da mugun gudu yabar gidan.
Lokacinda Mommy taji fitarsa Kai tagirgiza taci gaba da abunda take.


Hanyar Wuse yad'auka sakamakon gudun dayake shararawa baid'au wani lokaciba ya'isa unguwar Koda ya'iso kofar gidan su kasa shiga gidan yy akofar gidan yasai da motar
Yajima sosai zaune cikin motar yad'au wayarsa yalalub'o numbern ta
Asannu yakara wayar akunnensa lokacinda yaji wayar yafara ring saiya koma jikin sit yajingina.

Ab'angaren JUHAIFAH kuwa tana kwance taji wayarta na tsuwa alamar shigowar Kira,
tajanyo wayar tareda kallon numbern da yake
yawo cikin wayar nata kokarin tunano inda tasan wanna numbern take
tabbas tatab'a sanin numbern Amma tamance a'ina tasanshi
cikin second dafasufi biyu ba tatuno
number wanene
mmk ne yakamata lokacin Kiran takatse wata Kiran
takuma shigowa,
tsaki taja tareda katse Kiran
tamike zaune takashe wayar gabad'aya
tabud'e wayar taciro layin da yake kiranta dashi
taja durowa tawurga layin ciki tabar d'aya layin dabai santa dashiba tarufe wayar tawurgashi
gefe takoma takwanta taci gaba
da baccinta.

Ab'angaren MAHFUS Kuma curo wayar yy akunnen sa lokacin dayaji tabada sauti alamar katsewar Kiran,yabi wayar da kallo sai yakuma Danna Kiran akaro na uku shiru yy Yana sauraron shaidawar da kamfani sukeyi Masa nacewa wayar tana kashe.
Ji yy Abu yatsarga Masa cikin kwa-kwalwa dasauri yadafe kansa tareda taunar lips insa asannu yakife kansa jikin sitiyarin motar yad'au tsawon lokaci ahaka daga bisani yamike yatada motar yakoma gida,

Yashigo parlour jiki bakwari Mommy nazaune cikin parlourn binsa tayi da kallo saikuma takawar da Kai bedroom insa yashige bai kuma fitowaba sai da lokacin sallar azahar yy ranar wuni yy baisa komai abakin Saba.
Da daddare yana kwance yamike zunbur yazari makullin mota yafita unguwar su yakuma zuwa kamar d'azu yanzuma akofar gida yatsaya yayita gwada numbern ta akashe yagama zaman sa cikin motar yatada motar Yakomo gida.

Yau kwana uku da tafiyar JUHAIFAH tunda taji Abba bai Kuma maganaba saita saki jiki su Ya Mujaheed ma sun koma bakin ai kinsu. kullum MAHFUS nahanyar zuwa gidan Amma koyaje baya iya shiga gidan haka zai gama zamansa cikin mota akofar gidan yakoma gida.
Kamar kullum yanzu ma bayan sallar Isha yanufo kofar gidan su asannu ya'isa daf dajikin get yadanna hon batareda b'ata lokaciba mai gadi yawan gale Masa get yakusa hancin motarsa ciki Yana shiga yadaidaita parking yafito Mai gadi yy saurin zuwa inda yake yasunkuya yagaisheshi ya'amsa sannan yanisa yace
"Dan Allah kayimin magana da Hafsat."
Maigadi yace "to aciki take ko?to ince inji waye?".
Yy tan bayar Yana mikewa daga sun kuyen dayake,
MAHFUS yace "mijin ta zakace."
Maigadi ya amsa dato yajuya da sauri yanufi part in Ammee.
Daga bakin kofa yy sallama Abba dake zaune cikin parlour ya'amsa tareda bashi izinin shigowa,yashigo yasun Kuya daga bakin kofar yagaida Abba sannan yace "Wai ana sallama da Hafsat inji mijin ta." Abba yace "to kace tana zuwa."
Yace "to" yamike dasauri yafita,
Abba yad'au wayarsa dake gafen sa yalalub'o numbern Ya Al'ameen Yana d'agawa Abba yace "kacewa Mamana mijinta yazo tafito sai tayi masa masauki part in Mujaheed."
Ya Al'ameen yace "to" yasauke wayar yanufi bedroom in JUHAIFAH tsaye yasameta tana Shirin Kwan ciya yace "Shalele kizo kije mijin ki yazo wai kiyi Masa masauki part in Mujaheed inji Abba."
Dasauri tajuyo lallai ma wanna yarainawa kansa hankali naje nayi Masa meye. Ya Al'ameen yakuma cewa
"Zo kije kada Abba yakuma Kira."
tace "Toni mezanje namishi ni ba inda zani garama yatafi."
Ya Al'ameen yace "Abba ne yace kije ai zokije kada yy fushi."
Kunkuni tashiga yi tana yarfe hannu da bubbuga kafa tad'au mayafi tasaka saman kayan baccin dake jikinta Ya Al'ameen yasata gaba Saida yaga fitan ta kafin yakoma ciki.

Can tahango shi tsaye jikin mota tun fitowarta yakafeta da Ido har takaraso d'an nesa dashi tatsaya tareda kawar da kanta gefe tana kallon wani gurin daban,
Asannu yatako inda take yamurtuke fuskarsa cikin nuna Isa yace
"Yanzu da wanna kayan Zaki fito gamasu gadi da sauran su duk suna zaune wuce kishiga mota mutafi."
Juyowa tayi tareda yimasa kallon sama da kasa tace
"Kazo kasameni agidanmu kace nawuce mutafi, Kaya Kuma nagadai Nan gidan mune ba gidanka dakake ikirarin cewa nakane baka yarda asa makasu acikiba,so bakada ikon tsaramin rayuwar dazanyi agidan mahai Fina Nan gidan mune duk abunda naso zanyi Kuma shi nakeyi." takarashe maganar cikeda tsiwa tanayi tana waro manyan idanunnta tareda kad'asu.
kallon gefe da gefensa yy ganin hankalin ma'aikatan gidan baya kansu saiya riko hannunta yafin cikota yayi da'ita tabayan mota inda bb hasken wuta sosai,yamanna ta da jikin motar yamaso daf da ita
harsuna gogar juna hannu tasaka tana kokarin tureshi
yariko hannayen nata duka biyu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login