Showing 132001 words to 135000 words out of 198792 words

Chapter 45 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt

27 Nov 2024

9736

aka salamesu suka tafi gida. suna zuwa zee tasaki jikinta kamar batada damuwa.

saida tasaka yan uwanta ajiki zuwa dare ta keb'e dasu tamusu huduba ta zugesu ta hadasu da Abu Rahman tace acikin jirgi taji yana zancan zai kashemu mu uku kuma daman boye musu tayi ya kashe ummi ne ya satota sukazo ai kuwa suka fara kuka tace ba kuka zasuyi ba su dubo takardun dukiyarsu kakaf zatayi musu dubara su koma, nagerai idanko basuso ai zai kashesu ne. sun yarda sun hau kai sun zauna shiko Abu Rahman baisan meke faruwa ba da misalin karfe goma Na dare zee tana rungume jikin Amina suna zaune a parlo Abu bayanan su Hassan suna can suna neman dukiyarsu zee ta kalli Amina ta fashe da kuka tace"yau sauran kwana uku Fahad ya kasheki mu jibi zai kashelu

Allah sarki ummina ana k'asa abunne arikice ta dagota "kina nufin ya kashemun diyar tamu daya da muka haifa.? eh agabana ya mata yanka rago wayyo ummina ganinin zuwa gareki nida yan uwana da kakata bamuda hanyar kubuta babu Wanda zai cecemu duk saudiya Dole mu mutu jibi kuka Amina takeyi sosai ta rungume zee" kibar cewa haka Dole zamu rama abunda ya mana kuma nasan yada zamu gudu bazamu zauna k'asar bama mukoma k'sar mahaifinki zan rikeku amana tunda ke kinada mijinki gashi yace zai kuma d'aura miki aure cikin satinan. da sauri zee tace da gaske zaimu wani aure ai dayaci durin uwarsa dan iskan tsoho najadu kawai. idanu Amina ta zaro gira zee ta d'aga mata "zaki bimu Nageria muzauna.? " zanje wlh tunda duk yanda na zauna dashi yakeson kasheni bayan ya kashemun diyata daya ina Hassan da hussaini suzo nasan inda dukiyarku take. fitowa sukayi dan sun nema sun rasa.

"gamu. mik'ewa tayi Zee tace "kakata bani wayarki na kira mijina. wayar ta bata taja hannunsu suka fita. zama na gyara na saka number mahbeer dan inada ita akaina nakira har sau uku amma bata shiga gabana naji ya tsananta faduwa. ta Sardauna na saka itama akwai akaina. tanata ringing bai d'agaba sai da na kira sau uku tana dabda tsinkewa ya daga. cikin sansanyar muryasa mai amon dadi yayi sallama. bansa lokacin da na lumshe idanuwana ba nayi kwance. muryashi na tsinto yana cewa" idan baza'ayi magana ba zan kashe. kuka naji ya kufcemun bansan daliliba cikin shashekar kuka nace"My Sardauna Nice kanwarka zainab ina ta Kiran mahbeer bana samunsa yana lfy ko.? lokacin Sardauna yana akwance saman makeken gadonsa cikin bedroom baisan lokacin da ya zamo daga kan kujera ba jikinsa na kerrrma

yace"my sweet zee babyna kina ina ne.?" yayana ina saudiya dan Allah kazo ka fitar damu nida yan uwana kaji.?" Alhmdllh yi shiru bari kukan banason kukanki wlh ganinan zuwa ki kasance cikin shiri. ashagwab'e nace My Sardauna nah.?" Na'am my zeener menene.?" kazo inason ganinka Sardauna nah na fada cikin kukan shagwab'a" oh my god don girman Allah matata bari tadamun hankali zanzo cikin satinan ki kwantar da hankalinki yi shiru sai nazo kibani labarin wani dan iskane yasa ceki ya kaimun abar kaunata saudiya ciwon zuciya yakusa kasheni. " My Sardauna nah wlh Abu Rahman ne." OK kwanta maza ki huta zan kiraki anjima yanzu gida zani kiss ya sakar mun ta wayar ya tsinke kiran.
idanuna na lumshe gabobin jikina duk sun saki Sardauna nake gani.

a idanuna tsikar jikina sai yamm takeyi ina mimmik'ewa wani irin yanayi nakeji tashi nayi nabi bayansu akofar wani d'aki muka hadu Amina ta kwaso takardun dukiyarmu har na ummi muka dawo parlon muka zauna ta tatara kan takardun ta bani naje na boye na dawo wayar ta amsa tayi Kiran wata number bugo daya ya daga. tayi sallama ta masa bayanin komai da irin hanyar da takeso ya mata zasu bar k'asar amma kowa yanada passport d'insa ya tambaya su nawane zee ta amsa ta masa bayani har Sardauna Kenan su biyar yace to abashi kwana hudu gobe zaizo ya amshi kudadan da passport d'insu. sosai sukayi farin ciki Abu Rahman sai wajan karfe daya yadawo zee ta taresa cikin murna yanajin dadin sauyawarta sosai nan suka baje ana hira yake basu labarin karshan wata zashi dauko ummi Raiyan zee ta musu nuni karya yakeyi ya kasheta sun kuma gamsu da maganarta amma basu nuna meba sukaci GABA da hirasu da ciye ciye sai bayan da sukayi sallah Asubah kowa ya kwanta zee wayar suka kashe dan kar Sardauna ya kira Abu ya gani su shiga bala'i shiyasa ta kasheta.

*Nigeria* kowa Sardauna cikin farin ciki mara musaltuwa ya warci key d'in motarsa ya fito Nisha lokacin na parlo tana kallon TV dan batajin bacci taji Sardauna ya dauketa yayi sama da ita yana juyi yana dariya itama dariya takeyi ta makaleshi" my Dr cikina zai kulle babynka na motsi fah. direta tayi yana murmushi Nisha cike da mamaki tace"my Dr wai meye kasamu haka na dadi Allah yasa my dear aka samu.? " itace aka samu amma tana saudiya yanzu ta kira Oya muje gida yanzu ko kin zauna na dawo.? cikin farin ciki ta rungumeshi tana kukan dadi "Alhmdllh Allah Abin godiya masoyiyyata ta dawo lfy wayyo. sakinsa tayi taje ta shirya ta fito suka tafi. cikin farin ciki yake driving Nisha na kwance jikinsa har suka isa gidan. a parlo suka iskosu basu kwanta ba da gudu yayi kan daddy yana ihu gabaki dayansu idanu duka tsura masa jikin dadi ya fada yana dariya" Alnishirunku iyayena. Allah ya baiyana zainab yanzu ta kirani tana saudiya. cike da mamaki sukace" waye ya kaita saudiya.?" wlh tace Kakanta ne kuma abun farin cikin ma ta samu lfy ta dawo haiyacinta ras. tsaye ummi Raiyan tayi ta fashe da kuka tace"shikenan itama ya rabani da ita.Sardauna ya Mike ya koma gunta yana lallashinta ya mata bayanin da zee ta masa ajiyar zuciya ta sabke ta zube k'asa, ta kalli gabas tayi Sujada tana beka godiyarta ga Allah ghaisha taje ta ta tayata daddy ya shiga Kiran yan uwa yana musu albishir cikin farin ciki Nisha itama sosai take farin ciki dan tasan zee tana

zauwa idan taji labarin komai bazata zauna da Sardauna ba. Daddy yace"Dr gobe ka fara shinrin tafiya ayi maza arabosu da k'asar banaso wani abu yasamu momy. ummi tayi dariya tace"wlh baby daide take dashi zata san duk yanda tayi suka kubuta daga hannunsa kafin zuwan Sardauna. murmushi daddy yayi yace"Rayyan yau kece harda dariya masha Allah su tuwusai ma dariya akeyi minata harda su rawa zatagata su Hassan da hussaini Nisha da hafeeza na mata dariya Najib jikinsa yayi sanyi dan yanzu ya gano mutumin nan da ya masa tambayoyi shine yasace zee gudun kar Sardauna ya hada masa jini da majina yayi shiru. sai karfe shabiyu Sardauna yama iyayansa sallama

Suka tafi gida.suna zuwa sukayi shirin bacci amma Sardauna saida ya raba dare yana sallah yana bika godiyarsa wajan ubangiji. sai karfe biyu ya Mike ya hauro gadon ya rungumo Nisha. ai fah wannan dare ta taba taji dan tunda ya fara cacakarta bai saurara mataba sai asubah taci kuka har tagaji. sai bayan da sukayi sallah ya rungumeta yana lallashinta har sukayi bacci. Nisha kam anbugu

**************************

Bayan kwana biyar
cikin ikon Allah Sardauna ya gama shirin tafiya Wanda a yaune ya daga k'asar ta saudiya Nisha tasha kuka a Airport daket ghaisha da ummi suka lallasheta suka dawo gida Sardauna kullum cikin waya suke da zainab tana fada masa komai har dukiyarsu sun kwashe an gama shirya musu tafiya shi suke jira kowa yayi waya da zee agida amma babu Wanda yayi kokarin fada mata mutuwar mahbeer kullum cikin waya take da ummi tana fada mata muguntar da zasuwa Abu Rahman ummin tayi ta kuka tace sudai barshi su taho karsu cutar dashi duniyace ta ishesa ko yaya yake mahaifintane shi din Dole zee suka barshi. dan har yanzu baisan sun yashe komaiba zasu bar k'asar ba. gashi Sardauna ya daga k'asar saudiyar domun kawosu sai muce Allah ya kaisa lfy Amin.

da misalin karfe biyu na Rana zee ce zaune a parlo murna kamar ta kasheta yau yayanta Sardauna zaizo gunta sai murmushi takeyi ita daya su Hassan ne suka shigo da gudu zee ta kallesu tace" yadai meye labari.?" dariya sukayi hussaini yace" Zainaba Abu yasha shayin wlh ya bingire bacci ina Amina muyi mubar gidan. Dariya zee tayi harda rike ciki tace" da kyau yanzu kuka nuna cikinmu daya daku diyarsa tace karmu cutar dashi dan haka kafin kwana uku ya farka mu munkai k'asarmu ta gado mik'ewa tayi ta shiga dakin Amina tana zaune saman darduma tace" wai direban bai isoba ne ya kamata mu kama hanyar jeddah fa murmushi Amina tayi" ai ya ISO tun dazu yace an gama shirya komai mu yake jira bani wayar nace yazo daukarmu yasha shayin ko.? "yasha wayar zee ta bata takira direban da aka turo daukansu daga jidda tace yazo yanzu sun shirya suna gama maga suka fito kowa ya kwashi abunda yakeso zee ta kwashe wayoyin Abu da laptop dinsa baki daya ta fasa duk wata na'ura ta gidan da TV babu abinda bata fasaba wayoyinsa da laptop kuwa ta rike ta cire layikansa baki daya ta taune. direban bai jimaba ya ISO suka kwashe kayan suka fitar dan hata mai gadi sun bashi kwaya ta barcin kwana uku shima suka lode kaya amota suka shige suka tafi direba ya dauki hanyar jiddah wanwait zee sai murna takeyi ta rungume kakarta tana waka tana kada kai sai dariya suke mata dan sunga yau afarin ciki take Amina ta shafa kanta tace"Zainaba duk murnan ganin Sardauna ne.? dariya tayi ta kara shigewa jikinta ta daga kai kanta ta shiga shafa mata har bacci ya dauketa su Hassan Na mata dariya wai ita komai na yara takeyi. direba yayi gudu sosai ana sallah la'asar suka shiga jiddah har lokacin zee bacci takeyi sai direba ya kawosu kofar gidan da zasu zauna kafin su tafi Amina ta tashi zee suka fito direban da kansa ya shigar musu da kayansu

gidan yanada kyau sosai ya tsaru a parlo suka zube saida suka huta tukun sukayi sallah. Mutumin dan uwan Amina ne na kusa sai dare ya samu zuwa ya musu sannu da zuwa. Zee tace" to ya batun tafiya yace" an gama shirya komai jibi sai tafiya shi wancan da ticket dinsa na komawa zaizo da ya huta jibi ko gata zasu wuce murna zee tayi sosai sun jima suna hira zee tana masa godiya sai shabiyu yace" ku tashi muje Airport jirginsu ya kusa sauka cikin murna zee taje tayi wanka ta tsatsara kwaliyya tasaka abaya mai masifar kyau da tsada sai baza kamshi takeyi ba'a ganin komai nata sai kwayar idanunta su Hassan ma sunyi shigarsu ta larabawa Ammi ma haka suka shiga mota sai filin jirgi suka zauna jiran isowar jirgi. Hamraz na tare dasu sai karfe daya da rabi jirginsu Sardauna ya sauka abirnin jiddah zee jikinta har rawa yake burinta taga dan uwanta Sardauna. Suna tsaitsaye gurin da aka tanada domin masu tarbar nasu zee sai baza idanu takeyi can ta tsinkayo Sardauna yana janye da wata karamar akwati mai shegen kyau yana sanye cikin suit kalar ruwan toka sunyi masifar masa kyau bakin gilashi manne afuskarsa takunsa yake cikin isa da nuna kasaita tafiyarsa kawai abun burgewace kzllo daya zaka masa kasan shidin jarumin Namijine ya hadu ba karya zee baby ta zuba masa idanu tace"wow My Sardauna wlh ya hadu ba karya cikin farin ciki ta ruga da gudu tayi gunsa tana kiransa "Yayana sai lokacin ya hangota tana gudu tun karfinta har ta fara kuka tana kiransa akwatin ya saki ya nufota da saurinsa yana ware mata hannayensa daga Nesa yana cewa"my baby kibi asannu karki fadi cikin sassarfa ta karasa gunsa ta fada Faffadan kirjinshi tana kuka cikin shashekar kuka tace" wayyo My Sardauna nah.wani irin shock sukaji atare Wata wawar runguma ya mata yana ya shiga sabke tagwayan ajiyar zuciya ya kara shigar da ita jikinsa ta rikeshi gam tana kuka cikin sanyi murya can k'asan makoshi yace My Bugun Numfashina yada ya kiratan yasa taji wani zirrr yarrr ta kara ga wani irin sanyi na ziyartota makaleshi tayi ta tsayar da kukan tana sabke ajiyar zuciya murmushi ya saki yasa hannunsa ya dan janye Nikab din yakai bakinsa saitin kunneta ashagwabe yace" Mrs Sardauna kara kamkameshi tayi muryata na rawa cikin shagwab'a tace"My Sardauna nah wallahi..................✍🏻




*ZEE BABY*




*👉🏻50*


...."inajin wani irin farin ciki mara musaltuwa. Yayana kaima kanaji.?sansanyan Murmushi yayi ya sakarmun kiss akunne. zaimun magana mukaji muryasu Ammi da su hussaini suna cewa" kuyi hakuri har

muje gida. dariya nayi na d'ago kaina na kalli Sardauna yana kallon su Hassan yana murmushi ashagwab'e nace" Yayana.wani irin kallo yamun nan take gabobin jikina suka saki na lumshe idanuna na boye kaina akirjinshi. hamraz fuskarshi dauke da murmushi yace" Sardauna nan fa saudiya ce ayi hakuri aje gida duk

da ba haramun kayi ba. Murmushi Sardauna yayi ya janye zeey daga jikinsa ya kama hannunta hussaina yana rike da akwatin Sardauna hamraz ya musu jagora suka tafi gun mota. suna zuwa ya budema Sardauna gidan gaba ya shiga su zeey suna baya ta kwanta jikin Ammi tana kallon Sardauna ko kiftawa batayi. Amina tace" yau kina fari ciki ko.? Hassan yace" wlh ko ni ina farin ciki sake ganin dan uwana Dr

dariya suka banda zee da ta lumshe idanunta kamshin Sardauna na kashe mata gabobin jikinta suna isa gida hamraz ya kai Sardauna part d'in da zai zauna kafin su tafi Nigeria parlon da bedroom d'in sun hadu mutika sai kamshi ke tashi. zee ko suna parlo zaune duk tabi ta damu

gani ba d'aki daya zasu zauna da Sardauna ba sai cika take tana batsewa. mik'ewa tayi taje ta cire bayar ta saka doguwar Riga maras yauni mai karamin hannu tabi jikinta luf ta fito parlon Amina dasu hussaina suna hira ana shan shayi jikin Amina ta kwanta ta saka mata kuka. "Ya Salam ke dawa kuma me aka miki zainab? shiru nayi sanin banida amsar bayarwa lumshe idanuna nayi zuciyata a cunkushe. Hamraz ne

suka shigo da sallama shida Sardauna. Amina ta amsa inaji baki d'agowa Sardauna yayi wanka ya canza kaya 3quarter ya saka da Riga mai gajeran hannu zama suka Sardauna ya kalli zeey ransa amugun bace ganin yada rigar ta kamata ga wani kato ya shigo yana kalle masa mata ya kalli hussaini yace" tashi dauko mata zanan rufa sanyi takeji. kallonsa sukayi fuskarsa babu wasa da sauri hussaini yaje ya dauko yaba Ammi ta lulubeta

ruf tanaji taki motsawa Hassan ne ya shinfida leda ya jerawa Sardauna kayan ciye ciye da tande tande Wanda aka tanada domin shi ya gaishe da Ammi tace" Faisal da fatan kowa lafiya ya iyayanka ya hakurinmu.

Alhmdllh Ammi kowa lfy. Hamraz yace" to bismillah. murmushi yayi ya sauko k'asa saman carpet ya zauna gasashiyar kazar ya fara ci kadan ya bari yaci shawarma itama guntuwa yaci sai Pizza

da kayan itatuwa kadan dan baya cika cikinsa da dare hamraz saida yaji ba guri ya bari Sardauna yana gamawa ya miki yace kwanciya zaiyi dan ya matsu hamraz ya tafi babynsa ko ta sake. Ammi tace sutafi da zainab ta tayashi hira dadi kamar ya kasheshi hamraz ya Mike yayima Ammi sallama yace"zainab ba sallama. Sardauna yace" tayi bacci. fita sukayi har su hussaini suka rakashi

gun mota ya tafi. Sardauna yace" Hassan zainab ta hadomun coffee mai dadi ya fadi yana shiga part dariya sukayi suka koma ciki zee na zaune tanacin pizza tana shan shayi. Suka shigo hussaini yace" zainaba Dr yace ki kai masa coffee zuwat ta miki ta nufi kitchen suka rika mata dariya Ammi tace" yaran yanzu babu kunya tun d'azu fushine take fah.coffee zeey ta hada mai rai da lfy ta zuba cikin wani cup na glass mai shegen kyau ta

fito. ta kalli Ammi tace"Ammi na tafi na kai masa. " to mu kwana lfy ko zaki dawone.?" yo ni cewa nayi zan kwana ai shi ba mahbeer bane. da kallon tausayi ta bita har ta fice. Sardauna na

zaune a parlo yana waya da layin da hamraz ya bashi zeey ta shigo da sallama ta zubama Sardauna idanu yada komai NASA abin sone hannu ya bani na karasa gareshi na kama ya janyoni ya dorani saman cinyarsa coffeen na ajiye saman table d'in kusansa na juyo na rungumesa na zagaye hannunwanta ta bayansa na kora masa idanu. "Daddy gata kuyi magana ta kawomun coffee. na shagala da kallonsa naji yayi kiss d'in lips DINA ya karamun waya akunne. "Oya yi magana. cikin sayin murya nace" helllo daddy ina yini ina mahbeer da ummina da ummina ghaisha da hafeeza da Najib Nawwara da nanah da

daddah da mairan karfe duk ina gaishesu. daga can daddy yayi murmushi yace" momy duk suna lfy irin wannan tambayar wacce zan amsa miki. dariya nayi" daddy ko wacce inaso. " to kowa na gaisheki duk sunyi bacci Nima baccin nake Sardauna ya tadani da safe zakuyi magana dasu. " to daddy Allah kaimu. " yauwa momy good night ya fada yana tsinke kiran number mahbeer tasaka ta kira.

amma bata shiga idanunta suka kawo kwalla ta Kara makale Sardauna ashgwabe'ta kirasa" Yayana? sanin abinda zatace yasa ya Kara shigar da ita jikinsa ya tallabo kanta ya zuba mata tsumammun idanunsa cikin wata irin murya wacce ya raunanata sosai da wani irin salo ya kirata"My Bugun Numfashina

zeener kalleni wani irin zirrrrrr taji jikinta yayi wani irin sanyi kasa kallonsa tayi yasake kusanto fuskarshi da tata yayi yana hura mata iskar bakinsa cikin wani irin salo ya kirata ashagwabe"my sweet babyna zeener ki kalleni mana please. ashgwabe ta d'ago ta kalleshi wasu irin kibiyoyi ta rinka gani cikin kwayar idanunsa da Sauri ta kifa fuskarta saman tashi" wayyo My Sardauna nah bazan iyaba wani irin abune acikin idanunka duk tsoronka ya yashigeni buyeni Yayana ta fadi tana shigewa jikinsa numfashinsu na gwaraye guri guda murmushi yasaki yana

lasar fuskarta yana hura

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login