Showing 114001 words to 117000 words out of 135756 words

Chapter 39 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7581

jita bama."


To be continued


Ur's
Z33iiyyb3rw3r


*BIBIYATA AKEYI*


*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*


_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_


_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_


```Ankarbo daga bban dalhata, Allah yak'ara masa yarda yace," Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi, yanacewa,(la yadkulal mala'ikatu baitan fihi kalbun wala sura.) mala'iiuku basa shiga gidanda yakeda kare kokuma photo."```


================


PAGE 90


*
Wucewa yayi yazo falon yasamu inne yace, tana zuwa sannan yajuya da ihsan ahannunsa yawuce d'aki."
Sun kai 15minute kafin hussentu tafito hannunta riqeda na *hanna*, bata k'arasa kusada inne ba tasake ta, saka hannu inne tayi takamota, har zuwa gabanta, tanajin son yarinyar aduk wani ga6o6i najikinta,
Kallonta tatsaya yi, sannan tadubi diddi tace, asshha wannan ai yarinya ce, shakaf, hussentu ta girmeta, d'aga mata kai kawai diddi tayi, sannan tasake cewa, zan aika baban ihsan ya d'aukomin malam daga ruga, yazo yadubamin ita."
Murmushi diddi tayi kawai sannan tace Allah yakawoshi lpy, tunda dama bawai tasaba da hira da inne bane, kokad'an bataga wannan fuska ba."
Sunyii shiru dukansu natsawon mintuna da dama, inne ta dubi diddi tace mata kuma wani irin abincii takeci?"
Mamakine yakamasu sosai, wai yau inne ce ke tambayar su, koda gaisheta sukayi saita ga damar amsawa, kokuma tad'aga kayinta kawai, diddi baki yana rawa tace, kayan itacuwa kawai tafii cii."
Koda za'ataci abincii saidai kayan zakii, duban hussentu inne tayi tace, maza tashi kije kikira sadiq yazo yak'aro mata, kayan itacuwan kada tatashi ba k'ata kuma yak'are."
Tashi hussentu tayi tanufii d'akin sadiq, tana shiga da sallama tace wai kazo injii inne, gabansa ne yayi wata mummunar fad'uwa, shidai yasan idan kaji kiran tsohuwarnan to masifa ce, jiki bbu kwari yatashi yasako rigansa sannan yabi bayan hussentu."
Yanda isa afalo yagansu, durkusawa yayi har k'asa yana gaida ita, bawai dan yayi zaton zata amsa ba, Amma ga mamakinsa dawuri ta amsa kuma fuskarta bbu yabo, bbu fallasa, kud'i tamiqa masa sannan tace, sadiq da'allah kaje kasiyowa yarinyarnna kayan itatuwa, karban kud'in yayi har yana had'a kafa wajan saurii mamaki, yagama kasheshi."
Baifi 40 minute ba yadawo, hannunsa d'aukeda ledoji, inne tadubi hussentu tace, karba, sannan ku daga frigde na corridor kukai d'akinki kuzuba aciki, dasaurii ta tashi, tatamakawa sadiq suka shigar da frigde d'in." sannan tajuye kayan ledan aciki, wanda yayi saura kuma tafita dasu zuwa kitchen."


Sosai suke kulawa da *hannna* , jinta sukeyi kamar er danginsu."
Abuhuwa suke saya su ajiye, kozata gani tace tanaso, dan babaki take dashi ba."
Wata ran alkhamis da safe, ishaq yatashi yanufii ruga, yaje yad'auko malamin, zuwa 11:00.am sundawo, tareda shi, bai hutaba, yabukaci ganin marar lafiyan."
Hussentu ne taje tad'auko ta, tashigo da ita, y'an wasu addu'oii yabata, sannan yace, duk abunda yafaru sukirashi, zai zo danjin yanda jikinnata yake ahaka sukayi sallama, sadiq yamaidashi har gida."


Yauma Marshall kamar kullum yana zaune, idanuwansa abud'e amma yanutsa cikin tunani, ummii ta dad'e akansa amma baisanda zuwanta ba, da d'an karfii Yanda zaijita, tace, yakamata karage tunani, dan zai k'ara haifar maka da wata illa ce, tashi yayi yakalleta sannan yace ummii ni tunanina d'aya yanzu awani hali take?"
Abun damuwar kenan ummii tace, sannan tace, amma in sha Allah tana kyyyawan hannu, Allah zai bayyana mana ita aduk yanda take."
Allah yayarda yace, sannan yakoma yakwanta, ya lumshe idanuwansa, ganin haka yasa, ummii tashi tashiga d'aki, dan tasan bawani abun zai k'ara cewa ba."
Tana shiga saiga intisar ban, kamar kullum, tazo tazauna akujeran dake facing nasa, tagaidashi dakyar ya amsa, sannan taci gaba da zaman kuramen da takeyi kullum, sanda yqjii kiran sallah yatashi yatashi, yabarta awajen sannan itama tatashi tafice. "


Kwance hanna take asaman carfet, ta danne cikinna ta, sosai kamar zaifashe, gashi dama cikin yafito sosai, sai murkususu takeyi, ahaka hussentu tashigo tasameta, dasaurii tak'arasa wajan ta, tana cewa haba bodd'i yanzu banhakanki kwanciya akan cikiinnan bane?"
Sokikeyi kiyiwa abunda ke cikinta illah?" sa hannu tayi tad'agota, amma firr *hanna* taqi d'aguwa, dan tayi nauyii cikinta yayi girma, juyawa tayi falo, tasamu, diddi tace, diddi bodd'i nanan tadanne cikinta, kuma zata iya yiwa abunda yake cikin illah, diddi tatasi tana cewa subhanallahi, kekuma baki d'agata ba? Diddi taki nefa, d'akin diddi da hussentu suka nufa."
Suna isa k'ofar tabud'e tashiga ihuu hussentu tasaka wanda yaja hankalin mutanen gidan, gabaki d'aya sukayi d'akin, jinine kebin *hanna* tako ina, ta fafasa glasses ta yayyanka jikinta, dasaurii ishaq yayi kanta tana ihuu, yariqota gamm, yad'auketa yayi hanyar mota da ita, duk mutanen gidan suka wuce hospital d'in."


Suna isa aka amsheta, treatment kawai aka mata, basu riqesuba, aka sallamosu, gida suka nufo dukansu."


Suna isowa Kuwa kowa yabud'e yafita inne ce takamo hannun *hanna* tana cewa, zonan er albarka, mutafii d'akina yanzu, acan zakina kwana, kin koma d'akina daga yau, kallo kawai sukabii inno dashi, basu ta6a Ganin taso wani mutum kamar yanda take nuna kulawarta akan *hanna* ba."
D'akinta tashiga da ita, tana zuwa tashiga da ita, taja hannun ta ta kwantarda ita kan bed, tana cewa, maza zonan er albarka, ki yi bacci ki huta kinjii."
Haka tayita buubbugata kamar k'aramar yarinya har sanda tayi bacci tukunna."
Da dare kuwa suna zaune dukansu afalo, ishaq yafito cikin shirin fita, yadubi ihsan yace, my girl zamuje anguwa ko, dasaurii ta tashi, ta nufo shii."
Juyawa yayi yqkalli *hanna* sannan yace mata itama, zo sutafii, kallonsa *hanna* tatsayayi, galala kamar mai son gano wani abun, hannu ya miqa mata had'eda d'aga mata kai, nan ma batasan maiyake fad'i ba."
D'an rusunawa yayi yakamo hannunta, yamiqar da ita, sannan yajuya yakalli, hussentu yace, tashi kije kid'auko mata hijab, da saurinta ta tashi, tashiga d'aki, tad'auko hijabin tazo tana k'okarin saka mata, tsayarda ita yayi yad'an rusuna, yasaukarda ihsan, yakarbi hijabin yasaka mata."
Sannan yad'auki ihsan yajuya yakalli iyayensa yace barii mufita, kowa da Murmushi dauke fuskarta, tace adawo lpy."
Kai tsaye wajan wani sha ice cream suka nufa, dasu duka suka shiga, amma hannunsa yana riqeda na *hanna*dan kada tayi musu barna, yasiya musu nasu itada ihsan, dakuma sauran mutanen gidan, itakuma inne fura da nono kawai yasaya mata, sannan yad'an zaga dasu suka nufii gida."
Suna zuwa yasauke ihsan yamiqawa *hanna* robar ice cream, yawuce d'aki."
Wajan inne taje tazauna, inne takar6i roban tasa d'an k'aramin cokalin cikin ice cream d'in, ta fara bata ahankali, tanayi tana goge mata baki, har tagama."
Tajawota jikinta, ta kwantarda da ita akan cinyarta, tana bubbuga bayanta, jefi-jefi kuma suna hira, wanda hakan yafaru ne ad'an kwanakinnan, nazuwan *hanna* har inne kesakewa tana hirada su."



Haka sukaci gaba da kulawa da *hanna* sosai har cikin ta yakai 7month, tacika 6month da 6acewa kenan, yanzu yakasance awannan dangi bbu maijin haushin wani kokuma wani yak'i kula d'an uwansa hira sukeyi sosai, ta shiga ransu, itama Kuwa tasaba dasu sosai."
Dan koda batasan mai suke fad'aba idan sukayi magana tasheke da dariya suma Haka zasu bita suyita dariyan."
Wani lokaci kuma idan anyii magana sai ta amsa da kayi kamar wanda tajii mai suka fad'a."
Kuma alamun ma yanuna cewa ta fahimta."


To be continued


Ur's


Z33iiyyb3rw3r


*BIBIYATA AKEYI*


*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*


_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_


_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_


.


================


Page 91


*
Labba ce zaune sai dube-dube takeyi, Marshall dake kusa da ita, duk tabi tadameshi, da k'aran paper's, tsaki yaja yadubeta yace, wai mekike nemane?"
Bata d'ago ba tace wallhy yaya wai takardan asibiti na affan ne da anty afeeya tazota ta manta, zasu koma ne, tsaki yaja kawai yatashi, yashige d'akin ummii nan ma ganii yayi tafito da takrdu duk ak'asa, tsaki yaja yakwanta akan bed, ya lumshe idanuwansa shi dai ba bacci yakeyibaa."
Juyi yayi idanuwansa sukakai kan takardar dake cikin paper's data futo dasu, ganin anrubuta Aminu kano hospital, yasa yayi tunani Ko itace takardan, kamar wanda baiso yakira Labba, Labba, amma bata amsaba, dan baiyi maganar yanda zatajishi bama, ganin Ko kad'an batajii ba, dama kuma bawai yayi maganar yadda zataji bane, tsaki yaja akaro bila adadin, yatashi yak'arasa har gaban takardan yasaka hannu yad'auka."
Fita yayi zuwa falo batareda yadubaba ya miqa mata yajuya, k'arban takardar tayi tafara dubawa, zaro ido tayi, arazane tace yaya, tsayawa yayi batareda da juyo ba, bata damu da hakanba, tak'ara cewa yaya, wannan takardan *hanna* nefa, dasaurii yajuyo tacigaba dacewa, kuma yaya gani nayi kamar takardan da take nuna tana d'auke da cik,,,, bata k'arasaba yayi saurin karasowa yafauce takardan, ahannunta, kafin en secouns idanuwansa sun kad'a sunyii jajirr, idan ba idanuwansa gizo suke masa ba, gani yayi kamar takardan tana nuna *hanna* nad'aukeda ciki na 1month ba kenan, dasaurii yafice da takardan ahannunsa yanufii shahsin mai martaba."
Afalo yasamu ummii ta abbansa suna zaune, Ko k'arasawa bai iyayiba, zuciyarsa na masa k'una yace, ummii yanzu dama *hanna* nad'aukeda ciki baki gayamun ba, ummii menene amfanin b'oyemun dakikayi, alhali kinsan duk daran dad'ewa zan sani." bai kara cewa komai ba yajuya yafice, ummii tatashi dasaurii zata bishi mai martaba yayi saurin tsaida ita yace, rabuu dashi, kada kije kusadashi, dan yanzu yana cikin zafin zuciya, abun yaronnan yafarayin yawa, narasa maiyasa yakasa d'aukan k'addara, komawa ummii tayi ta zauna, tausayin d'anta fall aranta, dubanta mai martaba yayi yace, toke menene dalilinki na b'oye masa matarsa tanada juna biyu?"
Dakyar ummii ta iya cewa ina tunanin halinda zai shigane idan yasanii, damuwar sa ta yanzu zatafii tadah. Niasawa mai martaba yayi, yana tausayin kansu dan dukansu abun rausayine, yana tausayin *hanna* Ko yanzu wani hali take da juna biyu."
D'aga hannu mai martaba yayi sama yace ya Allah kaga irin jarabawar da ka jarbci bayinka dasu, Allah ina roqonka da ka bayyana mana wannan yarinya, Allah kakare baiwarka cikin kowani irin hali take." Allah kasada ta akykkyawan hannu. Amin ummii ta amsa dashi."



Marshall yana fita shahainsu yawuce kai tsaye, mukarrabansa na biyedashi abaya, shahin yayi k'ura sosai tunda *hanna* ta6ata bbu wanda yak'ara shigansa."
Zama yayi akan carfet dirsham bai damu da dattinsa ba yace, hava *hanna* yaya zakimun haka?" mena miki haka, zataki tafii kibar zuciya ta cikin kunci? ashe duk maganganun da kike fad'a da gaskene? ashe dama tafiya zakiyi ki barni yasa kike fad'amun irin wannan maganar?
Hawaye ne yabiyo kuncinsa, wanda rabonsa dasu tun yana yaro, yana yaronma bazai iya recalling lokacin ba."
Baidamu daya goge hawayen ba, dan koya goge wasu zasu biyo baya, kuma aganinsa hawayen dake zuba a idanuwansa, sune sassauci agareshi, zaiso sufii haka yawa ma, zaiso ace yayita kuka, har indai hakanne zaisama masa sauki,
Lokacii d'aya kansa yasara yahau ciwo, cikin ransa yana tunani yanzu awani hali, *hanna* ke ciki da juna biyu."
Sunbatu kawai yafarayi,
Hawayen na zuba yak'ara cewa meyasa zakimun haka, kinyi alqawari bazaki bazaki fad'amun irin magan ganunda ke sani cikin damuwa ba, balle yaje ga tafiya ki barni."
Yanda kasan wani zaucecce yaketa maganganu , wasun kanma koya fad'i bazaka gane meyake nufii ba."


Marshall yakai 3day's bbu wanda yakalli kwayar idanuwansa, yana cikin shashinsu, koda anzo ana bugawa baya kula kowa, yanaji yake sharewa, mai martaba yakira baba yasanarda shi abunda ake ciki."
Sosai baba yaji bbu dad'i aranar yakamo hanya yazo garin, yana isa ya wuce fada, dake shikad'ai yazo Ko driver bai d'auko ba."
Sosai mai martaba yaji dad'in ganinsa, bayan sun gaisa ne mai martaba yasa aka kira masa ummii, takai 15minute kafin ta iso, duk tarame gabaki d'aya ta lalalce, bayan sun gaisa ne, baba yad'an nisa kafin yace, shawara ce nakawo, wanda ina tunanin shine mafita dashi damu kuma baki d'aya, mai martaba ne yace, muna jinka, dan yanzu dolen mafita muka zauna nema, baba yacigaba da cewa, ni aganina abunda zai zama maslaha damu dakuma yaronnan shine kawai, ak'ara masa aure, gaban ummii ne yayi wani mummunan fad'uwa, tace haba da Allah, wai ce muku akayi *hanna* baxata dawo bane Ko kuma?" girgiza kai kawai baba yayi yace Ko d'aya ba'ace *hanna* bazata dawoba, kuma shi ai mijin mace hud'u ne, koda tadawo saidai tayi hak'uri, amma Ganin wata kusada shi zai rage masa damuwa,zai rage yazauna yana tunani, mai martaba baice komai ba juya maganar kawai yakeyi, sai dayaji kowa yayi shiru sannan yace, amma kana ganin hakan shine mafita bbu wata hanya? Girgiza kai baba yayi sannan yace gaskiya idanma da'akwai wata hanyar nidai bansanta ba."
Mai martaba yace, toh Allah yaza6ar mana mafii alkairi, da ameen baba ya amsa, sannna yacigaba da cewa, baka ganin er k'aninka, naga kusan kamarsu d'aya da ita *hanna* d'in ai sai ka tambaya masa ita, dasaurii ummii tacafe, tace wah wai hameeda kuke nufii, amma wannan babban cin amana ne, er uwartata xaku aurawa mijinta dan bbu idonta, wallhy Allah bada yawuna za'ayi wannan auranba, tatashi tafice tana sharar kwalla."
Binta da kallo sukayi su dukansu, sannan mai martaba yace, kasan halin mata da wani irin abuu, abunda Allah ya halasta su zasu nemi haramta maka shii."
Nan sukayi sallama suka tashi akan baba zai wuce su zauna suji yadda za'ayi shida, abba."


Umma nashiga d'aki tafashe da kuka, kawai tana jajanta abunda ake shirin aikatawa baiwar Allah."


Labba ne tamatso kusada ita tace, ummii menene yafaru?"
Wani abunne yasamu yayan?"
Girgiza mata kai ummii tayi, sauke ajiyar zuciya Labba tayi, ummii ne tace kayya er nan daina wata ajiyar zuciya ina maraban wani abu yasameshi, da abunda ake shirin aikata masa yanzu."
Riqo hannun ummii Labba tayi tana zazzaro ido sannan tace, me za'ayi masa?"
Aure zasu masa, ummii tabata amsa atakaice, aure kuma ummii?"
Eh aure kuma wai er uwarta hameeda, subhanallahi hameeda ummii?" wannan wani irin cin amana ne, nan danan idanuwanta suka fara zubda kwalla."
Tatashi dasaurii tafice dagudu, bata tsaya ba sai sashinsa, tana zuwa tafara bugawa kamar wata mahaukaciya, jin bugun yayi yawa yasa yatashi, dakyar yabud'e, kofan."
Dagudu Labba tashige jikinsa tana kuka, bubbuga bayanta yafarayi, amma bai iya magana ba, sanda tagaji dan kanta tad'ago tadubeshi tace, yaya Allah aure zasu maka, suwa? ya tambaya, su abba, mana, d'agota yayi yace kai Labba kodai bakiji dakyau bane?" ni nace musu inason aure?" Allah kuwa yaya wai kuma da hameeda, zaro ido yayi yace hameeda kuma labba, eh Allah yaya, ajiyar zuciya yasauk'e yace to ai yazo gidan sauki, zuwa gobe, zanshawo kan matsalar har indai hameeda ce, dawatace sai in damu."
D'agowa tayi tadubeshi tace Allah yaya, d'aga mata kai yayi yace, Allah kuwa acikin week d'innan zan shawo komai."
Sai alokacin hankalin Labba yad'an kwanta, tadubeshi tace yaya kaci abincii ne, girgiza kai yayi yace banjin yunwa ne, yakamata kaci ai tabashi amsa takaice."
Tashiga kitchen tahad'a masa abincii, dakyar yaci, sanda yaci kuwa tabar shashin, taje tafad'awa ummii Yanda sukayi, Allah yasa adace kawai ummii tace."


Baba ya isa gidan abba suka zauna, sukayi magana, abba fur yak'ii yarda, sanda baba ya nuna masa bacin rai, ya ce, idan kanaso kanunamin bani nahaifeta ba shikenan, amma ni nadauka yarana da naka duk d'aya ne, nan danan abba yarikice, har idanuwansa suka ciko yace haba yaya, wannan wani irin magana ce, baba ne yace idan bahaka kake nufii ba, mai yasa zanyi magana kace bahaka ba."
Kayi hak'uri yaya wallhy hameeda erka ce duk Yanda kakeso kayida ita."
Tom nagode idan kashiga kayiwa matarka magana kajii, nima idannaje zanmata magana."
Ahaka sukayi sallama."
Abba ya tashi yashiga gida jikinsa bbu kwarii."


To be continued


Ur's
Z33iiyyb3rw3r


*BIBIYATA AKEYI*


*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*


_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_


_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_


```Alhmdllh am so much bless, addu'anku sunyi aiki, godiya Mai yawa```


================


PAGE 92


*
Yau ma kamar wancan karon sassafe sadiq yatashi yatafi ruga d'an d'auko malam,
Dake malam baisanda zuwansa ba, kuma baishirya ba, sanda yajirashi ya shirya, sai 1:00.suka iso, yana zuwa yabaukaci ganin *hanna*, kawota akayi sai zazzare idanuwanta takeyi kamar wanda tayi k'arya, dasaurinta tak'arasa gefen inne tazauna."
Cikin damuwa inne tafara yimasa magana, tace, malam duk randa nabata ruwan addu'oii nan, saitayi k'ok'arin halaka kanta kokuma abunda yake cikinta, kuma tanashan wuya sosai."
Malam ayad'anyi shiru kafin yace, maganar gaskiya yarinyarnna turan aljanu aka mata, kuma ahalin yanzu idan aka matsa sai anciresu, kafin su fita zasu cutarda ita kokuma abunda yake cikin ta, zasu iyayin sqnadiyar cikin, idon inne ya cikciko tace yanzu wannan yarinya wani abu zatayi dahar za'a tura mata aljanu, mutane kokad'an bbu imani."
Malam ne yadanyi jim kafin yace, Aibasai tayi musu wani abunba, yanzu d'an adam ake kiwo, ba dabba ba."
Yanzu nakaoma zanyita yi mata addu'a da sauk'an qur'ani, yanzu zaikai kaman yaushe haihuwanta?"
Diddi ne tace, ba lallai ya k'arasa nanda wata biyu ba."
Toh in sha Allah nan da wata biyu zata samu sauki, dan yanzu Allah kad'ai yasan halinda danginta suke ciki."
Jijjiga kai inne tayi tace, hakane dole zuri'arta zasu kasance cikin tashin hankali da zullumii."
Allah yabata lpy, dukansu suka amsa da amin, sai bayan la'asar, sadiq yamayar da malam."


Marshall ne zaune da kayan soldier's, ajikinsa rabonsa da saka kayan yakai 7month, yarame kam sosai, amma Sun masa kyau sosai, wayansa yad'auko yayi dialing numb d'in, captain Ahmad wanda ayanzu yadawo genaral Ahmad, yana shiga kuma aka d'auka, baijira wani sabon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login