Showing 57001 words to 60000 words out of 134057 words
Chapter 20 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt
kujeran babu abinda yasami kafanshi kawai jiri yake yawan gani yamike saisa aka sashi a wheelchair an samai plasta akanshi har yanzu ko uppan baicema kowaba har Mami, kallon Mami Uncle yayi yace “bari nakoma gida tunda anbashi bed rest na one week I will manage everything na organization” gyadamai kai Mami tayi tana kallon Dad da bodyguard ke turawa zuwa flat dinsu tace “saida safe Uncle” shiga mota yayi yawuce itakuma Mami tabisu saida suka kaishi har sama zuwa dakinshi suka kwantar dashi kan gadonshi sannan sukama Mami sallama suka tafi, zama Mami tayi gefenshi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta kurum, hannunta tasa ahankali takama hannunshi anatse tace “koma menene Alhaji ke damunka we will get through it together I promise you, dan Allah kadaina tunani and talk to me konaji sanyi araina I know you can hear me, and you can speak to me, Alhaji nima abubuwa sunmin yawa but I am just trying to be strong if I break down Yaya zanyi wazai kulada yaranmu, please Alhaji” tai maganan tana kallonshi ganin yamata shiru still kallonta yake baice komiba yasa gently tasaki hannunshi takai hannayenta kan idanunta tafashe da wani kalan kuka mai bala’in taba zuciya.
Hannu Dad dataji kan bayanta yasa tasauke hannunta tadan juyoda kanta ta kalleshi, jawota yayi jikinshi dasauri ta fada jikinshi tawani kalan kankameshi tana kuka sosai, cikin kuka tace “nasan abinda yasameka yau have every reason to do with Zayn, Alhaji Yaya zamuyi da Zayn, I don’t know, babu rana babu garin da Allah zai waye I will not pray for that boy, nabada sadaka, na taimaki other helpless children, i perfect and better some children life sabida Allah nima yay perfecting life din nawa yaron, Alhaji Allah baya amsan addu’ata ne?” Ta tambayi Dad ahankali tana kuka sosai, dagota Dad yayi sanan yakai hannunshi ahankali yadaura kan bakinta yana girgizamata kai yace “shiiiiiii stop crying for Zayn, this tears naki na kara tabarbarar dashi ne” kafin ahankali tace “I am the one that is at fault Mami, tun yaron nan nakarami you always show me kaza kaza kaza danakeyi ba daidai bane amman banaji kinsan mesa Mami inason Zayn sama da yanda nakeson rayuwata, Mami inason Zayn dina dayawa, zan iya bada rayuwana dan Zayn dina ya rayu, Mami inason d’ana sama da tunanin ni kaina” yay maganan yana nuna zuciyanshi Mami na kallonshi dan tasan hakanne ita saidai tabama mutane labarin kalan son da Alhaji kewa Zayn, ahankali yace “I know Zayn nashan taba da shisha nakasa hanashi sabida I believe zamani ne abinda yara keyi yanzu kenan, tunda bawai shaye shayen ya shigeshi bane idan yay girma zan hanashi haka nake gayawa kaina kullum” yay maganan ahankali murya chan kasa yace “I know Zayn nabin mata amman shi bantaba yarda ba, lokacin dayana secondary school a Uk I remember akwai lokacin da Nanny shi takirani tacemin Zayn nabin mata saida na koreta nace tanama yarona shairi Zayn dayake karamin yaro tayaya zaibi mata maiyasani aduniyan nan, yace same thing happen ranan da bodyguards dinshi suka cemin club suka kaishi shida yarinyar chief of justices sun shiga bayi suna ihu fadama namusu nace maybe hiransu suke, Mami Zayn dina is a small boy he’s just 26yrs meya iya? Karamin yaro ne, yaushe yazo Zayn har ya iya kwanciya da iyali when did Zayn ya girma dazai iya kama mace yana tabawa akoina har cikin jirgi”? Dad yay maganan cikeda damuwa, girgizamai kai Mami tayi tace “Alhaji this is where you got the whole thing wrong, zaminin mu da zamanin nan is two different thing, children na yanzu tends to know everything at a very tender age barinma Zayn dakakai US immediately bayan yagama primary school anan, kasashi under care na The world Best certified Nanny, why did you believe sabida wata nada qualification na world best Nany zata iya bama yaronmu tarbiya bayan awayan nan shekarun sune shekarun daya kamata muyi installing tarbiya ma Zayn? Zayn grew up a garin da babu culture, garin da to have sex is a normal thing haryau har gobe Zayn doesn’t see sex dayake having as a taboo or something wrong, Zayn baidamu da salla ba dudda babu abinda bai iyaba cus ai lokacin still kadaukomai malami da weekend yana zuwa koyardashi komi na addini, kullum bai complain kamin fada, nina haifa maka Zayn amman baka taba bari nai discharging duty dina as his Mother ba kaina uwarshi da ubanshi, kome zance kace Zayn yaro ne he’s just 26, 26yrs old yaron dayakeda masters yaro ne, gani kake kaman baisan komi na duniya ba, sai yau daka gani da idanunka shine zuciyanka ke neman bugawa” runtse idanu Dad yayi sanan yabude su, ahankali yace “neman mata yana wasting life din namiji sama da komi, I know I am the reason Zayn is like this, I promise you zan gyara Zayn dakaina I am about to take a huge step and decision arayuwan Zayn” wani kallo Mami tamai tace “Allah yasa ka iya cus I don’t believe you” murmushi yayi yace “at this junction zan iya, son danake mai zaisa nayi hakan come” yajawo Mami jikinshi dan ajiyan zuciya ta sauke tace “ina zuwa lemme check on Zayn da Farrah” sakinta Dad yayi yace “okay” tashi tayi tafice daga dakin dakin da Farrah tafadi mata Zayn na ciki tabude tashiga dayake wutan a kunne, yana kwance kan gadon babu riga ajikinshi yana bacci, babu bargo ajikinshi ya kanannade kanshi alamun sanyi yakeji, takawa tayi zuwa gabanshi takai hannunta ahankali ta daura kan wuyanshi akwai fever ajikinshi, janye hannun kawai tayi tasa hannu taja bargon tarufamai da kyau sanan tasake kallon fuskanshi uwa uwa ce ahankali tashafa gefen fuskan nashi, murya chan kasa tace “Allah ya shiryamin kai Zayn” sanan ta dago tawuce tafito daga dakin bayan ta kashemai wuta tashiga dakin Farrah bayan tabude dakin da key dinta, tana kwance kan gado tana bacci, zama tayi abakin gadon tana kallon fuskanta yanda hawaye suka bushe akai dan murmushi tayi tashafa kanta Farrah nada tausayi sosai ganin bata cire kayan makaranta ba yasa kawai ta girgiza kai tadade zaune wajen tana kallonta sai kara girma take tana sake zama budurwa, bargo taja ahankali tarufUa mata sanan taduko tama goshin ta peck, ahankali tace “good night my baby girl”.
3️⃣5️⃣
Ahankali yake bude idanunshi dasukamai nauyi yanadan fuzarda iska, tashi yayi zaune yanaji kaman kanshi zai fadi ya jingina da gadon yana dafa kanshi dakemai ciwo sosai wanda yasan hangover ne, agogon bangon dakin ya kalla ganin 10:30 nasafe yasa ahankali yabi dakin da kallo kafin ya kalli side drawer ganin wani fine flask da mug akai yasa yakai hannu yadauki flask din ya tsayaye ruwan coffee a mug sanan ya ijiye yadauki mug din yakai bakinshi, lumshe idanunshi yayi yabude Mami shi makes the best coffee yanason coffee shi very strong kuma haka tamai hakan yasa yaji hangover na sakinshi, tass ya shanye yakara tsiyayawa yadauki mug din zaikai bakinshi. “I love you Farrah!!!” Yaji zuciyanshi ya karantamai kalaman dayasa ya tsayar da mug din coffee dazaikai baki yana tunani, wani kalan sarawa yaji kanshi yayi dayasa dasauri yakai coffee bakinshi yashiga sha yana mamakin what just came to his mind yanzun nan dayace I love you Farrah, wani kalan yatsine fuska yayi ya ijiye mug din ahankali yamike tsaye jikinshi da babu riga yabida kallo yana mamakin yanda akayi babu riga ajikinshi shiru yayi sai alokacin yama karabin dakin da kallo ya akayi yake dakin nan not dakinshi the last thing daya tuna was airport, Mami da marinshi datayi yashiga mota yasa bodyguard suka sayomai giya, wani kalan gajeren tsaki yayi daya tuna yasha giya bude kofan dakin da akayi yasa yadago kanshi da sauri Mami yagani tashigo dawani sky blue shadda a hannunta dakenan a goge kallo daya tamai tadauke kai, karasowa cikin dakin tayi ta ijiye Shaddan kan gado tace “kayi wanka, kayi salla kazo Baban ka na nemanka yana dakinshi” tana maganan tajuya tafice daga dakin batare data bashi daidai da one look ba, binta yayi da kallo saida tarufe kofan sanan ya sauke ijiyan zuciya ahankali yakalli kayan data kawomai sanan yawuce bayin dakin yabude bakaman bayin dakinshi bane dudda shima yahadu but komi na side dinshi extraordinary Dad yasa akamai, wanka yayi yay wankan tsarki yay brush dan akwai sabon brush abayin, sanan yafito daure da towel yana yatsine fuska har yanzu kanshi ciwo yake, kayan da Mami takawomai ya warware jumper ne da akama dinki mai kyau, ga shorts da singlet duka takawomai, zama yayi gefen gadon yana tunanin yanda zai saka kayan rabon dayasaka kaya manya haka harya manta, tashi yayi ya shirya tsaf cikin kayan sai kamshi kayan suke kaman ya fesa turare, dadduman daya gani ya dauka ya shimfida salla yayi sanan yatashi batare dayasaka boturan gaban rigan ba yafito daga dakin yanabin falon saman da kallo kayan sunmai kyau kaman bashiba, karasawa yayi zuwa gaban dakin Dad dayaga kofan abude, ahankali yashiga dakin Dad na kwance kan gado yadan kishingida da bangon gado, sai Uncle kan couch dake dakin zaune rikeda laptop yana wani aiki da Dad yasashi, sai Hajiya Mariya zaune gefen gadon kusada Dad saikuma Layla dake zaune kan kujeran da Uncle ke zaune kai tana sanye da riga da zani na Atampa tadaure kanta da dan kwali kaganta kaman mutuniyar kirki gabaki dayan dakin jin kamshinshi yasa aka bishi da kallo banda Dad da kallo daya yamai yadauke kai rai abace yace “fita ka koma ka shigo da sallama Zayn” Dad yay maganan babu wasa akan fuskanshi, kallonshi Zayn yayi cikeda bala’in mamaki ganin fuskan babanshi Bana wanda yasaba ganiba kullum yasa In so much disbelief yajuya yafita daga dakin kafin ahankali yajuyo murya chan kasa tace “Salam” baki Dad yabude zaiyi magana Hajiya da ranta yamata fess ta taba kafanshi alamun kar yay magana sanan tace “wa alaykassalamu Zayn mun tashi lafiya” wani kalan daure fuska Zayn yayi yakalli Dad dashima kallonshi yake ko kadan babu alamun wasa kan fuskanshi yace “baka iya gaisuwa bane ko bakaga your Mom and Uncle are sitting right here bane da Babanka” cikin mugun kirsa Hajiya Mariya tace “Alhaji dan Allah kadaina surutu haka anfa baka 1week bed rest ne, Zayn kuma ai yagaida mu tunda yay sallama ko Uncle” dan murmushi yake Uncle yayi yace “yes” wani kallo da Dad kema Zayn dashima kallon Baban nashi yake kaman baitaba ganinshi ba, murya chan kasa while looking at his father yace “morning Uncle, morning Hajiya” jikake shiru dakin kaman yaci ruwa tunda sukasan Zayn baitaba gaidasu ba, ahankali yace “morning Dad” wasu manyan files guda uku dake gefenshi Dad ya dauka yamikama Zayn din, ahankali Zayn yakaraso gabanshi yasa hannu yakarba strictly Dad yace “ka karanta business a school, here are some files na some money that went missing a account, go through everything and give me a well detailed report this evening” yakalli Uncle dayake kallonshi jin yabama Zayn aikin yace “kutafi office tare and don’t you dare help him kabarshi yay komi da kanshi, office dina za’a budemai dagayau nan ne office nashi” gyadamai kai Uncle yayi yace “to Yaya” kafan Dad Hajiya Mariya tashafa tace “Alhaji ga Layla nan itama business dinan takaranta a school please tabi Zayn takoyi komi idan yaso itadashi saisu naka aikin tare she’s brilliant” kai tsaye Dad yace “a’a ban yarda ba, Layla can tell me anything datakeso tayi koda business ne zan iya bude mata amman bazan barta tai aiki tareda Zayn ba” Alhaji yay maganan dan gani yake Layla yarinyar arziki ce kar Zayn yamata wani abu, ga mamakinshi gani yayi kawai Hajiya tafashe da kuka cikin kuka tace “ni narasa mena maka Alhaji, na aureka tun kafin kagama samin wayan nan dukikoyin I was there with you, Zayn d’ana ne hakama Layla, dudda nasan Layla bakaman Farrah bace dan ita bakai adopting nata ba mesa baraka bar Zayn yasaba da kanninshi ba suhada kansu ba saisa Zayn babu wanda yakeso arayuwanshi, inda Farrah ne ai yanzu zaka bari tabashi suyi aikin tare dan har kai Farrah makaranta yake yadauko takuma idan antashi, dayake Layla diyata ce saisa amman kada kamanta wani abu yanda Farrah takenan marainiya haka Layla ma take marainiya, idan bakabar Zayn get close to kanninshi ba how is he going to learn to love yan uwanshi and protect them” tacigaba da kuka sosai cikin kuka tajuya takalli Uncle dake kallonta kwayar idanunta yagani dasauri yakalli Dad yace “Yaya I think tunda Layla tayi accounting sanan tayi business administration a masters dinta abarta suyi aikin tareda Zayn, beside ai su age mate ne daga ita harshi and I will be watching them” dan ijiyan zuciya Dad yasauke hakan ne kuma kobabu komi Layla Babba ce ita kuma tanada hankali sanan tawaye itama masters gareta kaman Zayn din, so she can protect herself Wanan ma da Uncle natare dasu a company yasan he will watch them incase idan Zayn zai mata wani abu wanda ba lallai ma Zayn zai iya neman family members dinshi ba, ajiyan zuciya yasauke ya juyarda kanshi Layla da kanta ke kasa yakalla yace “Layla” ahankali tadago kanta tace “Na’am Dad” murmushi yamata yace “jeki shirya kibi Zayn kuje kumini aikin tare, ki kula da kanki kinji” gyadamai kai tayi ahankali tace “In sha Allah Dad, Nagode nagode” wani kalan murmushi Hajiya Mariya tayi tace “imaza kije ki shirya” tashi tayi kaman ta hadiye ruwa tasha tawuce tafita, Dad kuma yakalli Zayn dake kallonshi har lokacin yace “go and change to suit kutafi” juyawa yayi yafice daga dakin Hajiya Mariya tabishi da kallo ranta yay fari tass dudda batasan meya faruba but ta tabbata uban da dan fada suke.
Fitowa afalon saman yayi Mami yagani zaune falon babu abinda bataji ba daya faru a falon, kallo daya tamai tadauke kai tace “abincin ka na dinning eat and take the drugs dake wajen dana ijiye maka” tsayawa yayi yana kallonta yanda ko kallonshi itama batayi ahankali yace “Maaaami” hannu tadagamai alamun yawuce kasa, wucewa kasa yayi zama yayi a dinning kaman yanda tace abincin yaci kadan kanshi na sarawa sanan yadauki magungunan daya ijiyemai yasha kafin yatashi yawuce side nashi ya shirya yafito rikeda file din Layla yagani gaban motanshi itama tasaka riga da wando na suit baki dawani heel tana kallonshi tana murmushi tai kyau, karasawa wajen motan yayi bodyguard sukazo zasu budemai wani kalan ihu yayi yace “my car keys!” Yamika musu hannu, dasauri bodyguard din yace “but sir kidnap……” cikin fushi sosai yace “I don’t fucking care! From today’s henceforth I will drive myself to any fucking place that I wanna go y’all should fucking leave me alone!” Woooo damn! Layla tafadi ganin yanda Zayn ke masifa ranshi abace dawanan US accent dinan kaman wani Sheggs, Zayn is hot! Ko sheggs bazai nunamai kyau ba wlh, rawa jikin bodyguards din suka fara dasauri suka bashi car key din shiga motan yayi ko kallon Layla baiyiba dasauri tabude dayan bangaren gaban ta shiga tareda maida kofan taja, da mahaukacin gudu yaja motan dasauri tasaka sit belt cikin iko na Allah sukakai company da kyar.
Fitowa daga motan yayi yashiga cikin company wasu cleaners na gaidashi cikin fushi yace “you are fired” arude duk suka kalleshi har Layla shiga ciki yayi receptionist na gaidashi yace “you are fired as well” kafin yakai office din Babanshi yay firing mutane sunfi 20 kafin kace me company su ya kachame masu kuka nayi masu tambayan me mukamai nayi daidai nan Uncle yashigo jin hayaniya yasa ya tambaya meke faruwa aka fadamai anatse yace babu wanda akai firing su kwantar da hankalinsu kowa yacigaba da aiki hakan yasa yashiga lift yay sama ranshi abace, direct office din Dad da Zayn keciki yawuce, zaune yaga Zayn kan kujera yaciro wayanshi yana daddannawa maida kofan Uncle yayi yarufe yakaraso gaban desk din yace “who do you think you are Zayn dazakazo kana cema kowa ka koresu”? Wani banzan kallo Zayn yamai sanan yace “the CEO ko kamanta” dan murmushi Uncle yayi yace “no ban manta ba Zayn, but right now damuke maganan nan bakada right dinan, yanzu u are a worker like all of the people daka kora kazo aikin punishment, dan haka ka natsu Layla is here kayi aikin da aka saku inba hakaba zansa mahaifinka yamaka asalin punishment din dayaso yamaka a kulleka for 1months akwace all your gadgets, sai inga how you will survive babu mace for just a week dan haka Zayn be careful don’t provoke me Wallahi, idan kuma kayi I will makesure namaka karatun natsuwa, just be quiet and get to work” yana maganan yajuya yafita Zayn yabishi da kallo ranshi a bala’in bace, dasauri Layla dake zaune tai wajen kofa tasaka key sanan tajuyo takalli Zayn tace “annoying Uncle, don’t take his words to heart kaji” tai maganan tana karasowa inda yake tahowa gabanshi tayi kaman nai tsoron abinda zai mata ahankali ta rungumeshi murya chan kasa tace “don’t mind him munafuki ne shike zuga Dad na fushi dakai cus Dad bazai iya fushi dakaiba, but I am here for you Zayn, I will always support you, kome kakeso shi zan dinga maka kaji, fuck all the hater” tai maganan tana dagowa takalleshi ganin ya lumshe idanu, goga mai kirjinta tayi ajikinshi she’s just praying to fuck him, ita kawai bala’in shaawan Zayn take dan Allah yama yaron baiwa tun ranan data shafashi a gym taji bata damu dawani tsananshi da Mommy tayi ba, murya chan kasa tace “you need to calm down Zayn nabaka kaina kaji” tai maganan tana shafa kirjinshi zuwa kasa wajen cikinshi wani kalan ijiyan zuciya yasauke murya chan kasa tace “nooo” ahankali tace “yessss, please Zayn sex me, I’ve been hungry for you tun ranan da na fara ganinka, fuck me baby I am all yours” tai maganan tanajan zip din wandon jikinshi kasa ta tura yatsunta cikin wajen, one thing data lurada shi Zayn nada bala’in sha’awa dashi kanshi tafi karfinshi saisa yakecin mata anyhow dan shafashin nan datayi har gabanshi ya mike, jawo joystick din tayi ta zip din wandon amman yaki fitowa