Showing 42001 words to 45000 words out of 134057 words
Chapter 15 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt
murmushi kadan tayi wato har yafara kishi girgiza kai tayi tace “ai kai yanzu ka girma” ciro kanshi yayi daga cikinta yakalli fuskanta dan murmushi tayi sanan tazauna gefenshi tace “wasa nake maka, you will forever be my one and only Zayn” dan murmushi yay saiya koma ya kwanta yadaura kanshi kan cinyarta hannunta tadaura saman gashin shi dakeda taushi sosai murya chan kasa tace “I am proud of you Zayn” dasauri yakalli Mami dan Mami not common takemai magana haka Papa nedai yasaba gayamai maganganu haka, gyadamai kai tayi tace “I mean it, Baban ka yafadamin kaine kace yay adopting Farrah, all I see amaganan is growth you are becoming more and more sensible Zayn dina, Allah yamaka albarka” wani cute murmushi yasaki yadauke kai, hancinshi Mami takama tace “akama mutum addu’a Ameen yake cewa baya dauke kai ba” dan kara yayi. “Auch Mami that hurts” hararan shi tayi tasaki hancin, murya chan kasa tace “Ameen” murmushi Mami tayi murya chan kasa tace “Zayn dan Allah take care of her amana, yanzu legally she’s your sister, Allah yaga zuciyana inason Farrah sosai ina jinta kaman diyan dana haifa, she’s so innocent yarinya marainiya abin tausayi ne, Zayn nasanka nina haifeka, kaji tsoron Allah, kai yanzu babban Yayanta ne, tanada hakki akanka kaga tayi ba daidai ba correct her, kaganta da bad friends or anything dat can harm her karabata dashi, and dole you have to show her good example as an elder brother please Zayn be good, kasan sometimes ina fita for emergency surgery idan kana gida always check on her, dudda yan aiki na nanan, but kai kadubata, kasa ido alamarinta bamu kadaine agidan nan ba, wanan dasu Hajiya sunji Alhaji yay adopting yarinya which has been something da sun dade suna so yamusu amman baiyiba, rana guda sabida kace yayi yayi they might react somehow, so please don’t let any harm yazo inda take kaji Zayn, I trust you nasan duk iya rashin jinka bazaka iya cutar da karaman yarinya like Farrah ba saisa dagakai har ita zan muku kallon yaran dana haifa I will never zargeku kona muku mugun kallo ba, I can do that ko Zayn? I can trust you right Zayn”? Mani tai tambayan tana kallon kwayan idanunshi dan tafi kowa sanin danta she just want to makesure Farrah is safe tareda Zayn karyaje yaci amanarta, ahankali ya gyadama Mami kai yace “yes Mami” murmushi tayi dan taga gaskiya akan fuskanshi tace “tacemin kace monday zaka kaita school”? Gyadamata kai yayi yace “yes” murmushi tayi tana mamaki wai yau Zayn ne zai dauki responsibility wani abu batason tai magana hakan yasa tace “to shikenan” nai magana dawani ustaz zai dinga zuwa Saturday and sundays suna islamiya, dakuma lesson na school sabida tai catching up dawuri, tacemin tayi primary school na gwamnati abirnin chan garinsu da Maman su tazauna kafin su dawo kauye, she understands just little english sanan bata gama iya karatun turenci ba but she can read hausa, gyadamata kai Zayn yayi baice komiba, saikuma yatashi zaune yace “Mami lemme go and workout, ki aikomin da black coffee” murmushi tayi tace “to” .
Dakinshi ya shiga ya chanza kayan jikinshi zuwa na gym, wani short da singlet gym wear na nike yasaka, da sneakers dinsu shima na nike kayan duka masu ruwan toka, sanan yadauki wani white short towel yasauko kasa yabude kofa yafito towel din a shoulder dinshi ga safan hannu yana kokarin sawa yana tafiya zuwa wani katon building dake kusada flat dinshi wanda gym dinshi ne na musamman da Baban shi ya ginamai, bude kofan yayi ya shiga lafiyayen gym ne na gasken gaske ga machines na workout daban daban ga speakers, karasawa wajen yayi ya kunna waka sanan yawuce gaban wani keke mai kyau yahau yafara….
“Kiyi sauri wai mesa kin cika shirme ne Layla, saiya gama yafito” Hajiya Mariya tai maganan tana zaune falo rikeda bowl na fruits, saukowa Layla tashiga yi da saurinta tana sanye cikin gym wears dinta itama pink, dogon wando ne nata skinny yakamata tsaf sai riganshi dakenan kaman shimi shima yakamata tsaf kana ganin kusan rabin boobs dinta awaje, tasaka sneakers pink shima kanta babu dan kwali ta saki gashin yana yawo abayanta, murmushi Hajiya tayi ganinta tace “damn! Yarinyana is hot wlh, wanan bunsurun bayi taba iya hakura da bodyn ki wuce kije imaza ga water bottle dinki kan dinning” dasauri tai dinning water bottle din tadauka mai kyau sanan tafito daga flat dinsu tana tafiya tana juya waist bombom dinan da babu pant aciki nawani kalan juyawa a skintight wandon tai hanyar gym don dataga bodyguards dinshi biyu na gadin gaban kofan ga kida natashi tundaga nan inda take tanajin kidan, daure fuska tayi tana zuwa gaban kofan tabude tashige basu hanata ba dan tuni Hajiya ta nunama kowa ita.
Zayn nacikin riding keke yaga an bude kofa hakan yasa yadago kanshi dan yana dauka tea dinshi Mami ta aiko dashi ganin Layla yasa yabita dawani mayen dan iskan kallo da idanunshi, murmushi tayi tadagamai hannu tadan daga murya sabida music din wajen tace “hi” yatsine fuska yayi irin kaman yaga wata kashi yacigaba da abinda yake karasowa ciki tayi tana kwarkwasa saida tazo gaban keken dayake kai sanan tawani juya ta tsugunna kaman zata bashi baya tawani ijiye water bottle din, bombom dinta yabi da kallo wani miyau na tsayamai awuya, tasowa tayi sanan tajuyo takalleshi kaman yanda yake kallonta kallon tsantsan dan iska, dan kashemai idanu tayi tace “wanne zanyi ma, i thinkkkk….” Tawani kara juyawa tana pointing all machines na cikin gym don one by one sanan ta tsaya kan treadmill tace “that one, I want to jog” tajuyo tasake kallon Zayn sanan ta kashemai idanu daya tafara tafiya tana juyamai bombom dan treadmill din na ta hanyar shigowa ne, zuwa gaban wajen tayi ta kunna sanan tahau tafara gudu tana bin wakan da akeyi shikuma Zayn kashe keken yayi ya sauka sanan yaje wani kujera dazaka zauna akai ka daga karfe da hannu yana gyara safan hannunshi duk tana kallonshi kaman idanunta zasu fado kasa yaron akwai kyau gashi komi dayake sawa hatta safan hannun dayasaka da towel din daya rike designers ne, ga yanda yay color gemunshi fari gosh is soo crazy irin damn! The guy is hot, mesa Mommy keson kashe this fine boy ita dama tace suyi aure, sauka daga treadmill din tayi batare data kasheba tahau dingishi tana zuwa inda Zayn yake tace “shitt Zayn my left knee yay stiffing” takaraso gabanshi daidai yagama gyara safan hannun batai wata wata ba zama tayi akan cinyanshi kafafunta na side side nashi tana facing nashi ta yatsine fuska kaman zatai kuka tadaura hannunta kan knees nata tanadan dukawa dan yaga kirjinta da kyau tace “Zayn my left knee hurt” binta dawani matsiyacin kallo yayi kafin ahankali yace “are you sure your knee hurts or you are just craving for my dick!” Dawani kalan sauri takalli fuskanshi wani kalan tashi tsigan jikinta yayi tsare lips dinshi tayi da idanu soo damn pinkish they look so soo succulent, wani kalan tsotsan lips dinta tayi, wani dan iskan kallo yamata cikin wani kalan voice yace “do you want me to dig you up” wani kalan yirrrr da jikinta yayi batasan lokacin datakai hannayenta biyu tai cupping face nashi ba tahau kissing lips dinshi kaman zata hadiyemai baki, wani kalan fisge bakinshi yayi yadaga hannayenta sama azafafe rigan jikinta yacire mata ya cillar baimasan a inaba sanan ya tsaya yana kallon boobs dinta sunada girma dan girma ba laifi but basanan atsaye chak dinnan dan tabe baki yayi ahankali yace “manageable” sanan yawani mike tsaye yana rikeda ita ta daure kafafunta abayanshi tana kokarin kissing bakinshi yahanata yana komarda bakinshi baya, hadata yayi da jikin bango yakai hannayenshi biyu ya damke boobs dinta wani dan ihu tayi tace “ohhh yesss, I love it Zayn” matseta sosai yayi abango yana murje nonuwanta kaman zai kasheta tana ihu ahankali shikuma yana huci kaman zaki, kama boobs din yayi da duka hannuwanshi da kyau hakan yasa kan suka fito da kyau dan batada kai yakai bakinshi zaisha daidai an bude kofan gym din, Farrah tashigo da baya dan tana rikeda tray a hannunta sanan ta juyo, ko kadan daga Zayn har Layla basusan da shigowan taba, kallo cikin gym don Farrah tayi idanunta ne suka sauka kan Zayn dake tsaye akasa yana rige dawaya yarinya da kafafuwanta dakenan da takalmi daure abayanta, babu Riga ajikinta ga Zayn yakama nonon yarinyar yarike da karfi yakai bakinshi kan na haggun zai sha, tunda Farrah take ko Shafa datake kawarta bata taba ganin nonon ta ba, ita bama ta taba ganin nonon wata budurwa ba, su kauyensu kunyan nuna tsiraici ake, ita kunyan tanada Nono ma take tafison kanta lokacin kafin tafara nono, ganin Zayn da wata ahaka yasa hannunta yawani fara bari sosai tafara bude bakinta tana kallonsu abin namata wani yararararaaa a brain, sakin farantin da komi tayi akasa jikake tartsatsaaaa! Kafin tasaki wani kalan wawan ihu tasa duka hannayenta biyu tarufe fuskanta gam tace “Innalillahiiiiii, wayyyooooo Allah na, wayyoooo” gabaki daya ta gigice bama tasan metake ba, dawani kalan sauri Zayn yasaki Layla tafadi kasa jin ihun Farrah, tashi Layla tayi tana tsaki takai hannunta takama na Zayn dake tsaye yana kallon Farrah tace “who is this bush underage girl”? Hannunshi ya fizge ganin Farrah dake juye juye tana neman hanyan fita fuskanta arufe na neman fadawa treadmill din da Layla bata kasheba, dawani kalan gudu yataho yaja bayan riganta yace “Farrah”! fadowa jikinshi tayi ta baya hannunta kankame da idanunta tawani fashe da bala’in kuka sosai kaman Yar yarinya tanaso tafice daga jikinshi yana kara riketa dan baiso takoma side nasu ahaka Mami taganta haka, dawani kalan sauri Layla tazo gabansu ta tsaya tana rike kugunta batare data saka riganta ba tace “wai who is this girl? Me haka takeyi? Aljanu gareta n…..” bata karasa maganan ba Zayn yawani daka mata tsawa. “Sh*t the f*ck up! Get out of here!” Yafadi ranshi abace, Nuna kanta Layla tayi tace “are you sending me away sabida yarinyar nan bayan kasan we were doing something” wani mugun kallo yamata cikeda bakar magana yace “take that ur lowlife body out of my gym” wani abu Layla taji yazo mata wuya kaman ta hadiye zuciya ta mutu Farrah ta kalla dake mugun kuka har lokacin ta kankame fuskanta da hannu bibbiyu tana kokarin fizge kanta daga jikin Zayn, cikeda fushi Layla tazo gaban Farrah tace “ita yarinya ce dazata hau kuka danta gammu babu kaya ajikinmu muna taba juna, batasan menene soyayya ba ko romance, ke bude idanunki ki kalli tsabaragen idona kicemin namiji baitaba taba miki nono ba kema” takai hannunta zata kama hannun Farrah wani irin chapke hannunta Zayn yayi yana kallon fuskanta da jajayen idanunshi, cikin wani kalan mugun fushi yace “don’t you dare touch my sister with those filthy hands!”
Assalamu Alaykum VIPs
This is an official announcement, wata Yar tafiya takamani bazaku jini gobe Saturday, Sunday and Monday ba, saisa namuku plenty pages yau. I am sorry for the incOnvenience da this announcement might cause. On Tuesday we continue In sha Allah.
M Shakur❤️
💫 FARRAH 💫
✍🏻M SHAKUR
I AM SO SORRY VIPs, TIME TO SPOIL YOU ALL DA UPDATES🥳🥳
EPISODE 2️⃣3️⃣
Bala’in faduwa gaban Layla yayi ganin yanda idanun Zayn sukayi ga hannunta dahar wani kalan zugi yafara sabida yanda Zayn ya damke hannun, fizge hannun nata tayi da karfi sanan tawuce inda ya jefar mata da riga ta dauka tasaka sanan tazo tafice saida kofan yarufe sanan Zayn ya kalli Farrah dake kuka sosai har lokacin kokarin kwace kanta daga jikinshi take, hannunshi yasa yacire hannunta daga kan fuskanta cikin dan kakkausan murya yace “ke open your eyes” juyarda fuskanta gefe tayi dasauri tana kokarin fizge hannunwanta daga nashi amman takasa, dan gajeren tsaki yaja yanajin yanda take kuka aranshi cikin dan fushi ya jijjigata yace “why are you crying now meke saki kuka eh”? Yasake shiru yana kallon gefen fuskanta da shine saitin fuskanshi dan tsaki yaja ahankali yace “what’s your business with my life? Damn it stop crying Farrah!” Yadaka mata wani uban tsawa da har zuciyanta saida taji yakada tsayawa kukan datakeyi yayi chak, sakin hannayenta yayi cikin kakkausan murya yace “kalleni nan” juyoda fuskanta tayi ahankali sanan gently tabude idanunta kaman mai tsoron bude su ta daurasu akan fuskanshi idanun har sundanyi ja gashin idanun sun tattare da hawaye, wani irin yirrrrr yaji data kalleshi da moist idanun, ajiyan zuciya tasauke ahankali dayaji saukanshi akan fuskanta, dan kauda fuskanshi yayi kadan sanan yadawo da fuskan yadaura idanunshi kan nata daure fuska yayi yace “goge fuskan ki” hannunta takai ahankali ta goge fuskan tass kaman yanda yasata, yatsine fuska yayi yakalleta from head to toe yace “go” juyawa tayi dasauri tafice daga gym din hartana neman tuntube, har lokacin jikinta yaki dawowa daidai, sai ganin abinda tagani just now take Ya Zayn yakama ma Layla dasuka gani jiya tareda kishiyan Mami nono zaisha, wani kalan abu taji acikinta yataso mata tareda tsigan jikinta kaman zatai amai yamata wani warrrrrer ajiki, dasauri tabude kofan dakin Mami tashiga, Mami dake cikin kitchen jin anbude kofa tace “Farrah kene” ahankali tace “eh Mami” daga kitchen din tace “yauwa imaza jeki shirya mutafi saloon nafito miki da kayan dazaki saka” ahankali tace “to” sanan tawuce sama.
Saida yaga fitanta sanan yawuce yakoma kan machine din dayake kai dazu ya zauna, dan gajeren tsaki yaja sai kawai yatashi safan hannun yacire ya Yar awajen ko kashe wakan gym din baiyiba yafito yawuce side nashi wanka yayi dagashi sai towel a waist kawai yazo yafada gado sai bacci yau tun asuba yatashi.
Yanda tafado falon da bala’in fushi yasa Hajiya Mariya tace “ke lafiya”? Cikin tsananin fushi tace “Mommy wai waye wanan yarinyar tajiya”? Dasauri tace “Meya faru tell me everything”? Cikin fushi Layla tace “son ta yake Momny” kwashewa da dariya Mommy tayi sosai tace “so anya kinsan abinda kike fadi kuwa Layla? Zayn ne zaiso mutum, please leave that just tell me what happen” fadama Hajiya abinda yafaru daga farko zuwa karshe tayi Hajiya ta jinjina kai tace “Alhaji ne wai yay adopting yarinyar, kinsan tun farko farkon aurena dashi babu kalan rokon Alhaji da banyiba kan muyi adopting yara yaki Amma kinga ai yanzu yayi dayayi kuma sai yabawa favorite wife dinshi, komi yakusan zuwa karshe wannan alkawari, just duk yanda zakiyi kiyi kisami kan yaro ya yarda dake kinjini ko that’s my only hope” Gyadamata kai Layla tace “don’t worry Mommy I can do anything for you” murmushi tayi tace “jekiyi wanka kizo kiyi breakfast” tashi tayi tawuce sama.
Wanka fara tayi tafito daure da towel kowani motsi tayi sai abinda yafaru dazu yafado mata, inda aka mata aiki Mami harta cire bandage din jikinta nada kyau sosai, shiryawa tayi cikin kayan da Mami ta ijiye mata Riga da skirt na atampa ja, sun bala’in amsanta, gyale tadauka a hannu tafito afalo tasami Mami tana waya ganin Farrah saida tai murmushi tace “kinyi kyau sosai My baby Oya muje” tashi tayi tacigaba da wayan datake suka fito mota suka shiga bodyguard din Mami yajasu wani babban saloon Mami takaita, wanke Mata gashinan dakeda uban dauda akayi, akai blowdrying sanan Mami tasa aka mata kitso shuku yan kanana ana mata pedicure itadai Farrah kallonsu kawai take, tsaf aka gama komi tsayin gashinta har waist, ciki suka wuse Mami tasa aka mata facials sanan tasayamata wani set na cream da sabulun wanka damai spa din tamata recommending, Mami tasa aka mata waxing nanne fa Mami na zaune a falo amman taji kukanta dan murmushi Mami tayi, saida aka gama sanan tafito idanunta sunyi zuru zuru, Mami tace “sannu” akunyace ta gyadama Mami kai sanan suka fito ita kanta jin jikinta tayi daban, wani babban super market sukaje, shopping Mami tamata na mamaki Farrah sai kallonta take bata taba sanin akwai wayanda basune suka haifeka ba amman zasu soka da zuciya daya ba sai awajen Mami saida suka gama aka loda komi a mota sanan suka shiga Mami tace “kinaso kiga Mama na”? Dasauri ta gyadama Mami kai tace “eh Mami” dan murmushi Mami tayi tace “itama ta kosa taganki yanzu zamu”.
Tunda suka shigo layin su Grandma take kallon layin shi layin ba kaman na irinsu Mami bane, parking sukayi a kofar gidan aka bude musu kofa, kayan da Mami tasayama gidan Bodyguards suka shiga fitowa dashi itakuma Mami da Farrah sukai ciki, da sallama suka shiga gidan, Mama ce tafito daga dakinta tana rikeda charbi a hannu tace “oyoyo oyoyo oyoyo jikalle na” wani kalan murmushi Farrah tayi ganin yanda tsohuwan dake kama da Mami sosai tamata oyoyo har gabanta Farrah taje ta tsugunna ahankali tace “ina kwana Mama” dasauri Grandma tace “tashi tashi Allah kadai ake tsugunnamawa, Allah yamiki albarka taho muje daki” taja hannun Farrah suka shiga daki Mami kuma tai murmushi tana biyosu abaya, zaunar da ita Mama tayi akan kujera sanan tace “yau kaf Mutan gidan nan sun fita sunje bikin saude ni kadai bari nakawo miki abinci” dasauri Farrah tace “a’a Mama bari na dauko miki” “je uwar daka na zakiga kula ki dauko” gyadamata kai Farrah tayi da sauri sanan ta ijiye gyalenta kusada Mama tawuce dakin data tabbata nanne uwardakan kulan datagani tadauko sanan tafito takawo takara komawa plates data gani takawo, Mama tace “ci abinci iya cinki kinga Maman nan taki bata son cin abinci ita Zayn yabiyo” dan murmushi tayi tadan dagakai takalli Mami gani tayi Mami na kallonta, ahankali tace “Mami zakici abinci”? Gyadamata kai Mami tayi ahankali tanajin wani sanyi aranta Zayn baitaba tambayanta taci abinci ko zataci abinci ba yara mata daban ne kawai duk wanda Allah yabamawa yace Alhamdulillah.
Yanda Mami tace “eh” yasa dasauri tabude kulan tuwone da miyan karkashi dayaji nama da man shanu, fara zubawa tayi ahankali Mami dake kallonta tace “ki zuba mana tare” dagokai tayi takalli Mami saikuma tai murmushi sosai itama Mama dake kallonsu duka biyun murmushi tayi, zuba musu tayi sanan tadauka takai gaban Mami, saukowa Mami tayi kasa sanan suka faraci feeding Farrah