Showing 159001 words to 162000 words out of 198792 words
Chapter 54 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
da kitso Wanda tayi masifar kyau jikinta sai kyalli yakeyi dan su killaceta tun ranar da suka rabu da Sardauna bai sake ganinta ba hankalinsa ya tashi ghaisha ta hanasa ganinta zee ma harda kuka gashi batada waya bata fara aiki da wayoyin Abu Rahman ba Dole suka hakura da juna dan zee kam Tasha gyara tayi kyau dan su azatonsu har yanzu zee aleda take. an kwaso mata kayanta na gidan mahbeer Wanda gidan yake malakinta ayanzu Sardauna yace ai inda za'a saka akwai komai part dinsa na sama sai kayan jikinta kawai aka kai kayan kitchen sabo Sardauna yasa komai. Nisha ajiye hankalinta tayi ta Nuna tafi kowa murna dan sun gama tsara yada zasu kullawa zee Sharri Sardauna ya saketa ita da ma'aluma. su tuwusai sun tafi sai muce saduwar Alkhairi.
da misalin karfe takwas na dare zee ce an yimata kwalliya ta kece raini wani dakeken less ne pink colour dinki duguwar riga Tasha abin wuya da na hannu zallar zinare an lulubeta da mayafi tayi kyau sosai kallo daya zaka mata ka gane Amaryace
tana rungume jikin ummi tana rusar kuka kamar ranta zai fita ummin ma hawaye takeyi ghaisha tazo ta janye Zainab. "Momy kiyi hakuri mana gidan Sardauna ne fah zaki zai rika kawoki Abban Sardauna kuje ka kaita wlh bana son kukanta.su hassan da hissaini suka rungumeta suna lallashinta rungumesu tayi tana kuka murmushi daddy yayi ya kama hannu zeey tana rusar kuka ya fice da ita. ghaisha ma matsalar kwalla takeyi hafeeza ta bisu da gudu har sun shiga mota.itama ta shiga suka tafi da ita gidan Sardauna. Nisha tana parlo azaune suka shigo tashi tayi ta tari su daddy. "Oyoyo daddy. murmushi yayi suka zauna har yanzu zee kuka takeyi kiran
Sardauna yayi awaya. Nisha tana lallashin zeey hafeeza na musu dariya. sardauna ne ya shigo cikin wata d'anyar gizna mai kudin gaske baka wacce tayi masifar masa kyau kusan daddy ya zauna. "Daddy barka da, dare"yauwa, Dr to ga mareniyar, Allah nan na kawo maka Amana dan Allah karike amanar dan uwanka da, ta, dan uwana ka hada, kan matanka, ban da nuna banbanci duk wacce tayi ba daidai ba ka hukun tata, duka nakane babu bare. Aisha kema ki zauna da, yar uwarki tsakani da Allah kinga, ko babu aure zainab kanwarki ce ashekaru zaki bata biyar masu kyau kinga kuwa kin fita hangen nesa, momy kema kibi mijinki da yayarkk ku zauna lfy
banda fitina. Kai ta daga tana cikin mayafi Albarka Daddy ya samusu ya kamo hannun Sardauna ya kamo na zee ya hada saida sukaji yarrrrrr wani shock ya jasu atare. Daddy yace "na baka amana mu mun tafi ya fada, yana mik'ewa zee ta barke da kuka Sardauna ya saki hannunta ya Mike "Nisha ki lallashi kanwarki ya biyo bayan daddy. Hafeeza ta musu dariya"to mu kwana lfy. Nisha tace"bazaki kwanar manaba. da gudu Hafeeza ta fice Nisha mikar da zee tsaye. "my dear kibar kuka mana muje ta kama hannunta suka nufi sashan zee anutse suke taka step har suka Haye saman bene kofar zee ta bude suka shige. Wow nace saboda haduwar bedroom din kafafunsu har nutsawa sukeyi sabuda laushin carpet din da, ke malale tsakiyar dakin wani tamfatsetsan royal bed ne da yakusa cin rabin dakin komai na dakin mai kyaune bakin gado nisha ta zaunar da ita tana mata hira zee ko
kunya ta cikata sai sunne kai takeyi. Sardauna tunda ya fita bai dawoba sai karfe goma na dare har lokacin Nisha na gurin zee dakin nisha ya fara shiga batanan ya ajiye mata leda ya fito ya haura sama can ya isko nisha yaji dadi sosai"My Dr barka da zuwa akawo kudin sayan baki? " OK nawane? dariya tayi" dubu darima ta isa." zan baki ai kuwa yan mata ya fada yana fita bai jimaba yazo da daurin yan dubu dubu ya bata tako amshe tana zaro idanu" wow Amarya mai daraja godiya nakeyi kanwata mu kwana lfy zeey ta daga kai nisha tayi dariya ta fice ta janyo musu kofar. Sardauna da sauri ya matsa ya cire mata mayafi ya rungumeta yana sunsuna daddadan kamshinta na ratsashi" Wayyo my Abulena ina kika shiga rashinki zai kasheni ya fada yana sakar mata kiss ta ko ina shagwabewa tayi"My Sardauna nah" Qalbina menene? " yo ba kai bane ka fasa sona ta fada tana kukan sangarta. "Wlh Amaryata ina sonki bazan iya daina sonki ba wlh ghaisha ce ta hanani ganinki Qalbina kinyi kyau sosai kin hadu kunshi yayi wayyo sai kamshi kikeyi fatarki tashi Baby. zainabu Abu Abulena i love u.
Jikinsa na shige sosai ina sabke ajiyar zuciya kara kankameni yayi yana kissing din tsakiyar kaina akasalance yamun magana"Qalbina bari na baki kazarki kici ko? " Yayana Sardauna? " Na'am Abuncin zuciyata zo muji menene ya fada yana kara shigar dani jikinsa yana shafa wuyana da sunsuna ni. jikina na janye"Yayana zan shiga bathroom. cak ya mikar dani ya mike tsaye ya mannani jikinsa ya ciremun rigata ya barni dagani sai pant da bra ya daukeni ya kaini toilet. "Oya Baby ki shirya bari nama yayarki sallama kafin ki shirya nazo na ciyar dake ki daura Alwalla kinji baby Qalbina? ashagwabe na daga kai idanuna sun taro kwalla" oh baby ya fada yana dawowa ya janyoni jikinsa ya rungumeni gam yana sabke ajiyar zuciya yana dan jujuyani a jikinsa yakai bakinsa kunnene yamun kiss"pls Mrs Sardauna karkimun asara hawayenki ki shirya kafin nazo na bude miki zuciyata ki shige na jiyar dake dadin aure na sake dulmiyar dake akogin sona fiye da na baya kinji Qalbina? cikin shukin so na kara kankameshi na tura kaina kirjinshi" My Sardauna nah wlh sonka zai zautar dani banida hankali na haukace akanka wlh sonka nake sonka yamun yawa hauka nakeyi wutar sonka baki daya ta konemun zuciya ilove you my heartbeat ina sonka na fada cikin shashekar kuka agigice ya sungumeni muku fito ya kwantar dani jikinsa na rawa ya Haye samana yamun rumfa da faffadan kirjinshi ya kifa kasan saman kirjina sakamun yatsarsa abakina na fara tsotsa yana cusa kansa sosai atayiyar kirjina yana sabke ajiyar zuciya sai kankameni yakeyi ya dago ya ciro breast DINA guda ya dora bakinsa ya fara tsotsa ya ciro dayan yana murza nipple DINA atare muke sabke ajiyar zuciya idanuna na lumshe inajin dadin yada yake tsotsar mun breast yana lailaya dayan kansa nake shafawa muryata bata fita nace"My Sardauna zan mutu idan bana tare dakai wlh wannan tsotsar da kakemun babu namijin da zai iya irinta wani irin mugun dadi nakeji. Bakinsa ya zare ya kifa kasan saman breast DINA yana sabke ajiyar zuciya cikin kasalaliyar murya yakirani" Qalbina ya kirani muryashi na rawa har sau uku da sauri na dago kansa naga hawaye sun wanke masa, fuska fashe masa nayi da kuka irn rumgumeshi"My heartbeat me namaka kayi hakuri. " OK Qalbina yi shiru pls wlh zuciyata bugawa take nagaji da sauraran kukanki bana so ciwo yakemun baby ya fada yana tallabo kaina" to My Sardauna kayi hakuri wlh na daina bani yawunka nasha. Da Sauri ya fito da harshensa ya bude bakinta da hannusa ya turamun harshan tsakiyar bakina yana jujuyawa, cikin wani irin Salo sai ga yawu sun fara taruwa abakina sai naji ya janye sun dawo bakinsa zan samasa kuka naji ya fara tsir tamun yawun kadan kadan ina hadiya yana shafa kaina ya kureni da idanu lumshe idanuna nayi inaji babu Abu mai dadin yawun Sardauna saida na shanye tas ya zare bakinsa anawa ya dagani ya daukeni cak ya kaini bathroom "Oya ki kishirya kafin na dawo ilove u babyna ya fada yana ficewa daga bathroom din da kallo na bishi har ya fice. Sardauna ya fita bedroom dinsa ya shiga yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci masu sulbi ruwan toka sai zuba uban kamshi yakeyi ya sabko k'asa ya nufi bedroom din nisha tundaga nesa ya kejin kuka wiwi da gudu ya karasa, ya bude kofar. Nisha yagani yashe, aka'sa dafe da ciki tana birgima arikice ya nufi gunta hankalinsa amugun tashe yana kiranta "Nisha meye ya sameki................. ✍🏻
*5/February/20220*
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*Book 2 👉🏻10*
🙈🙈🙈😉.... gabanta ya sunkuya a rikice ya ɗagota, "Nisha meye ya same ki ki rufamun asiri, ba dai cikin ki bane me kika ci?" ya faɗa ya rungumeta hankalinsa a tashe, ya ɗora hannunsa saman cikin ta yana murzawa. "My Neesher ki fadamun menene?" cikin kuka ta ƙanƙame shi, tace "wayyo cikina ne yake ciwo." A mutuƙar firgice ya dauka ta cak
ya ɗora saman gado. "Nisha me kikaci? bari nasa miki kaya muje hospital" riƙe shi tayi gam, "wayyo Allah!! Dr murza mun cikina, ɗazu da ka murza naji dadi." Cikin sauri ya rungume ta ya cire mata rigarta, yana murza mata cikin yana mata sannu. "My nisha me kikaci? cikin kuka tace "banci komai ba."
janyeta yayi ya fice da gudu, yana fita ta bushe da dariya tana rike ciki, "wlh yau baza ka kwana da Zainab ba, baza ka ci taba dani zaka kwana, ni za kaci wlh ɗan iska, ciki kuma kamar na zubar dashi na gama, dan shi kaɗai ne zai sa na sami Sardauna ni daya, kuma ni zaii ci yau ba zainab ba." Sardauna yana fita ya shiga bedroom ɗin sa nan ƙasa, ya bude akwatin magani ya dauko irin wanda mai ciki za ta sha, ya bude fridge ya dauko robar ruwa mai sanyi ya fita ya nufi dining, ya hado mata tea mai kauri dan ruwan yanada zafi sosai, ya nufi bedroom ɗin ta tana rusar kuka.
Ya zauna ya ɗago ta ya rungumeta. "Yi haƙuri Nisha amshi kisha" a baki ya ringa bata har ta shanye, ya bata maganin ya cire mata kayan jikin ta, ya bude robar ruwan yana zubowa a hannunsa yana shafa mata a cikin ta zuwa mararta, tsit tayi shiru ta shige jikin sa tana lumshe idanunta. "My nisha sannu kin danji sauki? cikin shashsheƙar kuka tace "yanzu naji sauki kadan amma da ka janye hannunka ya dawo, ka kiramin Rabia ta ringa danna mun ka koma gurin my dear."
"No bari na fada mata sai na dawo tunda bakida lfy, bazan barki ba ko muje hospital yanzu? A'a ai naji dama kaje kawai ku kwanta dare yayi, ta fada tana matse baki, "zaki iya zama naje na dawo?" "My Dr kaje kawai zan kwana ni ɗaya" "No bazan bari ba idan wani abu ya sami cikina bazan yafewa kai naba, ki jirani yanzu zan dawo." Ya faɗa yana ficewa, yana fitowa ya haura saman bene, zee ta gama shirinta tsaf
cikin wata yar mintilar
riga ta bacci, sai zuba ƙamshi take, ƙaran kofar naji na juyo da sauri, idanunmu ya sark'e da juna, hannuwa ya waremun yana lumshe idanunsa, na nufeshi da gudu na fada jikinsa ina sauke ajiyar zuciya, matseni yayi gam a jikinsa, a shagwaɓe nace"Yayana nayi missing dinka duk tsoro ya kamani ka daɗe." "My sweet babyna yayarki bata da lfy, kiyi hakuri zan koma gunta" kuka na saka masa ina rukumkumeshi, "wayyo Yaya Sardauna ni ya zanyi da rashinka," wani irin kuka ta fashe masa dashi tana shiɗewa, a rikice ya ɗauketa cak ya nufi gado da ita, ya kwantar da ita ya haye saman ta, ya rungumeta gam ya tallabo kanta. "Pls my baby ki rufa mun asiri karki sume mun, wlh nafi son ki akan cikin Nisha, zan iya sadaukar da komai akanki wlh, bazan barki a wannan
halin ba, idan kika sume cikin dare ko ƴan iskan nan suka kawo miki hari fah? yi shiru bazan iya barin ki ba nasan kema ba zaki iya kwana babu Sardaunan ki ba ko?" "Cikin shashshekar kuka nace, "wlh My Sardauna nah bazan iya ba, yanzu haka zuciyata ciwo take mun." Ta faɗata tana ƙanƙame shi numfashin ta na kai koma a rikice, yace "dan Allah Zainab karki sume mun bazan barki ba kiyi haƙuri bari na kira wo mata Rabi'a" ya fada yana sungumar Zee ya goya ta, zee tana ta rusar kuka. "Baby yi shiru wlh kukan ki yafi komai sakani tashin hankali, bazan barki ba babyna.
"cikin shashekar kuku tace, "My Sardauna nah muje na ga yar uwata, na hakura ka kular mun da ita. "No my Babyna bazan iya ba cutuwa zakiyi bazan iya bacci na barki adamuwa baby muje mai aiki tazo ta dubata su kwana.
"tunawa nayi da irin son da Nisha take min idan nayi mata haka nayi son kai gwara na hakura ya kwana, nima watarana idan Abu ya sameni takiya ba zana, ji dadi ba.
"Nutsuwa, na sama kaina nace, "My Sardauna nah.? " Na'am My zee love. "My Sardauna nah wlh na hakura muje ku kwana zan kwana babu abinda zai sameni, da yarda Allah pls ka kularmun da yar uwata kaji. "OK kinyi mun Alkawali ba zaki yi kuka ba? "Nayi Mijina dama yanzu kukan shagwaba ne nayi. "Nafada ina lasar wuyansa, ilove u My heartbeat, dan Allah Mijina kayi ta sona karka rabu dani kaji? My Dr Sardauna nah Kana sona ko..? Mijina pls kace eh." oh my baby wlh Ina mahaukacin sonki.
"ya fada yana sauko ni daga bayansa, ya matseni jikin bango ya kuramun idanu. "My Sardauna muje naga yayata pls ni ka. daukeni.
sungumarta yayi ya mata rungumar jarirai har suka sauko. "tana bangala dariya ta makaleshi tana kissing dinsa, shima dariya yake ya matseta gam, a haka ya tura kofar parlon nisha ya shiga zeey tace, Sardauna saukeni. "sauketa yayi da gudu ta nufi ciki nisha na Nishi rike da marata. zee" jikinta ta fada ta dora hannunta ah mara nisha tana murzawa.
"my dear sannu Allah ya baki lfy ko hospital zaku? "har Naji sauki dear yada kike murzawa haka na keso kuje ku kwanta.
"ni ba in da zashi ya zauna ya kula dake, yayana zo ka rika tausa mata pls" Sardauna saman gadon ya hauro yana bin zeey da kallo yada ta damu hannunsa ya
dora saman cikin Nisha, da sauri ta shige jikinsa ta rungumeshi gam, " Wayyo ka tausa mun ahankali zafi nakeji.
"OK Sorry Nisha.
"ahankali ya fara murzawa tana lumshe idanunta tana kankameshi tana nishi.
"gabaki daya ilahirn jikin zee rawa yakeyi wani irin mugun kishine, ya tokareta"sannu my dear Allah ya baki lfy ga yayamu nan na amince, ya kula dake sosai komai kike so ya miki Yayana mu kwana lfy sai da safe, ta fadi tana mik'ewa, ta sauko daga saman gadon hawsye ya wanke mata fuska ta fara tafiya. "janye nisha yayi ya diro ya dauketa cak ya rungume nisha na binsu da kallon tsana.
"My Babyna muje kiyi bacci sai na dawo"kasa magana nayi wani mugun sonsa da kishinsa nake ji lafewa nayi akirjinshi na cusa kaina cikin kirjinshi na lumshe idanun, har muka fice daga dakin,"my Sardauna nah? "Na'am My Bugun Numfashina kiyi hakuri kinji abar kaunata.
"My De nah ina sonka don Allah kasani bacci kar ciwon zuciya ya kamani, na fada cikin shashekar kuka. "Ya Salam Baby kina so na rasa farin cikine? "Wlh my Sardauna nah bana so ni dince banida hankali akan ka banaji bana gani sonka ya rufemun idanu wlh bana ganin kowa sai kai Yayana mijina Faisal ina mugun kishinka bazan boyema ba ina kishin Aisha sosai amma hakan bazai hana na bata kulawa saboda ina sonta.
"shiru babyna ai ina son kishinki kici gaba da Nuna kishina wlh inaso" ya fada yana kame bakinta yana tsotsa ahaka har suka shiga bedroom, ya kwantar dani ya Haye samana, "My sweet babyna my Abulena wlh sonki yana azalzalar zuciyata, zuciyata nada rauni akan kaunarki wlh banaji bana gani sonki na saurin sakani kuka.
''wayyo my Bugun zuciyata Sardauna ni da kai munason juna kar kayi kuka ka bari ni nayi, "na fada ina shashekar kuka ina makaleshi da shafarsa"my Sardauna kasani bacci zan mutu wlh. "pls babyna me kikeso na miki kalli yada numfashinki yake sama da k'asa.
"rungumeta yayi yana shashafata yana bata kiss cikin mugun shukin sonta"zainab wlh bazan iya bacci babu keba zainab sonki yamun mugun kamu meyasa kinsan zamu mallaki juna kika sa na auri wata meya sa matata gashi gangar jikin mu bata son mu bar juna, babyna.
"Yayana bani yawu nasha kaji? "amshi babyna, "da sauri ya had'e bakinsu yana mata wata iriyar tsotsa ta fitar haiyaci yana bata yawunsa da kyau tana hadiya sosai yake kissing d'inta cikin kwarewa suna zubar da hawaye idanu wansu,manne guri daya ahaka har yasamu tayi bacci tana manne jikinsa tana shan yawunsa, saida ya tabbar baccin yayi nisa ya zare bakinsa anata hawaye na kwaranya saman fuskarshi"zainab wlh ke daya nake so ji nake zanyi zaman ta kura da mace biyu wlh ji nakeyi an shiga hakkin ki my Abulena inaso murayu mu biyu amma kaddara ta gifta tsakani.
"kwanciyarta ya gyara mata, ya runguma mata pillow ya mata kiss agoshi ya tofeta da Addu'a ya lulubeta da blanket ya sauko ya dauki ledar kajin yasa cikin fridge ya janyo mata kofar ya sabka k'asa.
"yana shiga yaganta tayi bacci hannunta dafe da mara saman gadon ya hauro yayi zauna yana murza mata marata da cikinta yana shfawa yana jin tsananin son abin cikinta, yajima yana murza mata kafin ya kwanta ya janyota jikinsa, still hannunsa saman cikin yana murzawa Nisha sai nishi takeyi tana kara shiga jikinsa.
"My Nresher sannu babyna na baki wahala"shiru tayi kamar mai bacci sai kara likewa jikinsa take tana dan shafarsa.
"hannunta ya rike yana yana karanto musu Addu'ar bacci "Dole Nisha ta hakura tayi lamo jikinsa yana ci gaba da murza cikinta har baccin gaske ya daukeshi.
"Nisha idanunta biyu bakinsa ta kamo tana tsotsa har bacci ya dauketa. "Asubah ta gari.
***********************************
*agurguje Bayan kwana ashirin*
Yau kwana zeey ashirin cuf da zuwa gidan Sardauna har yau Nisha ta hana suyi kwancin aure kamar wasa kullum cikin ciwo take da koke koke wlh idan kagani zaka dauka gaskiyane ta rame tayi baki hankalin Family dinsu ya tashi yau kwana goma hospital su ghaisha da