Showing 42001 words to 45000 words out of 198792 words

Chapter 15 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt

27 Nov 2024

9727

aikatawa wata yarinya ya dameni bansan inda zan gantaba amma yar Nigeria ce kuma garinmu daya da ita tunda na aikata hakan hakkinta ke bibiyata na kasa sukuni amma zanyi kokari nazo karshan wata Dr yace nazo muyi maganar anutse" subhanallah bandar me ka aikata haka?" maganar sai na diro Nigeria batayi a waya " ok Allah kawoka lafiya " Amin bani Dr Sardauna wayar yana Dr sukaci GABA da hirasu sun jima Dr na masa tsiya wai yafadi gaskiya ko kwartanci yama yar mutane yace duk abar maganar har yazo k'asar abin ya faru bisa kaddara ne haka sukayi sallama cikin kaunar junansu Ahmed yace" kai dan iskane shine baka nemana yau kwana biyu bamuga junaba ba fa? " yi hakuri kasan aiki yasha kaina ya jikinka??" ba sauki Dr Sardauna don girman Allah kasa baki bro Mahabeer yabarmun zee baby wlh Allah ji nakeyi kamar zan rasa raina da kallo Dr Sardauna yabi Ahmed sai kuma ya bushe da dariya yana nunasa da yatsa " dallah malam kamun shiru ba abin dariya bane temako nake nema zee baby nada saukin kai wlh idan bro ya barmun ita nasan zata soni saboda ina da zubin namijin da takeso" yi hakuri Abokina ba abin tada jijiyar wuya bane ya fada yana buso hakin sigari baki da hanci yana lumshe lumsassun idanunsa" yanzu yada za'ayi tashi kaje gun bro Mahabeer yana gun aiki kanemi alfarama yau ranar juma'ace gashi garin ya hade da hadari ruwa bai sakoba idan kaci sa'a yabar ma to sai musha biki amma da kamar wuya fah kadai je ka gwada jarumi ya fada yana dariya yana busa ma Ahmed hakin sigari a fuska " wai meyasa kafiye wulakanci kafasan banason hayakin taba ko?? " uban waye ya gaiyatoka hospital DINA an busama ya fada yana karama sa hayakin duka ya kaimasa " Allah ya isa mugu kawai yanzu zan samesa a kamfani kuwa?? " yes zaka samesa ya fada yana duba wani shegen agogon hannusa mai masifar kyau mik'ewa Ahmed yayi ya bashi hannusa wani shegen kallo Dr Sardauna yama Ahmed " bazan gaisa dakai ba sai ka wanke hannuka ya karasa fada yana dariya dukansa Ahmed yakai Dr ya cafe hannu Ahmed ya murde da karfin tsiya cikin mugunta sai yasaki kara Dr Sardauna ya bushe da dariya mugunta " yaro ni sa'ankane zaka dokeni ahir dinka da kallo Ahmed yabishi " wai me yasa kafiye mugunta saboda Allah yanzu me nama ka kakeson mun illa sakinsa yayi yana dariya " yi hakuri Abokina ya Mike ya rumgumesa muje na rakaka gun motarka dariya Ahmed yayi " ai haka kake idan kayi mugunta tare suka jero har harabar Hospital din saida Ahmed yashiga mota ya tafi ya dawo duk inda ya wuce gaishesa akeyi miskilancin ya dawo hannusa kawai yake dagawa kofar wani room ya hadu da Ruma sai wani feleke takeyi ya dauke kansa fuskarsa amurtike zai wuce ta gaishesa " Doctor dama kai zani kira Dr Nabil yace an gama kai ake jira ka fara tiyata kai ya daga ya shige Office dinsa baki ta tabe " wlh sai na malaki wannan hadadan gayen shirin shiga tiyatar yayi ya kara zugar sigari sai karfe goma shadaya da mintina goma cif ya shiga tiyata yarone ma karami dan kimanin shekaru goma Adu'ar nasara yayi kamar kullum idan zaima mutum tiyata sai yayi Addu'o'i kafin ya yanka mutum,,

goruba Road *Kai kadai gaiyya magawata kamfani* na hango masha Allah jama'a sai shige da fice akeyi a motoci. Wasu amashin waso akafa Office Daddy na fara lekewa yana zaune kan wata hadadiyar kujera da mutane sai lisafi suke ya kalli wani dan matashi ya bashi kudine masu uban yawa " maza kaima manager yana Office fitowa yayi nabi bayansa wani hadadan Office muka shiga sanyi da kamshi ya bugi hancina Mahabeer nagani zaune saman wata lumtsumeyiyar kujera shida wani kyakyawa bakine amma bayada makosa duk da Mahabeer yafisa kyau zai kai sa'ansa daga gani abonkinsa ne da sallama ya shigo Hadeem ya amsa Mahabeer waya yake da zee sai dariya yake dan shagwaba take zubama sa shigowar mutumin yasa ya tsinke Kiran suka gaiza ya bashi kudin ya amma ajikin wata na'ura ya zubasu total suka nuna masa million biyune kashe ya dago ya kallesa " million biyu ko?? " eh Manager slm ya masa ya fice Ahmed ya shigo da sallama Mahabeer ya amsa fuskarsa sake ya nuna masa kujera ya zauna Hadeem yace " ina kabaro Dr Sardauna?? kai ya sosai " ya shiga tiyata cikin jin kunya kansa k'asa yace "bro Mahabeer dama temako zakamun kar na rasa raina dan Allah ka barmun zee baby na auran please jahadee zakayi wallahi ina mugun sonta ko rashin lafiya danayi kwana biyu da suka wuce wlh akantane don Allah ka duba lamarin bro idanu hadeem ya zaro yana kallon Ahmed da kokari Mahabeer jiyayi kansa na juyawa maganganun Ahmed sun masa mugun zafi har wata zufa yake yana cikin tunanin ne yaji Ahmed ya rumgumesa yana kuka da rokonsa yayi hakuri haushi yacika Mahabeer bai san lokacin da ya wanke Ahmed da mari yana huce yace "wallah.........





Yar ilu ce🤪

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*



*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*


*👉🏻16*


...."ko mutuwa zakayi bazan barmaka zee baby ba saboda na fika sonta da kaunarta nima itace rayuwa wlh idan narasata mutuwa zanyi dan haka na hadaka da girman Allah karka sake mun wannan maganar hadeem ya rike Mahabeer yana bashi hakuri Ahmed ya dago cike da mamaki yana kallon Mahabeer dafe da kumci " bro kayi hakuri bansan haka zaka dauki zafiba amma iya gaskiyata na fada ina sonta ya juya ya fice zama Mahabeer yayi dabas yana dafe kansa dan ransa yayi mugun baci "haba Mahabeer kayi hakuri mana banji dadin marin da kamasa ba abokin Dr nefa aya daya suke rabawa cikin zafi Mahabeer yace" an maresa din ni bakaga irin marin da yamunba to wlh idan kaga nabar zee tana tare da wani saide idan mutuwa nayi dan wlh itace rayuwata nima ina mugun son kanwata " yi hakuri bari tada jijiyar wuya yayanmu niko shawara zan baka wacce zata saka hankalinka ya kwanta? kallonsa yayi " ina jinka wace shawarace nifa banida shakar zeena tana sona? " eh duk da haka ita zee din ce zakasa tamasa maganar wlh mutikar yana kaunarta to zaiso duk abinda ta bashi inaso ka fada mata duk yanda kukayi dashi kace mata cikin yan matan gidanku ya zabi gudu mutikar yana sonta zai zaba " kai haba ina. sai kace muna nema maraba dasu wlh sam ba yardaba Hadeem ba yada bai ba ya shawo kan Mahabeer yaki karshema yace zai sa amatso da auran kusa koko adaurashi ajirayi biki dole ya hakura dan ya dauki zafi sunanan har lokacin zuwa juma'a yayi suka tafi dan shi Hadeem ranar juma'a karfe shadaya yake barin Office sai monday Hadeem abokin mahabeer ne tun suna yara tare sukayi karatunsu bashida babban amini sama dashi basa boyewa juna sirrinsu zumunci suke har iyayansu shine mijin Zainab kanwar su Dr Sardauna sunyi aure shekara daya da ta wuce cikin so da kaunar juna shima nan cikin unguwar kofar marusa lowcos yake saide ba layi daya sukeba Dr Sardauna yana fitowa daga tiyata ya sake duba marasa lafiyan da ya kamata ya duba Ruma duk inda yayi tana binsa da idanu ita da Amina Office d'insa ya koma yayi wanka zuwa juma'a sai uban kamshi yake zuba ya dauki wata darduma mai masifar kyau da ado ya kwashe wayoyinsa ya dauki makullan motarsa ya fito ya murzawa Office dinsa key ya nufo harabar hospital din cikin takunsa na jarumin Namiji maiji da kudi da kuma yarinta ga uwa uba kyau da ilimi gashi da kwarjini

kansa ya daga sama yana kallon yanayin garin hadarine sosai garin yayi duhu parking space ya nufa, motarsa ya bude ya shiga ya mata key da karfi ya fizgeta yayi bakin get aka wangame masa get ya fice saman titi ya harba motar sosai yake gudu dan sam bayansan cida Allah ya jarabesa da tsoron cida da tsawa sama duk jarumtarsa idan yaji cida ko tsawa sai ya firgita tun yana yaro haka Allah yayishi da tsoron tsawa akwai wani lokaci yana karami da wannan bakar zuciyar tashi ko mai ya hadosu da Mahabeer ya fasa masa, kai ranar da hadiri agarin ghaisha ta korosa, waje dan sunsan bayasan tsawa yana daga kofar parlo akayi wata, irin walkiya da tsawa, mai sautin gaske nan take ya fadi sumamme tun daga shi Daddy ya hana tamasa horo da ruwan sama ko a saudia lokacin yana karatu haka Faisal Abbun zainab yake shan fama dashi idan yazo gidan idan ana ruwa ko masallaci baya zuwa itama zee baby haka take mugun tsoron karan ta sama, haka yarika sharara gudu har ya isa babban masallacin kofar soro motocine ko ina burjiki motar Mahabeer ya hango daide can yaje yai parking ya fito ya rufe motar ya, fito yanufi cikin masallacin duk ya fara ciki duk da sauran lokaci,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Zaune take gaban wani malam boko jibgege bakikirin dashi kallo daya zaka masa, kasan imani bai ishe saba " kafi madubi ya zakamun haka kace baza'a taba saka masa, ranaba batare da yarinyataba zaka wargaza soyayyarsa wacan yarinyar amma abun sai kuratowa yakeyi babu wani Abu da ya sauya yarinyata tana fama da sonsa amma har yanzu bata san nufu naba maganar khadija ma da Abdulmutallab babu wani canji har yanzu darajarta tana nan kamar. da kace zan malakesa amma shiru babu wani sauyi duk inada kimata agunsa amma ai nagaya maka so nakeyi ya dawo tafin hannuna shida wannan dan iskan d'an NASA mai girman kan tsiya khalisat ta juyashi kamar waina atanda kecewa kafi madubi yayi da dariya wata irin muryasa maras dadi yace" zo kiga ikon Allah banace kibani lokaciba amma kin fiye gagawa ni idan nace zanma aiki to ka jira ko nan da shekarane zai ci saide idan mutum bashida rabone kawai ya kalli Asiya ko ba haka bane?? " hakane Nice kat kuwa tunda na raba mijina da ahalinsa wani katon madubi ya janyo bayan wata kujera yayi surutansa da sada barunsa ya ajiye gabanta ya kira sutanta da karfi" Mariya Mariya Mariya har sau ukku tana amsawa afirgice dan saida dakin ya amsa " matso kigani matsawa tayi gaban kafi madubi idanu ta zaro gabanta na faduwa jikinta na kerrrma zufa na keto mata cike da mamaki take nuna madubin tabbas Sardauna ne duk sam fuskarsa taki fitowa sai katuntakarsa amma mashakurah gatanan sai khalisat sai wata itama ba'a ganinta sosai amma taganeta tayi tunanin me yasayota cikin sabgarsu tunda batakawo sunanta ba" kafi madubi kana nufin gurina zai cika khalisat zata auri Faisal ta mallakeshi mu yashe dukiyarsa kamar yada nake burin yashe mahaifinsa kuma da gaske wannan abun ya faru da matarsa da zai aura auran zai dawo ka' diyata idan asiri ya tonu Alhmdllh nagode Allah naji dadi yauwa sai wata yar banzar yarinya koren makkah ta taba kamani ina waya taso tonamun asiri nakiraka na gayama to dan Allah ayi kokarin matar da ita maganar bincike ya fara " nifa Al'amarin yarinyar bana ganin kominta wlh bana gani kamar yada kinga fuskar Faisal bata fita amma dubar ya nuna shine ko dan yanayin kakuntakarsa dan haka kibarta nasamata shashatau bazata iya fadiba amma bana ganinta sam zan gindaya miki sharuda mutikar kinyisu to ki zuba idanu kiga ikon Allah yanzu kije bayan kwana goma shadaya ki dawo kafin lokacin na hada magungunan cikin farin cikin tamasa godiya jikinta na rawa ta bude bakin jaka ta sallamesa suka tashi suka tafi lokacin da suka fito daga dajin har an fara ruwa,

*********

Bayan sallah juma'a Dr Sardauna suka nufo gida shida Mahabeer kowa amotarsa, garin yayi bakikirin an fara ruwa gidu yayi sosai yana isowa gida ya jima yana honr kafin mai gadi yaji ya bude masa ya waiwaya bai ga mahabeer ba parking space ya shige yayi parking jiran Mahabeer yayi ya shigo su tafi part d'insu shiru bai zoba tsaki yaja ya bude motar ya fito ganin part din Daddah kusace jiyake kafin yaje tasu cida za'ayi wuff ya shige part d'in Daddah parlon ba kowa tunawa yayi suma masallaci suke zuwa maybe basu zoba Azimi mai aiki tana zirganiya dan bata gama girkiba " inna ina su Daddah?? " ai basu isoba sai ni daya kai ya kada ya nufi bedroom Daddah wacce dama mafi akasari idan ana ruwa can yake buya can kurya ya shige ya cire takalminsa ya Haura saman gadon mai girman gaske baya wani ganin gaban gadon saboda duhun gadon akwai rumfa shiyasa, ba haske wayoyinsa ko suna mota kwanciya yayi ya done kunnesa ya tura hannusa daya cikin gashinsa yana fatse ruwan da ya fara jika masa gashi kamshi yakeji mai mutikar dadi na ziyartar hancinsa duk atsorace yake ya kudundune guri guda ruwa akeyi sosai kamar da bakin kwarya zee baby cikin bacci takejin kamshinsa na ziyartata sai kara bude hanci takeyi tana nemo kamshi wata irin tsawa aka saki habawa ba Sardauna ba zee baby da take barci sai gata zaune tana kwarara ihu daide lokacin Dr Sardauna shima ya kwarara ihu jin mutum kusansa ya lalubo ya rumgumeta da karfi ya kwantar da ita yaja musu bargo dan har yanzu tsawar akeyi cikin rawar murya tace " yaya mahabeer boyeni wlh tsoro nakeji wayyo Allah kara shigar da ita jikinsa yayi ya rufesu itama kara makaleshi tayi jikinta na rawa ta fara kuka muryar Mahabeer ya mata magana" my zee babyna yi shiru wlh nima banason tsawa karkiyi kuka kinji ya fada ashagwab'e" to ka toshemun kunne na kara rumgumeta yayi gam yana shafar lalaunsan gashin kanta jitayi kamar yau mahabeer ya kara girma kamshinsa irin na Dr Sardauna baki ta bude zatayi magana aka sake tsawa ihu sukayi atare suka rukumkume junan su itama hannuta ta dora fuskarsa tana shafawa " yayana meyasa mukejin tsoro atare muyi maganin tsoron ka likemun kunnena nima na like maka kunneka

ko? ta fada ashagwab'e" ke shiru matso mu hade numfashinmu kanta ya tallabo ya hade face dinsu suna shakar numfashin juna suna gogar tsinin hancin junansu kowane akwai dogon hanci mai tsayi kamshinsa na gane ba Mahabeer bane idanu na tsira masa sai yanzu nasan da Wanda nake tare cikin zafin zuciya na janye fuskata na fizge jikina ina dukansa " kwarton banza dan iska akanme zakazo ka wani rumgumeni kamar matarka wlh Allah ya isa ban yafeba mugu kawai ransa amugun bace ya Mike zaune ya wankeni da mari ya shekeni "dan ubanki ni sa'ankine badan inajin tsoron tsawaba kin isa na hada jiki dake? ya sakeni yana huci dake wa nayi ina dafe da fuskata na kallesa" wlh sai na fadawa yaya Mahabeer ka mareni kuma har bargo kajani karufeni Allah ya isa mugu sai kaga karshanka na fada ina yinkurin sauka har na zaro kafata daya daga gadon na rike karfan gado ina dabda sabka ya finciko,ni ya mayar dani gadon ya wurgani can lungu na yinkura zan Mike" wlh Dr Sardauna kafita daga harakata ni wlh nafita harakarka ko ka manta a hospital kace bani bakai ko kaga ina shiga harakarka, to meye ruwanka dani na fada ina yunkurin sauka matseni yayi abango ni ko kokarin na tsira daga tarkonsa, nakeyi dan ya fara dagulamun lisafi sam banaso jikinmu yana haduwa hannuna nasa na ingijeshi amma ko motsi baiba " kin gama fitsara yarinya dama inada haushinki ranar kin hadani da bro da safe kinmun rashin kunya ai ban mantaba in da yanzu ma baki shiga sabgata ba wlh da babu abinda zai hadani da fitsarara irinki kome akayi kice zaki hadani da Mahabeer yo tsoronsa nake ko wani Abu zai iya dani ko akashe afada ban kasheshi da duka karfina na dadage na dokesa " wlh kayi kadan mijina ba sa'an ka bane ba mari ya kara shararamun saida naga walkiya kafin in dawo dai dai ya matseni jikin bango ya ban,karemunn hannuwana ya murdesu da karfi saida sukayi kara na saki ihu shakeni yayi saida yaga numfashina yakusa daukewa ya saki wuyana yashiga gogamun kirjinsa akirjina ya riko k'uguna "wlh ni bana yafe rashin kunya ni kikecewa dan iska kwarto Allah sai na ladabtar dake saboda gobe kin sake fadama wani dan naga ke komai sai an koya miki wlh Dole zan saitaki bazan bari ki rainani ba tunda shi yazama mijin tace yana kallo kikemun rashin kunya baya hukuntaki ya fada yana murza k'uguna da marata da hannusa daya dayan ya hade tafin hannumu yana murzawa laushi biyu ne ya hadu hannuwanmu suka dauki wani irin gumi idanu na zaro ina girgiza kai " don girman Allah karka cutar dani ka sakeni na tafi insha Allah bazan sake batama raiba na fita harakarka wlh nayi Alkawali ko me zakamun bazan sake shiga harakarka ba " karya kike munafuka yanzu ina sakinki zaki zageni kuma yada baki yafiya nima bazan yafeba Dole nasaitaki saboda idan nabarki haka zaki rika ma d'an uwana rashin kunya agidan auranku gwara na koyamiki tarbiyya karyaga laifin ghaisha kuka na saki " dan Allah karabu dani wlh bazan masa rashin kunyaba ina kokarin tureshi na kasa fuskata ya kamo yana shafawa yamun wata wawar rumguma ya had'e face d'inmu ya dora bakinsa saman idanuna yana tsotsar hawayena Dole na tsayar da kukan saida ya lashe mun ido tas har budewa yake yana laso cikin idanuna duk jikina ya saki hancina ya kama yana tsotsa ya tura hannuwansa tsakiyar bayana yana shafowa wani iri nakeji sanyi ya fara gabatoni kasala ta sakoni ga mugun feeling inaji gashi abinka dakoton gaske duk iya kokarina na intureshi na kasa" wlh nidai Allah ya isa mugu na tsaneka" gud nine mugun nima wlh na tsaneki to zo muyi kissing din juna na minti

daya amma idanu zamu rufe daga yau bani bake? " wlh bazan ba kwarto na fada ina ganzara masa cizo ahannu amma bai sakeni ba da karfi ya rikoni ya matseni akirjinsa ya tallabo kaina ya dora bakinsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login