Showing 135001 words to 138000 words out of 198792 words

Chapter 46 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt

27 Nov 2024

9767

mata iskar bakinsa yana shashafa kasan wuyanta yakai bakinsa kunnanta yace" my kanwas tashi muje ki tayani bacci wlh babu abinda zan miki har sai kin nutsu Kara kamkameshi tayi" wayyo Yayana wlh dama kaine mahbeer Dan na more miji diff ya dauke wuta yayi shiru ya jingina kansa da kujera ya lumshe idanu

Jin shiru zee ta d'ago taga ya, rufe idanunsa kirjinshi ta maida kanta ta rungumeshi" Yayana minene? shiru yamata fuskarshi ta riko tana magana yayi banza da ita ko idanu yaki budewa fashe masa tayi da kuka tana girgizashi" Yayana menene kamun magana ko bakada, lfy idanunsa ya bude sunyi jajur ya janyeta jikinsa ya zaunar da ita gefe ya kama fuskarta ya goge mata hawaye yace" wlh idan baki min shiruba zan bata miki rai maza

hadiye kukan ki ni kane mijinki ne karki Kara tabamun jikina cikin shashekar kuka tace" Yayana kayi hakuri in kwanta jikinka naji sanyi araina Dan Allah karka hanani please ta Kara barkewa da kuka ta beka masa hannunta ya harareta yace" anki baza kwanta dakeba tashi ki tafi kiban guri ni me nanki ne da zaki kwanta jikina bani coffee na nasha.kuka take sosai tana kallonsa ya buga mata tsawa yace" ba cewa nayi ki hadiye kukan ba kuma nace kibani

coffee ki tafi kiban guri jikinta na rawa ta Mike ta dauko cofeen ta bashi ta tsayar da kukan tana shasheka kasa-kasa, ta zauna tana kallonsa coffee d'insa yakesha hankali kwance zeey kuwa zazzabi ne ya rufeta nan take ta fara rawar sanyi ta Mike tana kallon Sardauna cikin sanyi murya tace" Yayana sai da safe na tafi zazzabi nakeji nasha

magani na kwanta. ta fadi ta nufi kofa taku daya biyu ta yanke jiki ta fadi yimm ta fasa wani uban ihu tana burgima akidime Sardauna ya Mike " wayyo Allah babyna wlh wasane nake miki ni kaina bazan iya bacci ba yau sai najini jikinki da gudu yayo kanta tana burgima ya sunkuya ya ciccibeta ya nufi kujera da ita ya

zauna yana rungume da ita tuni fuskarta ta canza sai shure shure takeyi Sardauna ya rungumeta da kyau ya fara mata karatu sai ihu suke suna cewa "tsaya kaji tsaya kaji wlh idan ka koneni sai na Kara da zuri'arku baki daya kaima sai mun kaika inda mukakai dan uwanka wannan jikin nata babu Wanda zai shigeshi saini nine nan kadai zan rika cin abuna ka saketa kawai Dan har abadan babu namijin da zan bari yayi jima'i da ita wlh idan kunki duk Wanda ya aureta

sunansa gawa Sardauna ko k'ala bai ceba yaci gaba da karanta masa ayar Allah jin azaba tayi yawa yace" to zan baka zabi ko ka saketa ko nayi tazama baxaka sadu da itaba kuyi ta rayuwa cikin wahala Dan bazan taba bari kasanta ba tawa ta k'are Dan nayi alkawali duk namijin da ya gagareni yasanta mace niko na barta saide Sonta ya nakasani "Sardauna yace"da yarda Allah yau Dinan zan kusanceta idan kacika Dan halak kar na kwana da raina idan har na kwana da a duniya to kai Dan zinane cikin Aljannai

Ba Dan halak bane wai amaganar da nakema yanzu zan kusanceta kana jikina Dan uban karatun ma na daina bari kagani cikin mutanema akwai aljanun mutane zakaci uwarka kuma yayana Allah ya kasheshi ba kaiba. dariya yayi "wlh nine nan na hada masifar motarma ba mutum bane nine nan narika binku idan zaka tuna tunda aka binne shi da nagama kukana ban sake waiwayar kuba Sardauna mik'ewa yayi

da zee ajikinsa yace" banida niyar kusantarta Ana kusa amma zanyi dan na nunama kai karamin shegene a Aljannai bedroom ya shiga ya kwantar da zee saman gado sai dariya aljanin yakeyi Sardauna ya shiga toilet ya dauro Alwalla ya fito yasa jallabiya ya shimfida dadduma ya tayar da sallah raka'a biyu ta nema zaman lfy tsakaninsa da zee da kuma nasarar Akan aljanin zee yajima yana addu'a ya shafa ya Mike ya cire komai NASA ya saka kayan bacci ya dauko yar karamar Riga ta bacci ya hauro gadon ya dagota ya cire mata rigar ya Samata ta baccin sai surutu yake yana wata irin dariya

Sardauna ya kwantar da zee ya beka hannu ya kashe wutar dakin dukanta ya rungumo zee yana shahsafata da murzata surutun Aljanin ya damu Sardauna sanin ko yayi romance dinta ba sani tayiba gashi aljanin ya hanashi yayi kissing dinta kawai Sardauna ya cire boxes,d'insa ya gyara mata kwanciya yana Addu'ar saduwa da iyali ya d'ago kafafun zee sanin hanyar

abude take ba wuya zai shaba ya d'agota da kyau ya saita Dan hajiyarsa ta meke zuwat abuncin take bukata duk da babu wani romance ga surutun aljani na ihu yana karka shiga wlh ba gidan ka bane nawane Sardauna saitawa yayi ya tura yaji abu kofa alike babu hanya ko kadan ransa abace yace "wlh duk masifarka Sardauna ya fika komeye ka toshe hanyar dashi sai na wuce ya fadi yayi bismillah ya danna da wani irin karfin gaske wani irin Kara kakeji butsu atake Aljanin ya gudu yana ihu hayaki na fita daga bakinta da hancinta wani irin azaba zee baby taji kamar a mafarki tasaki wani irin gigitaccen ihu tana ture Sardauna ta fashe da kuka"wayyo na shiga uku Sardauna irin wanna tozarcin zakamun a k'asa mai tsarki ka kwanta da matar yayanka wayyo zafi nakeji Dan Allah kayi hakuri ka sabka.😂jama'a Sardauna fah tunda ya danna ciki Sam bai Kara sanin meyake ba Dan wani irin dadine ya debesa ga ni'ima na kwararowa duk da bata

haiyacinta Sardauna ya susuce ya dimauce kawai sai ya fashe da kuka wiwi yana sukuwa saman zee baby ya manta da sabon shigace kuka yake sosai yana cewa"wayyo Allah my sweet zee babyna Ashe haka Allah yayi ke daya aduniya babu ta biyunki shiyasa aljannai ma suke bibiyarki wayyo my zeener wlh bazan iya dainawa sai na kwana uku a samannki Allah yabar mun zainabu abuna ni daya Abuna ina sonkin kamar na mutu wayyo dadi zan mutu Abuna ya akayi nasameki cikakiyar budurwa wayyo My Abulena duk duniya ke kadaice zan kasance dake har bayan raina wayyo my kogin dadin Yayanta Abuta gabaki daya Sardauna ya haukace sukuwa yake saman zee baby kuka yake yana ihu zee ko jin wata irin launin azaba da Sardauna yake mata ga kukansa da ihunsa sun cika mata kunnuwa ita kuka shi. kuka ta gaji da dukansa tana cemasa kwarto har karfinta ya kare tayi lakwas tana fitar da hawaye tama daina kukan Dan ko motsin kirki batayi ta barwa Allah Dan mamakin

girman zungureren abunsa da ya tura mata agabanta take tasan babu Shaka sai ta kamu da cuwon yoyon fitsari Ammi cikin bacci ta rika jiyo ihu ta tashi ta fito hankalinta atashe ta nufo part d'in Sardauna dayake da larabci yake surutansa karaf kunnanta da gudu tayi baya hannunta akai tana
Addu'ar Allah yasa makota kar suji. Sardauna ya haukace wlh yarasa abun fadi komai fadi yake yana kuka zee hawaye kawai take dan zuwa yanzu ta fara ficewa haiyacinta.Nima bacci nakeji nabaro Sardauna na fece Asubah ta gari.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

Nigeria da misalin kare goma na safe Nisha ce zaune a parlor ta gama breakfast da waya ahannunta tanata kiran Sardauna da number da ya kirata jiya amma tana ringing ta kira yafi sau goma ba'a dauka ba jifa tayi da wayar ta fashe da kuka ta Mike tsaye tana saffah da marwa tsakiyar parlo tana kai komo ranta amugun b'ace" kenan yana nufin yana tare da zeey shiyasa bazai dauki wayata ba ko mai nufinsa wayar ta sake dauka ta kira tana ringing lokacin karfe takwas ne na safe asaudiya har tagaji da ringing bai d'aga ba zata zauna taji knocking ta nufi kofar da Sauri ta bude wata matace ita ba kyakyawa ba ita ba mumuna ba tsaye tana murmushi Nisha tace "sannu amma ban ganekiba.? " to kibani izinin shigowa ko.?" bismillah hanya ta bata ta shigo ta rufe kofar suka nufi parlo......................




*ZEE BABY*



*Page biyu ne na hada muku gobe banida dama jibi idan Allah ya kaimu zamu tashi a page 3 book 2*



👇🏻

*Book 2👉🏻1&2*


....gurin zama Nisha ta nuna mata ta zauna itama ta zauna Nisha tace" ina kwana? murmushi matar tayi tace"lfy lau Aisha ya gida.? "Alhmdllh." yauwa nasan baki sanni ba ko? murmushi Nisha tayi" wlh ban ganeki ba." Ayya ni makwabciyarki ci bamuda nisa daga gidan marigayi mahbeer idan kinyi kwana gidana ne. Nisha tace" Allah sarki nagode da kulawa, wataran idan na tambayi mijina zan leka nagode da kulawa, bari na kawo miki ruwa.ta Mike ta nufi kitchen matar tace" no kibarshi na biyone mugaisa bari na tafi nasan mijinki ko fita baiba. " Ayya baya k'asarma ya tafi saudiya jiya kinga kiransa ma nake baya dauka. " ayya to Allah yasa lfy kinsan jiki da jini wlh har kin tunamun sister DINA itama tana saudiya a jiddah take aure.Nisha ko da son labari tayi murmushi tace" ah haba bari to na kawo miki lemo muyi fira kitchen ta nufa ta dauko drinks da cup ta kawo ta tsiyaya mata ta zauna. tace" muma kanin mamata tun yana saurayi

yake cen ya auri balarabiya da yaransu uku amma yarasu gun yaran ne mijina ya tafi. matar tace" Allah sarki wlh Nima sister na take can wlh bakiga abinda ta aikomin ba jiya wasu makwatan,su suka hanasu bacci. Nisha tace" yo garin ya fadane sukeyi koko me? " ai kibari wai bakone yaje gurin matarsa shine Dan jaraba bazai hakura ba har su dawo kalli kiga. taba. Nisha wata kantareriyar waya ta amsa tana dariya" wai me sukayi ta fadi tana kallon screen d'in wayar me zata gani Sardauna ne saman zee yana sukuwa sai kwarara ihu yake yana kuka yana yaba dadinta yana fada mata irin mugun son da yake mata wasu kalaman sunyi tsauri zee ko sai kuka take tana dukansa tana cewa ta tsaneshi kwarato Nisha

wata irin zuface take keto mata jikinta ya dauki kerrrrrma ta Saki wayar ta Dora hannunta akai ta fasa ihu sai gata ak'asa sumammiya. wani irin ihun dariya akayi Ana shewa tace" wlh yada kuka raunatamun miji ya nakasa duk sai naga bayanku zan fara dakene zan sa ki zubar da cikin jikinki Wanda nasan hakan zaima mijinki ciwo Dan yanason cikin mutuka zan saka miki tsanar shegiyar yarinyar nan ta kuma bushewa da dariya. Rabia mai aiki da take tsaye jikinta ya dauki rawa ganin matar ba mutum bace da gudu ta nufi kitchen domin ta buya matar ta bushe da dariya ta beka hannunta ya koma zabgege sai ga Rabia agabanta tsaye gabanta tana rawar jiki fitsari na tsiyaya ta kece da dariya tace" daga yanzu kin manta abunda ya faru ta dawo mutum sak ta bugi kanta tace" wai Rabia me ya faru ne" ba komai naga hajiya ta fadine bari na kawo ruwa da gudu ta nufi kitchen ta dauko ruwa matar ta amsa ta yayafa ma nisha ta sabke

ajiyar zuciya ta tashi zaune Rabia ta mata sannu ta tafi nisha ta fashe da kuka" wlh wannan mijinane da yar uwata na tsani zainab bana kaunarta tunda itace
zuciyar Faisal ni kuma shine zuciyata na tsani zainab sai na kuntata mata wani irin dadine takeda shi haka da mijina yake kuka da ihu ni bemun ba sai de ya cikani da tambayoyi wlh sai na kuntata musu dagashi har ita duk ko da son da nake masa don Allah kibani shawara? wai kina nufin mijinki ne?" eh wlh." to kiyi hakuri Aisha kibari har suzo zan doraki Akan hanya kinga yanzu cikin ki ya shiga wata hudu harda kwananki zubewarsa akwai Matsala amma bazata gagaraba daga wajanmu kibari sun zo. " kina nufin na zubar da cikin? " sosaima kuwa zaifi kowa jin ciwon zubewarsa ko ke bakiji ciwon yada ya bude mata zuciyarsa ba cewa fah yayi bayason kowace mace aduniya sai ita Kenan ke bakida gurbi azuciyarsa sai cikin jikinki amma idan kika zubar alokacin zamu gane ya kike azuciyarsa inko bakiso shikenan.riketa Nisha tayi "inaso inason sanin matsayina." gud kuma zan baki shawarwarin yada zaki sakata ta kuntata masa tace bata. Auran ai kinsan batasan tsohon mijinta ya mutuba dan rigima na gaba yanzu dai ki ajiye hankalinki karki Nuna musu

haushinki basaja zaki musu Dan Allah karkiyi fushi dashi itama ki yaudareta yada zataki mijinki.ajiyar zuciya Nisha ta sabke tace" naji amma wlh sai na azabatar dasu ta ruwan sanyi. "Yauwa yar gari ki ajiye hankalinki ni zan tafi ai ciwon mace na macane sai na dawo ta Mike Nisha tace" to wai duk ina kikasan wannan abubuwan? kibar tone tone kibina kawai na temakeki.dariya Nisha tayi ta rakota har kofa tana mata godiya suka rabu ta dawo ciki ta fara kai komo tanaso ta fadawa salma kanwarta da nadiya tasan ba goyan baya ba zasu bata sharewa tayi tai zamanta tana kisima yada zata nunawa zee da Sardauna basu mata Adalciba da suka so juna tana raye.sai ta shayar da zee azaba cikin ruwan sanyi.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

*Saudi Arabia* bangaran Sardauna da zee baby bai sararawa zeey ba sai Ana kiran sallah release biyu yayi samanta saboda dadi lokacin bata ko motsi babu numfashi jikinta ya mirgina gefe yanajin wani mugu mugun farin ciki da annushuwa wata irin gamsuwace yayi ta ban mamaki shida kansa mamaki yakeyi ya akayi hajiyarsa ta koshi dam dam idanunsa alumshe tsawon minti biyu ya bude ya matso ya rungume zee" my Abuleta gidan dadin Sardauna ubangiji yayi miki albarka ya fadi yana matseta jikinsa ya zuba mata lumsassun idanunsa yana kallon pink lips d'inta mai Dan fadi da Sauri ya Dora lips d'INSA asama yana tsotsar lebbanta ya zuba
mata idanu yaga bata motsi sakin lips d'inta yayi da sauri ya girgizata" my sweet zeener na

shigesu pls tashi sakinta yayi ya Mike ya sabko ya nufi bathroom ya hada ruwan gumi ya dawo ya sureta ya koma bathroom ya nasata aruwan gumin amma bata motsaba har kusan 20 minute dubara ta fado masa ya cireta aruwa dan har ya canza kala ya sake wani ruwan Wanda yafi na farko zafi ya nasata naman shiru fita yayi ya cire zanin gadon da ya baci da jini ya nadeshi yasaka a kwatinsa yana murmushi ya shimfida wani ya gyara dakin tsafa ya fesa, turaran d'aki ya koma bathroom yayi wankan tsarki ya daura towel ya nufi gun zee ya tsameta aruwan yayi mata wanka tsarki tas ya nadota a towel ya fito rungume da ita ya kwantar da ita saman gado ya rankwafa yamata kiss 'ya lulubeta da, bargo" yanzu bazan farfado dakeba sai naga nemo maki magani dan wlh nasan rigimace ah gabana. agogo ya kalla yaga har karfe shida na

safe jallabiya ya saka ya shimfida darduma ya tayar da, sallah, bayan ya gama ya jima yana Addu'a Allah ya jikin Mahbeer sukuma Allah ya karesu da shairrin mutum da aljan Allah yabashi ikon yin adalci tsakanin matansa, ya shafa, Adu'a ya Mike bakin gadon ya zauna ya janye bargon ya janyo zee jikinsa, ya bude kafafunta yana dubawa, ko ya, jimata, ciwone yaga, bata, karu ba amma ta, gurzu shafa gurin ya fara yana lumshe idanunsa, saboda gumin da ke ratsa, tafin hannunsa, ya rankwafo ya kafa, bakinsa agurin ya zura harshansa yana lasa d'ago yayi ya kwantar da ita, yana murmushi " Abulena gidan dadin Sardauna kinci azaba wlh na, tausaya miki Mrs Sardauna wannan shine girman. lulubeta yayi ya sabka agadon ya dauki waya ya kunna ya kira Hamraz saida ta kusa katsewa ya daga" Hamraz pls zo yanzu ka rakani hospital zan hadowa matata magani.daga can yace" wayyo Dr wlh dan dai kaine da bazan fitoba ganinan zuwa. murmushi Sardauna yayi yace" godiya nakeyi. ya tsinke Kiran ya haura gadon ya kwanta ya rungume zeey baby ya zuba mata lumsassun idanunsa yanajin sonta da kaunarta kamar zasu kasheshi tafin hannunta ya kamo yana murzawa ya rungumeta gam yana sabke ajiyar zuciya. mintin ashirin wayar Sardauna ta dauki ringin.

Ya janye jikinsa ya sabko ya dauki wayar ya fito farfajiyar gidan ya nufa get ya bude ya iskosa cikin mota ya bude ya shiga, yana murmushi suka, gaisa Hamraz yaja motar suka nufi hospital. Ammi kuwa tun bayan sallah asuba hankalinta tashe yake duk da tasan Sardauna mijinta ne tsoro take makota suji amma da ta tuna su bakine yan tafiyane sai taji sanyi su hussaini kuwa Allah ya temaka jiya sunyi baccin basusan wainar da aka toya ba da ko sai sunyi sallahr asubah suke kwantawa basu tashi sai azuhur karfe tara ammi ta fito parlo tanaso taji lfyr zeey baby duk tasan ba sabon shiga bace sam hankalinta ya kasa kwanciya batada nutsuwa sallamar su Sardauna taji da hamraz ta amsa Sardauna ya gaisheta ta amsa cikin kulawa Hamraz ya ajiye ledojin hannunsa kayan breakfast ne ya gaisheta" Amina yau kintashi da wuri dariya tayi Sardauna yace bari na shiga ciki Ammi zainaba batajin dadine magani na amso mata daukomin abayarta saboda sallah." Asha ai dama nasan arina. Sardauna yace" kinji Kenan aljanunta sun tashi? " ah ah banjiba ai tun anan ta fara. fari na daukoma. taje ta dauko kaya kala biyu ta bashi Hamraz yace "Allah yabata lfy Sukace Amin

Ammi tace"ka gaisheta zan shigo idan anjima murmushi yayi Hamraz yama Amina sallama suka fito tare da Sardauna shi ya tafi shiko yayi ciki Ammi tace" oh ni Aminatu naga rashin kunya kiri kiri wai Aljannu ledojin ta kwashe takai kitchen har
ajima kafin suyi breakfast Sardauna yana shiga ya ajiye ledojin ya bude alluran ya hada ya ajiye ya bude robar ruba ya kurbi kadan ya ajiye ya hauro saman gadon ya janye bargon ya Haye saman zee amma ba sakar mata nauyi ba ya tallabo kanta ya dora bakinsa, ahancinta ya fesa, mata ruwan bakinsa da karfin gaske wata irin ajiyar zuciya ta sabke tayi atishawa, ta bude manyan fararan idanunta da suka rikida sukayi Jan wuya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login