Showing 63001 words to 66000 words out of 131263 words
Kawai tayi murmushi tana tuno yadda sukai da hajiyar itadin ta raina su Subayan Baki daya batayi tunanin basu waye har haka ba, su shida sukazo jiya zasu tayar mata da hankali ita kuwa tace Allah ya raka taki gona.
Ba dake nake ba?
Ya tambaya jin tayi shiru.
Yaya me zance musu, kayi hakuri to.
Gaba daya se yayi shiru Ta kashe mishi Baki Tunda ta karbi laifinta dukda Yafi kowa sanin su waye su Subay'a da ikonsu akan abinda basu isa dashi ba Balle wannan. Kashe wayar yayi ya dubi Subay'a da ta tsura mishi ido yace
Ki kira gidanku kiji.
Daga haka ya cigaba da aikinshi ta zauna Tana ta kallonshi haka kawai take jin Bata yadda da Junaid ba ko kadan. Dagowa yayi yace
I've said all, yau ko an canja miki ni ne Naga kallon yayi yawa.
Ya fada Yana mata wink, kallonshi tayi tace
You love her right?
Dagowa yayi Yana kallonta kamar yadda take kallonshi wata zuciyar tana ingiza shi akan ya fada mata amma wata na nuna mishi Sulaims' well-being shi ne abin ji.
Bakya son zaman lapiya kwatakwata Subay'a, what if I love her Zaki hanani aurenta ne? Ko zaki hana zuciyata son Abinda tayi niyya? If I where you Subay'a da da wannan tambayar da kike da kanki kikayiwa fada. Sannan kice a maida su Ahmad gidansu.
Unbelievable! So take ta yadda da Abinda Junaid ke fada mata what if I love her zaki hanani aurenta?
Kenan kana sonta?
Ta Kara tambayarshi idanunta jawur, Baice da ita kanzil ba ya cigaba da Abinda yake a ranshi Yana Allah Allah Sati ya cika su koma Nigeria ya bawa kanshi 'yanci.
Yana fita sallar maghrib ta wuce balcony tayi dialing number Hajiya seda ta katse ta Kara bugawa kafin ta dauka tana korafin me ye yasa Tun dazu bata kira ba.
Hajiya ki bar maganar kawai.
Se kuma ta Fara kuka sosae tana jin zuciyarta tamkar zata fito Daga kirjinta. Tsaki Hajiya tayi Subay'a tace
Hajiya kinsan Junaid......
Ya isheni Malama, bakida aikin da ya wuce complain Karki tashi ki kwatarwa kanki 'yanci kiyi ta zama Tunda ke shashasha ce. Kuma maganar tafiyarku Keda su Samiha tana nan, visas dinku gaba daya are ready se kisan yadda zakiyi.
Hajiya ni bazanje ba gaskia....
Ke Subay'a ki shiga hankalinki ranki zai baci, ubanwa nake yiwa gata idan baku ba?
Hajiya dan.....
Se Anjima ta kashe wayar, shiru Subay'a tayi tana ta tunani yadda zata bullowa Junaid, tasan future impossible shi ne yardar Junaid Amma ya zatayi hajiya fa? Her only happiness!
Shatuuu ♥️
*MACE A YAU*
28
✍️Shatuuu♥️
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
#⃣Shatuuu095@wattpad
Daga labulen dakin da Khulthum ke Zaune Mama tayi ta bita da kallo sosae amma da yake hankalin Khulthum din yayi kan film din da take kallo cikin system dinta. Shigowa Mama tayi da kyau tareda zama Kan katifar da A'isha take kwance, yau ta tashi da zazzabi hakan yasa ko kofar daki bata iya Zuwa ba Tana nan a kwance ta rame sosae saboda ko babu zazzabi A'isha na cikin damuwar hadin da Baba yayi mata da Ashir saboda kullum tana kallon Ashir a matsayin brother dinta Wanda zai auri yayarta and nothing more abin ya buge ta da yawa donma ita bata kula samari saboda past experience da ta samu, don kuwa kowa yazo gunta idan har Khulthum ta fito to se ya koma kanta bata taba mantawa akwai wani da take so sosae Khulthum ta fahimci yadda take son gayen se idan yazo se Khulthum ta fito a haka har hankalin gayen ya fara karkata kanshi what she saw at last was sun dinke da Khulthum hakan yasa ta daina kula kowa Tunda tana ganin inhar Khulthum na nan she's nothing fa ce background wadda take shining in the absence of Khulthum.
Amma abinda ya Bata mamaki Kwana biyu da akai abin, Kwana biu da maida kudin Khulthum kanta Sega Maman Ashir da kanta tazo ganinta, Allah ya taimaka Khulthum bata nan. Matar me kirki wadda tasan darajar mutane wayayyiya ta dinga jadaddawa Aisha cewar haka Allah ya tsara ta karbi kaddarar ta da hannu bibibyu Allah shi kadai yasan sauyin me yake nufi. Da daddare sega Ashir yazo shida abokinshi da farko kamar bazata fita ba amma Amir ya dinga balbala mata masifa akan ta fita Mama kuwa ko kallonsu Batayi ba a cewarta Aisha ta bata mamaki da ta karbi abinda yake na Khulthum ta manta lokuta Nawa Khulthum tana snatching samarin Aishar. Tun tana Dari Dari dashi taga shi ya saki jikinshi da ita tamkar bai da damuwa but deep down inside him he's having an internal battle na karbar wannan canjin saboda zuciya ta ginu ne akan soyayyar Khulthum, Lokaci daya yayi receiving shockest blow daga gurin ta. Da farko kin amincewa yayi da canjin Seda Babanshi ya nuna mishi maida hannun kyauta baya shedan ne kawai ke yin hakan.
Ya jera kwanaki yana zuwa gurinta har ta Fara sakin jiki dashi Amma basu taba haduwa da Khulthum ba se kwatsam ranar bai tafi da wuri ba Daga gurinta har Khulthum ta dawo Daga yawonta. Ranar wani Alhaji me naira a kasan layinsu wanda Khulthum taje yiwa matarshi kunshi suka hadu mutumin Yana da kudi, irin arziki na fada fa sede Irin azzaluman nan ne wanda kudinsu yake iya waje amma banda gidanshi bai wadata dasu ba arzikinshi bashi da amfani garesu, ya jima da sanin Khulthum Sede wancan sanin da yayi mata a nutse take iyakarta tara samari, idanunshi Yana kanta yana watching moves dinta ta hanyar ya ranshi se kuma ya samu labarin ta zama yar hannu saboda yadda Maza dabandaban suke direta cikin saa suka hadu a gidanshi shi kenan aka kulla kullaliya.
Tunda ta hango ta tabbatar Ashir ne da A'isha tace da Alhaji
Yiwa wayancan na tsayen full light.
Murmushi yayi yace
An gama gimbiya
Da haka ya dalle fuskokinsu , wata mummunar faduwar gaba ce ta ziyarci Khulthum saboda yadda taga suna dariya baki dayansu, wani abu taji ya dirar mata a kirji saboda haukan karya take Ashir zuciya zaiyi wahala ta samu madadinshi. Jikinta na rawa ta bude motar tareda daukar handbag dinta ta fito ko kiran da Alhaji keyi mata bata saurara ba shima se yayi reverse kawai ya fice. Tamkar lioness ko tigeress haka ta nufesu idanunta sun kankance saboda kishi wanda bata san tanayi ba, Tana zuwa ta dauke Aisha da mari tare da fadin
Macuciya har dariya kike kin kwaci abinda ya.....
Tas taji akan nata kuncin wanda yasa maganar katsewa ta juyo Ashir ne! Ashir ne!! Ashir ne!!! Shi ne ya mare ta Yana huci yace
Kada ki sake ko da wasa hannunki ya Kai kanta shashasha kawai.
Ashir ni ka mara? Ni Ummu_Khulthum? Ni?
Ta fada mamaki da tsoro da kuma bakin ciki suna sake shigarta
An mareki din do your worst.
Hannunta ta shiga Tafawa tana kallon A'isha wadda idanunta sunyi ja saboda bacin rai,
Lallai na yadda duk inda namiji yake munafiki ne, se kace min Khulthum tuntuni bake nake so ba Aisha nake so basai kayi putting drama ba. Matsiyaci kuma ka sani nafi karfinka ke kuma
Se tayi dariya kawai wadda gwara ace kuka take kafin ta shige cikin gida, straight daki ta wuce ta fada gado ta saki kuka me ciwo na haushin Har yanzun bata daina son Ashir ba. Daga Wannan ranar gaba me tsanani ta shiga tsananin Khulthum da sauran yaran Mama hatta Amira ta daina kulata itama dama bawai shiga sabgarsu take ba hakan yasa ta manta dasu ko abinci akai ta daina ci a cewarta takamarsu tana cin abincin da ubansu ya kawo Shiyasa suke iskanci Mama ita nata kallo ta rasa abinda zata fada hatta Baba kallonshi take don yabi bayan ya'yanshi Tunda yaga Mama akwai saura.
Aisha ya jikin?
Bude idonta tayi a hankali ta kalli Mama tace
Da sauki Mama kina ta aiki ko?
Se hawaye ya fara mata zarya, she hate been sick saboda aiki a jinin jikinta yake idan ba tayi ba bata jin dadi Balle tana son Mama sosae Bata son ganinta tana aiki ko kadan.
To meye abin kukan Allah ya baki lapiya.
Amin ta furta Tana maida idanunta ta rufe. Se lokacin Khulthum ta ankare Mama ta shigo hakan yasa ta tashi ta xauna tana kallon Mama tace
Yaushe kika shigo?
Yanzun nan
Kanta ta gyada zata maida earpiece din kunnenta Mama ta dakatar da ita ta hanyar fadin
Zauna magana Zamuyi.
Dan tsaki tayi tace
Dan Allah ki Bari se anjima Wallahi kallo nake.
Cikeda rashin jin dadi Mama tace
Ki tsaya mana me yasa kike haka ne?
System din ta tura gefe sannan ta zauna ranta a bace tace
Ina jinki.
Kallonta Mama tayi, Tana son Khulthum gaba da kowa da komai a Rayuwarta amma halayen Khulthum ta rasa inda ta kwaso su baki daya tarbiyya tayi mata karanci.
Ina kike Zuwa ne Kwana biu bakya dawowa da wuri.
Cikin ko in kula tace
Ina nake zuwa banda makaranta, kiji Mama da wata magana.
Kai Mama ta girgixa tace
Me yasa baki san Irin maganar da zaki na fada ba, ni mahaifiyarki ce fa.
Allah Kece Mama da wata tambaya wai ina nake zuwa? Zargina Kema kikeyi
Da sauri Mama ta girgixa Kai tace
Haba dai ya ma zakiyi wannan tunanin naga dai yaron hasiya karfe hudu ya dawo gida amma ke se bayan isha'i.
Kai ta girgixa don ta gane wa take nufi wani Rabiu makocinsu yana level 4 same faculty.
Mama Nifa Bayero nake zuwa shi kuma Kinsan legal me kallon kofar gadon kaya wannan yake Zuwa fa.
Aisha na jinsu a ranta tace jahilci baiyi ba gashi dai ta ninke mama a baibai.
Tana fitowa daga wanka ta hango wayarta na haske da sauri ta karasa kan couch din, Tana zuwa taga hajiya ce me kiran Dammm! Taji faduwar gaba ga Junaid Yana zaune kan gado yana aiki a system dinshi kasancewar weekends ne baije ko ina ba kuma itama ya hanata fita. Aje wayar tayi ta Fara shiryawa cikin sassaukan kaya. Seda ta gama tazo ta zauna har lokancin bai daina aikin da yake ba.
Inason magana dasu Ahmad.
Dagowa yayi ya dubeta kafin ya maida kallonshi ga system din yace
Kira Sulaim mana suna tare ai.
Banida number dinta.
Kallonta ya kuma Yi sannan ya janyo wayarshi ya fara dialing sulaim bugu biyu ta dauka lokacin tana kitchen tana aiki
Sulaim how are you?
I'm fine Alhmdllh.
Ta bashi amsa Tana tattara dukkan nutsuwarta ta mayar kanshi.
Inasu Ahmad Mamansu zatayi magana dasu.
Seda gabanta ya fadi jin ya ambaci Subay'a, ajiyar zuciya ta sauke tace
Jiya kakarsu tazo ta gansu ta tafi dasu.
Idonshi ya zaro yace
You let them? Me yasa baki kirani ba.
Kawai tayi murmushi tana tuno yadda sukai da hajiyar itadin ta raina su Subayan Baki daya batayi tunanin basu waye har haka ba, su shida sukazo jiya zasu tayar mata da hankali ita kuwa tace Allah ya raka taki gona.
Ba dake nake ba?
Ya tambaya jin tayi shiru.
Yaya me zance musu, kayi hakuri to.
Gaba daya se yayi shiru Ta kashe mishi Baki Tunda ta karbi laifinta dukda Yafi kowa sanin su waye su Subay'a da ikonsu akan abinda basu isa dashi ba Balle wannan. Kashe wayar yayi ya dubi Subay'a da ta tsura mishi ido yace
Ki kira gidanku kiji.
Daga haka ya cigaba da aikinshi ta zauna Tana ta kallonshi haka kawai take jin Bata yadda da Junaid ba ko kadan. Dagowa yayi yace
I've said all, yau ko an canja miki ni ne Naga kallon yayi yawa.
Ya fada Yana mata wink, kallonshi tayi tace
You love her right?
Dagowa yayi Yana kallonta kamar yadda take kallonshi wata zuciyar tana ingiza shi akan ya fada mata amma wata na nuna mishi Sulaims' well-being shi ne abin ji.
Bakya son zaman lapiya kwatakwata Subay'a, what if I love her Zaki hanani aurenta ne? Ko zaki hana zuciyata son Abinda tayi niyya? If I where you Subay'a da da wannan tambayar da kike da kanki kikayiwa fada. Sannan kice a maida su Ahmad gidansu.
Unbelievable! So take ta yadda da Abinda Junaid ke fada mata what if I love her zaki hanani aurenta?
Kenan kana sonta?
Ta Kara tambayarshi idanunta jawur, Baice da ita kanzil ba ya cigaba da Abinda yake a ranshi Yana Allah Allah Sati ya cika su koma Nigeria ya bawa kanshi 'yanci.
Yana fita sallar maghrib ta wuce balcony tayi dialing number Hajiya seda ta katse ta Kara bugawa kafin ta dauka tana korafin me ye yasa Tun dazu bata kira ba.
Hajiya ki bar maganar kawai.
Se kuma ta Fara kuka sosae tana jin zuciyarta tamkar zata fito Daga kirjinta. Tsaki Hajiya tayi Subay'a tace
Hajiya kinsan Junaid......
Ya isheni Malama, bakida aikin da ya wuce complain Karki tashi ki kwatarwa kanki 'yanci kiyi ta zama Tunda ke shashasha ce. Kuma maganar tafiyarku Keda su Samiha tana nan, visas dinku gaba daya are ready se kisan yadda zakiyi.
Hajiya ni bazanje ba gaskia....
Ke Subay'a ki shiga hankalinki ranki zai baci, ubanwa nake yiwa gata idan baku ba?
Hajiya dan.....
Se Anjima ta kashe wayar, shiru Subay'a tayi tana ta tunani yadda zata bullowa Junaid, tasan future impossible shi ne yardar Junaid Amma ya zatayi hajiya fa? Her only happiness!
Shatuuu ♥️
[7/29, 4:30 PM] Ayshatuuuu: *MACE A YAU*
29
✍️Shatuuu♥️
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
#⃣Shatuuu095@wattpad
Two weeks Later!
Hannunta ta dauraye a sink din toilet sannan ta goge da towel tareda kallon kanta jikin mirror tayi murmushi sannan ta fito ta dauki handbag dinta da key din mota ta fito, Ahmad da Muhammad na Zaune suna kallon cartoon se Atika dake gyaran parlon saboda gama lunch dinsu kenan.
Anty zanje
Muhammad ya fada Yana daga mata hannu, kanta ta dafe tace
Yanxun zan dawo kunji, me zan siyo muku?
Kuka Muhammad ya fara hakan yasa dole ta koma dakinta ta dakko musu kaya ta Fara canja musu. Tana gamawa suka fito tare Tace da Atika
Duk abinda ya kamata dan Allah ayi bazan dade ba.
Kanta ta gyada tace
Allah ya kiyaye hanya uwar dakina.
Murmushi Sulaim tayi ta fita zuwa mota. Yau Baki daya bata fita ba ta dan kwana biyu Bata fitan ba kasancewar Ahmad bashida lapiya yayi reacting ma man shanu, Seda sukaje asibiti anan aka fada mata yana da allergy da man shanun. Don Haka har daukin fitar take uwa uba gobe gwarzonta Junaid zai dawo Tana jin kamar yau din Bata sauri Shiyasa Tun safe suke aikin gyara da share sharen gida, yanzun ma shopping zataje don so take ta fara aiki yau dinnan.
Shoprite suka Fara zuwa tayi siyayya yadda ya dace sannan suka fito ta dubi Ahmad tace
Waye zaisha ice-cream?
Ni!
Duka suka fada, dariya tayi tace
Bari muje See Sweet muci burger.
Daga haka ta cigaba da driving ta saka wakar Celine Dion ta That's the way it's! Tana son wakar saboda tana kara mata courage akan son Junaid da take.
To bansan yadda zan kira zuwan Sulaim See Sweet ba, Zamu iya kiran abun tsautsayi ko karar kwana. A parking space dinsu tayi parking ta fito suma su Ahmad suka dafo mata baya Sede kafin ta shiga hankalinta ya kai kan wata karamar kyakyawar farar mota anyi parking nesa da tata, ta kusan minti uku tana son tuna me motar, cap ta tuna ita ce motar da Salim yaje gurinta dashi a Jega. Kenan he might be in. Murmushi ta saki at least sun Kwana biu basu hadu ba dukda ya rage kiranta a waya da Kuma yawan zaryar da yake mata a school, if she can remember rabon da su hadu Tun ranar da ya bawa Khulthum Lift bai kara Zuwa gurinta ba.
Kanta ta girgixa ta rasa me soyayya take nufi da ita, shikenan da an faro ringidi ringidi se gayyar ta watse, ranta a jagule tuna son Wanda bai ma San tanayi ba da take ya kara bata ranta. Da suka shiga da kanta tayi order suka zauna suna ci. Suna gamawa ta Mike Don ficewa wayarta ta Fara ringing hakan yasa ta koma ta zauna tareda karawa a kunne tace
Yaya Hanan
Daga Dayan bangaren Hanan tace
Sulaim yakike
Lapiya lau Alhmdllh, Yasu Alhaji Tsoho?
Duk suna lapiya
Ta bata amsa sannan tace
Baki bawa Ya J sakona ba?
Waye Ya J?
Sulaim ta tambaya with confusion don da gaske bata gane ba
Come-on Ja'afar nake nufi
Gaban Sulaim ya fadi jin ta ambaci Ja'afar Lokaci daya taji ranta ya baci tuno artabunsu shima bai kara nemanta ba Abinda bai taba yi ba a tsawon soyayyarsu no matter who's at fault Ja'afar zai sakko ya Bata hakuri Amma wannan Karon bai kuma duba inda take ba. Tun tana saka idon ko zai kira har ta hakura Sede she's lonely, her heart is lonely she needs someone.
Ki tambayeshi mana, ni zan rike miki abu ne.
Tana fada ta kashe wayar tare da kokarin mikewa amma hakan ya gagara sakamaakon mugun ganin da idanunta sukai. Idanu ta zaro Don tabbatar da Abinda Ke gabanta Amma the image seems Kai is real kawai, Khulthum ce cikin fitted gown kanta babu dankwali se fixed hair da ta zubo har bayanta, fuskarta completely dolled up Tana ta dariya hannunta rike da na Salim wanda yake cikin Denim jeans da top yayi kyau sosae kunsan yadda mutumin yake se Sulaim take ganin tamkar an dada mishi