Showing 87001 words to 90000 words out of 198792 words

Chapter 30 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt

27 Nov 2024

9739

juyi alokacin babu abinda yakeso sama da yaji zee baby cikin jikinsa, ya rumgumeta gam yayi bacci wayarsa, ya dauka ya kirata, amma wayar akashe tsaki yaja yayi wurgi da wayar"oh my god haba my kanwata meye na miki da zafi haka, wlh nasan da karna kiraki ne kika kashe wayarki to me yasa, kika zabarmun Nisha idan kinsa bakison hakan wlh babu digon sonta na soyayya sai na yan uwantaka da darajarki taci da kuma yaba hankalinta da nayi tsaki yaja, yana dafe da goshinsa yana juyi har barawon bacci ya kwashesa da mafarkin zee baby, asuba ta gari

*************************************

*Bayan kwana uku*

Yau take juma'a To fah yau take sallah ga angwaye da amare yau take ranar daurin aure Wanda za'a daurasa bayan sallahr juma'a wlh fadar irin taron da yake cikin wannan gida to bata lokacine bikine fa yau ake na kece reni wlh idan kama zee kallo daya bazakaso ka dauke idanunka akantaba ghaisha da ummi sun yi mata uban gyara da shiri kanwar mijin maijidda yaya Sardauna ce ta cancada mata kunshi da kitson wlh fadin irin kyawun zee bazai faduba gashi ta saki jikinta tabar tunanin Sardauna tun washe garin ranar tayi watsi dashi ta kashe wayarta, ta maida hankali kan abunda yake gabanta kowa yaga kunshin zee da kitsonta sai ya yaba mata mahabeer da yagani saida ya rike hannuta yayi ta lasar kunshin tana masa dariya bangaran nisha ma ta hadu ba karya itako kanwarta Salma ta mata saboda itama gwanace wajan kitos da kunshi yau bakin Nisha baya rufuwa sai washe shi takeyi dan wani ubansu Dinner ne aka shirya karfe biyar za'a tafi gidansu Nisha fah shima cike yake suna sai kidan kwaryar akeyi Nisha daga cikin sai rawa take ita da kawayanta suna ihu sai zuga nisha suke saboda tayi mutikar yin kyau material din ya amsheta gidan Abdulmutallab yau babu masayar haki shagali fah ake sosai harda masu kidan kwaraya sai casu akeyi ciki na kutsa domin samo labari ghaisha na hango cikin wata uwar shadda gizna blue color sai kai komo takeyi bedroom naga ta nufa tundaga kofa nake jiyo ihu zee na hango tsakiyar su hafeeza dan tayi gayar kawayansu na makaranta ga, zainab itama da kawayanta amma sunada aure zee ce cikin wani dankareren material ruwan toka kanta ba dankwali an mata meke-up ta zuba sinare ajikinta kamar bad a kudiba aka saya wuya da hannu da yatsotsinta tilar hancinta da kasan lebanta duk ta sauya musu zinare wlh idan kaganta zaka zaji babu ta biyunta akyau kidane ke tashi sai cashewa suke maryama matar Nuhu ce tsaya tana koya musu irin rawar da za'ayi gun dinner zee sai dariya takeyi haka ghaisha ta shigo ai maryama kamar ta nutse a k'asa zee dariya take harda rike ciki "Aunty wlh kinban dariya ghaisha ta girgiza kai "maryama zo dama ke nake nema idan kin gama koya musu rawar maijidda tayi dariya "ai aunty muna hanaki kikaki sum sum ta fice zee tace"ummina ina ummi dariya ghaisha tayi " gatacan gun yan kidan kwarya tana dauka awaya dariya zee tayi ghaisha ta fice zainab tace"wow matar yaya wlh ina tsoron daga gun dinner ya wuce dake Brahim estate dariya sukayi ta hararesu ta Mike tana rawa cikin wani shegen Salo da iya taku dan tana mugun son wakar gwanja mata ku taka rawar ganin ido mata kununa farin ciki dariya suke mata itako ko ajikinta dan tanada damuwa dannewa ne takeyi ta wayance dan batasan takamemen damuwarta ba bangaran nisha ma abun ba'a cewa komai itama sunacan suna cashewa ko gajiya rawa batayi da kawayenta abin ya rabu abiyu wasu gidan Umma hauwa wasu gidan ghaisha haka dangi aka rabu ana hidima ko wane gida raguna da saniya aka yanka sai girke girke ake zee Ana hanata saida ta saci jiki ta fito gun yan kidan kwarya ghaisha ce da gudu tazo ta janyeta su hafeeza da intisar 'ya'yan kawu Saminu da su haulat sai casu suke zainab ma da tsohon cikinta sai takawa take ummi Raiyan na musu barin kudi tana dariya

Da misalin karfe daya na hango Sardauna da tawagar abokaninsa Wata d'anyar Shadda gizna ce yasaka milk color wacce tsayawa fadan kudinta bata lokacine wani irin mugun kyaune yayi saide fuskarsa ba walwala Mahabeer ko sai washe baki yake Shaddarsu iri dayace da Sardauna su Ahmed anci uwar kwalliya kace shine angon bandar ma haka Hadeem ma haka yakub ma haka da Najib kanen anguna kai da sauransu wlh kana ganinsu kasan nera tayi kuka bikin kuma na manyan yarane ba karya Sardauna ya zama tamakar tauraro cikinsu sai surutu sukeyi sigarinsa ya kunna ya sha iya shansa Ahmed na masa tsiya wani shegen kallo Sardauna ya watsa masa ya daga masa gira nuhu ne ya ISO yana dariya "to ku tashi muje masallaci angwaye bayan sallah juma'a acan masallacin za'a d'aura auran murmushi Sardauna yayi ya Mike ya rumgume nuhu "Dr kako ji jikinka zafi rau yawa wuta fa amma dan dauriya kake zaune "wlh Babban yaya kaban dariya saikace mace dagajin zazzabi sai na nemi magani mahabeer ya Mike ya rumgume Sardauna yaji zafin "babban yaya wlh kusan kwana nawa na lura bajin dadin jikinsa ga yawan tari dayake nayi ta tambayarsa amma yacemun lafiyarsa lau jikinsa Sardauna ya fizge yana turo baki dariya mahabeer yayi su Ahmed dariya suka dan suna mamakin shagwabar Sardauna gabaki dayansu suka nufi gun motocin da aka tanada dan zuwa daurin aure abokan aikin Sardauna mota guda sukazo dan ya fada musu bayan sallahr juma'a za'a d'aura aure motocine sama da guda ashirin harda su Daddy da tawagarsa suka nufi masallacin kofar sauro acan suka iske tawagar Bashir mahafin Nisha koda jama'a sukaji sanarwa idan angma sallah akwai daurin aure babu Wanda ya gusa dan yau duk Wanda yaga tawagar Daddy sai ta burgeshi Daddy yaji dadin zuwan mai girma gwamna da sarki dan dakanshi ya kaimusu katin daurin aure bayan anyi sallah an gama Bashir yaba Abdulmutallab Auran Aisha ga Faisal Mamuda yayan Bashir shine alwali Kawu saminu Alwalin Faisal aka d'aura auren Faisal da Aisha kan sadaki nera dubu dari mamudu ya fito da kudin ya nunama jama'a kowa ana gamawa kawu Saminu ya nemi auran Auran Zainab Daddy ya bashi ya ana aka d'aura auran zainab da mahabeer akan sadaki nera dubu dari da hamsin Nuhu ya fito da sadakin ya nuna mai girma gwamna sosai abun yabashi shawa haka sarki ya bukaci angwaye suzo su gaisa Sardauna da mahabeer cikin girmamawa, suka isa gunsa suka zubo suna kwasar gaisuwa albarka ya samusa haka gwamna sai rabon goro ake da halawa harda kudi jama'a sai son barka sukeyi bayan tafiya gwamna da sarki Daddy ya fito da tawagarsa mahabeer baki har kunne suka nufi motocinsu Sardauna ya dafa morfin mota, zai shiga gidan baya ya yanke jiki ya fadi asume jini na fita daga bakinsa da hancinsa agigice gabaki da jama'ar sukayi kansa Daddy har har tuntube yake Nuhu kafin ya isa mahabeer ya rigashi ya fada, saman Sardauna hankalinsa atashe arikice yake girgizashi "Dr Dan Allah katashi me ya sameka ranar farin ciki...........✍🏻





😒😒😒please kuyi hakuri da abunda kuka karanta nima badasonaba sai dan na isar, da, sakone😒

*πŸ’–πŸ’–πŸ‘©πŸ»β€πŸ¦±ZEE BABYπŸ‘©πŸ»β€πŸ¦±πŸ’–πŸ’–*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE


*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*


*πŸ‘‰πŸ»32*


....arikice Daddy ya isowa yace"kamashi mu shigar dashi mota su uku suka kamshi abinka da garjejen kato mahabeer hankalinsa amugun tashe Nuhu ne ya ja motar Suka nufi hospital su Ahmed da kawu Saminu ismagal sukabi bayansu hankalinsu atashe Daddy har zufa ke keto masa ya rumgume Sardauna Wanda babu alamun rai jikinsa suna zuwa aka kawo gadon marasa lafiya aka kwantar da Sardauna kai tsaye akayi emergency dashi domin ceto rayuwarsa Dr Nabeel ne tsaye akansa domin ceto rayuwarsa aiki yame yawa ko gun daurin aunran baijeba su Daddy sai kai komo suke hankalinsu atashe yanaso ya kira ghaisha amma ya tsoron yada hankalinta zai tashi mutika ghaisha da Sardauna sai Allah Su Ahmed bandar Najib yakub hadeem duk atsaitsaye suke hankalinsu atashe Daddy ya kalli mahabeer da yayi wani iri dashi"inaso kubarsu su sha'aninsu saboda khadija idan taji akwai matsala insha Allah zai farka lfy kubari muga farkawarsa kawu Saminu yace"Allah ya tashi kafadunsa ismagal yace" Amin awa daya cur Dr Nabeel yayi akan Sardauna cikin ikon Allah ya farfado cikin haiyacinsa Allurai ya hada ya saka masa drip

da idanu Sardauna kebin Nabeel kusan sa ya zauna ya kamo hannusa"don girman Allah doctor meye ya hadasa maka ciwon zuciya wlh Allah kakusa kaiwa, matakin karshe zuciyarka dab take dabugawa kayi kokari kabata abinda takeso wlh nayi mutikar tsorata kuma nayi mutikar mamaki da ka farka cikin Haiyacinka saboda nide tare nake dakai banga wani Abu yana damunka ba karshema yau ranar farin cikine to meye kake mugun so da yakusa ajalinka to agaskiya ka kiyaye kacire damuwa kuma kayi kokarin mallakar wannan abun bari na kirawo su Daddy namusu bayani domun agagauta bakashi ya mike da sauri Sardauna ya rike hannusa cikin dakiya da, nuna jarumta yace" Dr zauna muyi magana zama Dr Nabeel yayi Sardauna yace" don Allah karka fadima kowa cewar inada ciwon zuciya Amana kuma abunda kake cewa inaso wannan duk babu shi ya kare saboda ta mutu bata duniya kuma in Allah yayarda zan cireta araina daga yanzu maganar da nakema ta haramanta agareni na dauketa amtsayin gawa aguna wlh bazan sake mata kallon wacce naso ba har abdan dan ta haramta agareni saboda inada mugun kishi bazan tab'a son abin wani ba wlh na shafe babinta arayuwata " Dr wacece hannu ya daga masa"ba damuwarka bace ni bana magana biyu tunda nace banaso banaso don haka kacewa su Daddy yunwa ce ta jiri ya kwasheni na fadi jini kuwa kace habone nayi dama yunwa nasa haka banaso hankalinsu ya tashi zanyi kokari aje dinner dani zuwa anjima "zaka iya kuwa Dr? Murmushi Sardauna yayi" wlh zan iya insha Allah yanzu kawomun maguguna

Nasha masu saka kwarin jiki mik'ewa, Dr Nabeel yayi ya fito su Daddy na tsaye suka taresa kowa tambayarsa yake murmushi yayi" Daddy Alhmdllh kawai yunwace tasa da yaji rana ya fada kuma kasan tanasa habo Nuhu yace"kai haba jinin fa daga bakinsa ya fito da sauri nabeel yace" eh anayin haka muje kuga ya tashi lfy drip ne na saka masa rigai rigai suka, Nufi dakin yana kwance yanajin sun shigo ya bude idanu yana musu murmushi Mahabeer ya rumgumeshi "sannu Dr wlh naji tsoro sosai ashe yunwace Daddy ma rumgumeshi yayi Nuhu namasa sannu kawu Saminu yace"Faisal kabar zama da yunwa kaga yada na tsorata kuwa Ahmed idanu ya zumaba Sardauna sam bai gamsuba yasan akwai matsala Sardauna ne zai hana afada musu Dr Nabeel yaje ya hado maguguna da abunci mairai da lfy Dole Sardauna ya saki jiki yaci suna hira da yan uwansa da aboka'sa da iyayansa yasha magani sukaci gaba da hirasu cikin ikon Allah zuwa la'asar yaji dadin jikinsa sosai Kiran sallah da akayine su Daddy suka tafi suyi sallah suzo su a tafi dukansu suka fice Ahmed kadai ya tsaya drip din jikinsa ya cire yaje ya dauro alwalla Ahmed ya kallesa" tsakaninka da Allah me yake damunka wlh babu wata yunwa murmushi Sardauna yayi "wlh abonkina banida matsala nima haka naga na fadi Dr yace yunwace ya fada yana hawa saman darduma ya tayar da sallah Dole Ahmed yaje ya dauro alwalla yayi sallah shima suna gamawa su Daddy suka shigo harda Dr Nabeel ya sake duba Sardauna saboda har yanzu baidawo normal ba dande ya matsa ya tafine

Dole ya sallamesu suka tafi gida domun shirin zuwa dinner dan bayaso ya batamusu jin dadinsu barinma yada yaga mahabeer na dauki haka suka shige motocinsu suka nufi gida can gida kuwa anci ansha ancashe almajiraima yau sunsa anyi bikin yan gata zee baby anyi rawa har angaji yanzuma suna uwar daka ana shiryata zuwa dinner dan Sardauna yasa mahabeer yace ya kira amare su shirya ummi Raiyan ce da kanta ta carcada ma zee kwalliya ta kece raini wani ubansu material ne bleu colour ta saka Wanda ya fito da asalin kyanta ya amshi fatarta dinkine yayi mugun amsarta doguwar rigace wacce bayan tayi tsini ta saki harshe hannu dogone kai fadin yada dinkin ya tsaru da kwalliyar bata lokacine mekaratu dedeta da kanka ummi ta fito da yarta babu karya tasha sarkar zinare wuya da hannuwa ghaisha ce ta shigo wani irin dadi takeji yada taga zee ta dawo cicakar mace rumgumeta tayi tana dariya"momy sarauniyar mata dariya karfin hali tayi dan tunda taji an d'aura mata aure gabanta ya tsananta faduwa sai Addu'a takeyi su hafeeza ne suka shigo sun saka ankon material d'insu mai shegen kyau "ghaisha ki bamu Aron surukar taki mana ga angwaye can sun fito wlh yaya mahabeer ya hadu ba karya amma yaya Sardauna ya fishi haduwa gasucan sun tafi goruba road shida abokansa daukan Aunty Nisha zee gabanta ne yayi mugun faduwa kirjinta ta dafe ta saita nutsuwarta ghaisha tace"nima shine nazo kiranta hafeeza ai na rigaki ganin kwalliyar yarana, saida, sukazo NASA musu albarka duk fah sun tafi maza muje ni zan rakaki har mota ummi dariya tayi ta rike da jakar zee wacce jikinta yayi sanyi binsu kawai take amma hankalinta na gun Sardauna so take ta gansa ko taji sanyi can harabar gida motocine biyar suka rage ta ango da amarya sai abokansa Dr Sardauna ko shima da tawagarsa, sun tafi gidansu Nisha suna isa bakin mota ghaisha ta bude mata mota ta shiga mahabeer na zaune ghaisha ta duko ta bata Jakarta "ga Amana nan dan kirki dariya mahabeer yayi motar ta rufo musu su hafeeza na motar abokan ango get aka bude musu motocin suka bar gidan suka nufi *Makera hotel* zee tunda ta shigo batacema mahabeer kalaba shiko tunda yaganta ya gigice ya dimauce kanta ta had'e da gwiwa tanajin kunci batasan ko na menene ba mahabeer ya sanya hannuwansa ya janyota jikinsa" my zeena matata meke damunki murmushi na kakalo na kallesa na shagwab'e na boye kaina kirjinsa " my zeena yau zamu kwana guri daya kina farin ciki ya fada yana shafata kai na daga masa na rumgumesa gam matseni yayi yana sabke ajiyar zuciya ya dago kaina ya tallaboni kawai sai jin bakinsa nayi anawa yana tsotsa cikin zafi zafi idanu na zuba masa sam ban hanashiba saide mamaki nake sam babu wani tests d'in yawu lami salam babu sweet irin na Sardauna ni banajin wani yanayi bakina na zare ya kara rikoni ya had'e bakinmu barinsa nayi yaci GABA da tsotsa idona na rufe sai nakeji kamar madacine yawunsa shiyasa sam banyi kokarin tayasa ba har muka iso gun dinner tsayuwar motar da najine yasa na bude idanu har yanzu bakina yake tsotsa ya zura hannusa cikin rigata yana murzamu boobs dina wani zafima nakeji bakina na zare anashi " my heart munzu kayi hakuri har muje gidanmu ko? na fada cikin sakin fuska yaji dadin maganata saida ya kara mulmulamun nippel ya ciro hannusa daga rigata ya gyramun wuyan rigar motar aka bude mana muka fito

Masha Allah tundaga harabar hotel din kake jiyo kida wasu yan mata biyone dama da hagun suke watsama mahabeer da zee flower masu kyau suna rike da hannun juna har cikin hall din kida ketashi hall d'in shake yake da jama'a komai atsare abin gwanin ban burgewa, su maijidda zainab Aunty maryama sai kai komo akeyi ana tarbar baki MC yace" dan Allah ku tafa musu mai sa'a ya kwashe balarabiya ai kuwa ihuu hall d'in ya dauka ana musu tafi nan take aka saki wakar larabci wasu manyan kujerune masu kyau da tsari hadeem ya kaisu suka zauna su Sardauna ake jira afara shagali zee idanu kawai take rabawa inda zataga Sardauna bangaran Sardauna ko lokacin da suka tafi gidansu Nisha ba'a gama shiryataba jira sukayi har aka gama Sardauna ne na hango cikin wani irin mahaukacin boyel mai masifar kyau da tsada bakine ya amshi fatarsa wlh idan ka gansa bazakace yanada laruraba dan ya boye damuwarsa waya yake da wani abokinsa Nura na Abuja yana bashi hakuri akan rashin zuwa bikinsa motar ce aka budewa Nisha ta shigo ta had'e cikin irin material din zee baby ita Riga da siket ne tayi kyau mutika tasha meke-up da sallama ta shigo sallama sukayi ya kashe Kiran ya amsa mata zama tayi cike da jin kunya ta gaishesa murmushi yayi" lfy lau Aisha barka ko kanta ta sunne cikin kunya "Nisha kunyata kike ko? kai tadaga Alamar eh murmushi yasaki ya dauki wayarsa yana dannawa har suka ISO makera hotel saida motar ta tsaya yasa tattausan hannusa ya dagota kallonsa tayi ya sakar mata murmushi "amarya mun isofa ya fada yana gyara mata zaman daurin dankwalinta motar aka bude musu " Aisha Oya muje ahankali ta ta fito shima ya fito ya kama hannuta su Ahmed na biye dasu wannan yan mata suka rika watsa musu flower da turare har cikin hall din Wanda yaci damgam da jama'a kida kawa ke tashi suna shiga MC yace" dan Allah ku tafa musu ga Wanda Muke jira sunzo aikuwa guri ya kafre da raf raf raf ana ihuu kawayan Nisha sai yauki ake ana bude hanci gun zamansu suka nufa wasu hadadun kujerune sai lokacin zee taga Sardauna jikinta gabaki daya ya fara kerrrma shi dama koda wasa bai yarda ya kalli barin suba har suka zauna inda aka tanadar musu dab da dab suke ganin ba b'arin zee yakeba Sardauna ya dagawa mahabeer hannu dariya ya masa "ango sannu da isowa murmushi ya sakar masa Nisha ta kalli Sardauna " Yayamu zan gaishe da my dear "ok Aisha kije mana cikin farin cikin ta Mike taje ta rumgume zee suka gaisa itama boye damuwarta tayi suka gaisa ta koma, gunta, ta zauna Kiran Sardauna akayi awaya, hayaniya tayi yawa Dole ya, Mike ya ya nufi kofar fita zee wayarta ta ciro tana dannawa dan samu nutsuwa kallon mahabeer tayi zatayi magana ta hango Sardauna yafice "my heart zan zagaya toilet " muje to"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login