Showing 63001 words to 66000 words out of 134057 words
Chapter 22 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt
“kafara ko” zama duka suka Mami tazubama kowa abincin harda Zayn dayay shiru kaman baya dakin, bini bini daga Mami har mahaifin nashi nasatan kallo su karan kansu mamakin fitsara da rashin kunyan dansu suke sunganshi da mace amman ko ajikinshi irin yadingajin nauyinsu dinan ko yadinga boyewa kaman ma baiyi wani abu ba.
Tea kawai Farrah ta iya sha sanan ta tashi takalli Dad da Mami dake kallonta tace “Mami zanje na kwanta anjima zanci” Mami zatai magana Dad yace “nasanki Mami yara idan basu da lafiya basu iyacin abinci ko Doctors dinan ko, jeki kwanta abinki anjima kome kikeso tell me zansa adafa miki” washe baki tayi Mami ta harareta yace “rufamin baki awajen nan” wani kalan cute smile tayi dasauri Zayn dayasaci kallonta yadauke kai she has the most whitest teeth and the best of smile yafadi aranshi, wUucewa sama tayi dasauri tahau kan gadonta.
EPISODE 3️⃣9️⃣
Wuraren 11 Mami tashigo dakin da iPad dinta a hannu ganin Farrah zaune da littafi a hannunta yasa tamikamata wayan tace “gashi kawarki takira suna gate jeki shigo da ita” wani kalan tashi tayi dasauri daga gadon kaman ba itane mara lafiya ba, takarbi wayan tana kallon Mami tace “Miemie tazo gidan mu”? Kafin Mami tamayi magana harta fice daga dakin dagudu tai kasa Mami tabiyota abaya tace “saikin fadi ko kike gudu” bude kofa tayi tafita tsakar gidan daidai lokacin motansu na dannowa cikin gidan dawani kalan gudu Farrah ta kwasa tana tsananin murna this is the first time Miemie kezuwa gidansu itama Miemie kafin sugama parking tabude motan tafito Saura kiris tafadi dagudu tai wajen Farrah tace “oyoyooo My Fairy oyoyo my sick sick” washe baki Farrah tayi cikeda murna suka wani kalan rungume juna tsamtsam suna murna.
Ahankali yabude drivers door yafito, yana sanye da jumper na farin yadi mai bala’in kyau dayawani kalan haska shi idanunshi yasaka bakin glass, maida kofan yayi yarufe sanan yajingina da motar tareda folding hannunshi akirji yana kallonsu, tundaga kan gashinta dake lilo da dimples nata da fararen hakoranta da kumburarrun idanunta yake kallo, jitayi ajikinta ana kallonta yasa ta tsaya chak tareda sakin Miemie ahankali tadan juyo ganin Ya Habib dinsu atsaye gaban mota yaci fararen kaya yasa taji gabanta yadan fadi akunyace ta sunnar da kanta tana wasa da yatsunta tama rasa mezatace Miemie dake kallonta tace “dankinga Ya Habib shine kikejin kunya haka” makema Miemie kafada tayi sanan ahankali tace “ina kwana” kaman bazai amsaba ahankali yace “Yaya jiki”? Dan dago kanta tayi tadan kalleshi sanan dasauri ta kauda kai tace “l am fine thank you” Miemie takalleshi tace “Ya Habeeb muje mugaida Mami da Abba ko Farrah” gyadamusu kai Farrah tayi tanadan murmushi tace “eh, barima naje nagayama Mami” tajuya dasauri tai flat nasu itakuma Miemie nafama da Ya Habeeb, Farrah bata wani jimaba tafito har wajen tazo sanan tadan saci kallon Habib din ahankali tace “Mami tace kashigo” wani kalan tsalle Miemie tayi tace “yauwa” hannun Farrah Miemie takama sukai gaba ahankali Ya Habeeb yabiyosu hakanan yaji yanajin kunya falon suka shiga Miemie nadason mutane wajen Mami tayi tarungumeta tace “Mami good morning” murmushi sosai Mami tayi tace “sannu da zuwa Miemie Farrah, Ya makaranta” ganin Ya Habeeb na shirin zama akasa yasa Mami tace “get up Son, kazauna akan kujera dan Allah” akunyace yazauna akan kujeran kanshi akasa yace “ina yini Mami” murmushi Mami sosai tayi tace “lafiya kalau” daidai lokacin Abba na saukowa daga sama Miemie tace “Abbbaaaa good morning” cikeda fara’a Dad yace “yau diyata tazo gaidani ne ko gaida Farrah” cikeda murmushi Miemie tace “Abba aikai lafiyanka kalau Farrah nazo gaidawa” dariya akayi daidai Abba yakaraso cikin falon hakan yasa har kasa Ya Habeeb Ya tsugunna yace “ina kwana Abba” dukawa Dad yayi yadagoshi yana murmushi ganin natsuwan yaron yace “you don’t have to do that my son, we are family now zauna zauna” Dad yazaunar dashi sanan yazauna kusadashi yakalli Farrah yace “jeki kiramini Yayanki abangarenshi” koba komi yaga natsuwan Habeeb zaiso Zayn yazama abokinshi koya koyi abubuwa Dad kuma yashiga yima Habeeb yan tambayoyi Mami da Miemie suka tafi kitchen dan kawo abubuwan sha da tabawa.
Ahankali take tafiya zuwa side din Ya Zayn, ko kadan bataso tashiga bodyguard dinshi zata fadamawa suje sugayamai, ganin babu kowa gaban flat nashi yasa taji gabanta yafadi, ahankali tasa hannunta tai knocking kofan tanadan yatsine fuska amman shiru ajiyan zuciya tasauke ta murda hannun kofan tabude tashiga babu kowa a falo sai kamshin nan nashi daya daki hancinta dakuma sanyin AC kaman yakunna fridge sai tV dake aiki tashin kwallo, shigowa tayi ta maida kofan tarufe tana kalle kalle, dakinshi yamafi na Mami kyau, komi tundaga kan furnishing da furnitures na dakinshi daban ne bata taba shigowa side dinshi ba saiyau, bakinta tadan bude tana tsaye daganan gaban kofa tace “Ya Zayn”! Jin shiru yasa ahankali tadaga kafanta tafara tafiya, wani kofan daki anan falo ta hango abude hakan yasa tai wajen gaban kofan tasa kanta ahankali ta leka kaman ana ingizata ta leka Zayn tagani kan kujeran dake dakin babu Riga ajikinshi Layla zaune kan cinyanshi gabaki daya wanan karan babu kaya ajikinta har pant babu hannayenshi biyu duka kan nonuwanta yana wani kalan murjesu da hannu kaman zai ciremata su Layla nawani kalan kuka. “Wayyooo Zayn don’t stop don’t stop dan Allah kacini Zayn”!
Wani ihu taji yazomata ganin mace da namiji na kaya ajikinsu ana jan nonuwa kaman zaa ciresu daga kirji, dawani kalan sauri tadaura duka hannayenta kan bakinta tahana kanta ihun tareda kulle idanunta gamgan tana numfashi sama sama kaman zuciyanta zai fashe jikinta na bari tako’ina tana karajin yanda Layla ke sumbatu tana numfarfarshi shima Zayn din na nishi da sauri sauri, batare data bude idanunta ba azabure tai baya zata juya tafita daga dakin without making any sound tunda basusan da zuwanta ba unfortunately flower verse dake gefen dakin tai karo dashi yawani fadi akasa ya tarwatse jikake ratsatsatsaaaa! Tsugunnawa tayi dukta daburce tadaura duka hannayenta kan kunnuwanta tana wani irin nishi sama sama kaman mai asthma, wani kalan ture Layla Zayn yayi yatashi dagashi sai wata Yar makiran boxer na givency black ajikinshi gaban boxer yatashi kaman jariri aka saka awajen yafito gaban dakin ganin Farrah tsugunne tadaura hannayenta akan kunne ta runtse idanunta gam jikinta ko’ina narawa yasa yadanja tsaki danya tabbatar tagansu.
Akufule yace “ubanme kikazo yi a side dina, agidanku Mamanki bata koyamiki yanda ake knocking daki kafin anshigo ba” Zayn yay maganan ranshi abace yana kallonta dan fadan da Dad da Mami keyidashi yasa kowama haushinshi yakeji, wani abu Farrah taji ya tsayamata awuya da ita kanta batasan meba, zare hannayenta tayi daga kan kunnen sanan tamike tsaye ahankali batare data kalleshi ba tawuce zata tafi atsawace yadaka mata tsawa. “Ke! Ba dake nake magana ba” wani kalan dadi ne yakashe Layla dake tsaye bayanshi tace “gwaradai kamata haka, yarinya tazo tasami wuri tana neman ta takeka kai da gidanku, kazamiya kawai Yar kauyen kayayau” wani kalan juyowa Farrah tayi kaman an juyoda ita tazubama Layla wani kalan mugun kallo cikin konewar zuciya tace “kika kirani kazamiya”? Dasauri Layla tace “eh ankiraki din mezaki iyayi”? Wani kalan murmushi Farrah tayi tareda girgiza kai tace “naji ni kazama ce amman kinsan abinda tafi kazanta zama kazanta shine mace tadawo kaman karya tana biyo namiji har dakinshi sabida ataba mata nono” tai maganan tanakai hannunta kan bakinta da sauri tana mamakin yanda tai magana dan abin yamata banbaram, wani kalan dariya Zayn yaji yazomai dasauri yahadiye dan expression na Farrah is a killer kana ganin yanda maganan yafito daga bakinta kasan bata sabawa, kokarin bangaje Zayn Layla tayi azuciye tace “dan ubanki ni Yar kauyen nan kema rashin kunya haka, wanan dakikiyan yarinyar da turenci ma bata iyaba, wlh yau sainamiki dan bura’uban duka” zata wuce Zayn yawani irin hankadata cikin dakin yace “stay inside Madam” tareda rufo kofan yajuyo yakalli Farrah dake tsaye awajen, itama kallonshi tayi ranta abace kaman tarufeshi da duka takeji kirjinta nawani kalan bugawa, ahankali yashiga takowa tana kallonshi yataho, tsayawa yayi dab da ita yana kallonta wani kalan ijiyan zuciya tasauke zata dauke kanta yakai hannunshi yakama habarta hakan yasa takalleshi kaman yanda yake wani irin kallonta kaman tsohon maye, cikin wata kalan murya wanda dagashi sai ita zasu iyaji yace “are you jealous sabida nataba miki nono nakuma sha nakoshi sanan nazo ina tabama wannan itama nono”? Wani kalan yarrrrrr Farrah taji zata fisge kanta yawani kalan damkota da karfi yana rikemata waist, murya chan kasan makoshi yakai bakinshi saitin kunnenta yace “inbar nata nataba naki since they’re bigger! Better! And so sooo bouncy” Yakai hannunshi zai taba mata nono cikeda tsantsan Iskanci irin na tantiran yaran nan, wani kalan buge hannunshi tayi da bala’in karfi sanan cikeda dakewa tajuyo tai facing nashi tanunashi da yatsa tace “Zayn!” Yanda takirashi saida gabanshi yafadi hakan yasa ya tsaya chak yana kallon yatsanta datake pointing a face nashi, cikin fushi sosai Farrah tace “tunda kai dan iska ne bakada natsuwa babban banza ne kai bari kaji nagaya maka, duk iskancin dazakayi ka kai chan kayi kada ka kuskura kace zakayi da ni, nafi karfinka! Nafi karfinka, you are 26 amman nidake da 19 nafika hankali, for you to think I am jealous show how little mind and brain dinka ke aiki dan haka kakiyaye ni inba hakaba I will so mess with you Mr Zayn” tajuya fuuuu kirjinta kaman zai fito tawuce zata fita saida takai gaban daki sanan ta tsaya chak tace “after today duk randa nakara ganinka da wata wlh saina gayama Dad, kuma kazo ana kiranka, stupid irresponsible boy kawai” tabude kofa tafice daga dakin nashi da sauri ranta a bala’in bace kaman ta zane Zayn takeji tsabagen yanda takejin haushin shi da haushin abinda yagayamata wai she’s jealous, saida ta tsaya gaban dakin ta dafe kirjinta da duka hannayenta biyu tana numfashi sama sama jin zata sume tanamai rashin kunya tana tsoro kada ya mareta koya daketa, tadade ahaka sanan tawuce tai flat dinsu tana daidaita fUuskanta.
SHAFI NA ARBA’IN
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208
******
Yakai almost 5minute tsaye awajen kaman andasa shi maganganun Farrah namai yawo akai, tunda yake aduka rayuwanshi babu macen data taba rainashi ko takalli tsabaragen idanunshi ta gayamai magana haka kokuma ta nunamai yatsa sai Farrah, wanan Yar karaman fulani village girl dinan dayasa Dad yay adopting suka taimaka mata aka cire ta daga hannun Uncle nata dasuke kokarin kasheta, suka kawota nan suka bata all the luxury of life, abinda yamafi komi yimai ciwo shine tagamamai rashin kunyan tsaf tafice bai iya yace uppan ba, kaman an dauremai baki, kaman an rirrikeshi, nayyy! Ba ahaifi macen data isa tace tafi karfin ZAYN GANUWA ba! Ba’ayita bane kawai, kuma he will show this girl she’s nothing but a small ant dazai iya crushing at any time ba, bude dakin da Layla ke ciki yayi ko kallonta baiyiba yace “get out of my room” sanan yadauki jallabiyan dake kan kujeran yasaka yasa slippers yafita tana kallonshi cikeda mamaki, side dinsu yayi ahankali yabude kofa yana kallon mutanen dakin, ganinshi yasa Dad yace “Zayn come come” yakalli Ya Habeeb dake kallon Zayn shima yace “Habeeb meet my son Zayn, Zayn ga Habeeb yayan Miemie ne kawar kanwarka” dan murmushin yake Zayn yayi yakarbi hannun da Habeeb ke mikamai sanan yazauna, anatse Habeeb yace “I am Habeeb Muktar Maryam’s brother, nakawota tagaida Farrah shine sukasa nashigo, I met with your Mom da Dad they’re the nicest” dan murmushi Zayn yayi yace “thanks” ahankali Habeeb yace “what did you study”? Murmushi Dad yayi ganin Habeeb najanshi da hira yadauki magazine yana dubawa abinshi kaman bayajin meyake fada, ahankali Zayn yace “Business administration” murmushi Habeeb yayi yace “that’s nice” murya chan kasa Zayn yace “kaifa” dan murmushi yayi yace “international relation nayi a Saudi, a chan muke zama, I am basically here for 3yrs assignment saisa muka dawo nan, My Dad is a doctor just like Mami” gyadamai kai Zayn yayi yana dan murmushin yake yana kallon sama dayakejin muryan Farrah da Miemie, muryanta sai zaki kaman na mayu, ko lurada yanda yake kallon sama Habeeb yayi, tashi yayi yace “bari naje Allah yakara sauki” tashi Dad yayi shima yasa hannunshi a aljihun jallabiyan jikinshi raps na yan dubu dubu guda uku yaciro yabama Habeeb akunyace Ya Habeeb yace “please Dad kabarshi dan Allah” yay maganan yana sauri yafita akunyace dan dariyan manya Dad yayi sanan yakalli Zayn dake tsaye yace “wuce muje murakashi” fita sukayi har mota suka raka Habeeb yashiga aka budemai gate yafice aka maida gate aka rufe Dad yajuyo yakalli Zayn yace “kaga haka akeson yara su zama kamilai natsassu, makesure you form friendship da Habeeb sanan kawuce kaje komamene zakama gemun nan naka kamai yadawo like normal human beings gemu wato baki, black color” Dad yay maganan yana kallonshi kaman yanda Zayn din ke kallonshi sanan yajuya zai tafi kaman daga sama Zayn yace “Dad” tsayawa chak Alhaji yayi yaso yashareshi amman hakanan jiyayi yakasa yay kewan danshi sosai, juyowa yayi yakalleshi yace “what”? Folding hannu Zayn yayi akirjinshi babu kunya as usual yanda yake maganan nan nashi yace “Dad sends that girl what’s her name ma” ya tsaya yana tunanin sunan Farrah kafin yace “Farrah, send her back to kauyen su, I don’t want her living in our house anymore” tunda yake maganan Dad ke kallonshi, yanaso yaci riban zancen hakan yasa yace “why”? Kaman jira Zayn yake yace “sabida batada kunya, she’s so rude and tarainani, nizata cema banda hankali that dudda she’s 19 but tafini dan 26 hankali, wai tafi karfina, she’s so ungrateful” yay shiru zuciyanshi na tafarfasa Dad ya kureshi kuri da idanu batare dayace komiba kawai kallon yanda yake tafarfasa yake, hakan yasa Zayn yace “Dad say something” dan dariya Dad yayi yace “finally Yar yarinya karama tafada maka gaskiya, and banga a single lie a magananta ba Farrah tafika hankali tafika tunani sau dubu, bamu haifeta ba but tafi danda muka haifa daraja mu, Zayn you are so irresponsible and senseless, and you are very very selfish, Zayn acikin jirgina kake abubuwan ka, banda haka ina kwance gadon asibiti likita na kokarin ceto rayuwana kai kanachan kana……” Dad yay shiru dasauri yana runtse idanu cikeda bakin ciki, kafin yabude idanunshi ahankali yazubasu kan Zayn din dake kallonshi kyam babu ko kyafta idanu yace “ai kaga irin halin naka, bakasan kunya ba baka kunyan uban kowa, and banda haka idan kai laifi kafi karfi kace sorry Zayn, dagani har mahaifiyanka fushi muke dakai amman kaki apologizing so who are you to crucify Farrah? Kome kayi za’amaka dan haka listen and listen very well, Farrah is going nowhere daga gidan nan cus nan gidan ubanta ne, sannan kome zata gayama ko zaginka tayi bazantaba hanata ba dan you deserve it until kai hankali kadawo hayyacinka idan kaida kanka ka girmama kanka nobody needs to tell her dakanta zata girmamaka,
dan haka go and work on yourself and see wonders” Dad yay maganan yana juyawa yay flat din Hajiya Fatima da saurin shi zuciyanshi badadi.
Zayn yadade tsaye awajen yana kallon mahaifin nashi sanan tasauke ijiyan zuciya yawuce flat dinshi, Layla yagani a falo zaune da kaya ajikinta tanashan glass of milk nashi, ganinshi yasa tabishi dawani kallo, itadai Zayn dinnan na bala’in biyamata rai, kofa Zayn yanuna mata ranshi abace yace “I’m giving you one last final warning kada ki kara shigomin daki” ahankali tamike tsaye jikinta yay sanyi ijiye glass cup din tayi ta taho zuwa inda yake kusada kofa baki tabude zatai magana yawani daka mata tsawa. “Out” dagudu tafita yamaida kofan yabuga yay sama da sauri.
Wuraren 6 Miemie da Farrah suka fito rikeda Leda da Mami ta hadamata na atampa da gyaluluwa Dad yabata kudi sai murna take, murmushi sosai tayi takalli Farrah tace “I really really like your parents Farrah sunada kirki, nima yaushe zakizo gidanmu