Showing 135001 words to 135756 words out of 135756 words

Chapter 46 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7556

bayan kwana biyu kuwa aka wuce da ita cameroon, *hanna* kuwa bataje ba dan marshall bai barta ba, washe garii bayan en biki sun watse kuwa, *hanna* nazaune dakin mama tana shirya kayansu dan gobe zasu wuce, amma tashigo, dafara'a *hanna* ta amsa sallamar sannan tace ammah bakiyi baccii ba?
Banyiba *hanna* ammah tabata amsa atakaice, zama kusada ita tayi sannan takamo hanunnunta tace, *hanna* nagode nagode,
Kwace hannunta tayi sannan tace haba ammah wannan abun fa duka yiwa kaine, eh dai *hanna* nasan rabiah er uwarkice ammafa sharrii na nemeki dashi sannann yakoma kaina, baki saduda ba sanda kika kallii er uwarki samu mijin aure duk ta dalilinki."
Murmushi tayi sannnan tace ammah kije ki kwanta, dare yayi, Allah yamiki albarka tace sannnan tasaka kai tafice, amin *hanna* ta amsa sannnan takarasa shirya kayanta, ta kwanta, washe garii kuwa sasafe jirgin marshall yasauk'a bai dad'e da zuwwa ba kuwa suka koma."






Zaune suke afalo marshall da *hanna* yayinda yaran dukansu sunyi baccii, kwance take ajikinsa, saurin d'agowa marshall yayi cikin farinciki yana cewa cutie yanaga kamar ciki kike dashi?" ciki kuma? Tafad'a sannnan taturo baki tace, Habadaii honey kayimun fatan sauk'ii mana, ai fatan saukinda zanyi miki kenan, tabb nikam hud'u sun ishenii, hudu fahh? aii saikinyii sha biyu." shabiyu faa kace! Sai kace kaza, tabb, au haka kikace koh toh zamu ganii,"
Sai mu gani tafad'a hadeda daukan pillow na gujera tana maka masa, riqe filon yayi cikin wata irin murya yace," u knw wat cwrtheart?" girgiza masa kai tayi, cikin wata irin siiga yace," i forget to say that i love you yesterday cwrthear, and now i love you, inasonki irin sossai dinnan faa, love you muchest more tafad'a tanayi masa plash kiss akan lips dinsa," sannna. Tazare pillow d'inta taci gaba da dukansa ahankali yana karewa yana dariya."
~Hanna and marshall lives a happly ever after~."






Alhmdllhy all possible things done with succes."




Anan nakawo karshen wannna labari nawa na *hanna* da Abdullahii sai kunjini daukeda sabon littafina na *husna* ........😜saidai kunjii labarin."



Yanzu dai *hanna* da marshalł sunhuta zainab bawa ma tahuta, reader's kuma kun huta."




Am gonna miss yhou marshall and *hanna*😭








Takuce mai k'aunarku mai k'aunar sanyaku cikin farin ciki zeeiiyybawa❤😍




Ur's


Z33iiyyb3rw3r




مشا الله
[8/27, 6:38 PM] 6ta Abuh: *BIBIYATA AKEYI*




*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*




_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_


مشا الله لقد انتهت


*NOTE* ```banyi wannan littafin nawa dan cin zarafin wani ko wata ba, daga fara littafina zuwa yanzu plz inda akwai wanda na ta6a 6atawa raii ya yafeni,انا اسيف dan adam ajiiziineh, akwai lokuta dayawa da zaka 6atawa mutum kai batareda kasani ba."
Nayi wannan rubutune dan fad'akarwa badan munanawa wani ba, Allah ina roqonka kasaka sak'ondaa nakeson isarwa ya isaga bayinka, Ya Allah ina roqonka kuskurenda nayi wajan wannan rubutu nawa ya Allah ka yafemun,اغفرلي ياربي ya hayyu ya kayyum ya zill jalalu wal ikram.```




*GODIYA*




_Godiya ta gareki ta dabance *my Hajja* fatana Allah yabarmu tare, yaraya mana ihsan_انتي كل شيء

_Godiya gareki gwanata *Ayusher* hakika kin bani karfin guiwa sosai ina godiya ga hakan Allah yaraya mana husna da little baby انا سعدان بي لقاء اليك_


_Godiya gareki kawar arziki *Asmy b aliyu* ina matuk'ar k'aunarki_انتي صديقتي الحميم.


_Godiya gareki *pherty zarah* danuna soyayyarki gareni da kulawa شكران اكتر."_
_Godiya gareki sadnaf شكران اليك *Sadnaf* Allah yaraya mana affan da ikram."_
_Godiya gareki antyna tafii takowa *an2y rash* Karfafa guiwarki gareni ta dabance hakama soyayyyarki ta dabance_."انتي كل شيء


*JINJINA*


*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*
Ayushert muh'd
Hajja ceh
Asmy b Aliyu
Pherty zarah
Kai da duk wani wanda yake cikin gidan haske ina sonku sosai." Allah yabarmu tare Amin." احبكم كثران.






*REAL HAUSA FULANI WRITTERS*
*Sadnaf* jinjina gareki




*REAL HAUSA FULANI WRITTERS*


*Rahiinat mahmoudou* Ahalin yanzu kintashi daga matsayin k'awa kin dawo er uwa gareni. اختي"






*KAINUWA WRITTERS ASSOCIATION*
*Anty fauzah er amana* nayi farin ciki sosai da nuna kulawarki gareni." ina alfahari da hakan."






*DA BAZARMU WRITTERS ASSOCIATION*
*MUNIIRAT* kawar arzikin ba munyi missing naki kiyi ki dawo fa."لقد ءاشتقيتا عليك كثران






*BIBIYATA AKEYI FANS*
gaisuwarku ta dabance, ahalin yanzu kunzama jinin jikina ban had'aku da kowa." انا احبكم كثرن



*HAJJACE NOVELS GROUP*


*ZAYNAB BAWA NOVELS*




*ASMY B ALIYU NOVELS*

*PHERTY NOVELS*

*HAUWA SARKI NOVELS*


*MAMAN USMAN NOVELS*


*DA DUK WASU GROUP DIN DA NAKE CIKI INA ALFAHARI DAKU*






الحمدلله

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login