Showing 126001 words to 129000 words out of 134057 words
Chapter 43 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt
kake neman kasheta, wuce mutafi Farrah” tai maganan tareda kama hannun Farrah taja kasa motsi Farrah tayi hakan yasa dasauri Mami tajuyo takalleta takalleta tace “mutafi” ahankali Farrah tasauke kanta kasa batare datai magana ba alamun bazata ba bala’in mamaki abin yabawa Mami saikuma kawai tai murmushi tareda juyakai tace “nizaku bawa kunya ku ga masoya ko ai yayi kyau” Mami tai maganan tana sakin hannunta tabude jakanta taciro magungunanta tadago takama hannunta tasaka mata aciki tace “ga maganinki nan Allah kara sauki nina tafi” tai maganan tareda daukan jakanta tafice tareda rufomusu kofa.
EXQUISITE WORLD COLLECTION is home of amazing jakankuna da takalma da suke saidawa akan kudi bada yawaba, dan sayan handbags and shoes click on this link kuyi chatting nasu up.
wa.me/+2348108517010
8️⃣9️⃣
THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA❌❌
Don magana dani M shakur directly click on this link wa.me/+2347012181461
Save my number and tell me to save urs.
Sosai Mami ke murmushi tana mamakin Farrah da Zayn tace “yayi kyau zanci kaniyan ku duka biyun” deep down abinda Farrah tayi yamata dadi sosai yau taiara tabbatarwa Farrah nason yaronta Allah yabarsu tare yakawo zuri’a nagari.
Farrah tadade tsaye awajen sannan tajuya ahankali da kyar take tafiya batason takirashi yazo yadauketa she wants to go to him dakanta, ahankali tafara hawa stairs din tana dafa karfen duk hawa saitayi kuka ahaka da kyar takai sama, dakinta datagani abude ya tabbatar mata da Zayn na cikin dakin hanyar dakin tayi ahankali ta tsaya gaban dakin tana kallonshi yana zaune gaban study desk nata yakife kanshi akan table din wajen ko kuka yake komeyakeyi oho jitayi ya bala’in bata tausayi daga kafanta tayi tana dingishi tashiga cikin dakin harzuwa inda yake kanshi akife tsaywwa tayi akanshi takai kusan 3min tana kallonshi kafin tamika hannunta ahankali tadaura akan kafadarshi dagowa yayi yajuyoda sauri ganin Farrah idanunta sunyi ja yasa baisan lokacin dayawani kalan rungumeta ba tsamtsam yasa kanshi akan cikinta yafashe dawani kalan soft kuka, ajiyan zuciya tasauke ahankali takai hannayenta ta kankame kanshi akan cikin nata itama gently hawaye ya gangaro dagakan idanunta, fuskanshi nakan cikinta yace “I am so sooo sorry for hurting you, I don’t wanna hurt you bansan ya akayi nai hurting naki ba, forgive me baby, i know I have a long way to go but I promise you this Zayn will change for you and love you forever please baby, I love you so so much” ahankali tace “I love you too Zayn, nagaji da tsayuwa” dawani kalan sauri yasaketa yamike tsaye yakalleta da rinannun idanunshi yace “I am sorry I hurt you again” girgizamai kai tayi tadanmai murmushi gently yazo dab da ita yana kallonta da mayun idanunshi kafin ahankali yawani kalan daukanta yasata acikin hannunshi ijiyan zuciya tasauke tana kallon idanunshi ahankali yace “I will make sure I punish this dick daya miki this thing” murgudamai baki tayi ahankali tace “kaman dagaske” Gyadamata kai yayi yace “I am serious kinsan punishment din dazan mishi”? Girgizamai kai tayi tace “oh’oh” dan rolling eyes nashi yayi yace “dudda the thing is dying to be entertaining that ur warm gallery zanyi starving nashi harsai kin warke but promise me something” da sauri tace “mene?” Ahankali kaman baiso yay magana yace “zaki dinga bani nono inasha anytime nakeso kinga karnai 2 zero ko kin yarda”? Dan hararanshi tayi taredayin murmushi kaman zaiyi kuka yace “say yes please” ahankali tace “yes yes nabaka ma” dan rawa yayi yana rikeda ita yace “yessss those boobs belongs to me” murmushi tayi tana kallon. Fuskanshi tace “kayi breakfast”? Sai yanzu yama tuna baici komiba girgizamata kai yayi, murmushi tayi tace “ka ijiye ni kan gado get something and eat” dasauri yace “yes Ma’am” sauketa yayi akan gado kaman Yar baby yawuce yafita daga dakin tana bin waist nashi da kallo Zayn is so so so fine, yanada kyau gashi dan gayu gashi dan gata.
THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA❌❌
Don magana dani M shakur directly click on this link wa.me/+2347012181461
Save my number and tell me to save urs
Tayi nisa tana tunaninshi yashigo dakin dawani babban tray na abinci yace “Mami ta aikomana da abinci” akunyace tace “batayi fushi ba” zuwa yayi gaban gadon yazauna yace “Mami can never be angry with us” yay maganan yana ijiye tray yadagota ahankali yasata ajikinshi kallon fuskanshi tayi dan kallonta yayi shima yace “mamaki kike yanda nake sonki”? Murmushi tayi batace komiba rice yadebo a spoon yace “haaaa” budemai baki tayi hakan yasa yasamata taci ahankali yadinga feeding nata shima yanaci harsuka koshi yawuce yakai komi kitchen yadawo hawa gadon yayi yakwanta ahankali gefenta tareda rike hannunta yace “insha”? Gyadamai kai tayi tace “Uhm” bude mata rigan yayi ahankali taredajan white bra data saka akasa lumshe idanunshi tayi ahankali yace “I want to suck and sleep” saka bakinshi yayi kan nipples din ahankali yashigaja yana lumshe idanu yana sauke ijiyan zuciya, batasan mesaba but jitayi yabata tausayi sosai gently takai hannunta ta tura cikin gasjinshi tafara sosamai ahankali tace “sleep sleep sleep, sleep little Zayn” wani kalan cute smile yasakin mata yabalain jin dadin wakan yashiga shan nonon dasauri yana wasa da dayan yana lumshe idanu sabida yanda take wasamai da kai tana kiranshi little Zayn ko cikakken 10min bai daukaba bacci yay awon gaba dashi.
THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA❌❌
9️⃣0️⃣
Don chatting dina up you can click on this link directly
wa.me/+2347012181461
Bayan 7days.
Adaddafe Zayn yabar Farrah tai 7days baimata komiba shima sabida yakoma aiki dazasuyi tafiya but batasan meyasa dakanshi yadaga tafiyan.
Yauma kaman kullum dayake yau Friday yaje aiki gyara gidan tayi tsaf dababu datti takunna turare tawuce kitchen danso take tana Zayn abinci, wani kalan so takema Zayn dabata taba sanin zatasoshi ba bini bini takirashi da wayanta daya samata SIM card dakomi, curry soup yacemata yakeso da white veggies rice hakan yasa tashiga dafamai tanayi tana murmushi kusan 2hrs tayi a kitchen din sannan tafito tajera komi a dinning sama takoma bayi tashiga tayi wanka sannan tafito wani riga da jean tasaka dasuka mata bala’in kyau ta feffesa kanta da turare sannan tazauna gaban mirror tadauki wayanta ganin bataga miss call nashi ba dan kusan duk every every hour yake kiranta yasa taturo baki tace “shine baka kirani b……” kafin takarashe maganan saiga kiranshi dawani kalan sauri tadauka takara a kunnenta tana murmushi maidan sauti tama kasa magana ahankali yace “nima I miss you this is 1hr 34min banji muryanki ba, I love you Farrah” wani kalan ijiyan zuciya tasauke tanajin wani azababben sonshi Zayn ya iya soyayya kaman zai haukatata da so, ganin yanda tama kasa magana yace “I have a suprise for you” ware idanu tayi dasauri tace “mene Sugar”? Dan murmushi yayi yanason yanda tafara kiranshi da sugar this days kuma just like that on her own tafara kiranshi da sun nan, murya chan kasa yace “just get ready nakusan karasowa gida yanzu” dasauri ta gyadamai kai tace “tom” ijiye wayan tayi ta tashi tashiga closet wani black abaya tadauko designers tasaka sannan tai rolling gyalenshi kaganta zaka dauka balarabiya ce tazura wani flat slippers na zara sannan tafito daidai nan taji an danna door bell wani kalan dadi taji kaman tayi shekara bata ganshi ba dawani kalan gudu tafita tana rikeda wayanta tasauka kasa tana zuwa tabude kofan batai watawataba kaman wata yar yarinya tai wani uban tsalle tafada jikinshi tace “Oyoyoooo” dan rolling eyes nashi yayi yana murmushi yace “haka kikai missing dina” dago kanta tayi daga kirjinshi ta gyadamai kai tace “Uhm kadade fa” tana jikinshi yashigo da ita cikin falon tareda maida kofan yarufe yace “to saukan mini daga jikina” a shagwabe ta makemai kafada tana kara rirrikeshi tace “ooh’ohhhh” yanda tamai da idanu da baki ashagwaben har tsakiyan brain nashi yaji da sauri ya lumshe idanu tareda fuzar da ijiyan zuciya yanda taga yayi yasa tace “menene bakada lafiya ne”? Girgixamata kai yayi ahankali yace “I want sex” wani kalan faduwa gabanta yayi yanda baimata komi this days ba yasa tabala’in sakin jiki dashi kokarin sauka tafarayi daga jikinshi sakinta yayi ahankali yace “lemme change na sauko mutafi” yay maganan yana wuceta ahankali yay sama zama tayi ahankali kan kujera ita she loves everything about this marraige tanason yanda ko yaushe suke tare, tanason yanda kullum da nononta abakinshi yake iya bacci tanason yanda suke wasa suke soyayya the only thing dabataso is the sex cus is extremely painful kuma idan yanayi yanadawo mata kaman ba Zayn ba kaman baisanta ba baijin bari, baijin roko, baijin kukanta, gashi baya gamawa da wuri saiyafi awanni gashi dankarere…..”let’s go” kaman daga sama taji magananshi akanta, dago kanta tayi takalleshi yasanya wani farin yadi dayamai kyau anytime Zayn yasaka traditional clothes yana mata kyau sosai kaman ba shiba saiyay looking full and traditional yay looking responsible kaman wani babba chan.
Hararanta yayi yace “Mekike kallona”? Murmushi tayi ahankali tace “kayi kyau sosai” murmushi yamata yakama hannunta suka fice saida yabude mata mota tashiga ta zauna yarufe sannan shima yazagaya yashiga ya zauna yatada motan suka fita daga gidan.
Saida sukahau kan titi tace “Ya Zayn ina zamu” “wajen Mamin ki” wani kalan murmushi tayi bakaramin dadi taji ba, waka yakunna yanabi yana tuki tsayawa tayi tana kallonshi Zayn is super cute wlh she’s lucky da a guy like Zayn yake sonta haryama aureta men like Zayn sune certified womanizers na duniya da heart players cus yanada everything da ake bukata for the job and more ma.
Saida suka kai gidan motoci tagani harda na wanda ba gidansu ba saukowa sukayi yay murmushi hannunta yakama suka wuce ahankali yabude kofar flat din Mami yashiga ciki yana rikeda hannunta mutane suka gani a falon, Dad, Mami, Uncle da Matanshi, sai Shafa, sai Miemie, da Ya Habeeb, sai wata babbar mace datake nan kaman Mami Farrah na ganinta taga kamanninta da Miemie hakan ya tabbatar mata da Mamansu Miemie ne saikuma wani magidancin mutum very handsome Man da alamu zaiyi sa’onni da Dad yana zaune kusada Mamansu Miemie tunda tashigo yake kallonta kusan yamafi kowa kallonta afalon nan batasan mesaba kawai jitayi gabanta yafadi, Mami ne ta katse shirun tace “baraku karaso ciki ba dagake har mijin naki kun tsaya kuna kallon mutane” dan murmushi Farrah tayi takaraso cikin dakin akunyace takalli Maman su Miemie tace “ina yini” takalli Baban tace “ina yini” sannan tai wajen Mami dasauri tazauna akasa wajen kafanta tana rikemata kafa kanta akasa tace “ina yini Dad, Mami good afternoon, Ya Habeeb ina yini” sannan tasauke kanta akasa dan hakanan she’s feeling restless batasan mesaba.
Gaida kowa shima Zayn yayi as usual yawuce direct wajen Babanshi ya zauna kusadashi dan murmushi Dad yayi yashafa kanshi sannan yakalli jama’an falon yay gyaran murya tareda bude taro da addu’a anatse yace “Farrah” dago kanta tayi da sauri takalleshi tama kasa amsawa Dad yay murmushi yace “Zayn always tell me the greatest gift dayakeso yabaki in this world is yanemo miki mahaifinki dudda bamuda a single clue on how to find him ko look for him, bamusan sunanshi ba, bakisan sunanshi ba bakisan komi nashi ba” Dad yay shiru, anatse yace “Rannan dakuka tare agidanku Miemie tazo gidan nan with both of her parents na musu iso na musamman afalo Mamin ki, dasuka shigo I noticed yanda mahaifinta yamike tsaye yadauke calendar danasa abuga na aurenku yana kallonki wanda hakan yasa not just us har iyalanshi was asking him what was wrong he couldn’t answer us yasamu heart attack at a spot Mami had to intervene aka wuce dashi asibiti, the next day ne yafarfado yace wai he wants to see you koma ke wacece dan you look exactly like matarshi I was like yanada wata mata ne yace eh but he can’t find her, yasan you are not matanshi dan you look way too young but still he would want to see you, I called up Zayn yazo Hospital din, after series of question na ina Matar tashi take yace yahadu da mahaifiyarki a birnin Adamawa lokacin yazoyin 9month wani program kan anesthesia, mahaifiyarki na saida fura da nono, love happened he was so so inlove with mahaifiyar ki, he asked her about family ta tacemai batada kowa sai yayanta uwa daya Uba daya yana kauye shiya korota birni wai yagaji da ciyarda ita taje tanemi sana’a dan shima baida ko sisi matarshi ke ciyardashi hakan yasa ta tsani Yayanta tace bashi ba ita shiba dan uwanshi bane, he loved mom naki so much yanason ya aureta ya killaceta amatsayin matarshi dudda yaso yaga yayan nata tace ita bata bashi hakan yasa yabi abinda takeso sukaje masallaci aka daura musu aure yakama mata gida Dan lokacin baida wani kudin kirki kuma bai boyemata cewa yanada wata matarba da dansu daya Habeeb amman tana katsina chan garinsu ahaka suka zauna tare tadaina tallan harya gama program nashi cikin sa’a saudiyya tadaukesu akace zasu tafi cikin one week bayan sunyi settling zasu dawo yabata enough money yamata alkawarin dazaran yafara aiki aka biyashi yatara kudi zai dawo yadauketa aka yatafi baisamu yadawo Nigeria ba sai bayan 1good year, na manta nafada miki alokacin daya barta shibaisan ko tanada ciki kobata dashi ba, daya dawo kafin yamaje katsina Adamawa yafara zuwa yace mahaukacine kawai baizama ba wajen neman mahaifiyar ki, makota suncemai tanada ciki cikinta ya tsufa sosai amman batada lafiya duka kudadenta sun kare gashi batada kowa hakan yasa tatafi garinsu babu wanda yasan garinsu, yadauki watanni yana neman mahaifiyarki amman babu ita babu labarinta ahaka yatafi, duk bayan yagama bamu labarin nan bamu nunamishi munsan komi ba dan munaso mufara gasgatawa, Zayn wants to confirm dan yasan yanda kike son kisan mahaifinki hakan yasa Mami tasa aka deba sample nashi, yawu da gashi, kema yaje gida yasamo naki yawun da gashi yakawo asibiti akai running DNA 🧬 test, bayan kwana biyu amma sallameshi DNA yanuna cewa mahaifinki ne, Farrah” Dad yakirata ahankali takasa amsawa takasa dago kanta, ahankali yace “raise up ur head” dago kanta Farrah tai ahankali idanunta sun cika da kwalla sosai takalli Dad, da yatsa Dad yamata pointing mahaifin su Miemie yace “look at your biological father Farrah” ahankali Farrah tajuyoda idanunta takalleshi kaman yanda yake kallonta idanunshi sunyi jajir shima, tasowa yayi ahankali yataho har agabanta yana kallonta kaman yanda take kallonshi, kneeling agabanta yayi yana wani kalan kallonta kaman yanda take kallonshi tama kasa tantance what exactly she’s feeling all she sees a idanunshi shine he really loves her Mom kaman yanda Maman ta ke sonshi, and he looked for her kawai kaddaran su ne, rabon za’a haifeta da Yar uwanta yasa sukai aure, ahankali hannunshi har rawa yake yakai kan fuskan Farrah yay cupping face nata hawaye suka gangaromai cikin wata kalan murya mai rauni yace “you look exactly just like your Mom” wani kalan fashewa da kuka Farrah tayi tafada jikinshi takankameshi tana kuka mai shesheka cikin kuka tace “Baba ina kaje where did you go kabarmu muka taso babu kai, did you know how many times nake kallon wasu yara nace inama nima zanga Babana, where have you been, where? Why did you have to disappear Mamana tarasu, Yar uwata tarasu, the trauma yasa nai girma as kurma I had no one banda Shafa kafin nazo nasami su Dad, Mami the best parents in the whole world that gave me the best husband, you are the reason why I feel so connected to Miemie and Ya Habeeb, why did you disappear kasan lokata nawa yasa yearning for my father, Babaaaaa” tawani fashe da kuka mai tsuma zuciya dayasa kowa a falon yahau goge hawaye Miemie da Shafa sosai sukahau kuka suna barinma Shafa datasan kalan rayuwan da Farrah tayi, Habeeb da Zayn idanunsu sukai ja, Maman su Miemie kuka tahauyi dan har ita saida tabiyo mijin nata sukazo Adamawa neman matarshi Dan yafada mata, she can’t imagine Miemie ta tayi irin kalan rayuwan bakin wahalan da Farrah tayi dan anbasu labarin komi, d’a nakowa ne kuma zata nunama Farrah cewa yanzu ma Allah yakara kara mata wata mahaifiyar banda Mami, Mami ma hawaye tadinga sharewa, Dad ma share hawaye yayi, Farrah tai kuka tai kuka tai kuka ajikin mahaifinta saida yaji muryanta harwani shidewa yake sannan yadago ta hannayenshi biyu yahade yana kallonta yace “kiyafeni Farrah ina raye kikasha duk wahalhalun nan aka kashe miki twin sister, you grew up acikin kangin rayuwa and hardship how can I make up for all this thing I am a terrible father, I am a disgrace to fatherh……” rufemai baki tayi tana girgizamai kai saikawai tasake fashewa da kuka tace “I am happy for the first time naga mahaifina wanan kadai is a blessing nima ina Babana yanzu, Farrah nada Baba, Farrah nada Baba, inada Babana” tashiga maganan in alow heart breaking tone dayasa Baban yafashe da kuka sosai zuciyanshi namai wani kalan ciwo itama Farrah na kuka hawaye Zayn yashare dasauri yakalli Dad yace “Dad please my wife should stop crying zuciyana aches” gyadamai kai Dad yayi dasauri yakallesu tareda gyaran murya.
9️⃣1️⃣
THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA❌❌
Don magana dani M shakur directly click on this link wa.me/+2347012181461
Save my number and tell me to save urs.
Anatse Dad yace “kukan ya isa haka tunda ba mutuwa akayi ba jibi yanda family na kowa yay suku suku Oya ya isa haka Miemie come to me” tashi tayi da sauri taje wajen Dad yarugumeta sannan yadagota tareda sharemata hawaye kallon Abban ta tayi dake sharema Farrah hawaye tace “Farrah nima kinga inada Daddy guda biyu” dariya akai afalon Dad yakalli Farrah da Abba yace “dan Allah ya isa haka nan, is time to forget the past, Allah yahadaku is because yanason adaura sabon relationship ne dan haka kowa yadaina kuka rather handala yakamata muyi mugodewa ubangijin talikai, Allah yahadaka da diyarka ku dauketa kutafi da ita taje tamuku kwana biyu kafin tadawo gidan mijinta” dasauri Abba yakalli Dad bakaramin dadin maganan yaji ba amman yace “ayi haka Alhaji, mijinta fa sabbin aure ne” yay maganan yana kallon Zayn dake kallansu, harga Allah, ko Allah yasan baison Farrah tai nisa dashi