Showing 114001 words to 117000 words out of 131263 words

Chapter 39 - MACE A YAU Document from Sulaim .txt

24 Nov 2024

4834

"

Da sauri ya dubi sashen da Khulthum din ke Zaune yace

"Babu komai Gwoggo, kawai tana kukan Munje gidansu ne, Bata son tahowa"

With care ta kalla Khulthum din a ranta tana karyata Abinda Musbahu yace Amma ta share tace

"Se ka barta ta Kwana, kasan pains of barin gida kuwa? Se ka tafi yau anan zata kwana"

Wani sanyi Khulthum ta ji a ranta, yayinda Musbahu yaji bakin cikin hakan dan ya Tama wannan Daren gwoggo ta wargatsa mishi budget Amma babu damuwa yayi yadda ya saba. Haka babu yadda zaiyi ya tafi Khulthum ta saki Jikinta sosae da Gwoggon taci abinci sannan tayi bacci wanda ta manta rabonshi da Irin wannan, don tasan she's far more than safe, babu me sex da ita through anus babu me tormenting dinta.

Washegari se yamma Musbahu ya shigo gidan dan daukar Khulthum, Gwoggo na Zaune Kan kujera tana waya yayinda Khulthum ta dakko glass bowl Daga kitchen wadda take cike da hadadden Kwadon rama da yasha kuli kuli na gwoggo ne, sallamarshi kawai tasa jikin Khulthum Fara bari har bowl din ta kwace Daga hannunta ta fadi kan saman tiles ta fashe, da sauri gwoggo ta Mike ta nufi inda Khulthum din ke tsaye se rawa jikinta yake saboda firgita, hannunta ta kama Tana tambayarta ko akwai wani abu? Kanta ta girgixa tayi saurin barin parlon, Gwoggo was puzzled hakan yasa ta dubi Musbahu dake tsaye yayi kirikiri kamar shege a rabon gado!

Bangaren Hajiya Subay'a uwargida gidan Alhaji Junaid angon Sulaim, karfe shida na ranar litinin, Subay'a ta shigo gida Daga gurin aiki da ta Riga tayi reporting don taga zaman bazai kareta ba don tamkar wanda take zaman nashi ya manta da anyi hallitar ta a doron duniya. Ta dawo gidan da babu inda take fargaba da tsoron zuwa Irin gidan Alhajin saboda yadda Alhajin ya koma wani iri tamkar bashi ba, ranar da ta dawo Daga Kaduna Dama babu Wanda ta nema ta wuce gurin Alhaji wanda tamkar zaiyi mata Baki don fada kuma yace ta zauna ga guri nan, awanni biyu basu cika ba Sega Samina ta dawo da takardar sakinta, tashin hankali kenan Seda suka kwamata basu Yi abubuwan da sukai ba, Duk ba Wannan ba yadda karamar Yarinya Asiya ta juyar da tunanin ubansu, gata fitsararriya tayi ta shiga iri iri babu ko dar a cikin jikinta, I Samina taso zubar da hali Salima ta hana ta don itama mijin ya saketa hakan yasa sauran suka daidaita zamansu cikin gidan saboda gudun abinda ka iya Zuwa ya dawo. A haka suke zaune su uku tamkar marayu haka suke dadinta daya ma suna fita aiki hakan Ke rage musu wasu abubuwan amma Bayan hakan da tuni zukatansu sun fashe.

Kullum rana Subay'a na zuba idanun ranar da Junaid zai zo ya tafi da ita amma har ta gaji da jira, tayi kuka har babu iyaka tayi nadama wadda ta kasance Marar amfani Tunda tayi lokacin da alkalami ya riga ya bushe. Baki daya taji alhakin komai yana kan hajiya don kullum suka zauna se sunyi maganar a ganinsu hajiyar ce sanadin komai, ita taja komai, ita ta jefa su halinda suke ciki.

Lokacinda ta isa Asiya tana tsaye a parlor Tana taureren wuta, Subay'a ko kallonta Batayi ba don idan da abinda ta tsani gani bai wuce Asiya ba, Tana shiga ko Jakarta bata aje b taji Alhaji na kwala mata Kira, cikin hanzari ta fito Tana amsawa, yana tsaye ashe bata Lura dashi ba ta wuce ga bata gaida Asiya ba, nan ya balbale ta da fada tamkar zai kai mata hannu haka ya dinga fada wai idan ta raina Aisya to shi ta raina, duk wannan bai dameta ba Seda yace

"Akan wannan yarinyar babu Abinda bazan iya ba, 'yan iska da kuka ki zaman aure, haka dukkanku zaku dawo"

Kuka sosae ta dinga yi itada Samina wadda taji komai daga daki, basu taba tunanin haka zasu kare ba amma gashi Abinda Sulma ke fada ya tabbata ranar da na sani. Seda suka gama kukansu sega Salima da mummunan labarin kishiyar da zaayiwa Surayya da Suhaila. Ji sukai Anya a duniyar suke kuwa yadda masifa take afka musu dukkansu Lokaci guda!

Shatuuu ♥️

*MACE A YAU*
53

✍️Shatuuu♥️

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

#⃣Shatuuu095@wattpad

*Thank you for patiently waiting, thank you for the prayers! Amarya na dakinta*

Amira bata jira gama ganin reaction din Khulthum ba ta cigaba da fadin

"AI an saka ranar biki, wata uku ya rage yana zuwa Hutu xa'ayi bikin su tafi tare. Wanda ya dauki nauyin karatun nashi ya hada da nata"

Wani yake Khulthum tayi tace

"Ikon Allah, to Allah ya kaimu "

Tana fadar haka ta mike ta fita daga dakin, Rana ta farko a cikin rayuwarta da ta Fara jin tayi kuskure, Rana ta farko da ta Fara jin wani abu yana bin zuciyarta na Anya ta yiwa rayuwarta daidai? Taji anya akan turba me kyau take? Jingina tayi da kofar dakin dake gefe idanunta na cikowa da wata zazzafar kwalla, a hankali wasu abubuwan na rayuwarta suka Fara bayyana a idonta, tamkar wani flashback a film haka suka dinga bayyana mata, tabbas kwadayi mabudin wahala ne, tabbas wanda ya hau motar kwadayi zai sauka a Tashar wulakanci, gashi nan bataje ko ina ba ta fara gani, kwatakwata Watannin ta biyu kawai cikin gidan amma gashi Anyi mata mummunan tabo cikin zuciyarta da rayuwarta baki daya. A halin yanxu babu Abinda take matsanancin tsoron ji Irin muryar Musbahu Balle ta ganshi, idan kuwa hakan ta kasance ba karamar gigicewa take ba saboda irin axabtuwa da take, ta yi kukan tayi Allah ya isa wa Maimuna ta Kuma tsine mata yafi cikin carbi Don Tana ganin ita ta Fara kaita ta baro ta, Sede Khulthum ita ta Fara cutar kanta, ita ta Fara kashe kanta da hannuwanta kamar yadda tayi destroying kanta ba tareda taimakon kowa ba.

Kuka sosae Khulthum ta tsaya a gurin Tana yin, kuka Marar sauti Marar dadi dake fitowa Tun Daga karkashin zuciyarta, kuka ne takeyi na rashin makama, na bakin cikin halin da ta jefa kanta ciki, kuka take sosae tamkar ana cire mata wani sassa Daga jikinta. Ta dabbaka a kukan da take taji hannu an dafa kafadarta ko bata juyo ba tasan waye Musbahu ne, take jikinta ya dauki rawa da kyarma tamkar kura ta hadu da zaki, kukan da take dif ya dauke se hawaye dake sakko mata a fuska, juyo da ita yayi tana fuskantar shi Sede maimakon ganin Fuskarshi a murtuke kamar kullum se taga sassauci a Fuskar tamkar "pity" a kwance wanda suna hada ido yayi saurin tamke fuskar tashi a ranshi Yana kokarin yakice tausayinta da ya Fara rinjayar shi daga zuciyarshi,

"Bakin sun tafi ne? "

Da sauri ta girgiza kanta batareda ta iya furta kalma ko daya ba saboda yadda ta kidime, Fuskarshi ya kara daurewa yace

"Ku shirya muje gaba daya"

Yana fadar haka ya fice, wani farin ciki taji ya sauka a ranta at least zata fita daga gidan. Dakin dayake kusa da ita ta fada ta wanko fuskarta amma dukda haka alamun kuka na nan hakan yasa ta dauki kwalli ta zizara akan idanunta tareda shafa powder sannan ta dauki ciro lace me kyau da akai dinkin gown me tsari, Seda ta shirya ta karewa kanta kallo jikin mirror, tasan in har mace ake nema to tabbas ta kai mace, babu inda zaka kushe ta wala halitta ko kyaun fuska amma tayi fatali da wannan baiwar ta Allah da ya bata kawai ta dorawa kanta matsanancin kwadayi da yayi clouding mata vision dinta har ta kasa ganin wutar data tunkaro ta, Lokaci daya ta tuno ranar da ta iske Musbahu a office farkon haduwarsu abinda ya fada mata wanda kusan gugar zana ce amma dayake burinta a rayuwa kudi ne kawai yasa bata fahimta ba, here she's today ko hakkin Ashir tasan bazai barta ba, mutumin da ya so ta yayi hakuri da halayenta amma tayi fatali da hakan ta ki aurenshi.

A hankali ta tura kofar dakin dasu A'isha suke ciki, dukkansu sun shirya tamkar Dama jiranta suke Tana shigowa suka Mike, kallonsu tayi tace

"A'a ku tsaya tare zamu fita"

Kai A'isha ta gyada tana mamakin yadda bakin Khulthum Ya mutu, ga wata rama Marar tsari da Khulthum din tayi, gaba daya ta koma wata iri kamar ba ita ba, matching veil ta dakko ta yafa sannan ta dakko wata Leda ta shiga zuba kayan kwaliyya da atamfofi tana gamawa akai knocking softly jikin kofar, wata Irin muguwar faduwar gaba ta ziyarce ta har Seda ledar hannun nata ta kubce daga hannun nata wanda yasa Aisha kallonta Cikeda mamakin Abinda ya sata rikicewa har haka. Duk yadda Khulthum taso regaining nutsuwarta amma Shigowarshi da kuma kama hannunta da yayi cikin tattausan hannunshi yasa ta kuma rikicewa haka dai suka nufi mota babu me magana yayi driving dinsu Zuwa gida, yana parking Bata jira komai ba ta bude ta shige gidan kusan a guje, wani Irin missing din gidan taji, ji tayi tamkar an cire ta daga wuta haka taji, ga wata nutsuwa da ta kwarara mata. Da Baba suka Fara cin Karo wanda yayi Alwala don yin sallar isha'i, kallonta yayi itama ta tsaya abin mamaki ta tsugunna har kasa ta gaisheshi daidai lokacin su A'isha suka shigo, suma mamaki kamar ya kashe su, amsawa Baba yayi ya fice da hanzari Don A'isha tace tare suke da Musbahun Yana waje. Ciki suka shiga inda ta tarar Mama ta Idar da sallah Tana zaune Tana cin tuwo, da gudu ta isa gareta ta rungume ta tana sakin wani matsanacin kuka Wanda takiyi ranar da zaa kaita tana ganin dan me zatayi kuka tunda ta yarda kwallon mangwaro ta huta da kuda sede what she thought is not what she met, it was two different things that are parallel to each other.

Gaba daya Mama hankalinta ya tashi har suma su A'isha wadda suka tabbatar Khulthum ta fada mugun hannu daga yadda take abubuwa, tambayar duniya Mama tayi mata amma shiru a haka Musbahu, Baba da Amir suka shigo inda Aisha ta shimfida mishi tabarma ta kawo mishi tuwo, babu musu ya saka hannunshi Yana ci kuma abincin yayi mishi dadi sede gabanshi faduwa yake ganin yadda Khulthum ke kuka, hakan yasa yayi saurin gamawa yace

"Zamu tafi, bata da lapiya ne"

Nan Baba ya sata gaba da nasiha ita kuwa kuka kadai take a haka babu yadda zatayi ta biyo bayanshi Mama na kwantar mata da hankali, suna shiga mota ya kalleta ya maida kanshi kan tukin da yake har Seda suka kusa gidan Gwoggon kafin yace

"Nan ma idan Kinje Kiyi kukan"

Wani dummm taji a kirjinta haka ta biyo bayanshi Zuwa ciki, Rana ta uku da Taxo gidan gwoggo kenan, Tana zaune kan kujerar ta ta kullum da kullum. Wannan Karon papers ne hannunta tana dubawa idanunta Sanye da medical glasses wanda ya Kara boye tsufan da tayi. Zama sukayi kan carpet suna gaisheta, baki daya ta maida hankalinta Kan Khulthum wadda ta lura kamar kuka take, ko gaisuwar Bata amsa ba ta dubi Musbahu dake gurfane gabanta tace

"Me ka yiwa Ummu_Khulthum dinne? "

Da sauri ya dubi sashen da Khulthum din ke Zaune yace

"Babu komai Gwoggo, kawai tana kukan Munje gidansu ne, Bata son tahowa"

With care ta kalla Khulthum din a ranta tana karyata Abinda Musbahu yace Amma ta share tace

"Se ka barta ta Kwana, kasan pains of barin gida kuwa? Se ka tafi yau anan zata kwana"

Wani sanyi Khulthum ta ji a ranta, yayinda Musbahu yaji bakin cikin hakan dan ya Tama wannan Daren gwoggo ta wargatsa mishi budget Amma babu damuwa yayi yadda ya saba. Haka babu yadda zaiyi ya tafi Khulthum ta saki Jikinta sosae da Gwoggon taci abinci sannan tayi bacci wanda ta manta rabonshi da Irin wannan, don tasan she's far more than safe, babu me sex da ita through anus babu me tormenting dinta.

Washegari se yamma Musbahu ya shigo gidan dan daukar Khulthum, Gwoggo na Zaune Kan kujera tana waya yayinda Khulthum ta dakko glass bowl Daga kitchen wadda take cike da hadadden Kwadon rama da yasha kuli kuli na gwoggo ne, sallamarshi kawai tasa jikin Khulthum Fara bari har bowl din ta kwace Daga hannunta ta fadi kan saman tiles ta fashe, da sauri gwoggo ta Mike ta nufi inda Khulthum din ke tsaye se rawa jikinta yake saboda firgita, hannunta ta kama Tana tambayarta ko akwai wani abu? Kanta ta girgixa tayi saurin barin parlon, Gwoggo was puzzled hakan yasa ta dubi Musbahu dake tsaye yayi kirikiri kamar shege a rabon gado!

Bangaren Hajiya Subay'a uwargida gidan Alhaji Junaid angon Sulaim, karfe shida na ranar litinin, Subay'a ta shigo gida Daga gurin aiki da ta Riga tayi reporting don taga zaman bazai kareta ba don tamkar wanda take zaman nashi ya manta da anyi hallitar ta a doron duniya. Ta dawo gidan da babu inda take fargaba da tsoron zuwa Irin gidan Alhajin saboda yadda Alhajin ya koma wani iri tamkar bashi ba, ranar da ta dawo Daga Kaduna Dama babu Wanda ta nema ta wuce gurin Alhaji wanda tamkar zaiyi mata Baki don fada kuma yace ta zauna ga guri nan, awanni biyu basu cika ba Sega Samina ta dawo da takardar sakinta, tashin hankali kenan Seda suka kwamata basu Yi abubuwan da sukai ba, Duk ba Wannan ba yadda karamar Yarinya Asiya ta juyar da tunanin ubansu, gata fitsararriya tayi ta shiga iri iri babu ko dar a cikin jikinta, I Samina taso zubar da hali Salima ta hana ta don itama mijin ya saketa hakan yasa sauran suka daidaita zamansu cikin gidan saboda gudun abinda ka iya Zuwa ya dawo. A haka suke zaune su uku tamkar marayu haka suke dadinta daya ma suna fita aiki hakan Ke rage musu wasu abubuwan amma Bayan hakan da tuni zukatansu sun fashe.

Kullum rana Subay'a na zuba idanun ranar da Junaid zai zo ya tafi da ita amma har ta gaji da jira, tayi kuka har babu iyaka tayi nadama wadda ta kasance Marar amfani Tunda tayi lokacin da alkalami ya riga ya bushe. Baki daya taji alhakin komai yana kan hajiya don kullum suka zauna se sunyi maganar a ganinsu hajiyar ce sanadin komai, ita taja komai, ita ta jefa su halinda suke ciki.

Lokacinda ta isa Asiya tana tsaye a parlor Tana taureren wuta, Subay'a ko kallonta Batayi ba don idan da abinda ta tsani gani bai wuce Asiya ba, Tana shiga ko Jakarta bata aje b taji Alhaji na kwala mata Kira, cikin hanzari ta fito Tana amsawa, yana tsaye ashe bata Lura dashi ba ta wuce ga bata gaida Asiya ba, nan ya balbale ta da fada tamkar zai kai mata hannu haka ya dinga fada wai idan ta raina Aisya to shi ta raina, duk wannan bai dameta ba Seda yace

"Akan wannan yarinyar babu Abinda bazan iya ba, 'yan iska da kuka ki zaman aure, haka dukkanku zaku dawo"

Kuka sosae ta dinga yi itada Samina wadda taji komai daga daki, basu taba tunanin haka zasu kare ba amma gashi Abinda Sulma ke fada ya tabbata ranar da na sani. Seda suka gama kukansu sega Salima da mummunan labarin kishiyar da zaayiwa Surayya da Suhaila. Ji sukai Anya a duniyar suke kuwa yadda masifa take afka musu dukkansu Lokaci guda!

Shatuuu ♥️ *MACE A YAU*
54

✍️Shatuuu♥️

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

#⃣Shatuuu095@wattpad

*Umma dandago,Rashida muktar,Hafsat el-marzuq,maimuna el-marzuq, Ummu Lubna, Nobles cakes n more and all other well wishers, lovers behind the curtain.... Nagode sosae Allah ya bar zumunci da soyayya*

Dauraye hannunta tayi a sink din toilet din sannan ta kashe tareda kallon fuskarta jikin mirror din dake saman sink din. gashin da ya zubo mata wajen idanunta ta dauke da hannuwanta sannan ta fito baki daya daga toilet din, babu kowa cikin hadadden bedroom din Nata wanda dukkan furniture din dake kafe a ciki yake golden da Baki, sunyi kyau sosae, kujerar dake gaban dressing mirror ta jawo ta zauna tareda goge jikinta dake smooth yana ta daukar idanu yayi shar dashi Irin glow dinnan. Cikin hanzari ganin lokaci ya fara tafiya yasa tayi saurin shiryawa cikin wata Maroon exclusive wax da fari dinkin skirt da Riga me Peplum, tayi mata kyau abinka da farar mace wadda take ganiyar kuruciyarta, ga soyayya da kulawar miji duka, turarrukan ta ta fesa sannan ta fito Zuwa wani tamfatsetsen parlor me balain kyau, kujerun ciki da carpet din yan Persia ne, kalarsu kalar furnitures din bedroom dinta ne wato gold da Baki, wani corridor ta bi wanda aka Jere kananan frames na flowers, carvings da portrait innovations se hakan ya kayatar da gurin. Kofa ce ke facing gurin, ta murda a hankali ta tura kofar yana tsaye ya juya baya da dukkan alamu links Yake daurawa a hannun long sleeve coffee top din dake Sanye jikinshi, a hankali ya juyo Yana kallonta wani nishadi na kara shigarshi, yana jin nutsuwa hade da mugu mugun sonta na bin dukkan wani channel da jini ke ratsawa.

Sulaim na isa inda yake fuskarta da murmushi ta dan rankwaba tare da fadin

"Ina Kwana? "

Hannunta ya kamo cikin nashi yana kare mata kallo tareda fadin

"Kinyi kyau Dove, da duk wannan kwaliyyar Za'a tafi school din? "

Bakinta ta turo tace

"Ina kwalliyan yake ne? Powder ce kawai na shafa se kwalli da balm! "

Dariya yayi ganin yadda ta Bata rai, cikin kwantar da murya yace

"Bance wani abu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login