Showing 84001 words to 87000 words out of 134057 words

Chapter 29 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt

24 Jan 2025

7528

and best sister ever” tureta Miemie tayi tace “kinga gobe zamu gama exam mutafi hutu and is your turn kizo gidan mu kinji” gyadamata kai Farrah tayi tace “naji”, kallonta Miemie ta tsaya tanayi hakan yasa Farrah tace “menene kike kallona haka”? Wani kalan murmushi Miemie tayi tace “kinsan mene wlh Ya Zayn is a very very handsome man, gashi dogo bakin fatanshi kaman na black American, gashi ya iya gayu na yan gayu, gashi dan gata gashi da kudi, kema look at how beautiful you are yaranku ko zasuyi bala’in ky…….” Tureta Farrah tayi tamike tsaye tace “kidaina min maganan shi ni banason shi” tashi Miemie tayi tabiyota dasauri tana kallonta tace “wa to kikeso”? Tsayawa chak Farrah tayi tana tuna how caring Ya Habeeb was to her, da yanda yabata handkerchief ta share fuskanta da yanda ya lallasheta yabari tagama kukan and made her smile kafin ta tafi she just wish deep down inama shine yagayamata yana sonta datafi kowa jin dadi, he’s so caring and so soft towards her, zagayowa Miemie tayi ta gabanta tana kallon yanda yake murmushi tace “wlh kinada wanda kikeso Fairy better tell me, waye shi” akunyace Farrah tawuce tace “bawai ina sonshi bane kuma bawai yace yanasona bane, kawai he’s always in my heart ne sabida he’s so kind and special” hannu Miemie tadaura kan bakinta surprisingly tace “bantabaji kin yabi wani namiji ba Fairy sai yau, ohh my God, this girl is in love with somebody zonan ki gayamin waye” Miemie tabita da gudu hakan yasa suka shiga gudu acikin school suna dariya.












One as usual suka jero itada Miemie zasu gate dan antashi, suna fita hada idanu tayi da Ya Habeeb dake sanye da suit daga gani kasan daga wajen aiki yake idanunshi kur akanta yay folding hannunshi a kirji yana dan zaune gaban motanshi dakenan very clean, wani kalan murmushi tayi tadan dauke kanta tana kallon inda driver ta yake parking ganin bai riga yazoba, hannunta Miemie taja ganin tana murmushi tace “zomuje ki gaida Ya Habeeb tunda ke kunyanshi kullum kikeji” kafinma Farrah tai magana Miemie tajata da karfi sukai wajen motan su suna kaiwa gaban Habeeb dake kallonsu Miemie tace “Ya Habeeb Fairy wai kunyanka takeji” kallon Farrah yayi dake nonnoke kai taki dagokai ta kalleshi tana kokarin kwace hannunta da Miemie tarike yace “let go off her hand Miemie” sakinta Miemie tayi da sauri hakan yasa adan kunyace Farrah ta dago kanta takalleshi hada idanu sukayi dawani kalan sauri ta kauda kanta murya chan kasa tace “ina yini Ya Habeeb” batare daya amsata ba yakalli Miemie dake kallonsu yace “get ice cream from the car” dawani kalan sauri Miemie tai motan shikuma yadan kalli Farrah yace “how you”? Dan dago daradaran fararen idanunta tayi ta kalleshi ahankali tace “fine” yana kallonta still yace “have you cried again bayan ranan nan” akunyace ta langabar mai da kai kaman wata Yar yarinya tareda girgixamai kai alamun a’a, hakan yasa yace “good” daidai lokacin Miemie ta taho dawani paper bag na coldstone ice cream tabashi, karba yayi sannan yabude jakan ahankali yafito da one cup na ice cream yamikama Farrah, dan kallonshi tayi sannan ta kalli ice cream din, gently ta mikamai hannunta ahankali yasa mata ice cream din aciki ta amsa ahankali tace “thanks” sannan yaciro dayan ice cream din dan guda biyu ne yabama Miemie ta amsa da sauri tana budewa tace “thank you Ya Habeeb, ohhh my favorite flavor mint, which flavor is yours Farrah” bude nata Farrah tay ahankali tace “I think is coconut and caramel ko” tadan kalli Ya Habeeb daya gyadamata kai yana kallonta non stop, spoon tasaka aciki tadebo ice cream din zatakai baki kaman yanda Miemie tayi dan tuni ita tafarashan nata kabar da ice cream din akayi daga hannunta, daga cup din ice cream din da spoon din duka suka fadi akasa hakan yasa daga ita har Miemie har Habeeb duka suka dago kansu, Zayn ne yana sanye dawani milk hoodie da dark blue 3quater yasa p-cap dark blue akanshi dawasu dark shade akan idanunshi, lips dinshi sunyi pink yirrr, dudda bata ganin kwayan idanunshi but kasan tsantsan bala’i ne aciki, batare dayace mata kala ba yakama hannunta zai jata dasauri ta fizge hannunta zatai magana yadaka mata wani kalan tsawa da saida ta firgita. “Farrah!” Duka students na wajen da securities kallon wajensu akayi, hakan yasa ya finciki hannunta yajata fuuuu tana binshi abaya da sauri tana waigowa tana kallon Miemie da Ya Habeeb dake tsaye suna kallonsu da sauran yan makaranta, gaban mota yabude Ya wurgata ciki tareda maida kofan yarufe yakoma dayan side din yashiga tareda maida kofan yarufo da karfi sannan yatada motan yawani jaaaa.






Cikin fushi sosai Ya Habeeb yajuya yashiga motanshi hakan yasa dasauri itama Miemie tashiga yaja motan dawani mahaukacin gudu yabi motan Zayn, saida sukai nisa da school sanan Habeeb yawani kalan sha gaban motan Zayn tareda taka burki saura kadan Zayn ya buge motanshi yawani kalan taka burgi saida Farrah tai ihu dataga mutuwa kiri kiri, ahankali ya kashe motan yana kallon Habeeb dake kallonshi shima tagaban motan, Habeeb yakashe tashi motan yabude kofa yafito hakan yasa Zayn shima yabude kofa yafito dukansu biyun suka hadu gaban motocinsu suka tsaya suna kallon juna kaman zasuyi dambe kokarin bude motan daga Farrah har Miemie suke sufito kowannensu yadanna lock a key motocinsu dake hannunsu hakan yahanasu fitowa, cikin kakkausan murya Habeeb yace “what made you think zaka iya duk yanda kaga dama da rayuwan Farrah!” Cikin kakkausan murya Zayn yace “and who do you think you are to her dazaka tareni kanamin tambayan nan”? Dan murmushi Habeeb yayi sannan yakalli Zayn yace “Farrah is my sister’s friend, I take her to be my sister as well, and the way you are treating her is unacceptable, why will you threw away ice cream din datake shirin sha Zayn”? Habeeb yay maganan ranshi abace, hannu Zayn yasa akan idanunshi yazare dark shade din dake kan idanunshi sanan yakalli Habeeb yace “remember what I told you the last time I don’t appreciate when strangers namin magana da kanwa or should I say my wife!” Yay maganan yana kallon Habeeb acikin kwayar idanu ahankali yace “the next time dazan ganka kanama matata magana, ko kallon mini mata I will make sure namaka abu biyu” yay dan shiru sannan yace “first! Saina tabbatar da idanun daka kalleta dasu na tsiyayesu tastas and secondly! I will lock you up in jail for life” yana maganan yajuya zai wuce Habeeb yace “kasan your biggest problem is yarinta Zayn! And yarintar ke deceiving naka yanasa kana tunanin you can mold everybody beneath your feet, don’t mess up with Farrah inba hakaba saina koyamaka hankali” juyowa Zayn yayi yakalleshi from head to toe inda ba bayason yay halin yarintar da Habeeb yagama fadi ba da wlh saiyamai shegen duka akan titin nan, hakan yasa yace “are you that jealous of ka girmeni but I’ve took the gem away, and it belongs to me now? Farrah is mine! Oopsss sorryyy Yaya, hahahah” ya kyalkyace da dariya tareda maida glasses nashi kan idanunshi yasaka sanan yajuya zuwa motanshi yabude yashiga taredayin reverse yawuce Habeeb dake tsaye da mugun gudu, wani kalan dukan gaban motanshi Habeeb yayi zuciyanshi namai zafi, shi he don’t even know exactly meyakeji game da Farrah ko sone ko menene oho, he just hate yanda Zayn keyi, and the last magana da Zayn yagayamai pains him, cikin fushi yajuya yashiga motanshi tareda tada motan batare daya kalli Miemie dake kuka ba ganin Ya Habeeb da Ya Zayn nafada dudda batasan mesuka cewa ba.




5️⃣4️⃣




THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461










The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.




A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.


B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.


C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.






Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.


Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.


Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.


Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.










Tunda yashiga motan ko kala baicema Farrah dayaga idanunta sunyi ja ba sai kuka take amman mara sauti, jiyayi babu abinda kemai dadi, parking yayi agaban coldstone ice cream yakashe motan yafito yashiga ciki, baiwani dade aciki ba yafito da babban paper bag na ice cream yadawo motan yashiga sannan yadan kalleta yanda take kallon dayan gefen ko Kallonshi batayiba, ciro babban roban ice cream yayi daga jakan babban gaske ahankali yamika mata murya chan kasa cikeda lallashi yace “here is your ice cream Angel” juyoda kanta tayi tazubamai rinanun idanunta kaman ta shakeshi yamutu takeji tsabagen yanda takeji hannu tasa takarbi ice cream din sannan tawani bude marfin juyawa baya ta wurga gabaki dayan ice cream din akujeran bayan motan ya bare yabata ko’ina tace “baza’asha ba, banso, banso, banson ice cream dinka, stop talking to me, I hate you Zayn, I hate you for all you’ve been doing to me, I have you for insulting and been rude to my best friend brother, I will never forgive you” tai maganan wasu sababbin hawaye na zubo mata daga idanu da sauri ta kauda kanta gefe tana share hawayen da bayan hannunta, wani kalan sanyi jikin Zayn yayi yanda yaga ranta yabaci bayan motan nashi ya kalla sannan ahankali yatada motan yaja motan sukabar wajen.








Suna kaiwa gida tabude motan tafita fuuu azuciye binta yayi da kallo saida tashige side dinsu sannan yafito daga motan yakira bodyguard na Dad dake compound din yace “kasa awanke this car” dasauri yace “yes sir” ahankali yace “where is my Dad”? Dasauri Bodyguard din yace “yana falonshi” wucewa straight Zayn yayi zuwa falon Dad, kai tsaye yashiga dakin Dad yagani zaune kan dogon kujera Hajiya Mariya na matsamai kafafu, ganin fuskanshi kadai Dad yayi yakalli Hajiya Mariya dako gaidata Zayn baiyiba yace “excuse us” sannan yakalli Zayn yace “come here Son menene, what happen ranka yake abace haka” tahowa Zayn yayi da sauri tana zuwa kaman karamin yaro yashige jikin Dad, fita daga dakin Hajiya Mariya tayi tana hararan Zayn, saida Dad yaga ta maida kofan tarufe bayan tafita sannan yadago Zayn da sauri yace “what happen Zayn baka gayamin zakaje ka dauko Farrah from school ba, maiya faru kadawo ranka abace haka? What is it what happen?” Dad yay maganan yana rude baimasan aburkice yake maganan ba, Kallon fuskan Dad Zayn yayi zuciyanshi na tafarfasa baki yabude zaiyi magana saiga hawaye sharrrrrrrr kaman an korosu waje, “Innalillahi wa innailaihi raji’un!” Dad yafadi hankalinshi atashe yana neman tashi daga kan kujeran ya bala’in rude yace “meya faru lemme go and call Farrah tafadamin maiya sameka” yazo zai wuce hannunshi Zayn yakama dasauri yana girgizamai kai still hawaye na zubowa dagakan idanunshi kaman dan yaro yace “don’t call her Dad” dasauri Dad yadawo kaman zai zare yakama babban riganshi fari kal yakai kan fuskan Zayn yahau sharewa yace “stop crying tell me meya faru kake kuka”? In a very very hurtful voice Zayn yace “Dad Farrah tace she hates me and she will never forgive me all because of wani kato” cikeda damuwa Dad yace “Farrah tagaya maka haka, shine kake kuka”? Gyadama Dad kai yayi yana share hawayen dake zubomai da sun kasa daina zubowa, dasauri Dad yace “tell me everything daya faru” daga farko har karshe Zayn yabama Dad labarin abinda yafaru shifa Dad kokai waye zai iya nuna maka yafifita yaranshi kankai, jibidai Mami dudda yanda yake sonta matarshi ce but koda yaushe saiya fifita Zayn kan ita, cikeda damuwa sosai dakuma bacin rai Dad yace “indai Habeeb ne ke neman shiga tsakanin yarana to Farrah tagama zuwa school din, na chanza mata wani school kokuma nakawo the best teachers adinga koyarda ita agida waec result da jamb kobatayiba zan iya saka amata is just the matter of one phone call, stop crying kaikuma, haka zakai soyayyan abu dan kankani yasaka kuka so kake Farrah ta rainaka, you have to show her you are a strong capable man, kukan ya isa haka” Dad yay maganan yana kara sharemai hawaye rabon dayaga hawayen Zayn harya manta sai yau lallai yaronshi na son Farrah.




Da kyar hawayen suka tsaya Dad yace “is okay karka kara zubadda hawayenka kan kowa aduniyan nan, inhar ina raye kome kakeso is yours Zayn, Farrah matarka ce all this silly fights na faruwa a soyaya is not like she meant da gasken gaske ta tsaneka ya isa, makarantan kuma angama zuwanshi dagayau zanje nafada mata dakaina kaji” gyadamai kai Zayn yayi yana sauke ijiyan zuciya ahankali.


Wato idan Allah ya shirya kama mutum marajin magana ya iya kamashi da kyau, jJama’a dubu Zayn kuka wiwi😂😂😂






5️⃣5️⃣






THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461










The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.




A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.


B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.


C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.






Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.


Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.


Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.


Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.








Kwanciya yayi yadaura kanshi kan cinyan Dad, Dad na shafamai kai ahaka bacci ya kwasheshi kanshi nakan cinyan Dad, Dad na kallon fuskanshi murmushi kawai yayi ya girgiza kai kana ganin Zayn kasan JJC ne a harkan soyayya kar Farrah ta wahalar mai da yaro fa, Zayn bai saba da wahala ba balle ma na soyayya taje tabama danshi hawan jini bazai dauka ba. Saida yaga baccin ya shigeshi sosai sanan ya lallaba yatashi ahankali yafita daga dakin tareda maida kofan yarufe yay flat din su Mami ya shiga.






Don shiga group dina na matan aure 1k, chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461






Farrah yagani tareda Mami a falo ta chanza kaya zuwa nagida tanashan juice a glass cup, ganin Dad yasa tai murmushi tace “Dad ina yini” murmushi yamata yakaraso kusada ita ya zauna yace “daughter na yakike ya exam” ahankali tace “Alhamdulillah Dad” anatse yace “saura papers nawa ki gama”? “Saura two gobe da jibi mun gama” gyadamata kai yayi yace “daughter na” kallonshi tayi dasauri tareda ijiye cup din juice na hannunta tana natsuwa, anatse Dad yace “dake da Zayn dukanku yarana ne, burina shine yarana suhada kai ta yanda babu mai shiga tsakaninsu aduniyan nan bakiganni nida Uncle dinku ba koda yaushe muna tare babu mai shiga tsakanin mu?” Gyadamai kai Farrah tayi, Dad yace “haka babar mu ta rainemu Allah ya jikanta kuma haka nakeso keda Zayn kuzama, amman ace fisabilillahi sabida Habeebu yabaki ice cream Zayn ya kabar bai isa ya kabar bane, koko baida kudin siyamiki ice cream ne komu nan agida dani da Mamin ki bamuda kudin siyamiki ice cream ne, har irin abin nan yakai ki gayawa dan uwanki kin tsaneshi bazaki taba yafemai ba Haba daughter na! Indai kan wani nawaje zakina fada da dan uwanki haka dole nadauki mataki, saisa dagayau bazaki kara komawa school dinba zan chanza miki makaranta next term” dasauri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login