Showing 87001 words to 90000 words out of 134057 words
Chapter 30 - FARRAH BOOK COMPLETE DOCUMENT BY MY SHAKUR .txt
daga Farrah har Mami suka kalleshi, Gyadamata kai Dad yayi yace “yes, bazan rabaki da kawarki ba Maryama, ku cigaba da mu’amalan ku amman dai baki babu wani namiji karnama karaji kinma wani namiji magana balle ki amshi abinda zai baki kinjini” gyadamai kai tayi ahankali tana kokarin danne kukan datakeji, anatse yace “dagayau kada ki kara fada da dan uwanki kinji kome kikeso tell me ko Mami ki koshi yayan naki Zayn zaki saya miki kinji” gyadamai kai tasakeyi ahankali, hakan yasa yamata murmushi yace “good girl tashi kije sama abinki” tashi tayi ahankali hawaye na zuwan mata dasauri tai sama tabude dakinta tafada, kallon Dad Mami tayi ranta abace zatai magana yadaga mata hannu yace “ai kin zare kanki acikin lamarin yarana biyun nan, dan haka banason opinion naki akan decision din dana yanke” yana fadin haka yatashi yafice binshi da kallo Mami tayi speechless bata taba ganin mutum irin Alhaji ba, tasan yanason Farrah bawai bayasonta bane, dan sone kadai zaisa yamma aurama Farrah dan gwal dinshi Zayn, amman dudda son dayakema Farrah bai haura na Zayn bane, babu wanda Alhaji bazai iya rufe idanu ya kartawa rashin mutunci kan Zayn ba, jibi sonkai kiri kiri sabida Zayn yaje ya kwashe komi yafadamai shine zaizo ya shiganma danshi, da Farrah tashigo da fushi saida ta tsareta tafadi mata abinda yafaru itama tama Farrah gyaran gayama mutum ka tsaneshi amman abin baikai har a cire ta a school dinba bawai soyaya take da Habeeb dinba, wannan wani kalan abune haka, tashi tayi tawuce sama dan tasan Farrah nachan tana kuka.
Ahankali tabude dakin ganin Farrah takife kanta akan gado tana kuka yasa takarasa ciki ahankali tasan abu daya kedamunta yanda zasu rabu da Miemie dan dazaran ancireta daga school din bazasu dibga haduwa ba sai once in a while, ahankali Mami tadagota fadawa jikin Mami tayi tana kuka, shafamata baya Mami tayi murya chan kasa tace “it’s okay, don’t worry I will talk to Baban ku zaki cigaba da zuwa school dinki abinki kinji stop crying kada idanunki suyi wannan kumburin danke idanunki basuson kuka koyaya kikai kuka saisun tona miki asiri” Mami tadagota tana sharemata hawaye tana kallon kalaban kanta tace “wannan kalaban ma sun tsufa dazaran kun gama exam zamu spa muyi sabon kitso ko” Gyadamata kai Farrah tayi, hakan yasa Mami tace “to kukan ya iska hakanan Autan Mami, now smile for me” Mami tai maganan tana mata chakulkuki dariya tayi ahankali tana fadawa jikin Mami dukansu suna dariya, Mami tace “je dauko wayana mukira Miemie tare ko” dasauri ta tashi tafita daga dakin Mami nabinta da kallo.
Wuraren 4 ya farka daga baccin dayayi sabida tashinshi da Dad yayi sutafi masallaci, ahankali yatashi idanunshi sundan kumbura kadan bayin falon yashiga yadauro alwala sannan suka fito daidai Farrah dataje backyard dinsu kwaso shanya tafito Dad baima lurada itaba sai Zayn daya bita da kallo tana sanye dawani doguwan Riga na atampa dayamata tsamtsam ajiki, ko kallonshi batayiba tabude kofan dakinsu tashige sukuma sukai gate suka fita.
Suna dawowa daga masallaci flat dinshi yawuce dan yanaso yakara wanka shikuma Dad yawuce side din Mami, Farrah na dakinta zaune tana duba english dinta which shi sukeda shi gobe taji muryan Mami da Dad suna gardama adakin Dad yaune rana na farko tunda yake gidan dataji Mani da Dad nafada akan school dinta Dad nacewa shifa bazata kara zuwa school ba Mami an insisting kan yajanye decision din, wani abu Farrah taji yazomata wuya kawai mikewa tayi tafita daga dakin tai kasa slippers nata tasaka tabude kofa tafice direct tai flat din Ya Zayn, bamata tsaya knocking ba bude kofan tayi tashiga cikin falon tana maida kofa tarufe ta kwalamai kira. “Ya Zayn!” Jin shiru yasa tashiga waige waige babu kowa a falon ko tv ma akashe stairs tayi tafara hawa tai dakin dataga kofar abude tayi tana zuwa kai tsaye tafada daidai lokacin Zayn yabude kofan bathroom dinshi yafito daga wanka naked babu ko towel ajikinshi batare daya lura da Farrah bama, wani kalan ihu Farrah tayi tareda runtse idanunta. “Auzubillahi mina shaidani rajim!” Ihun datayi ne ya firgita Zayn dako kadan shi baima lurada itaba yadago kanshi da sauri yakalleta.
5️⃣6️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
*****
Gigicewa Farrah tayi sosai tajuya mai baya, tunda take bata taba ganin abin babban namiji ba sai yau ita batada yan uwa maza na kananun yaran kauyensu da akama kaciya nema ta taba gani a iya tsawon rayuwan datayi aduniya sai yau, bata taba sanin haka na manya yakeba saiyau, yanda Zayn yaga tajuya agigice tana neman kofa tafice daga dakin yasa yasaka hannu yaja bathrobe dinshi dake cikin bathroom din makale kan hanger fari yay maza yasaka tareda kulle igiyan tagaba sanan yafito dasauri daidai tafita daga dakin yacimmata tareda kama waist dinta ahankali yace “Baby” wani kalan ihu Farrah tabude baki zatayi dawani kalan sauri yakai hannunshi yadaura kan bakinta tareda jan waist jinta baya yasaka ta gabaki dayanta akirjinta sanan ahankali yazare hannunshi dagakan bakinta yawani kulle hannayen nashi gamgam akan kirjinta yay cuddling nata sosai fuskanshi dakeda lema har lokacin yasauko dashi yakai saitin fuskanta ya goga akan kumatunta hakan yasa jikinta yamata wani yirrrrr dashi kanshi saida yagani hakan yasa murya chan kasa kaman mai magana da jaririya yace “calm down, relax” ko kadan ta kasa kwakkwaran motsi ajikinshi idanunta har lokacin a kulle kawai ajiyan zuciya take saukewa batasan mesaba jinta acikin jikinshi ya kankameta so tight yasa taji wani kalan natsuwa na shiganta, tunda yasata ajikinshi yake kallonta reading breath nata saida yaga numfashinta yadaidaita yana rikeda ita ahakan anan gaban dakinshi kaman baiso yay magana yace “mekikazo kigayamin”? Duk wani masifa da tsiwan data shigo dakin dashi jitayi yamutu burinta kawai yanzu yasaketa tawuce tafita daga flat dinshi, ganin tayi shiru takasa magana har lokacin idanunta a kulle yasa yadanyi murmushi dan sarai yasan meya kashe bakin nan nata, kokarin fita daga jikinshi tafara hakan yasa yace “ina zaki? Let’s remain like this forever are you not feeling calm dakike cikin jikina Angel”? Hannayenta tadaga takai kan nashi dake kan kirjinta yawani danne mata kirji dasu dan iska kawai tafadi azuciyanta tana kokarin cire hannun, kallon abinda takeyi yayi gently yazare hannayen nashi daga kan kirjin sannan yacire fuskanshi daga jikin nata yadan koma baya dasauri tafita daga jikinshi tana bude idanuwanta dasauri tai stairs yabita da kallo saida takai tsakiyan stairs din ta tsaya chak batare data juyoba tace “kacema Dad karya cireni daga school dinmu inhar kanason na daina fushi dakai” tana maganan takarasa sauka daga stairs din Zayn yabita da kallo yana kallon yanda ass dinta ke juyawa tana tafiya yadan cije lips dinshi different thoughts na yanda zaiyi da ass din idan yakamasu namai yawo a zuciya.
Daidai tasa hannu zata bude kofan falon tafita aka rigata bude kofan Layla ce datun dazu taga shigan Farrah side din Zayn kishi yahanata zama sakat saida tataho, ganinta yasa Farrah taji wani abu yazo yatokare mata kirji, da Layla ko kadan bata tsani Farrah ba amman yanzu da akace matan Zayn ne ta tsaneta ainun, wani mugun kallo tama Farrah cikedason hada husuma tace “mekikazo yi adakin boyfriend dina Farrah”? Wani kalan dukanta kalman boyfriend Farrah tayi hakan yasa tadanyi murmushi tace “you can call him boyfriend naki as much as you want but lemme assure this awajenshi you are nothing but a thrash mayya kawai” hannu Layla tadaga zata kaima Farrah mari Zayn dake kallonsu daga sama cikin kakkausan murya yace “if you dare lay a finger on her wlh yau saina karya hannunki bas na yarda hannun akasa” cikeda tsiwa Farrah tajuyo da kanta batare data bari idanunshi da nata sun hadu ba tace “babu ruwanka da fada na kadaina shigan min ance maka I can not deal with yara irinsu Layla ne, fitsararu marasa kunya” baki Layla tasaki jin yanda Farrah kema Zayn tsiwa yakasa cewa komi sanan tajuyo takalli Layla tace “as I was saying, wacece ke dahar kike tunanin kin isa ki tambayeni menezo yi anan? Banza ma irinki mai bin maza har zuwa dakinsu kawai mara zuciya” Farrah tana maganan ta bangajeta tawuce abinta tafita Layla tabita da kallo Wanan Yar karaman yarinya da 2min yay yawa ta nakada mata dan shegiyan duka shine yau take mata rashin kunya haka batada abinda zatayi, dan murmushi Zayn yayi ganin yanda she’s speechless yace “karki sake kishigomini daki inba hakaba saina I will disgrace dagake har uwarki yau agidan nan” yana maganan yawuce yashiga dakinshi abinshi.
Layla tadade tsaye awajen sanan tajuya tafito, flat dinsu tayi dagudu tana shiga sai kuka, Hajiya Mariya dake zaune kan kujera itada Hajiya Fatima tace “wlh wlh nayi nadaman saka yarinyar nan aikin nan, kina nan Hajiya Fatima danace mata karta sake taso yaron nan kawai dai suyi shiri sabida mucimma burinmu akanshi amman jibeta ba’aje ko’ina ba wai Zayn takeso yaron datasan kasheshi mukeso muyi” cikin kuka sosai tadago jajayen idanunta takallesu tace “Mommy dan Allah kada kukashe Zayn dan Allah, ku kashe Farrah ni wlh zanma tayaku” wani mugun tsaki Hajiya Mariya taja tace “ubanme yadaman da Farrah, ni yarinyar nan ma angayamiki ina lissafata cikin mutanen gidan nan ne bayan nasan ba jinin gidan nan bace, Zayn nakeso na halaka har lahira sabida inga karshen iyayi wajen uwarshi tanamana gadara sabida ta haifi da namiji magajin Alhaji, sai muga gadon dazasu samu idan yamutu, yanda zata samu gadon Alhaji Muma haka zamu samu idan yaron yamutu, saisa abin ke bakanta min rai yanda tawa diyar zata kama tafara son shegen yaron nan mazinaci, ubanme zakiyi da Zayn Layla fadamini” Hajiya Mariya tai maganan tana kokarin tashi daga inda take sabida yanda abin ke soya mata zuciya Layla wai Zayn takeso, dasauri Hajiya Fatima tariketa tace “dan Allah calm down Hajiya, dole mubi abin nan ahankali” cikin ihu Hajiya Mariya tace “ta ina zanyi calm down diyata is in love with my biggest enemy aduniyan nan, yaron dabaya daraja uwarta, ninan uwarki saidai Zayn ya kalla ya barar shine zakiso inda nasan haka zakimin daban daukeki nabata kudina akanki nasaki makarabta kin kile hakaba” cikin kuka sosai Layla tace “Mommy kiyakuri amman ni wlh Zayn nakeso” tana maganan ta tashi dagudu tai sama zuwa dakinta tana kuka Hajiya Mariya ta kabar da glass na flowers dakekan center table Ya fashe, Hajiya Fatima tace “kiyakuri dan Allah ki kwantar da hankalinki, dole saikin kwantar da hankalinki zamusan yanda zamu bulloma wannan lamarin haba mana, zamuyi meeting da Uncle maji menene plan dinshi, dan Allah calm down kinji”
.5️⃣7️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
Har akai isha’i Farrah takasa daina tunani jikin Zayn datagani tsirara, ita bata taba ganin mutumara kunya irin Zayn ba bata taba ganin wanda zaije wanka yafito tsirara ba sai shi, dan tsaki taja jin anyi knocking kofar dakinta hala wannan bakuwar tasune wanda yau itadai tafito dasafe kafin taje school taganta agidan sai magunguna take bata, tana daga inda take tace “come in” shigowa matan tayi rikeda babban kofi tana murmushi tabama Farrah tace “shanye kibani kofi” ahankali Farrah tasa hannu takarbi kofin tana yatsine fuska yace “Anty wai menene magungunan nan” murmushi Matan tayi tace “Mamin ki taga shawara da basur ajikinki sunyi yawa ta daukoni namiki magani harsai kin warke” ahankali Farrah tace “shawara, basir” cup din takai baki da kyar ta shanye sanan tabama matan kofin tawuce tafita daga dakin.
Kwanciya kan gadon tayi ahankali tanajan filo tana kankamewa bakaramin kunyan abinda Zayn yama Ya Habeeb tajiba babu kyau abinda yamai koba komi Ya Habeeb ya girmi ya Zayn dan Miemie tagayamata Ya Habeeb is 30, dan gajeren tsaki taja deep down tana addu’a Allah yasa yabama Dad hakuri abarta taje school gobe batason anything dazai sa itada Miemie su rabu, ahaka tunani daban daban tai bacci.
Wuraren 10 Zayn yashigo side din, ganin Mami zaune a falo yasa ahankali yace “Mami ina yini” wani mugun kallo tamai babu alamun wasa tace “mekazo min agida by this hour” dan kanshi yasosa yace “ahhhh, ummmm” yadanyi shiru sanan yasake kallon Mami ganin yanda ta kafeshi da idanu yasa yace “Mami I come to tell Farrah tashirya taje school gobe I’ve spoke to Dad baza’a cireta daga school dinba” wani kalan kallo Mami tayi sanan tace “naji tashi katafi” tashi yayi ranshi baiso ba yaso yaje sama yaga Farrah amman hakanan yawuce yatafi.
Washegari Farrah ta tafi school bakaramin dadi tajiba da Mami tace tashirya taje, koda aka tashi taso taga Ya Habeeb tabashi hakuri amman bashi yazo daukan Miemie ba driver tane hakan yasa sukai sallama tawuce itama tashiga motan driver ta dayazo daukan ta.
Washegari!
Yau Friday yaune kuma last paper nata she’s so happy 8 tana school, 1 aka tashi daga makaranta, tareda Miemie suka fito Miemie tace “yanzu kinga munyi hutu yau yaushe zakizo gidan mu Fairy”? Dan dariya Farrah tayi tace “idan naje yau zan fadama Mami duk randa tace nazo zanzo” murmushi Miemie tayi tace “zan miki baking cake idan zakizo so tell me on time kinji” Gyadamata kai Farrah tayi tana shafa kirjinta hakan yasa dasauri Miemie dake kallonta tace “menene Fairy”? Dan yatsine fuska Farrah tayi tace “tun safe I’ve been feeling so uneasy, I thought sabida zamuyi last paper mune yau but yanzu mungama but I am still feeling like that” dafa kafadanta Miemie tayi tana kallon kwayan idanunta tace “kodan sabida Ya Zayn yace yana sonki ne” wani kalan mugun harara Farrah tama Miemie tace “why are you talking about him now dan Allah mutumin dana manta dashi” murmushi Miemie tayi tace “I am just joking muje ga driver na yazo” dasauri Farrah takalli gate ganin ba motan Ya Habeeb bane yasa taji ranta yabaci ahankali suka wuce suka fita sallama sukayi Miemie tawuce motansu itama tawuce motansu tana hamdala ganin ba Zayn bane rabon dataganshi tun shekaran jiya data ganshi tsirara, dasauri ta kauda kanta dan harta fara tuna jikinshi bude motansu tayi tashiga tareda maida kofan tarufe driver yajasu.
Gidansu suka shigo driver yay parking wajen parking, ahankali tabude kofa tafito tana kallon gidan ganin ansaka canopies ana decorating gidan kaman za’ayi biki ko walima mamaki abin yabata tace “toko Ya Zayn na birthday ne yau”? Tai maganan tana tafiya tana kallon yanda ma’aikata keta