Showing 189001 words to 192000 words out of 198792 words
Chapter 64 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
ya rungumota ya tataro mata gashinta ya daure mata"Babyna meyasa da na gyara miki gashinki da zaran na fita sai ki barbajeshi bari mu gama na miki kitso ko? Qalbina."kai ta daga masa tana shafa gashin kirjinshi tana murza nipples dinsa.
Ya tallabo kanta ya had'e bakinsu suka fara kissing din junansu cikin zafi zafi suke musayar yawu.
Sun jima kafin Sardauna ya cire bakinsa ya ciro nonota guda ya fara tsotsa da murza dayan ariga sai lumshe idanu zeey take tana shafa kansa.
Ya jima kafin ta zare masa nono abakinsa ta sauka daga gadon ta nufi gun dirowar gadon ta sunkuya daket ta dauko tom-tom guda ta bareta tasa bakinta tana totsa ta dawo ta zauna dirshin k'asa Sardauna ya gane nufinta ya cire boxer dinsa ya mike tsaye ya tsaya gabanta ta kama tana murza masa da lailaya masa 'ya'yan marenansa tana lasarsu da harshenta daya bayan daya sai numfashi Sardauna yake sabkewa yana lumshe idanu yana shafa gashin kanta.
Lokacin da zee ta shanye tom-tom din ta fara tsotsar ma Sardauna hajiyarsa cikin kwarewa da iya salo salo sai gashi ya saki kuka jikinsa na karkarwa wani azababban dadi na shigarsa da wani irin sanyin dadi na ratsashi sai zumduma ihu yake yana kara tura mata abakinta yana rawar jiki yana kiranta.
"Babyna wlh bazan iya rayuwa bake aduniya ba mutuwace kadai zata rabamu itama nine zan fara barinki my Abulena wlh ina matsanaiciyar kaunarki kedin ta dabance cikin mata wayyo my sweet Abulena." Itako zee ta dage sosai take jiyar da Sardauna dadi saida yayi released ta shanye sprem dinsa tana kara matsa masa saida ya gamsu dari bisa dari ya zube gabanta ya dora kansa bisa cinyarta yana maida numfashi tana shafa kansa zuwa bayansa.
Ta rankwafo ta dora bakinta saman kunnesa tana shafa kansa cikin sangarta tace"Yayana tashi muyi wanka ka kaini gurin ummina ko..? Narke mata yayi yana manmatsa mata kafarta yace"Babyna i love u."murmushi zeey ta sakar masa tana kissing din kunnesa tace"love u too Hubbina tashi mana Allah zanyi maka kuka."ta fada tana gunjin kukan tsokana.
Arikice Sardauna ya mike ya sumgumeta"Sorry my sweet Qalbina kul ki fara Sardauna baya control din kukanki."ya fada yana shigewa bathroom da ita.
Atare sukayi wanka ya daura mata towel ya kamo hannunta sai cije baki take suka fito.
Jikinta ya goge mata shima ya goge nasa ya saka 3qoueter da riga short.
Tukun ya shirya zee ya shafa mata mai ya fesar mata gashinta ya gyara mata ya daure mata da ribbon ya kalleta"iyeee Babyna kin yi kyau wlh." Baki zee ta cije saboda yada taji wata irin azaba marata da bayanta lokaci daya kamar ana sara mata.
Sardauna yace" Baby sannu." yaje ya dauko wata doguwar riga mai sulbi ya saka mata da hijabi.
Yana gyara mata zaman hijabin yaji ta rukumkumeshi da karfin gaske saida suka kusa faduwa.
Riketa yayi sosai"Baby menene sannu...bakinsan ne ya tsaya cak.
Da maganar ganin zeey na keta zufa jikinta na tsuma wani ruwa na binyo kasan kafafonta tana cije baki gam ta rukumkume Sardauna.
Amugun rikice Sardauna ya dauketa cak ya fito da gudu."wayyo Allah!! Babyna na janyo miki haihuwa ko don Allah ki yafemun."ya fada yana bude kofar parlo ya fice ko takan wayoyinsa da Rabia bai bi ba ya ya nufi farfajiyar gidan.
Zeee ta rikeshi gam tace"Yayana kirawomun ummina wlh mutuwa zanyi kaji Yayana."ta fada tana masa wata irin damka.
"Babyna yi hakuri don Allah."ya fada yana sakata
Cikin mota.
agaban. Motar ya sakata sam yaji bazai iya barinta abaya ba yana rungumo da ita ya fizgi motar ya nufi get aguje hankalinsa amugun tashe ga zeey ta cakumeshi sosai.
Megadi yana bude masa kofa ya fice daga gidan aguje..........✍🏻
Zeey baby Allah ya saukeki lfy😥
No Editing🤦🏻♀️
*15/February/2020*
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*Book 2 👉🏻19*
...Ikon Allah ne ya kai Sardauna hospita saboda yada Zee take shan wuya ta fice haiyacinta sai kiran Allah take.
Yana parking ya fito ya ciccibeta ko motar bai rufe ba yayi ciki.
Kai tsaye labour room ya nufa da ita
Yana shiga ya rufe kofar ya hana kowa shiga ya dorata saman gadon haihuwa ya cire mata hijabi ya shiga temaka mata ta damkeshi gam wata irin zufa take tsatsafo mata.
Sardauna yana rungume da ita kafin haihuwar tazo gadan gadan,hawayen tausayinta ya wanke masa fuska.
yace"Baby sannu Allah ya sabke mun ke lfy."wata irin azaba zee takeji wada bata taba tunanin ana jinta ba aduniya da azama ta rike Sardauna gam ta tana ciza lips d'inta tace"Yayana ka yafemun idan na maka laifi azaman mu da kai wlh nasan mutuwa zanyi ka yafemun."Baby pls bari fadin haka zaki haihu lfy mu rayu tare da yarmu."dubata ya sake yaga gadan gadan haihuwa tazo dan yana hango gashi cikin dakiya Sardauna ya kara ware mata kafa.
yace"Baby daure kiyi nishi kinji ya rike kafafunta yana shafa cinyarta tana damke da hannusa dayan.
Tayi nishin sai ga kai ya bado"yauwa Baby ki daure ga Nadeen ta tafo wlh ta kusa zauwa,dan kara kadan."cikin dakiya zee ta sake nisha tana rike da hannu Sardauna guda sai ga kan ya fito baki daya.
Sardauna yace"Yauwa Baby ya isa karki sake nishi."ya fada yana janye hannunsa daga rikon da zee ta masa,ya taimaka mata ya ida janyo jaririn cikin ikon Allah ya tsala kuka masha Allah namijine katon gaske.
Agigice Sardauna yace"lah wlh namiji ne Baby wlh tashi kiga copyn Sardauna."amma sai me yaga Zee tana wani irin nishi tana hada zufa dubata ya fara yaga wani kan dan na shirin fitowa.
Ihu ya saki"ya illahi wlh baby ga wani nan to taya haka ta faru bayan ècographie din ya nunamin 'ya dayace."Temakon ta ya fara cikin ikon Allah kan ya fito suluf ya janyo zan kadedan wani namijin ya fado shima katone sak Sardauna.
Wani irin ihun Sardaunan ya saki yana hawaye ya janye yaron gefe ya rasa inda zai saka kansa saboda murna.
😂Yo hallau ba sai zee ta fara wata naguda ba.
Agigice yace"ke Baby tsaya wai meye haka karfa ki mutu taya zaki haifi yara sama da biyu nashiga uku."ya fada yana temaka mata dan karfinta ya kare ko idanu zee bata iya budewa daket da temakon Sardauna wani yaron ya sake fitowa ya tsala wani uban kuka ko takan yara Sardauna Baibi ba ya fada jikin zee ya fashe da kuka mai sauti ya rungumeta gam jikinsa ya zuba mata idanu.
"Zee dan Allah gayamun ya kikeji wlh kinyi k'ank'anta da haihuwar yara uku lokaci daya Babyna bude idanunki ki fadama yayanki ina yake miki ciwo." Ya fada yana kara kankameta jikinsa.
Zee kuwa ko idanu bata iya budewa daket ta daga hannunta ta dora bayansa tana shafa bayansa, muryata bata fita can k'asa tace"Yayana tashi ka kula da yaranmu ji irin ihun kukan da suke tsalawa pls kaji Yayana babu abinda zai sami Matarka."Da sauri Sardauna ya dago ya tallabo fuskarta yana shafawa ya kama bakinta ya tsotsa ya saki"Ok Babyna bude idanunki ki kalleni pls kinji."cikin dakiya zee ta bude idanunta ta saukesu saman Sardauna ta saki murmushin karfin hali,shima murmushin ya sakar mata yana zubar da hawaye ya dagata ya dawo gurin yaran guda uku maza ajere reras masha Allah kuma babu karami acikinsu.
Da gudu yayi kofa ya bude ya fito cike da mamki yaga Rabia niki niki da kayan haihuwa har na uwar yaran dasu ghaisha su ummi daddah daddy kawu Saminu harda Nisha da umma hauwa suna ganin ya fito suka baibayeshi amma banda nisha dan ko kallonsa yace idan ta kuskura tayi wlh sai ya cire mata idanu.
Bai baye shi wani irin ihu ya saki ya fada jikin ghaisha ya saki kukan murna"momyna wlh Zainab yara uku ta bani baiwar Allah tausayinta nakeji."cikin murna dukansu suka ce "kai Alhmdllh kai ikon Ubangiji kukace yarinya macace daya Allah mai ikonsa.
Sardauna yace" ku zauna har adubata da yaranta yawu Rabia bani kayan."ya fada yana amsa ya koma dakin ya hana kowa shiga ya ajiye kayan ya rufo kofar ya fito.
Da kallo iyayansa suke binsa yana ihun dadi likitocin sai binsa suke suna tambayarsa madam me ta haifa yana cewa mazajene.
Ghaisha tace"Abban Sardauna na tafi gida na kawo ma Momy abinda zataci ta fada tana jin farin ciki wai yara uku duka maza kowama murna yake sun kasa zaune da tsaye.
Daddy yace"to kiyi maza kafin agyarasu."ficewa tayi tana dariya.
Sardauna saida ya duba kwararun nurse uku ya kirawo suka biyo shi.😂tare dashi akayi komai na gyran yaran da uwarsu shine ya mata wanka tas ya rabata jini dan komai dashi akayi yaran anshiryasu cikin kayan sanyi milk colour wlh abin gwanin sha'awa sak Sardauna dayane baya kamarsa kamarsa daya da Abu Rahman tamkar an tsaga kara balarabe ne sak.
ya duba zee yaga ta karu tana kuka yana kuka ya dinketa da kansa yana lallabata ya shiryata cikin riga da zani na shadda tayi kyau sosai saida cikinta yake damunta da ciwo ya hada magunguna ya saka acikin drip ya daura mata yasa aka hado mata tea mai kurin gaske yaji kanafari ya bata tasha ya kwantar da ita.
Bata jimaba bacci ya dauketa tana sabke ajiyar zuciya.
Yaran ya dauko yajarasu gabanta ya rika daukansu daya bayan daya yana musu Addu'a acikin kunnensu sai da ya gama cikin dubara ya janye riga zee ya runguma mata yaron ya saka masa nono abaki ya fara tsotsa zee ta zabura da sauri Sardauna ya had'e bakinsu ya kamo harshanta yana tsotsa yana shafa gashin kanta.
Dole ta hakura tanajin zafin yada yaron yake tsotsar mata nono.
Sardauna bai fasa kissing din zee ba saida yaji yaron yana gyatsa ya cire bakinsa anata ya dauke shi ya kwantar dashi agadonsa ya dauki daya ya saka masa dayan nono zee har matsar kwalla take Sardauna na lallabata yana kissing din wuyanta da tsotsar bakinta har shima ya koshi dam ya daukeshi ya saka na karshe yanasha Sardauna ya dora bakinsa Saman kunnanta yace"Baby Qalbina idan mun kebe me kikeso na miki akasashan duniya ina kikeso muje yawon shakatawa da yaranmu my Abulena wlh bansan wacce irin godiya zan miki ba yara uku rana daya kuma mazaje i love u sweet Babyna."ya fada yana kissing din kunneta yana shafa laulausan gashinta.
Sai sabkar numfashinta yaji ta koma bacci tana rike da hannunsa ta rungume gam.
Murmushi ya saki ya duka ya mata kiss agoshinta ya bar yaron yana shan nono ya tallafeshi sosai jikinta ya runguma mata yaron tako kankameshi gam jikinta,ya sauka daga saman gadon.
ya dauki biyun ya fice dasu.
Ai kuwa suka bai baye Sardauna ya basu yaran suna cike da murna bakamar ummi Raiyan da taga balaraben ubanta sak Abu Rahman harda hawayenta.
Hussaini ya amshi mai kama da kakansa yana murmushi.
Sardauna ganin ana laguda masa yara ba kunya ya amshesu saida Daddy ya dokesa abaya
Ciki suka shiga baki dayansu zee na bacci fes da ita kamar ba ita bace ta haifesu.
Su daddy sai kiran yan uwa da abokan Arziki ake ana fada musu haihuwa sai pic ake ma yaran ana turawa whatsapp.
Nisha taji ta tozarta agurin nadama na kara shigarta gashi babu wanda ya kulata agurin suf ta mike ta fito taje waje ta zaune tana kuka.
Ghaisha tana zauwa Sardauna ya tafi gida ya dauko wayoyinsa yabar Amanar yaransa wai kar ajajagulasu ko nono uwarsu basu shaba sosai saida Kawu Saminu ya bishi da gudu ya fice yana dariya.
Lokacin da Sardauna yaje ana sallah magarib saida yayi wanka ya saka wasu riga da wando maroon colour masu bin jiki sun masa kyau yayi sallah ya kwashi wayoyinsa ya koma hospital.
Yana zuwa jama'ar hospital kowa murna yake suna masa barka bakinsa yaki rufuwa.
Lokacin da ya shiga dakin da zee take cike yake da yan uwa da abokan arziki babu masayar haki su daddy sun tafi gida yaga ancire ma zee drip ta kare ghaisha ta jingina ta da pillow tana bata farfesun hanta sosai takeci dan yunwa takeji.
Yaran anjerasu agadon jarirai guda uku ras ajere pic ya fara musu saida ya gaji ya bari ya zauna bakin gadon ya shiga whatspp ya fara chatting yana turawa abokaninsa ya dora pic dinsu saman statue sai barka mutane ke masa ya kashe wayar ya kalli zee yace"Kanwata sannu baiwar Allah." Ya fada yana tashi ya fice saboda jama'ar sunyi yawa sun dameshi wai bashida kunya bai dai ce musu komaiba ya tafi massalaci.
shiru zee tayi kunyar ghaisha takeji bayan ta gama ghaisha ta bata kunnun Alkama yaji madara tasha da ruwan gumi nan take bacci yazo mata ta kwanta sai bacci.
Kafin zuwa karfe tara na dare abin ba'a cewa komai masha Allah asibitin dam cike take da yan uwa da abokan arziki ganin zi taki sakewa da ghaisha daddah tace taje gida umma hauwa tace itace zata kula da zainab daddah tace har ita yara uku sun mata yawa ita daya.
Sardauna ya kasa zaune yaka tsaye sai shige da fice suke dasu Ahmed da Bandar ji suke kamar sune suka haifi yaran.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Sai karfe goma Sardauna suka tafi gida bayan ya duba yaga zee dinsa lfy take sai dinki da ya mata.
Masha Allah gidan cike da jama'a har kusan sha biyu kafin kowa ya watse abar daddah da umma hauwa ghaisha ta karo mai aiki guda adaran dan ta rika temakawa Rabia ai yuka.
Sai daket da fama su umma suka sami zee ta shayar da yaran wai tsotseta zasuyi me yayanta zai sha sai da daddah ta buge mata baki.
Babu yanda Sardauna baiba yasamu ganin zee daddah ta hana fushi yayi ya haye saman bene ya kwanta.
Zeema taso ganin mijinta amma ina gashi dinki yana mata zafi tafiyarta kamar ta yar koyo shima da kuka ta shiga bathroom, kafin tayi bacci dare yayi sosai.
Bangaran Sardauna ma sai juyi yake yau babu Babynsa kusa dashi daket yayi bacci.
Nisha kuwa ganin yada ta tozarta hospital koda wasa bata bisu gidan ba gashi tunda taga Sardauna sonsa ya lunku cikin zuciyarta tana tirr da halinta gashi karshanta ta kare auran dan daba bayan sun aikata zina atiti ahaka har tayi bacci tana kuka.
Bangaran ummi Raiyan ma tana cike da farin ciki yarta ta haihu irin haihuwarta ta farko yara uku haka tayi bacci cikin farin ciki tana rungume jikin Saminu.
To duka family dinsu haka suka kwana da farin cikin haihuwar zee baby.
*********************************
*bayan kwana shida*
Yau tsawon kwana shida da haihuwar zee baby wlh fadar jama'ar da yaran suke da shi bata lokaci ne gidan kullum cike yake da yan uwa da abokan arziki Sardauna fadar irin kyaututukan da yarabawa mutane wlh babu adadi ya raba kudin da baisan adadin su ba tsawon kwana uku yace duk mara lafiyar da zai shigo hospital dinsa magani ko yakai millon nawa kyautane komai kyauta za'ama mutum ai kuwa aka rika dafifin zuwa hospital din cikin kwana uku garin Katsina babu wanda baida labarin wannan abun alheri sunan Sardauna ya kara fice da hospital dinsa baki daya jama'a sai Albarka ake saka masa.
zee ta warke tamkar ba'a dinke taba tayi yar kibarta saboda tana samun kulawa sosai agun umma da daddah ga umminta kullum sai ta shigo ga ghaisha duk kwana daya sai tazo taga zee da jikokinta dagin kullum gida cike yake da mutane hafeeza kusan kullum sai tazo su zainab ma da maijidda da mashakura kai wannan yara akwai farin jini masha Allah sunyi mul mul dasu wlh bazaka taba cewa ba'ayi ba sunansu ba amma ansha yaki da zee kafin ta yarda tana basu nono susha ya ishesu saida aka nemo Sardauna yayi tsaye akanta ya nuna mata fushinsa duk da daurewa yakeyi ganin yada ya birkice mata saboda yaransa yasa ta sauko tana bashi hakuri zata shayar dasu to shine aka samu kanta.
Damuwar zee daya bata samun kebewa da Sarduna shima hakance damuwarsa tunda ta haihu so biyu rak suka hadu shima ko rungumar juna basu samuba shima Sardauna abinda yake damunsa kenan sai dai fa baya rabuwa da yaransa kullum yana manne dasu ji yake kamar ya cinyesu dan so da kauna har fita ya fara dasu dan sunsha fada da daddah idan ya isko yaro agurinta murdeta yake da karfi ya amshe sai idan suna gurin ummane baya iya amsa, saida daddah ta hadashi da ghaisha ta tsawatar masa taya zai rika fita da yaran da ko sunah ba ayiba shine aka sami lafiyarsa.
An shirya komai na suna kayan barka akwatina goma sha biyu Sardauna yama zee da yaranta kaya na kece raina da tsada dangi sai yabawa sukeyi da san barka an gama tanadar komai na suna da irin abubuwan da za'ayi rabonsu ranar sunan yan uku kyauta daga Allah anko kuwa ta kece raini duka Sardauna ne ya dauki nauyin ankon tunda bakin dangine.
Nisha yau kwanata uku da tarewa sun tarkatata sun kaita gidan gazaguri da kayan dakinta na gidan Sardauna wanda tun washe garin abun yasa aka kwashe mata kayanta daga gidansa.
Ummi Raiyan itace ta tsaya ta gyara nisha ciki da waje irin gyaran larabawa kuma ita ta rakata dakin mijinta.
Adaran Yahaya gazaguri ya barji amarci saidai ita bataji yada take soba dan baya wani dadewa samanta yake released bakin 15 minute yake amma haka ta hakura tunda yana kokarinsa yana bata kulawa sosai daman bashida laifi ya kai namiji ako ina matsalarsa daba kuma ya daina saidai matsalarsa baya romance dinta shida yaci kawai.😂
Da misalin karfe uku na yamma gidan Sardauna cike yake da yan uwa da abokan Arziki tunga farfajiyar gidan zaka san gobe sunah an k'awata rumfuna afarfajiyar gidan gwanin kyau mata sai aikin kayan sunah suke masha Allah wasu kuwa zazaune sunash iska suna kallon shuke shuke abin gwanin burgewa.
Zaune suke a parlo sai hayaniya ake , Hafeeza tana zaune kusan zee wacce naga tasha wani uban kunshi kafa da hannu mai masifar kyau ga wani yari yarin kitso wanda ya fito da asalin kyawun zee baby jelar kitson ta sauko har gadon bayanta taci uwar kwalliya wani dankareran less ne pink colour jikinta riga da siket wanda yayi mata kyau mutuka.
Intisar tace"zainab wai inane zaki kai irin wannan kyau tamkar bake bace mai jego."harara na zabga mata"Haba my sister kuma bazan ma Yayana kwaliya ba dama kice tsirkune ya kawoki garinmu."na karasa zancen ina kallon mashakura na daga mata gida"matar abokin miji ko ba haka