Showing 81001 words to 84000 words out of 135756 words

Chapter 28 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7554

kinyi missing d'inane ya tambaya, girgiza kai tayi tace niii? Aknme? "
A'a, kokad'qn baijii dad'in amsartaba, canja akalar zancen yayi Zuwa, kincii abincii?"
Girgiza kai tayi tace ina jiranka ne, d'an karamin tsuka yaja afili, azuciya Kuma yace kajii mun yarinya da kini bibi, natambayta tayi messing d'ina Kuma tace A'a, "
Tashi muje kicii abincin, A'a muje kafara wanka tafad'a atakaice,"
Zakimun wankan ne? " yqtambaya, niii A'a *hanna* tafad'a had'eda Zaro ido."
Gyara zamansa yayi yace Kinga ni kuwa idan bazakimun ba, is better na hak'ura."
Shareshi tayi kamar bata jisu ba,"
Ganin tana 6ata masa lokacin yasa yahaura yayi wankansa, "
Kamshin turarensa ne doki hancinta, D'aga idanuwa tayi tana kallon sa yanda yake saukowa,"
Fara polo ce kall ajikinsa, sai bak'in wandon Jean's, sai bak'in takalmi, yatsun kafarsa sai suka haska sosai, kamar kita6a jini yafi to, gashin sai sheki farcunansa sukeyi, "
D'auke kanta tayi kada ya kamata tana kallonsa, kawarda idanunta tayi dan karya kamata tana kallonsa, abunda batasaniba yad'ade da Ganin tana kallonshi,"
Kallonta yayi yanda kayan yanzu sukafii k'arbanta fiyeda na d'atsu, "
Akowani shiga tayi k'ara kyau takemasa,"
Bayan yak'arsso sukacii abincii sannan ta d'auki basu takai musu,"
Bayan sungama cii ne, *hanna* ta kira MG, shigowa yayi da sallama suka amsa dukansu, "
Kallonsa dukanta suka tsayayi, dan tabbas idan Ana nufiin had'uwa MG karshe ne."
Ran *hanna* Sanda yad'an sosu ganin irin kallon dasuke masa, "
Kusada ita yazauna, yariqo hannunta, duka suka zauna, karimane tace sa'ad tashiga da hassana da hussaina da kabir d'aki yadawo,"
Bayan yadawo karima tafara basu labarin da mahaifinta yabasu bata rage ba Har izuwa biyosu da'akayi dakuma, ganin *hanna* datayi, tak'ara da cewa, mahaifina yanada y'an uwa dayawa, yanada dangii bila adad'in haka Kuma mahaifiyarmu ma, Amma mahaifina kune yatsaba, way'anda zasu taimaka mana, pic d'inki yabamu yace mu naimeki, dan naiman mijinki zaimana wahala,"
Sannan tafashe da kuka, itama *hanna* kuka sukeyi,"
Balle su abida da sa'ad da sukajii cewa mahaifinsu ya rasu, "
Nisawa MG yayi yace, yanzu haka zannema muku wajanda zaku zauna,"
Dan jibi sassafe zamuyi tafiya ina dawowa Akan, case d'innan zan sauka, Allah yajikansu yabaku hakurin rashinsu, dak'yar karima ta iya amsawa da amin."
Mamaki ne yacika *hanna* ita batasan da wannan tafiya ba, Kuma tajii suu ya ambata. "
Fita yayi *hanna* Kuma tatsaya rarrashinsu."



Tsawa najii andaka masa awqya, sannan akace duk yanda kasan zaka shiga kanemo su kashiga."
Ramka ya dad'e duk wani lungu da sako munbii basanan,"
Sannan wannan gidan, kuwa munduba bbu komai sannan akwai kayayakinsu da wayoyinsu. "
Kuma mun dasu iya dawowa gidan, shiyasa mukasa tsaro ko dasu dawo."


To be continued


Ur's


*Z33iiyyb3rw3r*


*BIBIYATA AKEYI*


_Bismillahirrahmanirrahim_


Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )


_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_


Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r


*Ka/ki zama mai biyayya Wa iyayenki/ka, domin samun rahamar ubangiji."*


*Ka/ki zama mai tuna alkhairii duk k'an k'ancinsa."*


*^Kada ki/ka zama mai son kanka/ki akowani lokacii," Domin manzon Allah yace imanin d'ayanku bazai cika ba harsayya sowa d'an uwansa abunda yake sowa kansa."^*


================


_Yabon gwani yazamq dole, gakiya *SAFIYYA ABUDULLAHI HUGUMA* kinyi matuk'ar k'ok'qri, wajen fad'akarwa, awannan litttafinki na *ABADAN*,_ _Allah yasa ka miki da alkhairansa ta hanyoyi daban daban, Allah yakawo haske cikin_ _rayuwarki, kamar yanda kikasa haske muma acikinnamu_ _rayuwar,"_ _Allah ya albarkacii rayuwarki,_ _yabaki zuri'a tqgqrii,"_
_Ameen ya Allah,"_
_Ya Allah ina tawassali da sunayenka kayiwa wannan baiwa taka albarka, kamar yanda ta tunasar damu da hadisai masu ingancii da asalii."_


================


Page 65


*
Saida taga hankalinsu ya d'an kwanta sannan ta nufii nata shashin, sai 5 hameeda tazota sunyi hira sosai, hameeda sai tsokanar *hanna* takeyi, ganin *hanna* tak'i kulata yasata tunanin MG ya kashe bakinne, Itakuwa *hanna* tausayin ay'annan bayin Allah ne yacika ta,"
Dariya hameeda ta kyalkyale tace Wai, su *hanna* anjii maza baki yayi shiru, aini band'auka akwai abunda zai kashe bakinnan ba,"
Tsaki *hanna* taja tace da'allah malama ni kindameni, idan bazakiyi shiruba Allah saina bar miki falon," Dariya hameeda ta gimtse tace," yi hakurii bani nakar Zoman ba rataya akabanii."
Tsaki *hanna* tak'araja sannan ta juya mata baya. "
Duk wata zolayqrta da hameeda takeyi bata kulata ba, dan tasan ba Hakan bane."
Kiran sqllar magrib ne yasa hameeda tashi da niyyar tafiya, ruk'ota *hanna* tayi tace hava Sis, gaskiya bazakitafii yanzuba, kibari yadawo sai mutafii tare,"
Bud'e baki hameeda tayi tace, kina amaryar zaki fitafita?."
Murgud'a baki *hanna* tayi tace to sai me? "
D'azuma munfita, Allah yashiryeki hameeda tace sannan tace nifa tafiya zanyii,"
Sama *hanna* tahaura t ebo mata turaruka kayan kwalliya, da abubuwa kala-kala."
Har bakin k'ofa tarakota, tana shirin fita hameeda tace kinga ki koma baki tambayi mijinki ba."
Hararanta *hanna* tayi kawai, tad'an rakata tace beb samun abun hawafa zaimiki wuya a, Allah kinga dare yayi."
Suna tsaye saiga captain Ahmad yazo dasauri zaije masallaci,"
Ganin *hanna* atsaye yasashi nufan wajan, tmbyanta yayi mai sukeyi, nan tashaida masa cewa hameeda ce zata tafii, "
Kollon hameeda yayi yad'an basar, yana gyara hannun rigarsa yace," tajira nayi sallah nakaita. "
Yana fad'in haka ya juya yqtafii." . Gidan suka koma Ana idarda sallah, yazo yayiwa *hanna* Magana tarakatq Har gaban mootar, sannan suka tafii tanajin kewar y'ar uwartata,"
Bata dad'e da tafiya ba labba tashigo,, da harara *hanna* tabita tace, " wato akawoni gidanku a ajiyenii, Amma ko leqe, dama bukatarku tabiya nashigo ko?"
Kama kinnuwanta tayi tace afuwan, wallhy tun 12 nakeso nashigo ummii tahanani Wai ba'a Zuwa gidan amare,"
Wallhy bbu yanda banyiba tahanani yanzu ma sulalewa nayi bata sanii ba."
Dariya *hanna* tayi tace dan Allah kaji ummii menene agidanmun da ba za'a zoba? "
Uhmmm kawai labba tace dan batasaon taja maganar."
Hira sukayi sosai *hanna* tajii dad'iin zuwanta sosai, "
MG nafita daga masallaci shashin ummii yawuce, zaunawa yayi akusa da ita bayan ya gaisheta ta amsa."
Cikin sakin fuska tana tambayarsa ya *hanna* sosa kayi yayi sannan yace ummii tun kafin la'asar nafita sai yanzu zan koma, fad'a ummii tabishi dashi sosai tana cewa yad'auko yar mutane zai tafii yabarta ita kad'ai,"
Hak'uri yabata sannan yasanar da ita rasuwar minister dakuma tafiyar data taso jibi,"
Addu'a tamasa Amma Har cikin ranta bataso tafiyar ba."
Amma dai zaka tafii da ita ko?"
D'ago kansa yayi dakekan cinyarta, yace ummii zantafii da ita bansan lokacin da tafiyar zata d'auka ba."
Addu'a ummii tamusu sannan tarinqa masa nasiha akan yarigeta da amana. "
D'aurawa tayi da cewa nasan kana sonta so mai tsanani Amma hakan bashi zaisa nadaina maka nasihar riqeta da amana ba."
Nasan cewa zuciya batada k'ashi, Kuma dole wataran duk dad'ii akan samuu sa6ani, k'arqmar yarinya ce, dole saikayi hakurii harda irin furucinta, sannan abuu na biyu, kaji tsoron Allah kasan yana ganinka, kada ka zalumcii yarinyar mutane."
Nasiha sosai ummii tamasa mai ratsa jiki, " Sannan tace yatashi yatafii yabarta ita kadai."
Tashi yayi yafita,"
Baiwuce gidaba sannin cewa tana tare dasu karima, yasa yawuce shaidawa mai martaba."
Tashi labba tayi tace kada ummii tanemeta tamata sallama tafita,"
Tashi tayi ta nufii shashin su karima, sanda ta tabbatar ta basu komai dazasu buk'ata sannan tajuya zata tafii, muryar karima ne takatseta, mungode Allah yasaka muku da mafificin alkhairinsa, murmushi kawai hanna tayi afili acikin ranta Kuma tace ameen, Juyawa tayi ta futa."
Nasu shahsin tashiga, kawai ganin mutum tayi harta tsorata, sai zuciyarta ta hasko mata taga fuskan awajen diner d'insu, da fara'a tqk'arasa tana mata sannu da zuwa, daqyar ta amsa, gaisheta *hanna* tayi nan ma intisar kamar mai ciwon baki tace lpy."
Ganin haka dake *hanna* ita kanta miskilar kantane, yasa ta ebeta ta watsar."
Sunfii 10 minute bbu Wanda yacewa wani k'ala *hanna* na danne-danne awayrta, Itakuwa tad'aura d'aya kan d'aya taunar chwengum kawai takeyi."
K'as K'as ne ya ishi *hanna* yasa tad'anja tsaki, d'agowa intisar tayi tace, owh srry baki sanni bako, ni cousine d'in sace, owh namanta Kuma budurwarsa, gaban *hanna* ne yayi masifar fad'uwa, lokacii d' aya qirjinta yafara bugun taratara, har wani dushi-dushi take kallo,"
Srry baikamata kisani yanzu ba, Amma gani nayi bbu yanda na iya yakamta ace kinsan wata na shigowa kada ki bararraje,"
Kinsan fa duk nisan jifa k'asa zai dawo,"
Sannan kada kiyi tunani ko wasa nake miki, ki rubuta ki ajiye Har indai inadarai, ya yareema kamar na aureshi angama."
Ta bud'e baki zata k'arayin magana, sqiga sallamar MG, kawarda kai *hanna* tayi azuciyar tana cewa munafuki azzalumii kawai, saurin tuba tayi tana agtasfirulla tunowa da tayi cewa, ma mijinta take fad'awa way'annan kalamai koda azuciyarsane."
Kallon *hanna* yayi yaga yanda ta kawarda kai kamar batajii shigowarsa b, Kuma yanada tabbacin tasan shigowarsa, aransane yace kowa yata6omin yar fitinar tawa, ko rshin dawowata da wurii ne yasa,"
Zuwa dabb da ita yayi sannan yace, sweety wayo ta6ominke?"
Yitayi kamar batajishi ba danko Juyawa batayiba." Muryar intisar ce takatseshi, na cewa sannu da Zuwa ya yareema,
Juyawa yayi ya kalleta, wata irin kunyace takamashi matarsa takasa yi masa sannu Amma wata tamasa, murmushi yayi yace yawwa habeebty yaushe kika shigo?"
Gaban *hanna* ne yayi masifar fad'uwa jinda sunan daya karata wato ya tabbata cewa, ita budurwarshi ce."
Wani irin zafii zuciyarta tafarayi mata,"
Kwallah yacika idanuwanta taff,"
Wannan wani irin ciin fuska ne agabanta yana kiran wata habeebty, lallai dama abunda take gudu kenan tasan cewa MG ba tsaran ta bane, dole zai nemi kyakkyawa da ajee kamarsa, "
Shikuwa MG anasa wajen habeebty daya ambata al'adansu ne tun suna yara aka taso dasu da fad'in wannan kalmar ma y'an uwansu,"
Dan kowa yatashi dason kowa acikin zuciyarsa."
Kok'ad'an dayasan wannan kalma zata k'ona rana *hanna* dabai fad'a ba."
Cikin kissaa da kisisina intisar tace habeeby dear inkawo maka ruwane? "
Kallon *hanna* yayi Wanda kanta ke gefe ganin ba tasan da halittarsa awajan ba sai jikinsa yayi sanyii sosai."
K'ara cewa tayi nagaa amaryar tamu najiin kunya ne."
Shiru yayi sannan yace ok tom, Danshi MG arayiwarsa bai iya baonsa mutumba, "
Tashi tayi tafii hanyar falon data hango frigde aciki tanayi tana karairaya."
Shikuwa Wanda takeyi dominsa baima saniva dan hankalinsa nakan sweetynsa, tashi yayi yazo wajanta, yana tambayarta maiyafaru Amma firr tak'ii magana, bayanda beyiba hankalinsa ne yatashi, baisandai menene ba Amma ya lura kamar Zaman intisar ne ya6ata mata rai, idankuwa hakanne mai take nufii kenan?" batason yan uwansa kome? "
Dawowa tayi da robar fayrouz ahannun ta dakuma na swan, tana Zuwa ta ajiye."
Kallonsu ahaka ya sosa mata rai amma tadake tace ya habeeby dear gashi nakawo maka, tashi yayi da toh, ya isa wajan, intisar hadda kissaa ma Amma asali tafii ki ransa da yaa yareema,ganin yanzu tanayi baya gwaleta ne yasata zak'ewa."
Fayrouz ta Zuba masa acup yak'arba yana Sha, nanne Kuma hakurin *hanna* yak'are ganin cewa dazasucii abinciin rana tad'auko masa fayrouz yace ta canja Amma yanzu ya k'arba, lallai yanzu tayarda namiji dakalin majina ne ka haushi ka sule,"
Shikuwa MG ganin ita matarshine yanadakyau tasan abunda yakeso da Wanda bayaso yasa yace ta canja Itakuwa intisar da saninta da rashin sa bbu amfanii."
Tashii tayi da gudu tayi sama tana Zuwa ta kwanta akan gado tacii gaba da kuka."
Shikuwa MG yayi niyyar binta amma intisar ta tsareshi da sururtu ba ita tasakeshiba sai 10, a lokacin *hanna* tayi kuka Har k'arfinta yak'are tayi samada 2hour's tana kuka."
Banda nishi da ajiyar zuciya bbu abunda take iyawa."
Bayan ya kulle k'ofa d'akinta yfara nufa, ayanayin daya ganta yai, bala'in birkitashi."
Dasauri yak'arsa yad'agota yasata ajikinsa hannu biyu tasa tana dukansa tana tureshi, "
Amma bai kyaleta ba, sanda ya manna ta dajikinsa yacii gaba da lallashi."
Sai kusan 10 tukun tabar dukansa tafara ajiyan zuciya, ganin yak'ii saketa yasata dallara masa cizo ak'irjii, runtse ido yayi yajii zafiin Amma zafin kukanda takeyi yafii k'onashi. "
Ahaka Har bacci yqd'uketa, Jin saukar numfashinta ya tabatrs masa sannu hakan."
Tunanii kala-kala yarunga yi arnsa, sannan shima ahaka bacci yad'aukeshi. "


To be continued


Ur's
*Z33iiyyb3rw3r*


*BIBIYATA AKEYI*


_Bismillahirrahmanirrahim_


Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )


_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_


Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r


Ka/ki zamo mai yawan karanta, ```Allahumma ajirni fi musibati, wa'aklifli khairan minha``` aduk lokacin ka/ki ke cikin wata musiba."


Ka/ki kasance mai karanta ```Allahumma la sahla illa ma ja'altahu sahla, wa'anta taji'alul amra iza shi'itah sahla``` aduk lokacinda wani abuu yashige maki/ka duhu, kukoma kanajin wuyar aikata abun."


*Ka/ki kasance mai karanta,* *```Allahumma antassalamuwaminkal salam tabarak ta ya zul jalalu wal'ikram``` *aduk sallah bayan ka/kin idar."*


*Shawara ce*


================


Page 66
*
Ahaka har kiran sallan farko."
Bud'e idanuwanta tayi ahqnkali da suka mata nauyi, har sund'an kumbura."
Jinta ajikin mutum yasata d'agowa tana dubansa, bacci yakeyi azaune, ita kumbura tana jikinsa gabaki d'aya, tausayinsa ne yakamata tatsaya tana kallon sa yana sauke numfashi ahankalii."
Bud'e hannunshi tayi tasauk'a da niyyar zuwa toilet tad'auro alwala dinyin sallar raka'atanil fijr."
Har tafara tafiya ya ruqota, gabantane yahau fad'uwa dan batayi tunanin ya farkaba, abunda tamasa jiyane yadawo mata, harda cizon data masa, wata irin kunyar sace ta lullu6eta." tashi yayi yazo dabb da ita, itakuna ta sunkuyarda kai k'asa yace ina zakije." alwala zanyi tabashi amsa, sanyi yajii aransa, jinyadda ta amsa masa that means tadaina fushin kenan, murmushi yayi sannan yace, kiyi hak'uri kinjii, kiyi hakuri if i hurt u knwnly or u knwnly, wallhy bansan ganin hawayenki, zafii nakeji acikin raina,"
Hawaye ya sulalo afuskarta dasaurii ta sa hannu da niyyar gogewa, yayisaurin riqe hannun yace,"
Sweety akawai abunda namiki plz kisanar dani."
Shiru tayi yajawota jikinsa, lafewa tayi ak'rjinsa, amma tayi shiru, jijjiaga yayi yace plz say ur mind dear, cikin son yin kuka tace bakai bane kace mata habeebty, gabansane yayi mugun fad'uwa, yaja hannunta suka zauna akan gado yace, Sweety duk family d'inmu haka muke kiran juna, ko bakiji haka nake kiran labba bane, turo baki *hanna* tayi tace, shine itama hadda wani cemaka habeeby dear, ita kuma labba aibabu aure atsakaninku, tafad'a hawaye na gangarowa fuskarta, babban yatsansa yasa ya goge mata hawayen, yace,"
Kiyi hakuri daga yau nabarii."
Gyada kai tayi tace shine ka kar6i fayrouz ahannunta kasha nikuma kace nacanja maka."
Dear ainii banga amfanin cewa ta canjaminba."
Kinga ke matatace dole kisan abunda nakeso da wanda banso, itakuwa banga amfanin saninta ba."
Murmushi tayi tace najii amma Allah kadena kallonta, nadena sarkin kishii, sanda yafad'ii kalmar kishii saikuma kunya takamata."
Gyaran murya yayi sannan yace, haryanzu fa tunanin yanda za'akaisu nakeyi, suwa?" *hanna* tatambaya saikuma tace owh srry natuna way'annan yaran, sake baki MG yayi yace babbar cikinsufa tabaki samada shekara biyu amma kike kiransu yara."
Aidai ita yarinyace tunda nayi aure itakuma batayiba."
Bud'e baki MG yayi yace wani aure?"
Aurenta haryanzu bbu tabbacin yinsa,"
Idan kinaso asan kinyi aure kibarii nakafa miki shaida,"
Dan haryanzu baki cika farillan aurenva."
Yi tayi kamar batajii maiyaceba, takawar da zancen da cewa." To maiyasa bazamu zauna dasuba?"
Dazamu naima musu wajen zama, cikin hikima yace tafiyace tatasomin dole ana buk'atana a russia so bansan lokacinda tafiyar zata d'aukeni ba shiyasa, cikin damuwa tace to kabarnii mana."
Girgiza kai yayi yace bzan iyaba, banyi miki k'aryaba, jikintane yayi sanyi tace, kana ganii to mezai hana, akaisu bauchii wajan mama, nasan zata kula dasu, jijjiga kai yayi yace, kina ganin zata yarda, zanirata tace, "
Kokuma muje kaga saimu mata sallma," harara yawulla mata yace bazakace ba, kwata - kwata kwananki ukune da barin gidan yana fad'in haka ya taashii yashige toilet."
Dasafe kamar jiya yauma tare sukayi breakfast, bayan sungama tad'auki kulolin takai musu, tayi musu sallama sannan suka d'auki hanyar bauchii, tana futowa dakinta tanufa ta dauko sannan ta sauko tazo dai-daishi ta zumbula hijabinta sannan tace muje."
Tashi yayi suka nufii shashin kilishi, afalo suka samii intisar na zaune, ganinsu yasa, gqban intisar fad'uwa badai harta sauko ba daga fushin datayi jiya,"
Indai hakane zatasha wahala da ita kenan tunda, tanada saurin sakkowa."
Da harara tabi *hanna* itakuwa *hanna* tasake mata wani malalcin murmushi mai ma'ana dayawa,, k'ulewa tayi da murmushin, yasa tatashi tayi d'aki fuu, *hanna* ta d'aga murya yanda zata jita inkinahiga kikira mana umma, Tsayawa tayi cakk da bak'in ciki wai ita take aika, bata iya juyowaba tafice, shikuwa MG juyawa yayi ya kalli *hanna* yace bata girmeki bane kike aikanta?"
D'aga kafad'a yayi yace idanma tagirmeni ai yayanta nake aure, kaga dole ta girmamani, "
D'aga kai yayi yace wato kin iya kiran aurannan abaki, shigowar kilishi ne yakatse musu hirarsu, gaisheta sukayi had'eda yimata sallamar tafiyar, bataji dad'in tafiyar ba dan intisar tabata labarin yanda sukayi jiya."
Adaddafe ta musu addu'a sukuma suka fice, MG kuwa abinda ke ransa dabanne shiyasa baison sakewa yara fuska, gashi jiya d'an sakewa intisar dayayi haryau taganshi tak'ii kulashi, anyi nafarko dana k'arshe yace acikin ransa, azaune suka samii ummii gaisheta sukayi ta amsa da fara'a d'an hira suka ta6a sannan ummii tace sai zuwa jimawa zaku tafii kenan?"
Ina fa? " yatambayi ummii, sallama da mahaifanta mana, au ummii sai munje?"
Auda haka zaka d'auki yarinya Ka tafii da ita batareda ta ga iyayenta ba."
Zuwa jimawa kubi flight kakaita sannan Idan kundawo kuje Gidan abbanta, kasan sassafe zaku wuce."
Dan haka katashi kuje kayi muku booking."
Amsawa yayi ta to, itakuwa *hanna* farinciki yacikata, hakanne yasa tasacii kallonsa ta gefen ido, ga mamakinta taga damuwa sai taga fuskarsa asake,"
Suna had'a ido yasake mata murmushi sannan yayiwa ummii sallama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login