Showing 6001 words to 9000 words out of 134057 words
Chapter 3 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt
Zayn yayi sannan yadan kalli Uncle ganin bacci yamai dadi harya farajan minshari yasa ahankali yacire belt yatashi ko kallon bodyguard din baiyiba yawuce kasa yarinyar na binshi da kallo, hannunshi yatura a aljihu yaciro kwalin taba duk tana kallonshi sanan yabude bayin jirgin yashiga yasauke marfin clean masan bayin ya zauna ya kunna taban yashiga sha Ahankali yace “I hate planes” knocking kofan dayaji anyi yasa akufule yace “who” ahankali tace “is Marie sir, smoking on board is not allowed sir” tai maganan ahankali, bude kofan bayin akayi taban na bakinshi yawani kalleta daga sama har kasa sanan yazare taban daga bakinshi yabusa mata hayakin a fuska yace “are you going to fine me for smoking or what?” Wani kalan murmushi tayi yanda yamata maganan saida zuciyanta ya narke, da yatsu yamata alamun tazo, dasauri ta shigo cikin bayin maida kofan yayi yarufe sanan yawani irin mannata jikin kofan yana sake busa mata hayakin a fuska yace “you seems to want me badly huh?” Jitayi kaman numfashinta zai dauke kirjinta na faduwa fat fat, anatse yace “how much is your pay” ahankali tace “8000 pounds Sir” cillar da karan taban daya gama sha yayi a wash hand basin sanan yadaura hannunshi gaban riganta yana bude mata boturin rigan yace “I will pay you x5” yay maganan daidai yagama bude boturan da boobs dinta matsakaita suka bayyana tabe baki yasakeyi yace “not bad” sanan yakai hannunwanshi duka biyun yawani damke su da karfi, wani irin malalacin kara tasaki tace “auuuch Sir, what are you doing, we are on plane let’s land first is not allowed, having sex on plane is risky” wani irin juyarda ita yayi yana daura hannuwanta kan wash hand basin din yana kwaye skirt dinta sama yace “I guess I love risk” yawani kalan barka pant dinta gefe sanan yashiga bude gaban wandonshi, kiris yarage bata Kurma uban ihu ba tashayin sex but yau kalan abinda yashigeta bata tabajinshi aduniya ba no wonder akace African men barinma Nigerian men are monsters, God takes his time in creating their dicks well, this rich handsome dude here is not a human, he fucked her good sanan yawani irin hankadeta gefe anan wash hand basin din yakawo tsaki yayi duk Papa yajamai yana fucking wata air hostess she’s not even sweet, maida Hajiyar yayi cikin wandonshi sanan yawuce yafita dudda Joystick din bai gama kwanciya ba ko kallonta bai karayi ba, hada idanu yayi da Uncle dake binshi da kallo ko yaushe yatashi ohon mishi, shafa gemunshi yayi yana yatsine fuska ko ajikinshi sanan yazo yay kwanciyanshi kan kujeran batare daya kalli Uncle dinba yace “I want to sleep uncle alullube ni” ajiyan zuciya kawai Uncle yasauke sanan yakalli bodyguard din da idanu hakan yasa yatashi yadauki bargon ya rufamai ko cikakken 5min bai daukaba bacci yay awon gabadashi.
Takai kusan 10min zaune akasan bayin sanan ta lallaba ta tashi tana kallon kanta a madubi yan fararen nonon ta harsunyi ja sabida yanda yadinga matsesu da hannunshi danko kadan baisha ba, bra daya cillar akasa tadauka ta maida sanan tasaka rigan tai fitsari sanan ta tashi ta gyara kanta tsaf tsaf tana mamakin karfin shi dole yammata su dinga kuka suna rokon yaron nan yay dating nasu, ahankali kaman barauniya tabude kofan bayin tafito kanta akasa Uncle yadauke kai kallo daya yamata yariga yagane komi skirt dinta dukya yamutse kawai ya girgiza kai, at this point Zayn kawai sai Allah ya shirya, yaro baya tsoron uban kowa Allah ka shirya yaron nan.
Yanada bala’in nauyi dakuma sound sleep, idan yana bacci bacci yake kaman dan shugaban kasa harsukakai Nigeria baisan sunkai ba, parking jirginsu yayi a babban airport na birnin tarayya Abuja, Baban shi Tajudeen Ganuwa shine the second richest person world wide, yanada jirage Ganuwa airlines, international da domestic flight, sanan yanada PJs wato private jets dakuma choppers su helicopters dan har gwamnati na hayan jiragenshi, banda haka business nashi is mainly kan natural resources na Nigeria, cementi, tiles, mai da gas, kayayyakin abinci, da transportation kuma, matayensu hudu amman Allah baitaba bashi haihuwa ba sai akan Zayn wanda he’s just 26yrs old yanzu amman idan kaganshi sabida girman jiki dakuma tsayi daya dauko na mahaifinshi zaka dauka yakai talatin kokuma yay irin su 35haka ko 38 nan ko he’s just 26yrs old.
Ma’aikatan Baban shi suka hadu aka hada wani bouquet na welcoming yaron Boss dakowa kejin labarin shi amman baa taba ganinshi ba dan a Turai yake zama,
saida bodyguards din suka gama fitada komi sanan Uncle Hali yaje kanshi bubbuga kujeran yayi yana kiran sunanshi ahankali. “Zayn! Zayn, Zayn” dan bude idanunshi kadan yayi yadaurasu akan Uncle idanun sunyi ja alamun mutum yasha bacci sosai kafin ahankali yatashi zaune yana yatsine fuska murya chan kasa yace “Uncle water” dasauri Uncle Hali yashiga waigawa ganin air hostess din a tsaye wajen gaban cockpit yasa yace “I want water” dasauri tace “yes sir” bottle water takawo Awani tray mai kyau da karamin glass cup takawo tana kallon Zayn din dabaima san ko akwai wani mutum awajen ba, karban ruwan Uncle yayi yazubamai a cup yabashi yasha tass sanan yamike tsaye ahankali dasauri Uncle yasa hannu yakwashe blanket din daga jikinshi dan ya yaye blanket dinma bazai iya dakanshi ba sanan yawuce yafara tafiya ahankali agajiye batare daya juyoba yace “Uncle pay that girl up” dudda yarinyar bayar naija bace irinsu basusan kunya ba amman saida taji wani irin mugun kunya kaman ta nitse akasa, yanda yay maganan abiyata kaman wata mara daraja shi kanshi Uncle kasa kallonta yayi dan bazai iya Wanan lalatan da rashin kunyan yaran zamani ba besides ma yarinyar ma’aikaciyar suce, hannu kawai yasa a aljihu dollars ne ajikinshi duka bandir bandur na dollars din kawai yaciro ya zubasu akan kujera sanan yawuce yafice itakuma ahankali tadaga kanta tana kallon Zayn din ta window first class playboy ne Zayn, irin no string attach sex dinan yake da mata, kudin takalla data samu saikuma tai murmushi this is salary nata na kusan 8months tattare kudaden tayi dasauri sanan tawuce ciki abinta.
Wasu kalan layi manya manyan motoci sukayi ga bodyguards rututu awajen, direct Uncle wajen wata BMW M3 Touring car yayi baka dan yasan nan ne Zayn yake ciki yana zaune daddanna waya yake abinshi haryasaka cingam abaki yana taunawa yanadan murmushi shi kadai yana kallon wayan, rufe kofan akayi sanan aka jasu.
Wani anguwa suka shigo wanda tundaga bakin titi harzuwa karshen anguwan gidansu ne, gate na gidan guda 7 ne in total, yatsine fuska yayi dasuka shigo gidan murya chan kasa yace “I hate this house” gidan ina gani ko gidan shugaban kasan Nigeria bazai nunama gidan kyau ba, different security check post, cameras takowani angle da bangare, electric fence, finally suka karaso cikin katafaren asalin gidan dazaka dauka gida ne da aka gina wajen beach haka a Florida dan vibe din Florida gidan ke bayarwa, komi na gidan is glass, ga ma’aikata kowa na sintiri yana kaye kaye, wani magidanci mutum ne yafito yana sanye da manyan kaya farare fat yana zuba uban kamshi yana tafiya da gudu gudu sauri sauri yanama su Uncle alamu karsu magana, kana ganinshi kaga Zayn kaman yayi kaki ya tofar, he looks very feet kaman baikai 40yrs ba nan ko he’s 65, yanada kyan jiki bana wasa ba kuma tsabagen kudi ne dacin abincin daya dace, idanunshi kadai zaka kalla zaka gane irin tsantsan son dayake ma Zayn sabida yanda yake kallon Zayn din dake fitowa daga mota yana danna waya danko lurada shi baiyiba, yana zuwa wajen baiyi wata wata ba wani irin rungume Zayn yayi tsamtsam ajikinshi yana sauke ajiyan zuciya, anatse cikin murya irin na manya yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah nagode maka daka iso da d’ana gareni lafiya, Ya Allah nagode maka, zanyi azumi guda uku just to thank you more Ya Allah daka dawomin da Zayn lami lafiya” wani irin yatsine fuska Zayn din yayi yana juya idanu irin na if u are done ni kasaken, ahankali mahaifin nashi yasake shi yana kallonshi sanan yakai hannunshi yakama habanshi yana kallonshi yace “Maiya sameka karame bakacin abinci ne come here” yamanna mai peck a goshi, daure fuska yayi yace “where is Ummi”? Murmushi Baban nashi yayi dan yasan fushi yake dashi saisa yaki kulashi yace “muje Maman ka naciki tamaka favorite abincin ka, she cannot wait to see you”.
This is last free page, payment is 500 into 3107021073 aisha Muhammad first bank
Chat me up directly
wa.me/+2347012181461
💫 FARRAH 💫
✍🏻M Shakur
EPISODE 3️⃣
Fizge hannunshi yayi daga hannun Baban nashi yawuce ciki yana tafiya kaman bayaso yayi agadarance Papa yajuya yabishi da kallo kaman baitaba ganin shi aduniya ba. “Yaya” Uncle yakirashi anatse dayasa firgigit yajuyo dasauri yana murmushi yace “kaga yanda Zayn ke kara girma kullum yamafini tsayi fa” dan murmushi Uncle yayi yace “ai tun Zayn na yaro yakeda saurin girma, babu wanda zai ganshi yanzu yabashi asalin shekarun shi 26 saidai adinga bashi 30 sama” sosai Papa yashiga dariya irinta manya yana kara leken Zayn din daya bace musu daga gani, sanan yajuyo yakalli Uncle yace “dan kanina ya akayi”? Yay maganan yana kama hannunshi cikeda so, murmushi Uncle yayi yace “zan wuce gida naje nai wanka nadan kwanta Yaya” cikeda so dakuma damuwa Papa yakai hannunshi kan shoulder nashi yace “you must be extremely tired ai dole ne, stress na Zayn is energy draining, kaje kai wanka kahuta I will see u anjima da daddare kokuma dasafe just take your time kaji idan zakazo ka taho da su Rukayya da yaran suzo su gaida da dan uwansu” gyadamai kai yayi ahankali yana murmushi yace “to Yaya bari naje” gyadamai kai Papa yayi yana sakinshi yace “u can dismiss wayan nan guards suma suje suhuta I will see you later okay” yay maganan Papa yawuce ciki.
Wani gagaruman falo Zayn yashiga yana tafiya kaman bayaso yayi ma’aikatan gidan tundaga nan compound ke zubewa suna gaidashi kaman anga Sarki ko kallonsu bayayi yashige falon abinshi, wata babban mata gatanan fara fat ke tsaye agaban dinning, tana sanye da wani arnen lace dayasha aiki mai suna aiki, idanunta sanye da fararen glasses kar wanda kana ganinsu kasan na kara karfin idanu ne, tana tsaye inda take tanama yan aikin pointing komi da yatsunta dasuka sha jan lalle tana nunamus yanda zasu jera abinci dakenan cikin lafiyayyun kuloli ubansu dakake gani a irin gidajen sarakunan larabawa tabama kofan baya hakan yasa ko kadan bataji shigowan Zayn dinba, kotaji ajikinta ana kallonta ne chak ta tsayar da maganan datakeyi da ma’aikatan sanan ahankali tajuyo kaman wanda wani abu yakirata, chak ta tsaya tana kallon Zayn dashima kallonta yake yana dan murmushi, ance uwa uwace kuma koyaya take dadi ne da ita, ahankali takai hannuwanta ta rungume su a kirji tai jim tana kallonshi daga sama zuwa kasa kaman mai tunanin wani abu tama kasa koda motsi daga inda take tsaye, wani kalan murmushi Zayn yayi dan yasan metake kallo sanan yataho da sauri har zuwa gaban dinning din ya tsaya agabanta yana kallonta yana murmushi ganin yanda tayi yasan fada zatamai hakan yasa kawai yakai hannuwanshi yajawo hannunta dagudu, ware ido tayi tace “mehaka Zayn? Mehaka kake jana”? Saida suka kawo tsakiyan falon sanan ya tsaya yakama dayan hannunta yarike yafara juyata yace “we are dancing Ummi, Ummi I am now taller than you sosai” yanda yashiga juyata yasa idanunta suka fara kadawa dasauri ta fizge kanta tana tangan tangan ta dafa kanta tace “jama’a na shiga uku, sabida kahadiyi kadan jimina kafini tsayi yanzu shine yabaka right kamin juwa juwa” dasauri tazauna akan kujera tana maida ijiyan zuciya, dariya yayi sosai yana kallonta kaman bashine ke kumbure kumbure awaje ba yazo kan kujeran datake yawani kwanta yadaura kanshi kan cinyanta sanan yakama hannuwanta yakai kan fuskanshi yana sauke ijiyan zuciya yace “massage my face Ummi nagaji” yay maganan yana lumshe idanu ahankali tafara massaging face nashi tana kallon gemunshi dayama kala sanan anatse takai hannunta kan gemun takama tarike tana kara tabbatar da kala ne wato tura gemun yayi murya chan kasa tace “Zayn wanan kalan dakama gemunka na menene”? Dan yatsine fuska yayi batare daya bude idanunshi ba yace “Ummi is fashion, bakiga Kenye west ba haka nashi yake” dan jim Ummi tayi sanan tace “Zayn menene abin burgewa anan amatsayinka na dan musulmi, annabi yace duk wanda yaso wasu kokuma yayi koyi dasu to ranan tashin alkiyama tare Za’a tashesu yana cikinsu, waye kuma Kanye west? Zayn haka mukai dakai? Bakamin alkawari zaka dawo yaro mai tsoron Allah ba dakuma koyi da sunnar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi, yanzu when was the last time kadauki Al Qur’ani ka karanta”? Minshari yawani jaaa irin baimasan tanayi ba dinnan kuma tasan sarai yana jinta, ahankali tace “Zayn ina maka magana kana minshar…..” “Why on earth are you disturbing my son Doctor? Daga dawowan shi” sukaji muryan Papa daya shigo dakin afusace hakan yasa tadago kanta dasauri takalli Papa zatai magana yadaga mata hannu alamun tai shiru yakalli Zayn din daya lumshe idanu yace “yaci abinci”? Girgixamai kai Ummi tayi, sosai fa cikeda masifa Papa yace “akan wani dalili zaki tasamin d’a agaba kina damunshi batare dakin ma bashi abinci yaci ba eh Doctor? Kinsan awa nawa yayi cikin jirgi nifa idan bakison yaron nan ni inason d’ana, nakuma san darajan shi, nasan me Zayn yamin, yaron nan yazame mini sila na farin ciki dakuma karin yalwan arziki dan haka kisan yanda zaki dingama d’ana magana, kome yakeso kibarshi yayi yaro ne he’s just 26, nan gaba koda kudi, bama kudi ba kodame zaki hadashi kice yayi shiga haka ko dressing haka wlh bazai yiba komi dakike gani na duniyan nan lokaci ne, Zayn” yakaraso wajen yana bambami yadago kanshi daga jikin Ummin dake kallon Alhaji turus kawai kana ganinta kasan batada tacewa, ahankali Zayn yatashi zaune yana dan bude idanunshi yana kallon Alhaji, dasauri Alhaji ya tallabi fuskanshi yace “kyale Maman ka tacika fitina, ni nasan sabida itane yasa bakasan dawowa Nigeria dan tasamin kai agaba take, yanzu ko zan tsaya tsakin daka babu wacce ta isa tadameka wlh, muje
Muje tabamu abinci kaci, tashi yayi kaman munafuki yabi Papa sukai dinning itakuma Ummi tabisu da kallo baki bude mamakin Alhaji take ba kadan ba, indai kan Zayn ne yiyakeyi kaman wanda akamai asiri, kullum kallon jariri yakema Zayn idan bai bari an tsawatamai yanzu ba yaushe za’ayi. “Zaki bamu abincin Doctor ko muyi serving kanmu”? Alhaji yay maganan rai abace, dan murmushi kadan Ummi tayi sanan tamike tsaye ahankali takaraso wajen dinning din sanan ta zuzzuba musu abincin white rice da fish sauce tun Zayn nakarami yanason abinci, ture nashi Papa yayi zuwa gefe sanan yajawo na Zayn gabanshi yana daukan cokali yace “yauwa lemme feed dan yaro na” tabe baki Ummi tayi idan da sabo tasaba da irin halayen nan na Alhaji, zama tayi anata kujeran ta debi abincinta tafaraci tana satan kallon Zayn din dake yanda yaga dama kafin yaci abincin da Baban nashi ke bashi, kaganshi zaka rantse he’s 10yrs old ne sabida yanda yakeyi, dan girgiza kai kawai tayi aranta tace “Allah ya shirya” Zayn yalalace na karshe mahaifinshi yaki bata daman ta gyara yaron nan tun kafin yakawo haka amman yanzu kam saidai suyi duk fadan dazasuyi zata sakama danta idanu, bude kofan falonsu akayi aka shigo da sallama wasu manyan mata ne su uku gasunan kaman Ummi suma sunci gayu na alfarma suna washe baki, wacce kea gaba ne tace “yau danmu yadawo Zayn andawo laf…..” hannu Alhaji yadaga musu sanan yanuna musu kujerun dake falo yace “ku zauna kujirashi yagama cin abinci sanan ya amsa gaisuwan ku kada kusa ya kware abinci yakeci” yana maganan yajuyo yana kai abinci bakin Zayn din dako nuna alamu baiyiba na yaji matan Babanshi sunzo ana gaidasu ba, Ummi jitayi kaman ta kurma ihu Wanan wani irin wulakanci ne, ko ita akama haka bazata ji dadi ba an shigo da murna Ama danka sannu da zuwa kamusu Wanan wulakancin saikace beggars, ture abincin gabanta tayi tamike tsaye tana kakalo murmushi tana kallonsu sanan tataho falon cikeda mutunci tace “Hajiya Hadiza, Hajiya Fatima, Hajiya Maryam sannun ku da shigowa, bismillan ku kuzo muci abinci please” wacce tafisu kiba duka Hajiya Hadiza ne tai dan yake tace “ahh Alhamdulilah akoshe muke, Sarki mukazo gaidawa daman akace mujira yagama cin abinci” dan murmushi Ummi takara yi sam bataji dadin maganan da Alhaji yagaya musu ba, ahankali ta nemi kujera one sitter ta zauna sanan takalli karaman cikinsu wacce itace amaryan Alhaji bazawara ce ya aureta kusan sa’an Ummi nema ahankali tace “Hajiya Maryam ya zaman kadaici” murmushi tamata dudda yanzu shekarunta biyu da aure amman kowa referring nata Amarya yake duk cikinsu itace mai dan shiri da Ummi, cikeda fara’a tace “lafiya kalau Ummi, Ya patient kuma? Yaushe ne tafiyan dazakiyi na UNICEF”? Dan ajiyan zuciya tayi tace “wlh da badadan aikin taimakon al Umma bane, taimakawa marasa lafiya da magunguna na karkara haka da tuni nafice daga team din UNICEF na Nigeria, aikin nada wahala team dina zamuje kauyuka daban daban guda 10, in 3days time ne tafiyan Allah dai yabamu sa’a” Hajiya Maryam tace “Ameen, Allah ya taimaka” cigaba da hira sukayi dukansu sama sama.
Tass yacinye abincin da Alhaji kebashi abaki dan Zayn nadacin abinci sosai ko maybe saisa ma yakeda tsayi oho, tissue Alhaji yasa ya gogemai baki tass sanan ahankali kaman zaiyi magana da jariri yace “ga step Moms dinka sunzo jeku gaisa” wani irin yatsine fuska yama Alhaji ashagwabe kaman baiso yay magana yace “I am tired Papa, I want to sleep, I can’t see them now” gyadamai kai dasauri Alhaji yayi yana shafa fuskanshi yace “to to shikenan, tashi muje kayi baccin ka” Alhaji yamike dasauri yana kama hannunshi zai dagashi, tashi tsaye yayi ahankali duk aka bisu da kallo suka taho falon babu wacce ta isheshi kallo cikinsu, Alhaji dake taredashi yakallesu yace “bacci Zayn yakeji yanzu, yagaji anjima kudawo ku gaidashi idan yatashi daga baccin” yay maganan yana kama hannunshi zasu fice daga dakin, Ummi jitayi ranta ya bala’in sosu no this is