Showing 81001 words to 84000 words out of 198792 words
Chapter 28 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
kuka daga yau karkayi ciwon zuciya please angon Nisha kaina ya tallabo ya Dora harshensa yana shanye hawayena saida ya shanye tas ya sakeni jikina yayi sanyi jikinsa na koma na tura kaina kirjinshi ina sabke ajiyar zuciya shima rumgumeni yayi gam yana sabke ajiyar zuciya munjima ahaka mun makale juna can naji yace"My Kanwas kin tabbatar Nisha zata soni ni mutumne Mai son asoni sosai abani kulawa anunamun love zata iya wani irin k'ululun bakin ciki naji ya turnukeni amma na daure tunda banida dalilina na hakan
jikina na janye na matsa nesa dashi na kamo hannusa na rike "Yayana wlh zata soka sosai ma kaima kabata kulawa please Nisha ba ruwanta kaji yayana na fada ina langwabe kai ina sakin murmushi "gud My Kanwas nagode ya fada yana kamo yatsata yasa bakinsa yana tsotsa wani irin feelings ya tasomun ashagwabe nace"Yayana bakajin tsantsanin hannun hagumne fah na fada ina dariya zan zare ya ki Saki ya sake salon tsotsar idanu na zuba masa"Yayana please kabari mana zanyi kuka gira ya dagamun ya turamun yatsarsa abakina na kallesa gira ya dagamun alamar na tsontsa cizo na gantsara masa da karfi amma yaki cirewa na Kara masa wani cizon na cire yarsar bakina ina dariya cizona shima yayi da karfi na Saki ihu na fashe masa da kuka ina yarfa hannuna face ya hade" wlh idan kika bari hawayenki ya zubo k'asa sai kin raina kanki ni da kika cijeni fa wa nama kuka shiru nayi na hadiye kukan hannu ya rike yaga san hakoransa sun fito iskar bakinsa ya shiga huramun ya saki hannun"ina wayarki? " gatacan " jeki dauko mik'ewa nayi na nufi inda kayana suke idanu ya zuba mata da sauri ya rumtse idanunsa ya dafe kansa saboda tafiyarta kadai zata tadama namiji hankali bare kayan jikinta da yanayi zubinta da Allah yamata gata de yar siririya ce doguwa amma akwaita hips d boobs masu daukar hankali hafeeza ta gaji da wankan tana zaune tana ta daukar pic na iskota ina murmushi "sister ina kika buya ko kece na hango can? "eh gun Yayana nake bari na kai masa waya nazo nayi wanka hafeeza hanata tayi taci GABA da daukar pic daide lokacin,
Mahbeer ne ya shigo parlonsu yana neman Sardauna ya masa albishir bai gansaba ya nufi d'akinsa yaji arufe fitowa yayi yana nemansa yasan irin wanna lokacin yana Swimming pool can ya nufa lokacin zee ta gaji da iskancin hafeeza kokowa suka fara tayi nasara warce wayar ta ruga da gudu ta nufi gun Sardauna tana dariya mahabeer ya hango zee babynsa da wanna Riga mai masifar kyau yar guntuwa zai bita yaga hafeeza tana saka hijabi ya nufo gunta "ke dan ubakin haka tsirara kuke yawo dan kin ganni zakisaka hijabi ina ne zee ta nufa ahaka idanu hafeeza ta fara cicirawa "bro ai cemun tayi gun Yayanta zata nazata kaine to ko gun yaya Sardauna ne idanu ya zaro "kina nufin ahaka tazo?? "A,A ga rigarta nan dauka rigar yayi ya nufin gunsu zee ko tana zuwa ta zauna kusan Sardauna tana dariya"Yayana ga wayar shakota yayi ransa abace"wai dan ubanki haka kika fito daga part d'inku ya fada idanunsa sunyi jajur tsoronsa ya kamani kai na girgiza"Yayana wlh da abaya na fito tana can a ajiye Yayana ka shakeni sosai fa sakina yayi idanu na zuba masa yada babban kirjinsa ke sama da kasa hannuna na dora kan kirjinsa "Yayana kafiye girma masha Allah Yayana babban yarone mai tsada na fada ina sakar masa kiss saman faffadan kirjinshi mai yalwar gashi wani farin cikine ya mamaye Sardauna duk da bai taba mata murmushi gaba da gaba ba sai da ya subce masa itama murmushi tayi ta cire hannuta saman kirjinsa kamo fuskata yayi ya had'e face d'inmu muna shakar numfashin junanmu cikin wata iriyan murya yacemun" my Sweet zee wlh kinfini haduwa kedin babbar yarinyace danya sharaf mai tsadar gaske ya fada yana lasar idanuna ashagwabe nace"wayyo my Sardauna kabari mana kiss ya sakarmun saman idanu yana sakin murmushi ya dago ya tallabo kaina ya daga bakina yana huramun iskar bakinsa wani kamshi nake Shaka muna kallon juna sai ji nayi ya zubamun yawu ya rufemun bakina yana murmushi "Oya My Kanwas hadiye fuska na kwakwabe " OK bani abuna tunda bazaki Shaba hadiyewa na ina lasar baki "to yayana na hadiye na fada ina riko fuskarsa "Yayana tsaya meye saman idanunka mugani cikin dubara na bude bakinsa Nima ina hura masa iskar bakina na kakalo yawuna na zuba masa abaki na rude masa bakinsa ina dariya sai naga ya hadiye yana murmushi gira na daga masa "wayyo Yayana namaka wayo kasha yawuna kafada ya dagamu "My Kanwas bani wayar mana "to Yayana ga wayar"gud My Kanwas bani number Humaira da sauri na kallesa "yayana wacece haka kuma ni banida na fada cikin tsiwa zan Mike ya rikoni ya mannani da jikinsa ya kai bakinsa kunnene cikin tatausan lafazi yace"My Kanwas Nisha nake nufi ya fada yana shafa gashin kaina cikin sanyin jiki na janye jikina ina murmushi karfin hali na bashi wayar "gashi yayana zaka ga nasaka My dear amasa yayi ya duba babu security ya shiga ma'adanar lambobi yaga number nisha wayarsa ya dauka ya kwashe number Nisha yayi dailing number tana ringing ba'a dauka ba har ta katse ya sake kira zee baby idanu ta zuba masa zuciyarta na mata zafi amma ta boye damuwarta "Yayana bata dagaba ne bari na kirata nace kaine Kiran har ya kuma katsewa bata dagaba zee ta kirata bugo daya ta daga"my dear amaryarmu Yayane fa yake kiranki baki dagaba daga can Nisha ta zaro idanu"wayyo my dear wlh ban saniba ai to kibani shi idan kuna tare zee saida ta rumtse idanunta "OK my dear ido ta bude ta kalli Sardauna yana fama latsa waya tace"Yaya Sardauna amshi Aunty Nisha nason magana da mijinta kallona yayi na sakar masa murmushi amsa yayi ya Kara akunne"hello Amarya ya kike daide lokacin mahbeer ya iso gun ransa duk abace ina ganinsa farin ciki ya kamani daman neman yada zanbar gun nake cikin farin ciki nace"my heart zo ka kamani mutafi jiri nakeji wanka zanje nayi Yaya Sardauna na kawoma waya suna...ban idasaba ya fisgoni na Mike tsaye saida nasaki Kara"wayyo my heart wlh hannuna naji zafi da Sauri Sardauna ya dago kai ransa amutikar bace saboda fizgar da mahbeer ya mata yajita har ransa amma ya kauda kai yaci gaba da amsa wayarsa jikinsa ya matseni yana sakamun abayar hannusa Wanda niko hanklina gabaki daya yana gun wayar da Sardauna yake da Nisha muryar mahbeer ta dawo dani yana mun magana afada fada ya matseni gam "wlh my zee babyna Idan............... βπ»
*Gidan kudi yauwa ina bara comments don Allah saboda naga sarautar taku ta motsa sai yan kalilan sukeyi π€£to yau na roka comments da sharhi Nasaka mukarama labari sugar amma idanu munji shiru sai na dauka ko bakujin dadin labarineπππ*
*πππ©π»βπ¦±ZEE BABYπ©π»βπ¦±ππ*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*ππ»30*
...."kika sake fitowa ahaka sai na bata miki rai gida cike da maza zaki rika fita ahaka "yo my heart ai babu Wanda ya ganni fah sai Yaya Sardauna kuma ni yaya mahbeer kabarmun fada Allah ni banason fada sai Karina min fada jifa hannuna kajimu wayyo Yaya Sardauna kagani my heart yajimun ciwo ko? "yi hakuri my zeena zo mugani janyeta yayi ya kamo hannuta suka zauna kusan Sardauna ya kwantar da kanta kafadarsa ya rike hannuta "Dr ango kaji zainab tana kullamun Sheri wai na jimata ciwo ya fada yana murmushi yana murzawa zee baby hannuta Sardauna dagowa yayi Wanda ransa yayi mugun baci ya danne yama Nisha sallama yace Zai kirata da dare ya kalli mahbeer yace"my bro kaima naga irin fisgar da kamata ai kashinta bai kwarin da zaka fizgeta hakaba sai kajimata ciwo zee najin haka Sardauna ya daure mata gindi ta b'are baki ta fashe da kuka tana bekama Sardauna hannunta ya riketa ransa wani irin mugun baci yayi kwashe wayoyinsa yayi ya Mike yabar gun mahbeer yace"Dr Namu ka tsaya kaji labari mai dadi bai juyoba yace" toilet zan shiga zamuyi maganar anjima ya tafiyarsa dukansa zee ta fara tana kuka"to ni sakeni na tafiyata wlh ba ruwana dakai tunda ka kori Yayana gashinan kajimun ciwo daket ya riketa ya shiga lallashinta yasamu tayi shiru tana zumburo
baki saida ya lallabata har ta sabko ta Saki ranta ya jata suka nufi gun ruwan abayar ta cire taba mahbeer ya rike mata tana dariya "my heart naje nayi wanka ta nufi ruwan da gudu ta tsumduma mahbeer na zaune sai murmushi yakeyi yana lumshe idanu yana jinsa a farin ciki zee nutso kawai take ruwan saboda ta iya ruwa sosai idan tayi nutso ta gaji sai ta leko a kirayi mahbeer tana dariya shima dariya yake mata sai takoma yay yay da ita ta fito sutafi taki saida taji Ana kiran sallah ta fito gashinta har gadon baya na tsagar da ruwa mik'ewa yai ya taro ta ya rikota yana goge mata gashinta da mayafin abyar tana dariya ta shafi fuskarsa"my heart ina sonka murmushi ya Saki ya saka mata rigarta ya yane mata kanta da gyale ya mata kiss agoshi "nima ina Sonki ina kaunarki wlh bazan iya rayuwa babu keba rumgumesa tayi tana dariya" nima wlh Yayana ina Sonka ina alfahari da kai janyeta yayi ya kamo hannuta suka nufo cikin gida daide part d'insu ya Saki hannunta "my zeena alwalla zanyi na tafi masallaci dariya tayi ta wuce part d'insu shima ya shiga part d'insu akofar get sukayi Karo da Sardauna ta dago da Sauri face ya had'e ta tare hanyar ta marerece fuska"Yayana ina wayata hannusa yasa ya matsar da ita bai kalleta ba yace"tana gun ummi zatayi magana ya buga mata wata uwar tsawa jikinta na rawa ta shiga ciki da gudu tsaki yaja ya tafiyarsa tana shiga ta wuce bedroom ta cire kayanta ta daura towel ta shiga bathroom saida tayi wankan tsarki saboda rumgumar da Sardauna ya mata ta zuba sosai tana fitowa
ta saka Riga da siket yan kanti rigar mai dogon hannuce ta fesa turare ta fesar da gaahinta ta shafa mai ta daureshi da ribbon ta saka hijab ta hau darduma ta tayar da sallah hafeeza ce ta shigo itama ta dauro alwalla ta tayar da sallah zee ko da ta gama bata tashiba zaune take tana hailalah da salatin Annabi hafeeza ma zaune take tana karatun Alqura'n mai girma har aka kira sallahr isha suka Mike sukayi atare suna idarwa zee ta tashi ta cire hijabin ta nufi D'akin ummi tana zaune kan darduma tana Addu'a hawaye na zuba saman fuskarta jin motsin zee yasa tayi saurin gogewa ta shafa fatiha ta Mike ta kalli zee tana zaune bakin gado wayarta ta dauko"ga wayarki inji Sardauna amsa zee tayi tana jujuya wayar ahannuta tanajin kamshin Sardauna jikin wayar ummi ta zauna ta rumgumo zee "zainaba kinada damuwane? dariya zee tayi"kai ummina wlh babu abinda yake damuna ummina murmushin farin ciki tayi zee ta budewa umminta kai" wow ummi kizo nayi miki kitso mana ko Dan bazai kitsu ba ta fada tana warware gashin Wanda tsayinsa ya wuce mazauninta dariya ummin tayi tana ma zee dukan wasa "sakarmun gashi hirasu suke cikin so da kauna hafeeza tashigo da sallama "ummi ghaisha na kiranki murmushi tayi "to ganina zee tashi muje kici abunci rumgume ummi tayi"to ki goyani janyeta tayi ta Mike tsaye ta daure kanta ta kama hannu zee suka fito tana mata rigima sai ta goyeta dariya su Daddy suka musu kan dining suka nufa Sardauna na zaune yanacin hadin salak da akwai Daddy yace kaga Dan gatan ghaisha kallonsa zee tayi ganin fuskarsa ahade ta kauda kanta ghaisha tayi serving d'insu mahbeer ne ya Iso yana dariya ya nufi gun Sardauna ya zauna yasa hannunsa cikin plate din "ango baka bani gorona ba fah? " murmushi Sardauna yayi "bro zan baka karka damu Daddy yace "yauwa idan mun gama
cin abuncin zamuyi magana kunga Abu ya gabato suka amsa da to zee ta kalli mahbeer "my heart ba ko magana ko? " zo muci salak akwai dadi" Allah Ya mahbeer to bari nazo naci ta Mike tana kallon Sardauna ido suka hada wani irin abu ya sokeso atare wani mugun kallo Sardauna ya watsama zee da nunin karta kuskura tazo dabbas ta koma ta zauna Dan ta gano kashedinsa baki ta murguda ta hararesa taja tsaki ta kauda kanta tanajin wani irin yanayi na baibayeta Mahbeer yace ya kika fasa zauwa? cikin sanyin murya tace "Ya mahbeer banaci ne Sardauna spoon d'in ya ajiye cikin plate ya mike ya dawo parlo sude iyayansu abuncinsu sukeci mahbeer yayi yay da zee tazo taci salak taki dam Sam ya fice mata arai abuncin kadan taci Dan bata fiye cin abunci sosaiba da dare surutu tayi ta zuba musu har suka gama suka dawo parlo Sardauna na zaune yana waya da wani Dr da yake Abuja Akan yazo Abuja gobe zee tana jikin umminta kwance Sardauna na gama wayar Daddy yayi gyaran murya yace"yauwa dama abinda nakeso daku shine maganar lefene
Kai Faisal nasan aiki aiyuka sunma yawa Mahbeer kaine zaka jagoranci tafiyar kaida ummi Raiyan da khadija zaku tafi Dubai ku hado kayan lefe da da kayan daki da gadaje har na Aisha nine zan mata komai ya kasance kun musu iri daya kamar yada gida janku yake iri daya to hata kayan da za'a zuba agidan ma ya kasance iri daya akwatina ma iri daya komai yazama iri daya dama na gama shirya koma jibi idan Allah ya kaimu zaku tafi momy sai muyi zaman mu ni dake da hafeeza har su dawo ko? " wayyo Daddy atafi dani please sai nazabo komai Dan Allah Daddy na fada ina son yin kuka ummi tace"nafa San halinki idan munje bazaki barni nasake ba nayi abunda ya kaini ba kukan shagwaba na saka mata na Mike na nufi bedroom Sardauna da kallo ya bita yana lumshe idanunsa zuciyarsa na bugawa Daddy yace"ko atafi da ita sai tazabi irin abubuwan da take so ummi tace"abarta wlh bazata barni na sakeba yanzu zan shiga na lallasheta zata hakura murmushi Daddy yayi
Sardauna gun ghaisha ya dawo ya zauna ya kwantar da kansa cinyarta kansa ta shafa masa "Autana ya dai Mamana gobe zan tafi Abuja insha Allah amma kwana biyu zanyi ko uku "Allah ya kaimu ya.kaika lafiya ya bada sa'ar aikin da akaje yi Daddy yace"ni bazaka fada munba tashi yayi ya koma gun Daddy ya rumgumesa "sorry my Daddy dariya sukayi mahbeer yace"Dr Sardauna namu wai bazaka bani gorona ba murmushi yay ya kallesa "Allah bro kafiye takura yo ni goro gareni kuda kukaje kuka kai kudin auren kukasa ranar aure ai Kane zaka bani goro ko Daddyna ya fada yana rumgumesa Nawwara da nanah dariya sukayi suna kallon Sardauna harara ya zabga musu ghaisha tace ka firgitamun yara mahbeer yace"au haka kace ko gira Sardauna ya daga masa yana dariya ya kalli ummi "ummi kije zainab fah na kuka ita daya ki lallasheta dariya mahbeer yayi "eh lallai tama zaben mata ummi mik'ewa tayi tamusu sallama ta nufi bedroom d'insu zee hira suka taba kadan Sardauna ya Mike ya musu sallama Dan da Asubah yakeso ya kama hanyar Abuja mahbeer ko yana nan suna tattauna yada komai zai tafi atsari sai karfe kusan shadaya ya tafi part d'insu ummi da ta shiga
zee na kwance har tasaka kayan bacci taci kwayoyi kwallaba daya ta shanye ta sirot dama ita daya ta rage mata hafeeza ta tambyeta meye Tasha tayi banza da ita Dan yan isakan sunzo kanta akwance ummi Raiyan ta iskosu murmushi tayi isowa bakin gadon tayi ta dauketa cak kuka ta saka mata "ummina wlh ni saukeni nayi fushi ta kalli hafeeza"diyata kiyi hakuri natafi nayi lallashi tare zamu kwana shiru zee tayi tayi lamo jikin ummi dakinta ta nufa da ita ta kwantar da ita cire abayar jikinta ta shiga bathroom tayi wanka ta fito ta saka kayan bacci ta hayo gadon ta rumgume yarta da take kukan sangarta ba hawaye Dan kwayoyin sun fara aiki"zainaba yi shiru yar autata bari namiki waka mai dadi waka ta fara mata akunnanta ta larabci kunsandai balaraba da zakin murya tana shafa gashin kanta tun tana turjewa, har ta tsaya tayi shiru tana sauraro tayi lamo jikin ummi bata jimaba bacci ya dauketa abinka da tayi shaye shayenta ummi bata bariba saida taga baccinta yayi nisa Addu'a ta tofa mata taja blanket ta rufesu Dan itama so take tayi baci ko ta farka cikin dare tayi sallah tana rumgume da yarta har bacci ya dauketa hafeeza tana dakinsu ita daya itama tayi bacci rashin zee baby dama itace ke hanata bacci da wuri sucika dare suna hira can dare ta gudu gun umminta ta kwana,
Sardauna yana zuwa wanka yay yayi shirin kwanciya yayi sallahr nafila raka'a biyu ya jima zaune yana Addu'a ya Mike ya cire jallabiya ya ballo maganinsa yasha ya fada saman bed yaja blanket ya rufa jikinsa yana juyi har bacci ya daukesa koda mahbeer yazo lokacinma Sardauna yayi bacci shima wanka yayi yay shirin bacci ya kwanta amma yay cikin wuya yayi bacci sha'awar zee dinsa ta adabeshi ga tunanin zai barta yayi tafi wacce yasan zasu kusa sati haka yayi ta juyi har yayi bacci bangaran Nisha tunda Sukayi magana da Dr Sardauna muryasa ta dimautata ta gigitata don bata taba wata magana ta arziki dashiba sai yau kwance take saman gado sai juyi takeyi motsi kadan ta kalli wayarta Dan yace zai kirata zuwa dare sai lumshe idanu take Dan bacci takeji gashi ya Mata kashedi baya kira aki daukan kiransa haka dai har bacci ya kwasheta cike da begen Sardauna Asubah ta gari,
**************************************
*agurguje bayan sati uku*
Bayan wannan lokacin abubuwa daya sun faru harda zuwansu ghaisha da ummi Raiyan da mahbeer Dubai Wanda suka dauki tsawon sati guda sun hado kaya na kece reni gadajema iri daya aka sayoma zee baby da Nisha haka akwatuna ma iri daya da kayayakin