Showing 84001 words to 87000 words out of 198792 words
Chapter 29 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
sawa hata kayan kitchen d'insu iri daya saida suka kwashe kwana bakwai cur suka dawo zee ton washe garin tafiyarsu ta koma gidan Nuhu can Nisha take iskota suna hira Sardauna shima baya gari saida ya dauki kwana biyar a Abuja rashin zee baby ya adabi rayuwarsa kamar yada itama rashinsa ya dameta har zazzabi tayi amma tasama zuciyarta hakuri bangaran Sardauna da Nisha ba laifi yana kiranta suna Dan hira amma ba sosai ahaka dai har suka Dan shaku tun bayan dawowar su mahbeer daga Dubai su ghaisha da ummi suka shiga ma zee gyaran jiki na uban mamaki cikinta da waje gyarata suke dan sun b sayo kayan gyaran amare iri iri magani kala kala nasha sai banka mata suke da murjeta da turaruka iri iri yanzu ko parlo sun hanata zama Dan ko mahbeer ghaisha ta hanashi ganinta Dan so take zee ranar auranta ta fito matakar tauraruwa cikinta da bai dinta Dan jinta take tamkar ita ta haifeta ba surukaba zee amugun takure suke daga ita har Sardauna cikin dubara Sardauna da yaje gun Nisha ya amshi wayarta ya dauki number zee baby ya kirata ta gane shine amma saboda yan iskan suna kanta ta fitsareshi tace idan yasake kiranta sai ta hadashi da mahbeer haushi yasa ya tsinke kiran bai sake kiranta ba tayi kukanta har tagaji sai Akan dining suke haduwa idanunta kade ake gani cikin katon hijab take fitowa harda niqab aikin ghaisha ne wanan canma bangaran Nisha umma ba karamun gyara take mataba ciki da bai bayan zauwasu da satine aka kai kayan Nisha akwatina 12 shake da kaya iri iri masu tsada nagani na fada Wanda ya burge kowa Nisha ji take tafi kowa, sa'a aduniya yan makarantarsu Nisha ma sun zuzuta kanyanta sosai da mijinta na tserema sa'a haka zee baby duk iri dayane aka musu ita da Nisha zee sosai komai na kayanta ya burgeta yada taga mahbeer ya mata taji dadi sosai dangi kowa ya yana yabo ummi Raiyan har kukan farin ciki tayi aboye bangaran Aunty amarya Abu ya lalace mata Dan ajiyane taje gidan boka kafi maduba ta iske babban bala'i kafi madubi ya kumbura ya tsage gida biyu wani irin ruwa baki da manya tsotsotsi na fitowa jikinsa ai wani irin ihune ta Saki ta fita aguje tana so she so she kurajen jikinta sunyi budur budur duk inda ta Sosa sai ruwa wani baki ya bultso mai wari haka tabi titi tana gudu tsautsayi wata mota saman titi ta bugeta take ta samu karaya uku direban ya gudu bai tsayaba saida takusa wuni gefen titi ayashe ta suma daket aka samu wasu maga Allah suka dauketa sukayi hospital da ita rayuwa kenan Asiya ma kawarta aranar mijinta ya mata Saki uku da Dan banza duka saida ya karya mata kafa da hannu ya janyota kofar gida ya rufo kofar haka yara suke taruwa akanta suna mata ihu daket tasamu wani Dan shaye shaye ya kirawo mata adedeta ya cicibeta sukayi gidansu dagacan sukayi hospital,
✨✨✨✨✨✨
yau ya rage saura kwana uku daurin aure An shiraya ma Nisha dakinta tsafa a Narkeken agidan Dr Sardauna Wanda ya hadu tamkar gidan turawa Wanda yake unguwar, barhim estate kitchen dinta kadai abun kallone, ginda ya hadu iya haduwa haka dakin Dr Sardauna da Nisha, ya hadu Dan shima, komai sabo ya zuba abangaran sama da, kasa, Dan kayansa sunfi na Nisha tsada shi komai NASA kirar Italia ne yazuba sama da k'asa duk inda yayi sha'awa zai kwanta sab'anin Nisha kasa take wlh idan kashiga gidan kace bazaka fitaba yada, zee baby taji Family su na yabon irin yada gidan Nisha ya tsaru har kuka tayi abarta taje ghaisha ta hana itama nata gidan akayo video aka kawo mata saboda kusan komai iri dayane sai ban bance ban bance saboda gidajan ajere suke iri daya ne saide kowa da yanayin gininsa amma gaskiya gidan Sardauna yafi haduwa nesa ba kusaba shi harda Swimming pool tafkeke da rumfar shakatawa gashi gidan makeken na akwai fili rumfar ajiye motocima kadai ba karamabace wata ga ko ina shifkokine franni gwanin shawa zee ganin yada gidansu ya tsaru da mahbeer sai taji aranta na su Nisha baikai nasuba ni ko nace zee da kinga gidan Nisha bazaki hadashi da nakiba wlh idan kaga yada zee baby ta dawo sai tabaka sha'awa tayi mugun kyau taji gyara cikin da waje ko inanta sheki yakeyi saide maganin da suke bata ya adabeta koda yaushe zuba takeyi har wani kaikayi gabanta yake da nonota shiyasa kwana biyu take azumi ga tunanin rashin jinta jikin Sardauna ya dameta sama da kwana ashirin basu rumgumi junaba basusha yawu ba duk acikin mugun hali suke Sardauna yafita damuwa danma kwana biyu suna waya Dan ya kasa daurewa bayan ta masa rashin kunya da ya huce ya kirata to wannan Karon bata masaba sosai suke shan hira sai sukai kusan Asubah tayi ta zuba masa shagwaba amatsayin yayanta shikuwa ya biye mata to shima abinda yasa kenan tunaninta ya Dan rage masa suna chatt da juna gamuwace basuyi ko sun hadu a parlo idanuta kadai ake gani Nisha ma ta hadu ba karya Sardauna ma saida ya yaba mata tayi ta jin dadi Dan ba laifi yana kula da ita tunda yasan kaddarasa, ce auranta ba mashakurah ba mahbeer ji yake kamar ya, maido yau auransu Dan ya kasance da, zee Dan yau yakai sati yana azumi shakuwarsu kuwa tana nan ghaisha ta Dan barshi suna hira amma zee ba'a, ganin kominta sai idanunta ummi abin. Namata dadi sosai shirye shirye ya kankama saura kwana uku daurin aure anko masu tsada wajan kala hudu akayi su zee anyi dinkuna na kece raini abin sai Wanda ya gani abokin mijin Salma kanwar Nisha ne ya tsatsara musu dinkuna masu uban tsada haka bangaran mahbeer da Sardauna ma sunyi dinkuna na kece reni tare da su Ahmed da bandar da Hadeem kai wannan aure saide muce Allah kaimu lafiya gaskiya akwai shagali babba, Dan baki har sun fara zowa daga niger
Da misalin karfe biyar na yamma zee baby ce kwance a bedroom tana waya" wlh my dear Allah nayi miki fushi kinki zuwa kiga kayana ko waike kunya Hamm nagode"ayya my dear wlh nima umma ce ta hanani fita amma bari yanzu zanzo dan Allah karkiyi fushi ko har ankai kayan can gidanki? " ba'akaisu ba kizo wlh nayi missing d'inki "ok zanzo yanzu wai angama dinka miki anko kuwa ni nasamu dinkuna na fah salma tace naki sunyi mugun kyau na dinner dariya zee tayi Dan Sam batason zancen tace"kibari zamuyi maganar idan kinzo?" OK bye ta tsinke Kiran dariya ta saki ta mike ta saka doguwar Riga ta saka hijab da niqab ta fesa turare ta fito tana jin jiri dan azumin bugata yakeyi gashi yau tin safe takejin ciwon kai ita daya zata rika zabura saboda mafarkin da tayi jiya wai kar tayi aure tanada auran sarkin Aljanan k'udis bushewa tayi da dariya "Allah mafarkin shirme baiyiba parlon babu kowa su ghaisha da ummi suna part d'in Daddah har hafeeza zaune tayi a parlo tana kollon TV Nisha ta shigo da sallama na Mike da gudu na nufi gunta muka rumgume juna najata muka nufi gun kujerun parlon muka zauna Niqab ta cire mun "wow haka kika zama dariya nayi na maids niqab din nace "kema kinyi kyau wlh tsaf dake amarya yayana dariya tayi" ina ghaisha ne? " suna gun Daddah muje kiga kayan kafin suzo zaki kwana ne? " A,A Yayamu idan yazo zai maidani wani iri zee taji ta kalli Nisha "wlh kibar bari kuna kebewa dashi kibari zansa my heart ya kaiki ba aso amarya da ango suna haduwa "Allah my dear "wlh my dear Karki sake yarda Sardauna ya ganki sai an daura muku aure shigowa yayi da sallama karaf akunnesa abinda zee take fadama Nisha idanu ya zaro Nisha ta sada kanta kusa da ita ya zauna fuskarsa babu wasa ya kamo hannuta yace" Humairah waye ya baki izinin fitowa kin fadamun ne? kika fito ya fada yana murza hannuta cikin wani Dan iskan salo Nisha ta rikice ta dago ta kalleshi wani irin kallo ya watsa mata Wanda taji kibiyar sonsa ta soketa kanta ta sada "Kayi hakuri yaya my dear ce tayi kewata shine nazo mu gaisa zee, baby Allah kadai yasan halin da tashiga ganin abinda Sardauna yakema Nisha kokowa ta shiga da numfashinta har ta daure ta dake ranta ta Mike dan so take ta janye Nisha daga gunsa ta kamo hannu Nisha" My dear tashi muje muyi abinda ya kawoki zata tashi Sardauna yace"babu inda zata tashi mutafi na maidaki gida amaryata Nisha jikinta ya Saki bazata iya masa musuba ya Mike ya kama hannun Nisha yana gyara mata mayafinta zee baby jirine ya debeta amma haka ta daure ta danne haushin Sardauna ta Kalli Nisha "my dear Ngd yau kin nunamun matsayina kin zabi mijinki Akan yar uwarki fuskarta ta bude tana murmushi tana kallonsu nagode Nisha kije bakomai wlh banji haushinki ba ta fada tana murmushi ta nufi hanyar bedroom dafe da kanta da yake Sara mata Nisha fashewa tayi da kuka "Yayamu Dan Allah kabari naganta kartayi fushi dani wani shegen murmushi ya sakar mata yaja hannuta suka nufi kofa wani. irin gigitaccen ihu zee baby ta Saki sai da parlon ya amsa sai gata timmm ta zube ak'asa tana karkarwa kumfa na zuba bakinta ai baisan lokaci da yasaki hannun Nisha ba yayi kanta da gudu yana kiranta" Zainab.... menene ya sameki dai de lokacin su ghaisha suka shigo da ummi hankalinsu atashe sukabi bayan Sardauna da gudu Nisha Ma kuka ta Saki me ciwo ta bisu da gudu..........✍🏻
*idan na samu dama zaku jini zuwa, yamma*
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻31*
....Sardauna na isa ya kamata ya rumgumeta yana girgizata "please zainab tashi nine na batamiki rai ko yi hakuri kanwata kinji ya fada ya rumgumeta gam jikinsa jikinta sai karkarwa yake wata irin gigitacciyar dariya tayi saida duk girman parlon ya amsa jikinta na kirrrma murya babu dadin ji sai lokacin ya tuna Ashe aljanai gareta, da Sauri ya dago kansa ya rike kanta da karfi ya fara mata karatu kokowa suka fara suna kwarara ihu "dan Allah ubangidanmu katsaya kaji Karka cucemu wlh bazamu yafeba katsaya munemi masalaha abarmana matarmu sai ku zauna lafiya kai munaji dakai bazamu cucekaba da garaje bakin ya matse ya riketa gam ya Dora bakinsa kunneta da karfin gaske yake mata karatun su ghaisha ne suka iso gabansu suka zube ummi Raiyan na hawaye ta rike mata kafa itama tana tofa mata addu'a ghaisha ma haka Nisha hannuta ta rike tana kuka "saida nace kabari nazo kar tayi fushi gashi nan Aljanuta sun tashi my dear ki yafemun don Allah Sardauna da karfin gaske yake kuga karatun cikin kunne zee sai hadashi suke da Allah yace" to ku fadamun dalilin shiga jikinta" saboda matarmuce kaima muna raga makane amma ka fara kaimu bango kodan kaga
muna tsoronka shine zaka takura mana bakin ya huge"zakuci ubanku wlh koneku zanyi ya maida bakinsa kunne zee ya matse bakinta yada bazaiji duk abinda za suceba yana Mata karatu sai harbe harbe take tana zaro idanu atishwa tayi sau uku tayi hamma hayaki ke fita bakinta da hancinta da yawu mai shegen yauki tayi lamo jikin Sardauna sai bacci har lokacin baibar karatun ba ghaisha tace"Dr sunfa gudu bacci take tashi ka kaita daki sai lokacin ya zare bakinsa akunneta Nisha ya kalla da take famar Rusa kuka"dallah imana shiru ai kamar anyi ruwa an dauke ta hadiye kukan ummi ta kamata ta Mike"Aisha yi hakuri Al'amarin baby sai Addu'a ghaisha tace"Faisal tashi mana mik'ewa yayi da zee jikinsa ya nufi bedroom da ita kwantar da ita yayi saman gado ya goge mata fuskarta ya zauna yana kallonta yanda ta Kara mugun kyau da kwarjina bacci take cikin nutsuwa hannuta ya rike yaji wani irin laushi gaba dayanta wani ni'imataccen kamshi take karamar yatsarta yasa bakinsa yana tsotsa motsi ta fara tana motsa bakinta"Yayana sakin hannunta yayi ya rankwafo ya tallabo kanta ya k'ura mata idanu "Na'am my zeener sannu ya jikinki kanwata ni wasane nake miki gani yayi bacci take yanaso ya cire mata hijabi ya shaki kamshinta yaga hakan bai dace ba face d'insu ya had'e yana lasar fuskarta habarta ya kamo yana tsotsa ya kamo tafin hannuta yana murzawa ya maida bakinsa saman
karan hancinta yana tsotsa ya Saki ya kamo lips d'inta yana tsotsa idanu ya lumshe yanajin wani mugun dadi na ratsashi ahankali yake kissing dinta cikin nutsuwa da kwarewa harshenta ya lalubo yana tsotsa cikin bacci takejin kamshi Sardauna na baibaye hancinta da irin zakin yawun bakinsa ahankali ta kamo harshansa ta fara tsotsa tasa hannu ta fisgoshi jikinta ta rumgumeshi gam sona tsotsar bakin juna kamar zazu cinye bakin junansu wata irin tsotsa sukewa juna dukansu hawaye ke kwaranya saman fuskarsu sun rumgume juna gam ahankali ya fara zuba mata yawunsa tana hadiya yana tallabe da kanta ya kura mata idanu jiyake kamar yacinyeta sai makaleta yake zuciyarsa na wani irin bugawa bakinsa ya zare anata baki ta b'are zatayi kuka "Sorry my sweeya zeener amshi kisha maybe na ban kwanane ya fada idanunsa na zubar da hawaye fashe masa, tayi da kuka "sorry babyna amshi da sauri ya had'e bakinsu tako cafke tana tsotsa cikin nutsuwa kallonta kawai yakeyi yada take tsotsarsa bakinsa wata irin tsotsa ya fara mata sai shasheka take tana mimmik'ewa sun makale junansu suna shan bakinsu kakaf suka Kari miyau din bakinsu sai nishi suke zare bakinsa yayi ya kirata cikin fizgo Numfashi "My Sweet zeener tashi zamuyi magana ta gaskiya wlh zuciyata takusa bugawa tashi musamu mafita ya fadi yana rumgumeta gam yana tsotsar wuyanta cikin wani mugun shauki idanu ta bude ta kallesa Dan har ga Allah ta dauka mafarki takeyi tanaga zahirina ta fara dukansa "sakeni wlh natsaneka babuni babukai matseta yayi gam"kanwata tsaya muyi magana tambayarki zanyi ki fadamun gaskiya tsakaninki da Allah wlh inada mafita ta kwarara ihu tana rusar kuka Dole ya saketa ransa abace" OK shikenan tunda haka kika zaba Nisha ce da ghaisha suka shigo da gudu face ya hade yace da Nisha "zo muje na kaiki gida ya fice daga dakin ghaisha namasa magana bai tsayaba ya fice gun zee Nisha ta nufa ta rumgumeta tana kuka" Dan Allah kiyafemun wlh
Bazan sake bata miki raiba ghaisha tazo ta zauna bakin gadon ta rumgumosu tana lallashi Dan zee wani irin kukane take mai daci sai daket ghaisha ta lallabata tayi shiru ghaisha ta kalli nisha"maza tashi kije ya maidake gida cikin sanyin jiki ta Mike zee takin ko kallonta abin ya daga mata hankali Dole ta fice ghaisha saida tasa zee tayi wanka da kanta ta shiyarta tsaf cikin abaya tasa hijab ta kamo hannuta suka fito parlo lokacin bakin sun dawo daga part din Daddah gun ummi zee ta nufa rumgumeta tayi Aisata tace"amaryamu bayan auranki tare zamu niger murmushi tayi batace komaiba dariya sauran sukayi suna yaba kyawun zee baby duk da suma ba baya bane buzayene jajur dasu gashi har baya a mota Nisha ta isko Sardauna fuskarsa, murtik tsoronsa ya cika mata zuciya tana shiga ya tashi motar cikin sanyin murya tace"yayamu kayi hakuri idan na batama rai kallonta yayi yaga itafa batada laifi har gidansu akazo akace Ana sonta murmushi ya sakar mata "no Nisha baki batamun ba zainab ma Dan batada lfy ne ba fushi take dakeba kisaki ranki amaryata kinji? ajiyar zuciya ta sabke taji dadi sosai sama sama suke hira har yakawota gida akofar gida ya ajiyeta ta fito ta shiga gida yaja motarsa gudu yake shararawa sosai saboda an fara kiran sallah yana zauya alwalla yayi ya nufi masallaci, bai fitiba saida akayi sallah isha tare suka fito da mahbeer part d'insu ghaisha suka nufa da sallama suka shigo parlon Daddah tace"wlh Sardauna bakada kirki gida cike da baki dangi amma baka zuwa part Dina sai kaga dama ko dariya yayi ya Saki hannu mahbeer yaje ya rumgumeta"tuba nake uwar gidana dariya suke tuwusai tace"gaskiya muma fushi Muke ismaghi ne suka shigo da Daddy yace"Faisal ja'irin yarone bai taba zuwa niger ba tare zamu kuyi amarci acan sakin Daddah yayi ya nufin gunsu ya rumgume ismaghil"to uncle zanje mahbeer yayi dariya yaje kusan zee ya zauna wacce take jikin ghaisha manne tanabin kowa da idanu Dan ita jima takeyi auran ya fice mata arai fuskarta mahbeer ya kalla cikin tausayawa yace"zeena sannu ya jiki fuska ta yamutsa daket tace da sauki duk abin dake faruwa kan idanun Sardauna tsaki yaja ya nufi kan dining zee mik'ewa tayi daga jikin ghaisha "momy ina zaki "ummi kwanci zanyi "ah sai kinci abunci mahbeer maza jeka bata abunci da Sauri ya Mike ya kama hannuta suka nufi kan dining ya zaunar da ita suna zuwa Sardauna ya Mike ya fasa cin farfesun ya bar gun daket yasamu taci farfesun kazar kadan sai yaga duk ta canza masa to sanin halin mutum mai
jinnu sai hakuri har bedroom ya rakata ta kwanta ya fito ummi sai murmushi takeyi sosai ta yaba da samun sirikin kwarai gabaki dayansu suka nufi kan dining akaci akasha Daddy yau farin ciki yake gasu tare da family Almahadee magawata hira akace cikin farin cikin da anushuwa mahbeer sai yage baki yakeyi bangaran zee da Sardauna kuwa sunacan kowa zuciyarsa babu dadi ahaka har zee tayi bacci Dan ko ina na jikinta ciwo yake mata mahbeer sai shabiyu ya koma. part d'insu yayi wanka yayi shirin kwanciya amma saida yayi sallah yama zee Addu'ar samun lfy ya kwanta yana Addu'a yaji Ana kecewa da wata irin dariya akowane bangon daki anacewa "wlh gwara ko kayi Addu'a Dan kana bukatarta ko ajikinsa yaja blanket ya shige yana Addu'arsa har bacci ya daukesa bangaran Sardauna sallah yayi saida ya dauki dogon lokaci sai karfe biyu ya gama yayi Addu'a ya shafa ya Mike ya cire jallabiya yasaka kayan bacci ya Haye saman bed yaja blanket yana