Showing 36001 words to 39000 words out of 198792 words
Chapter 13 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
zaune na fashe da kuka da nadama mara anfani dan nasan ya gama dani jinake gwara ma na mutu na huta kuka nake sosai na Mike Nasaka, rigata, har yanzu boobs DINA basu dawo daidai ba kaikaiyin bala'i sukeyi tunda an fara sosawa, aka bari gashin kaina na tatara na daure ina maijin tsanar kaina kuka nake sosai dan nasan yanzu banida wani bakin magana tunda har yace na fadama masa kalmar so arashin sani Wanda nasan shairrin shedan ne ni bana sonsa fitowa yai bai ko kalli inda nakeba toilet din na shiga na hada ruwan gumi na cire kayana nayi wankan tsarki Abayar nasaka banda wando har karamar rigar ban mayar jikinaba ana toilet na barsu dan idan naje gida dasu me zance na fito kunyar duniya, ta isheni yazama Dole yau na nemo kwayoyi nasha Wanda zasu gusarmun da hankali zaune yake kan kujera sai juyi yake yana waya kallo daya na masa, na dauke kaina na koma inda na zauna da farko na, sada kaina k'asa ina wasa da yatsotsin hannuwana muryasa danake jiyowa cikin wani amon dadi duk ta dameni kalamai masu tsada yake fada mata itama ina jiyota sai dariya takeyi tana maida masa tunda na sada kaina ban dagoba kasala ta dameni ga zazzabi ya rufeni sai rawar sanyi nakeyi knocking kofar akayi sallama sukayi ya tsinke wayar ya Mike ya nufo kofar ko kallon inda take baiba kaina na dago Da, naji wucewarsa na bishi da kallo Jarumtarsa, sam bata raguwa sai karuwa takunsa ya fita daban gawani irin aji da yakeda shi ga miskinlanci tafiyarsa, ta daukan hankalice uwa uba iya mahaukacin love na fitar hankali ya iya sarafa mace babu karya kaina na dauke daga kallonsa a k'asa makoshi na furta " wlh natsane ka Allah ya isa da zalina da kaci yau bazan yafema ba karaf akunnesa, murmushi ya, saki ya murza, key ya, bude kofar, Mahabeer ne " Dr namu wlh na kasa, hakurin ayi sallah naga, lokaci ya gabato nayi anan ina gun aikin banida, nutsuwa murmushi Dr Sardauna ya saki " ok shigo ta farka, hanya ya bashi ya shigo ina ganin Mahabeer na Mike jikina babu kwara na nufo gunsa da dan gudu dan banida kuzari ko guda " my zee babyna bi asannu jikinki babu kwarine jibi zaki fadi da sauri shima ya nufota dan yaga batada kuzari neman faduwa take, wucesu yayi ya nufi toilet ya dauro Alwalla dan anfara kiran sallah la'asar hannuwansa ya ware mata ta iso da sassarfa ta fada kirjinsa ta fashe da kuka, rumgumeta yayi yaji jikinta zafi gum " subhanallah my zeena menene yi shiru bari kukan karki tayarmun da hankali kinji? kuma jikinki zafi nashiga uku zazzabine koma zee Dr Please zo dubamun ita" Ya Mahabeer kaini gida nasha magani zai sauka zuwa jimawa da kallo ya bisu ya tab'e baki yana murmushi" my babyna aduba ki ko?? kuka ta saka masa, tana kara rumgumesa cikin sanyin da tayi amma fada fada tace nacema nasha magani " Ok zeena yi shiru mutafiyarmu ko? kai ta daga masa janyeta yai daga jikinsa hannuta ya kama yama Dr Sardauna sallama suka nufi kofar fita.............
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻14*
....yana rike da hannuta har kofar key ajiki Mahabeer yayi yai ya bude kofar bata buduba Dr Sardauna ya ISO yana murmushi waya manne akunnesa shida Daddy suke wagana kan anjima za'akai kudin auransa gidansu mashakurah sallama sukayi ya cire wayar akunnesa" kai bro bata buduba ko ya fada yana dora hannusa saman kofar zee baiwar Allah tana labe bayan Mahabeer tana rike da hannusa ko da wasa bata yada ta kalli Dr taba ita ta matsuma subar hospital din kofar Sardauna ya bude yana dariya Mahabeer yai masa dukan wasa sukasa dariya Jan zee baby yai suka fice Dr Sardauna ya rufo kofar zashi masallaci mota suka nufa yana rike da ita gaban mota ya zaunar da ita " zeena bari nayi sallah kiyi kwanciyarki amota, har nadawo kinji" to Ya Mahabeer sai kadawo murmushi ya sakar mata ya rufota daga waje ya tafi masallaci kwanci tayi ta lumshe idanuta zazzabin na taunar kashinta ajiyar zuciya ta sabke Dr Sardauna kawai take gani cikin idanuta namata gizo da irin yada ya rika bata yawunsa mai masifar dadi tana hadiyewa, gashin jikinta ya fara mik'ewa, sai lumshe idanu takeyi tana nishi jitake kamar yanzune yake tsotsar breast dinta da bakinta da murzata sai kafafu take matsewa breast dinta sun minmike sun kumburo sai kaikayi suke mata batasan a yanayin da take cikiba ta fice ahaiyacinta Sardauna kawai take gani a idanunta shigowar Mahabeer taji cikin motar ya zauna dago ta yayi zaune " zee babyna menene kike nishi kina Minmik'ewa zazzabine? da sauri na tataro nutsuwata na kalleshi ina murmushi " Akhuyana zazzabine yake damuna zan warke na fada ina rumgumeshi " sannu babyna ga idanunki nan sunyi jajur kaina na dora kafadarsa " zan warke motar yama key muka bar hospital din tafe muke muna hiramu ta soyayya na saki jikina dan naga ya damu da zazzabin ganin na sake ina hira hankalinsa ya kwanta yana driving a nutse har muka ISO gida honr yayi mai gadi ya wangame
Mana get yai parking din motar a habar gidan tunda fita zaiyi dagoni yayi " zeena ina sonki sosai wlh jinake zan iya mutuwa saboda ke? ya fada yana sakar mun kiss agoshina fuskarsa na rike ina kallon kwayar idanunsa ina hawaye" my heart wlh ina sonka nima zan iya mutuwa saboda so mai zafi i love u yayana ina sonka Dole ma nasoka ka kusa zama mijina zan rayu dakai har karshan rayuwata nakai karshan maganar na kece da kuka rumgumeni yayi " haba my sweet babyna wannan sunan dake ya dace kuma na maidosa kanki yi hakuri bari kuka nasani kina sona zamuyi rayuwa mai dadi kinji matata? kaina na daga masa lallabani yayi tayi saida na sami nutsuwa yana tsokanata ina kyakyata dariya hankalinsa ya kwanta ya janyeni muka fito ya rufe mutar yana rike da hannuna har parlo da sallama muka shigo ghaisha na zaune ita da su Aunty amarya da gudu Nisha ta Mike ta rumgume zee baby dariya sukayi atare" my zee imiss u naso zuwa dubaki tsoron Dr ya hanani zuwa kinga dukan dayamun jiya dariya Mahabeer ya musu gun kujeru suka nufa suna rike da hannu juna gurin ghaisha zee ta nufa a cinyarta ta kwanta Aunty amarya tace" sannu mom ya jiki banza ta mata ghaisha ta rumgumeta " momy sannu jikinki akwai gumi tashi muje kiyi wanka ki canza kaya kisha magani " ummina ta kira tana shigewa jikinta " na'am baby sannu kinji ta fada mata tana daure mata gashinta Hafeeza tazo kusanta " sister ya jikinki? " nayi sauki Nisha ta kama hannuta " my dear tashi muje kiyi wanka mik'ewa tayi Mahabeer yace" zainab na koma kisha magani kinji? " to my heart zansha ta fadi tana sakar masa murmushi mayar mata yai ya tafi ghaisha tacema Aunty amarya" yaran babu ko yar kunya dariya sukayi suka nufi bedroom har Hafeeza Nisha ce ta hadamata ruwan gumi ta shiga tayi wanka saida tashiga ruwan gumi ta jima saboda k'asanta sai motsi yake mata ajige dama tabaro asibitin dan saida ta sake wanka tsarki tana jama Dr Sardauna Allah ya isa tayi Alkwalin fita daga sabgarsa zata nuna masa ita fa bata sonsa kamar yada yake tunani insha Allah tayi niyar duk abinda zai hadasu zata gujeshi
daure da towel ta fito tana goge jikinta wardrobe ta bude ta ciro Abaya tasaka ta hau kan dadduma tayar da sallah la'asar tana rokon Allah ya saka mata akan tozarcin da Dr Sardauna ya mata yacire mata yanayin da ta shiga dan ko idanu ta rufe bata ganin kowa sai Dr Sardauna na sakar mata murmushi yana waremata hannuwansa tazo gareshi tana gamawa ta Mike akwatinanta ta nufa ta ciro wasu Riga da siket yan kanti irin nasu na saudiya milk colour ta saka sun mata cif cif tayi kyau sosai gashinta ta busar ta shafa masa maiyuka masu kamshi ta daureshi da ribbons ta fesa turare rumgumeta taji anyi ta juyo " my Nisha zaki karyani " wlh kyau kikamun kinko ganki muje kici abunci kisha magani khalisat ce ta shigo". my zee ya jikinki? " da sauki my khalisat parlo suka fito Nisha ce ta hada mata abunci taci tasha magani nan parlo ta bingire jikin Nisha sai barci itako na shafa mata kanta ghaisha ce ta fito" Aisha ya akayi kika bari tayi baccin yamma? " ghaisha batajin dadin jikinta anjima zan tashe dariya tamusu ta shiga aikinta Nisha da Hafeeza da khalisat suna hira sama sama
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
misalin karfe biyar da rabi unguwar malali gidansu mashakurah masha Allah cike da yan uwa harabar gidan cike da mutane su Daddy na hango dasu kawu Saminu su Nuhu da mai ran karfe da jama'arsu dai masha Allah tamkar yaune za'a daura auran su samu karamawa sosai sun nemi aure anbasu antsayar da maga har Sadaki saida suka biya nera dubu dari dan mahaifinta yace bayason sadaki dawa Dr cewa yayi subada dubu dari biyar amma mahaifin mashakurah bai amsaba hakan ya karamusu kima idanunsu Daddy Kawu Saminu ya nemi asa ranar biki ansa da sunce wata ukku Daddy yace suyi hakuri asa wata biyu mai zuwa saboda su biyune kuma yafi son wancan bikin ayi da wuri haka aka watse cikin farin cikin da annishuwa su mashakurah ne da kawayanta ad'aki sai sai murna take tarasa inda zata ajiye ranta haulat tace " gaskiya kawata kin mora miji ni wlh naso a daura ma tun kafin kije ya mora ki huta da ciwon cikin dukan wasa mashakurah ta kai mata dariya sauran kawayansu sukayi " kinga haulat banason iya shege nifa Dr na ba jarababe bane dan wlh ba ruwansa love sai na shige zamu kwasa ehe dariya sukayi wayarta ta dauki ringing da sauri ta daga ta kara kunne" hello my Dr angona" iye yau kinyi baki sweet babyna sun tafi nazo na ganki? "eh sun tafi kayi sauri kazo zuciyata ta buga" ok sai nazo kicewa zuciyarki karma ta fara mijinki na tafe dariya tayi" to sai kazo autan maza murmushi yai ya tsinke Kiran Laila tace" wai kuna zuba love ba karya ji muryashi zazaka" ke banson haka wlh zamu bata dake dariya suka mata hirasu sukaci GABA dayi,, can gidama sun hadu antsayar da saka ranar auran " Mahabeer da zee baby kawu saminu shine waliyin Mahabeer Daddy waliyin ze baby anbiya Sadaki suma nera dubu dari biyu da hamsin Daddy da yace kudin sunyi yawa shi yarsa ba sayar da ita zaiba Albarkar aure sukeso da zaman lafiya kawu yace basuyi yawaba ba ajiye mahaifiyar yarinyar tazo ta gani an tsayar da ranar aure wata biyu cif masu zuwa parlon cike da yan uwa sai rabon goro akeyi tunda har da makota latijawa da matasa maryama ce matar Nuhu yayansu Dr Sardauna ta tashi zee baby " kishiya tashi mijina da nakeji yau kin amshemun ko Nisha tayi dariya" kai Auntymu Hauwa tace" Maryama zamu bata fah Amarya na bacci ki tashe duk da dai baccin yamma babu kyau mik'ewa tayi taje ta wanko fuskarta ta dawo " Auntymu kika tasheni ko zainab tace" takwara amarya wlh kinyi kyau abunki kinji matar yayamu " zainab nifa bana yinki dariya suka mata hafeeza tace " ai ni kina yina ko? " eh ko dan kirikamun wanke wanke agidana hajiya murjanatu matar kawu Saminu tazo ta rumgumeta " kai momy irin rashin ta ido haka kunya taji ta boye fuskarta Daddah tace" wlh kun fiye takura yarinya tana son abunta ba Dole ta nunaba mik'ewa tayi ta koma gun Daddah tana dariya ta rumgumeta tana mata kiss" yauwa kakata fada musu yau gunki ma zan kwana dariya suka musu abun wlh gwanin burgewa Family akwai hadin kai sosai kowa farin cikin auran yakeyi Mahabeer tunda yaji labari dadi ya hanashi zama sai zirganiya yake
Sai bayan sallah isha'i Dr Sardauna yasamu daman barin hospital dan yau marasa lafiya gareshi sosai Wanda Dole shine sai dubasu gashi agajiye yake driving yake cikin nutsuwa yana waya dedai lokacin ya ISO kofar gidansu mashakurah " sweet babyna yi sauri ki fito mugaisa na karasa gida kitt ya kashe Kiran yana jiran fitowarta anutse take tafiya ta had'e cikin wani uban less Jane mai ratsin baki ta yane kanta da dan kwalin less din idanu ya zuba mata " wow masha Allah inason kosasar mace wacce zata iya dani babyna kina burgeni zanji yada nakeso Gilles din motar ta kwankwasa bude mata yayi ta shigo da sallama " my Dr? saida ya dauki Dan lokaci kafin yayi magana sanin halinsa yasa tayi shiru" my sweet baby irin wannan wanka lalle amarya kike ina gorona? dariya tayi " zan baka ba yanzu ba " ok yayi kyau ykk? " ina lfy Dr ta fadi tana jingina kanta kafadarsa" Dr " na'am matar dr ya akayi? dariya tayi" babu komai wlh kyau kamun sosai mama saida ya dauki lkc can k'asan makoshi yace" kema kinyi kyau babyna fuskarta ya kamo ya tsora mata mayatattun idanunsa masu dafi lumshe idanuta tayi dan bata iya kallonsa kiss ya mata agoshi " ilove u my sweet wlh ina sonki Oya shiga gida nasamu naje na huta jikinta duk ya saki ta kalleshi" My Dr ilove u inamaka so na hakika cikin kunya ta sumbaci kumatunsa ta bude motar ta shige gida da gudu murmushi ya saki yaja motarsa ya tafi yana driving cikin nutsuwa ransa fari kall Dan a farin cikin yake, yana zuwa gida wanka yayi ya saka 3quarter da Riga mai karamun hannu ya fesa turare ya fito ya nufi part d'insu Daddy sunanan sai hira ake Mahabeer sai washe baki akeyi zee baby na jikin ghaisha tayi lamo jikinta duk asake batada kuzari batasan meke damunta ba sallama yayi suka amsa Mahabeer yace"ango ina gorona? " kujifa bro kaima bani goro tukun dariya Daddy yamusu gun Daddy ya nufa ya rumgumeshi " Daddy imiss u " me too likita ango barka ko ankusa girma ghaisha tace Faisal ni bandani ko " sai lokacin ta dago ahankali ta zuba masa idanu yayi mugun kyau tamkar kasace shi kamshinsa na shigarta kasalarta ta karu idanu ta lumshe ta Kara shigewa jikin ghaisha ta boye kanta lokacin ya dago ya kalli ghaisha " mamana yi hakuri nayi missing dinki wlh ya gida ashagwabe yace ghaishana yunwa tun safe rabona da abunci yada yake magana yasaka zee baby wani mugun yanayi sai k'ankame ghaisha take tanajin wani irin Feeling ajikinta sai ajiyar zuciya take sabkewa idanuta lumshe Dr Sardauna take gani kawai shiko tun kallon farko da ya mata ya watsar ya kauda kansa ganin bata kallonsa murmushin mugunta yasaki Dan ya harbota" to tashi muje kaci abunci mik'ewa yayi ya nufi kan dining " momy tashi naba yayanki abunci jikina na janye na zauna ina murmurshi karfin hali Dan har ga Allah bansan meke damu naba gashi banida kwaya bare nasha Dan nafi tunanin itace ke tambayata daddy yace" momy lfy ki kuwa? dariya nayi nataso na dado kusansa" wlh lfy Lou Ammin natafi part d'insu Daddah na kwana yaya Mahabeer muje ka rakani" to momy sai da safe ko kai na daga Dan nafi shawar nabar parlon tashi yayi muka tafiyarmu part d'insu Daddah suna hirasu da mai ran karfe da Nisha Dan tun magarib ta biyota da sallma muka shigo Nisha ta tareni muka zauna" my dear Ana zaki kwana ni Ana zan kwana kusan tsoho mai ran karfe na koma" angona ya dai dariya yayi" nifa ga angon kina na biye dake Daddah tace" kinci sa'a da ya amsa fashe maki kai zanyi dariya sukayi Mahabeer yace" haba Daddarmu matar tawa kusan mahabeer na koma ina zuba masa sangarta suko sai dariya sukeyi munjima sosai muna hira sai karfe goma Mahabeer ya tafi har kuka nake masa na shagwaba ya lallabani Dole saida ya kaini dakin Daddah gado mai rumfa na kwanta yana lallabata har bacci ya ya daukeni ya tafi yana mamakin yay zee ta kwanta shadayan dare Nisha ce tazo ta kwanta tana waya da saurayinta ganin abunda zee baby takene yasa take tashinta itako cikin wani yanayi na mafarkin Dr Sardauna sai mika take tana shasheka abun yaba Nisha tsoro tunaninta Aljanunta ne suka motsa girgizata ta fara firgigit ta farka zufa ta wanke mata fuska cikinta taji ya murda wani irin ciwon cikine ya tokareta kuka ta Saki ta rumgume Nisha" wayyo my dear cikina ciwo ta fada jikinta na kirrrma zufa na keto mata Nisha duk ta rude ta shiga kiran Daddah sai gata da gudu " kai lafiya? " Daddah cikinta "subhanallah bari kirawo likitan gidan Aisha maza je kirasa " wlh tsoransa nakeyi da gudu Daddah ta fita abin tausa tsohuwa sai gudu takeyi Dan Allah yana gani taxi son zee duk cikin jikokinta kamar yanda tafi son mahaifinta ta nufi part dinsu Sardauna lokacin yana kwance yasha magani bacci ya daukesa kenan Mahabeer ya buga masa kofa cikin bacci yaji ya Mike yana tsaki ya sabko yana nufi kofar ya bude" bro lafiya? " Dr Dan Allah yi hakuri zeena zaka dubamun ba lafiya face ya had'e" saboda Allah ku kaita hospital Nima ba lafiyarce daniba amma aka tasoni Daddah tace Faisal" kaci gidanku Allah zan kirawo Abdulmutallab yanzu yacima mutumci komawa yayi ransa abace ya cire kayan baccin ya saka 3quoter da shart Mara's hannu ya fito fuskarsa ahad'e Mahabeer yace " hakama mun gode suka nufi part din Daddah lokacin ta fara ficewa haiyacinta batasan waya yake kantaba har amai tayi yanaga yada tayi ya kalli Mahabeer " daukarta muje hospital ya fadi yana fita cikin rawar jiki ya dauketa suka fito Dr Sardauna yaje ya shiga mota yana jiransu, yana zuwa gidan baya ya zauna da ita daket take fitar da numfashi saboda ta wahala motar yaja suka