Showing 117001 words to 120000 words out of 135756 words

Chapter 40 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7585

zance ba, yace kasameni a shahi na."
Kusan 30minute kafin yak'araso sanda yakirashi yanemi izinin, shiga kafin yashigo, ganin agonnasa ayanayin daya dad'e bai ganshi ba yasa yak'araso dasaurii, yana fara'a, wajan zama yabashi, sannan yace magana nakeson muyida kai sannan kuma, ina neman alfarma, dasaurii, G Ahmad yace hava, yallabai yanzu har zaka nemi abuu awajena, sai ka kirashi da, taimako, kafadeshi kawai kai tsaye amtsayin umarni, Murmushi Marshall yayi sannan yace, yanzu zaka goyi bayan nayi aure?"
Aure kuma yallabai kokadan bazan goyi baya ba."
B'atan madam ba hakan yana nufin bazata dawo bane, wallhy yallabai Ko 10yrs zatayi kajirata, dannasan idan itane awajanta, itama jiranka zatayi."
Yak'e Marshall yayi akaro na biyu sannan yace, kuma er uwarta sukeso na aura, girgiza kai G Ahmad yayi yace, gaskiya hakan baidace ba,
Jijjiga kai Marshall yayi yace shiyasa nakeson kataimaka mun yau daddare kaje gidansu amatsayin, kana sonta, banso kab'oye mata komai, inason kaida ita, ku nunawa iyayenmu kun dad'e kuna soyyaya, dannasan nata wajanma bayarda zatayi ba, idan kaje mata da wannan maganar zatayi saurin amince wa."
G Ahmad ne yace indai hakan zaitaimaka, to nayarda zan aureta, zanje yau nasameta, nagode Marshall yace, Ahmad ya girgiza kai yace bbu godiya atsakanina dakai."
Ya tashi yafita."
Dad'i ne yakama Marshall nafarko yarabu da aurenda akeso ayi masa, nabiyu kuma, na cikawa *hanna* burinta, dan bai manta lokacinda tace masa, inason kacikamun burina kasa, C. Ahmad ya auri hameeda."
Tashi yayi fuskarsa ad'an sake yanufii sashin mahaifinsa."
Su kansu sojojin sa sunyi mamaki, yanda yau suka ganshi, yana cikin kuzarinsa, da sallama yashiga, falon mahaifinnasa, amsawa mai martaba yayi dan ya dad'e baiji shi da irin wannan muryar ba."
Koda zaiyi sallama saidai yayi ciki-ciki, kallonsa mai martaba yakeyi, har yak'arasa shigowa,
Yazauna yana gaidashi, shi kansa yaga fara'a kwance fuskar mahaifinsa, alamun yaji dad'in ganinsa ahaka."
Mai martaba ne yacigaba da cewa, dama gashi inason muyi magana, sosa kai Marshall yayi yace to ai gani abba."
Gyaran murya mai martaba yayi yace, dama inason na fad'a maka munyanke shawrar yimaka aurene, zaro ido yayi, sannan yayi kamar baisaniba yace, aure kuma abba, eh aure tunda kakasa daukan qaddara, kuma er uwar matarka zan aura maka, wacce kenan abba?, er gidan k'aninsa, kamar da gaske Marshall ya nuna firgici yace, abba budurwar Ahmad nefa, wani Ahmad? Dan gidan kanwan ummii mana, abba shine saurayinta, yaya za'ayi haka, k'anina nefa kamar yanda nakejin affan haka nake jinsa, kuma ku kad'ai yasani matsayin iyayensa, zai d'aukeku masu sonkai idan kukayi haka."


Shiru mai martaba yayi duk jikinsa, yayi sanyii, yadubi Marshall yace tashi kaje, zankira Ahmad d'in zanji tabakinsa zansame ka."


Tashi yayi yamiqe yafice murna aransa fall, yayi nasara danya fahimci jikin abba yayi sanyii."


Abba ne yashigo afalo yasamu umma, badai yadda take walwala ada ba, zama yayi kusada ita yace khadija, juyowa tayi takalleshi, yace inaso muyi magana, amma kuma yakamata ki fahimceni, yakamata ki fahimci mezan fad'a miki, dan kada kiyi mana gurguwar fahimta, kisani komai mukaddarine daga Allah, nan yafara zayyano mata bayani, kallonsa kawai umma takeyi, ji takeyi, kamar tashaqe shi kokuma tarufeshi da duka, juyarda kai tayi gefe, har yagama bayanansa ya wuce, tabishi da kallon banza kawai dan wani haushi yabata."


Tashi tayi tanufii d'akin hameeda, tana zuwa taganta kwance akan gado, duka ta d'aka mata, wanda yasa hameeda zabura tatashi, tana shirin kurma ihu."
Umma tace da Allah rufamin baki, nasan abbanku zuwa jmawa zaizo miki da maganar wai zasu aura miki mijin er uwarki, idan kika kuskura kika amince nidake, zaro ido hameeda tayi, sannan tace umma er uwata kuma wacce?" mijin *hanna* zasu aure miki, wallhy idan kika amince saina kasheki, kuka hameeda tafashe dashi, tace haba umma yaya za'ayi na'amince, kamar uwa d'aya uba d'aya fa muke, kima amince dan wallhy zan iya kasheki, kokuma in tsine miki, kuka takeyi tana cewa wallhy bazan amince ba umma."
Rufo mata k'ofar tayi da karfii, itakuma takoma takwanta tacigaba da kuka." jitakeyi kamar amafarki wai mijin *hanna*,



K'arfe takwas dai-dai mai gadi yashigo afalo yasamu umma yagaidata, sannan yace, hajiya wani yana sallama da hajiya hameeda, ak'ofar gida, umma ne tace jeka kace tana zuwa, leqa d'akin hameeda tayi taganta tanata kuka kamar ranta zai fice, bak'in cikinta d'aya wai arasa wanda za'ace ta aura sai mijin er uwarta."


Kitashi kije ana sallama dake awaje, mamakine yakama hameeda ganin, Ko ance ana sallama da ita umma sai tace ace batanan."
Yau itada kanta take cemata tajeta ana kiran ta, harta juya zata fita sai tace, yauwa sannan ki gyara fuskarki, ki tareshi da tad'i, har babanku yazo yasameki."
D'aga kanta kawai hameeda tayi, sannan tatashi tashafa powder, da turare tasaka hijabinta tafito fargabanta d'aya Ko waye yazo wajanta, itadai data aurii mijin *hanna* gwamma koma waye ta aura, afalo tahad'u ta umma, har tawuceta tajii umma nacewa, kuma kada kiga nace kifita kije kiyi rawar kai, ki kulada mtumcinki, kisan cewa Allah yana ganin ki, d'aga kanta kawai tayi tafice."


Ajikin mota tasameshi yana jingineda mota, tun kafin tak'arasa tagane wanene."
Tana isa tagaida shi, ya amsa, bai boye mata komai ba yafad'a mata yanda sukayi da Marshall, Jijjiga kai tayi tace wallhy hakan yafii, bansan wani irin abuu sukeson aikatawa ba."
Kallon fuskarta yayi yace, kin amince dani kenan, kai kawai tad'aga masa, nan ya bata labarin sa, har tad'an saki jiki dashi suna hira."
Motan abbane tadanno kai, tun daga nesa yahangeta tana hira, bai kulata ba yayi saurin parking Motan ya fito ya shigewa gida."
Anan falon yasamu ummii, zama yayi cikin sanyin jiki yace wai baki fad'awa hameeda wannan maganar bane naganta atsaye tana hira, umma ne tace, banfad'a mata ba, tunda naga tanada wanda takeso, kulllum yana zuwa hira nayau d'aya ace anmata miji, dawuya ace na fad'a mata wannan zance lokaci d'aya sai dai idan kai zaka fad'a mata idanta shigo."


Ganin lokaci yaja g Ahmad yace, barin tafii time yanaja sai gobe zanzo, kai tad'aga masa, sannan yace kuma kada kisake yin kuka anshawo kan matsalar dan fuskarki tanuna kinyi kuka, bazan sake ba tace sukayi exchange na number, sannan sukayi sallama."


Afalo tasamu abba gabanta yayi mugun fad'uwa naganin sa, amma tadake tace sannu da dawowa abba, yawwa sannu yace, tana k'okarin wucewa, yace dawo nan zamuyi magana dake, dawowa tayi tazauna yadubeta yace, waye wannan wanda naganshi tareda ke yanzu, sunna kai tayi kamar maijin kunya tace, abba k'anin mijin *hanna* ne, shima sojane yanzu yakai matakin general, gaban abbane yafad'i, ya k'ara maimaita k'anin mijinta kuma, tace eh, yace Yau yafara zuwa kenan, girgiza kai tayi tace, A'a abba tun bikin *hanna* muka had'u baku ta6a had'uwa bane."
Yadad'e ma yana cewa zai turo banbashi dama bane."
Abba bai iya cewa komai ba yace tashi kitafii, tashi tayi tamiqe, dad'ii yacikata ganin yanda jikin abba yayi sanyii."


To be continued


Ur's
Z33iiyyb3rw3r


[8/14, 5:15 PM] Maryambawa: *BIBIYATA AKEYI*




*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*




_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_




_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_








```Hak'ika masoyinka shine wanda zai nemeka bayan bacewarka, hak'ika masoyinka shine Wanda zai damu bayan rashinka, hak'ika masoyinka shine Wanda zai soka bayan idonka."
Nidai bbu abunda zance da irin yanda kuka nuna kulawa dakuma soyayya gareni." Kudaina d'aga hankalinku ina cikin koshin lpy." Am extremely ok, Nagode da kulaarku, Nagode way'anda Suka kiranki, da yawa naga sak'onnniku, da Kuma wanda nake ransu basu samu damaba." Godiya da yawa ba adadi, soyayyarku gareni tasa naji dad'i tak'aramun karfin gwuiwa, kusani cewa Ina k'aunarku, Ina jinku har cikiin jikina."```






.






================




PAGE 93


*
Da sassafe Ahmad yaje gaida mai martaba, bayan Sun gaisane maiartaba yadubi, Ahmad yace, dama Ahmad insonyin magana dakai, inajii abba yace, wai meke tsakanin ka da er uwar matar yareema ne, sunkuyarda kai yayi, sannan yace abba da ma munhad'u da ita abikin ya, yallabai ne, kuma tunda nace akan zanmuku magana aturo, toh 6atan er uwarta ne yatsayar da komai."
Nisawa mai martaba yayi yace, tashi kaje ka, zan maka tambayar yarinyar, sunkuyarda kai yayi yace na gode abba."
D'aga kai kawai mai martaba yayi."



Kilishi dake cikin d'aki ne tafito, tace yallabai wai menakeji ne kamar Ahmad ne zaiyi aure."
Nisawa mai martaba yayi yace, wallhy abunne yazoda sark'akiya, kamar yaya tafad'a tanason jin abunda ke faruwa, batare wata fargaba ba, yafad'a mata komai, cikin munafurci tace assha ranka shi dad'e, ai bahaka yakamata ayi ba, tayaya za'ace ya aurii budurwar k'aninsa, dabadan yadace yayi auran bama danace abarshi, amma tunda anaso yayi saiya barwa kaninsa budurwar sa, dan kada mutumcinsa yazube a idanuwasu, naraba musu soyayya dayayi."



Mai martaba yace, nima abunda nayi tunani kenan, Murmushin mugun ta tayi tace aiko cikin dangi kuwa baza'a rasa wacce za'a had'asu ba."
Mai martaba yace, eh hakane ke yanzu wace yarinyace kike gani yadace adangin, eh toh kasan bakayi tarbiyar mutum ba bzaka yi shaidansa ba."
Nidai intisar kawai nakeda shaida dan ita nagoya nasan halinta, mai martaba yace toh ki tuntu6eta kiji nima zanmasa magana, toh Allah yasa yayarda, dan nasan intisar tanada biyayya, ina fad'a mata zata amince."



Ahaka sukayi tsayada zancen, mai martaba yakira ummii yafad'a mata, bak'in ciki bai bar ummii tace komai ba, tashi kawai tayi tabar d'akin tana, shiga d'aki takira afeeya tasanarda ita, sosai ranta ya6aci, tana cewa yanzu shi ummii baida tsa6in kansa kenan?"
Toh ni mai zanje, wallhy nasan duk kilshi ne tahad'a wannan zancen."
Labba kam tattara kayanta tayi gabaki d'aya tawuce dubai dan bazata iya zama taga wannan kayan bakin ciki ba."
Halima har gida tazo tasqmu mahaifiyarta, bbu yanda batayi da kilishi akan subar zancen aurenba tak'i." daga k'arshe ma sai tabita da zagi, halima tace wallhy umma wulakamcii, nake ji mata, tunda tasan baya sonta akwai wanda yakeso, wulakanci kam tashirya gani."
Dan duk abunda yasameta wallhy kokad'an bazanji haushi ba."
Tana fad'in haka tazari gyalanta tafice agidan."




Shiko ogannaka, yarasa nacewa ido kawai yazuba musu, wai shi za'a aurawa intisar abun yana matukar bashi mamaki."
Mai martaba yakira baba yashaida masa abunda ke faruwa, baba dama abba yasanrda shi, nan aka nemawa Ahmad auran hameeda, za'a had'a dana hafsat, anso ahad'a dana rabi'at amma abun bai yiwu ba, dan ita nata saurayin bai fito ba."






Ranar aure d'aya za'ayi dana Marshall Ahmad dakuma captain bilal hafsat, baki yarage saura 2weeks lokacin, tako wani bangare shirye shirye ya kankama, intisar event kala-kala zasuyi, amma Ko idon ango bata gani balle tasaka ran cewa zaije wajan event d'in."








Hameeda da ahmad soyayya sukeyi sosai, yanda kasan ba had'asu akayi ba."
Aranda aka shiga satin biki Marshall ya tattara, shida soldier's d'insa sukabar k'asar."




Duk wannan abunda akeyi fulani, kakar Marshall bata sani ba, dan bazata bari ba, shiyasa akayi gargad'i akan kar agaya mata." 6acewar *hanna* kawai tasani."








Tunda aka shiga satinnan *hanna* kullum cikin kuka takeyi, tunda cikin yacika 9month take wannan kukan amma nayanzu yafii tsanani."




Wata Ranar alkhamis *hanna* tatashi ta ciwon baya, da kuma na mara, da abun ya isheta kawai tafara ihuu, dan ita ba hankaline da itaba, balle tafad'i yanda yake mata ciwon, bakuma zata iya jurewa ba."






Dasaurii diddi tazo kusada ita tana cewa, bodd'i menene?"
Ganin tana riqe bayanta, yasa tafita dasaurii, tasamu su inne afalo tace, inaga fa yarinyar nan, haihuwa zatayi, da'alamu, tazo kusa, dasaurii inne tatashi tayi d'akin, ganinta Ahaka yasa suka futo da ita sukace, sadiq yad'auko mota sutafii asibiti, isshaq har yarigashi saurin fita, nan suka d'ugun zama zuwa asibiti."








To be continued






Ur's


Z33iiyyb3rw3r
[9/1, 6:26 PM] Maryambawa: *BIBIYATA AKEYI*


*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*


_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_


_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_


```Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace, (man mata) Manzon Allah yace duk wanda yamutu, (wahuwa yad'uu ma'allahi iddan) alhali yana kirawa Allah kishiya, wato yanayin shirka, yana had'a Allah dawani, (dakalan nara) Manzon Allah yace zai shiga wuta."
Allah karabamu da yin shirka, domin na d'aya daga cikin munanan ayyuka."```



Wannan shafin nakine *ZAYNAB UBA AHMAD (momyn yasmeen)* inasonki irin sosai d'innan Allah yaraya mana *yasmeen* musha biki, har shoki saina kwaso."
Mummynta zeeyy na gaidata, yasmeen d'ina agaishemunda *baabaa(ameerah)*😜 ace mummy na gaidata, itada *iyah(ummii)*🙊🙊


```Raheenat mahmoudouu, tunatarwane agareki, inasonki, irin bohut bohut d'innan, Allah yabarmu tare, ranar aurenki sai naje nijar fa."😜
Niamey zatayi bak'i."```


.


==============


Page 94


*
Bakin labour room suke azazzaune, yayinda i'shaq ke zagaye, wajan yakasa zama, gabaki d'aya hankalinsa atashe yake, gani yakeyi kamar *hanna* zata mutu kamar yadda, maman ihsan tarasu wajan haihuwar ihsan d'in,
Mata uku ana kawowa, kusada d'akinda take suna haihuwa." amma itakam shiru, ihunma takasayi, dan ita ba hankaline da itaba, kuma ba bakine da itaba balle tayi ihuu."
Nan hankalinsu yak'ara tashi, barin i'shaq da jikinsa har 6ari yakeyi, idanuwansa sun kad'a sunyi jajjir."
*Hanna* cikin labour room, abu yak'icii, gabaki d'aya, dan duk yadda sukeso *hanna* batayi, da azaba ta isheta tafara kai musu duka, nan suka fahimci hankalin ta ba k'alau ba, fitowa wata nurse tayi, dasaurii i'shaq ya nufeta, tambaya d'aya da yayi mata shine, ya take?"
Girgizakai nurse din tayi, sannna tace, bata sauk'a ba, amma tanada ta6in hankali ko?"
Wani irin bak'in ciki ne yatokare i'shaq yace, jin takirata da mai ta6in hankali nan danan ransa ya6aci, cikin zafin rai yace, ke wace irin wawiyace da bazaki duba file ba kafin kifara aiki, kisan awani yanayi zakiyi treating patient, wannan sakarci ne, ashe bakisan aikinki ba kenan, ko anfad'a miki bai rubuce cikin file d'inne, wallhy idan kika sake Wani abu yasameta, ki kuka da kanki."
Ganin yana masifa kamar wanda ke shirin dukan nurse d'in, diddii ta fahimci halinda yake ciki, tasan abunda zaijii, awannan lokaci, mutuwar matarsa sabo fill zaidawo masa, gabaki d'aya ya rikice, kamoshi diddii tayi tace, zo kayi hak'urii, in sha Allah, zata sauk'a lpy."
Sannnan tajuya takalli nurse d'in tace, kije kici gaba da aikinki." juyawa nurse d'in tayi cikin k'unar rai."
D'aure *hanna* sukayi yadda bazata 6ata musu aiki ba."
Dan su kansu sun gaji, tun safe ake abu d'aya."
Dan har ancanja wasu nurses d'in."
Sosai haihuwar tazo gadan gadan."
Wani irin ihuu *hanna* tasake, yace, ```yareeemahhhh``` da k'arfin gaske, wanda saida har wajen d'akin, ya amsa, dasaurii i'shaq ya miqe atsorace zai shige d'akin, kukan jaririn dayaji ne, yasashi tsayawa bbu k'akk'autawa, kuwa yaro yacigaba da tsala ihuu."
Juyowa i'shaq yayi ya kalli diddii yace, diddii ta haihu fa, d'aga masa kai kawai tayi, dawowa yayi yatsaya, yana jiran fitowarsu."
Wani k'atoton yaro *hanna* ta haiho, bbu yanda yabar mahaifinsa, sakk, gashi cikin k'oshin lpy, dansai kuka kawai yakeyi, itakuwa *hanna* tunda yaron yafito tajii kanta yafara juyawa, har aka mata stiching (dinki) batasan anyiba."
Jini tafara zubdawa Sosai."
Jinin yafita ajikinta wanda su kansu, doctor da nurses d'in abun yabasu tsoro."
Nan suka rufu akanta Dan suga sun tsaida jinin amma abun ya faskara."
Sunfii 30minute kafin yatsaya, nurse ce tashirya yaron, ta fiddashi su diddii suka ganshi, kar6an yaron inne tayi, tace masha Allah wannan d'a ai inaga ubansa balarabe ne, dan bbu yanda yabar larabawa, k'arasowa kusada ita sukayi suna kallon yaron, kyakkawan gaske."
Sai mutsul-mutsul yakeyi, cikin k'aramin tissue towel." nan dumfull d'insa ya bayyana, afili, subhanallh😍 mahaifinsa sakk, dasaurii hussentu takai hannunta wajan tana cewa, diddii kalli."
Nurse d'indake bayansu ne wanda takawo yaron, tamiqo hannu tace ku bani shii."
Yanzu za'a kaishi nursery, kar6an sa tayi sannan tajuya zata wuce, i'shaq yayi saurin tsareta, wanda shi duk rubibin kallon yaronda sukeyi hankalinsa yana wajan *hanna*, tsaida ita yayi yace, yajikin mahaifiyar yaron."
Kallon sa nurse d'in tayi tace, tana buk'atar jinine, yanzu muje nakai yaron sai agwada naka dana wannan, tanuna sadik, ko akwai wanda zaizo dai-dai."
Binta sukayi bayan ta ajiye yaron, taje gwada jinin, duk cikinsu bbu wanda jijinsa yazo d'aya da nata, dan jininta O+ ne, yana wahalan samu."
Nan suka shiga neman jinin, har dare yatsala ba'a samu ba."
Ahaka *hanna* takwana agalabaice, bbu yanda take, danko numfashima dakyar takeyi."
Marshall shida yaransa, camroon suka wuce, dan anyii rikici, sosai." Awani jiha, dake cikin camroon, yaje dubasune, amma daaa baiyii niya ba, zancan aurennnan ne yasa shi barin k'asar, yafake da zuwa nan, Awani hotel suka sauk'a."
Yana zama tunaninsa d'aya wani hali *hanna* zata shiga, idan tajii wannan zancan auran, haka kawai yakejin yana, closed to *hanna* dan duk wani lokaci da zai had'u da ita tunkafin ya aureta, har indai zasu had'u saiya jishi awannan yanayi."
Yana zaune afalon d'akin hotel d'in yaji ana knocking, idonsa arufe yace coming, shigowa soldier's d'in sukayi, dake dama tundaga floor din k'asa da sama, sunkmashi da sojojinsa, saraa masa yayi yace, sir time yana wucewa,
Shiru yayi nay'an minute kafin yamiqe yayi hanyar waje, shima yabishi abaya, kai tsaye asibitin suka wuce, suna shiga gabansa ya tsananta fad'uwa, dafe zuciyarsa yayi sannan ya lumshe idanuwa, bayan sunshiga, doctor's d'in dama sunsanda zuwansa, suka taryeshi, suna zagaya kowani sashi dashi, yagama duba patient d'in, wata nurse ce tashigo, takalli babban nurse dake bin marshall abaya tace, 6ta patient dinkinnan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login