Showing 42001 words to 45000 words out of 135756 words
duk 'yan uwansa hankalinsu yatashi ganin halinda d'an uwansu yake. "
Koda yayansa yakira anty maman amal Bata fad'a masa tasan komai ba saidai tad'an canja muryarta bakaman yadda yasaba jiba sai yabar hakan a hidimar biki."
Washe gari da safe ko karyawa basuyiba *hanna* tasa labba dole sanda takaita gida. "
Ahaka tatashi takaita,"
Ummii na falo taga shigowar labba, "
Cikin gajiya tazube akan kujera,"
Ummii ne tace habibty daga ina haka da sassafennan? "
Wallhy ummii *hanna* ce tace saina kaita gida wai zataje tasha magani batajin dad'ii,"
Cikin nuna kulawa da damuwa ummii tace Allah yasauwake, "
Ameen ta amsa atakaice."
K'arfe uku suka fara shirin yin bud'ar kai wanda za'ayishi acikin fada. "
Saikusan 4pm kafin akagama shiryawa,"
Alokacin hanna tadade da isowa Bata wani dad'e awajenba da damu labba tatashi tarakata wajan moddibbo, "
Ba su d'auko lokaciba suka dawo dayake addu'oii kawai suka kar6o,"
Sannan suka juyo. "
Sunsamu angama kawai suka wuce gida hardasu amira," wanda gobe zasu koma, "
Labba ne tasamu ummii adaki akan sallaya ta idarda sallah."
Sannu ummii, "
Yawwa Sannu inakika shiga?"
Naraka *hanna* kun moddibbo ne, "
Murmushin tayi danko sunan *hanna* aka ambata takanji son yarinyar aranta."
Yanzu wajen mai martaba zanje naji zancen yanda suka tsaya akan zancen jiya sunje tambaya, toh tunjiya bamu samu dama munyi zancen canba shiysa yanzu zanje, "
Murmushin fuskar labba ne yafad'ad'a, Allah yasa andace amin tace."
Sannan tamike tayi shashin mai martaba afalo tasamu mai martaba. "
Cikin fara'a da girmamawa tagaidashi,"
Cikin tsolaya tace nabiyo sawu ne, dariya mai martaba yayi sannan yace ohh uwar yaro ba hakuri anaso aji yanda zance yakaya."Murmushin tayi sannan tace bakasan yanda yaronnan yake zuwa yazaunamin ba Koda bai furta ba amma nagane nufin shi. "
To ai muntsaida zance da iyayen yarinyar amma munaso yaran su dai-daita kansu yanda abun zaizo Cikin sauki."
To Allah yasanya alkairi aciki da amin ya amsa Suna Cikin zancen saiga MG yashigo da sallama amsawa sukayi sanna yasamu wajen yazauna gaidasu yayi suka amsa masa. "
Zama yayi nan mai martaba ya labarta masa yanda sukayi da mahaifan yarinyar."
Wani irin fad'uwa gabansa yayi danshi yana shakkar tunkararta baisan mai zaifaru ba. "
Murmushin ya kakalo sannan yamusu sallama da godiya yafita."
ya yanke shawarar jibi ya tunkareta dan yasan rana mai mahimmamci ne arayuwarta. "
Da safe su amira da mama suka fara shiri jitaayi duk garin bbu dad'ii daga ita har hameedan, dan da tafiyar da *hanna* za'ayi amma tafasa batason abinda zai had'ata da Najeeb kokadan kuma tasan har inde tatafi zasu iya had'uwa."
Babe yanzu jibi nefa birthday d'ina wednesday amma bazaki zauna ba? "
Srry Beb wallhy mom ce tatakura Nima banso komawaba,"
Badan ransu yasoba su kayi sallama su amira suka tafi, kuma duka bakin sun watse sai d'ai-d'aiku. "
Haka sukaji wani irii bbu amira arannan sunyi bacci sosai, wanda tunda akafara bikin basu sameshiba,"
Washegari sukaje sukayi odering duk wani abunda zasu buk'atq gobe. "
To be continued
Ur's
_Z33yb3rw3r_
[12/2, 9:31 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
My first novel
Page 39
*
Bata nufi ko ina ba sai garden tazauna akan resting chairs, sai kuka takeyi, kamar wanda danshi aka aikota duniya. "
Ganin yanda take yasa moddibbo nufan wajen, tsayawa yayi ya gama nazari akanta, dafa kanta yayi, daogowa tayi takalleshi farine soll tsoho mai farin gemu yanada tsayi madaidaicii,"
Sunkuyarda kanta tayi dan wani irin kwarjini yamata, "sunkuyawa yayi ya zauna da nishi alamun tsufa ta kamashi,"
Cikin sigar kwantarda hankali yafara magana irinnasu na dattawa,"
Jikata nasan kina Cikin damuwa amma kisani kuka ba shine mafita ba. "
Akullum ki yawaita addu'a shine maslahar damuwarki, sunkuyarda kai tayi ta cigaba da wasa da yatsunta,"
Murmushi irinnasu na manya yayi sannan ya cigaba da cewa, mai nene dalilin da zaisa iyayenki su za6a miki miji amma ki bijre musu? "
Sunkuyarda kai tayi hawaye d'aya nabin d'aya sai yanzu take danasanin maganganun data fad'a musu kuma agaban wa'yanda sukazo neman auranta."
Baijira amsarta ba yaci gaba da cewa, "
Kinsan cewa bbu wanda yake da mahimmanci a rayuwa irin mahaifa, kikasance Akullum mai san faranta musu," girgiza kanta tafarayi hawaye d'aya nabin d'aya, " ahankali ta furta ba haka bane,"
Toh menene Jikata?"
Yatambaya Cikin sigar lallashi, "
Girgiza masa kai tayi, Murmushi yayi dan tabbas yasan akwai abunda take boyewa."
To kifad'amun dalili har inde bakyaso nazargeki akan kin yiwa mahaifanki biyayya, " bansan cutarda wanda yake tareda nine ko kadan banso wani yasake cutuwa kamar yadda najeeb yacutu,"
K'ura mata ido yayi nasan gaskanta abinda yake tinani,"
Cikin hikqma yace kidaukeni matsayin kakanki, danni nadaukeki ajikata kifada mun duk wani abinda yake faruwa da rayuwar ki karki boyemun komai, in sha Allah tare zamu nemo mafita, "
Cikin yarda da tsohon tafara bashi labarin duk wani abinda yafaru har izuwa kwanciyar najeeb a asibiti, dogon numfashi yaja sannan yace mata, jikita tunda naganki nasan kina tareda sihiri ajkin ki saidai baida k'arfii dan atunanina yawan addu'a da kike ya ne yasa abin baiyi karfii ba amma in sha Allahu da addu'a zamu yakesu bbu wani abinda yafi karfin addu'a, " _mutane musani bawai dan kinada damuwa sai jitafi wajen wani yace zai miki aiki awarware sihiri shine masalaha ba A'a akwai addu'oii dayawa acikin qur'anii mai girma wanda su kadai sukan iya samawa dan adam waraka dan Allah mukiyaye zuwa gun wasu malaman yawancinsu bokayene suke k'arya dasunan malamai Allah yakare_
Nasiha yamata sosai sannan yace ga addu'a kiringa karanta ta kartabace abakinki da yardar Allah duk wani mai nufan ki da sharri zai koma kamsa ```waraddal lahul lazina kafaruh bigaizihim lam yanalu khaira wakafal lahul mu'umininal qital wakanal laahu qawuyan azizan hakima```
Wannan addu'a hakika tana maganin sharri dakuma mai nufinka da sharri ahaka yayita mata nasiha sannan yace taje tasamu mahaifanta tabasu hakuri, "
Jikata d'agowa tayi tayi kalleshi, gobe kizo gidana ki kar6i sauran addu'oiin, sannan zansa ayita saukan alqur'anii,"
Sannan abu na karshe bawai danna fito a dangin abadallah ba yakasance yaro mai hankali, duk duniya banda mahaifanki banga wanda zaisoki sama dashi ba, "
Yasoki tun baki mallaki hankalin kankii ba, yasokii tun bakisan kankii ba inatunanin duk wanda zaki aura abayansa yake amma inaso kiyita addu'an zabin alkhairii,"
Allah ya miki albarka amin ta amsa d'an hira suka ta6a sannan yatshi har bakin kofan tarakashi dake yatsufa ahankali yake tafiya sanda suka isah bakin falon taja tatsaya alamu yamata akan tashiga bbu musu tashigo shima yabi bayanta abakin kofa tatsaya ta durqusa guiwaowainta duka biyu sannan ta sunkuyarda kanta, "
Cikin rawar murya ta ce abba dan Allah kuyafemun nayi kuskure amma in sha Allah bazankara maimaita kamarsaba."
Mai martaba ne yayi magana wanda dama tun maganarta tafarko Bata 6ata masa raiba yasan dole da dalili, gashi yanzu yanda tatsuguna tana neman afuwarsu yasa yarinyar k'ara shiga aransa, Cikin sigar gamsuwa yace tashi kice d'iyata baki mana laipyn komai ba Allah yamiki albarka ahankali ta amsa sannan tatshi sum sum tafice, " mai martaba suka fito sun tsaida zancen su na iyaye kowa ya amince amma sunaso yaran su dai-dai ta kansu, godiya mai martaba yayita musu Ganin haka yakarasa suka tabbatar lallai wannan al'amari nada mahimmancii."
Karfe hud'u aka fara shirye shiryen d'aukan amarya Motoci ne nagani na fad'a akalla sun kai motoci ashirin kowacce baka ne wulik sunyi parking suna jiran fitowar amaryarsu,"
Itakuwa tana ciki ana mata nasiha sai kuka takeyi, kamar wanda akayiwa mutuwa dakyar aka fita da ita da matanda sukazo daukan amarya mamane riqeda ita suka shiga, "
Fada suka wuce dan anan zata zauna zuwa gobe akaita gidanata,"
*Hanna* kuwa nad'aki iyakacin hameeda ne tabisu, iya karrama an karramasu, a shashin waziri umar iyayen abubakar aka ajijeta kafin agama biki, shashin yahad'u sosai, site d'in abubakar aka ajiye amare. "
Sannan wa'yanda suka kawota suka koma gida."
Karfe kusan 6 labba taga bbu *hanna* bbu dalilin zatajo gashi, bayan magrib za'a fara shirin dinner, "
D'aukan motanta tayi ta nufi gidan dakyar ta lallashi *hanna* tabiyota dan itada tace bazata ba."
Da'akazo wajen shiryawa ma sanda akayi rikici ce tace bazatayi kwalliya ba kuma su hud'unsu sanda ummii ta d'auko musu makeup artist,
Sanda suka addabeta ne yasa tayarda aka mata light makeup amma bakaramin kyau tayiba."
9 aka fara tafiya wajen dinner, su *_hanna_* sune k'arshen tafiya alokacinda motarsu tatsaya a katafaren hotel d'in alokacin motocin MG suka danno hancinansu Cikin hotel d'in. "
Fitowa sukayi amotan
_ Suka nufi ciki shima MG Fararen kaya yasa manya bakaramin amsarsa su kayi ba gabaki d'aya sai daukan idanuwa yakeyi, "
Amfara gudanar da event kowa yana sha'aninsa banda hanna data takure agefe bayanda ba suya tafita ba amma tak'i."
Shikuwa MG gabaki d'aya ya gundura da zaman wajen gashi ba kalli *hanna* ba kuma andameshi da kallo barin 'yan matan dake wajen, " duk da akayi akwai wasu daga Cikin sojojinsa a wajen amma hakan bai hanashi takura ba,"
Sanda event yakai tsakaiya aka kira k'annen amarya kowa yaje amma banda ita ganin yanda amaryar ta 6ata rai take kollonta yasa ta d'anji bbu dad'ii jakar kud'in tadauko ta nufi gun amaryar liki tafara mata sai alokacin MG yaganta yashagala da kallonta ga wanikyau da tayi sai dai fuskarta akwai alamun damuwa duk sai yaji bbu dad'ii ganin ta Cikin damuwa atunaninsa ko zancen auransa da aka mata ne yassata Cikin wannan damuwar. "
Bata ankaraba sai ji tayi kawai anfara mata ruwan kud'ii na liki kamar itace amaryar."
To be continued
Ur's
*Z33yb3rw3r*
[12/2, 9:32 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
My first novel
Page 40
*
Juyawa tayi dan ganin wayake yimata manni ganin ya jalal yasata sakin murmushimurmushi ahankali tace," yaya ina kashiga?"
Bana ganinka, dan ta6e baki yayi, "
Banason hayaniyane yasani barin gidan,"
Sai kun gama bikinku zandawo, "
Harda saleem ko?"
*Hanna* tace eh yace mata atakaice,
Sanda yazo dai-dai kunnenta ya rad'a mata kinyi kyau d'an murmushi takarayi, yad'an kama ha6ansa🤔 ya kalleta kamar maisan gano wani abu a tattare da ita amma kinrame kad'an, mai yake damunki? "
Narai narai tayi da fuska alamun batasan tambayan,"
Ganin haka yasashi jan gyalenta ya nufii wata kujera da ita."
Alokacin ran MG inyayi dubu ya6acii har wani hucii yakeyi gashi idanuwansa sunyi jazirr. "
Jiyake kamar yaje ya shaqe jalal,"
Murmushin data masa yatsaya masa arayi gashi yawani ja mata gyalenta ita kuma tabishi. "
Runtse idanuwansa yayi kawai yana fitarda hucii mai tsafii."
Dakyar ya iya fita ya yiwa ango da amaryarsa liki, "
Yana tashi kallo yadawo kansa."
Daga nesa mutane keta d'aukansad'aukansa a photo dan wanda basubasu ta6a kallonsa bama yau sun kalleshi ba'a TV ba, balle masu pics wanda sunsan dasu samu kud'ii kowane mai photographer, burinsa ya d'aukeshi."
Dakyar yatsaya suka d'auki pics da couples d'in amma yahad'e girar sama data k'asa. "
Kusan 12 akagama diner, hanna tace ita dole gidan su zata wuce dakyar labba ta rarrasheta tayarda ta bisu shshin ummii suka nufa lokacin dare yayi sosai yasasu wucewa d'akin labba,"
Wanka suka fara yi sannan suka kwanta. "😴
Najeeb an sallameshi a asibiti jikinsa yad'anyi sauki saidai damuwace fall arayinsa danko abinci baya iyacii balle magana,"
Iya tambayoyin duniyarnan ammasa amma bbu amsa duk 'yan uwansa hankalinsu yatashi ganin halinda d'an uwansu yake. "
Koda yayansa yakira anty maman amal Bata fad'a masa tasan komai ba saidai tad'an canja muryarta bakaman yadda yasaba jiba sai yabar hakan a hidimar biki."
Washe gari da safe ko karyawa basuyiba *hanna* tasa labba dole sanda takaita gida. "
Ahaka tatashi takaita,"
Ummii na falo taga shigowar labba, "
Cikin gajiya tazube akan kujera,"
Ummii ne tace habibty daga ina haka da sassafennan? "
Wallhy ummii *hanna* ce tace saina kaita gida wai zataje tasha magani batajin dad'ii,"
Cikin nuna kulawa da damuwa ummii tace Allah yasauwake, "
Ameen ta amsa atakaice."
K'arfe uku suka fara shirin yin bud'ar kai wanda za'ayishi acikin fada. "
Saikusan 4pm kafin akagama shiryawa,"
Alokacin hanna tadade da isowa Bata wani dad'e awajenba da damu labba tatashi tarakata wajan moddibbo, "
Ba su d'auko lokaciba suka dawo dayake addu'oii kawai suka kar6o,"
Sannan suka juyo. "
Sunsamu angama kawai suka wuce gida hardasu amira," wanda gobe zasu koma, "
Labba ne tasamu ummii adaki akan sallaya ta idarda sallah."
Sannu ummii, "
Yawwa Sannu inakika shiga?"
Naraka *hanna* kun moddibbo ne, "
Murmushin tayi danko sunan *hanna* aka ambata takanji son yarinyar aranta."
Yanzu wajen mai martaba zanje naji zancen yanda suka tsaya akan zancen jiya sunje tambaya, toh tunjiya bamu samu dama munyi zancen canba shiysa yanzu zanje, "
Murmushin fuskar labba ne yafad'ad'a, Allah yasa andace amin tace."
Sannan tamike tayi shashin mai martaba afalo tasamu mai martaba. "
Cikin fara'a da girmamawa tagaidashi,"
Cikin tsolaya tace nabiyo sawu ne, dariya mai martaba yayi sannan yace ohh uwar yaro ba hakuri anaso aji yanda zance yakaya."Murmushin tayi sannan tace bakasan yanda yaronnan yake zuwa yazaunamin ba Koda bai furta ba amma nagane nufin shi. "
To ai muntsaida zance da iyayen yarinyar amma munaso yaran su dai-daita kansu yanda abun zaizo Cikin sauki."
To Allah yasanya alkairi aciki da amin ya amsa Suna Cikin zancen saiga MG yashigo da sallama amsawa sukayi sanna yasamu wajen yazauna gaidasu yayi suka amsa masa. "
Zama yayi nan mai martaba ya labarta masa yanda sukayi da mahaifan yarinyar."
Wani irin fad'uwa gabansa yayi danshi yana shakkar tunkararta baisan mai zaifaru ba. "
Murmushin ya kakalo sannan yamusu sallama da godiya yafita."
ya yanke shawarar jibi ya tunkareta dan yasan rana mai mahimmamci ne arayuwarta. "
Da safe su amira da mama suka fara shiri jitaayi duk garin bbu dad'ii daga ita har hameedan, dan da tafiyar da *hanna* za'ayi amma tafasa batason abinda zai had'ata da Najeeb kokadan kuma tasan har inde tatafi zasu iya had'uwa."
Babe yanzu jibi nefa birthday d'ina wednesday amma bazaki zauna ba? "
Srry Beb wallhy mom ce tatakura Nima banso komawaba,"
Badan ransu yasoba su kayi sallama su amira suka tafi, kuma duka bakin sun watse sai d'ai-d'aiku. "
Haka sukaji wani irii bbu amira arannan sunyi bacci sosai, wanda tunda akafara bikin basu sameshiba,"
Washegari sukaje sukayi odering duk wani abunda zasu buk'atq gobe. "
To be continued
Ur's
_Z33yb3rw3r_
[9/23, 10:28 PM] +234 810 367 2210: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
My first novel
_This Page is sencirely dedicated to u my sweetest, cutest amazing, wonderfull, sweet heart *raheenat* u r such a damsel unique my dear, ILYSM my dear Allah yabar luv 😍 i heart u dear. "_(j'aime ```vraimene mon raheenat vous este un ami comme tout utre) jet'aime ```
Page 41
*
Sosai suke zurga-zurga dan ganin sun kammala komai kafin gobe, dan gobe da yamma sukesonyin celebrating na birthday d'in a gidan adda hindu,"
Umma takira wanda zasuyi decorating wajen, with pink and white flawer's cottons and balloons."
Sannan sunyi ordering 2 birthday cakes, pink colour mixing with white da kuma golden colour,"
Sai kuma cup cakes da sukayi ordering. "
Sosai suke tsara yanda komai zai kasance, sunje anwanke mata kai itada hameeda amma batasa relaxer ba,"
Sai sukaje shopping ananne suka sayo kayanda zasu sa. "
Abubuwa basu kammala ba sai karfe tara na dare 9pm sannan suka samu suka gama wasu abubuwan,
Sai alokacin tasamu dama takira labba ta shaida mata,
Fushi tayi bata kirata sunyi komai tareba ce mata tayi akan tayi hakuri taga ta gajii ne da hidiman biki yasa, sallama sukayi ta shaida mata gobe da safe data isoh. "
D'akin ummii ta nufa tasameta da murna ummii gobe fa birthday d'in *hanna* ,"
Cikin fara'a ummii tace To gobe saimu shiga kasuwa amata shopping na gift koh, "
Ummii muje yau mana gobe fa dasafe nakeson zuwa,"
Cikin Murmushin ta tak'ara cewa, yanzufa tara tawuce kibari gobe kinjii, "
Toh kawai ta amsa tafice Badan taso ba,"
Y'an tsirarun mutane aka fad'awa dan basaso suwuce fifteen 15 awajen, "a sunyi yawa sukai twenty 20."
Bacci suka kwanta dan sungaji likis, "
Kusan k'arfe goma taji wayanta na ringing Cikin magagin bacci taduba kawai taga numb d'in najeeb ne kasa picking tayi
Har yakatse,
Can kusan bayan 30 minute akasake kira kawai lokacinma har bacci yak'ara d'aukan, dan kiran farkonma bawai tagama fahimtar mai kiran bane, "
Tura wayan tayi k'asan pillow ba tareba ta duba ba, ahaka har aka d'auki tsawon awa biyu anayi ba'a kira sai bayan 30 minute batareda ta dubaba duka,"
Alokacin da 12 :00 taduba dai-dai lokacin massage yashigo wayan, "
Wanda bata damu ta dubaba,"
Kicin jin bacci tazare wayan tayi switching nata off. "
Najeeb na kwance ad'akinsa yaji yanason jin muryarta haka kawai wanda baisan dalili ba yayi - yayi ya daure ya kasa, shine dalilin d'aga waya ya kirata Koda ya kirata yaga ba'adauka ba yayi kusan 3 miss call ba'a picking yasashi, hakura yakashe wayan gabaki d'aya."
Gajiya ne yasasu makara har kusan k'arfe shida na asuba bbu wanda yatshi acikinsu,
*Hanna* ce ta d'an bud'e idanuwanta sannan ta mayar ta lumshe, batafi 1 minute da rufe ido ba, sai gata ruff akasa tafado, wanda hakan yasa hameeda mik'ewa zaune bbu shiri tunda taji k'arar faduwa, "
Waige-Waige hameeda tafarayi yayinda ita kuma *hanna* inahh hankalinta nakan neman wayanta da take yi, tunowa da tayi an turo mata massage bata duba ba yasata wannan fad'uwar tanada tabbacin