Showing 102001 words to 105000 words out of 134057 words

Chapter 35 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt

24 Jan 2025

7547

ya tsaya yana kallon cute face nashi, ahankali yace “are you sure baki sona”? Chak ta tsaya da wankemai hannun datakeyi ahankali ta kalleshi, kallon dataga yana mata yasa tajuya da sauri tai wajen gas din rago wan Irish din sun kone hakan yasa takashe gas din, murmushi yayi yawuce yafita daga kitchen din batare dayace mata komiba, saida taji karan rufewan kofa sannan tajuyo takalli kofan ita tai addu’a ya kone but maisa dataga nan ya dillan mai she became so worried har tana tausayinshi? Banda haka all through dayake cikin din hakanan she was happy a mind nata yanzu daya fita kaman tace yadawo.




6️⃣7️⃣








Fita daga dakin yayi daidai Dad na shirin shigowa yace “bakai breakfast ba” girgizama Dad kai yayi yace “ask her to bring my breakfast for me Papa” wani kalan murmushi Dad yayi yace “to shikenan yan uwanta zasu tafi yau yakamata kaje kagansu” dan shiru yayi ya tsaya batare dayace komiba hakan yasa Dad yace “menene”? Ahankali yace “I was thinking that her friend uhnnn yama sunanta”? Dasauri Dad yace “Shafa’atu” ahankali Zayn yace “Dad ita tadan zauna kadan cus my wife seems to like her very much” wani kalan murmushi Dad yayi yace “you want your wife to be happy right”? Gyadamai kai Zayn yayi, Dad yace “okay, zanma iyayenta magana mugani, idanma zasu yarda tunda su nayi nayi dasu su zauna a birni suke wai sai kauye idan zasu bari ita saita zauna anan itama musata a school duk hutu saita dinga zuwa kauyensu, yara na kowa ne barinma yarinya kaman Shafa that stood for matarka dole mu kyautata mata” gyadamai kai Zayn yayi alamun yes, Dad yace “jeto kai wanka I will send matarka da abincin, around 1 za’a kaisu airport saikazo kamusu sallama” gyadamai kai yayi yawuce zuwa side nashi kallo daya yama Layla dayaga ta zauna a garden tana kallonshi idanunta sunyi luhu luhu yawuce yashiga flat nashi.










Shiga flat din Dad yayi daidai Mami na saukowa kasa itakuma Farrah na gyara dinning data jera abincin, ganinshi yasa tai murmushi tace “ina kwana Dad”? Murmushi yamata yaja kujera a dinning ya zauna yace “ina kwana yarinya na, kintashi lpy” ahankali tace “Alhamdulillah Daddy” kallon kulolin yashiga yi yace “mekuka dafane yunwa nakeji nai kewan abincin Mam…..” dasauri yay shiru dan har yanzu fada suke murmushi Farrah tayi tace “akwai kunun Gyada da chips da kwai” dasauri yace “zubamin duka” zuzzubamai tashiga yi Dad yace “yanzun nan Zayn yatareni awaje, yanaso nama iyayen Shafa’atu magana su barta anan musata amakaranta idan yaso duk hutu saita dinga zuwa yi akauye, baisan wai adauke miki ita sabida yaga kinason ta sosai” ahankali Farrah takalli Dad, murmushi Dad yamata tareda gyadamata kai yace “yarona always look like baisan what is going on around him ba but yasan komi, yasan meke faruwa, and yasan how special Shafa’atu take agareki, he just wants you to be happy” tasan yanda Dad keson Zayn amman maganganan idanunshi kadai sun tabbatar mata da gaske Dad yake Zayn yamai maganan, dan murmushi tayi ta maida kanta kasa tacigaba da zubamai abincin Dad yace “but inaso naji daga gareki nama iyayenta magana su barmana ita anan?” Gyadamai kai Farrah tayi ahankali, dasauri Dad yace “shikenan magana ta kare bari nagama breakfsat bani kunun kigani” yamika hannunshi yakarbi kunun data zubamai a kofi, Ya kurba harwani ijiyan zuciya yasauke baya iyacin abincin sauran matanshi ko kadan, kallon Farrah yayi datai tsaye takasa motsi daga wajen yace “hadama Mijinki abinci ki kaimai a bangarenshi yagaji bazai iya dawowa nan yaci ba” gyadama Dad kai tayi ahankali batare daya kalleshi ba, tray ta dauko tahada komi sanan ta lullube tray babu yanda zatayi ne daukan tray din tayi ahankali tafito tana kallon fuskan Mami dake zaune akan kujera tana duba wani littafi tai hanyar kofa.












Ahankali take tafiya atsakar gidansu inda tasan Dad zai aiketa side din Zayn data saka hijabi, daga ita sai wanan dogon rigan material din, yanzu duk saiya mata wannan kallon iskancin nan but kome zaiyi yau saidai yayi amman bazata bari yatabataba zaigani, gabaki daya hankalinta yay nisa sai saka da warware take azuciyanta kaman daga sama taji ance. “Ke” tsayawa tayi chak tana kalle kalle Layla tagani ta taso tana sanye da Riga da wando na jean da t-shirt daya mata kyau kanta babu dan kwali tayi kalaba da akama kari karin yay tsawo harya wuce duwawu fuskanta adaure yake tahowa gaban Farrah, tsayawa tayi tabi Farrah da kallo daga sama har kasa kodan ta kwan biyu batasaka yarinyar a idanu bane gani tayi Farrah takara mata wani bala’in kyau, tunda take agidan nan bata taba lura da yanda Farrah keda nono ba sai yau dan dogon Riga tasaka A-shape kana ganin tudun boobs din ta wuyan rigan, ga hibs kuma so curvy, ga gashi baki wuluk har bombom dinta, wani bakin kishi ne ya rikemata kirji hakan yasa cikeda isa tace “wazaki kaima abincin nan a tray”? Wani kallo Farrah tamata yau she is not in the mood to fight hakan yasa tai shiru batace mata kalaba, dan murmushi Layla tayi cikin tsananin son ta gumama Farrah tanuna flat din Zayn tace “ohh Zayn zaki kaimawa? Aiko gaskiya yakamata ki kaimai he’s so hungry bai dade da karar da dan abincin cikinshi akaina ba kuma kinsan baya wani iyacin abinci sosai” takarashe maganan tana murmushi ganin yanda Farrah ke kallonta, tadan yatsine fuska tace “asssh Farrah anya zaki iya da Zayn dinnan dakika aura kuwa kinsan tundaga Gym yake sexing dina har zuwa gadonshi a bedroom dinshi, your husband is a beast………..” “Layla!” Farrah takira sunanta azafafe kirjinta namata bala’in zafin data kasa hadiyewa dan zaro idanu Layla tayi tace “lafiya kike kirana haka kaman zaki bugeni ohh are you angry ne sabida mijinki ya cini da safen nan keda kike matanshi bai ciki ba” wani dariya Layla tayi ganin kishi da bacinrai karara akan fuskan Farrah, cikeda iya kirsa tace “kinga irin rokon dayamin kafin nama bari muyi sex, actually nama manta” tadan zaro idanu sannan tanuna Farrah da yatsa tace “he told me kinmai karama, banda haka u are tooo local, babu abinda zaki iya mai, kinsan Zayn is a bad boy, tun yana secondary school yakecin mata so kawai kinmai kadan ne bakida qualities din dayak…….” “Natambayeki all this things ne dakike fadamini Layla”? Farrah tai maganan muryanta azafafe idanunta nadan kadawa kaman mai shirin kuka, tace “beside ma you are lying, karya kike babu abinda Zayn zaiyi dake idanunki kadai dasuka kumbura tsabagen kuka sun tabbatar miki dahakan, danhaka kitashi daga gabana kije kicigaba da rainon zuciyanki cus Zayn yariga yabarki har abada! He is a married man now, married to me Farrah!” Wani kalan dariya Layla tayi irin dariyan nan mai ciwo tana tafi da hannunta sannan ta tsaida dariyan takalli Farrah tace “harwani alfaharikike da Auren Zayn ooh ohh harkin bani tausayi, bari kiji Zayn will never be loyal to you, yanda Zayn kema kowacce budurwanshi bazaiyi treating naki anything less than that ba, duk yanda zaiyi saiyayi yaga yasameki yaciki son ranshi bayan kwana biyu yabarki yaci wacce ta fiki komi da komi na diya mace kinsan kalolin matan da Zayn yaci dababu abinda basu fiki dashi ba, Zayn yaci yaran baturai masu kudi da aji da ilimi, daidaikun masu aikin jirgin Babanshi ne air hostess baiciba, Zayn yaci yaran shuwagaban nin kasan Nigeria dinnan, yaran senators, yaran reps, if u think ke dinan dakenan worthless yarinya mara galihu mara gata dakuma mara asali sabida kina takama da igiyan aure Zayn zai ciki ya tsaya akanki ne you are mistaken, u are nothing but a thrash to him, bari nagaya miki wani abu Farrah masu kudi suna chanza mata ne kaman yanda suke chanza waya, takalmi, hula, wando dawasu sauran abubuwa na jikinsu, yanda zai cire wanna takalmin yasaka wannan haka Zayn zai iya miki, shawara nake baki tun yanzu kidaina kuri kinyi aure inhar Auren Zayn ne akanki domin Zayn doesn’t have a heart ballema heart din soyayya kirubuta ki ijiye” wani kalan kuka ne da bakinciki dawani kalan sadness ke zuwanma Farrah amman tahana kanta tadaure Layla dake kallonta tace “sabida u are still young saisa na gayamiki gaskiya tun wuri kisan nayi kafin yamaidaki bazawara, don’t be a fool da soyayyan da iyayenshi ke nunamiki, mahaifin Zayn will always choose yaronshi sau miliyan kan kowa dudda yaron yaso kasheshi har lahira ranan daya kama Zayn din turmi da tabarya acikin jirginshi Zayn nacin airhostess dinsu yay collapse akasa, dan haka basa sonki dansu kadai sukeso, dabaice kizo gidan nan ba dabazaki zoba, dabaice asaki makaranta ba dabazaki shigaba, wise up Farrah, anyway bari nabarki haka wuce kishiga kikaimai abincin shi” Layla tai maganan tanabi ta gefen Farrah tawuce side dinsu abinsu ranta fess, ko banza ta shuka wani abu azuciyan Farrah, tariga tama kanta alkawari koyaya zatayi saitayi ta tabbatar ta watsar da wannan Auren ta tabbata hakurin Zayn yakusan karewa inhar Farrah bata bashi gindi yaciba Zayn saiya nemi wata hanyar dazaici Dan Zayn will always be Zayn.










Wacece tadade takeson tafara business din ORIFLAME takasa yi sabida tsadan Registration dinsu??????📢📢📢
Please this might not mean anything to you amman tell your sister, Yar uwanki, wata from your Family, makotan ku suzo koku dari nawa ne za’ayi muku FREE REGISTRATION na shiga ORIFLAME.
Akwai riba acikin ORIFLAME sosai, yanzu kika samu aka miki free registration ahankali ahankali zaki dinga siyan abu daya biyu uku kina saidawa kina kara saya.




Sanan idan kikai registration kika zama member akwai huge discount daza’ayi miki wajen siyan kayansu.
All you have to do idan kinason FREE REGISTRATION IS CLICK ON THIS LINK kima HASSANA magana.


wa.me/+2348052302040




6️⃣8️⃣




Wacece tadade takeson tafara business din ORIFLAME takasa yi sabida tsadan Registration dinsu??????📢📢📢
Please this might not mean anything to you amman tell your sister, Yar uwanki, wata from your Family, makotan ku suzo koku dari nawa ne za’ayi muku FREE REGISTRATION na shiga ORIFLAME.
Akwai riba acikin ORIFLAME sosai, yanzu kika samu aka miki free registration ahankali ahankali zaki dinga siyan abu daya biyu uku kina saidawa kina kara saya.




Sanan idan kikai registration kika zama member akwai huge discount daza’ayi miki wajen siyan kayansu.
All you have to do idan kinason FREE REGISTRATION IS CLICK ON THIS LINK kima HASSANA magana.


wa.me/+2348052302040


Takai kusan 3min takasa motsi daga wajen da Layla tabarta, ahankali tazare hannunta daya tashare hawayen daya zubomata, deep down bamatasan why maganganun suka mata zafi ba suke mata ciwo, Zayn yaga yakuma hadu da mata dasuka fita komi dagaske kuma yabarsu itada batada komi, batada kowa ko mahaifinta bamatasani ba what made her even think zai natsu ya zauna da ita kadai sanan yama sota tsakani ga Allah, yanda yasaba iskancin haka itama zaiyi da ita kaman yanda Layla tafadi kuma babanshi will always support him no matter abinda yayi, yakama shi and still yana supporting nashi har yau har gobe yana bashi abinda yakeso mekuma yarage, ita kadaine zata iyama kanta gata, gatanta shine makarantan ta tagama tazama likita shi kadaine gatan dazata itama kanta, wani kalan ijiyan zuciya ta sauke sanan takarasa goge idanunta tass tadaga kafa ahankali takarasa gaban flat din bude kofa tayi tashiga dakin sanyin Ac dakuma kamshin turaren Zayn dukya cika dakin lumshe idanunta tayi tabudesu ahankali tanason kamshin Zayn sosai yana ratsa mata zuciya, karasawa tayi zuwa dinning ta ijiye tray din tana kokarin cire komi na tray din ta ijiye kan dinning kawai taga an dauke wuta dasauri tadago kanta ko’ina adakin yay baki kirin dan thick curtains na dakin asauke suke, watasan mesaba but hakanan jikinta yay sensing Zayn na cikin falon nan kuma aikinshi ne dan tunda tazo gidan nan baa taba dauke wuta ba sunada standard inverter, kashe wutan dakin yayi sabida yanason yamata Iskanci sabida yasa Dady yaturo ta side nashi kawomai abinci, wani kalan abu taji ya tsayamata awuya akufule tace “ka kunna min wutan daki nan nafita Ya Zayn tun muna mu biyu” kaman daga sama kawai taji an dauketa kaman yar yarinya, wani kalan yunkurin wuntsulowa kasa tayi tace “ka saukeni me haka ina zaka kaini Ya Zayn” kaman badashi takeba hawa stairs yashigayi da ita, ko kadan bata ganinshi kodan sabida daga waje take cikin haske saisa bata ganin komi amman shi gani taga yanayi rass, bude kofan wani daki taji yayi yana shiga da ita ciki yana maida kofan yana rufewa shima dakin duhu wani kalan bankarewa tayi zata kwace kanta kawai tajita kan gado dasauri ta yunkura zata tashi yabita sai saman kan jikinta, cikin fushi tace “mehaka Zayn? Gadon daka saba kawo yanmatan ka zaka kawon………” yatsanshi yakai dasauri yadaura kan bakinta hakan yasa maganan yakoma ciki ahankali yace “shiiiiiiiiii” wani kalan bugawa kirjinta yashigayi jinshi akanta, tanajin kamshin da jikinshi keyi mai bala’in dadi, kamanma daga wanka yafito dan he is so warm, ahankali ya matso da fuskanshi saitin nata yazuba mata wasu mayun idanu sai yanzu take ganin kwayar idanunshi sabida yanda suke kyalli, lumshe idanu yayi yabude yana kallonta still ahankali yace “you are the first and last woman dazata taba shigowa bedroom din Zayn” wani kalan maruru dataji ya tsaya mata awuya batasan lokacin datace “to a ina kake kai sauran yammatan ka”? Wani kalan kallo yama kwayar idanunta kaman yanda take kallon nashi itama, lips dinshi yadan motsa ganin she’s serious tanaso taji dudda baiso yagaya mata dan he don’t wanna hurt her murya chan kasa yace “the room a downstairs” jitayi ranta yasosu ganin magananshi ya tabbatar mata dayadaici matan kenan but at the same time kuma taji sanyi ganin akasa yayi ba anan ba, ganin yanda idanunta sukayi yasa ahankali yakai hannunshi kan kumatunta yashafa, murya chan kasan makoshi yace “you are the only one I love and crave for, bazan kara neman wasu mata ba I promise you, I can’t even remember the last time nayi wani abu dawata” dasauri fara tace “aiko dasafen nan kayi” kallonta yayi dasauri cikeda mamaki yace “ni?” Akufule ganin kaman so yake ya karyata bayan taga Layla nafitowa daga garden nashi tace “eh kuma ni kadagani kada ka kara tabani kaje chan kayi da wayanda suka saba baka irin su Layla” dasauri yace “I have nothing to do with Layla I promise you Angel” ganin yanda yake mata karya yasa Farrah taji kirjinta na tafarfasa in so much rage da kawai ta kasa controlling wani kalan tureshi tayi ta tashi tace “nasan halayenka na banza but bansan harda karya duk kanayi ba, why will you be lying to me kadauka ni yarinya ne because I am 18yrs old, u think bansan abinda nakeyi ba ne, koni nan nakama ka da Layla sau nawa haaa? shine zakacemin u don’t have anything to do with her yarinyar da ko yau da safen nan you……you….se…….” Takasa fadin kalman Sex din tai maza tai shiru tanakai hannunta dasauri tashare hawayen dataji sun zubomata, tamike zumbur zata wuce chak Zayn yarike hannunta hakan yasa azuciye tace “Zayn kasaken mini hannu” murya chan kasa yana tsayawa agabanta yace “bazan saka ba” kirjinta namata zafi sosai tace “wlh kasaken mini hannu nawuce nafita daga dakin nan inba hakaba kome namaka kaikaja” anatse still holding her hand so tight yace “kimini komekikeso inhar it will make you get all this anger out” cikin wani kalan ihu tana kokarin fizge hannunta tace “kasaken mini hannu you this pathetic liar, listen Zayn I will never be one of your victim wlh kuwa, I rather leave this house da inyi rayuwa dakai amatasyin mata, you are nothing but mazinacin mutum mayen mata, dan iska dan giya dakuma dan taba, kasaba ci kayi dumping kana chanza yammata kaman yanda kake chanza agogo you think nima zakamin wayaune”?










Girgiza mata kai yayi zuciyanshi na breaking dudda he’s trying to be strong kaman yanda Dad yace yadingayi amman he is finding it difficult yace “Farrah my feelings for you are real” cikin ihu kaman tasami yaronta tace “is a lie Zayn, tell me do you want to sex me yes or no”? Ahankali yace “yes bec……” “karufemini baki banson naji a word from you liar, ka koma wajen yammatan ka and sex them idan nafita I can even call Layla for you amman nidai Zayn nafi karfinka har abada, a pathetic mazinaci and a liar like you bazai taba samuna ba, saken mini hannu” ta fizge hannunta zata wuce Zayn yasa hannunshi yakara kama hannun azuciye tajuyo tace “kasake rikeni saina wanka maka mari” wani kalan zafi Zayn yaji aranshi, fizge hannunta tayi zata juya yasake saka hannunshi ya kama hannunta juyowa tayi idanunta sun riga sun juya batai wata wataba tadaga hannunta sama jikake kau! Ta wanke Zayn dawani arnen mari, sannan tanunashi da yatsa tace “ko duniya zasu taru su kiraka mijina I don’t consider you one Zayn, bazan tabaso kaskantaccen bawa mai halin dan uwata irinka ba! Bazan taba hada jini da mazinaci ba! Bazan taba hada jini da dan shaye shaye makaryaci ba! Be warned Zayn! And stay away from me, idan gigin kudi yasa kanajin zaka iya samun kowace mace dakake so be it farar fata ko bakar fata ni Farrah Muhammad nafi karfinka! Bazaka taba samuna ba!” Tundaga yatsan datake nunamai Zayn yabi da kallo hannunshi nakan kuncinshi inda ta mara hawaye yawani gangaro daga idanunshi sharrr tunda yake he has never felt insulted kaman yanda yaji yau, he needs to show this girl he is the man as Dad always says, yadaina nuna mata he is weak zata rainashi, show her kaine mijin, you dominate anytime kaga dama.








Wani kalan saukar da yatsanta kasa Farrah tayi sannan tajuya fuuuu zata wuce chak taji Zayn yarike hannunta hakan yasa azuciye tajuyo tareda ihu zata kaimai wani mari. “Zayn!” Chak Zayn yarike hannun nata kafin ya sauka akan fuskanshi yana wani kalan kallonta da idanunshi dasukai jajir, yace “I love you with every single thing that I have in me Farrah! You are my first love dan bantaba jin inason wata ba kaman keba, bantaba sacrificing happiness dina even for my birth parents dasuka haifoni duniya ba sai ke namawa! I was ready to change for you, I stop going to

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login