Showing 57001 words to 60000 words out of 198792 words
Chapter 20 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
ta kuma kashemun jiki "my zeener kibani yawunki please ya fada yana lasar lips DINA har ya shiga tsotsa zuko yawuna ya fara yana shafa tattausan gashin kaina ahankali nake tsotsar bakinsa ina hadiyar yawun da yake zubamun hawaye ya fara zubowa kan fuskata ga muguwar sha'awarsa nakeji da wani irin feelings breast DINA sun kumburo sai kaikayi sukemun amma yaki murzamin su niko bana iya cemasa ya murzaba jina nake rayuwa babu Sardauna gwara mutuwa alokacin shima duk abinda takeji game dashi yafita jin hakan kara shigar dani jikinsa yayi yana dimautani da lafiyayan kissing dinsa tunowa nayi fah daga gidansu budurwasa yake yanzu haka saida suka hada baki da ita cizo na gantsara masa ina dukansa sakin bakina yayi ya rumgumeni gam fashewa nayi da kuka arikice ya kara rumgumoni ya tallabo kaina ya zubamun tsumammun idanunsa cikin narkarkiyar murya da ta ida fitar dani haiyacina yace" yi shiru bari kuka me kikeso fadamun ya fada yana dora bakinsa saman idona yana tsotsar hawayena yana lasar idona da fuskata ko ina lasa yake saman fuskata cikin kasalalar murya nace" Please Dr Sardauna kafita daga cikin rayuwata karka kasheni jin nake kamar zan mutu bansan meke damuna ba dan Allah kabarni nayi rayuwa mai kyau daga yau babu ruwanka dani daga yau bani babu kai wlh na tsaneka har cikin zuciyata Dr kafita rayuwa fuskata ya kamo da hannunsa biyu ya k'uramun idanunsa ransa yayi mugun baci"gud na godewa Allah da naji kin kuma cewa kin tsaneni kamar yada na tsaneki insha Allahu zan nuna miki ni dan halak ne zan fita daga sabgarki dan bana dauka rainin mace dukansa nayi akirji zuciyata na harbawa da karfi"eh naji fita rayuwata na tsaneka sakeni murmushi ya saki"ai duk abinda zakimun bazan dokeki ayauba insha Allah nayi Alkawali yada kikace na fita daga rayuwarki wlh na fita dama meke tsakanina dakene?? ya fadi atsawace tsoronsa ya kamani na dake nace"babu na fada da karfi ina kuka wani iri ya rinkaji haka kawai yaji bazai iya dukantaba" don girman Allah kasakeni Dr kowa yayi rayuwarsa na fada ina kara shigewa jikinsa ina rusar kuka shima kara rumgumeni yayi gam ya lumshe idanunsa zuciyarsa na bugawa da karfi yana buga bayanta su dukansu cikin wani yanayi suke Wanda sunkasa sanin wani yanayine ajiyar zuciya kawai suke sabkewa atare sum manne juna gam sunyi shiru babu wani mai kwakwaran motsi acikinsu wani irin shauki yake dibarsu lokacin kwayoyin da tasha sun fara tasiri gudun kar ya gano yamun azaba da sauri na ingijeshi abunka da kato ko gezau baiba"dallah malam sakeni jarababe kawai nacema mufita daga rayuwar junanmu taraiyyarmu babu alkairi ka tsaneni na tsaneka to meye yasa gangar jikinmu takeson mu hadu indai kai dan halak ne kafita rayuwata jikinsa har tsuma yake cikin zafin zuciya ya wankamun mari ya ingijeni na fadi tsoronsa fal zuciyata gudun karna zageshi ya takani nayi shiru"wlh Zainab nafita rayuwarki daga yau ki rubuta ki ajiye ni Faisal Almahadee babuni babu ke yar iska fitsarariya ransa ab'ace ya juya ya fara tafiya, daide lokacin naji muryar Mahabeer yana kirana dawowa yayi da baya bai kalli ko inda nakeba ya lab'e, Mik'ewa nayi ina tangadi na fice nabar sa agun kin mata magana yayi yama kauda kansa fitowa nayi daga lungun mahabeer na tsaye kofar parlo "Ya Mahabeer na fada cikin muryar kuka da gudu na karaso na fada jikinsa na fashe da kuka"Ya Salam my zeena menene ina kika shiga ina nemanki Daddah tace baki shigoba amma taji ihunki? " Ya Mahabeer muje ka kaina na kwanta banida lfy zazzabi nakeji duk ya rikice yada take kuka lallabata yayi tayi shiru yaja hannuta suka nufi part d'insu ghaisha Dr Sardauna saida suka jima da tfy yaja tsaki ya fito ya tafiyarsa sai wani shegen takunsa yake na kasaita shima ya shiga part d'insu ghaisha da sallama ya shigo lokacin Mahabeer har ya raka zee ta kwanta suna tambarsa me yasameta yace jikinta zafi zazzabine ya bata magani tasha Dr Sardauna najinsu ya tab'e baki Mahabeer ya kallesa "Dr namu sai yanzu akazo daga gun hira adakile yace"eh yaje jikin ghaisha ya zauna ya kwantar da kansa kafadarta ashagwab'e yace "ghaishana ahadamun coffee kansa ta shafa Mahabeer yace"wai Dr meyasa bakason cin abunci banza yama Mahabeer saican yace" kawai banaso Daddy dariya yayi "mutum sai shagwab'a ghaisha tace"to dagani naje na hadoma ko khalisat ta Mike "ghaisha ku bari na hadomasa wani banza kallo ya watsa mata ai ba shiri ta nufi bedroom Dole ghaisha ta Mike taje ta hado masa yanasha suna hira sun jima yau sosai kafin su tafi part d'insu suna zuwa laptop Sardauna ya kunna yana wani bincike akan ciwon koda suna hira sama sama da Mahabeer, zee baby ko tunda Mahabeer ya kawota yaji jikinta zazzabi ya bata magani tasha ya kwantar da ita sai sambatu take dan tuni ta fara maye Mahabeer ya dauka zafin zazzabine sai juyi take saman gado tana cewa ta tsani Sardauna bashi ba ita bata jimaba bacci ya dauketa dan dama daga ta fara maye bata jimawa bacci yake daukarta, ko da su hafeeza sukazo har tayi bacci sun jima suna hirasu da khalisat kafin suma suyi bacci, Dr Sardauna sai kusan karfe daya ya Mike daga parlo lokacin Mahabeer ya jima dayin bacci da begen zee dinsa sai mafarkinta yake, Dr Sardauna bai kwantaba saida yayi sallahr nafila sai hucin karfe biyu ya kwanta yana juyi yanajan tsaki sai minmmik'ewa yake yana lumshe idanu "zee baby babuni babu ke dama babu abinda ya dameni dake zan nuna miki ni dan halak ne kome zakiyi bazan taba shiga sabgarkiba sandar girmansa da take cikin wando baccin sa iya gwiwa nagani kyamm atsaye Abu ba karamiba tashi yayi ya nufi bathroom yajima sosai kafin ya fito amma har yanzu bata kwantaba ta dai rusuna magani ya Ballo yasha ya fada saman bed zuwa mintina ashirin hajiyar ta kwanta yanaja juyi Addu'ar bacci dauke bakinsa har baccin ya sa ceshi Asubah ta gari..
************************************
*bayan kwana ukku*
tunda zee baby da Dr Sardauna sukayi fada da Alkawalin fita daga harakar juna yau har kwana uku to sun cika alkawali babu mai shiga sabgar kowa tun ranar zee ko kallonsa bata yada ta sake ba tayi watsi da lamarinsa kamar yada shima ya watsar da ita a salima idan sunji murya junansu kowa k'okianrin barin gurin yake shiyasa yanzu zee bata fiye zama parlo ba da dare dama dasafe kafin ta tashima ya tafiyasa gun aiki shiyasa basu fiye gamuwaba tun daga ranar har yau basu hada idanuba kowa yama zuciyarsa alkawalin hakan shiyasa ta maida hankalinta gun Mahabeer suke zuba soyayyarsu tana masa sangarta iri iri yana biye mata Dr Sardauna ya maida hankalinsa gun sweet babynsa dan tana bashi tausayi yanda take mutuwar sonsa, yaune wa'adin da malam kafi madubi yama Aunty amarya yaune zata amso magani da sharudan da zai gindaya mata, tun safe tacewa Daddy mamarta ba lfy yace ta shirya ya ajiyeta tace amotarta zata bai musaba, bayan sun gama breakfast taje ta shiryo, ghaisha na zaune aparlo Mahabeer na mata sallama yau ya makara da ya shiga gun zee ta tsayar dashi wai suyi hira sai daket ya lallabata ta koma bacci dama shine ya tasheta ya kawo mata tea tasha, Aunty amarya tafito rike da hannu nanah tace" Aunty ghaisha zan dubo mummy sai nadawo"kodai na tashi mutafi? " wlh ki zauna gidan ba kowa. idan kin samu lokaci sai ki tafi"to agaishemun dasu kafin nazo nanah zo mu zauna kafada ta makale Mahabeer ya dauketa yana dariya tare suka fito da Aunty Amarya har motarta ya rakata yana rike da nanah ya ajiyeta sukayi sallama ya shiga motarsa ya nufi get Aunty amaryama ta shiga motarta tayi mata key ta nufi get............βπ»
ππ»Yar ilu ceπ€ͺ
*πππ©π»βπ¦±ZEE BABYπ©π»βπ¦±ππ*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*ππ»21*
....atatare suka fita Mahabeer da Aunty ya dauki hanyar kamfaninsu itako ta dauki hanyar gidansu ranta fari tas take tuki nanah na mata surutu sai dariya takeyi akofar gidansu ta tsaya wani gidane me soron kofa kana gani kasan kwaskwarima ce yasha parking tayi tafito ta safke nanah ta rufe motar suka shigo tsoron kofar atsakar gida ta isko mamarta da Asiya "kai kawata amma samun aminiya irinki sai antona yanzu nabiyo na ajiye nanah na tafi gidanki muwuce wata yar dattijuwar matace ta washe baki "yaran albarka kuyi yada kukeso gidan mazajanku ku murza kambunku ahannu nima naci zamanina Mariya mahaifinki har yamutu idan nayi kurtu baya tsallakewa dan haka kema lokacin yayi da zaki kama mijinki uwar gidanki tazama shara ita da 'ya'yanta yazama baya ganin kan kowa da gashi sai ke wlh ina mamaki nifa mahaifin kafi boka malam kafi madubi shine yamun aiki sama da shekaru ashirin naci karena babu babaka amma ace har yanzu burinki bai cikiba aure wajan shekaru bakwai haba ai yaci mu yashesu muma mushege daula bushewa sukayi da dariya mariya taje ta rumgume mamarta "wlh hajiyata kibari komai yakusa zuwa karshe baza'ayi irin na Abban khalisat ba duk dukiya Ashe ta banki ce yaci bashi har muka kasheshi abanza ai wlh inajin takaici har yau sai na tsinewa Alhaji Musa albarka kara da kiyashi Muke Asiya tayi dariya tace daukar marar sani wlh nima tayaki nakeyi amma kibari wannan zamu yashi arziki kamar yada nake nan ina tande Haruna hajiya tace"Allah muku albarka ku tashi ku tafi nanah zo ki zauna gun kakarta ta nufa ta zauna suka miki suka mata sallama suka fito mota suka shiga Aunty amarya taja suka kama hanyar gun malam boka
β¨β¨β¨β¨β¨β¨β¨β¨β¨β¨β¨β¨
lokacin da sukaje akwai jama'a sosai duk matane mazan kadanne guri suka nema suka keb'e har layinsu yazo suka shiga dan dak'in mai cikin da baranda wani irin wari yake kadawa amma basu damuba saboda sun saba zaune suke agabansa ya janyo katon madubi ya fara saddarabarunsa yace"mariya matso ki gani matsowa tayi idanu ta zaro ganin Sardauna khalisat a hagum d'insa dayar adamarsa sai wata da ba'a ganin fuskarta sai haske kawai goshinta yake ga fararan hakoranta tana sakin murmushi da wani katon ice ahannuta tana k'ok'arin buga musu khalisat da dayar yarinyar sai mashakurah tana kuka cikin wani hali agefe arikice tace"malam na shiga uku na lalace mace hudu to dan meyasa ba'a ganin wannan mai hasken fuskar kuma me yakawo aishi cikin harakokina bushewa yayi da dariya" tabbas zata shigo cikin rayuwarshi mutikar kika kuskure a sharudana idan kin cika kuwa yarki ce kadai sarauniya saboda Dole kaddara zata rabashi da wata wacce bansantaba kaddara ta Santa to iyayansa babu tunanin hadashi aure da yarki dan haka shi kansa yau da kinsan irin tsafi da wuyar da nasha kafin na samu lbrn da fitowar yaron kinsan yanada karfin ibada da Addu'a da sallahr dare duk lokacin da zan tun karesa cikin ibada yake dan haka ajiye hankalinki tashi Muje ki amshi maganin wani dan d'aki suka shiga wata babbar kwaryace da faifai arufe ya bude wani ruwane bakikirin aciki sai wani irin wari ke tashi hannu yasa ya tsamo ledoji gida uku abin Al'ajabi babu dugon k'azamin ruwan jikin ledar ya bata ta amsa "to ki kiyaye yau kwanansu goma sha daya cif ina tsafi akansu sharadin sune Jan leda ta farko ki tabatar kin zubawa mijinki maganin a abunci sau uku rak karki kuskura wani ya ganki kuma karki bari wani yayi anfani da kwanon da zaici abuncin mutikar kikayi haka ba ki bari yayi fashin cin abuncinba kuma wani bai gankiba wlh kin gama dashi ko cewa kikayi ya sama garin Katsina wuta sai yasa ko ya kwanta kimasa yankan rago wlh da kansa zai kawo wukar na biyu kuwa yaron da kikeso ya auri yarki wannan na farar ledar zatayi kokari ta barbada masa inda zai tsallaka amma shi bazan gayamiki illar saba sai kinzomun godiya sharadin shine ta tabbatar shine zai tsallaka da farko dan idan ba hakaba to fah Wanda ya tsallaka Hamm to idan shine ko da. Wani yabi bayansa to babu abinda zai samesa na uku shine tsanwar ledarnan ta jik'a maganin sai yayi kwana uku tarika wanke fuskarta sau uku arana tayi k'ok'ari suna magana koda so dayane har tsawon kwana talatin da tara to fah ranar aikinku zai kammala ki kiyaye karku kuskure barinma ke wlh idan kika kuskure to wannan ruwan kwarya sai yafiki daraja aduniya ki kiyaye aikinku akwai tsauri mutanan sunada taurin kai da karfin Addu'a nasha wuya hada maganinan anyi asara jarirai biyu saboda aikin ki da yarki don haka karki bari aiki ya b'aci ranar da kika cika kwana arba'in ba daya to wlh duk abinda Alhaji ya mallaka yazama naki kuma ranar za'a daurawa yarki aure da d'ansa sabanin haka saide a d'aura da wata kuma keko kare sai yafiki daraja zaki lalace ki tozarta aduniya dan dama na gayamiki sharadin kafin nayi tsafinan kikace kin amince karki dawo sai kwanaki sun cika "karka damu zan kiyaye yau ina farin ciki wannan k'aramin aikine babu mai wuya aciki duka zamuyishi fitowa sukayi Asiya tayi masa godiya ya kara jadada mata karta dawo sai bayan kwana talatin da tara tazo masa da labari mai dadi kudi ta Tule masa na uban mamaki suka fito suka tafi mota suka shiga suka tafi zuciyarsu fari kalla suka nufi gida,
******
Zaune yake cikin hadaddan Office d'insa saman lumtsumemiyar kujera sai juyi yake yana zugar sigari farin gilashi manne afuskarsa ya had'e cikin kananu kaya Wanda suka yimasa masifar kyau kwarjininsa ya fito sosai gashin kansa bakikirin sai sheki yakeyi ya dan sabko kadan bisa wuyansa wayarsa karama ta dauki ringin kin kallon wayar yayi lumsassun idanunsa ya lumshe ya daga kai sama ya feso da hakin taba knocking kofarsa akayi saida akayi sau uku ya bude idanunsa cikin zazzakar muryasa yace"yes turo abude bai karasa ba Ahmed ya shigo"wlh Dr Sardauna bakada mutumci dan kun hanani kanwarku shine yau kwana hudu baka jiniba baka nemeni ba, murmushi gefen baki Sardauna yayi"sorry Abokina wlh aiyuka sunmun yawa yanzu ko 20 minute banba da na fito daga tiyata wlh marasa lfy garemu dayawa kwana biyu sai dare nake zuwa gida ykk ya soyayya ka hakurane?? " ban saniba dan rainin hankali ai Dole zan barta tunda yayamu yamun fin karfi amma wlh ina son zee baby yar fara kyakyawa baki Sardauna ya table"wai kuwa Dr kasan wani Abu? " sai ka fada "hmm bandar fah alondon wlh yar mutane ya lalata ko ince suka lalata juna gashi abun ya damesa" Ahmed nifa kasan banason gulma kabar maganar yace sai yazo dukan wasa Ahmed ya kai masa"dallah can malin malin karkamun wa'azi hayakin sigari ya cika baki dashi ya fesa ma Ahmed "dan rainin hankali kai ko da yaushe idan mutum yazo gunka sai kamasa rainin hankali "Allah baka hakuri aboki daga fadin gaskiya, Kiran sallah azuhur aka fara Sardauna ya Mike ya dauro alwalla suka nufi masallaci Dr sai tsiya yakema Ahmed banza ya masa da Ruma suka hadu a harabar asibitin ta gaishesu adakile Dr Sardauna ya amsa suka wuce Ahmed"yace ya dai ko uwar guzuma na cikine mugun kallo Sardauna ya masa suka shiga cikin masallaci,
β¨β¨β¨
Kwance take saman bed tana nade cikin blanket tana sharara bacci cike da mafarkin Dr Sardauna ya rumgumeta saman faffadan kirjinshi yana mata waka mai dadi hannusa saman breast d'inta yana mulmula mata ahankali cikin Salo mai tsayawa azuciya ta lumshe idanu tana nishi hannuta cikin sumar kansa tana shafawa Nisha ce ta shigo d'akin da gudunta ta fado saman zee baby"my dear tashi dallah kwana biyu nayi missing dinki wlh zabura nayi cike da haushin Nisha na Mike na shagwab'e "haba my dear kin kwafsamun wlh ina cikin wani mafarki ne fa mai bala'in dadi na fada ina lumshe idanuna tsikar jikina na mik'ewa breast DINA sai motsi sukeyi gashin jikina sai yamm yakemun nisha ta dafani "my dear lafiyarki kuwa nutsuwata na tataro na rumgumeta "wlh lfy kawai dan na tashi daga baccine sakinta nayi na sabko na shiga bathroom nan najima ina ina cikin shauki Sardauna kawai nake gani daket na tataro jarumta nayi wanka nafito daure da towel "my dear bakida jiki gaki figigiya dake masha Allah sai diri mai kyau da hips ga uwa uba boobs wlh kiraki na burgeni murmushi nasaki na shirya agagauce cikin Riga da siket yan kanti pink colour sumun mugun kyau cif na daure gashina da ribbon na fesa turare"wow my dear yaufa kin fito balarabiyarki sak wlh kinzama kamar baby "tashi muje parlo yunwa nakeji tun safe da my heart ya kawomun tea fah nasha mik'ewa tayi suka fito sai hirasu suke wasa da dariya ghaisha ce da khalisat a parlo sai nawwara jikinta akwance zee ta zauna ta rumgumota"ummina imiss u dariya ghaisha tayi "me too momy atashi aci abunci Nisha gwara da kikazo kika tasota ai mik'ewa tayi taja Nisha suka nufi kan dining,
Ban garan Aunty amarya ko bayan sun dawo zamanta tayi tace bazata komaba sai dare Asiya tamata sallama ta tafi itako tanan sai bayan sallah isha tayi shirin tafiya uwarta ta kara jadada mata yada zata kula da sharunda da malam ya fada mata, zaune suke aparlo zee da Nisha da khalisat sai hira shirme zee take musu hafeeza sai dariya take musu yada nisha ta biye mata Mahabeer ne ya shigo da sallama zee ta Mike ta tarosa harda riko hannusa "my heart wlh nayi missing d'inka "my zeena nima nayi missing d'inki sosai da fatan kina lfy? " lfy lau zama sukayi nisha ta gaishesa da su hafeeza ya amsa fuskarsa asake "Ya Mahabeer bari kaga pic d'in da mukayi nisha bani wayata idanu ta zaro"au kina nufin baki dauko ba wlh tana part d'in Daddah harata nayi na Mike "Ya mahabeer tsaya na amso da gudu ghaisha ce ta fito ta zauna mahabeer ya koma kusanta ya zauna yanama zee magana ta tsaya amma ta fice da guda"Allah my heart sai na amso akofar parlo tajita tayi karo da mutum male male ta fada saman faffadan kirjinshi wani irin mugun