Showing 117001 words to 120000 words out of 134057 words

Chapter 40 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt

24 Jan 2025

7520

Zara men mai v-neck yasaka 3quater mai common flag ash color dayamai wani kyau ya feffesa turare tareda daukan wani black shade yasaka yasaka p-cap yadauki wani designers croc yasaka sannan yabude kofa yafito.




Yana bude kofa Farrah da aka farama kitso ana mata lalli taji ajikinta, jin sahun tafiya yasa kawar Mami takalli Farrah tace “da mutum agidan nan ne”? Gyadamata kai Farrah tayi batare data kalletaba dan kunya taji yakamata, saukowa kasa yayi ranshi abace kawar Mami dake kallonshi tace “iyye sannu su ango Zayn” dan yatsine fuska yayi ahankali yace “ina yini Anty” dakuwa tamai tace “kaniyarka ce Anty, ka kalleni tsofai tsofai dani kana wani cemini Anty Zayn” dan sosa keyanshi yayi yakaraso inda take zaune yazauna kusada ita ahankali yace “I am hungry Small Mom” dan satan kallonshi Farrah tayi dasauri tamaida kanta kasa yayi wani bala’in kyau falon gabaki daya yadauki kamshin dayakeyi, Kawar Mami dake kallonshi tace “wuce katafi gidan ubanka kaci abinci achan ni tunda nake nataba ganin Ango agida bandakai Zayn kawani shigo cikin mata kazauna” dan turo baki yayi yajuyo da kanshi Farrah da akema kitso yakalla yace “I want food Baby” wani kalan yarrrrr Farrah taji yanda yaymata maganan agaban kowa na falon ataushashe cikeda so ko kunya baijiba kasa dagokai tayi takalleshi at the same time kuma bataso tabarshi da yunwa, Kawar Mami datasaki baki tana kallon Zayn din tace “aaahh lallai yau Allah yahadani da ango mara kunya” hararanta yayi yace “wayace kuzomin gida, idan baku bani abinci ba babu inda zani wlh” sanin halinshi dan itane best friend na Mami babu abinda bata saniba yasa takalli Farrah tace “ke tashi kibawa mijinki abinci kafin yasa nai abin kunya, barmata kan bari tabama mijinta abinci, ga abinci chan a dinning” ahankali Farrah ta tashi tana tafiya zuwa dinning din binta Zayn yayi da kallo ganin babu plate a dinning yasa tai kitchen kaman jira yake mikewa yayi Kawar Mami tace “ina kuma zaka”? Akufule yace “kitchen”








Bin kitchen din tayida kallo yanda yay kyau kaman aturai hannu tasa tadauki plate da serving spoon daidai zata juyo taji anbude kofan kitchen din dasauri takalli kofan ganin Zayn ne yasa ta tsaya chak a inda take maida kofan yayi yarufe ya dumfarota yana tafiya daidai kaman sarki every step nashi tanajinshi aranta, karasowa gabanta yayi ya tsaya chak yana kallonta, yatsanshi yakai yadaura a habanta tareda dago kanta sama hakan yasa takalleshi ahankali batasan mesaba wani kalan mugun kwarjini yamata, murya chan kasa yace “I told you to give me food baki bani ba saida aka gayamiki kibani sannan zaki tashi kibani” rawa lips nata yafara batasan mezataceba kotacemai kunya takeji he will not understand dan shi baida kunya hakan yasa gently tace “sorry” wani kalan kallo yamata kaman yahadiyeta yakeji kitson da aka faramata yakai hannu yashafa kana gani kasan yamai kyau ne sannan ahankali yasa hannu yakarbi plate da serving spoon din ya ijiye agefe gently yamannata ajikin bango cikin wata kalan murya dakoda wani zai shigo bazai jisuba yakai bakinshi saitin ears dinta ahankali yace “my patient is over yau idan banciki ba I can die!” Yay maganan ahankali tareda sauke ijiyan zuciya itama haka tasauke, hannunshi yakai yadaura saman riganta kan boobs ya matsa ahankali yace “is being a long time since Zayn yaci wata, I’ve become a virgin for you Farrah, I’ve absent myself from anything haram for you, but marana yacika fam fam, Baby I want to f**k you sooo badddddd” wani kalan yirrrrrr taji batasan lokacin datakai hannunta takama hannunshi ba dan wani kalan shocking suke mata, yanda tarikeshi yakalla, hakan yasa ya goga mata dogon hancinshi akan kumatunta murya chan kasa yace “get ready to please your husband tonight, today is the big day Farrah I will so pound that your little p**sy saina shiga cikin that territory, get ready cus your husband is a beast on bed” yay maganan taredakai hannunshi yajuyoda fuskanta ta fuskanceshi idanunta har sundanyi mitsi mitsi sabida yanda yake mata maganganu yana murje mata nono, wani kalan mugun sha’awan ta yakeji barinma idan yaga those manya manyan idanun nata sun kankance, gently ya fizge bakinta batasan ya akayi responding to kiss dayake mata tashigayi ya bala’in matseta a kitchen din yana kissing nata yana matse mata boobs gaban gajeren wandonshi yatashi sosai, hannunta yakama da sauri yakai gaban wandon suna kissing juna kaman zai mata kuka yace “squeeze my dick Farrah aasshh”
“Wai me kukeyi ne a kitchen, Zayn” kawar Mami takirashi dayasa dawani kalan sauri Farrah ta fizge kanta tai wajen kofa Zayn yabita da kallo ranshi abace sosai ya tsani yanda idan taji mutane tawani dinga guduwa, juyawa yayi fuuu gaban wando atashe yabude kofan kitchen din dazai hadashi da backyard yafice daga gidan.






8️⃣1️⃣








Tundaga gate na estate na gidansu ya hango Uncle harwani kalan ramewa yayi baitaba sanin Dad zai iya fushi da Uncle hakaba he refuse to talk to him baicemai kalaba kuma bai karbi all takardun dake hannunshi ba nor hanashi zuwa aiki, irin wannan treatment din Dad yake bashi na gwara ka kamani kaita duka dan yanda Dad yaki bari yaganshi yakumaki cemai kala yasa ciwon zuciya na neman kasheshi.




Tunda ya hango motan Zayn ya tsaya gaban gate din tareda bude hannuwanshi, saida Zayn yakai daidai wajen sannan yakashe motan tareda rungume hannunshi yana kallon Uncle, ahankali Uncle yay kneeling kasa tareda hade hannayenshi kokarin magana yake sai kawai ya fashe da kuka, Zayn baisan mesaba dudda he always finds his Uncle so annoying and irritating but yasan koma menene shairin shaidan ne and nobody is above mistake kowa deserve second chance besides ma look how Uncle is looking so terrible regret all over him, is his duty yayi reuniting brothers din, yasan yanda Dad nashi keson dan uwanshi bazaiso subata ba.




Saukowa yayi daga motan yakarasa gaban Uncle hannu yasa yadagashi kafin Uncle yay magana yace “don’t talk Uncle let’s go” mota yawuce dashi yasashi aciki sanan yashiga yaja motan suka shiga cikin estate din ahankali Uncle yace “Zayn I am sorry kayafemin nacutar dakai” batare da Zayn yakalleshi ba danshi all this things bashine ke gabanshi ba tunanin matarshi kawai yake yace “I forgive you Uncle komi yawuce, muje I will make Dad talk to you”.








Hargida sukakai kashe motan yayi yafito yanda yaga Uncle yazauna baidama karfin saukowa daga motan yasa ahankali yazagayo ta bangaren yabude kofan yakalli Uncle dake kallonshi yace “let’s go” ahankali Uncle yace “Zayn anya Yaya zai yafemin”? Wani kalan tausayi Uncle yabashi hakan yasa yace “let’s go he will” yay maganan yana mikama Uncle hannu, ahankali Uncle yasauko daga motan Zayn yawuce dashi falon Dad, afalo ya zaunar da Uncle sannan yawuce grand bedroom na Dad knocking yayi tareda budewa yashiga ciki Dad ne kadai zaune adakin yana rike da newspaper na punch yana dubawa ganin Zayn yasa ya linke ya ijiye yace “iyyeee my Ango son this kind glow yarona dan albarka” cute murmushi Zayn yasaki ashagwabe yace “Papaaa” yay maganan yana karasawa ya zauna bakin gadon tareda rungume Dad, cikeda tsokana Dad yace “kai jibimini yaro yanzu idan kaida Farrah kuka haifamin jikoki haka zasu dinga ganinka Babba dakai kana mini shagwaban banza” kankame Dad yayi ahankali yace “Dad u are just the best father in the whole entire world, idan we will come back to this world sau 100 I will always choose you as my father, Dad thank you daka auramin Farrah Papa I lover Farrah over, I am crazy about her” cikeda dan dariya Dad yace “that’s how I am also crazy about your mother, but kasan wani abu” dasauri Zayn yadago kanshi yakalli Dad, Dad yace “wani zubin ba’a nuna musu ana sonsu da yawa dan mata akwai shirme suyita baka ciwon kai, Love Farrah as much as you want but always take a stand when time warrant, you are the husband and she is the wife okay” gyadamai kai Zayn yayi yana murmushi shima Dad yahau murmushi ahankali Zayn yace “Dad I know you love me alot, Dad I love you more, I want for my sake Dad hear Uncle out please” baki Dad yabude zaiyi magana Zayn yadaura hannunshi kan bakin Dad tareda girgixamai kai murya chan kasa yace “please Dad sabida ni” sanan yazare hannun tareda kama hannun Dad hakan yasa yatashi fitodashi Zayn yayi falo inda Uncle yake zauna akasa ahankali Zayn yakaishi kujera sanan yace “Dad please here him out bari naje wajen Mami” yana maganan yawuce yafita daga dakin zuwa flat din Mami.






Mami na zaune akan dogon kujera tanacin fruit dake cikin wani clean bowl yashigo yanadan turo baki, kallo daya tamai tadaukekai yamaida kofan yarufe yazo kusada ita zama yayi ahankali tareda karbe bowl na fruits din yadauki fork din yace “Mami good afternoon” afternoon ta amsashi atakaice tana kallon yanda ya karbe mata Friust yana sha kaman wani nashi, saida yagama sha tass sannan ya ijiye bowl din yakalleta kaman zaiyi kuka yace “Mami please call them wai har yanzu basu gamaba inaso nakoma gida” kallonshi tayi tama rasa mezatace kawai kunnenshi takama taja tace “wai mesa bakada kunya ne” ihu yayi yace “aaaah Mami that hurts tomene nayi is it May fault nakeson matata”? Sakin kunnenshi tayi taharareshi saikuma chan tace “yaushe kaida Layla kukai plan na faking marraige”? Dan shiru yayi saikuma yay murmushi kwanciya yayi yay filo da cinyan Mami tareda kama hannunta yakai saman kanshi yace “Mami massage my head” massage tafaramai ahankali hakan yasa yadan lumshe ido yace “ranan nan bayan nakaita dakin sama, when I send Farrah to her room I told her I can never marry her Farrah itace kadai matata and I don’t wish namayi mata biyu in my life cus I’ve seen how mata are na gidan Babana, I told her we can be brothers and sisters and I can stand for her anywhere as yanda batada kowa yanzu and tafadamin kome takeso zan mata, she was happy tace tanaso takoma UK tai zamanta achan tafara aiki tana pHd I told her okay but I need her help with Farrah let’s pretend kaman we are getting married ayita shirye shirye” dan murmushi yayi idanunshi a lumshe yace “Mami I know my wife loves me sosai ita kanta batasan she loves me that deep ba and at the end bagashi nan ba” tabe baki Mami tayi tace “ja’iri” dan dariya yayi yace “I love you too Mami bari bai bacci kafin natashi nasan sun gama sun barmin gidana ko Mami” ko minti biyu bai karaba bacci ya kwasheshi ajikin Mami tadade tanamai massage tana kallonshi harcikin ranta karamai addu’a take Allah ya tsareshi yakuma kareshi.


8️⃣2️⃣










Saida Mami taji ana kiran sallan la’asar sannan ta bubbuga mai kumatu ahankali tace “Zayn” dan bude idanunshi yayi kadan danshi baida nauyin bacci murya chan kasa batare dayagama bude idanunshi ba yace “Mami sun tafi”dan hararanshi tayi tace “my friend tashi katafi masallaci ana kiran salla” tashi yayi zaune ahankali sannan yakalli Mami kaman zaifashe da kuka yace “Mami please call them tell them to leave my house” dan tausayi yabata hakan yasa tace “tom naji” wani kalan murmushi yayi yatashi yayi hanyar kofa yabude yafice Mami tabishi da kallo, she really saw soyayyan Farrah a idanunshi now she can rest hankalinta ya kwanta dan Zayn ya dauko halin ubanshi ne basu iya son abuba ko kadan, idan sunason abu all soyayyan dake ransu suke bawa wannan abun.


Wayanta tadauka dudda abin namata nauyi amman dialing number kawarta tayi ringin daya tadauka tace “Maman ango mun gama, an mata lallen anyi kitso sannan tasha duka magungunan an mata wankan turare, yanzu gyara gidan kawai zamuyi alumna turare saimu taho” dan murmushi Mami tayi zatai magana kawarta tace “amman Dr yanda wannan angon ke rawan jiki kada yaje yajima Yar mutane ciwo fa” dan shiru Mami tayi tadade tana wannan tunanin ko yarinyar nan yar titi data saba ranan yakusa kasheta talk more of yarinya irin Farrah dabatasan komiba, zare wayan tayi daga kunnenta ta katse tana tunani batasan mesaba sukedason sex ubanshi ma haka yake saisa yakeda mata har hudu, yanzu ma dudda yasaki su Hajiya ta tabbatar itada amarya bazasu taba isanshi ba saiya karo banbancin kawai shine shi Alhaji baida neme neme awaje, she hopes Zayn ya natsu har abada Farrah ta isheshi saisa tai alkawari she will spend her last kobo wajen gyara Farrah dan Zayn sai anayi ana mai haka saisa ta tabbatar ta aikama da Farrah supplement na WELLNESS BY ORIFLAME wanda tasaya wajen HJ FATIMA MADAM WELLNESS, ita doctor ne takaranci content na Wellness kuma irin vitamins dayake dauke dasu yakamata Farrah tanada wadatansu ajikinta, Vitamins, minerals zinc da kuma omega 3, zai taimakawa Farrah wajen kara karfin lafiya, yaki da cututuka dake jiki, gyara fata, gyara nono, gyara gashi da gyara kumbuna, gyara gaba da sauransu, itama kanta tasai WELLNESS BY ORIFLAME din dan babu Babba babu karami kowa zai iyasha hatta tsofaffi, Hatta Zayn da Alhaji tasaya musu dan akwai WELLNESS BY ORIFLAME na maza dana mata, jama’a kuma idan kunason supplement na WELLNESS BY ORIFLAME zaku iya tuntubar MADAM WELLNESS by clicking on this link zai kaiku direct kuyi magana da ita;
wa.me/+2349133427208




Tashi Mami tayi tadauro alwala tazo tai salla sannan tawuce dakinta tadauko WELLNESS BY ORIFLAME na maza ta sauko, ba’a wani jimaba Zayn yashigo gidan karasowa kusada ita Zayn yayi yazauna daukan kwalin Wellness din tayi tabashi yakalla sannan ahankali yasa hannu yakarba yace “Mami how did you know I’ve been wanting to buy this supplement naga tallanshi a page din ORIFLAME on Instagram naga it has so many benefits, now da ke dakanki Dr kika sayamin I am even more convince and ready to take it you are the best Mami na” dan murmushi tamai ahankali tace “Zayn” kallonta yayi dan her voice sounds serious, dudda kunyan maganan take amman daurewa tayi tace “please be gentle on Farrah okay” gyadamata kai yayi yanadan dauke kai akunyace, sannan yatashi yace “bari naje side dina nasake wanka na shirya ko Mami” gyadamai kai tayi yawuce yafita tana kallonshi wannan rawan kan da yaron nan yakeyi Allah ya fisheki daughter na Mami tafadi ahankali.






He wants to give Farrah the best feeling in this world, he wants her journey of becoming a full woman to be memorable for her, fridge dinshi yabude yaciro wani pure Laban (milk) dawani pure zuma, saikuma wasu original dabino na makka duka yajuye awani smoothies blender yanika yana murmushi sannan yajuye a cup yadauko cup din yafito daga kitchen din yanasha yay sama zama yayi abakin gado yashanye tass sannan ya ijiye cup din yatashi, kaya yacire yadauki wani towel yadaura a waist, yashiga closet nashi, yaciro shaving set na ONE yawuce bathroom nashi, dudda baida wani much hair amman gyara jikinshi yayi tsaf saida yagama yay scrubbing all his body dawani sugar and sea salt scrub mai bala’in kamshi kaga yanda Zayn ke gyara jikinshi bazaka taba sanin Zayn ya iya gyara kanshi hakaba, saida ya dirje jikin nashi da scrub din sannan yabarshi yataho yay flossing teeth nashi kafin yayi lafiyayyen brush yah rinsing da mouth wash, komawa yayi yawanke jikin nashi fatarshi kaman ta baby sanan yayi wani lafiyayen bubble bath da Allah kadai yasan iya abubuwan daya zuba aciki, almost 2 good hours Zayn yabata abayi sannan yafito wani sabon farin shadda jumpper yasaka dayamishi wani kyau, yakalli kanshi amadubi Dan murmushi yayi yadau comb yana taje gashin gemunshi da sajenshi kafin dasai kyalli suke dan yay spraying nasu dawani non oil hair spray, lips dinshi dasuma yay scrubbing sun kara pink da taushi yakalla ta madubi ahankali yace “your Husband is so yummy Farrah” turaruka ya feffesa sannan yafito yana rikeda kwalin wellness yay wajen motanshi sawa yayi aciki sannan yafita yay mosque saida yay magrib sannan yafito tareda Dad daketa kallonshi tun amasallaci kafinma su shiga gidansu Dad yawani jawoshi kaman zai cinyeshi yace “duk gayun nan diyata akamawa” dan murmushi yayi yasosakai sannan yashiga gaban Dad da sauri yanuna kanshi yace “Dad nayi kyau konaje na chanza kayan? Dad yanda na gyara saje na and my beard sunyi kyau? Dad what about my lips”? Dan murmushi Dad yayi yana kallonshi tunda yake da Zayn Zayn baitaba tambayanshi gayun dayayi yay kyau ko beyi kyau ba, murmushi yasakeyi ganin yaronshi yay girma look at growth na Zayn dinshi, takowa yayi gabanshi gently yay cupping face nashi da duka hannunshi biyu murya chan kasa yace “take a deep breath my son” ahankali Zayn yay taking deep breath, murya chan kasa Dad yace “you look perfect my son and trust me my daughter will always love you regardless of yanda kake so stop being nervous, I have the most handsome yaro aduniyan nan” wani kalan murmushi Zayn yayi yana blushing, hannu Dad yamikamai yace “bani key nakaika dakinka” wani kalan murmushi yayi yabama Dad key, Dad yakama hannunshi kaman dan yaro sukai wajen mota yabude mai yasashi aciki sanan yashiga da kanshi rabon Dad daya tuka mota harya manta amman yau yanaso yatuka yakai yaronshi gidan shi.




Agaban wani babban Applestore shop suka tsaya Dad yakalleshi yace “muje muma matarka shopping” saukowa sukayi suka shiga duk wani gadget na Apple saida suka sayama Farrah, waya, laptop, iwatch dakuma headphone, EarPods dakomi too much money🤪 suka fito, kaji suka sayo sanan Zayn yasa suka tsaya awani shago na flowes yasayamata red roses sanan sukai sallan isha’i kafin suwuce.




8️⃣3️⃣






Chat me up and save my number dan ganin so many many things danakeyi a WhatsApp.
wa.me/+2347012181461




Dad na tuki but duka hankalinshi nakan Zayn baitaba ganin Zayn nacikin farinciki hakaba, Zayn dinshi that has always been a rude boy, mara murmushi da dariya yana abu kaman yaro but yanzu Zayn dinshi is more sensible, responsible and happy kaman ba yaro dan 26ba.


Saida suka shiga gidan sannan sukai Parking suka fito agaban Dad yakara tsayawa da sauri yana tattaba jikinshi yace “Dad am I still looking okay”? Gyadamai kai Dad yayi yana murmushi dasauri ya matso gaban Dad yay kaman zai rungumeshi yace “Dad kamshi fa? Do I smell good? Kaman ina wari Dad

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login