Showing 30001 words to 33000 words out of 135756 words

Chapter 11 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7591

zo tsakiyar titin, hameeda bata luraba ta shiga sukuma basu tsaya ba sukaje gadan gadan kanta," aikuma kunsan base nafada ba kunsan sojojin bazasu tsaya danta tsallaka ba. "




Aikuwa hakan ya bala'in 6ata ran Hanna ganin ko tsayawa basuyiba dan duba lafiyarta, afusace ta dauki wani katoton dutse, dan niyar jifan motocin, hanata hameeda takeyi amma fir taki jefa dutsen tayi Aikuwa kamar ta saita sai motar da MG yake ciki."


K'aran dutsenne yadawo da hankalin MG dayake Waya, lokaci daya hankalin sojojin duk yatashi. "dan sun d'auka hari aka kawo musu, MG ne ya umarci a tsaida mota, ganin fuskar da yafiso aduk duniya idan aka cire na mahaifansa, ta madubi sai huci takeyi."




Ganin antsaida motane yasa sojojin fir fi towa kowa da bindigarsa a hannu suka zagaye motar da MG Ke ciki. "




Umarta yayi da abude masa kofa babu musu suka bude, captain Ahmad dake gaban motanne yafitoh yana tambaya ina zaije amma ko kulashi baiyiba ya nufi wajan su *hanna* su sajen ma'aroof da motar su kecan gaba suna gadin *hanna* suma ganin haka yasa suka futo, suka nufi ogannasu. "




Su captain bala ma da suke can baya wanda dama sunga wucewar ogannasu amma ganin ya tsaya suka fito suka nufesu, hangosu yayi daga nesa ya musu alama dasu juya, bbu musu suka koma, ya karasa wajenesu *hanna* datake rikeda kafan hameeda tana mata sannu. "




Hameeda ce tafara kallonsu, ahankali tabugi *Hanna* tanuna mata ai suna kallonsu atake suka mike tsaye cikin su yahau lugude."




Yana karasowa gabanta yafadi, subhanallah yahadu Addu'oi kawai takeyi dan azatonsu gamo sukayi deyi wuya samun namiji mai kyansa, hameeda kanma dabadan kartayi karyaba datace har daukan idoh yakeyi, "


Ta6a Hanna tayi kinga abinda kikaja mana ko" kin ta6o mana dan balarabe. " yana karatosu wani ni'imtaccen kamshi na ziyartarsu" dakyar *Hanna* tattaro kuzarinta cikin jarumta dan kwarjini gareshi kamar zaki, duk sai taji yacika mata idanuwa idanuwa, adan zafafe tace. "




Tsayawa kazo yi ko kazo bata hakuri ne?? Shiru yayi ya tsaya kallonta, Eyhem tambayan ka nakeyi kawani tsareni da idoh" azafafe wani soldier yayi kanta da niyyar marinta, captain Ahmad ne yayi saurin tsareshi, katsira da aikinka kawai yafada masa. "


Rike k'ugu tayi tana karar raya, sannan taciga ba dacewa" ai dama nasan irinku bakusan darajar dan adam ba burinku kawai kuci mutuncin kowa." kokadan baiji zafin magan ganinta ba saima wani sanyi dayake ziyartar zuciyarsa, gawani irin girma kyau da cika idoh datayi masa, wutar santa ne take kara ruruwa acikin zuciyarsa. "




Hameeda ce take ta ta6a ta akan tabari amma ture hannunta kawai takeyi."


Wasu daga cikn sojojin ne sukayi kanta a hasale, daga musu hannu yayi alamun su koma Haka suka koma badan ransu yasoba saiwani huci sukeyi, araina nace yanzu yanda kuke zabga-zabga dinnan idan aka barku saiku daketa? "🤔. "


Karasawa yayi har gabanta alokacin sai faduwa gabanta yakeyi, gawani irin kamshi dayake shirin rikitata ." yatsunsa guda biyu yasa ya 6alle mata baki ai babu shiri tasaki ihun azaba, sannan yace" bbu kyau yin rashin kunya anah gaba dakai" yafad'a kamar mai yin rad'a, aikuwa tana sakee bakin tace Allah ya'isa na mugu azzalumi. "
aibaisan lokacin dayawaro idanuwansa ba, wato ita wannan yarinyar batada tsorone ko kad'an?" aikuwa bata ankaraba ya k'ara 6alle mata bakin, nanma tasake sa wani ihun Atake kuma tace Allah ya'isana, aibata k'arasaba yakara 6alle mata baki,"


Ihu tasa wannan karan kan harda bubbuga k'afa takusan sa MG dariya dakyar ya danne," Allah yahhh, aibashiri tasa tafukan hannunta tarufe bakin,"


D'an sunkowa yayi yace Allah yayime? "wata uwar harara da doka masa," haderai yayi yace, idan kika k'ara yiwa wani rashin kunya nidake, yafada had'eda nuna kansa da ita wanda inba ita data ganiba bbu wanda yafahimta."


Yana juya baya tace kuma sai Allah yasakamun, a hankali kaman mai tsoron yajita, aikuwa karaf a kunnensa juyawo yakara yi atsorace tayi baya, dakatar da ita yayi sannan yamatso yanda bbu wanda zaijishi, yace idan kikayi hakuri kwannan ma zaki rama da kanki, yana fadin Haka yajuya yabarta adaskare agun takasa gane wannan maganarsa ta karshe. "




Juyawa yayi wajen hameeda, sake fuska yayi, yayi wani _killer smile_ yamata wanda yasa hameeda sake baki kamar wata doluwa."


Cikin kwantar da murya yace _sorry_ _dear_ bansan haka zaifaru ba kiyi hakuri. "


Hadiye wani miyau tayi bakinta har yana 6ari tace bbu" ""babu komai. " wata 'yar dariya yayi, ok ko zaki shigo musaukeki?"


Wani bakin ciki ne ya turnuke *hanna* ganin yanda hameeda ke binsa da ido kamar sokuwa. " haka kawai ta tsinci kanta da jin haushinsu duka, fuuu tabar musu wajan tayi ta nufi gidan anty hindatu."




Kallo suka bita dashi, sannan yadawo da kallonsa kan ta, muje ko yace mata, kallonsa sa tayi sannan tace, idan na tafi bazataji d'ad'iva kuma kaga ita bakuwa ce batasan gari bah. " tafad'a irin bahaka taso dinnan ba."




Karki damu, kije ki kwantar mata da hankali naga kaman ranta yabaci karki barta cikin bacin rai."


Kallo mamaki tatsaya yimasa, kanne mata ido daya yayi sannan yajuya, ya nufi motarsa, captain Ahmad yagani sai wani rike dariya yakeyi, harara ya 6alla masa. "


Kai tsaye mota yawuce, suka rufa masa baya suka tafi."


Duk abinda malam yabukata Ammah ta shirya Kai tsaye suka Kai masa, ya umurcesu dasu dawo gobe. "


Kaitsaye washe gari sassafe suka wuce ya shaida musu cewa komai ya wakana amma bazaiciba harsai randa hanna suka had'u da najeeb."


Abinda Ammah tamanta shine tacewa malam ya rabata da najeeb amma batace masa ya rabata da kowani saurayi ba. "






Yaune ranarda su chief suka yanke danyin meeting akan MG, suntaru awani office wanda duk kujerune anzagaye da kujeru, zama sukayi sukafara gudanarda abunda yakawo su."






To be continued




_Ur's_
_Z33YYB3RW3R_
[12/2, 9:27 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_




_
Writting by



© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )


My first novel





Page 32










*


Tana shiga da gudu takarasa kamar wanda aka jefota, atsorace anty hindatu tatashi tana tambayarta maiyafaru amma ko kulata batayiba, tashige daki ta fad'i rub akan gado tafashe da wani irin kuka maicin rai. "


Tunda take arayuwarta bbu wanda yataba mata cin mutumci irin wannan _he just ambarass her in public_ agaban jama'a atake wani irin tsanarsa da baibayeta zuciyarta jitayi batada wani mak'iyi kamarsa wani irin * _hatered_ takeji wanda bata tabayiwa kowaba."


Ringing da wayar ta tafara akan dressing mirror ne yakatseta, da kaman bazata dauka ba sai wata zuciyar tace mata ko najeeb ne, dan ita yanzu abin najeeb har mamaki yake bata. " saiyayi 2days bai kirata ba kuma some tyms kota kira baya picking."




Wiping din tear's nata tayi tanufi kan dressing mirror ta dauki wayar, To her biggest suprise sai taga amirace ke kiranta, with full of happiness tayi picking, beb u just foget about me, badai kunkamo hanya ba?? " nop bamu kamo ba, but wen dear??" is only 2days yayi remainig afara event fahh, " srry To say dat but beb inaga zuwannawa ma zaiyi wuya, " dan dady ya han,,, ai bata bari tagama ba tayi hanging call din, sosai ranta ya6aci, wani irin bakin ciki ne ya turnuk'eta she feell much more anger than abunda aka mata recently."


Anty hindatu na falo gabaki daya she worried batasan maiyasamu sister dinta ba, jiran shigowan hameeda kawai takeyi. "


Can kuwa sai ga hameeda, dasauri anty ta taryeta, hameeda wat happen To dis stubborn naga ranta abace."


Is nothing fa anty, kawai mun d'an haura ne, " wani tsaki anty taja mtsww, wawiya shine da d'agamin hankali, tana fadin haka tanufi daki."


D'aga cutton din dakin tayi, da'alla wawiya zoki fucemin agida, azuciye *hanna* ta d'ago da'alla awani gidankin da ko kyau bbu, eh naji dai. "


Suran phone dinta tayi, sanda tazo dai-dai ita, wani dirty look da wurga mata sannan tace idanni ne Wallhy saikinzo neman, with dis ur crumpy leg's, duka takai mata tayi saurin go cewa" kiyi ki fad'i akan wannan katon ciki naki ki haifi dan wata takwas bbu ruwani danni gida zanwuce, eh toh banza inaruwanki, tafita tana mita tsafar rowa sai kuyi gida 2 bed rooms dan karkowa yazo ba, dama haka halin anty hindatu da *hanna* saidai basu haduba sai anhaura amma na'yan minute suka rabu kowa yafara missing dan uwansa."
Dama haka mabiyi da mabiyi suke dan *hanna* ita takebin hindatu kuma tsakaninsu ratan 1 and half year ne shiyasa suka taso kamar sa'anni dan *hanna* gani takeyi kamar rana daya aka haifesu. "




Hameeda ta tarar a falo tana jiranta, wuceta tayi kaman bata ganta ba dan wani irin haushinta takeji."


Binta hameeda tayi tana bata hakuri dan gaskiya she feells very bad ace wajen nema mata 'yanci an 6ata ran' y'ar uwarta. "


Dakyar *hanna* tasauko maimakon suyi gida sai suka wuce yawo, sai closed to magrib, suka nufi gida."




Mota suka kalla afake, cikn sauri suka karasa dan haka ya nuna musu mama ta isoh, ciki suka shiga da gudu suka fad'a kan mama ai ba shiri tafara turesu da'alla kutshi karku karyani."
*Hanna* ce tatashi abinda cinyar kinma bawani dad'i na Umma yafi, tana fadin Haka tatashi tayi daki, hameeda ce tabita da gudu zata daketa, itama gudun tasa sukayi daki ganin mutum akwance akan bed dinsune yasasu tsayawa cirko cirko."


Hameeda ce takarasa ai ```to her biggest suprise``` amira ce akwance akan bed d'in tai saurin d'ale gadon tana ihu ta bata wani, ```huge hug``` ai *hanna* na ganin haka itama tayi ```landing```akan bed din tayi hugging nasu duka sanda suka ciki gidan da. ```Screaming``` dakyar suka ```letting go``` na ```hug``` din *hannace* tace ```OMG beb u suprise us``` i knw shine dazu hadda hanging dinmun call ai, srry beb kinban haushi ne shiyasa, to ba ganiba, sai abude chapter na rashin mutumci," hameeda tace nikam book guda zanbude ba chapter ba, dariya duka sukasa, hameeda ce ta k'ara cewa ke beb bakisan mai yafaru recently da wannan beb dinba, *hanna* ce tayi doka mata harara kinga bansan iskanci Wallhy, leave her beb nidai kawai bani nasha, haka hameeda tayita koro mata labari, ai dan dariya amira har riqe ciki takeyi, da'alla banza ```stop lough ding at me``` dakyar ta tsagaita wallahy kalan luv dinku ne so muaahh 💋, banza baki ganshi bane wannan dan ego din,"
uhm dama ki fad'i gaskiya amira tace. "


Can kuma kaman wanda aka soka mata allura tace" hameeda baki noticing ba lips dinshi is like yana shafa janbaki, amirace tayi saurin cewa anzo gun, dai-dai gunma kuwa inji hameeda, shiru tayi musu kawai, amira ce takara cewa beb dont tell me dat his lips are so lucious?"
Banza tayaya zansani,
```oh i see🤔 but I definitely knws dat u feell like kissing him dat tym```iya k'ulewa *hanna* tak'ule, she feells kaman ta aikasu lahira,
anahaka hameeda takara cewa watoo dama yana magana ke lips dinshi kika tsaya kalla ta fad'a, ```oh ya rabb🤦‍♀ am leaving dis room right now``` tana fadin haka tatashi tafuta had'eda banko musu kofa, hameeda ce tadaga murya yanda zata jita tace tasbahy alah khair habibty, dantasan abu mai wuyane tadawo dakin. "


Direct dakin da aka killace anty samha danyimata gyaran amare ta nufa." tanashiga shiga tasamu anmulke ta da kayan gyara kala kala. " zaunawa tayi itama tace sai 'anyi mata Ahaka Matar tazauna itama ta mulketa tsaff." dan ita aganinta kudintane zaikaru bbu ha'incii tamulketa kamar yadda tamulke samha haka itama tamata. "


Umma ce tashigo hannunta rikeda abu a kofi." tayi mamakin ganin *_hanna_* amma saita share, ganin *hanna* amulke take dariya takamata aikuwa tahau yinta bakakkauta, turobaki tayi Umma menayi kikemun dariya? "
srry My doughter mikawa anty samha kofin hannunta tayi, cikn nuna kyama samha takarba takafa kai, tafarasha, ganin tana shirin shanyewa yasa *hanna* tayi saurin faucewa."


Wani discusting look anty samha tabita dashi, Umma kuwa tatsaya kallon ikon Allah." turo baki tayi yanzu anty inwajen saiki shanye? " tana fadin haka batajira amsaba takafakai, aibashiri zata dawo dashi, Umma ce tqkatseta, Wallhy ```if u dare``` saina ebo wanda yafishi ```an then feed u like a baby``` bashiri ta shanye tasss."


Blanket taja tarufe su sannan tafita, anty samha ne ta juyo sukayi facing each other, habibty, Yes aunt, who's the luckiest guy?? "
Hmm"
Why humming dear?" "tell me."
Hawayene yafara sintiri a fuskanta, oh god dear, a ranta tace sumtin is behind that tearness,
Tashi tayi tazauna itama ta tayarda itah. "
D'ago fuskanta tayi, habibty tell me whats wrong?".


Ai kaman jira takeyi tafada jikinta tafashe da kuka." plz habibty stop crying and tell me whats wrong?? "
Rarrashinta tayi tayi Ahaka hartayi shiru ta, zayyane mata everything, sanda tayi kwalla dan tausayin kanwarta da tsanar hali irinna Ammah. "


Cikin kuka tacigaba da cewa" aunt i love him i dont wanna loose him, he's all i got and i want, he's driving me crazy aunt," am dying without him, saurin rufe mata baki tayi,shhhh stop saying those horrible things dear, yaushema kika sanshi just afew months back, har daza kiyi tunani bazaki iya rayuwa babu shiba," u had to be strong my dear, ". try hard to show him u can live without him either kinji dear?" Daga mata kai kawi tayi."


Haka tayita rarrshinta hartayi bacci.". Tadaura niyyar saita cire mata najeeb arayi. "
Ita hankalinta yafi karkata da masu binta, Dan tanagani kamar wanine yake dakon Santa kuma bazata bari wani najeeb lokaci daya ya masa shigan sauri ba. "


Araina nace kaji Mata saikace Wanda takeda tabbacin hakan🤔🤔 ahaka bacci ya kwashesu."










Read more😜






To be continued




Ur's
z33yyb3rw3r
[12/2, 9:29 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_




_
Writting by



© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )


My first novel






Page 33






*
Sai wajen three 3:00 am suka farka."
Matan dake dama already agidan take har tazo dan itama ta tashesu. "
Warm water tafara hadawa samha ruwan yasha different types na turaruka, wanka taje tayi, sai bayan tafito ta had'awa *hanna* wankan itama tayi," tun a toilet din take kallon skin dinta, yayi wani soft an silk, sai sheki takeyi yadda kasan skin din nicky minaj. "
After she come's out ba anty samha bama har maigyaran sanda tatsaya kallon ta." tanada irin oily skinny ne mai shegen daukan gyara, anty samha ne tahad'e hanna yenta👌 looking gogeous 😍my dear, " wani dan rangwada tayi had'eda farfari da idoh sanna tace tanks aunt😘."


Kallonta anty samha tacigaba dayi, habibty baki ganji bane harzaki tsaya yin kuka akan wani najeeb, aikin wucewa nan."
U alway's look more beautifull My dear. "
*Hanna* ce tace, anty toh idan wani aiki ne yake keeping dinsa busy fa??" karnayi saurin yanke decision da zanyi regretting, at the end. "
Juyo da ita tayi suna fuskantar juna, sannan tad'an tallafo face nata tace," no My dear" if he really care's he will always find a chance. "
Is not fair been busy to the one's we love?" kwace fuskanta tayi ganin haikan tadage so take ta rabata da masoyinta. "


Cut the crap aunt, i knw sumthin Is behind, and i won't let U to ruin my relationahip, no matter how couse." kallon mamaki damata tarasa wacce irin yarinya ce, saikace wanda yamata black magic. " ita kwata kwata bai kwanta mata ba, bazata lamunci," yaringa sa mata yar uwa cikin tashi hankali ba. "

Habibty kinaga kaman inason rabaki dashi ne, amma Allah yamana za6i," amin tace. "


Anty kinsan maiya faru jiya?" nop my dear saikin fada "
Kowani tunani tayi kuma saitace, just foget it, Kallonta tayi maiyasa zanbari fadamin kawai, nop anty ki mance kawai," Allah yashiryeki kawai anty tace, ita kuma ta amsa mata da ameen. "





Mayukan da anty samha take shafawa itama ta mulke jikinta dashi."
Dama already tayi alwala, sallah tagabatar, sannan takoma bacci bata tashiba saikusan 9:00 . "


Fita tayi zuwa falo, ganinsu mama azaune da sauran 'yan uwa yasata gaishesu." sannan tashige side din dasu hameeda suke."
Shiga tayi bbu wacce takula aciknsu tanufi inda tabar phone dinta. "
Dauka tayi tazauna tana danne danne, jira takeyi sumata magana amma bbu wanda yakulata."
Wani bakin ciki ne yatokareta, tashi tayi taje gabansu, beb baku kalli yadda skin dina yayi bane, "
Nunawa sukayi basusan tanan ba."
Bebs am talking,
Ainanma ko susan tanayi, Bebs are you deep? "
Ganin bbu me kulata ne yasa tayi hanyan Fita azuciye."
Dariya suka fashe da ita sannan suka tafa. "
Bakin ciki yasata banko musu kofa."
Tayi dakiin yaya jalal. "

================


Zaune suke awajan meeting din kowa ya hallara." juayawa yayi ya kalli wani mutum da fuskar sa ko kyan kallo bbu. "
Ka nemomin tarihinsa kamar yadda na bukata?? Eh

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login