Showing 156001 words to 159000 words out of 198792 words
Chapter 53 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
ki ta kamani. ya kai karshan wakar shirman yana tausa mata jikinta yana shashafata murmushi ta Saki ta Kara shigewa jikinsa tayi daidaya saman Faffadan kirjinshi ta lumshe idanu tanajin yana tsotsar kunnanta har bacci ya dauketa. leko fuskarta yayi yaga tayi bacci tana sabke numfashi anutse. Murmushi ya Saki ya zagaye hannuwansa gadon bayanta yana karanto Addu'ar bacci. bajimawa bacci ya daukeshi cikin farin ciki da annushuwa Asuba ta gari Sardauna and zeey.
Washe gari tun bayan da sukayi sallahr Asubah zee ta tada masa qayar baya da koke koken banza sai ya kaita umminta ga kiran mahbeer da takeyi dan Alluran da ya banka mata sun fara sakinta cikin dubara ya Kara mata daya ta bacci dan ta haukace masa har mamakinta yakeyi jiya ta ida cemasa bazata iya nisa da shiba. to tunda tayi baccin shima yasamu ya koma baccin yana rungume da abarsa, har rana tayi basu labari
can gida sunyi ta kiransa wayoyinsa akashe Nisha ma ta kirasa bata samunsa bakin ciki ya cikata. misalin karfe goma Sardauna da Rabi na safe suna manne da zee dinsa sai bakin juna suke tsotsa abacci batare da sun saniba bugun kofar da akene ya tashesa idanu ya bude ya kalli zee na tsotsar bakinsa yaji bazai iya katse mata jin dadinta ba fuskarta yake shafawa ya kura mata idanu. jin an sake bugawa da karfi yasa ya zare bakinsa ahankali fuska ta kwakwabe. murmushi ya saki ya mata kiss ahanci ya sabko bai damuba daga shi sai gajeran wando ko Riga babu kirjinshi ko ina gashine luf luf akwance gashi amunmurde dan tunaninsa baya wuce Najib aka turo da kayan breakfast ya murzawa kofar key ya bude fuskarsa ba wulwala. da idanu ya bita da kallo ya watsa mata wani mugun
kallo ya had'e gira sama da ta k'asa.Nisha ce tsaye da kwandon kayan breakfast kwandon ta ajiye ta fada jikinsa ta fashe da kuka tun karfi Wanda ya tada zeey abacci wacce babu komai jikinta sai pant da bra ta tsaresu da idanu tana kallon yada Nisha ta Rungume Sardauna tana rusar kuka ta tsinto muryata nacewa" Yaya Faisal wlh hankalina ya tashi da nakira ku ban samuku nazata wani abune yasami my dear Amma Alhmdllh tunda tana lfy ta zame daga jikin Sardauna ta duka k'asa saman gwiwarta gaban Sardauna "don Allah Yaya Faisal ka yafemun da zuwan da nayi batare da izinin kaba wlh na shiga tashin hankaline jin wayarka batayi na dauka wani abu ya samu zainab wlh ina sonta fiye da kaina da wani abu ya sameta wlh gwara ya sameni ka yafemun fitowar da nayi babu izininka wlh bana iya control kaina akan
kaunar zainab zanyi komai My Dr ina sonka amma bazan boyema ba nafi son zainab akanka wlh zan iya bada raina akanta pls kace kayafemun mijina. idanu Sardauna ya zuba Nisha cike da tausayinta yaji sonta na shiga lungu da Sako na jikinsa sunkuyowa yayi yasanya tattausan hannunsa ya kamota ya rungumeta saman faffadan kirjinshi yana buga bayanta. yakai bakinsa kunneta"My Neesher yi shiru bari kuka wlh na yafe miki bari kuka karki sa babyna damuwa ya yake ya tashi lfy dake kanki uhum bani amsa. Oya Kara shigewa jikinsa tayi tana dariya "wlh yanzu sai nake lfy dazu banida lfy banji zainab na lfy ina naga lfy amma tunda na iskoku ahaka nasan tana lfy yanzu Nina ina lfy. Zeey baby gabaki daya wani mugun yanayi ta shiga ga kunyar yada nisha ta ganta ga irin yada, Nisha
take sonta ga wani mugun kishin Sardauna da takeyi duk abinda suke tsaresu tayi da idanu bata ko kiftawa jikinta sai kerrrrrma yake, wani irin rikitaccen kuka ya, kufcema zeey tana, buga kanta da bango" wayyo nide naji kunya narasa wa zanso sai mijin my dear Aisha wlh Dole zan barmiki Yayana. Nisha ta Saki Sardauna ta nufi gun zee amma kafin tayi taku biyu Sardauna har ya wuceta yana cewa" My Sweet babyna please ki tsaya karki fasa, kanki kisani atashin hankali me kike hakane Qalbina. Hankalinsa atashe ya Kara azamar isa gareta duba da yada take buga kanta da bango...........โ๐ป
*4/February/2020*
*๐๐๐ฉ๐ปโ๐ฆฑZEE BABY๐ฉ๐ปโ๐ฆฑ๐๐*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*Book 2 ๐๐ป9*
....Sardauna Yana isowa gareta ya janyota ya rungumeta gam ya Dora hannunsa agoshinta yana murzawa. Cikin ikon Allah bai kumbura ba "my sweet Babyna meyasa zaki ilata mun kanki menene aka miki meyasa zaki jiyata kanki. Kuka nake sosai ina dukansa"pls Yayana ka rabu dani inajin Kunyar my Dear don Allah ka sakeni."Wlh ko duniya zata taru bazan sakeki ba babu uban da ya isa yasani na sakeki. Ya fada yana rungumeni kamar zai maidani cikinsa ina rusar kuka da dukansa. Nisha ta iso ta zauna bakin gadon tana kuka ta kamo hannuna tana murzawa.
Cikin kuka tace" wlh zainab mutikar kika takura Dr ya sakeki saboda ni wlh Nima bazan zauna ba ina sonki ina kaunarki inason zama dake. dan Allah kiyi hakuri muzauna tare wlh Nima bazan zaunaba idan bakison yayamu ni inason abinda kikeso ne. dan Allah kiyi hakuri mu zauna inuwa daya kanwata ta fada tana rungumeni tana kuka. gabaki daya naji wani iri Sardauna murmushi yayi"da kyau nisha nagode da karamawarki ya fada yana rungumesu duka biyu zee ta dago ta zafga masa harara tana ajiyar zuciya gira ya daga mata can k'asan makoshi yace"I love u my babyna. dukansa nayi
akirjinsa ina Kara rungumeshi na lumshe idanuna. Nakira nisha"my dear meyasa kikeso na zauna da mijinki...? " saboda ina sonki wlh mutikar bazaki zaunaba ko naji kina masa tijara tafiya gida zanyi. da Sauri na dago kaina na kalleta na shagwabe"pls my dear Karki rabu da mijinki zan zauna domin farin cikin ki ni banason Yaya Sardauna janye Nisha yayi ya dauke Zee cak tana kurma ihu toilet ya shiga da ita ya matseni abango fashe masa nayi da kuka"pls karabu dani karka hadani da yar uwata. K'ugunta ya kamo ya tsareta da mayatattun idanunsa yace"My Abulena nine bakiso zaki iya rayuwa babu ni? meyasa kika cemata baki sona bayan kina mugun sona? ya fada yana shigar idanunsa sosai cikin kwayar idanuna.
wani iri naji na kasa jure kallonsa nayi k'asa da kaina ina gunguni habata ya dago yana shafa fuskata ya zubamin shegun idanunsa tsikar jikinsa sai tashi take. "My babyna kalleni pls. yamun maganar ashagwabe. Kasa daurewa nayi jikinsa na fada. "My Sardauna nah? " na'am Mrs Sardauna I love u. " I love u too my heartbeat wlh ina sonka fa na fada ina makaleshi na fara kukan shagwaba. "Oh my babyna menene Sardauna ne ko? yi shiru "Yayana kasamun kaya. "OK kibani kadan na sha.jikina na janye ina kukan sangarta. "Yayana Antyna tana jinmu. murmushi ya Saki ya fice Nisha ya isko ta gyara gadon ta ciro kayan breakfast ta jera musu saman dan table din Sardauna ya Saki murmushi ya rungumota yana kissing din wuyanta" my Neesher Allah miki Albarka nagode da karamawarki gareni sonki ya lunku azuciyata. dariya tayi tayi
Ta janye jikinta"kai my Dr wlh babu komai yiwa kaine kayan zee ya dauka ya nufi bathroom, Nisha ta bishi da harara tana goge hawayen fuskarta "wlh sai kunci durin uwarka yan iska munafukai yanzu ta gama cemun bata sonsa ta makaleshi ah toilet tana masa kalmar so zaki ci uwarki yar isa Jar banza. Sardauna yana shiga ya daga zee sama ya rungumeta ya saka mata kayan ba tare da tayi magana ba shima baiba dan sunsa babu kyau d'azu ma yi kawai sukayi bai ajiyeta ba saidai suka fito ta gantsar masa cizo ya ajiyeta tana ciza baki ta karaso nisha baki da hanci ta Saki tana kallon zee yada rigar da siket din suka
Mata kyau. cikin kunya ta karaso bakin gadon ta zauna tana sunne kai."my dear ina kwana? dariya Nisha tayi ta janyo musu table din Sardauna ya zauna kusan Nisha tea ta hadawa zee ta beka mata ta amsa"thanks my dear. murmushi Nisha tayi ta hadawa Sardauna ta bashi yaki amsa" yi hakuri my sweetheart amshi na baka abaki. bakin ya bude tana bashi zeey ta kauda kanta ta rika shan tea da mugun zafi duk ta kone harshe. bayan Nisha ta bashi tea ta zuba musu soyayen dankali da kwai da gasasar kaza. abaki ta rikaba Sardauna zee ta basar tanaci tana dariya"kai My dear kin iya tatali. murmushi Nisha tayi Sardauna yama zee
gwalo. Banza ta masa ta kauda kanta. kadan yaci ya Mike ya saka kaya ya fice daga dakin. zee da Nisha suna hirasu dan sosai zeey ta sake suna hira da Nisha dan Nisha sai labarin Abun dariya take bata zeey na dariya harda rike ciki Sardauna ya shigo yana kallonsu. Nisha ta Mike ta tatara kayan"my Dr to ni zan tafi sai kazo. sallamar su daddy ce ta hana yayi magana zee na ganin ghaisha ta Mike ta nufi gunta amma tana cirawa k'asanta taji wata irin azaba baki ta ciza ta daure ta isa gun ghaisha ta fada jikinta. rungumeta ghaisha tayi. "Momy ya jikinki ya kika taso naga bakida kwarin jikima. "Ummina nayi sauki daddy ina kwananku minata sannu. Daddy yace"masha Allah momy anyi sauki naji dadin tawakalin da kikayi
kima dan uwanki Addu'a aikuwa kamar an tsinketa ta bare baki ta fashe da kuka. "Wayyo Allah yaya mahbeer kadawo wayyo Allah ya zanyi. gahisha ta jata suka zauna saman gado ta rungumeta"yi hakuri momy Addu'a zaki masa kibar masa kuka kinji ihun ta Kara sai zabure zabure takeyi. daket su daddy suka lallasheta
Sardauna duk yadamu da kukan zeey dan ayanzu babu abinda Sardauna ya tsana saman da kukan zee daket suka samu ta hakura Daddy yace Sardauna "ya dubata idan batada Matsala su tafi gida. Sardauna ya duba zeey yace"tayi sauki. gahisha ta saka mata hijabinta daddy ya kama hannuta suka tafi Sardauna haushi kamar ya kasheshi. Nisha ko dadi taji ta kwashe kayan breakfast da ta kawo Sardauna ya maidata gida yayi Sabon wanka ya koma hospital dan yana da operations.
โกโกโกโกโกโกโกโกโกโกโก
su daddy suna zuwa gida zee ta tana musu sabon rigima wai Mahbeer dinta kuji fah iskanci. su hussaini ne suka lallasheta da ummi Raiyan har tayi bacci kafin su samu lfy. sai lokacin daddy ya sami nutsuwa dan bayason kukan zeey yanajin tausayinta. Nisha bayan fitar Sardauna ta shiga uwar Daka tana rusar kuka da bakin cikin irin kalaman da taji zee nama Sardauna tayi alkawalin ranar da zeey ta shigo gidan ko ta kwana bazata wuniba sai ta bar mata mijinta dan ta tsaneta ba da wasaba.
Sardauna tunda ya koma hospital bai samu fitowa ba sai yamma daf da magarib gidansu ya nufa yana zuwa alwalla yayi nan farfajiyar gidan ya nufi masallaci. Bai fito ba sai bayan sallah isha'i. da sallama suka shigo parlon shida daddy da Najib d hassan d hussaini duk yan gidan suna parlo Nawwara da nanah suka tari Sardauna dan yau basu ganshi ba. rungumesu yayi. "Yan matan gidanmu ykk? " yaya Muna lfy. Hafeeza tace"haba yaya Dr gani zaka kira yan 8 year yan mata. banza ya mata ya kama hannunsu ya nufi gun ghaisha yana harara Hafeeza.ya
zaunar dasu ya nufi gunsu ummi ya zauna kusan Ammi"Ammu barka da dare amun Afuwa yau aiki nayi ah hospital sosai ummi ina yini. duk da harshen larabci yake magana. dariya Ammi tayi ta zungureshi akai. "Sardauna ai babu komai nazata zainaba ce ta hanaka kazo kaga uwar gidanka. ummi tayi dariya"lfy lau Dr ya kokari? " Alhmdllh ummi. Hussaini ne ya iso ya zauna kusan Sardauna yace"Yayamu Dr zainaba tana cikin daki sai fushi takeyi. Sardauna kunyar ummi tasa yayi shiru yana sunne kai. dariya ummi tayi tace" wlh kuma. Babu abinda aka mata fah rigimace kawai ta banza. Daddy daga. can yace"Sardauna tashi maza fito da ita taci abunci. zuwat ya Mike ya nufi gun tuwusai ya rungumeta. "Matar ba ko magana to ina yini. dukansa tayi"kai tayi katon banzan ni karka karyani gobe zan tafi Nima gun mijina. dariya
yayi ya saketa ya koma. gun ghaisha ya rungumeta. "I miss u my momyna. " miss u too my son yau kayi wuyar gani maza jeka fito da momy taci abinci. sakin ghaisha yayi ya kama hanyar bedroom din su zeey Najib yace"Allah ghaisha kunfi son Sardauna agidanan. Hafeeza tace "zaka fada Ashe wlh nima haka nagani gamu yara sai ayi ta son kato. daddy yace" kunci gidanko mu wlh dukanku dayane kar na sake jin haka zan bata muku. dariya sukayi. "Wlh Daddy wasane.
Minata tace"wlh ba wani wasa idan aka barku hakan zakusa aranku. Sardauna yana shiga ya hangota tsakiyar gado akwance. gadon ya karaso ya zauna yasa tattausan hannunsa ya dagota. "My sweet baby Sardauna zo fadamun waye ya tabaki. ya fada yana daukarta ya rungumeta. Kukan shagwaba na saka masa. " Yayana ni ka rabu dani wayyo gatana ya mutu. "Ya Salam babyn Sardauna yi hakuri mana pls kibar kuka ya fada yana kamo fuskata ya had'e face d'inmu yana busamun isakar bakinsa yana shafa gashin kaina yana lasar hawayen fuskata.
tsikar jikina naji tana yarrrr. jikinsa na Kara shigewa cikin shashekar kuka nace"Yayana harshena zafi yake mun na kone."Subahanallah mugani baby garin yaya wlh kinsa zuciyata bugawa ya fada yana tallabo kaina ya bude bakina yana huramun iskar bakinsa yana zura harshensa yana lasar tsakiyar bakina da harshena. idanuna na lumshe ina sabka ajiyar zuciya la lafe jikinsa. "Babyna meye ya konamin ke? ashagwabe nace"Yayana nima ban saniba. "Ok My Abulena bari nasha bakinki kadan zaki daina jin zafin sai muje kici abinci. kaina ya rike ya Dora bakinsa saman nawa yana zagayawa da harshensa
ahankali yana murza k'asan wuyana. tsikar jikina sai tashi takeyi inajin wani iri harshansa naji tsakiyar bakina yana yawo. har yashiga tsotsar bakina ahankali. shagwabe masa nayi na narke masa hannuna saman kirjinsa ina murza, nipple dinsa yawunsa ya shiga bani mai gardin gaske ina sha ina tsotsar harshansa. kusan minti biyar sukayi suna kissing din juna Sardauna ya zare bakinsa anata ya dauketa cak ya saka mata hijabi. Muryashi akasalance yace"Abulena pls karkiyi
kuka da na baki abunci kizo ki kwanta kinji my sona? "kaina na kwantar kafadarsa ashagwabe na kirasa " Yayana Sardauna ina shashekar kuka. gigicewa yayi ya dawo bakin gadon ya zauna yana rungumeni. "Ya
Salam sweet baby menene kuma dan Allah kibar kukan yi shiru fadamun menene.? ko nine na tabaki baby? "Yayana kaine zaka tafi ka barni na barke masa da kuka ina ririkeshi. ",Ya Salam ya fada yana Kara rungumeni ya hade face dinmu muna shakar numfashin juna. "Babyna yi hakuri kar ki hanani bacci zee baby banason kukanki muje na baki abinci sai muzo muyi hira shikenan ko...? cikin farin
ciki nace"eh My Sardauna nah. murmushi yayi ya ajiyeni ak'asa ya rungumota ya rike k'ugunta itama ta kamo nashi k'ugun suna kallon junansu fuskarsu dauke da murmushi bakinsa ya Dora saman fuskara ya fito da harshansa ya lashe hawayen fuskarta tas. dariya tayi ta kureshi da idanu" My Sardauna nah? " Na'am Qalbina muje kici Abinci ya Saketa ya kama hannunta suka fito.yan gidan suna saman dining da kallo suka bisu kujera Sardauna yajama zee ta zauna shima ya zauna ghaisha ce tayi serving nasu yamata nuni taci da kanta kafada ta makale ta b'are baki zata masa kuka da Sauri yace"ayya kanwata sannu hannunki ciwo ko? kai ta daga masa spoon din ya dauka yana bata abaki Daddy kai ya girgiza dan yagano ba wani ciwon hannu wayo zasu musu amma hakan yama kowa dadi barin ummi Raiyan. bayan gama cin abincine suka dawo
parlo dukansu daddy yace"Sardauna jibi insha Allah za a kai maka matarka sai ashirya Mata inda zata zauna zuwa gobe zansa akwaso mata kayanta gidan mahbeer gidansa kuma yazama mallakinta halak malak. kuka zeey ta fara wiwi saida kowa yayi kwalla agurin har Sardauna nan. daket ghaisha ta lallaba Sardauna ya tafi bayan yayi dubara yaja zee daki suka rungume juna shi yana hawaye ita tana rusar kuka daket ya saita kansa ya lallabata har tayi bacci ya kwantar da ita ya dawo gun ghaisha yana zuba shagwaba shine daket tasamu ya tafi gidansa.suna mamakin shakuwar zee da Sardauna basa iya boye son juna gaban kowa.
Nisha iya wuya yau tazo Sardauna tun safe da wuce bai zoba sai karfe goma na dare tana zirganiya tsakiyar parlo taji tsayuwar motarsa. Murmushi tayi tace"ma'aluma maganarki tazo wlh sai na zubar da cikin nan sai na raba tsakaninsu na cika yar halak dani suke maganar ta fada tana nufar bedroom din Sardauna ta hada masa ruwan wanka ta fito shi zai shiga rungumoni yayi "my Neesher I miss u. "miss u too My Dr ya jikin kanwata? "murmushi yayi da sauki jibi take zauwa."wow naji dadi zan sami abokiyar hira muje nama wanka murmushi yayi ya dauki nishar cak har cikin bathroom ya ajiyeta
Ya cire kayan jikinsa itama ya cire ma ya rungumota ya kunna musu shower. ahaka ta masa wanka tas suka fito itace ta shiryasa tsaf cikin kayan bacci suka dawo parlo ya kunna laptop yana aiki Nisha taje ta saka kayan bacci ta dawo tana jikinsa akwance suna hira har kusan karfe sha biyu ya rufe laptop din Nisha ta hado masa coffee yasha yace suje su kwanta.bedroom dinsa sukaje suka kwanta suna rungume da juna nisha taga Sardauna bashida niyar kusantarta ta shiga masa wasu abunuwa Wanda Dole yaji muguwar sha'awa ta kamashi ya fara rikitata da salonsa har ya ahigeta ya fara sukuwa akanta sai ihu take tana sambatu dan yau anutse yake cacakarta tanajin dadi sosai yau bai jimaba 1hours yayi samanta ya ya barta. tayi mamaki dan tunda sukayi aure bai taba sabka da wuri hakaba cikin farin ciki ta rungumeshi duk ahakan ta gaji dauriya tayi sosai. wanka sukaje sukayi suka zo suka kwanta rungume da juna hannunsa saman breast dinta yana mulmulawa har sukayi bacci Asuba ta gari Nisha and Sardauna.
*********************************
Bayan kwana biyu
cikin kwana biyun nan ghaisha da ummi sun Kara gyara zee baby da wasu irin turaruka na jiki da magugunan masu kyau anyi Mata kunshi da