Showing 72001 words to 75000 words out of 198792 words

Chapter 25 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt

27 Nov 2024

9748

muguwar sha'awarsa ta kamata da begensa wani irin feelings takeji sai sambatu takeyi ta fice hankalinta karan bude kofarne yasa ta dawo haiyacinta motar ya shigo ya dagota ya saka mata hijabi kallonsa nayi na shagwab'e" Yayana shima kallonta yake ko kiftawa babu"Na'am kanwata menene? kaina na Sada kasa"ka kaini gida Ya Mahbeer nakeson gani baki ya bugemun cikin tsawa yace"wlh zan baki mamaki naki bazan kaikiba uwar me zai miki fitsarariya ya fadi yana fita daga cikin motar ya sunkuyo ya ciccibeni ya rumgume kamar baby ya rufe motar idanuna na lumshe na sakalo hannuwana wuyansa inajin wani farin ciki marar misaltuwa ashagwabe nakirasa "Yayana ina tura hannuna cikin kwantacciyar sumarsa mai taushin gaske ina shafawa "Yayana kuma sai ka kyaleni face d'inmu ya had'e ya sakar mun kiss a lips Dina"Na'am My Kanwas jama'ar asibitin idanu kawai suka zuba musu cike da sha'awarsu Dan Sam Dr ya manta ana kallonsu wani special room ya nufa da ita kwantar da ita yayi"Oya kiyi bacci ki more zanje nayi aiki kukan shagwab'a na saka masa "Yayana tsoro nakeji kaini Office d'inka ganin zata bata masa lokaci yasa ya sabkota. ya kama hannuta suka fito Office dinsa ya nufa da ita turawa yayi ya shigo su Ahmed suna zaune zee tana ganin Ahmed ta Saki hannu Sardauna ta nufi gunsa da gudu "lah yayana kwana biyu zata fada jikinsa Sardauna yayi mata wata muguwar tsawa da ta firgita ta koma baya da Sauri ta rakub'e tana cicira idanu gabanta ya matso yaja hannuta ya kaita can sama wata kujera ya zaunar da ita ya tsareta da tsumammun idanunsa masu rikita mata lisafi aikuwa take ta shiga shauki tana lumshewa shima kahance ta fari wani irin yanayi ya shiga sai lumshe idanunsa yake hannuta ya kamo duka biyu yana murzawa cikin wani irin salo dukaninsu wani irin shock ya fizgesu cikin wata irin murya yace"My zeener meyasa zaki fada saman jikin Ahmed idan bro ya gani bazaiji dadiba da kin kuskura kintabashi wlh sai na miki azaba mafi muni jikinki tsada gareshi ba ko wane baza zai samu wannan jikinba sai bro ki zauna Ana wlh ko kallonsa kikayi sai kinci ubanki shiru tamasa ya Kari masifarsa ya Saki hannuta ya Mike har yanzu kanta asade Dan tayi niya har ya maidata gida bazata kuma cemasa ufam ba gun su bandar ya dawo Ahmed ya bishi da kallon mamaki"wai meye nufinka da ka hana kanwata yin magana dani banza Sardauna yai masa yana cicin magani ya hade fuska tam bandar yace "masha Allah Abokina yayamun ya iya zaben zankadediya mugun kallo ya watsamasa" tashi ni na duba lafiyarka kaiko Ahmed wlh karka kuskura kashiga sabgar yarinyar can Amana aka bani daga gida dariya bandar yayi ya Mike Sardauna ya shiga duba lafiyarsa kusan 30 minute haushinsa ne ya cika Sardauna ya haushi da masifa"

wlh babu wata Masala da take damunka sai tunani wlh kabi asannu jininka ya fara hawa ciwon cikin kuwa rashin cin abincine ka kiyaye Ahmed yace"haukan banza yake yanzu haka ta manta dashi Sardauna yace"bakada tabbas duk da bamunsa tsiyar da suka kullaba bandar kansa ya Sara k'asa yana sabke ajiyar zuciya wayar Sardauna ta dauki ringing yana dubawa yaga mashakurah tsaki yaja yaki dauka saida ta kira kusan sau biyar ya daga ya matsa daga kusansu Ahmed gun zee ya nufa su Ahmed suka bushe da dariya kusanta ya zauna"inajinki me zan miki? dagacan tace" please My Dr inason ganinka ne yanzu wlh rashinka ya isheni kazo kaji ta fada tana sakin kuka" hmmm ba fushi kikayi ba ai kuwa agaba kuka dan dama inada niyar zuwa gidanku yau zee ta kallesa da sauri sai tasada kanta tana sabke ajiyar zuciya" Dr yanzu kazo" no bazan zoba sai zuwa dare banida lokacin yanzu" ok ni nazo?? " zaki iya zauwa tunda kin matsu sai na fada miki abinda ke raina ya tsinke Kiran ya Mike yabar gun ya kallesu"to ni zan shiga duba bayin Allah marasa lfy ku tashi kusan nayi kai bandar muje ka amshi maguguna" wlh babu inda zamu kanwarkace ba magana zamu mataba jeka yi aikinka sanin halinsu yasa ya barsu ya fice yana girgiza kai akofa sukaci karo da Daddy da Mahabeer"Dr ya jikinta kansa ya shafa"Daddy da sauki tayi bacci yanzu zan duba wasu marasa lafiya ne kan lokacin ta farka sai nakawota rumgumeshi mahabeer yayi"kanina samun irinku masu kula da yan uwa wuya gareshi dariya Daddy yayi "Allah ya muku Albarka atare suka amsa da Amin mahabeer yaba Sardauna abayar zee ya amsa yana

yatsina fuska tafiya sukayi shikuma ya fara bi room room yana. duba marasa lfy bangaran mashakura agagauce ta shirya ta nufo hospital gudu tayi sosai lokacin da tazo Dr Sardauna bai gama duba marasa lfy ba bakin kofar Office d'insa ta tsaya knocking tayi zee tanaji ko kai bata d'ago bare ta bada izinin shiga Dan haushin Sardauna ne fal azuciyarta Ahmed yay magana kofar ta murda ta shigo da sallama zee d'agowa tayi ta kalleta ido suka hada zee ta kauda kanta Ahmed yace"Amaryamu barka da isowa murmushi tai ta iso" malam Ahmed 2days ka buya sai lokacin bandar da kansa yake Sade yana latsar waya ya dago arikice Dan bazai manta wannan muryarba idanu hudu sukayi ya Mike jikinsa na kerrrma ya nunata da Dan yatsa "shikurah kece cikin tashin hankali marar musaltuwa mashakurah take nunasa da yatsa jikinta ko ina rawa yakeyi da gudu ta nufi kofa ta bude ta fice da gudu bandar yabi bayanta Ahmed yace"wai ina kasantane ai bai sauraresaba Dan bayaso ta b'ace masa Ahmed mamaki yakeyi ina bandar yasanta karfa ace itace wacce yake fadi kai ya girgiza yana jiran Sardauna shiko Sardauna
akalla yakai sama da awa guda yana duba marasa lfy yana fitowa Dr Hajara tace masa"akwai tiyatar gagawa macace me ciki ko Office bai komaba ya shiga tiyatar yana tunanin zee ko tanajin yunwa bangaran zee kuwa yunwa ta isheta gashi har shabiyu tayi kallon Ahmed tayi"Yayana samomun tea nasha amma please karka cema Yaya Sardauna nice nama magana tausayi ta bashi ya girgiza kai dan har yanzu mugun sonta yake dan babu yada zaiyi ta dawo hannusa ne ya hakura ya Mike"OK kanwata bari na amso miki fita yayi bai jimaba ya dawo da gasasar kaza da drinks da hadadan tea ya bata cikin murna ta amsa. tana dariya"yayana nagode Dan table ya janyo mata ya Dora mata ya nufi toilet tea ta fara sha ya mata dadi sosai taci kazar tayi dam ta Dora drinks Ahmed yace"kanwata yayanki ya jima kinga karfe daya ta kusa na tafi masallaci ki fadawa yayanki "to zan fada masa murmushi yayi ya bude kofar zai fita Sardauna zai shigo sama da k'asa Sardauna yake kallon Ahmed ya tsare hanya sai wani yamutsa fuska yakeyi"dallah malam bani hanya kawani gagaje hanya ayatsine yayi magana"ina bandar zaka fito kai daya wlh tiyata nashiga wata matace yara biyu naciro mata babu rai abun tausayi har sun fara rubewa? "Ayya na tausaya mata, bandar fah matarka na shigowa suka Nuna sunsan juna da gudu ta fice shima yabi bayanta baki ya tab'e" hmm wai matata adaba yanzu dai wuce ganinan zan biya na ajiye zainab zamu hadu a masallaci"yauwa katafi kabar yar mutane da yuwan sai hamma takeyi niko naje na hado mata kayan breakfast cikin masifa yace"itace tacema na barta da yunwa" ni ba itaba ta fadamun ba ni bazan iya da masifarka ba sai anjima ya fice yana dariya Dr ya shigo yana zabgamun harara kaina na dauke kujera zaman mutum dayace amma haka ya matseni ya zauna ya rumgumoni"kece kikace kinaso ya kawo miki ko? " ni bance ba shi yayi niya Yayana ai kaima bakaci komaiba gashi na ragema na fada ina janye jikina na dauki sauran tea din na Kafa masa cup d'in abaki kansa ya kauda" bazan Shaba Dan ubakin kece kikace ya kawo miki kuka nasaka masa "don Allah Yayana kasha wlh saboda kai ya kawomun hannuna ya rike ya maida cup din bakinsa ya shanye tea din muna kallon juna na duka zan dauko kaxar ya rikoni ya marerece mun" kanwata kinaso nayi farin ciki? ashagwabe nace" ni bawani tashi maidani gida"wlh bazan maidakiba kekikace yau zaki zabomun mata jinayi raina ya sosu amma na basar na dauko kazar na yago nakai bakinsa kansa ya kauda muryata na rawa nace"please Ya Sardauna daure kaci wlh nakama alkawalin daganan bazamu gidaba sai gidansu matar da zan zaba maka ka daure kaci kadan tun safe kake yawo da yuwan bakaci komaiba na fada

idanuwana na kawo kwalla rumgumeni yayi ya rike hannuna yakai naman bakinsa" to karkiyi kuka zanci bani naci bakiso na zauna da yuwa" kai na daga amsa yayi yanaci ina manne jikinsa har yaci dayawa na bashi drinks yasha janyeni yayi daga jikinsa yaje ya dauro alwalla duk inada yayi binsa nake da idanu yada komai NASA ya fita daban turare ya Kara fesawa ya dauki wata darduma mai shegen kyau ya nufo inda nake wani irin tako ne yake na kasaitattun maza masu ji da karfi ko ta wane fanni abayar hannusa ya bani" cire hijabin kisaka amsa nayi ina kiciniyar cire hijabin ya kauda kansa ya nufi kofa agagauce na saka abayar wacce tayimun masifar kyau ta hadu iya haduwa na yane kaina da mayafinta na biyo bayansa kofar ya bude na fito shima ya fito ya murza key ya cire muka nufo harabar asibita sai ga Ruma tana kiran Dr tsayawa yayi fuskarsa shade"Dr dama matarkace na gani da wannan abokin naka yana binta tana kuka har mota kaga motarsa ya bari yabita amotarta nace ko Matsala kuka samune? ji kake kamas an wanketa da mari"ubanki suka samu shegiya jarababiya to baya sonta ko dolane ni zan zamo masa mata shegiya magul maciya tsuwar guzuma wani irin dadine ya lulube Dr Sardauna ya zubama zee baby idanu Ruma ranta ya baci gadan gadan tayi kan zee Dr Sardauna yasa doguwar kafarsa ya kwashe Ruma ta fadi" kinyi karya ki taba lafiyar zainab agabana wlh sa'a kikaci da abunda zan miki yafi Wanda ta miki ba akawomun gulmar wani natsani gulma hannu zee ihuu ta kwarara cikin farin cikin ta rumgume Sardauna sai kuma tasakeshi tana tsalle "wayyo My Sardauna wlh Yayana ba nabiyunka naji dadin yada kacimun uwar tsuwar guzumarnan sosai take ma Ruma iskanci iri iri kama hannuta Sardauna yayi"My Kanwas shiru mutafiyarmu dariya kawai zee baby take sukabar gun suka nufi gun parking space Ruma bakin cikine yasa ta fashe da kuka ta Mike wasu Nurse biyu suna kallon abinda ya faru me zasu Idan ba dariya ba Dan dama ta ishesu da jiji da kai da hada fitina da gulmace gulmace tace wanan tace wanan mortar ya bude da kanshi ya zaunar da ita ya kewaya ya shiga ya mata key ya nufo bakin get aka bude masa get ya fice ya harbara kan titi ashagwabe takirasa"Yayana gida zamu ko? " No masallaci nakusa makara daga can zaki kaini gun matar da kikace ko? kwakwabe fuska tayi ta rankwafo tana leken kyakyawar fuskarsa"Yayana"Na'am my kanwas kiyi k'ok'arin maida kukanki kuma ki janye daga kusana ki zauna da kyau gun zamanki me namiki na kuka wai my sweet zeener mekikeso ki maidani ne mahaukaci ko mai ciwon zuciya kai na girgiza ina maida kukana cikin siririyar muraya da bansan inada itaba nace"Yayana kayi hakuri banaso nayi ko daya na daina naji daga masallacin mutafi gidan nasu na fada araunane ina gyara zamana"good My kanwata nagode kin tabatar ta hadu dai ko? " eh Yayana insha Allah zaka sota na fadi ina sakin murmushi kai ya kada yaci gaba da driving d'insa cikin kwarewa yake murza kan motar masallacin kofar sauro ya nufa yana gudu sosai dan lokaci ya kusa k'urewa lokacin da mukazo jama'a ba'a maganar gun ya nema yayi parking ko ina motocine burjik kallona yai" My Kanwas kiyi kwanciyarki kafin nazo kinji? " to Yayana sai kadawo ficewa yayi ya rufoni ta waje takunsa ya fara cikin kuzari da jarumta idanu na zuba masa har ya bacemun jinayi kuka ya zomun bansan daliliba na fashe da kuka na kifa kaina saman cinyata "wlh da nasan wata dumburbura baka me muni mai tsami k'azama da can zan kaishi Allah yasa ma idan muje idan zan kaishi taga fuskarshi tazama dodo yamata muni yazame mata abin tsoro tace bata sonka uban kowama ya huta da jarabar zancan aure dai aure dai............✍🏻











πŸ’ƒπŸ»Yar gaban goshin kainuwa ceπŸ€ͺ



*πŸ’–πŸ’–πŸ‘©πŸ»β€πŸ¦±ZEE BABYπŸ‘©πŸ»β€πŸ¦±πŸ’–πŸ’–*



*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*


*πŸ‘‰πŸ»27*


....tanata famar masifa kanta saman gwiwarta har bacci ya dauketa ta bingire sai bacci dan dama yau ba wani isashan bacci tayiba dan tunda umminta tazo bata iya bacci sai ajikinta to tana tashi zata farka ta fara mata rigima banza kamar yar yarinya bayan tashi daga sallahr juma'a Sardauna yana zuwa ya bude mota yaga tana bacci hankalinta kwance harda yatsarta abaki shigowa yayi ya matsar da ita ya kwantar da kujera ya ya gyara mata kwanaciyarta baki ta turo"Yaya Sardauna kallonta yayi yaga bacci takeyi key yama motar yaja ya tafi kallonta yayi ya saki murmushi"to yanzu ya za'ayi Kenan tana bacci damatace yanzu idan na mayar da ita ba lalle baneba nasake samun fitowa da ita ta kaini gangarawa yayi gefen titi yay parking yasa tattausan hannusa ya janyota jikisa bakinsa ya dora saman wuyanta yana lasarta ya cire mata gyalen yana shafar lallausan gashin kanta ya maida

Bakinsa kunneta cikin raunaniyar murya mai had'e da shauki ya kirata"my sweet babyna tashi ki fadamun unguwar kinji ya fada yana tsotsar kunneta idanu ta bude ihankali jin yada yake tsotsar kunneta yasata shiga yanayin shaukinsa ga mugun kamshinsa na shigarta hannunta tasa ta ture fuskarshi ta dago da kanta ta kalleshi ta kwakwab'e fuska ta bare baki zatayi kuka tana kallonsa"Ya Salam my kanwas menene nine na tabaki to kiyi k'ok'arin rikeshi karkimun kuka ya fada yana shigar da ita jikinsa sosai fuskarta ya kamo ya had'e face d'insu yana hura mata iskar bakinsa kara makaleshi tayi cikin siririyar murya takirasa cikin mugun shaukinsa"My Sardauna nah bazanyi kukan ba kaji? shima wani irin mugu mugun shaukinta yake dibarsa kara kiransa tayi "Yayana kara kamkameta yayi kafin ya fizgo numfashi ya amsa har ta fashe masa da kuka tana kara ririkeshi tana kiransa "Yayana Sardauna meyasa zaka kyaleni shima makaleta yayi yana sabke numfashi yanajin kukanta tamkar zuciyarsa zatayi bindiga cikin wani mugun yanayin ya fizgo magana daket"my sweet babyna please kiyi shiru karkisa zuciyata ta tarwatse meye na miki na kuka kirana kikayi kafin na amsane kika fara mun rigima ba kyaleki bane nayi maza hadiye kukanki wlh ko nayi mugun sab'amiki ya fada cikin daga murya shiru kakeji ta tsayar da shashekar kukanta tayi lamo jikinsa ta tura kanta kirjinshi tana sabke ajiyar zuciya gashinta ya gyara mata yana buga bayanta yake har tasamu nutsuwa ta dago tana k'ok'arin janye jikinta,

ya tallabo kanta suna kallon juna wasu irin kibiyoyine ke fita cikin idanun kowane yana shiga idanun dan uwansa kanta ta sada k'asa sam bata iya jure kallonsa cikin sanyin murya tace"Yayana zamane zanyi sakeni na koma gun zamana kayi ka kaini gida nayi sallah ta fada muryata na rawa shagwabemata yayi ya rumgumota"my kanwata zan sha sweet kadan please ya fada yana shafar saman lips dinta ya saka mata karamar yatsarsa bakinta dagowa nayi na kallesa ya mun nuni na tsotsa kai na girgiza na zare yatsar abakina"Yayana mutafi please kara shagwb'emun yayi"My Kanwas kibani yawunki nasha kadan please zazzabi nake idan banshaba"gaskiya yayana ni banason haka muje gun amaryaka da zan hadaku sai kasha janyeni yayi daga jikinsa" Ok babu damuwa muje ina unguwar ya fada yanama mutar key hankalina ne ya tashi gabana na faduwa gashi nima inason nasha yawunsa hakurine nake amma na daure na basar na gyara zamana na tataro nutsuwata nace"Yayana goruba road zamu? " ok kawai yace yana driving d'insa cikin kwanciyar hankali bai sake mun magana ba duk abin ya dameni narasa mekemun dadi fushine yakemun na hanashi ya tsotsi bakina baisan nima dauriyace nakeba hakuri naba zuciyata nima na shareshi na kauda kaina gefe can k'asan makoshi yace"My Kanwas munzo ina muka dosa? " Yayana gidan umma Hauwa da sauri ya kalleni"uban me zakiyi acan? marerecewa nayi" ai ana na zabama matar auran my dear Nisha ce please karkacemun bakaso na fada ina zubar da hawaye amma azuciyata kuwa inajin ciwon yada zan hadasu suyi aure karshantama surika tsotsar bakin juna"Ok naji kiyi k'ok'arin hadiye kukanki ko wlh yanzu na baki mamaki kin yarda har zuciyarki kinasonta dan ba wasa yanzu ina zuwa gida zanma ghaisha bayani wani irin kukane yakeson kufcemun amma na daure nafi karfinsa na dake na goge hawayena kamar yada ya bukata ta k'akalo murmushi"eh Yaya Sardauna na yarda wlh inason dear Nisha har cikin zuciyata tanada

Kirki"gud yace yanufi hanyar gidansu Nisha dakewa nayi na kauda duk wani bacin raina har muka iso kofar gidan kofa yayi parking"Oya shiga ki fito ki gaishemun da umma zan dawo da da dare yanzu kinga gagawa muke budewa nayi ina fitowa wata mota tayi parking na kalli motar naga Nisha ce da wata daide sa'arta suna dariya ta bude ta fito suna dagawa juna hannu sanye take cikin uniform naso na lauya yayi mata kyau sosai kasancewar batada rama kuma batada jiki tsaka tsakiya kena ta yane kanta da mayafi karami juyarwar da take suka hada ido da zee ihuu tayi ta nufeta da gudu suka rumgume juna"my dear daga ina mushiga cikin"dallah malam ki nutsu mijine har gida na kawo miki kalli waccen hadadiyar motar kallon motar Nisha tayi amma baka ganin naciki saboda glass d'in mai duhune amma shi yana kallonsu yana yamutsa fuska sakinta tayi tana mata dukan wasa " wow motar ta hadu wlh ba karya amma Yayanmu Dr nada irinta my dear banson iskanci ina zankai mahafus DINA gaskiya banaso Jan hannuta zee tayi suka shiga daga ciki akofar get zee ta rumgumeta ta fashe da kuka Nisha ta rumgume zee hankalinta atashe

muryata na rawa tace"my

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login